Showing 171001 words to 171805 words out of 171805 words
Chapter 58 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel
a gidansu daban itada daddy nan taketa masa soyayya irin nasu na mnyan mata wadanda sukasan knsu....mommah ita ke kulawa da jannarht da kuma jariran jikokinta masu shiga zuciya yrn sunsha kya daga mnyan mutane na sunansu salaha da nahnah duk byn 2days suma suna gidan hk sahurama, zuwa lokacin tnada shigar krmin ciki.
Da kyar hMmad yabari jannarht tayi arbain ya matsa dole mommsh ta hadashi da mtrshi da wasu tsoffi guda biyu dan kulawa da jannarht din da yan ukunta. Rnr zokaga rwar ksi gun hammad aibe brtaba kwana yy yna abu daya dmn kuwa tasha gyara gun mommah irin nasu na yn nijer.
Farin ciki dajin dadih yakara yawaita ga iyalen .....bincike yy bincike aka gano ashe ummih yarinyar yayar mmn hibbarh ce wadda ta auri dan nigeria kishiyoyo suka sace ummih shine suja jefar har aka kawota gidan marayun...sunsan hknne sanadiyar zuwansu indian farin ciki nara misaltuwa sukaji rnr jannarht ma taji farin ciki, sosai domin da ita akaje... Zumunci me karfi ya kara yawaita a garesu, niima na zmn lafia da anwar da sirikarta mommy dmn mommy batada matsala macece me ddhn zama sam batajin haushin niima na kasancewarta bazawara. Byn aurenda shekara daya niima tasamu ciki ta haifa danta namiji yaci sunan hammad bbn abokin bbn yaro kenan...aiko jannarht nji da yaronnan saboda sunan mijinta farin cikinta dayaci...
Byn shekara daya jannarhtma tasamu ciki taso tazubar ammah hammad yaki yarda da hkn doletabar cikin ta haqura wannan karon da knta ta haihu tasamu yayanta yan biyu duka maza daya taci sunan hibbath dayar sunan mommah zainab, ana kiransu da hasem da husnah. Hammad sosai yakeson yarannashi rabin rayuwarsu yna gidan mommah da gidan ummih da hibbarh, su salaha da nahnah kowa kullum suna ziryar zuwa gun yaran nasu, zuwa lokacin suma sun kara haihuwa duk mata suka Haifa sukasa sunan jannarht aiko sunsha gata sun hammad. Nafeesat takoma abuja daddy yabar hibbarh a kaduna amma kullum yana kadunan ynade kokarin yin adalci a tsakaninsu ammafa hibbarh daban take a zuciyrshi. Sosai suka temakawa gidan marayunnan da kudi da kampanoni kyautade taban mamaki ciki hadda hammad da jannarht a kyautar ummihma ba a barta a bayaba hkma hibbarh.
Byn wata shekarar jannarht takara haihuwar yaronta namiji yaci sunan hammad ana kirnshi da annur. Wata shekarar tahaifa mace taci sunan hajiya hafsat wato inno ana kirnta da nur. A shekarun jannarht ta haifa yaranta tara auta itace keda sunan jannartulfiddausi ana kiranta da jamlah,. Hammad ya hana jannarht aikin asibiti yace tazauna ta kula da yrnta doleta haqura. Arziki nata kara habbaka ga iyalen ummih tasamu ciki da hibbarh da nafesat duk sunsamu ciki a jere suka haihu ummih ta haifa namiji hibbarhma namiji nafeesat mace. Sosai sukejin ddh duniya, sannan suna gyara lahirarsu, jannarht da hammad a Koda yaushe suna yawan ziyarar gun mabukata su bada sadaka hkn yasa basa tabewa alhmdllh Allah ya azirtasu. A kwana a tashi yafito siyasa yasamu basarar danewa govenor din kaduna state arziki yaci uban bada, Zama sukeyi cikeda kwanciyar hnkli sosai jannarht ke kulawa da mijinta a ynzu batada wata damuwa se neman lahirarta tasa a gaba. Wannan shekarar dukkaninnsu kwai da kwarkwata suka tattara suka nufa kasa me tsarki. Tou se muyi musu fatan dawowa lafiya.
Wannan tsohon dake yawo tsakankanin ummih da Hibbbarh da jannarht iskane tin kakannin ka kanni har ynzu be barsuba duk inda suke yna biye dasu yna basu kariya, baya taba yarda a cutar dasu.
Nasreen tasamu miji tayi aure....yinda aka samu labarin mutuwar su jawaheer da mama Rani a hnyarsu tazuwa Dubai jirginsu yayi hatsari duk suka mutu. Safarau Kam ta kamu da ciwon yoyon fitsari Mara wankewa. Allah yasa mudace.
Alhmdulillahi Nan nakawo karshen littafinnan, insha allah semun hade a littafina auren yima kai. Kuskuren danayi Allah ya yafemin abinda nafada daidai Allah ya bani lada.wadanda suke biye dani har karshen littafinnan ngde kwarai Allah yabar zmn tare, wanda nayima ba daidaiba ina rokon yafiyarsa. Nagode kwarai da gaske, wadanda sukeda mazaje Allah ya Kara zmn lafia Allah ya shirya zuriarh, wadanda basuda miji Allah ya kawo nagari, wadanda basu samu haihuwaba allah ya bamu kamilallu. Karku bari a baku labarin next book dina auren yima kai.
*Hauwa'u jiddarh mmn Little inagodia gareki da karamcinki gareni ngde Allah yabarmu tare Allah ya kawo miki zmn lafia keda mijinki da zuriarh dayyaba Dan Allah fans ku amsa da ameeen.bzn iya mntawa, dakeba mmn little.*
Saadatu bintu Abdullah✍🏼
Mommy namlah inasonki tawan.
Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels Group
Hausa novels and fashion Group
Cool novel, makeup and kitchen1 Group
And
WOMEN24 TV Group
WHATSAPP NO:+2349030159301