Showing 84001 words to 87000 words out of 185083 words

Chapter 29 - Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel

Mamuhgee   

23 Sep 2025

5498

kwata,
Daya bayan daya saiya rabasu da abinda sukafi so a duniya duniya ta hanya mafi munin da zata sakasu kashe kansu da kansu.

Yana kwance a gurin cikin jini idanuwansa a rufe bai iya ko motsawaba har asuba....

Kiran asuba ya sanyasa bude idanuwansa da sukai jajir ya miqe tareda nufar bedroom dinsa kai tsaye ya nufi toilet ya sakarwa kansa ruwan zafin da hayaqinsu ahankali ya ciked toilet din ya lumshe idanuwansa ruwan na ratsasa yana jin kansa sabon mutum.

Hannuwansa da jini ya bushewa ya zubawa idanuwansa jinin na wankewa da kansa yana zubewa qasa tareda duk wani sauran tausayinsa da tsaftar zuciyarsa dan ko qanqanin tausayi da jin qai jin yayi yana ficewa daga jininsa da zuciyarsa.


Fitowa yayi daga toilet daure da brown towel lafiyayyar kakkarfan jikinsa na daukan ido a hasken lafiyayyan dakin da babu abinda ya rasa na luxuries da jin dadin rayuwa.

Fararen hoodie Sweatset na Ralph Lauren ya saka ya fito da hular zanyi me kauri sosai akansa ya fito dan zuwa masallaci.

Yana bude palonsa Sayd dayake zaune bakin kofar yayi saurin miqewa yana kallansa.

Yanayinda Sayd ya gansa ne qamshi me dadi yana fita jikinsa ya sakasa shiga mamaki sedai kuma kwayar idonsa daya yiwa kallo daya take yasan sabon AZIZ AY LIMBA ne a gabansa dan haka ba bata lokaci ya buda baki zaiyi magana LIMBAn ya katsesa da muryansa me cikeda kwanciyar hankali da izza yace

"Ka shiryo muje sallah"

Juyawa Sayd yayi yaje dakinsa yayo alwala ya sauya kayansa shima zuwa kaya masu dan kauri da hula suka fice.

AZIZ dinne yaja motar har zuwa masallacin.

Ana gama sallah ya jima yana addua sosai kafin suka fito.

Suna isowa gida Geam kai tsaye ya nufa yana zare rigar jikinsa me kauri ya jefar a yana shiga makeken geam dinsa dayake cikin gidan dagashi sai black vest din datake jikinsa yafara geamin yana sauraron sayd dayake tambayarsa yanda zaayi da dr ismail.

Baici komaiba saida ya dauki lokaci yana abinda yake kafin ya dakata yana daukan towel yafara goge zufan dayaje gangara akan lafiyayyar fatarsa ya kalli Sayd din yace

"Kafara kiran center din da ake neman heart donors ka shigar da akwai wanda zaiyi donor ga wanda yake kan layin neman donor na zuciya da qoda,

Kana gam wannan ina buqatan bin jirgin zuwa italy din dan saka hannun wanda zaiyi donor din da kansa ba tirsawawa,

Idan ka gama wannan a fara shirye shiyen komawanmu gida Nigeria gaba daya lokaci yayi"

Yana gama fadar hakan ya saka kai ya fice yana mamakin jin shirun gidan ba hayaniyar Falaq Aziz dinsa.

Yana ficewa mutuwar tsaye Sayd yayi cikin mamaki sedai kuma hakan shine abinda yake jira dan haka cikin samun satisfaction da sabon AZIZ LIMBA ya ciro wayarsa aljihunsa dan kuwa ayau zai gabatarwa da masu neman sadaukarwan zuciya da koda an samu me saudaukan da kansa a kyauta dan yasan a ruwan sanyi dr ismail zaiyi sadaukarwa me amfani ba tirsasawa a natse wanda nasa sassaucin kenan ya tafiyarsa ya huta bayan ya girbi abinda ya shuka tukuna manyan shegun.
#MAMUH
#BEST REVENGE STORY
#BESTLOVE
#HOTLOVE
#HATE/LOVE STORY
#SACRIFICE

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*
44
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC (kayan mata)
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah πŸ₯°πŸ‘ŒπŸ»
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1kπŸ₯­ Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4200
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
πŸ—£οΈπŸ—£οΈπŸ—£οΈπŸ—£οΈπŸ—£οΈπŸ—£οΈ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALAπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ˜πŸ˜πŸ˜ da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ˜ƒπŸ™ƒKazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadΔ±πŸ˜‹800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki


*********
Bedroom din Falaq ya nufa kafin ya qarasa su mama da suka dawo suka shigo palon suna sauke ajiyan zuciya da samun nutsuwar Falaq din data farka tin asuba kuma ta daga musu hankali dan haka tinda ba wani ciwo suka dawo gida tareda ita bayan dr Raheem yace ba damuwar komai.

Da gudu tayo gurinsa tana fashewa da kuka ta fada jikinsa tana cewa

"Daddy dan Allah karka sake rashin lafiya banason komai ya sameka"

Rungumeta yayi yana kallansu mama sayd daya shigo ya kalleta yana cewa

"Yaya jikin nata mama?

Cikin sauke numfashi da ajiyar zuciya mama tace

"Gatanan ta miqe ta ishemu da ragamar zuwa gurin Daddynta"

Da mamaki yake kallansu kafin ya dagota daga jikinsa yana kallan fuskanta zuwa jikinta tukuna ya dago ya kallesu yace

"Did she collapse again??

Gyada masa kai Sayd yayi da cewa

"Amma komai insha Allah yana under control dr Raheem ya kira yace is not that serious so ba lallai ta kai wancan matsayinba"

Dawo da kallans yayi kan falaq din wadda take lafewa jikinsa ya dago fuskanta cikeda kulawa da tsananin kauna yace

"Ki dena daga hankalinki a komai na rayuwa,
Babu abinda zai samu Daddynki insha Allah amma idan wani abu ya sameki I can't take it.....

Rungumesa tayi har lokacin tsoron abinda ya samesa bai gama sakinta ba dan sosai ta shiga firgitan da bata taba sanin yaya yake ba arayuwarta.

Qanqamesa tayi muryanta na bayyanarda tsoronta tace

"BestDaddy kar komai ya sameka dan Allah kaji??
Idan har wani abu zai sameka sbd nai maka alkawarin bazan sake barin komai ya sameniba insha Allah,
Naji tsoro sosai da akace wani abu ya sameka Daddy....

Hawaye ne suka gangaro mata tana kasa riqe kukanta dayake cin ranta na tsananin firgitan datai dan ko kalman da Fiddausin ta fada ta tina jin take kuka na zuwar mata.

Kukan data fasa dinne ya sakasa sauke numfashi yana miqawa Sayd hannu ya basa handkerchief yafara goge mata hawaye yana rarrashinta kafin ya jata sukai palonsa yana cewa

'Ya isa kukan Bestyn Daddy"

Tsoki mama ta sake tana cewa

"Lallai 'yar nan ta gama renamu,
Muyi kwanan zaune a asibiti cikin sanyi da damuwa duk batace komaiba sai yanzu ta saka kukan ubanta"

Fiddausi dai dataga tai fitar kutso na ganin falaq ta tashi wani abin bai sametaba akan labarin dataji a bakinta ajiyar zuciya ta sauke tana godewa Allah da komai ya dawo daidai a gidan sbd Shi kansa Uban gayyar Tamkar sabon mutum ne suka gani a gabansu sbd yanayinsa daya dan sauyu.

Dakinta ta nufa tana kashe wayarta sbd ta dan huta kanta tsananin ciwo yake mata.

Mama ma dakinta ta nufa bayan ta kwalawa Nena kira tace akai mata tea me zafi da madara sbd cikinta takeson gasawa sanyi takeji kaman ya shige mata koina har a ciki.

Sayd kuwa ficewa yayi dan ayyukan dake gabansa sunada yawa ciki kuwa harda bawa zaadens damar ganin LIMBA kaman yanda suke buqata dan haka lokacin haduwarsu yayi na ganin juna da ganin irin matsayi da girman ikon da kowa yake dashi.


A palonsa zaunawa yayi da falaq din ya rarrasheta tareda tabbatarda tsoron dayake ranta ya fice ya kama hannunta da kansa ya rakata har bedroom dinta ya shiga toilet dinta da kansa ya hada mata ruwan wanka yace ta shiga tayi.

Da hannunta tai masa alamar ya sunkuyo qasa sosai.

Kyakkyawan murmushin daya sakata godewa Allah da kamanninsa ta dauko ya sunkuyo batareda murmushinsa ya daukeba dan yasan me zatai.

Gefen fuskansa tai kissing tace

"I love you BestDaddy,
Allah ya baka duk abinda kakeso duniya da lahira,
Allah ya cika maka duk wani burin da kake dashi a zuciyanka"

Fararen idanuwansa ya saukan a fuskanta yana kallan Ummitansa akan tata fuskan zuciyarsa na sosuwa sbd Adduar Ummitah kenan akansa tin tana yarinya itama.

"Amin" ya furta ahankali yana shafa kanta kafin ya juya yabar dakin ita kuma ta tube ta fada toilet.


Yana fitowa daga dakin kai tsaye Bedroom dinsa ya nufa zai shiga wanka sbd geam da yayi.

Wayarsa datai haske ne alamar shigowan sako ya sakasa kallan wayar sakonne kuwa na dr Raheem na sabon report din Falaq din da aka turo masa.

Bai taba wayarba dauke idanuwansa yayi akan sakon yana maidawa kan hoton UMMITAH dayake kan screen din wayar tana kauye lokacinda yayi mata shi kafin tafiyarsa daya dawo ya tadda an mata aure....

A kauye yayi mata shi sedai kaunar dayakewa komai nata sam bai damu da a kauye ko birni kokuma a waye ko a kauyence ba indai Ummitah ce a kowanne yanayi son dayake mata dayane ba banbancin ko sauyi.

Dariya take a hoton tana kallansa cikeda kauna koda yayi mata shi..

Dauke idanuwansa ahankali yana nufar toilet ya shige ya zare kayansa tareda sakarwa kansa ruwan dumi yana rufe idanuwansa tareda dafa bango da hannunsa daya.

Bai jimaba ya fito da towel a jikinsa ya tsaya gaban mirror yafara shiri dan shi baya zama gaban mirror kaman mace a tsaye yake shiryawansa.




Karfe goma ya fito lokacin angama shirya table kusan kowa yafito dan haka yana fitowa kai tsaye dining din ya nufa kowa yana can already.

Falaq na ganinsa ta taso daga gurin Sayd dayake nuna mata abu a waya suna dariya tana lafe gefen jikinsa Kaunar mahaifi da 'ya yana ratsa Sayd yana jin kaman ya bude cikinsa ya maidata sedai kuma kaman yanda ya fada ba shine mahaifinta ba AZIZ ne dan yabar masa ita duniya da lahira.

Zaunawa sukai yana gaida mama da basu gaisaba a dazun sbd yanayin da aka samu kai.

Amsawa maman tai tana tambayarsa jikinsa cikeda kulawa,

Fiddausi data kawo tray din madarar data dafowa falaq cikeda girmmawa kanta a qasa ta gaidasa tareda barka da fitowa tana ajiye kayan hannunta gaban falaq.

Breakfast suka fara cikin kwanciyar hankali da nutsuwa kaman yanda suka saba ba hayaniya ba surutu sai Sayd dayake amsa waya akai akai sbd tafiyar da zasuyi yau yana buqatan handling wasu abubuwan anan da kuma can dan haka ma ya riga kowa barin dining din yana waya da Agent kusan na Hudu da aka turo masa akan gidan da zasu siya a Nigeria.

Suna gama breakfast din suka baro dining a palo suka zauna yana waya a natse kwarjininsa na cike gurin falaq na gefensa tana shagwaba sbd jin tafiya zasuyi da Uncle a yau din.

Yana gama wayar mama ya kalla datake zaune tana duba abu a wayarta da glass dinta na qara gani duk tayi ciki da idanuwan tana dubawa a natse yace

"Zamuyi tafiya,
Idan na dawo zamu fara shirye shiyen komawa Nigeria insha Allah"

Kallansa mama tayi tana ajiye wayar hannunta cikin mamaki da jin dadi sbd ta dade tana musu shaawan komawa sedai kuma sbd shi din bai taba hada niyar komawaba ya saka bata taba magana ba dan haka jinsa kai tsaye ya fada hakan sai taji farin cikin hakan dan kuwa jikinta na bata a Nigeria ne zasu samu yayi aure da macen data kamata sbd sam bata masa shaawan auren baturiya ko balaraba itadai kawai macen gida bahaushiya ko fulani kawai take raayin ya aura din shiyasa bata tirsasahi ba anan amma tabbas suna komawa zata basa umarni da tirsasa aure batareda bata lokaci ba.

Bayyana mamakinta yayi tana boye farin cikinta sbd batasan dalilinsa na hakan ba tace

"Lafiya dai ko zamu koma Nigeria din?
Akwai wata matsalar ne?
Akwai abinda yake damunka AZIZ??
kana buqatan adduata ta uwa ne akan wata matsalar??"

Shiru ya dan yi kafin yace

"No Mama ba matsalar komai,
Akwai wani aikin ne dazai sakani komawa kuma zai dauki lokacin da bansan ranar dawowaba,
bazan samu nutsuwar barinku anan ni inacan ba shiyasa na yanke zamu koma can din gaba daya,
Adduanki kuwa ina baqatanta akoda yaushe Mama sbd samun Nasara akan duk abinda na sakawa gaba."

Numfashi mama ta sauke cikin samun nutsuwa tace

"Allah ya tsayawa duk wani lamarinka AZIZ,
Allah ya Albarkaci duk abinda ka sakawa hannu da gaba,
Allah ya Albarkaceka da zuriar da zaka tara yasa inada rabon ganin 'yayanka masu zuwa gaba"

Falaq dake amsawa da amin tana jin an ambaci wasu yayan bata fuska tayi taha hararar maman a boye tana cewa

"Wannan oldLady din bazata dena cewa Daddyna ya haifi wasu yayanba saikace ni ban ishesaba"

Maman data ji abinda Falaq din tace kallanta tayi tace

"Bakinki bazai koyi 'daa ba ko?

Shiru tayi tana tura baki tareda riqe hannunsa tana qasa qasa da murya tace

"Daddy bazaka haifi wasu yayanba bayan ni dan Allah kaji"

Dago idanuwansa yayi ya zubawa fuskan falaq din tsawon minti daya kafin ya bude baki cikin nutsuwa zaiyi magana mama ta katsesa sbd tasan zai iya mata alkawarin da bama zai taba yiyuwaba har abada dan kuwa ita nata burin rayuwar shine ganin yayansa a gabanta shine zata samu nutsuwa da farin cikin ganin ya fara tara zuriar kansa daya rasa kowa nasa sbd falaq duk yanda zai sota ba asalin jininsa bace sbd ba shine ya haifeta ba akwai yiyuwar gaba tasan waye asalin mahaifinta dikda basuda wannan niyar sunbarta akan babu me tada maganar waye ya haifeta.


Sayd ne ya shigo a shirye sanye da black armanis da glass a fuskansa ya sanar dashi an fidda komai
Mota ma is ready.

Miqewa yayi bayan ya sakewa mama sallama ya nufi kofa falaq na biye dashi har mota dake bude fahad da zai kaisu Airport ya bude masa yana hango fitowansa.

Shigewa yayi aka rufe sayd ma ya shiga gaba fahad ya shiga ya tada motar suka fice gidan.

Suna isa Airport basu jimaba suka daga zuwa Italy.
#MAMUH
#AZIZ AY LIMBA
#JANNAH ZAD
#ZAADENS
#LOVE/HATE STORY
#BESTREVENGE
#BESTLOVE


ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899*_Arewabooks@Mamuhgee_*
45
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC (kayan mata)
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah πŸ₯°πŸ‘ŒπŸ»
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1kπŸ₯­ Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4200
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
πŸ—£οΈπŸ—£οΈπŸ—£οΈπŸ—£οΈπŸ—£οΈπŸ—£οΈ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALAπŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ˜πŸ˜πŸ˜ da 6k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ’ƒπŸ½πŸ˜ƒπŸ™ƒKazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadΔ±πŸ˜‹800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Na Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 6k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki



*************
Koda suka isa kai tsaye gida aka kaisa sayd kuwa mota ya dauka ya fita zuwa wani aikin wanda a asibitin su dr Nico din dake nan italy aka sadaukar da donor din ismail wanda tini dr Nico ya hada takardun.

Sai dare sayd ya dawo bayan komai ya kallama rubuce dan haka washe gari karfe goma suka iso asibitin.

Dakin da ismail yake kwance yayi mugun nisa suka nufa babu me shiga sbd yanayinsa da yayi mummunan nauyi dan haka familynsa suna can waiting area suna zaman qunci da damuwa sbd yanda jikin nasa ya koma sun fara cire rai daga rayuwarsa sun zubawa sarautar Allah ido suna jiran hukuncin ubangijin.


A natse ya shigo dakin dr Nico na gaba sai Sayd dayake bayansa sai nurse data shigo tana rufe dakin kuma matar Dr Nico dince.

Dago fararen idanuwansa yayi da suka sauya yayiwa Dr ismail kallo daya yana daukesu daga kansa sbd jin yake qinsa na tasowa tin daga qasan zuciyarsa yana mamaye dukkanin jininsa.

Shiru dakin yayi kafin ya sauke numfashi mara sauti kafin ya tako ahankali ya tsaya akansa

Sayd ne ya janyo kujera ya ajiye masa seti da ismail din ya zauna yana dora kafarsa kan daya...

Ahankali cikin tsanani na nisan ciwo dr ismail ya bude idanuwansa da sukai jan ciwo ya saukesu akan AZIZ wanda babu kamannin kowa akan fuskansa sai kamannin Ummitah wadda yana kallo ta cika a gabansa...

Wasu hawaye ne masu zafi suka gangaro gefen Idanuwansa yana kasa dauke idanuwansa daga AZIZ da shima yake kallansa yana hadiye radadin dayake yagar masa kirji da zuciya.

Kasa tsayuwa hawayen dr ismail sukai nadamarsa na bayyanuwa tareda quncin dayake cin ransa,

Wani abu me radadi AZIZ ya hadiye kafin ya bude bakinsa ya kalli ismail din da idanuwansa da suka qame yace

"Marainiya ce batada uwa batada uba,
Cikine a jikinta,
Jaririyar 'ya ta haifa,
Banda uwa banda uba a duniya itace uwa,uba,'ya,yar wa,
Itace tafi mun komai da kowa,
Itace kuzarin danake dashi a duniyata,
Miji ne da ita da uwar dasuke tsaye kofar dakin suna jiran fitowanta da abinda ta haifa...duka wannan abubuwan kuka take kuka rabata da zuciyar da *fuckin bastard din daya bata ita a cikinku Allah ne ya halitta mata ita kaman yanda ya halitta muku,
Meyasa baku cire ta iyayenku kona matanku kun sakawa ita wadda ke buqatan zuciyarba......


Jajir idanuwansa sukai tsananin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login