Showing 87001 words to 90000 words out of 185083 words
zafi da ciwon zuciyansa na qaruwa,
Tsit dakin sukai babu me magana sai kukan dr ismail din daya fara fidda sauti kadan..
Numfashi AZIZ din ya sauke yana rintse idanuwansa ya hadiye wani dacin zuciya yana controlling kansa cikin sauti me nutsuwa da samun daidaita kansa da sanyi yace
"Tirsasa akai,i know you did it coz you don't have a choice,
Da saka hannunka aka kashe rai,
Kana danasani sbd kayi abinda har abada bazai dena damunka,
Ka sani akwai rayuka da dama a duniya irin Ummitah dake neman wata damar ta rayuwa sedai su bazasu iya kashe rai ba,
Nema suke sbd Allah batareda cutatar da kowace irin rai ba,
Likitoci sun gano ciwonka bazaka taba warkewaba sai wani ikon Allah wanda koda ka warke monsters din da sukai maka wannan abin bazasu taba barin ka rayu ba zasu nemeka duk inda kake su tabbatarda sun kammala aikinsu akanka,
A yanayinka yanzu kai kanka kasan bazaka taba moruwa ba idanma ka tashi kenan sbd daga yau na gama biyan sisi a neman lafiyarka zaa maidaka Nigeria su qarasa,
Dan haka daka mutu a banza kanada damar gyara kuskurenka ta wani bangaren ta hanyar bawa wani zuciyarka ya rayu,
Kodar datake jikinka ma bazata tafi a banza ba zaka iya sadaukarwa wani me tsananin buqata ya rayu,
Zaka saka families da dama farin cikin da harsu mutu bazasu dena maka addua da fatar rahama ba sbd sun samu sabuwar rayuwa sbd kai,
Karka manta yanda suka kashe Ummitah zasu iya kashe kowama sbd hana sirrin fita...."
Hannu ya miqawa Sayd wanda yayi saurin matsowa ya dora masa takardun dasuke hannunsa yana komawa baya.
Takardun AZIZ ya budewa ismail yana nuna masa yana cewa
"Daga ranar daka bar duniya nayi maka alkawarin daukan nauyin 'yayanka da matarka harsu gama karatu zan bawa mazan aiki matan zan bada dukkanin dukiyar aurensu sbd sadaukarwanka"
Kuka ne me sautin da basui tsammani ba yazowa dr ismail din yana rintse idanuwansa cikin tsananin radadin zuciya me zafin gaske.
Miqewa AZIZ yayi yana miqawa dr Nico takardun yace
"A sanar da familynsa yayi nisa yana son ganinsu da kansa idan harya amince."
Juyawa yayi zai fice Dr ismail ya ringa kyafta idanuwansa cikin tsananin kukan da babu sauti ba motsi sai tsananin quncin dayake kokarin saka zuciyarsa neman bugawa.
Da sauri dr Nico yayi kansa yana cewa matarsa ta kira familynsa da dr Ayyan.
Fita tayi da sauri Sayd kuwa AZIZ daya rintse idanuwansa cikin jin quncinsa na qaruwa kafin ya bude idon ya nufi kofa ya fice batareda ya juyoba sayd yabi bayansa suna barin asibitin gaba daya.
Matar dr ismail din kuwa da qaninsa ana kiransu da gudu suka qaraso jikinsu na rawa matarsa kallo daya tai masa ta fasa kuka tana neman shidewa tana qanqame hannunsa.
Qaninsa ma tashi hankalinsa yayi idanuwansa sukai jajir.
Doctors kuwa kansa suke kokarin rufa amma rikicewa jikinsa yake sake yi...
Takardun hannun dr Nico ya qurawa idanuwansa dake neman juyewa yana motsa hannunsa cikin wani irin karfin hali yakeson nunawa matarsa da qanninsa takardun Alamar da yardarsa sedai sam basu lura va sbd tashin hankali.
Fiddasu akai da sauri sbd ana buqatan shiga aiki dashi da gaggawa..
Takardun shiga aiki aka basu suka saka hannu aka wuce dashi da gaggawa suna gani matarsa na wani irin kuka shikuwa kanin sunkuyar da kai yayi yana maida hawayensa dake cika idanuwansa duk da sunsan aikin zuciya zaai masa basusan bazai fito da raiba shikenan ya tafi har abada.
Ana shiga shigewa da ismail dr Nico da badashi zaayi aikinba ya kira AZIZ ya sanar masa tareda godiyar wanda suka samu donor din dan musulmi ne ma kuma me iyalai dan haka hakan ba qaramin farin ciki da sabuwar rayuwa zai kai a familyn ba.
Sayd kuwa take ya fara shirye shiyen komawar familyn dr ismail din sbd yasan shikenan komai ya qare.
A lokacinda aka isarwa da familynsa Allah ya karbi ransa yanke jiki matarsa tayi a gurin...
Qaninsa ma tashin hankalin ya shiga sedai daman sun riga sun cire rai daga tashinsa dan haka matar aka fara kokarin cetan ranta cikin gaggawa har aka samu ta dawo daidai zuciyarta tai mata wani irin nauyi kukan ma ta nemesa ta rasa sai ajiyar zuciya datake saukewa idanuwanta sunyi jajir.
Washe gari anan italy akai masa komai aka rufesa sedai acan gida aka fara zaman karban gaisuwa cikin jimami na baqin cikin rashinsa.
Kwanansu biyar a hotel da aka sauya musu sayd ya sakosu jirgi batareda sun taba sanin LIMBA ba ko kammaninsa.
Suna dawowa kuka ya dawo sabo a familyn na rashinsa wanda yaransa hudu maza biyu mata biyu suke cikin baqin ciki da qunci.
Acan italy kuwa suma a ranar da familyn suka bar qasar kwana daya suka qara suka tattara suka koma gida.
Suna dawowa kawai shirin baro kasar suka fara sbd sayd ya kai karshen Wani mahaukacin sabon mansion da aka siya har anyi payment da komai Alh Saad ne da lawyers dinsu a cikin siyansa.
Luxuries din da aka zuba gidan saida ya ringa bawa Lawyers din mamaki sbd Yace duk abinda zaa saka yayi daidai da yanayin rayuwar da falaq ta saba ta taso a cikinta dan hakanne ma aka zuba dukiya iya dukiya kaman ba nemanta akeba debowa kawai ake.
Securities din kwarai aka dauka aka zuba a gidan bayan an tantancesu tareda masu aiki wainda Latif ne a wannan bangaren yake wannan aikin dan tini ya rufe shago jin ubangijinsu the great AZIZ AY LIMBA zai dawo Nigeria,
Shine chief officer na gidan duka maaikanta gidan a karshinsa suke hakama qanansa biyu ya dauko sune drivers na gidan daya hajia mama dayan kuma wanda yafi tsananin kiyayewa da taka tsantsan drivern falaq ne.
*********Kusan wata uku suka share suna shirye shiyen kafin suka siya tickets da komai bayan ya nada sabbin presidents da chairmans da directors na companies dinsa dasuke qasar shikuma zai karba na Nigeria din.
Babban tarkon daya dana wanda shine sanadin da komai zai fara shine Siye dukkanin hannuwan jarin businesses din sauran companies dasuke aiki da Zaadens batareda saninsu ba sbd a iya bincikensa ya tabbatarda sunada power me karfi,
To idan zai kaisu qasa su nema hanyar kabarinsu da kansu to saiya fara rabasu da komai daya bayan,
Duk wani abu dasuke so a duniya saiya rabasu dashi akan idonsu......
JANNAH ZAD itace abinda sukeso fiyeda komai kuma suke komai akanta,
Tsanar da yake mata batareda ya san waye ita dinba ta gama gauraya dukkanin wani digon jinin dayake yawo a jijiyoyin jikinsa....
Itace zaiyiwa mummunan illan da suna gani batareda sun iya komaiba kafin ya karbe abinda yake nasa daga jikinta yabar musu gangar jikinta.
Bazai taba nemansu da kansu yakeson su kawo kansu gurinsa da dukkanin yarda da buqatuwarsu dan haka tashik farko hannuwan jarin daya siye da sunayen Alh Saad da Wasu manyan abokan businesses dinsa ya saka suka ringa janyewa suna cirewa daga business din zaadens wanda cikin qanqanin lokaci arzikinsu yayi wata irin girgizan data sakasu tashi cikin mummunan tashin hankali da tsoro sbd kawai companies dinsu qasa suka fara yi kaman saukan ruwan jiki......
Hakama kusan manyan ma'aikatansu da suke ji dasu take suka ringa ajiye aiki bayan sun satar musu manyan kudaden dasuka qarasa Jijjigasu kuma sata irin tsaftatacciya da babu inda suka bar evidence ko record na fitar kudaden gaske.
Neman zaucewa sukeyi take suka tashi tsaye da neman hanyar tsayar da wannan iftilain kwatsam daddy mahmoud dayake can qasar daga fita aka kira ya samu stroke.
Bp din Dzad daya dena tashi tinda Jannah ta samu lafiya ne ya tashi hankalinsu yafara tashi sedai sam basu bari duniya tasan suna yin qasa ba.
Sbd gudin raba hankalinsu biyu a yanzu da suke cikin crisis dawo da daddy mahmoud Nigeria akai suka hade mansion daya ana jinyarsa a gida kawai aka dauki manyan doctors dake zuwa dubasa kullum.
A ranar da aka dawo da mahmoud Nigeria jirgi daya ne ya saukesu a Nigeria da LIMBAS family wainda motaci suka daukesu zuwa LIMBAS mansion.
#MAMUH
##BESTSTORY
#KALBIM
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*
46
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC (kayan mata)
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niβima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah π₯°ππ»
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1kπ₯ Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4200
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
π£οΈπ£οΈπ£οΈπ£οΈπ£οΈπ£οΈ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALAππ½ππ½ππ½πππ da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata ππ½ππ½ππ½ππKazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadΔ±π800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
************
Maheer dayafi mintina arbain yana waya daya a tsaye cikin office dinsu dayake gida,
Dad ne zaune shikuma yana duba tarin reports na acct histories na duka companies dinsu yana ganin yanda suka sauka qasa sosai a lokaci daya kamar aikin asiri,
Cikeda mamaki da tsananin bacin rai da baqin ciki yana duba yakardun duka partnerships masu da aka janye aka barsu.
Ammar dayake can yana nasa wayoyin da binciken cikin tsananin baqin ciki da mamaki babu wani bayani ko daya daya samu na wanda ya siye duka hannun jarin dayake kamfaninsu dan haka ya shigo office din fuskansa ba walwal ya tsaya gaban dad daya dago idanuwansa jajir ya kallesa yace
"Me aka samo??
Ka gano ko waye?
Girgiza kai yayi zuciyarsa na daukan zafi yace
"No dad,
Ko waye ba qaramin Monster bane sedai ko waye shi zamu ganosa sbd he's playing with the wrong people,
Ya taba wutan da zata konasa ko garwashinsa baa samuba"
Maheer daya gama waya cikin damuwa ya kalli Ammar din kafin ya kalli dad yace
"Duk yanda nayi sunriga sun siyar masa kuma baama sansama bare mu fuskancesa da kanmu yasan da waye yake,
Sune a tsaye akan janyewan kwata kwata duk tsawon kwanakin nan babu alamar ko hanya daya da zamu gane waye a bayansu,
Hakama muna cikin tsananin stock market crash sbd komai na sauka rapidly da dole mu dakatar da komai for now mu tsayar da marketing da duk wani aiki a companies namu aje break kafin a gano kan matsalar coz idan aka tafi a hakan babu bata lokaci zamu iya qarasa rasa komai so a tsayar da komai"
Dagowa Dad yayi ya kallesa idanuwansa na jajir sbd dakatar da komai na nufin zasu rufe komai sai sun daidaita..
Ammar ma cikin tsananin kasa yadda da hakan ya kalli Maheer yace
"No,we cant do that,tayaya kake tinanin zamu dakatar da komai namu?
Katsesa Maheer yayi cikin damuwa da cewa
"Dole sai anyi hakan idan har munason cigaba da amsa sunanmu da riqe power dinmu idan ba haka zamuyi zubewanda zamu jima bamu dawoba duk da munada tarin dukiyar da bazai taba iya talautamuba amma karku manta arzikinmu bai taba girgiza ba sai yanzu,
Ya girgiza mana arziki da karfi sbd a cikin kaso biyar mun rasa kaso uku,
To idan bamu tsaya ba muka sauya taku zamu qara zubewan da kaso daya bazai riqemu a rayuwar da muka saba da ita hakama duniya da sauran business partners namu zasu fahimci mun rasa power da muke da ita wadda har abada bazamu bari a san da hakanba dan haka komai zai zama iya sirrin cikin familyn ne,babu wanda zaisan mun girgiza"
Dad dayakejin zuciyarsa na tafarfasa bude idanuwansa yayi ya kalli Maheer yace
"Ka tabbatarda ancigaba da tsananta bin sirrinsu an nemo mana wanda yayi backing komai,
inason a fasa kansa da bullet sbd indai yana duniyar zai ringa alfahari daya girgiza Zadeens hakama ya taba wainda baa tabawa dan haka duk tsanani inason a nemosa dan yayi danasanin wannan abinda yayi"
Gyada kai Maheer yayi Ammar ma gyada kan yayi yana tinanin tayaya zasu ajiye komai suyi me to??
Zaunawa sukai sunayin shiru sbd kosu Mimi da Jannah basusan meyake faruwaba iya mazan abin ya tsaya..
Waya Maheer ya fidda tareda saka kiran Saleem daya kusan zarewa shikuma akan Sabon business dinsu kamfanin motoci da a yanzu shine babban hope dinsu dazai dawo musu sa percents din da suka rasa gashi basu gama bayyanarwa da duniya kamfanin ba dan haka wanda yake wasa dasu bai saniba hakama AY LIMBA da suka fahimci zafin kansa da kuma saar da ake fada yanada ita dole dashi zasuyi business.
Saleem daya shigo da laptop dinsa da takardu a hannunsa ajiyewa yayi ya kalli dad din wanda zuciyarsa ke ciwo Ammar da idanuwansa sukai jajir
Maheer ya bude baki cikin rashin mafita bayan wannan yace
"Dad,LIMBA ne abinda muke buqata a business dinmu yanzu sbd sabon kamfanin nan shine zamu daga ya bamu abinda mikeso,
Muna buqatan aiki dashi gaba dayanmu a yanzu ba Saleem ba"
Dad din bayanan komai AZIZ AY LIMBA ya karba takardun yana karantawa tareda tarin nasarori da asalin dukiyar dayake da ita hakama ga connections na manyan mutanen da baima taba tunanin matashi kamarsa ba suna hulda dashi wanda a taqaice Abokin manya ne shi kansa ya wuce ace shine yake neman wani sedai a nemesa kaman su kenan,
Hanyoyin bullewa ya gano da Yawa ta hanyar AZIZ din dan haka ya ajiye takardun yana sauke ajiyar ya dago ya kalli Maheer yace
"No da kaina zan business dashi dan haka ina buqatan haduwa dashi,
Muna buqatansa a matsayin friend na zaadens,
Damu ya kamata yayi hulda fiyeda kowa dan haka kowa ya tabbbatarda hakan ta faru na samun kusancinsa damu"
Maheer jin wani irin sanyi yayi yana sauke ajiyar zuciya a bayyane sbd tabbas suna buqatan self made billionaire me zafin kai kamar AZIZ AY LIMBA sbd su samu saarsa,
Saleem kuwa dayake kaunar kasancewa da AZIZ LIMBA ba tin yanzu ba jin yayi zuciyarsa tayi sanyi farin ciki na cikesa sbd kaunarsa yake har ransa.
Ammar kuwa jin yayi zuciyarsa na shiga yanayin daya kasa gane farin ciki ne,tsoro ne,fargaba ne ko baqin cikin Zasu kusancesa da kansu batareda yazo garesu ba sbd power dinsu da matsayinsu hakama jin yayi tsananin kishinsa akan zamansa selfmade billionaire sabaninsu da tasowa sukai a cikinta ta iyayensu ce ta gado bawai sune suka tsayu suka samarwa kansu sunan kamarsa ba...
Saleem ne kawai me raayin kirkirawan kansa suna ya gina dukiyarsa da kansa dan yayi bugun gaba da shine ya gina kansa bawai iya alfahari da dukiyar familynsa ba dan hakanne ma yake shaawar AZIZ AY LIMBA wanda akace baida uba a maraya ya taso daga shi sai mahaifiyarsa da 'yarsa daya tak wadda babu wanda ya taba ganin mahaifiyarta dan haka babu wanda yasan rasuwa tai kokuwa rabuwa sukai haryau wannan sirrin shine babu wanda ya sani akansa.
Da wannan shawaran da suka tsayar suka samu sassauci da damar dawowa hayyacinsu suka fito meeting din da kullum sai sunyisa dan neman mafita.
Kowannensu na fitowa kai tsaye Bedroom dinsa ya nufa dan samun nutsuwar da suka rasa ta kwanakin.
Anny da hankalinta ya fara tashi ganin suna neman durqushewa jin an samu mafita daga bakin Maheer din samun kanta tayi da jin dadi da dawowa hayyacinta duk da tasan suna zubewa qasar zasu bari su koma Greece inda suka fito su dasa sabuwar rayuwar rufin asiri sbd girman kansu bazai bari su zauna anaba ana musu kallan sun rage karfin dasuke dashi kwata kwata.
********washe gari gaba daya familyn suna dining room suna breakfast harda daddy mahmoud dayake zaune a wheelchair dinsa sedai baya iya cin komai se abinci me ruwa duk da yafara samun sauki,
Jannah ce ta shigo dining room din a natse sanye da riga da wando daya lafe a cinyoyinta sai rigar Cardigan da qaramar scarf akanta.
Ammar ne tareda ita gefenta qamshinsa da nata ya cakude yana fita a tare yana bada wani kalar qamshin me dan dadi.
Mimi kallonsu tai tanajin ita dai batada nutsuwa idan ba aurensu akaiba duk da tasan yanzu ba lokacin maganar aurensu bane sbd lura kwanakin a kwai matsalar datake faruwa ta aiki duk da baa sanar mata ba ta fahimta kuma itama bata saka baki ba addua kawai tai musu.
Zaunawa sukai bayan sun gaida kowa suka fara breakfast din.
Wayar Maheer ce tai ringing yana dubawa yaga pa dinsa ne
Ajiye wayar yai batareda ya dauka ba saida ya gama breakfast dinsa ya dauki tissue ya goge bakinsa yana miqewa ya saka kiransa.
Cikin girmmawa deen pa din nasa yace
"Goodmorning Boss"
Amsawa yayi yana zaunawa a kan sofa yace
"Any news???
"AY LIMBA yana Nigeria gaba daya ya dawo tareda familynsa a cikin satin daya gabata"
Dan tashi daga jinginar da yayi maheer yayi yana cewa
"A ina??
"A abuja boss"
Wani numfashin farin ciki da samun kwanciyar hankali Maheer din ya sake yana cewa
"Kaje in person kai magana da Personal person nasa Muna neman gayyatarsa na welcoming nasa kafin maganar business gaba"
"Yes an gama boss"
Kashe wayarsa yayi bayan yace a nemo contact na LIMBA din a gurin SAYD.
Dad na zaunawa palon Maheer din ya sanar dashi LIMBA na Nigeria cikin samun nutsuwa.
Shi kansa dad zancen ya sake sakasa cikin kwanciyar hankali sbd da kansa yakeson kulla Kyakkyawar alaqa me karfin gaske da LIMBA sbd baya wasa da billionaires dan haka da kansa zai jagoranci neman kusanci da Limban sbd kada ma su kawo matsala ko daya su 'yayan nasa.
*********Sayd dayake jiran kiran Zaadens din tin ranar da suka dawo Nigeria se yau ya samu kiran daga garesu dan haka cikin rashin basu mahimmanci a natse ya gama sauraron bayanin Deen kafin ya basu damar contacting Limba din kai tsaye wanda Maheer ne ya