Showing 48001 words to 51000 words out of 171805 words
Chapter 17 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel
mansur na saki matata samira saki daya saki biyu saki uku ..sannan inta samu miji tayi aure..allah ya isa tsakanina da ita bazan yafe mataba..!!* wurgar da takardar tayi knta na juyawa ta zube kasa tana kuka tana birgima tana cewa "wlhy ba inda znje ina gidanka ai nidakai mutuka raba ..tinda ka sakeni nikuma ba inda znje sede muyi zaman dadiro.." Taketa maganganu kmr zararriya. Baba me gadi yace "sede kiyita zama a nan waje kenan..domin alhajima yayi tafiyrshi yna ingland tin wajen kwanaki goma sha daya kenan ..a tattarade a koma village yau karyarki ta kare..yar marasa tarbiya.." Mikewa tayi ta cacumo wiyanshi tanata ihu ta shakure baba da kyar aka kwaceshi a gunta tazauna nan kofar gate ta kwanta, in takaice muku rnr de nan ta kwana kou tausayinta baba me gadi bejiba.domin ada taci ubansu da duk ma aikatan gidan. Dan hk duk ma aikatan gidan duk wanda ya ganta sede yayi dariya da murna da allah shi kara .
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE...36
littafin na kudine ga masu bktr Cigaban littafin su nemih 08033368013.
Tnks lovers.
Da kyar suka samu daidaituwarta domin jininta ya hau sosai da sosai. And sun tausaya mata. Kafin kace kwabo ta rame sosai kmr ba itaba. Drib akasa mata yayinda take sauke numfashi a hnkli.
Hajiyar chardi ta kira ummih ta sanar da ita ciwon jannarht din. Ummih tashiga dmwa amma hk ta danne ta fitou tahau napep yawota asibitin. Kouda taga jannarht din ta mugun ji tsoro . bazata jura ganintaba a halin datake cikiba dan hk ta bar asibitin direct gidan marayun ta nufa daka gnta ksn bata hayyacinta.
Direct ofishin alhaji kasim ta nufa. Da sallama tashiga ta sameshi zaune itama zaman tayi.. Ido ya zubo mata tsaf yagano tna cikin damuwa. "Rukayyah ya akayi.."
Ai kmr tna jira ta fara hawaye tana cewa "Gaskia Abih hadinnan beyiba sam..yaronfa dan gidan zainab gumel nefa.."
Gyara glass din dake idanuwanshi yy yace "wacece zainab gumel.."
"Zainab mna wadda na auri wanta a niger..marigayi.."
Abih yy shiru yy jim hnklimshi shima a tashe.
Ummih taci gaba da mgna tna hawaye "abih wannan auren dai dai yake da tashin hnklin jannarht kaga ita kuma amanace a garemu baki daya..ina rokonka alfarma a karo na farko , danson annabi a raba aurennan sam babu alkhairi..kamata yy yadda jannarht ta jima batayi aureba tayi auren kwanciyr hnkli ba wannan yaronba.."
Abih yace "Saboda yna yarone kike ganin hkn.."
"Aah abih ..ni yarintrshi be damuna saboda shugan halittama wadda ya fara aura ta girme mishi..pls don allah abih ka dubi lamarinnan..ynzu hk yarinyarnan tna asibiti hawan jininta ya tashi..bnason in rasata har gobe ita amanace a gareni.." Cewar ummih.
"Okay rukayyah zamu duba lamarin..wani asibitine take.." Cewar abih. Se ynzu yke nadamar hada auren.
"Asibitin datake aiki.." Cewar ummih tna share hawayenta.
Tausayi sosai tabawa abih. "Znzo in dubata Rukayyah.. Ki kwantrda hnklinki pls.."
Daga kai tayi hadi da mikewa hnklinta a tashe ta gyara daurin zaninta ta fito daga offishin. Direct ta nufi get ta fita tahau adai daita sahu ta koma asibitin tanajin hnklint a tashe. Har sanda ta koma asibitin sam bata farkaba. Hajiyar chardi tna zaune a kn kujera. Sahura batanan ta koma gida dan janan na gida gun me gadi ummih ta barta.
Ummih Guri tasamu tazauna gefen gadon ta rafka tagumi tna kallon jannarht din dake saure numfashi da kyar.dukse tji wani iri ..wlhy datasan wannan kaddararce zata samesu da tuni tabar kasarnanma gabaki daya. Ita sam ba mutum bace me bala'i hk itama jannarht din. Dan hk sam zaman auren jannarht da hammad baya yuwwa.
**
Misalin 8:am na safe mommy ce zaune a falon daddy yna ..yana bata bayanin yadda lamarin ya faru na auren jannarht da hammad domin tin farko bata saniba.. Hnklin mommy ne ya tashi tashiga mgna hnklinta "hba alhaji gaskia abunnan beyiba wlhy bnso kashiga lamarinnamba .."
Daddy ya bita da ido.. Kawai tnata maganganunta kmr zatayi kuka ya mike yafita yabar falon. Kai tsaye gun hajiya babbah ys nufa yy mata byni tini t fahimceshi kuma tji ddn hnkan. Ita da knta ta kira meeting din gsggawa.
Tini kowa ya hallara harda mommah da mommy . mommah de da kyar tazo dan ita cewa tayi batada wannan lokacin seda daddy ya matsa mata.
Tini falon ya cika yy fam shikam gogan ya wani hakimce kai kace basarake ne.
Hammad dinne ya bude taron da adduarh.
Hajiya hafsat ce ta fara bayanai cikin natsuwa. Kna ta kalli zubairu tsce "bismillsh zubairi yima kowa byani kmr yadda kayimin a,dazu..."
Am sorry for the jiya da yauma ..ngama edeting komi ya fita. ๐
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: IN SO CUTA NE..38
Yeah hkri mgni ne๐๐ผ
Ga masu bktr cigbn littafin su nemeni domin book din na kudine. 08033368013.
Zaro ido anwar yy ya yace "Tabdijan...! Gidansu anty jannarht nanma wani babban case ne tab..,!"
Hammad yace "ni inde zngnta ai komi yazo da sauki.."
"Mtwsss inkai kazama majnuni jannarht.. ni bnzamaba..malam gayamin ina zankaika.."
"Nace ka kaini gun matata anty jannarht.." Cewar hammad dakou a jikinshi.
Tayrda motar anwar yy batare dayabi ta knshiba kai tsaye cikin gari kasuwa ya nufa dashi.. shide hammad idanuwanshi a rufe yna tunanin anty jannarht har suka iso.. Direct anwar gidan daddynshi dake abuja road ya nufa da Hammad . dayake me gadin yasan anwar ai yna ganin motrshi ya wangale mishi get ya shiga yy packing. Fitowa yy ganin hammad beda niyar fitowa yasa anwardin ya zagaya ya bude mishi . fitowa yy yna karewa gidan kallo gidan ya hadu iyakar haduwa komi ya tsaru . sometimes sunsha zuwa shida anwar din sudan huta kna su koma gida.
Cikin gidan suka nufa nanma akwai komi na more rayuwa komi ya tsaru tsaf tsaf. Zaunawa hammad yy a daya daga cikin kujerun falon. Anwar juyawa yayi ya koma motar yadauko masa kaya dayake ynada extra din kaya a motar. Kananan kayane ya dawo ya bawa hammad amsa yy yashiga bedroom dmn duk kyn jikinshi sun isheshi . toilet ya nufa yy wanka da ruwa masu zafin rau. Y dauro alwala kna ya fito ya shirya cikin kynda anwar ya kawo mishi. Kasancewar timedin la asar yy, sallar azahar yy da,la'asar. Yy adduarh kna ya fitou falon hannunshi rike da wayrshi datasha ruwa shi yama mnta da wayar aljihunshi danda ruwannan ya rinka dukanshi duk wyrna aljihunshi. Dayake wayr babbace irin wayoyinnan ne da kou ansasu a ruwama basayin komi. Zn iya cewa duk Nigeria bb me irinta seshi da anwar. Kouda ya fito falon bega anwarba. Zaunawa yy a kn kujera 3sttr yana latsa wayrshi miss call din nasreen yagani kusan 20 miss call . Dealing num din anty jannarht yy zuciyrshi na bugun uku uku..kusan 10 miss call yy mata amma sam bata dagaba. Airplane mode yasawa wayar nan ya shiga gallery ya lalubo picture dinta, snye takeda mint din hijjb me nikab tana zaune a kn kujerarta a office dinta sunata hira har tana dariya wushiryarta ta bayyana yayinda har haqorin makkanta dake kasa ana gani . yy mta hotonne batareda sanintaba.. Wani irin matsifaffen kyau tayi a picture din . kuri yywa picture dinnata yna kallon irin kyaun da allah ya zuba mata.. Gani ykeyi duk duniya bb macen datakai anty jannarht kyau da cikar haiba...dukda be taba ganinta bb hijjb ba yasan akwai wani sirri datake boyewa a cikin hijjb dinnan.
Mama rabi bata wani dauki lokaciba ta iso gidan bngaren mommah taje bata gntaba ta kira nasreen. Nan nasreen tasanrda ita suna part din anty safara'u . bako sallama mama rabi tashigo hannunta rikeda key din motar da wayrta. Har lokacin mommah na tsaye ta gaza kou zama se tsabar tashin hnkli a tattareda ita.. ''Lafiya zainab duk kinbi kin tayarmin da hnkli..mtwss" cewar mama rabi ta karasa ta zauna tna zubawa mommah ido. Da fuskarta ke daukeda tsantsar tashin hnkli.
"Inafa lafia..ai lafiyarma ta kare a guna .." Cewar mommah cikin tashin hnkli.
Anty safara'u de tna zaune a kn carpet itama har lokacin. Nasreen na kwance a kn kujera 3 sttr.
"Meke faruwa ki gaggauta sanr dani..kou auren yar tawane yasamu matsala.." Cewar mama rabi.
Mommah tace "Da wannan ne ai me saukine..." Nan ta kwashe lbrin komi ta sanarda mama rabi..
Zumbur mama rabi ta mike tsaye hadi da fadin "Nashiga uku ni rabiaarh..!." Cewar mama rabi yayinda knta yashiga juyawa dajin lbrin wai hammad ya auri jannarht.dafe kirji tayi tace "kinga abinda na gudar mna kou zainab..." Cewar mama rabi.
Mommah tace "Hmmmm kibari mama rabi wlhy yau kmr znyi hauka ..ga daddy ma ya bada goyon baya gami da auren.."
"Kai..wayyo ni rabiarh.. Ynzu yaza'ayi...domin wallahi sede ayi me yuwwa don yata bazata zauna da wannan saar tawaba a matsayin kishiya..! Ke nikaina bnda kishiya ballantana diyata ta cikina.." Cewar mama rabi da tini idanuwanta suka rine irin na cikakkun masifaffunnan.
Dafe kai mommah tayi ita kam yau batasan ina zatasa rywrtaba tji ddh duk lbbnta sun bushe tsabar tashin hnkli..."Mama rabi ni nan tsabar tashin hnkli ji nkeyi kmr nayi hauka ..ni da wannan mutsibar kwara inga rnr mutuwata wlhy..."
Mama rabi ta daga mata hannu "dakata zainab..ba wannan mgnrba wlhy harda sakacinki ke ynzu innice har akwai wani dan iskn dan uwan miji da matarshi dasuka isa suyimin dole a kn iyalaina...waah billahillazi kinsan karyane!! ..domin ni danna hau ruwan cikinsu su duka in gyara damrin zanina ba komi bne..kuma babu tsinanna kou tsinannen daya isa yayi mgna wlhy tlhy!... "
Anty safara'u tace ''wallahi itama bakaramin tijara tayiba mama rabi..kede abunne an riga anyi kutunguila a ciki se a hnkli.amma ai duk family bb macen da ake tsoro kmr mommah.."
Mama rabi tace "Mgnr bnza kenan safare.yoouh in ana tsoronta har ayiwa dnta aure bb izininta..tou wallahi zainab tin wuri kisan abinyi tin kafin lokaci ya kure miki kiyi nadama mara amfani...!"
"Aini ynzuma ina cikin nadamar..." Cewar mommah.
Anty safara'u tace "Ai abunnan beyiwa kowa dadihba wlhy mama rabi..jiyade muna cikin jin ddh abinmu.."
Mama rabi tace "wannan ai iskancine..wlhi harda lefinki zainab ..tin icce yna karami ake tankwarashi..amma ynzu daya bushe zeyi whlr tankwarruwa...
..ynzu shi hamnad din yna ina ne.."
"Wai kinga iyashegen da yaronnan yyminne mama rabi..dan bura uban nayi juyin duniyarnan ya saki karuwarnan amma yaki karshentama se guduwa yy ya barni ni inyita babatun tindaga karya.." Cewar mommah cikeda takaici tke mgnr.
"Kinga irintako..keda danki amma yafi karfinki..kai! Zainab kinyi asara wallahi..ke nasreen kirawoshi hammad din ki bawa mamanki wyr kice yasaketa ko ki tsine masa..." Cewar mama rabi.
Nasreen kou dealing num din hammad tayi seda tayi mishi 20 miss call be dagaba .. Daga byama se yakashe wyr gabaki dya..
Zaunawa mommah tayi ta rafka uban tagumi kawai sega hawaye sharr a kuncinta .."kinga iskncin da yaronnan yayimin kou..idona idon yaronnan senaci ubanshi wlhy.."
Mama rabi tace "knga irinta kou..ke baki sashi kukaba gashinan bakin cikinshi yasaki kuka.."
"Kai..! Wannan wacce iriyar masifacenewai..wlhy bn taba nadamar auren jinin waziris family ba se yau.." Cewar mommah tana share hawayen dake gangarowa kuncinta.
Mama rabi tace "wannan kuma matsalarkice zainab...ni ynzu matsalata kisan yadda zakiyi ki raba aurennan da karuwarnan danni yata bazata zauna da itaba..ni kingama wucewa znyi, domin tarewa yau bb fashi insha allahu.. " mama rabi tajuya ta nufi hnyar fita mommah ta bita da ido takaici fal rnta.. hartakai bakin kofar ta juyo tace "nabaki nanda kwana biyu inhar bakisa danki ya saki karuwarnanba..znshigo batun kuma ke knsanni kinsan aikina inna shigo bazatayi kyauba knsanni danna kashe rai bakomi bane...." Tna kaiwa nan ta juya tabar falon.
Mommah dogon numfashi taja ta tabbtr daza a bincikata aynzu se an gane jininta ya hau fiyeda tunanin likitocin...
Mamarabi kam a harabar gidan taga hajiya Zulaikha zata fita nan mama rabi ta tsaya ta zageta tass sam mommy bata kulataba dukda taji zafin zagin tashiga motrta tabar gidan. Itama mama rabi tata motar tashiga tabar gidan direct gun boknta ta nufa tna kuka don abun ya dameta. Tin kafin tayima bokan byani shi yy mata byanin komi. Wata iriyar dariya bokan ya kwashe dashi ya nuna mama rabi da yatsa yace "yake tsinanniya..!aiki yariga ya baci tinda aka bari ya aureta...!! Haaahaaahaaaaahaaa!!"
Mama rabi tana sharar kwallah tace "ynzu la'ananne yaza ayi..wlhy duk nashiga tashin hnkli.."
Dariya ya kara kwashewa dashi yace "Tashi kibarnan..nanda sati daya ki dawo znyi bincike a knta ..zansan yadda znyi..tashi! tashi!!.." Cewar bokan wanda yake bakikirin kmr gawayi ga ido jawur kmr red din gauta ga katon tumbi face dinshi baki kirin sam bb alamar rhma a taredashi.
Mikewa tayi hadi da cewa "Godiya nake makiyin allah..godiya nake la'ananne..." Da baya ta fice daga gun bokan, dayake cikin wani kasurgumin jeji.
*
Yinin rnr cir bata farkaba tna cikin mayuwaccin hali, hnklin ummih inyafi dubu sedaya tashi. A rnr abih yazo dubata bkrmin tausayinta yajiba .tin byn sllr isha'i dayazo se 10:pm yabar asibitin. Rnr hk suka wuni itada hajiyar chardi babuci babusha haka kuma suka kai dare. Duk sun gaza cin komi. musammanma ummih tashin hnkli abun baya faduwa. Hajiyar chardi tasamu ta rintsa amma itakam.ummih sam ta gaza rintsawar tana zaune idanuwanta kyar a kn jannarht dataketa sauke numfashi cikeda whla. Sosai ummih take tausayawa jannarht.
**
Anwar ne yashigo falon byn ya dawo. yasameshi a halin kallon picture dinnata se murmushi yakeyi. Krswa yy yazauna kusa dashi hannunshi rikeda ledoji guda uku. Dagowa hammad yy ya kalleshi yace "ina kaje.."
"Nje siyo mna abincine ..nasan kai yau ko brkfst bkyiba.." Cewar anwar. Daga mishi kai hammad din yayi. Mika mishi dya daga cikin ledojin yayi amsa yy hadi da ajiye wyr hannunshi. Ya bude yga hadaddiyar shinkace da stew duk rabinta naman kazane. nan yaci ya koshi domin beda wata dmwa. Anwar dakecin nashi abincin yy mamakin yadda hammad din yaci abincin. Shikam gogan drnks ya kora dashi yy nak ya koma ya kwanta a kn kujerar yna fadin "kasan nasreen takirani.."
Barin cin abincin yy yace "kace wlhy.."
"Yeah ksn seda tyimin 20 miss call amma nasan mommah ce tasata takirani.." Cewar hammad shisam kou a jikinshi.
"Kai blood..kana bura ubanka a waziris family.." Cewar anwar.
Murmushi hammad yy yace "uhm tinda nasamu anty jannarht nifa duk wani bala'i nafilane a guna.."
Murmushi anwar yy hadi da kaiwa hammad duka "wlhy ka guji hdwrka da mommah.."
"Hmmm..ai inata hadata da ubangijina...allah yasa ta sassauta.." Cewar hammad
"Ameen.." Cewar anwar.
Jim sukayi na yan wasu mintoci shide anwar nata cin abincinshi. Hammad ya kauda shirun ta hnyr cewa " blood inason inga matata.." Cewar hammad yna wani lumshe ido.
Cikeda zolaya anwar yace "Jawaheer.."
Chnza face hammad yy kai kce an aiko mishi da mutuwane "Mtwsss ..ana mgnr mutane wacce jawaheer kuma.. Inada wata matane data wuce anty jannarht.."
Anwar ya kwashe da drya yace ."Kna sha aninka blood...antynka kuma mtrka.." Cewar anwar.
Hammad yy mishi wani kallo yace "Kake fadi a zaune...!"
Dariya anwa yy yace "Au nake fadi a zaune kou๐"
"Yeah..sema ka ganmu da yaranmu yan ukunmu.." Cewar hammad.
Anwar yace "wai..wakaga anty jannarht da cikin kaninta hammad.."
"Eh mana..Kou kaima ka rainanine.." Cewar hammad.
Anwar ya rufe baki yace "ni..! ina na isa in rainaka..byn daki dya muke kwana itama anty jannarht duk rnr dataga ainihinka yaseen tabar rainaka.."
Murmushi hammad yy yana wani lumshe ido.. Shide harga allah kouda anty jannarht bazata bashi komiba yna sonta shide a hk. "Blood na anty jannarht.." Cewar anwar yna kwashewa da drya.
Murmushi Hammad yy yace "kake fadi a zaune..." Dariya anwar ya kwashe dashi harda rike ciki. Gma cin abincin yy, yadauro alwala hammad ma yy alwalar sallarh magrib suka nufa masallacin dake layin. Kouda suka dawo zama sukayi a falon sunata hirarsu rabin hirar
kn anty jannarht ne .a inda hammad yafiso knn hirar anty jannarht
[10/30, 3:47 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..37
Ga masu bktr cigbn littafin su nemeni domin book din na kudine. 08033368013.
Am sorry for the typing error.
*
Tin kafinya fara magana Mommah kam ji tyi Gabaki jikinta ya mutu ..hk kawai ta tsinci knta da bada hnklinta dan sauraren bayanen nashi. Don daji mgnr me muhimmamcice. Adade tasha mgnr bnza za ayi da aka tarasun. Kou ayi mgnr hada kudi akai temako gidan marayu. Itakou abunnaci mata tuwo a kwarya.
Alhaji zubairu ya fara bayanan yadda komi ya gudana tin daga ciwon hammad har zuwa ynzu da yazamana hammad yazama miji ga anty jannarh...
Masu farin ciki nan suka hau farin ciki masu bakin cikima suka fara bakin ciki masu cece kucema suka fara.. Cikin masu farin cikin harda anty nahnah da salaha.
Anty safara'u ce ta tabo mommah da tini tyi mutuwar zaune tsce "Mommah wai wani hammad din ake nufi..." Mommh batafi ta kn safara'u ba t Mike zumbur kmr wadda akayiwa allura yayinda mayafin data yafo ta sakeshi nan kasa tashin hnkli ya ziyarceta. Cikin daga murya da shiga rudani tace " what....! waini zainabu bnganeba pls wani hammad din ake mgna ne wai don allah ku gnr dani kada kucemin hammad dina...."cewar mommah da dukta daburce. Anty safara'u ma duk a dimauce take.. itakam nasreen tarasa farin ciki takeyi kou bakin ciki. Tasan ita harga allsh batajin tsanar anty jannarht.
Hajiya hafsat tce ''akwai wani hammad dinne byn nakin kmr yadda kikace..."
Wata iriyar muguwar ashariya mommah ta mulmulo ta mulmula "kan kutmar ubannan..!jar uban nan...!waye yayimin nakudar dannawa daza a yanke wannan mummunan hukuncin batareda saninaba.." Cewar mommah kmr zararriya ta karasa gaban alhaji zubairu tna nunashi da yatsa tace "wallahi tallahi billahillazi la'ilaha illa anta..ni zainabu gumel inhar inada rai aurennan be taba zamaba wlhy tlhy kji nayi rantsuwar musulmi seya saketa...duk wata kutunguila da kuka kitsa kaida matarka sena rusheshi a dalili da mene zakayiwa dana auren daba da izininaba .. Kna mgnr yna ciwo ze mutu meyasa baka barminshi ya mutuba dade inga aurenshi da tsohuwar karuwarnan ai kwara ace gawarshi na gani..!!"
Ido alhaji zubairu yabita dashi yana hango tsagwaron tashin hnkli a tareda ita. Da tsantsar matsifa.
Daddy ne ya daka mata tsawa "zainab meye haka..!"
Dagama,daddy hannu tayi tace "aaaaaaaah...baruwanka tinda kaima an kaika gun boka touni asiri baya cina.."
Daddy yace "bazaki natsuba...!!"
"Ehhhh...ka barni inyi mgna akan meye za dakeni a hanani kuka.. Wlhy zubairu seka gayamin dalilin dayasa zaka hada dana da tsohuwar karuwarnan.." Tyi mgnr tana jijjige jijjige yayin datake tsaye kerere a