Showing 168001 words to 171000 words out of 185083 words

Chapter 57 - Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel

Mamuhgee   

23 Sep 2025

5495

dan haka lokaci yayi dazaisan tsananin qiyayyarta tinda iya soyayyarta ya sani.

Miqewa tayi ta dakinta ta shige ta nufi toilet ta fada tana rufo kofar.


Acan asibitin kuwa da zafin da radadin zuciya tabarsa...

Sayd ma baisamu cewa komaiba kaman yanda mama takasa cewa komai sai jin datai tana son barin qasar ma gabaki daya ba asibitinba.


Karfe goma sha biyun dare falaq ta bude idanuwanta ta saukesu akansa yana zaune gabanta ya zuba mata idaniwansa dukkanin sarewansa tana bayyana a fili.

Lumshe idanuwanta tayi ahankali kafin ta miqa masa hannunta cikin rashin karfi ko kadan da karfin hali tana rufe ido ahankali.

Miqewa yayi ya zauna bakin gadon nata yana dagota ahankali ya kwantar jikinsa yana rungumeta ahankali yana lumshe nasa idanuwan da sukai jajir yana sauke numfashi me dumi yana jin hutun da jannah ke fada shima shi yake buqata daga wannan rayuwar.

Lafewa jikinsa falaq tai cikin sanyin ciwo da jiran lokaci ta bude bakinta ahankali itama tana fatar inama ace rayuwarsu ta baya duka ta dawo da bazata bari kudirin daukan fansa yayi consuming mahaifinta ba zasu barwa Allah komai allah yaji qan mahaifiyarta.

Hawaye ne masu dumi suka gangaro mata suka sauka a gefen wuyansa yaji saukarsu har cikin ransa.

Da muryan data ratsasa sbd sanyi da laushi da nutsuwa tace

"Daddy karka manta a koyaushe babu abinda yakai zuciyar datake da yafiya da tawakkali nutsuwa da samun kwanciyar hankali,
Ka kasance me banbanta kanka daga zama abinda wasu suka zama na rashin alkhairi,
Ummitah rayuwarka ce a baya,
Kafin Ummitah ka rasa mahaifinka ka tsaya kayi gwagwarmaya da rayuwa,
Ka rasa mahaifiyarka ka tsaya kayi gwagwarmaya da rayuwa,
Rashin Ummitah ya tabaka amma ka tsaya kayi gwagwarmaya da rayuwa dan haka a yanzu ma ka kasance me tsayawa kayi gwagwarmaya da rayuwa batareda ka gurbata jininka ko hannuwanka da jinin kowa ba,

Zaadens sun cutatar da kai amma ni bazan taba so nawa mahaifin ya bari zuciya ta rinjayesa ta sakasa aikin da rayuwa zatai masa qunci a gaba kaman yanda taiwa zaadens,

Banason ka bari kaunar dakake mun ta hallakar da kai,
Ni na karbi kaddarata da hannu biyu zan jira kwanakin da suka ragemun su cika batareda kayi yunqurin komaiba da zai hallakar dakai.......


Wani irin kuka ne yakeyi a jikinta yana qanqameta yana jin kalamanta na ratsasa suna kakkaryasa daga jarumtarsa ta shekaru,

Itama kukan takeyi sosai mara sauti zuciyarta na karbawa ba daidaiba sbd baason kowane yanayinda zai taba zuciyar ta rasa sauran karfin daya rage mata na kwanaki.

Sayd ne dayake bakin kofa yana jinsu ya silale qasa shima yana kuka tareda dafe knsa yana rufe bakinsa.

Hawayenta ne suka qara gudu tana jin ciwon kukan da mahaifinta yake ayau me girma a jikinta basuda abinda zasu iyawa kansu sai yanda Allah yayi dasu.

Tace

"Daddy kamun Alkawarin zamu barwa Allah ikonsa,
Kamun Alkawarin bazaka tirsasa jannah ko takurata ko saka kuka a fuskantaba,
Kamun Alkawarin mun bar mata zuciyar Ummitah sbd Allah ne ya tsara zuciyar baa kirjin Ummitah zata rayu ba a zuciyar Jannah ne,
Jannah na cikin tsananin quncin datake buqatan break daga wannan damuwar da babu ranar fita,
Dan Allah inason kamun Alkawarin zatabarta ta zabi abinda take so da kanta wanda zai bata nutsuwa da kwanciyar hankalin zuciya,

Ni nawa haqqin duka dayake kansu na yafe suji dana tsakaninsu da ubangijinsu,
Inason Ayau Daddy kamun Alkawarin zakai freeing raka zuciyar daga dukkanin wannan quncin ka samu nutsuwar zuciya,
Daddy dan Allah kada bari qunci yasake dabaibaye raywarka ko bayan tafiyana........

Karfin da kukansa yayi ne jikinsa na wata irin rawa da jijjiga ya saka nata kukan karfi itama tana jin zuciyarta na gazawa.

Tari tayi me ciwon daya saka jini fesowa daga bakinta tana bata jikinsa da nata.

Sayd ne ya shigo dakin da sauri yana yowa kanta Sbd AZIZ ya fita hayyacinsa kuka yakeyi sosai a jikinta kaman yaro a jikin uwarsa yana rokonta kada ta tafi tabarsa yayi mata dukkanin Alkawarin datakeso,
Bazai sake waiwayan zaadens ba,
Bazai sake tirsasa jannah ba koda rabuwa dashi ta zaba tabbas zai rabu da ita har abada.

Sayd ta zubawa idanuwanta dake lumshewa tana bude baki zatai magana wani jinin ya sake zubowa wanda ya saka sayd din saurin rungumota jikinsa yana ambatar sunanta.

Fiddausi ce data shigo taga yanda jaruman biyu ke kuka a jikin 'yarsu da kowannensu yake shirye da basa zuciyarsa akanta ta fita da gudu ta kira likita.

Da gaggawa likitoci suka iso dakin aka janyeta daga jikinsu aka futar dasu.

Mamace ta rungume su duka biyun a jikinta tsam tana rokon Allah ya kawo musu agajin gaggawa daga wannan musibar.


Acan gida kuwa Jannah itama kwanan qunci tai idanuwanta basu samu bacci ba ko kadan mahaifinta dasu Maheer kawai take gani a idanuwanta tanajin tsoro na rufeta na yanda rayuwa zatai da ita.

Washe gari tin 7 ta fita tafara yawon neman headquarters din da aka kaisu Dad.

Har dare tana yawo bata gane komaiba ta dawo gida ta zube tana jin bazata sanyaya ba zataci gaba da nemansu.
#MAMUH
#BESTLOVE
#BEST ROMANCE
#BEST STORY
#PATIENCE PLS MUTANENA
#HOT LOVE IS COMING



ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
maZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899muhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
90
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?

Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,

Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;

Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes

Numbers
08034469681
08135142610

Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuri



**************
Washe gari da karfin hali ta tashi ta shirya komai bata sakawa cikinta ba ta fice daga gidan ta nufi yawon nemansu wanda takejin idan bata gansu ba ta daukarwa ranta yawon garin kullum har ranar da Allah yasa ta samu ganinsu.

Yawo tayi sosai yau dinma har dare babu wani haske ta dawo gida tanajin zuciyarta kaman bazata iya daukaba amma kuma bazata iya sadakarwa ba,

Alkawari taiwa kanta na nemansu da gyara kuskuren da sukai tinda sun tuba,
Hakama kome sukai ko zasuyi bazata iya gudunsuba,
Bazata taba gajiya da nemansu da tsayawa kan neman yancinsu ba.

Da daddaren wanka tai ta fito ta nufi kitchen batako iya tsayuwa daidai ko tafiya daidai gabobin jikinta duka sun gaji suna kuma nunawa,

A kitchen din jollof rice kadai ta tarar wadda babu komai na proteins a cikinta sbd cefanen gidan sun qare babu me siya ita kuma bata zama.

Kular abincin ta dauka tana silalewa qasa ahankali jikin bango ta zube qasa ta saka hannunta cikinsa tafara debowa tana sakawa bakinta.

Wasu hawaye masu tsananin zafi ne da ciwo suka gangaro mata tanaci gaba da cusa abincin bakinta tana taunawa tana hadiyewa....

Kewace ta sakata fasa wani irin kuka me tsanani ciwo tana rintse idanuwanta,
Kuka takeyi sosai tana cusa abincin cikinta,
Kewar mahaifiyarta take,
Kewar mahaifinta take,
Kewar yayunta da ahalinta gabaki daya takeji,
Yaya zata iya rayuwar nan ita kadai babu kowa?
Tayaya zata iya rayuwa da radadi da ciwon dayake cikeda zuciya da kirjinta?
Inama itace Ummitah data bar duniya tin komai bai lalaceba,

Kukanta tsananta yakeyi tana ajiye abinci ta zube kwance tana kukan dayake amsawa a kitchen din gabaki daya tana qanqame jikinta.

Dare sosai takai a hakan kafin ta dafa ahankali ta tashi zaune tareda daukan sauran abincin ta nufi fridge ta bude ta saka batareda tinanin ta riga ta saka masa hannu ba hakama kular dayake ciki ta juya tabar kitchen din ta koma dakinta ta shiga toilet tayo Alwala ta fito ta tayarda sallar nafila ta neman sauki da sassauci daga ubangiji.

Ta jima tana salloli da addua kafin ta miqe batareda ta cire kayan sallar jikinta ba ta kwanta bakin gado a rakube tana qanqame jikinta tareda tina ranakun datake kwanciya a jikin mahaifinta cikeda kauna da kulawa xai ringa tarairayanta har lokacinda bacci zai dauketa tukuna ya rakota dakinta ta kwanta kamar qaramar yarinya.

Hawayen da suka gangaro mata ne suka sauka a hannunta da kanta yake kai ta sauke numfashi ahankali tana rufe idanuwanta duk da tasan da wuya baccin yaxo.

Baccin daukanta yayi kuwa wanda harya hanata tashin asuba sedai ta bude ido taga rana tayi sbd rabonta da bacci kusan tin rasuwar Mimi.

Tashi tayi da sauri duk da batada wani kuzarin daya rage,

Toilet ta nufa ta fada,
Bata wani jimaba ta fito da alwala tayi sallah,
Tana idarwa miqewa tayi ta sake komawa toilet din tayi wanka ta fito ta shirya ta fito ta fice daga gidan.

Yauma kamar kullum ne amma ko kadan batajin zata gaji dan haka bata gajin ba ta a cikin kwanaki kadan ta zare da nema da yawon daya fatar da ita hayyacinta gabaki daya ta koma kalar tausayi,
Ramar data sauya kamanninta tayi tana wani irin jemewa sbd damuwa da tinani da rashin cin abinci,

Masu aikin gidan kaf sun fara tafiya harda securities sbd gidan dai ya zama tamkar fanko babu kowa babu motsin komai,
Abinci ya qare babu me siya ba kudin siya,
Asibitin Zaadens kuwa a ranar da aka kama su Dad a ranar aka rufeta tareda kama da yawa cikin ma'aikatanta da likitocinta harma da nurses.

Dan haka gidan ya koma ba kowa a yanzu sai ita kadai da me aikinsu daya data kasa tafiya tabarta sbd tausayinta daya rinjayeta.


Kwanaki sun fara tafiya shiru babu motsi ko maganar komai data fita akan case dinsu Dad dinta wanda a yanzu ta hakura da yawon ta zauna jiran ace wani abu sbd koman daren dadewa dai zaa fara shariar case din dan haka take jiran a motsa sbd tasan inda suke.


A Limbas kuwa komai shirinsu na barin qasar ya kammala tsaf zasu tattara subar qasar su koma inda suka fito,

Rayuwa tayi qunci sun rasa dukkanin dan farin cikin dasuke dashi,
Sun rasa walwalarsu kaman yanda zaadens ke cikin qunci da baqin ciki suma a cikinsa suke sbd daga karshe Yaqin nema da daukan fansa ya sakasu a jirgi daya da zaadens sbd a yanxu dukkaninsu baqin ciki da qunci mara yankewa suke cikinsa wanda dukkaninsu suke fatan inama rayuwa zata dawo baya da kowa yabarwa Allah baiyi abinda yayi din ba.

Dan haka su suka yanke runguman kaddara su koma suci gaba da rayuwa cikin abinda Allah ya kaddara musu Ba Ummitah ba falaq kila....

Itama Jannah a yanxu abinda take nema a rayuwa kawai shine ahalinta,
Sun rungumi kaddara sun shirya karban rayuwar da ubangijinsu ya tsara musu a gaba,
Zasu tattara su tafi inda zasu bude sabuwar rayuwar hakuri da dangana me tsafta tareda tawakkali.


Karfe goma na dare tana zaune palon gidansu rakube cikin kujera ta rungume jikinta idanuwanta a rufe tsit babu motsin komai da kowa babu haske sosai sbd a yanxu gidan bako inane yakeda haskeba batason haske sosai duhu ne a ciki da wajen rayuwarta ta yadda ta karba hakan dan haka hasken lantarki ma bataso sbd baya haskaka rayuwarta.

Yanda idanuwanta suke a rufe tayi nisa a quncin da batajin sautin komai saina baqin cikin dayake dabaibaye da rayuwarta.

Ahankali taji qamshinsa yana shiga hancinta yana isa cikin zuciyarta,

Qin bude idanuwanta tayi sbd tasan tinanine kawai irin na zuciyar dake dauke da sauran soyayyarda ta dade da mutuwa.

Kamshin ne yake cigaba da shigar hancinta wanda ya sakata bude idanuwanta cikin sanyi ahankali batareda ta motsaba,

Akansa idanuwanta suka sauka yana tsaya gabanta ya zare kaman yanda ta zare,
Ya fita hayyacinsa kaman yanda ta fita,
Ya sauya ya tashi daga AZIZ LIMBA ya koma uban da baida iko baida abinda zaiyi dan cetan rayuwar yarsa sedai saka ido yana kallanta tana rasa rayuwar ahankali har zuwa ranar karshe da ranta zai fita daga gangar jikinta..

Zuba masa idanuwa tayi har lokacin bata motsa ba kallansa kawai take kanta na daga kwance a hannuwanta...

Shima kallanta yake batareda ya motsa ba ko furta komai ya zauna gefenta ahankali tareda zuba mata ido itama har lokacin idanuwanta na kansa tana kallansa cikeda sanyi da mutuwar jiki.

A rayuwa idan akace soyayya to azaba na tattare a cikinta sbd ita a tata soyayyar azaba da qunci tareda radadi sune suka cike tata soyayyar,

AZIZ LIMBA tabbas soyayyarsa itace jarabawar rayuwarta ta farko da batajin zata fita har abada,
Tana sonsa,tana tsananin sonsa,tana kaunarsa,tana tsananin kaunarsa,
Tana sonsa,tana sonsa,tana sonsa,tana kuma qara sonsa........

Hawaye ne masu radadin dayake cikin zuciyarta suka gangaro gefen idonta suna sauka a hannuwanta da fuskanta ke kai ta lumshe idanuwanta ahankali ta sake budesu akansa har lokacin bata motsaba bare furta komai.

Ja shima nasa idanuwan ke qarawa sbd nauyin da kirjinsa ke qarawa yana kallan hawayenta dake sauka wanda yasan na Soyayyar dake wahalar dasu ne wadda haryanxu ya kasa yadda da ita bare furtawa...

Ahankali ya ciro hannuwansa ya ajiye abinda yake hannunsa gefenta yana maida kallansa kan passport dinta wanda ta bari ranar dataje dauka a limbas dayake hade da ticket.

Gangaro da idanuwanta tayi a hankali zuwa kan passport din nata da shima yake kalla ta motsa hankali tareda miqa hannunta ta dauki passport din tareda ticket din ta budesa ahankali ta zubawa ticket din idanuwanta wani Yanayi me nauyi yana danne kirjinta ta dago ta zuba masa idanuwanta da suka sauya zuwa ja me ciwo ta bude bakinta ahankali cikin sanyi tace

"I love you ABDULAZIZ AY LIMBA,
I Love you morethan wat Ummitas heart can take,
I love you morethan anyone in this lifetime,
I love you ABDULAZIZ LIMBA....."

Hawaye ne suka gangaro mata daga jajayen idanuwanta ta zubawa nasa idanuwan da suka cika da wasu irin hawayen da radadinsu yake fitowa daga zuciyarsa sbd kalamanta kashesa sukeyi suna yanka dik wata jijiyan jikinsa yana jinsu har cikin ruhi da zuciyarsa...


"AZIZ LIMBA Zuciyata na maka soyayyar datai karfine sbd Zuciyar Ummitah dake kirjinsa da kuma soyayyar da kaina nake ma,
Duk illar da kayiwa rayuwata zuciyar datake kirjina bata dena sonka ba sbd wannan soyayyar da ita zuciyar ta rayu kuma zataci gaba da rayuwa sedai kuma karka manta ni jinin Zaadens ce,
Bazan taba tsallake ahalina na zabi rayuwa da kaiba duk son da zuciyata ke maka."

Ticket din ta zare ahankali daga cikin passport din ta yagasa cikin sanyi ta zubar a tsakiyarsu ta rintse idanuwanta hawayen dake ciki suka gangaro tace

"AZIZ LIMBA na zabi ahalina,
Na bar limbas,
Na hakura da auren Limbas dayake kaina,
Na zabi rayuwa batareda kaiba na zabi familyna a kowane hali suke ciki zan tsaya tareda su ina fatan kowannenmu ya samu abinda rayuwa zata daidaita masa a gaba"

Katseta yayi ta hanyar kama hannuwanta duka biyu da nasa hannuwan yana buki zaiyi magana ta zame hannunta daya ta rufe masa baki da tafin hannunta tana girgiza masa kai sbd har cikin zuciyarta ta ciresa ta hakura ta zabi familynta sbd har abada shi da ahalinta bazaa taba zamowa daya ba dan haka gwara kowa ya zaba nasa yayi rayuwarsa.

Hannunsa ya dora akan nata yana bude baki Ahankali da nauyi a muryansa sosai yace

"Nayiwa falaq Alkawarin bazan taba tirsasaki ba har abada,
Alkawarinta ne akaina wanda bazai taba barin nayi miki dole ba hakama na alkawarine akaina na cika miki zabinki batareda tilastawa ba,
Karki zabi abinda zai kawo karshen rayuwarda baa riga ma anfaraba,
Ki......."

Katsesa tayi ta hanyar girgiza kanta hawaye masu zafi na tsananta gudu akan fuskanta ta bude baki muryanta na bayyanarda tsananin radadi tace

"Na zabi ahalina har a yanzu,
Bazan taba barinsu na bika ba AZIZ LIMBA,
Na zabesu,zan kuma sake zabarsu,zanci gaba da zabarsu har karshen rayuwata"

Qarasa maganar tai kuka me tsananin ciwo na zuwar mata ta soka kanta cikin qafafunta tanayinsa ahankali zuciyarta na tsananin ciwo da radadi me girma.

Shima radadi me zafi da ciwon gaske kirjinsa ke masa idanuwanta na qara wani irin jajir hannuwansa suka fara rawa ya miqe ahankali baice komaiba ya nufi kofa ya fice yana sakawa ransa zai bata yancin datake so na har abada sbd Allah dai ya nufa alaqarsu ta qare daga nan,

Hakama rabuwa da ita a yanzu shine mafi alkhairi garesu su dukan sbd a duk lokacinda ya kalli halin da falaq take ciki jin yakeyi kaman bazai iya hakura da abinda Zaadens sukai masa ba zai iya kashe daya daga cikinsu dan raya tasa 'yar shima dan haka nesantar junan shine mafi alkhairi garesu duka suna buqatan break daga wannan masifar ta rayuwa.
#MAMUH



ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
91
*SHOP WITH ME by RANO*
08030811300
Best children's clothing shop💯
https://chat.whatsapp.com/Gk4H76TlRgyAAWIWgx3Jo7

Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema.
Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta.


*************
Yana ficewa daga palon koda ya isa mota ko gani bayayi sosai kirjinsa tsananin ciwo yakeyi da sauri Sayd ya bude masa mota yana kasa kara kallansa sbd yanayinsa dayake a munane.

Barin gidan sukai yana dafe kirjinsa dake neman bugawa radadin gaske yakeji yana kasa riqe ciwon yafara neman numfashinsa dayake yankewa yana damqe hannuwansa da karfi idanuwansa na kasa riqe azabar kirjinsa nasa...


Itama yana ficewa ta zabe qasa ta zube tana fasa wani irin azababben kuka me kargin gaske tana dafe kirjinta dayake mata tsananin ciwon dayafi na koyaushe tana jin kaman zata mutu....

Har cikin ruhinta take jin azabar da kirjinta keyi tana tsananta kukan da batada me rarrashi,

Batada wanda zai ko tsaya akanta ta samu sassaucin qunci da ciwon datake ji a lokacin na zabar rabuwa da namijin ta jure komai akansa,

Inama tin farkon haduwarta dashi ta jure ta danne sonsa da bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login