Showing 117001 words to 120000 words out of 171805 words

Chapter 40 - Inso Cuta Ne Book One Complete Hausa Novel

dukda kuwa haduwarsu daya tin rnr dayazo jannarht bata kara bari sun haduba dukda yna bala'in son sake sata a idanuwanshi.

9:11pm ya kira niima a waya yace tazo bngarenshi..ba jimawa ta iso tasameshi kwance a kn kujerar 3sttr krswa tayi tazauna a kn 1 sttr, tashi zaune yy yace "sis howfarh.."

Nima tace "Normal brosse..yane wai naga wannan dawowar taka baka wani sakeba.."

Ajiyar zuciya yy yace "dole ki ganni hk sis na kamufarh.."

Niima tace "kmrya.."

"Wallahi tin rnr danaga jannarht na kamu da mutsifaffen sonta..."

Zaro Ido niima tayi tace "seriously.."

"Wallahi tallahi..."

"Tab..to tin wuri ka roki Allah ya yaye mka .."

Ammar yace "why...nifa sonta nakeyi bawai wasaba.."

"Nasani ai..tanada aurefarh.."

"Habade wasa kikeyi.." ammar yace danshi sam be yarda da mgnrtaba.

"Wallahi da gaske nakeyi tanada miji..."

Amanar yace "lallai kuwa ze saketa Ni na aureta kenan..ammafa batayi kma dame aureba.."

Niima tace "lallaima bross..ta ina za a fara hkn ya saketa ka aureta..hmm ai ya fika sonta dukdade bnsan yadda Kai kakejiba..Wlhy da aurenta yah ammar abarma mgnr Nan.."

"Hmmm a barta how...da gaskefa ni sonta nakeyi..tinda ke kinzo da ciki baki zanyima hajiya mgna.."

Niima tace "ba hk bne bross..haba inda bata da aure ai da tini na hadaku muma musamu kyakyawan iri..Amma matsalar auren.."

Ammar yace "ba aureba aah yasa tantabarace ..hk nima Zan aureta.."

"Hmm yah ammar kenan ka taba ganin inda akayi aure kan aure.."

"Za a fara a kaina dannide ngni inaso..malama tashi ki barmin falo tinda bakinki be fadin alkhairi."

Mikewa niima tayi tace "Uhm nide ba ruwana..tinda allah ya gni na fada mka gaskia.." ta juya tabar falon tana murmushi. Ido ya bita dashi ya tabe baki.

Washe gari takanas yaje yasamu hajiya ya tambayeta ta tabbtr masa da cewar itadin mtr aurece..tab nan ake yinta shi kuma gashi Allah ya jarabceshi da kaunarta Kuma gaskiq bayajin ze iya haqura..


Qaqa zata kaya kenan.🤔

Sorry for the typing erros.
[10/30, 3:49 PM] +234 803 727 9133: INSO CUTA NE..66

Book din na kudine Ga masu bktr cigbn su nemi 08033368013.

@saadatubintuabdullahi✍🏽


*Sabon book Dina me suna AUREN YIMA KAI..fans karku bari a baku labari, labarine me cikeda nishadantarwa da fadakarwa,and ilmantarwar.*


Kewarta ya addabeshi dan hk ya nufa gidanshi Nan ya kwana , a dakin anty jannarht kwana yayi yana rungumar kayan sawanta ynajin kamshin perfume dinta a jiki, se yakeji daman ace itace yake runguma haka, ga azabar fllng na damunshi fiyeda ada tinda ya fara romantic dinta shaawarshi ta kara yawa fiyeda ada, ga kewarta ga shaawarta, abun ya zmr masa biyu. sometimes se yarinkaji kmr tana kafa masa daddadan bakinta a kn burarshi, se yayita zillow ya tayrwa knshi hnkli babu inda za a kwantar masa, duk mommah ce taja masa da ynzu yna Nan tare da matarsa ynashan abubuwanshi. 7:am yabar gidan babuci babusha inysana tafiya kmr ze karye, ya nufa gidansu ynayin packing ya fito direct side din daddy ya nufa, yna zaune yna lazimi ya shigo zaunawa yy ya takure. Byn daddy ya shafa adduarh ya juyo ya kalleshi yace "my son ya akayi.."

Hammad yace "gud morning dad.."

"Morning..yaka tashi..kalleni inga face dinka.." cewar daddy

Dagowa yayi ya kalleshi shima shidin yake kallo. "Kayi slp yau kuwa.." daddy ya tambayeshi

Girgiza masa kai yayi,.. "bakayiba?" daddy ya kara tambayarshi.

"Yeah..daddy bna iya bacci kullum tunanin matata nakeyi, da kewarta.." hammad yCe murya a kasalance.

"Hmmm..wato bazaka sawa knka dangana ba ko my love..rayuwarka ta chanza kmr ba hammadunaba...karinka tinawafa samu da rashi duk na Allah ne.."

Hammad yayi carab yace "aini ban rasataba daddy..duk mommahce tajamin, be wucema dasa hannunta na rasa matata, nide gaskia a fitomin da iyalina tin ban kaiga mutuwaba..ko in lalace.."

Daddy ya zuba masa ido yace "tou ayi hkri dan Allah.."

Hammad yace "nide kayima mommah mgna ko mama rabi nasan sun san inda matata take..inba hakaba zansaki yarinyarnan.."

Daddy yace "saki kuma ..why.."

Hammad yace "nifa banasonta daddy kasani kada in rinka shiga haqqinta kawai Zan saketa ta aura wani.."

"Karka sake knjina ko..karka fara dan Allah..bakasan Allah ya tsani sakiba dukda shine ya halatta, Dan Allah kyi hkri kasa salama a lamarin ka roki Allah ya kawo sassauci kaji babana.."

Hammad yace "tou daddy..amma hk zancigaba da zama yau kimanin 1month kenan bnga iyalinaba a hk zan mutu.."

Daddy yace "aah bazaka mutuba a haka babana..kadeyi adduarh pls...kanade cin abinci ko.."

Hammad ya daga masa kai..

"Yauwa son pls ka rinka cin abinci Dan Allah.."

"Okay daddy tnks..." Ya fada Hadi da mikewa da niyar barin falon. "Take care pls.." cewar daddy.

"Okay Tnks alot daddy me..." Kna ya juya yabar falon jiki a sanyaye. Ido daddy yabishi dashi harga Allah yna matukar tausayin dannasa, a kullum yna rokon Allah ya kawo masa sassauci.

Direct falon mommah ya nufa, abun mamaki ya ganta zaune a falon abinda be taba ganiba a rayuwarshi ta tashi da wuri Sam bata tashi da wuri. Yazo ze giftata yaga rashin dacewar hakan yace "gudmorning..'' yana tafiya.

Mommah ta bishi da ido, "son yanzu dukka tsaneni saboda mace ko.."

Juyowa yy yace "niban tsanekiba mommah kawaide ki fitomin da matata ..ko ki gyamin inda take.."

Mommah tace a hasale "Inka kara cewa in fito mka da matarka se nayi mummunan bata maka rai..ita din kudice dazanyita boyeta,, kou itadin gold ce dazanyita adanarta..."

Hammad yy murmushi takaici yace "duk wadannan abubuwan dakika ambata tafiso daraja da matsayi a guna mommah...pls ki fahimceni anty jannarht, ita ta dace dani Dan Allah kisota kicirewa knki kiyayyarta Nizan zauna da ita kuma ina sonta why da naki baze zama adduarh ba garemu.."

Mommah tace "Allah ya kiyaye inyi muku adduarh kaida wannan yarinyar tsohuwar macen...har gaba da abadan bazan taba santaba saboda banasonta din bna kaunarta.."

"Ni ina kaunarta ..kuma Allah na kaunarmu,, harga Allah nyi miki biyayya mommah...nifa kina daukar haqqina tinda kin hanani zama da abinda nakeso.."

" banasonta Dan ubnka.. ka zauna da zabina ita nakeso.."cewar mommah.

"ni kuma abinda kikesoda din .. bnasonta nadeyi biyayya da kika auramin ita na zauna da ita, da naso a rnr Zan saketa.."

"Ai kuwa da nci kutmar ubanka.."

" Dan Allah mommah ki nemomin matata ki barmu muyi zamanmu lafia.."

"Har gaba da abadan bna fatar ka kara zama da yarinyarnan a rayuwarka...sakintama zakayi duk rnr daka gnta kji na gya maka.."

"Wallahi mommah bazan iya sakintaba..Kuma in baki nemomin matataba Zan fara zinace zinace har in haifo dan zina in kawo miki a matsayin jiknki, kuma ki reneshi ki goyashi a bynki.., tinda kinfison na zinar..kin hanani in zauna dame kwantarmin da hnklina.." yna gma fadar hkn yabar falon. Baki sake mommah ke kallonshi. ",Oh duniya taxo karshe..dole ka gyamin mgnr Nan tinda tsohuwar mace tabaka gindinta kaci...ta mallakeka..Kai Allah ya isa tsakanina da shegiyar yarinyarnan.." Mommah ta fada zuciya fal tsanar jannarht harga Allah bata tunanin zata taba son Jannarht a rayuwarta kullum kra ganin lefinta takeyi, Dan hk kara tsanarta takeyi bata tunanin zata taba sonta hat gaba da abadan..

Hammad Kam ya damra damarar addabar mommah inhar bata fada masa inda matarshi takeba.
Yauma zaune yake a falonta yna kallon tv ta fito ta zauna ai yna ganinta ya dora hannunshi kn al'aurarshi yna shafawa. Yna fadin "I miss you my wife..."

Yau mommah taga abinda ya isheta,, zuba masa ido tayi ynata shafar al'aurarshi tace "wani irin iskncine wannan.."

Still yna shafa Al"aurarshi yace "me nayi...dannace I miss my wife aiba wani abu nayiba..ngde ai nayi qoqari fin wata kenan bna tare da iyalina kuma ban nemi na bnzaba tukunna...ammade a nemomin matata, tin bn fara bin karuwaiba.."

Baki sake mommah ke kallonshi, "tashi ka barmin falo Dan ubanka.."

"Uhm Ni ba inda zanje...inajin fllng bazan iya tafiyaba matata nake bukatarh..." hannunshi na kn sandarshi.

Mikewa mommah tayi Dan bata iya jure iskncinnan, dole tabar falon ta nufa bedroom dinta ai tna shiga ta zauna gefen bed ta jawo wayrta tayi dealing num din mama rabi,bugu daya biyu ta daga. Suka gaisa kna mommah tace. "Mama rabi abinda hammad yakeyimin ya fara isata..knga ynzu hk a falona naje nasameshi ynata shafar Al"aurarshi...oh ni yasu nashiga uku,,Wai daman hk maza sukeyi in suka aura babbar mace duk subi su lalace.. yaro ya fetsare ya zma mra kunya.. rannan fa cewa yy ze kawomin Dan zina."

Mama rabi zuciya kmr zata fashe tace, "kai...tab..hmmm gaba gaba sekinga abinda yafi hakan...ai asirin datayi masa babbane, makarinsa ya saketa kawai.."

Mommah tace "tabdijan...Aida kmr wuya yaronnan ya saki yarinyarnan sede su qare a haka..danni har gobe bna kaunarta wlhy.."

Mama rabi tace "inafa zaki qaunaceta...ai yarinyar ta cucemu.."

Mommah tace "Allah ya isa.."

Mama rabi tace "ameen de..nace inada shawara .."

Mommah tace "inajinki shawarar me.."

"Daman a kn jawaheer ne nace tinda yaki,ko gidanma baya zuwa meze hana ta dawo Nan gidanki tana ganinshi tanajin dadih, knsan abinda kkeso" Cewar mama rabi.

Mommah tace "bkm nima nayi tunanin hakan..yau zan aika da dreva ya dawo da ita nan insha allahu.."

Cikeda murna mama rabi tace "yauwa zainab nagode.."
Daga hk sukayi sallahmarh. Rnr mommah tasa aka dawo da jawaheer gidan, ta ware mata katon daki daya, me dauke da kayan more rayuwa.

Kwananta biyu da dawowa gidan. Da daddare wajajen 11:pm ta shirya cikin kayan bacci masu zafi, wadanda dasu kwara babu. Yau Kam ta yanke hukuncin seta tunkara dakinshi ya bata haqqinta. Ta feshe jikinta da turarukan bokan daya bata, tayi hayaki kna ta fito falon babu kowa direct kofar dazata sadata da bangarenshi ta nufa, zuciyarta na fat fat amma tayi karfin hali.

Yna kwance bisa bed dinsa hannunsa rungume da pillow zuciya fal tunaninta da begenta, da kewarta, musammanma nononta, bkrmin kewarsu yakeyiba,inya tunasu se yaji kmr zeyi hauka tsabar fllng. Tura kofar dakin tayi ta shigo, zuciyarta nadan bugawa, krsowa tayi ta tsaya bakin gadonshi tana wani far far da idanuwa.

A yatsine yake kallonta dukse yji rnshi ya bace. Tsayawa yy Dan yaga gudun ruwanta.

Ganin yana kallonta bece mata komiba, kwantowa kan gadon, cikin kissa, tayi ta kai hannu tana shafarshi..

Bige hannunta yy Rai a bace yace "Wani irin iskncine haka...!!" ya Daka wata uwar tsawa, sedata girgiza. Jikintane yadau rawa ta dake tace "kaifa mijinane..ina bktrkane pls...kayimin koda sau daya ne.."

Tashi zaune hammad yy lallai yarinyarnan ta rainashi, yasan mommah ce taja masa. "ke Yar iskar inace,,seki nemo Yan isknki su biya miki bukatarki bade hammad ba danni bna tunanima gindinki ze iya riqeni...nasan already komi yabi ya saki.."

"Allah Zan riqeka..gwada ka gani ols.." tyi mgnr a bukace,tana qoqarin bude mafa kafafuwanta

Wani irin kallon kazanta ya watsa mata yace "Dallah rufamin Baki.. ubanwama ya baki izinin zuwarmin bedroom.." ya daka mata tsawa.

"Kaifa mijinane..."

"Inkika kara cemin mijinki senayi qasa qasa dake...knci darajar akwai mommah a gidannan da tuni nayi qasa qasa dake sena nuna miki kuskurenki...tashi ki fitarmin a daki tin bn miki abinda bakiyi zatoba..."

Mikewa tayi jiki a sukwane ta nufa hnyar fita gudun kada yy mata duka tasan kadan daga aikin shi.. "wawiya yar iska kawai an saba bin mazan waje shine za azo nima ayimin karuwanci..yarinya se gani se hange daga nesa nesa burata kwalelenki na matatane only..inkika kra zuwarmin daki sena lahira yafiki Jin dadih.." jiki a sukwane ta karasa ficewa daga dakin. Juyawa yayi ya kwanta rungumeda fillow yacigaba da tunaninta..

Washe gari da sassafe jawaheer tasamu mommah tana kuka ta gaya mata cin mutumcin da Hammad din yy mata, tana kuka tana sanarda mommah. Haquri mommah ta bata tace zatayi masa magana. Tasamu hammad tarinka masa fada a kn abinda yyma jawaheer tarinka matsifa ynajinta harta gama ta dire be kulataba ta gama ta fice a dakin nasa. juyawa yy ya kwanta ynacigaba da tunanin abincin ruhinsa.


"Ki tashi muje shopping..." Niima ke fadawa jannarht datake kwance ita kuma ni'imar tNa tsaye.

"Shopping dinme...niwai nace miki inada bktr wani abune.. shopping din da mukaje shekaran jiafa..kawai kice in tashi muje yawo..."cewar jannarht

Ni'ima tace "Dan Allah ki tashi muje nide..."

Jannarht tace "Dan Allah ki barni.."

"Nide ki tashi muje..Dan Allah time na tafia ga zuwa saloon zamuyi.."

Jannarht ta tashi tace "kicede zakije saloon nifa Inna rakaki a car Zan zauna.."

Niima tace "naji..tashi kisa gyalenki.."

Jannarht tace "ko kuma in tafi hk ko.."

Niima tayi dariya tace "da ansha hatsari yau dinnan..dakin kashe mazan mutane.."

Jannarht tayi murmushi,ta kike tasa hijjb dinta har kasa. Dmn ita niiima a shirye take. Suka fito sukayima iyayennasu sallama kna suka fice daga gidan.
Bayan sun hau titi niima ta juyo ta kalli jannarht tace,"kinsan meye sis.."

Jannarht tace "sekin fada.."

"Wai knsan yah ammar sonki yakeyi..tintini Ni bngaya miki bane.."

Jannarht tace "tabdijan..to aurenfa.."

Niima tace "nimade hk nace masa dade bakida aurene..amma abun ai rabone in Allah yasa ke rabonmuce semu samu.."

Jannarht tayi murmushi tace "kai sis Allah ya shiryaki..shi Kuma hammad din in kaishi ina.."

Niima tace "in rabonmuce se kiga kun rabu.."

Jannarht ta watsa Mata wani mummunan kallo..

Niima ta kwashe da dariya tace "Allah kuwa..damun more kuwa da virgin...",

Jannarht tace "tab..kimabar mgnr nan virgin dinnan ai se hammadu narh.."

Niima ta kwasheda dariya tace "yaron..kefa kikace kin girmeshi a hk zaki bashi."

Jannarht ta gallara mata harara tace "bnsaniba.."

Niima tayi dariya tace "kwarade a bawa yah ammar din pls.."

Jannarht tace "wallahi kina kwasar zunubi.."

Niima tayi daria tace "aike kin fini, tinda kika baro mijinki .."

Jannarht tace "nima ba ason rainaba.."

Niima tace "Wlhy inkin yarda in kaiki kaduna yanzunnan.."

Jannarht tace "rufamin asiri.."

Niima ta kwasheda dariya😂 tace "nikaina nafison hammad dinnan kngade ammar blood dinane Amma wlhy ynzu in znga me raba aurenkunnann se inda karfina ya kare..yadda kika bani lbrinshi kawai yna burgeni..inason namij jajirtacce, wanda ba ruwanshi da yaya kake,..da wata rana zezo kano, Kuma in sani dakaina zan daukeki in kaiki gunshi sannan in bashi shawarar yayi miki cin Allah ya tsine..."

Jannarht tayi murmushi tace "muguwa..dakin kasheni ai aduniya ina tsoron making love tinda naga abunnan..adafa Ina so Dan naji me akeji amma wlhy danaga abunnan katoto natsani making love..."

Niima ta kwasheda dariya tace "Kuma duk girmanshi hk Zaki daukeshi daf..babu wanda zeji.."

Jannarht tace "ba irin wannanba..kee..hmmm..ai wannan tashigeki se uban kowa yasami."

Niima ta kwasheda daria tace "bafa wani zafi duk zuzutawar mutane ne.."

Jannarht tace "keeeh..madam raba knki ai dolema abun yy zafi ..koufa fingering akayi daga baya sekaji zafi ballantana asa mka wannan..."

Niima tayi daria tace "komin bakin cikin amarya ango Dole yaxo yasha miya, very son.."

Jannarht tayi Daria tace "kinada matsala niima.."

Itama Dariyar tayi... Da hk suka isa shipwright din, sukayi shopping itade jannarht tana biyeda niima a baya ta gama siye siyenta duk abinda ta dauka seta sema jannarht irinshi. Seda suka gama sunje gun biya jannarht ta Ciro atm dinta tayi saurin biya aiko niima tarinka fada a kn meye zata biya, jannarht tayi mata bnza, aka loda musu kyn a car sukabar shipwright din. Zasu nufa hnyar saloon jannarht tace "nifa bazanjeba.."

Niima tace "kanki beyi miki dattiba.."

"Nop..last week fa mukayi saloon.."

Niima tace "okay naga ku masu gashinnan nasha ya fara damunkine.."

Jannarht tace "aah wallahi.."

"Muje kiyi kitso to.."

Jannarht tace "banaso.."

Niima tace "okay..shikenan zuwa bikin Fatima se muyi kawai tinda bikin nata matsowa .." kna ta karya kn motar Suka koma gida.

Yah ammar kam harya koma akwa'ibon be haquraba shide ynasonta kouda yji tnada aure still ynasonta.

a yau saura 2 weeks bikin yar governor din kano, to da mom dinta da hajiya saude frnd ne sosai Dan hk da ita fatima da ni'ima qawayene dukda de niima ta girmeta. A gidansu niima ake gudanar da komi. Fatima tin rnr dataga jannarht taji ta burgeta Dan hk dukse suka zama kawaye. Ashekaru Fatima bazata wuce 28yrs ba. Kuma auren fari zatayi.

Anwarne ya shigo bedroom din hammad, kwance yake a kn gadon yna aikin daya saba wato tunaninta. Krsawa yy yazauna gefen bed din,yace "blood ya akayine.."

Dagowa yy ya kalleshi yace ",normal.."

Anwar yace "ya mgnr bikin yarima .."

Hammad yace "waye kuma wani yarima.."

Anwar yace "ciwon son daya kamaka ya hanaka gane mutane ne..yarima dan sarki Ameer mana frnd Dinmu Dan sarki.."

Hammad yayi tsuki yace "Ni ina ruwana da wani bikin ameer, kanin uwananeshi.."

Anwar yace "kaai blood hammad da baka dubawa guy dinnanba tarefa mukayi karatu dashi a china..ka daure kaje pls.."

Hammad yace "pls kana damuna da mgnr wani ameer..Ni ka barni da abinda ke damuna pls.."

Anwar yace "tab..ammande baka dubawa Ameer ba..kullumfa seya kira num dinka a kashe kasan ameer nada bktrka a gun bikinnan gashi sunada events.."

Hammad yace "uwarsa..."

Anwar ya kame baki yace "sowie bashi yakar zomonba.."

"Mrwsss..Pls tashi ka fitarmin a bedroom dina ..dallah kazo ka katsemin tunanin matatarh.."

Mikewa Anwar yy yace " Ni kake kora my blood.."

"Yeah kazo ka katsemin tunanin abincin ruhina..ka kawomin lbrin wani bnza..bnza kawai dakai."

Anwar yace "nine bnza again...okay bkm ai karema yanada rana.."

Hammad yace "nji nide fitarmin a bedroom dina.."

Ficewa Anwar yy yna mita. Shi Kuma komawa yy ya kwanta yna jaraba..

Byn kwana hudu, da daddare daddy har bedroom dinsa yasameshi kwance, yna ganinshi ya tashi zaune. "Daddy Ina wuni.."

Krsowa yy yazauna yace "Lafia lau hammadu..yaya karfin jikinka.."

"Alhmadulillah.."

"Masha allahu..Kuna waya da daddynka na abuja kuwa?.."

Hammad yace "Yeah kullum seya kirani sau biyu sau uku ta wayar anwar.."

Daddy yace "masha allahu..kasan nanda 3days bikin Ameer Dan gidan sarkin kano babban abokina.."

hammad yace "okay.. "

"Yaushe zaku tafi kaida anwar.."

Hammad yace "Ina zamuje daddy."

"Bikin mna danshima se kirana yakeyi..a kn yana nemn num dinka baya shiga..nasa ayi mka welcome back din sims dinka gobe za a kawo mka da phone tin da kai ka kasa siya..koda zuwa 10:am ne seku wuce.."


Hammad yace "nifa daddy bazan iya zuwaba.."

Daddy yace "why..hba my love ka daure kaje mna kaga zeji ddh inya gnka pls.." Nan daddy ya rufeshi da magiya bb yadda yaso hk ya amince zeje din amma ba a son ranshiba.

Washe gari 7:pm aka kawo sims dinnashi da waya kirar iPhone, da karamar Tecno me kyau, ynasa sims dinsa Ameer ya kirashi kin dagawa yy, yayi tsuki. Anwar ne yazo ya shirya Masa kayansa a cikin bag yasa a car, sukayi wanka sukasha danyar madam gezner kalar ruwan kwai sunyi kyau harsun gaji da kyau. Su uku zasuyi tafiyar da Hammad da Anwar da Dan gidan govenor din kaduna state suhaim. Hammad yyma mommah sallahma tarinka jaraba wai meyasa zeyi tafia bb izininta, nande ya barta tnata bala'i, shi zuwa ynzu ya saba da matsifar mommah ko babu lefima fada takeyi ita hkn haka halinta yake.

wata katuwar Ferrari suka shiga sabuwa dal fara sol me bakin glass, kirar motar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login