Showing 150001 words to 153000 words out of 185083 words

Chapter 51 - Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel

Mamuhgee   

23 Sep 2025

5473

da dan fargaba Dzad ya ambaci sunansa yana kallan hancinsa.

Sayd ne ya tako kafin Ken din ya motsa daga mummunan shock din daya saka hancinsa barewa da jini,

Handkerchief ya fidda daga aljihunsa fari qal bai tsaya komaiba a natse ya ya dora masa a hancinsa yana rufewa cikin sautin da babu wanda yajisa yace

"Akwai Enzoskillienia datake cikin Handkerchief dinnan wadda bazata bari jinin hancinka ya tsayaba har jininka ya qare katafi inda baa dawowa,
If you want the antidote act just act normal"

Janyewa yayi Ahankali daga gabansa yana cewa

"Sorry doc"

Wani irin rikitaccen Juyawar cikin data sanya amai taso masa ne ya sakasa barin dakin kafafuwansa na wata irin rawa hancinsa na sake zubo da jini sosai ganinsa yana rikicewa sbd tsananin tashin hankali da shock.
#MAMUH


ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
80
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma  e kika saka?
 
Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,

Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;

Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes

Numbers
08034469681
08135142610

Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries


**********
Dr Abraham ne ya dago ya kallesu shima sedai bai gane Sayd ba sam dan haka hankalinsa kwance ya gaisa da AZIZ din kafin ya fice daga dakin dauke da file din Jannah wanda idanuwan AZIZ din sukaiwa kallo daya.

Gaisawa yayi da dad kafin ya kalli jannah din wadda take kwance a sanyaye.

Ficewa dad yayi saleem da sayd sukabi bayansa aka barsu su kadai a dakin.

Zuba mata idanuwansa yayi ita kuma taqi bude idanuwanta ta kallesa.

Shiru sukai tsawon lokaci sai kawai jin tayi ya daka hannuwansa ya dauketa ahankali ya fice da ita.

Koda ya fito ba kowa duk suna bangaren dad dan haka kai tsaye yayi mota da ita suka nufi gida.

Dr ken da tashin hankali me tsananin gaske da shock suka hana jinin hancinsa tsayawa hankali tashe yabar zaadens jikinsa na tsananin rawa ko gani sosai bayayi yabi motarsu AZIZ din.

Sayd yagansa a bayansu dan haka baice komaiba har saida suka isa limbas security suka hanasa shiga saida sayd din ya fito yace abarsa ya shigo amma banda motarsa.

AZIZ ciki yayi da jannah yakaita har dakinta ya ajiye juya ya fice falaq na murnan dawowanta.

Sayd ne ya iso palon baqi da ken wanda jikinsa ne tsananin rawa jikinsa duk ya baci da jini.

Kallo daya yayiwa AZIZ yaji hankalinsa na sake tashi duk da bai yadda da sunsan abinda ya faruba akan rasuwar Ummitan.

Ahankali sayd ya iso gabansa ya jiye masa file din farko dayake nuni da a rubuce aikin da akai na zuciya tsakanin UMMITAH ABDULAZIZ zuwa ga JANNAH ZAD a asibitin zadeens da sunayen likitocin da sukai tareda date din da time wanda a gurin matar dr ismail aka samu da stamp na asibitin zaadens a jiki a cikin file din jannah ya saci copy din kamar yasan ranar zatazo.

Karatu daya dr Ken yayiwa takardan zaiyi magana Sayd ya daukesa da wani mahaukacin marin daya qarasa balle hancinsa da jini ya kifu a qasa hannuwasa na rawa.

Takarda ta biyu sayd ya fidda ya sake ajiye masa a gabansa wadda take dauke da adadin kudaden da aka basu a lokacin aikin da date a jiki da komai.

Rawa jikin dr ken ya sake dauka ya bude bakinsa dayake tsananin rawa yana son ambatar sunan AZIZ Latif dayake palon tsaye shima ya kifa masa wani azababben mari yana cewa

"Kada ka sake bakinka ya furta sunansa sbd hakan na faruwa wlh baxaka futa da hakori ko daya a gidan nan ba"

Sayd da koina jikinsa ke rawa dagasa yayi sama ya buga da qasa yana taka wuyansa da kafarsa yace

"Me kakeson fada?
Yanda kuka kasheta??
Yanda ka siyar da zuciyarta?

Wani mummunan naushi Latif yayiwa zuciyar ken din sayd na rufe bakinsa yana hanasa ko fidda numfashin wahala.

Miqewa AZIZ yayi yana barin palon sbd yanda zuciyarsa ke ingizashi ka fasa kirjin ken din ya rabasa da tasa zuciyar shima.

Wani irin azababben dukan daya rabasa da hakoransa uku na gaba sukai masa saida yakai baya iya bude idonsa daya daya tsiyaye kafin latif ya miqar dashi...

Kallansa sayd yayi yace

"Wannan dukan nawa ne,
Bazaka iya daukan na Limba ba dan haka ya baka damar wanke kanka ta hanyar kawo mana file din jannah kota halin yaya kafin karfe goman safen gobe,
Idan ka kawo mana zaka bar qasar ka koma ga iyalinka kai ka fita a cikin case din"

A jikinsa na rawar azaba da tsananin radadin zuci da jiki ya gyada kai bayan ya musu kallan sun tabbatar,

Gyada masa kai Sayd yayi yana basa tabbacin hakan.

Latif ne yakaisa har gidansa da knsa sbd ya gyara kansa kafin ya nufi gidan Abraham wanda file din yake hannunsa.

AZIZ da sayd ya sanar masa bude baki yayi a natse yace

"File na shiga hannunmu a goben a sakarwa yan media komai dayake cikinsa,
Copy daya kuma a aika a Germany gurin dr Nico zai gabatarwa babbar qungiyar lafiya tareda sunayen duka patients da mutanen da aka cire zuciyoyinsu."

Gyada kai sayd yayi yana saka Fahad hada kan manyan channels su shirya karban news din.

**a daidai wannan lokacin kuma acan zaadens Maheer ya fita hayyacinsa sbd duk wata hanyar da zasu bi sunbi akan case din Anny amma sam ba haske case din me girman gaske ne da manya suke backing nasa ciki harda AZIZ LIMBA wanda ya hana a karbi duk wanda zaizo duba Anny din.

Mummy ta bar zaadens sbd ta shirya fada dasu iya inda karfinta zai Kare saita tabbatarda Anny tabar duniya kaman yanda Mahmoud ya bari.

Ammar ya qarasa rikicewa duk iya karfinsa yakeson fadawa su daddy waye AZIZ amma sam sun kasa barinsa magana allurai kawai ake masa sbd kada ya tona musu asiri gurin surutansa.


Karfe goma sha Biyun dare Dr ken ya baro gidan Dr Abraham daya cewa accident ya samu ya gama dubasa da dressing masa koina ya shige toilet a lokacin ne Dr ken ya samu damar dauke file din y fice yabar gidan.

Kasa tafiya yayi dashi gidansa sbd duk rintsi bazaiso asan shine ya dauka ba dan haka Sayd ya kira a cikin daren ya basa.

Sayd na karba ya kasa budewa yayi sbd yanda jikinsa yayi tsananin sanyi zuciyarsa ma na yin sanyi da mutuwar jiki sbd wannan shine file din dayake dauke da hoton Ummitah na karshe a duniya acikin kayan tiyata.

Yana isowa gida yayi parking ya kashe motar tareda juyowa ahankali ya kalli file din dayake cikin wata jaka cikeda sirrikan mutuwar mutane da dama,
Wasu iyalansu suna cikin qunci haryanzu wasu kuma haryanxu iyalansu basusan suna raye ko mace ba,

Ahankali ya miqa hannunsa ya dauka ya ciro file din tareda budewa hannuwansa na wata irin rawa sbd radadin mutuwar matarsa data dawo masa sabuwa wadda akanta ne haryanzu bai dawo daidai ba shima,

Shafi shafi yafara wucewa yana kallan fuskokin mutanen da aka raba da rayukansu akan rai daya,

Jajir idanuwansa ke qarawa yana jin kaman bazai iya kallan na Ummitah ba....

A shafin karshe yana budewa hoton Ummitah ya bayyana
Wani irin kuka ne yazo masa me karfin daya sakasa rufe bakinsa da hannunsa daya yana ajiye file din da sauri sbd sanye take da kayan patient da shine ya saka mata su da hannunsa a lokacinda akace cs din cikin jikinta zaayi mata,

Idanuwanta a rufe suke sedai hasken dayake kan fuskanta kana gani kasan na barin duniya ne,

Kuka yakeyi sosai wanda rabonsa da yinsa tin ranar rasuwarta,

Ya jima a motar yanayi kafin ya fito daqyar kafafunsa da sukai sanyi sosai suna dagawa cikin sanyi da mutuwar jiki ya isa palon AZIZ gidan tsit kowa ya shige.

Ahankali batareda ya iya dagowa ya kallesaba ya ajiye masa file din gabansa ya juya ahankali ya fice yana kasa cewa komai.

Shi kansa bayan ficewan Sayd zubawa file din idanuwansa yayi tsawon lokaci batareda ya motsa ba kafin yakai hannunsa ahankali ya dora akan file din zuciyarsa tai wani irin sauke numfashi mai sanyi yana danne abinda yake taso masa cikin maqoshinsa.

Daukan file din yayi yafara bude shafin farko hoton yaro ne qarami da baifi shekaru ashirin ba wanda shine victim na farko da aka fara qunsawa familynsa baqin cikin da har abada bazai barsu ba....

Wani irin nauyi kirjinsa yayi yafara wucewa ahankali ahankali yana kallan fuskokin mutanen da an kashe basa duniya....

Hankalinsa tashi yayi sosai sbd bai dauka an kashe rayuka d yawa haka ba dan haka hannuwansa suka fara dayazo shafin karshe dakatawa yayi hannuwansa na tsananta rawa bugun zuciyarsa na wani irin tsananta da tsananin zafi da ciwo,

Bude na karshen yayi wanda fuskar Ummitansa ta bayyana bugun zuciyarsa yayi wata irin tsayawa yana rintse idanuwansa da cikin tsananin ciwon daya soki kirjinsa ya kasa kalla ya saki file din Hannuwansa da wata irin rawar data sakasa miqewa zai isa bedroom dinsa neman Maganinsa da sauri kafin yayi loosing amma taku biyu yayi kafafunsa suka buge suka zubar dashi palon da karfin gasken daya saka Jannah data fito zuwa dakin Falaq ta kwana acan sbd damuwa take ciki sosai ta kwana dakinta.

Dakatawa tai daga inda take tana wai waiwayowa ta kalli kofar palonsa.

Wani irin yunquri yayi da karfi idanuwansa na sauyawa gaba daya ya miqe sedai sake faduwa yayi akan console dayake gurin da karfin daya fasa hannuwansa da gefen bayansa jini yafara fita...

Tafiya ta fara zuwa inda zata har tayi taku biyu taji bazata iya ba,

Cikin tsoro ta juya ta nufi palon gabanta na faduwa ta miqa hannunta ahankali ta bude kofar kai tsaye a karon farko kenan zuwanta ita kadai gurinsa.

Akansa idanuwanta suka sauka tsoro ya kamat gabanta yayi mugun faduwa ta nufesa da sauri a lokacin dayake kokarin sake tashi jikinsa gabaki daya yana wani irin rawar data sakata tsoro da Fargaba ke girma sbd bata taba ganin ko Ammar a cikin irin wannan halinba idan ciwonsa ya tashi,

Da sauri ta dora hannuwanta akansa daidai lokacin dayake sake miqewa ya nufi bedroom dinsa da sauri ta bude mas kofar Bedroom din tana riqe dashi suka nufi toilet data fahimci can yake tsananin Buqatan zuwa.

Suna shiga kasa isa yayi daqyar ta isar dashi sbd zuwa lokacin yayi loosing gabaki daya.

Hannunta na rawa ta kunna musu ruwan dumi suka fara sauka akansu yana mata wata irin qanqamewan datake jin kaman zata balle amma jin tai zuciyarta na mutuwa da tsananin sonsa da tausayinsa sbd yanayinsa dayake neman kasheta da tsoro da tausayi,

Qanqamesa itama tayi tana kare fuskasa da tata fuskan sbd ruwa kada su shigar masa hanci dan haka hancinsu yana gogan juna ta sake qanqamesa tana karban azabar dayake bata da irin riqon da yayi mata batareda yana hayyacinsa,

Neman juyewa kansa yayi yana sake qanqameta komai nasa na wata irin rawar dake saka hawaye biyo fuskanta tana sake hade fuskansa da nata tana jin kaman duk abinda yakeji ya dawo jikinta ya samu sassauci,

Sun jima a hakan tsawon lokaci kafin ya samu sassauci komai yafara lafa masa ahankali.

Shiru sukai a yanda suke yana rungume a jikinta tsawon mintina kafin ya bude idanuwansa ahankali jajir dasu ya saukar a fuskanta datake hade da tasa,

Ahankali ya saka hannuwansa ya zagota jikinsa da kyau yana bata damar zama akansa har lokacin fuskansu yana hade...

Ahankali tayi baya ahankali tana janye fuskanta daga tasa tana baya da kirjinta dayake hade da nasa ya dawo da ita ahankali yana kallan yanda ruwa ke sauka akan fuskanta ahankali suna gangarowa zuwa dogon hancinta da lips dinta da sukai wani haske.

Bin ruwan yayi da kallo suna shiga har cikin bakinta suna saka lips dinta motsawa.

Motsawa tai ahankali kirjinta yayiwa kirjinsa wata irin shafar data sakasa bin kirjin nata da wani kasalallen kallo sbd karfinsa bai gama dawowa ba.

Rigar baccin dake jikinta lafewa tai a jikinta sbd ruwa gashi bata sanye da bra dan haka abinda idanuwansa ke kokarin sauka akaine ya sakata saurin saka tafin hannuwanta duka biyu masu sanyi da laushi ta tallafe fuskansansa dan sedai kafin tai wani motsi daga hakan ya fixgota daga zaunen da suke ya hade bakinsa da nata yana zira harshensa ciki tareda ruwan dake zubo musu.
#MAMUH
#THE STORY BEGINS
#BEST LOVE AND REVENGE STORY
#AZIZ LIMBA
#AMMAR ZAD
#JANNAH ZAD


ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
81
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma  e kika saka?
 
Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,

Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;

Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes

Numbers
08034469681
08135142610

Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries


**********
Kai tsaye ruwan dayake shiga bakinta yafara zuqa ahankali a cikin bakinsa ya hadiye ahankali suka bi ta maqoshinsa cikin wani irin sanyin daya saka maqoshinsa wani irin kukan wucewan abu me girma a maqoshin a hankali,

Bude jajayen idanuwansa da sukai sake jijir yayi ya kalli idanuwanta data rintse da karfi,

Wani slow idanuwansa sukai akan hancinta suna gangarowa zuwa lips dinta dake hade da nasa kafin ya ware bakinsa a hankali gabaki daya yana shiga bakinta da kyau yayiwa duk abinda yake cikin bakinta wata irin zuqan data sakata barin jikinsa ya sake zagayo qugunta da hannunsa yana mannota da karfi jikinsa kirjinta yayi wani irin sauka a kirjinsa ya sakar masa wani lafiyayyan shock din daya sakasa sake kutsawa cikin bakinta yana mata wani irin shan dayake juyar da qwaqwalwansu su duka,

Cikin wuyanta ya gangaro da kansa yana bin fatar wuyanta da harshensa dayake da dumi yana shan ruwan dayake bin wuyanta ahankali yana gangarawa kirjinta da halittarsa take bayyane fes sbd rigar data gama mannewa a jikinta ta gama tona asirin halittar komai dake jikinta.

Xubawa kirjinta jajayen idanuwansa yayi kafin ya dagosu ya kalli fuskanta wadda tai jajir idanuwanta a rufe har lokacin,

Saukar hannunsa akan rigarta ya sakata bude idanuwanta da sukai jajir itama ta kallesa shima ita yake kalla dukkaninsu a wahalce,

Zame rigar yayi ta bangare daya zuwa qasa tayi saurin dora hannunta akan nasa ahankali tana rufe idanuwa ahankali wani irin numfashi me sanyi na fito musu lokaci daya...nata na sauka a cikin kunnewansa nasa kuma ya sauka a fatar wuyanta data saka tsigar jikinta tashi ta bude idanuwa ahankali daidai yana zare rigarta ta sauka daga kafadunta har zuwa kirjinta.

Rungumesa tayi da sauri cikin wani irin mutuwar jiki da tsananin kunya,

Shi kuwa rigar jikinsa ya saka hannu ya barka ahankali wanda ya bawa asalin fatar kirjinsa da nata haduwa a cikin ruwan dumin dayake sauka har lokacin ahankali duk da ya miqa hannu ya kashe bai rufe daidai ba dan haka har lokacin ruwa na sauka ahankali kadan kadan.

Saukar kirjinta a asalin lafiyayyan fatar jikinsa ya saka bayansa fadawa jikin bangon bayansu yana zagayo bayanta da tafin hannuwansa yana dago kansa ya sake kama bakinta ahankali yana zira harshensa cikin bakinta ya laso taste din bakinta kafin yafara kissing din bakin yana tsotsanta da wani irin yanayin dayake gangar jikinta rawa da tsoron jin irin riqon dayayi mata da wani irin karfin dayake saka gangar jikinta rawa da tsoron irin girman karfin datake ji a tattare dashi wanda ta tabbatarda hadda na ciwonsa kila amma kuma zuciyarta dake karban kowane sakon dayake isowa daga garesa tana jin zuciyarta bata karbi tsoro da fargaban da gangar jikinta ke shiga ba.

Wata lafiyayyar runguman dayawa qugunta yana sake matseta da jikinsa saida wani qashinta ya amsa ta qanqamesa da karfi tana rintse ido tanajin yanawa harshenta wata tsotsan daya kusan juyar mata da kwakwalwa.

Cikin wuyanta ya dawo da kansa yana jefa mata wani numfashi me dumin gaske tareda dumin harshensa dayake bin fatarta yana kashe toshe mata kwakwalwa dip,

Saukan bakinsa a kirjinta ya saka numfashinta daukewa cak
Daqyar ta iya bude idanuwanta a tsananin wahalce tana janye jikinta daya kasa janyuwa...

A yanda suke ya miqe da ita a jikinsa yana fita hayyacinsa hannuwansa da dukkanin jikinsa na wata irin rawar dayake jin kaman zai kakkaryata a jikinsa,

Lafiyayyan gadonsa dayake a tsare da tsadaddun beddings ya zaunar dasu tana kan qafafunsa ya sake hade bakinsu yana kissing dinta koina nasa na rawa sosai gabaki daya jijiyan jikinsa sun fito harna hannuwansa dana dantsen hannuwansa da suka sakata rufe idanuwanta ahankali sbd ta tabbatarda yana loosing control ne dan haka tai saurin rungumesa tana karban kissing din dayake mata......

Saukar tafin hannuwanta a fatar bayansa ya sakasa juyawa da ita yana lasar fatar bayanta ahankali hannuwansa na zagayo cikinta da kirjinta wanda ya sakata fidda wata qaramar qarar data sakasa birkitota yana sake hade bakinsu kafin ya juyata a jikinsa ya kwantar a lafiyayyan gadon yana bude idanuwansa da suka jikinta fara rawa a hankali sbd kwata kwata bataga AZIZ LIMBA

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login