Showing 93001 words to 96000 words out of 185083 words
fara zargin shine dr din amma kuma yana buqatan tabbatarwa dan haka a natse ya dago ya juya ya kalli Sayd wanda shima take ya fara searching sunan maganin dayaji ammar din ya ambata.
Shigowansu ta saka gurin gaurayewa da kamshin turarukansu,
Qamshin turarensa ne ya fita daban sbd shine baqo a cikin kamshin da suka saba dashi a gidan dan haka take kai tsaye su jannah din daya shiga hancinta ta dago ahankali tana kasa kallansa sbd Ammar daya futo daga bayansu yana kashe wayarsa idanuwansa akanta cikeda tsananin sonta yake kallanta yana bude baki ba sauti yace
"Hey love"
Kan Ammar din ta sauke idanuwan nata da suka kasa sauka akan LIMBA sbd kwarjinsa cika mata ido yake duk da tana jin tana buqatan qare masa kallo dan taga abinda yake hanata kallan fuskan nasa amma bazata iyaba.
Ammar din take kallo haryazo gefenta y zauna.
Falaq kuwa tashi tayi daga gefen falaq din tana zuwa gurin Daddynta tana cewa
"Besty Muna gama dinner mu tafi gida yau inasa labari sosai da zan baka wanda Jan ta bani"
Cikeda farin cikin gaske take maganar tana zaunawa gefensa.
Fuskanta ya kalla cikin idanuwansa da kaunarta ce kadai basa iya biyewa ya bude baki a natse da sautinsa me dadi yace
"Ok Falaq Aziz na shirya sauraranki har asuba"
Dariyar jin dadi ta sake tana kallan jannah da kanta yake kan abincin dayake gabanta tace
"Jan i told you he is the best"
Dagowa jannah din tayi tana dan sake murmushi tareda daurewa ta saukar da idanuwanta akansa zuciyarta na rage bugawa da sauri tana bugawa a hankali da wani irin sanyi,
Kasa dauke idanuwanta tayi akansa tanajin idanuwanta na neman tara hawaye takaicin kanta data kasa dauke kallanta akansa shi kuwa sam baisan da wata halittarta a gurinba bare ya kalli direction dintaba.
Fiddausi ce tai serving nasa sbd itace ta saba hakan ta kuma san tsarin cin abincinsa dan haka tana gama serving nasa cikeda nutsuwa da kiyayewa falaq ta zubawa abincin kadan kafin mama ma tukuna ta juya tabar gurin.
Abincin sukeso maganar falaq ce kadai take tashi a gurin magana daya biyu saita ambaci jannah wadda ita kuma gabaki daya take neman rasa kanta sbd tinani da bugun zuciyarta da suka hanata sukuni komai ta kasa ci.
Ammar daya lura da yanayinta kallanta yayi yana ajiye spoo dinsa ahankali yana miqa hannunsa daya ya dora akan nata yana bude baki yace
"Love,yaya dai?
You okay???
Sai alokacin AZIZ ya dago idanuwansa ya saukar a inda take din kai tsaye akan hannun Ammar dayake kan nata sbd sunan saya kirata dashi a kunnensa ya sauka.
Idanuwansa da bai dauke akan hannuwansu ba yana kalla cikin fahimtar abinda yake wakana kai tsaye a tsakaninsu ta dago idanuwanta ta kallesa suna taruwa da hawayen takaicin kanta da abinda yake shirin faruwa sa zuciyarta taga inda yake kalla
Ahankali ta janye hannunta daga na Ammar din tana miqewa kai tsaye tabar gurin tana barin hawayenta gangarowa dan tabbas mutuwa zatai idan tabari wani abu ya shiga zuciyarta wanda bana Ammar dinta bane.
Ammar miqewa yayi shima yana bin bayanta cikin mamaki me girma da damuwar ganin yanayinta idan ba wani abinne yake damunta.
Kallo daya Yayiwa bayan Ammar din dayabi bayanta kaman zai fasa kuka sbd yanayinta ya dauke idanuwansa yana sake wani gajeran murmushin dabai fitoba yana tinanin kenan Ammar shine 'dan Zeynab Zad da akace ta rasu da ciwon zuciya itama tinda gashinan shine aure zai shiga tsakaninsa da jannah Zad wadda bazai taba barin su samu wannan farin cikinba.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*
49
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC (kayan mata)
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4200
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
*************
Abu daya ya sani shine idan akai auren bazai samu damar juya rayuwar jannah din ba,.
Baya buqatan komai akanta ita zuciyar datake bugawa a kirjinta kadai yake buqata dan hakanne bayajin wannan auren da Ammar yake jira zai tabbata sbd daga lokacin data zama matar wani ta shiga karkashin inuwar aure da kusan tabata tamkar keta hurumin ubangiji ne dan haka auren na buqatan dakatawa idan y gama da ita Ammar din zai aure gangar jikinta.
Spoon ko daya baiyi da abincin ba kaman yanda falaq ma bataci komaiba surutu kawai take sbd ganin baici komaiba.
Miqewa sukai suka fito zasu wuce bayan ya basu cikakkiyar daman samunsa a office ko gidan dan cike dukkanin takardun business da zasu kulla.
Cikeda farin ciki suka fito rakasu harabar gidan bayan Dad yayiwa falaq kyautar dollars hakama Maheer kyautan maqudan kudi yayi mata duka babu wanda ta karba da hannunta Fiddausi ake bawa ta riqe mata.
Mimi ma turaruka masu tsadar gaske tayiwa mama kyauta ta bawa Fiddausi kudi itama.
Falaq har daki taje ta sanarwa jannah tana jiran kiranta da zuwanta.
Gyada kai kawai jannah din ta samu damar yi tana kasa kallan falaq da fuskansa ma take gani a kan ta falaq din sbd kammaninsu.
Motocinsu suka hau suka bar gidan mama na jin tsananin farin cikin kasancewa cikinsu da kuma kaunar Jannah dataji tanayi musamman sbd kaunar dataga ta kullu tsakaninta da falaq dan haka take tinanin Auren AZIZ da jannah ya shigeta dan da alama falaq ma zata amsheta tinda sunfar sabawa dan haka zata bari falaq din ta sake sakewa da shaquwa sa jannah din ta yanda zataji tana sonta a matsayin ta zamo matar daddynta hakanne kadai zai iya sakashi tinanin aurenta sbd babu abinda falaq tace tanaso da zaiyiba indai bai saba addiniba.
Kudin da aka bawa falaq suna isa gida sayd ya bawa latif su gaba daya sbd ko cikin gidan baa buqatan su shiga.
Sayd daya gama tattara bayanansa akan familyn tsaf na karantar da yayi musu din a wuni daya tsayawa yayi a gaban AZIZ din yafara masa bayani cikin nutsuwa da cewa
"Tin muna can na saka an turo man sauran bayani da muke buqatan sani,
Ammar Zad jannah ce kadai abinda zai rasa ya zare tareda bayyanar da kansa ta wani bangaren sbd an tabbatarda irin tsananin dayake mata ya wuce hankali hakama yanada trauma tin ta rasuwar mahaifiyarsa and zai iya yiyuwa shine likitan da muke nema a familyn sbd mahaifiyarsa da jannah ciwo dayane da su so zaifi zama sauki garesa kokuma burin karantar ciwon sbd maheer dai komai na familyn a hannunsa yake baida lokacin komawa sake karatun likita,
Saleem kuwa a wancan lokacin bai isa zama likitan da har zai iya shiga tiyatar zuciyaba dan haka Ammar zad shine komai nasa yake nuni da zamansa likitan familyn...."
Katsesa AZIZ yayi cikin gundura da jin saukan sunayensu a cikin lafiyayyun kunnuwansa masu tsarki da cewa
"A farraqe nake buqatan ganinsu,
Su fara samun second thoughts akan junansu,
Su fara jin suna zargin junansu,
Kowannensu ya fara son kansa ta yanda idan suka fara fuskantar matsaloli da masifar datake tafe kansu zasu rasa gurin tattaunawa da junansu dan neman mafita ko neman sauki,
Idan basu farraqa ba samun nasara akansu zaiyi dauki lokaci,
Bazan iya daukan lokaci ina tarayya dasuba sbd hakan na kona jinina da azababben baqin cikin ganinsu kadai dan haka ina buqatan rabewan kansu da bullowan matsala me girma a tsakaninsu dan hakanne zai saka sirrinsu fara fita coz a haka bazasu taba barin komai nasu ya fita ba komai kankartarsa sbd kuna kiyayewa..
Sayd shiru yayi yana shiga dogon nazari akan hakan dan kuwa neman abinda zai farrakasu zai dauki lokaci sbd duk dukiya da abinda zasu mallaka ko su rasa bazai taba rasa kansu sbd ba qaramin so sukewa juna ba familyn wanda shine abinda suka tabbatar a yau din,
Dan haka idan suna neman abinda zai farraqasu to sai abinda suke tsananin so dukkaninsu ba kuma zai kasance dukiyaba,
To menene???
Fitowa sayd yayi yana shiga tinanin me zurfi da neman mafitar dazai gabatarwa AZIZ din goben dan da alama LIMBAn baida lokaci batawa akan zaadens din sosai kawai rusasu yake son farawa akan lokaci to amma kuma dole suna buqatan cikakkiyar evidence akansu sbd so yake tin daga qasa ya rusasu har sama ta yanda babu kowane irin sauki bayan na mutuwa da zasu ringa nema sa kansu.
Sayd na ficewa Falaq ta shigo sanye da kayan bacci riga da wando masu kauri sai hula akanta ta ipad dinta a hannu ta zauna gefensa tana shigewa jikinsa ta bude ipad din tana cewa
"BestDaddy kalla hoton da mukai da jan,
She's very beautiful am starting to like her tanada kirki yanzu ba kaman haduwanmu na farko ba"
Idanuwansa ya sauke akan fuskan jannah din yayi mata kallo daya yana dauke idanuwansa wani dacin me karfi yana cike maqoshinsa zuwa kirjinsa.
Labarinta falaq tafara basa yayi shiru idanuwansa akan bakin falaq din kunnuwansa basa akan abinda take fada sautin muryan Ummitah kawai yakeji acikin tata sbd kusan babu abinda ta baro na Ummitan,
Tausayin falaq dinne yake yanka zuciyarsa yana ratsawa sbd tana magana kokarin fara kaunar wadda zuciyar mahaifiyarta ke bugawa kirjinta bayan an kashe tata mahaifiyar sbd wannan din ta rayu....
Rufe idanuwansa yayi Ahankali sbd jan da sukai radadin zuciyarsa na bayyana a cikinsu,
Zaadens sun masa mummunan raunin da har abada duk abinda zai musu bazai warkeba sedai kuma zai tabbatarda dashi dasu ne zasu dawwama a cikin wannan radadin dashi kansa yake fatan inama tasa zuciyar aka cire yabar duniya ba Ummitahba,
Zai tabbatarda ya gane waye asalin likitan da shine da hannunsa ya cire zuciyar Ummitah a cikin familyn dan kuwa idan Ammar ne to tabbas saiya rabasa da abinda yafiso a duniya fiyeda komai ya Tabbatarda ya gama zarewa trauma dinsa ta gama haukatar dashi,
Zarewa yakeson yayi wanda zata sakasa illata kansa da kansa...
Anan bacci yafara daukanta dan haka tadata yayi ya kama hannunta yakaita har dakinta bayan yayi mata adduoi ya rage mata ac sosai kafin ya rufeta ta kashe haske ya fito ya fice.
Yana zuwa dakinsa wankan yayi shima ya fito sanyeda bathrobe ya tsaya gaban mirror yayi abinda zaiyi ya saka kayan bacci offwhite na ryaiss ya kwanta yana rufe idanuwansa dan dakatar da tinanin komai dake cikin kansa sbd lokacin baccinsa lokaci hutawansa ne.
*******washe gari sai guraren 10 ya fito sanye cikin Armanis da wata shegiyar agogon dake daure a hannunsa.
Fresh fuskansa sai fidda wani sirrin kwarjini take da haiba,
Breakfast yayi tareda su kafin ya fito tareda sayd daya gama shirya komai.
Yau zasu fara shiga office kuma yaune zasu tabbatarda hadewansu da Zaadens da kuma bayyanawa duniya dan haka koda isa securities ne tako ina sbd su kansu zaadens nada wani irin tsoro da securities dan haka kusan a tare suka iso kamfanin.
Yan media ne a cike gurin suna isowa tako ina hotuna da tambayoyi ake jeho musu.
Gurin a cike yake hakama ma'aikatan kamfanin me tsananin girm tin daga manya harna qasa suna harabar gurin dan tarbansu.
Kai tsaye sukayo babu bata lokaci aka bi formalities aka saka hannu a komai wanda kai tsaye sunan JANNAH ZAD ne a rubuce ga kowace takarda me mahimmancin zaadens dan haka ya zubawa sunan ido kafin ya dago ya kallesu daya bayan daya suna cikin farin ciki da sakewa.
Hannu ya saka akai sealing komai suka miqawa juna hannu yana cewa
"Zamu bar tarihi"
Cikin yadda da hakan Dad yace
"For sure"
Take aka dauki hotunansu ana yada labarai d jaridu da komai.
Meeting suka shiga wanda sun jima kafin suka fito basu bar kamfanin ba sai yamma da haka kowa gida ya nufa cikin samun nutsuwan samun abinda duka sukeso..
Shiru yayi a hanyarsu ta zuwa gidan yana tinanin wane irin so ne sukewa 'yarsu sbd yasan ba irin wanda yakewa Ummitah bane dan bazai iya kashe ko dabba ba akanta sbd bayason hakkin hakan ya tabata ko yayane,
Wane irin so ne yake sakawa ka kashe wani kisa me muni dan ka raya naka??
Sun san so me tsananin sbd sunawa tasu yar amma basusan meye qiyayya da tsans me tsananin gaske ba akan abinda kakeso dan haka zai nuna musu tareda banbancin a bayyane dan haka
Indai Jannah ce abinda Ammar yafiso fiyeda nasa ran to zai tabbatarda bai mallaketa ba har abada,
Zai tabbatarda bata zama tasa ba,
Ba Ammar kadai ba kaf familyn zai fara rabasu da abinda sukeso ya juyar da rayuwarta zuwa abinda basu taba zataba,zuwa abinda zai ringa yanka zuciyarsu kowane seconds suna gani amma basada iko ko daya akanta,
Zai gama kashe rayuwarta kafin ya barmusu gangar jikinda babu amfanin dazai musu bayan rufewa.
Dago idanuwansa yayi ya kalli time din agogon hannunsa ya bude baki a natse yacewa sayd
"Wane tsawon time mace take dauka ta fahimci she's in love?
I want someone to fall madly In love"
Da sauri sayd ya juyo ya kalli AZIZ din wanda fuskansa take a kame kaman ba shine yayi maganarba.
Abinda tin jiyan yake yawo aran sayd dinne ya kasa fada yake tinanin zai tabbata dan kuwa farraqa tsakanin zaadens shine Jannah ta kamu da son wani so me karfin da zata fada da bakinta
Hakan na faruwa bazasu taba hanata auren wanda takeso ba sbd bazasu taba mata dole ba hakama bazasuyi tinanin Ammar ba a wannan lokacin wanda hakan ne zai kawo babbar barakar da ake nema a hakan kuma yasan har abada AZIZ bazai taba auren wadda take dauke da jinin zadens ba ajikinta.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*
50
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC (kayan mata)
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k🥭 Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4200
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
*************
A zadeens sabuwar farin ciki da nutsuwar samun abinda sukeso sike ciki wanda ya saka walwalwansu ya dawo musamman sake fahimtar AZIZ LIMBA billionaire ne daidai su kuma kuma yakai yanada dukkanin wasu irin matakai dasuke tinani harma ya zarce wasu sbd power dayake da ita shima danma kwata kwata baya hulda da duk abinda ya shafi politics dan hakanne ya sake tsayuwa da kansa dan shi kadai babu saka hannu ko hanyar kowa a lamarinsa tsaye yake qam a AZIZ AY LIMBA dinsa,
Yanada wani irin kwarjini da izza tareda kamewan datake saka da yawa kasa tinkararsa,
Bayada tsoro ko shakkar kowa da kowane irin matsayi sbd yanada karfi da ikon dayafi na manya da yawa sbd dukiyace me magana,
Baida son hulda sosai da mutane sai wanda suka cancanta dan hakanne takowane bangare yayiwa Zaadens dari bisa dari dan haka sukejin su da shi alaqace ta riga ta kullu har abada sai mutuwa.
Maheer cikin walwala da kwnaciyar hankali yake sauraron Anny datake jin duk majar da akai dashi da zaadens din bata ishetaa sbd komai zai iya zuwa karshe dan haka ita jini kawai takeson a hada dashi dan ta hakanne zasu zama shi ya zama su,dukiya kuma xasu mallaki duk wasu billions da suke buqata ko suka rasa a crisis din daya wuce dan haka zaunawa tayi kan kujera gaban dresser tana kallan fuskanta a jikin mirror din ta miqa hannunta ta dauki cleanser ne tsada tana goge fuskanta ahankali tana kuka kallan mijinta dayake sune bakin gado yana kashe wayarsa ya ajiye gefen bedside ta bude baki Ahankali tana dora kafa daya akan daya cinyoyinta na bayyana suna sheqi sbd rigar baccin jikinta short ce sosai me santsi ta bude baki tana kallansa ta cikin mirror tace
"Baby kana ganin zamu iya zama tamkar family daya da LIMBA?
Zamu hade gaba daya mu