Showing 96001 words to 99000 words out of 171805 words

Chapter 33 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

abune ...gud night. " Yace hadi da barin falon. Farin ciki fal rnta ta dawo ta zauna a kn kujerar "yessss...!"ta fada Hadi da dunkule hannu. Itaduk tunaninta aikin datayi a knsune yaci. Farfesunta taci hnklinta kwance kai kace shigowa dakinta yayi ya kwana da ita, .

Yana sakkowa dai dai tana fitowa daga kiching din tana yarfe ruwn wanke wanken dake hannunta. "Flower me kikayi a kiching.." yymgnr yna krsa sakkowa daga upstairs din.

Hk kawai setaga kmr ya jima dayawa dmn tin tana kiching din tana aikace aikacen hnklinta na knshi taji shiru shiru..haushinshine ya turniqeta. Tayi gaba batare data bashi amsar tambayr da yayi mataba.

Kiching din ya nufa yaga komi tsaf tsaf ga alamar tayi wanke wanke, bakaramin farin ciki yayiba gnin ta fara sakewa dashi. Fitowa kiching din yy Ya nufo dakinta. Ta kwanta hartama sauya glub din zuwa na bacci ta Dan lullube Rabin jikinta hk kawai taji zuciya nayi mata kunci.. krsowa yy bakin gadon ya zuba mata ido da dan hasken dake daki . "sannu da aiki Flower..Amma karki kara whlrmin da knki aikinane Ni in wahala a knki bawaike ki whla a kainaba."

"Dan Allah ka fitarmin a daki zanyi bacci.." ta fada cikin Dan daga murya.

"Mgnr alqawarinmufa na nonon.."

"Ni gaskia ka fita..baccinma an hana mutum yayi wannan wacce iriyar jarabace.." ta fada hadi da juya masa bata.

"Am sorry..." Yace Hadi da krsawa ya manna mata kiss a goshi yayi mata adduarh ya tofeta ya juya ya fice daga dakin cikeda so da kaunarta, wanka yy ya sauya kya zuwa na bacci ya kwanta Amma me seya gaza bacci kawai surarta ke yawo a cikin yanar gizon dake kwakwalwarshi..juyi kawai yakeyi zuciya fal begenta da mararinta...

Gaza bacci tayi zuciyarta fal kunci ta rasa dalilin dayasa takejin zuciyarta da kuncin ..da kyar tasamu bacci ya dauketa wajajen 2:,am ta tashi still zuciyrta da kuncin, mikewa tyi jiki a sukwane ta nufa toilet ta dauro alwala tadawo ta daura zani a kn rigar jikinta ta tayrda sallarh. Nan ta fara nafilfili..

Shikam gogan daya gaza baccin mikewa yy ya jawo system dinshi ya fara duba uban aikin dayake dashi Nan ya fra rage wasu amm zuciyrshi Bata gun aikin tana gareta...se wajajen 2:pm ya farajin bacci kashe system din yy yasashi a charji kna ya koma ya kwanta ya kashe fitilar dakin duka ko zesamu yy baccin sosai, Dan har knshi ya fara ciwo ba jimawa baccin ya daukeshi me cikeda mafarkanta.. ciwon mara ne ya tasheshi da asubah.. mikewa yy yna amsabo sunan Allah hadi da yin miqa, ynajin ciwon marar na tsungulinshi. A hnkli ya nufa toilet..fitsari yy seya Dan samu sassauci. Yayi wanka ya fito byn ya dauro alwalah.dai dai ana Shirin tada sallah. Cikin hanzari ya shirya ya nufa masallacin. Bayan sun idar gidan ya nufo direct dakinta ya nufa tin kafin ya karasa yakejin muryarta na tashi cikin kararun alqur'ani me girma, tana karanta suratul khafi..tsayawa yy ya jingina da kofar dakin muryarta me dadih na dukan dodon kunnenshi bama shiba duk me sauraro seya sara mata cikeda kwarewa take karatun..seda ya dauki minti goma a kofar dakin kna ya tura kofar dakin ya shiga..tana zaune a k. Daddumarh abun mamaki duk krtunnan datakeyi babu al'qur'ani a hannunta tanada haddarshi a Kai. Se yaji ta kara burgeshi yanada tabbacin insun haihu zata bawa yayansu tarbiya me kyau. Krsawa yy ya zauna a kasan kusa da ita dai dai ta gama krtun khafi din tayi adduarh Suka shafa a tare..."hope kinyi mna adduar samun Yan uku.."

"Baka iya gaisuwa bane..se mgnr bnza.. ." Tace tana mikewa ta nannade daddumar ta ajiyeta a mazauninta ta koma kn gadon ta zauna. Dawowa gefen gadon shima yy yace "mgnr haihuwarne mgnr bnza..aike zaki gaidani but kece matata. "

Tace "Amma ai na girmeka kou.."
.
Duk duniya babu abinda ya tsana kmr mgnr girma datake yawanyi. "Ke kullm mgnr age..hmm kouda yake wata rana kou ance Kiyi bazakiyiba.."

"Malam tashi ka fitarmin inajin bacci.."

"Bacci kuma..bakiji bacci bane da daddare.."

"Bansaniba.. nide ka fita zn koma bacci ne mlm.." tyi mgnr hadi da kwanciya tanajin wani bacci me dadih na dibarta.

Shima Daman yanajin baccin mikewa yy yadice daga dakin ya nufa dashi dakin kwanciya yy ba jimawa bacci ya kwasheshi me dadih.



**

Wani irin mummuman mafarki yayi a zabure ya tashi zaune hninshi a matukar tashe yna ambato sunan allah.. zumbur itama ta tashi zaune. "Alhaji lafia.." ta fada Hadi da kwantowa jikinshi. Gabaki daya jikinshi se rawa yakeyi adduarh tashiga tofar masa. Nan da Nan natsuwa ta fara ziyartarshi. Hawayene ya shiga bin kuncinshi...abinda Bata taba ganiba tsawon 20yrs Suna tare. Hnklintane ya tashi. "Alhaji meke faruwa ka gaggauta sanar dani Dan allah..kasani a tashin hnklin ..ganin hawaye a kn kuncinta ya sani shiga tashin hnkli.." ta fada hnklinta a matukar tashe.

Share hawayen dake zirya a kn kuncinshi yy yace "Na aikata babban lefi..nasan dmn se Allah ya kamani..naga isharar uban giji..Allah astagfurillah.." ya fada hadi da daga hannunshi sama.

Cikin rashin fahimta tace "lefie kuma ..kmrya.."

"Eh Ni me lefine shiyasama kikaga Allah ya barni haka.."

cikeda rashin fahimta tace "Allah ya barka hk kmrya..nagade Allah ya wadaceka da Komi alhaji..a tsawon zamana dakai 25yrs kenan yanzu ban taba ganin kayi wani Abu na sabon Allah ba hasalima kowa na alfahari dakai saboda kyawawan halayyarka kanada kyautatawa ga kowa a matsayinka na shugaban dake shugabantar al'ummarh..jamaarh na alfahari dakai ..meye lefin daka aikata mijina..."

Girgiza Kai kawai yy yna murmushi takaici yace "koma ki kwanta .."

"Ta Yaya Dan iya bacci byn mijina sanyin idaniyata yana cikin damuwa..ka gyamin damuwarka mijina..in bka gayaminba wazaka gaya mawa.."

Rungumarta yy tsam jikinshi suka koma suka kwanta..."wata rana zaki sani my wife..." Yy mgnr Hadi da lumshe ido mafarkin da yayi yana dawowa kwakwalwarshi.. kara lafewa tayi jikinshi tana adduarh Allah ya yayewa mijinnata damuwarshi dukda be sanar da itaba.

*
Wajajen 11;13am. ta tashi yynda wata azababbiyar yunwace ta tasheta. wanka tayi chap tasa doguwar rigar atamfa ta fito ta nufa kiching. Duddubawa tayi taga akwai komi na bukatar. Jelop din shi macaroni ta daura wanda yaji naman kaza da kyn lambu Nan da Nan kanshi ya cika gabaki daya ilahirin gidan..

Shikanshi gogan yunwarce ta tasheshi yy wnka ya fito falon gidan daniyar yaje yagani inta tashi ya tambayeta meze dafa mata, abun mamaki yajiyo kamshin na cikashi..kiching ya nufa Dan ganin ko jawaheer ce bataji worning din da yayi mata bane tadawo taci gabada girki a kiching din. Yna shiga idanuwanshi suka sauka a knta..ido ya zuba mata tayi masa kyau sosai sumar gashinta kwance saman bayanta dankwalin data daura tsakiyar knta a budene se hkn ya bawa sumar knta dmn kwamciya tsakiyar bayanta. Tsurawa bayanta ido yayi..aikinta takeyi batare datasan tsayuwarshiba..taxo juyowa kenan idanuwansu sukayi karab cikinna juna.. wayancewa yy daga kallon duwawunta datakeyi yace "sannu da aiki love.."

Tsaf tasan kallonta yakeyi..Dan hk Dan hararshi tayi..murmushi yayi ya tayata suka kammala komi a dining din falon sukayi breakfast. Suna gamawa a tare suka tsaftace ko Ina turaren data taho dashi daga gidansu tasa Nan da Nan gidan ya dauki kanshi.

Hk rayuwa taci gaba harga Allah hammad Yana cutuwa ga Abu yna gani Amma sede hkri, tinda ya gane bataso Yana tabata yake dan dannewa Amma kullum da ciwon mara yane tashi. Ita knta abunna damunta dabadan temakon maganin datakeshaba da tini asirinta ya jima da tonuwa. A kullum setasha kusan guda hudu sannan take samun sassauci.. batare data saniba hammad yayi siyayyarh kyn abinci da Komi na bukatr ya kai gidansu Ummih da kudi masu yawa ya bata. Sosai Ummih tayi masa godiya ta kara yabawa da hnklin yaron. Bayan tafiyrshi ta kira jannarht ta gaya mata tace tayi masa godiya. Bkramin burgeta yyba da yy hkn, Dan ita duk meson ummihnta tana sonshi.

Hkma yaje ya gaida abih yy masa Sha tara na arziki sannan ya bada abubuwan sadaqa yace a bawa marayun. Ai rnr kou yasha albarka, abih ya kira jannarht yaw gaya Mata yace tayi masa godiya.

Byn ya dawo tayi masa godiyar..cewa yy aiba ita yyimawaba. A hnkli taji tsanar datakeyimasa tana raguwa ga ranta.

Mommah data samu lbrin har lokacin hammad be shiga dakin jawaheer ba seta samu daddy tarinka matsifa a kn yyima dansa mgna.. daddy ya bata hkri yace tou Dan zuwa lokacin ya fara gajiya da zaman doya da manjan dadukeyi ita dashi, harga Allah yanason zainab fiyeda kowacce mace a rnshi shiyasama duk abinda takeyi yake kyaleta, saboda son da yakeyi mata Amma ita bata ganin hkn.

Daddy ya kira hammad yy masa natsiha me ratsa zuciya a kn yasauke haqqin jawaheer inbe saukeba Allah ze tambayeshi, dukse yaji natsihar ta shigeshi yace insha allahu ze gyara.. daddy yace Allah yasa ..kna yasa masa albarka yabar gidan..

Da temakon natsihar da kuma wadda jannarht takeyi masa yasa yake dan zuwa akai akai yana duba lafiayarta itakam banzar setasha ko aikin datayine yaci,. Nan tasamu dmr tambayarnshi zuwa anguwa Dan zuwa lokacin abun ya fara cin tura fllngs din ya fara neman karta, ya barta Amma yace karta dade dnshi bayason yawace yawace.. Ai jikinta na rawa ta shirya ta fita ta kira yah bilal suka hadu a hotel Nan suka barje guminsu.se yammatrh ta dawo zuciyrta wasai bata da wata dakuwa dukda ba yah bilal din take bukatarba ita mijinta hammad takeda bukatar. Tou ancede a rashin uwa ake uwar daki.


Yau ya tashi da ciwon mara yafi na kullum Dan na yau ya tsananta har ya gaza ajiye kafarshi a kasa ko sallarh asubahi beyiba har wajajen 8:am. Yna Nan kwance hannunshi bisa mararshi..

Tin 9:am ta tashi tayi musu abin karyawa taga harta gamacin nata shiru shiru be fitoba, kadan taci dukse taji batajin ddn abincinba, wai ance sabo tirken wawa sannan ko karema da ranarshi. Dukse taji batajin dadin komi hk ta gama ta dauki pleat dinta ta nufa kiching dashi ta wanke ta nufa bedroom dinta ta gyareshi tsaf ta koma ta kwanta zuciya fal tunani tunani. Abu kmr wasa har wajen 12:30pm babushi bani dalilinshi leqawa tayi ya window dn tayi tunanin koya fitane nan taga cars din gidan reras babu wadda babu a ciki. Hk kawai taji hnklinta ya tashi. Mikewa tayi ta fito falon ta tsaya tana karewa kofar dakinshi kallo, nufar kofar dakin tayi a hnkli ta tura kofar dakin ta shigo idanuwantane suna sauka a knshi kallo daya tayi masa ta gane beda Lafia.. a hnkli tashiga Kare masa kallo hannunshi na bisa mararshi duk..."Subhanallahi.." tace hnkli a tashe ta karaso inda yake kwance idanuwanshi na fitrda kwallarh. Krsowa tyi ta tafa goshinshi taji jikinshi da dumi. "Sannu black..meke damunka..", ta fada hnklinta a matukar tashe.

Yana hawaye ya jawo hannunshi ya daura a kn mararshi.." marana anty.." ya fada yynda marar ke Kara tsikarinshi.

"Subhanallahi..sannu black..." Duk tabi ta daburce ta juya tabar dakin ta nufa dakinta dmn mgnin datakesha yna mgnin ciwon mara Dan a yadda taji marar tashi tasan abunda ke damunshi. Bottle water ta dauka tana sauri ta nufa bedroom dinnashi jikinta na rawa ta balli mgnin guda biyu ta dahoshi ta bashi yasha kna ta koma ta kwantr dashi tanayi masa sannu.. fita tayi ta dauko food plastic din da abincinshi yake ciki ta daukko plet ta nufo bedroom dinnashi dashi. Zuwa lokacin ya fara samun sauki har shaawarma se yajita ragu. Rnr hammad abun nema ya samu lamgwabewa yy ita tayi feeding dinshi se wani mammanne mata yakeyi. Washe garima da ciwon ya matsa masa da knshi ya dauki mgnin yasha cikin lokaci knkani yakejin sauki har fllngs din dake damunshi seya nemeshi ya rasa. Abun ya bashi mamaki. Gashi ya dudduba rubutun da aka rubuta jikin mgnin be gane komiba,. Amma zuciyrshi ta bashi mgnin rage shaawarh me takesha see ynzu Allah ya tona mata asiri.."tab idanko hknne ta cuceni wato ni seta barni da whlr inyita fama ashe ita tana nan babu abinda ya dameta.." a sace ya dauki searched din maganin daya yabar gidan direct a.a waziris hospital ya nufa. Office din Dr salaha ya shiga tana zaune tanata gudanarda aikinta yashigo ya zauna. Dagowar tayi tana kallonshi murmushi tayi race cikin zolaya "Su black mnya..tinda kasamu anty jannarht shikenan kayi wuyar gani.."

Murmushi yy yace "ai Dole kekuwa anty knga lefina.."

Dariya ta kwashe dashi tace "meyasa zanga lefinka.." Nan suka shiga hira.."Wai yaushe anty zata dawo aikine.." anty salaha ta tambayeshi

"Ai babu rana..semun gamacin amarcinmu. .."

Murmushi tayi Hadi da Dan Kai masa dukan Wasa.
Ciro searched din mgnin yy a aljihunshi ya nunawa anty salahan amsa tayi tana zubawa tace "wannan ai maganin rage karfin shawarh..mezakayi dashi.."

"Noo babu abinda zanyi dashi kawaide na tsinceshine a hnya.."

Kawaide tajishine amma tasan karyane saboda irinshine anty jannarht kesha maybe yaganine agunta besan na meyeba..shine yazo tambayrta" tayi wannan tunanin a zuciyrta. Hirar sukacigaba dayi zuwa can ya mike yy Mata sallarmar yabar office dnta tace a gaida jannarht yace ztji. Office din Dr nahnah yaje Nan itama ya gaidata ta tambayeshi Yaushe jannarht zata dawo yace bb rna..murmushi kawa tayi.. Nan suka Dan taba hira rabi duk hirar mommah ne. Ya tashi da niyar tafiya nahnah ta a gsida anty jannarht. Yace ztji..kna yabar asibitin. Driving yakeyi zuciyrshi fal tunani tunani abinda zeyima anty jannarht kawai yake ayyanawa a rnshi ai tinda ya gane tashiga uku..seya koya mata lesson din abinda tayi masa wato ta hanashi tabata sede Yana gani kawai yana hadiyar yawu. Ashe it's tanacan babu abinda ya shalleta tanada abinda ke dauke mata nata shawarh . "Hmmmm..." Yace a zuciyrshi ya saki wani murmushi.

*Naji dadih da Allah yayi duniyarh da yawa a lokacin da wani yakejin ya tsaneka but time dinne wani yake sonka more and more. Tnks my uwar daki hajiya jm sukuni*
[10/30, 3:48 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..60

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

*Dedicated to my uwar daki hajiya leader, jm sukuni.. bakina bashi iya fadar alkhairinki gareni.. tnks hajiya Allah ya kara shirya diyan da jikokin.*

Tsayawa yy a wani pharmacy ya siya tablet din tayarda shaawar kna ya nufa gidan, Kouda ya Isa gidan direct bedroom dinta ya nufa, lokacin tana toilet , bude drower din yy ya kwashe sauran maganin yasa a aljihunshi ya fice daga dakin ya nufa can bolar waje yaje ya zubar da magungunan kna ya dawo dakinnata,
Ta fito daga toilet din tana xaune tsakiyar gadon system dinta na gabnta ya karaso ya zauna, ya zuba mata manyan idanuwanshi masu kamala, sanye takeda rigar material mara nauyi ta amshi jikinta knta bb dankwali sumar knta tadan hargitse..

Tsaf tasan shine ya shigo Amma bata dago ta kalleshiba..

"Su anty..."ya fada yna murmushi.

Dagowa tayi ta kalleshi dagani akwai wani abu a tattare da murmushi dayakeyi,. tace "what.."

"Nothing.." yace still idonshi na knta yna murmushi. "duk duniya bega wadda ta raina mishi hnkkiba kmr ita..seta rinka abu kmr ba ruwanta ashe hmmm..Aiko shima zeyi wasa da ita kmr yadda tayi dashi.." hammad ya fada a zuciyarh.

"Knci abinci.." ya tambayeta.

Daga masa kai tayi.tadan dago tace ... "Zanje office..."

Murmushi yy yace "zakije ko kina neman izinin zuwa...har ynzu baxaki gyara klmnkiba ko.."

Dagowa tayi ta gallara masa harara "izini a gunka kaninnawa..Aiko sede bazanjeba.."

Murmushi yy yace "okay..Kin kusa gwasar shekarunnan naki a hannunki ai.."

Tasan daga haka se mgnr tayi tsawo ba kunyace dashiba. "Pls Tashi ka fitarh..."

"tou ni Inje ina..." Yy mgnr yna marairaicewa.

"Bakada dakine.., " tace a takaice.

"Yeah bani dashi,..." Yayi mgnr yana kare mata kallo. Kafarta daya data mikar a kan gadon yakai hannu cikin salo ya tabata..da hnzari ta janye kafarta tana sauke ajiyar zuciya,. Matsowa yy ta bayanta yana shafa sumar kanta,.. "Dan allah ka barni...bnso.." Tace yynda jikinta ke neman rikice mata.

Mikewa yy yna murmushi yace "bade bakyasoba kice kada in tada miki shaawarh.."

Dafe kai tayi, shi Sam beda kunya inda kunyarma tabi shi bebibarh... ya karasa ya kunna tvn dakin da tinda tazo bata tabama kunnashiba. Yana gama sitting tvn ya fita daga dakin, yna fitowa falon gidan yaga jawaheer na shirin sakkowa daga upstairs, tsayawa yy harta gama sakkowa, cikin kissa tanayi tana wani lumshe ido, ta karaso, "Sannu my man.."

Kallonta yy up and down a zuciyrshi ya ayyana daman ace jannarht ce keyi masa wannan abun da yafi kowa farin ciki, "Ina zakije.." yace yna kallonta sanye takeda riga da wando se dan gyale a kai se hand bag a hannunta,.

Bataso ta hadu dashiba taso tayi ficewartane kawai taje ta dawo gun yah bilal dinta, "Daman inaso ne in tambayeka zanje gidan mama rabi.."

Kallonta yakeyi Yana yatsina face yace "Look malama banason karya ..a Haka ne zakije gudanku koude zakije yawonki de.."

"A'arh..ba yawo..znjeba.." kai dajin mgnr ksan batada gaskia,.

Wata uwar harara ya watsa mata, "Kinajina ko in kinaso kici gaba da zama a gidana kidena yawonki na iskanci in kuma yawonki kikeson yi se in saukake miki kije kici gaba da yawonki,,,"

Tsumu tsumu tayi kmr muna fuka.. "Yah Dan Allah zaka rinka shigowa dakina..." Jawaheer tayi mgnr batare datasanma mgnr ta fitoba.

"Oh shiyasa kike fita yawon banzanki saboda bana shigowa dakinki.." yace a takaice.

''a'ah ba hk bane...Amma naga nima matarkace ai.."

"Oh naga alamar sakewar da nayi miki na kwana biyu yana neman kawo raini tsaka ninmu ko..ke kinada abinda zancine a jikinki..dallah malama bacemin da gani qaramar mara tarbiya kawai me yawon tazubar..." hammad ya daka mata tsawa,

Juyawa tayi jiki a sukwane ta nufa upstairs din. "Inna kara ganinki da wannan kayanna jikinki sekin raina kanki...inajin kunnen kashi gareki.." ya fada hadi da juyawa ya nufa dakinshi yna mitar harga Allah ya tsani jawaheer shi ko me kama da ita bayason gani a rayuwarshi.

Da daddare a folon sukayi dinner, duk inda tayi ido kawai yaketabinta dashi yau kallon dayake mata ya bmbamta dana kullum. byn sun gama ya kwashe kayan dasuka bata yakai kiching ya dawo yasameta kn dining din tana amsa waya dagaji da pesion dinta take waya, tana ganin ya dawo ta mike tabar falon ta nufa bedroom dinta,. Tasowa yy ya makale jikin kofar yanajin me suke cewa.

"Kirinka using ruwan dumi da gishiri insha allahu ze dena miki zafin.." jannarht

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login