Showing 153001 words to 156000 words out of 185083 words

Chapter 52 - Kalbim Book 1 Complete Hausa Novel

Mamuhgee   

23 Sep 2025

5475

data mutu akansa ba,
Wani daban tagani wanda ya riga yayi loosing control akwai yiyuwar rasa gabobin jikinta da kanta gabaki daya rawa jikinta yakeyi ahankali koina nata na daukan dumin abubuwan dasuke faruwa a daidai wannan lokacin amma zuciyarta na jin kaman bazata gujesaba duk da tasan tana cikin hadari haduwa dashi a wannan yanayin nasa......

Yanda jijiyoyin jikinsa suka bayyanarda lafiyayyan karfinsa da yanda jikin yake rawa idanuwansa jajir ya saka wasu hawaye masu tsananin dumi gangaro mata tana lumshe idanuwanta tareda saka hannuwanta biyu ahankali ta zagayo wuyansa tana saka bakinta a cikin nasa da kanta sbd samar masa da sassauci da samun control ko yayane.

Kissing dinsa takeyi tana sake zagayosa ahankali cikin sanyi da nutsuwa da tsananin sonsa daya gama illatata..

Control din yafara samu ya matseta jikinsa yana karban komai a natse har saida ya samu control dinsa ya dawo kafin ya karbi ragamar komai ta hanyar saka hannuwansa yana rufe kirjinta da tafin hannuwansa yana kissing din bakinta a hankali.

Komai ya daidaita ahankali cikin wani irin yanayin dayake tsananta gudun hawayenta ya kwantar da ita da ya miqa hannunsa ya kashe kashe ac din dakin da remote sbd sanyin dayake ratsata yayi mata yawa.

Harshensa ya zira a cikin kunnenta yai mata wata irin lasan data sakata qanqamesa tana manna masa kirjinta Batareda ta saniba,

Bude idaniyarsa yayi ya kalli fuskansa yana nufar bakinta da nasa ahankali ya hade yana tsotsa cikeda shirin maidata cikakkiyar mace....sedai kafin yayi wani motsi aka buga kofar dakin da karfi tareda kiran sunansa.

Wata irin mummunan sarawa kansa yayi wanda ya sakasa rintse idanuwansa da karfin gaske yana zubewa gefe hannunsa na dan rawa.

Jannah kuwa mummunan faduwa gabanta yayi ta rintse idanuwanta hawayen dake cikinsu suka gangaro tana dawowa hayyacinta tsaf.

Sake buga kofar Falaq tai tana ambatar sunan daddynta cikin damuwa sosai a bayyane tace

"Daddy, Jan bata nan ta bata a cikin daren nan munata nemanta bata koina a cikin gidan nan fiddausi ta duba koina kafin ya tadani kuma mun duba koina mama tace a kiraka ga securities can uncle ya tara duka baa gantaba."

Rintse idanuwansa ya sake yi yana jin duk abinda falaq din ta fada..

Jannah jin duka gidan an tashi ana nemanta ya sakata samun kanta a cikin matsanancin hali na kunya da danasanin zuwa dakin tin farko,

Bai juyo ya kalleta ba ya sauka gadon tareda nufar closet dinsa ya zare dogon wandon dayake jikinsa da sanyin ruwan toilet har lokacin ya sauya kaya zuwa black balmains sweatset na bacci masu kauri.

Riga da wandonsa da sukai mata tsananin yawa ya dauko ya bata ta tafi closet din nasa inda baa ganinta itama ta saka gashin kanta duk a jiqe ta daure da qaramin towel tana kasa nufar kofar da har lokacin falaq ke bugawa.

Batareda ya kalleta ba ya bude baki a natse da muryansa da bata gama dawowa daidaiba yace

"Kije ke ake nema"

Juyowa tai ta kallesa da sauri zuciyarta na tsinkewa sbd bazata iya fitan ba bayan ance kowa ya tashi ita ake nema sai kawai a ganta ta fito dakinsa da kayansa a jikinta gashinta da ruwa,

Me zata cewa mama da baba Alhassan?
Da wane ido zata kalli falaq?
Yaya su Sayd da securities zasuji daga inda ta fito?
Fiddausi da aka fara cewa taje taga bata gantaba tayaya zata fara kallanta bayan duk dare kafin safe aka saka Fiddausi dubota so uku sbd ciwonta har saita warke,
Yanzu kawai taxo bata gantaba har toilet kowa ya tashi sai ace ga inda ta fito.

Ganin bata iya motsawa ba ya sakasa juyowa ya kalleta yaga yanda tai tsananin sanyi idanuwanta na sake cikowa da hawaye.

Fuskewa ya sake yi ya nuna mata kofa dan shi kansa baisan dalilin da zai sakasa fita a cikin mutanen da Falaq ta tara masa ba ta tada kowa gidan ta daga hankalin kowa ana cirko cirko.

Sake kallan jannah din yayi ta dago itama ahankali ta kallesa tana son magana amma batama san me zatace ba.

Sake buga kofar Falaq tai hankalinta na sake tashi jin Daddynta shima shiru tace

"Daddy are you ok?
Kana ciki kuwa?
Kar dai daddy shima baya nan ko wani abin ya samesa?
Innalillahi bara na kira uncle"

Juyawa tai da sauri zataje ta kirawo uncle dinta AZIZ din ya tako ya ya bude kofar bedroom din kai tsaye sbd kada ta sake tara mutane har nan din sbd na neman jannah wasa ne yanzune zata dagawa kowa hankalin rashin jinsa ko ganinsa.

Dakatawa tai tareda juyowa da sauri ta kalli kofar dakin daya bude ba haske a cikinsa wutar ciki a kashe dan haka bataga Jannah datake bayansa ba shi kadai ta gani...

Cikowa idanuwanta sukai da hawayen ganinsa dan hartashiga mafi munin tashin hankalin kwatanta idan wani abinne ya samesa dan haka da sauri ta iso gurinsa ta rungumesa hawayenta na saukowa na jin abinda ya danne kirjinta ya fada...

Rungumeta yayi yana shafa bayanta zaiyi magana ta dan dago ahankali tana shaqar qamshin jannah dayake tashi a jikinsa,

Bude idanuwanta tayi dakyau sai taga kaman jannah ce a bayansa,

Baya tayi ahankali tana kallan bayansa tace

"Daddy Jannah ake nema baa gangataba koina"

Janyewa yayi gefe tareda bawa jannah din damar bayyana da kyau.

Wata irin kunya da dana sani ne me tsanani ya rufe jannah din ta dago ta kalli Falaq data taho da sauri ta rungumeta tana cewa

"Na dauka kin komawanki Zaadens ne shiyasa na damu dana sani na fara zuwa na fadawa daddy da kowa bazai damuba,
I'm sorry Daddy,
I'm jan"

Komai bace ba ya juya yabarsu a tsaye ya komawansa bedroom dinsa ya rufe sbd baya buqatan fita idan ta fita kowa ya ganta sai kowa yaje ya nema guri ya kwanta.

Barin palon sikai kowanensu na kasa kallan juna Falaq na jin tsananin rashin kyautawanta da takaicin kanta data kasa sanin ta girma inji mama.

Jannah kuwa tsananin kunyar datake ciki ya sakata jin zazzabi na neman rufeta.

Suna isowa main Living room su mama dake tsaye dukkaninsu hadda fadila ganin inda ta fito da kayan dake jikinta ya saka mama bata ce komaiba bare tsayawa jin abinda zai sakata jin kunya daga bakin falaq ta juya tabar palon ta nufi bangarenta ta shige ta turo kofa.

Sayd ma ganin hakan ya juya shima yabar palon yana zuwa yacewa securities kowa y koma bakin aikinsa Mrs LIMBA din tana ciki.

Fiddausi ma silalewa tayi ta koma dakinta cikin takaicin kanta data kasa tinanin ko jannah din na dakin Megidan gaba daya sai kawai ta daga hankalinta ta sanarwa Falaq duk da ba laifinsu bane tinda basu taba ganin ko zuwanta gurinsa ba bare tinanin hakan.
#MAMUH


ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
82
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?

Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,

Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;

Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes

Numbers
08034469681
08135142610

Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries



**********
Fadilah kuwa zubawa Jannah din idanuwanta tayi ahankali tana mata wani irin kallan dayake nauyaya zuciyarta,

Wasu ruwane da suka gangaro ahankali daga gefen fuskanta a cikin towel din dayake nade da kanta suna gangaro ahankali zuwa gefen fuskan nata suna bin farar lafiyayyar fatarta har zuwa wuyanta sukai cikin rigarta wanda suka saka fadilan jin bugun zuciyarta na neman tsayawa sbd bata taba tinanin AZIZ LIMBA ashe yanada lokacin da zai bawa macen da bayaso harma ya iya bata kansa gabaki daya ya bata damar mallakarsa a matsayin Namijin dazai bata damar sanin ita din cikakkiyar mace ce,

Kenan jannah ta amshe matsayin mace ta farko datasan waye Asalin AZIZ LIMBA,
Jannah ta kwace mata matsayin dataso takawa a rayuwarsa,
Taso kasancewa macen da zata fara saninsa,
Macen da shima zai fara sani,
Yaushe ma Jannah Zad tafara samun matsayi a gurinsa ne?

Wucewa Jannah tai zuwa bedroom dinta batareda ta kalli inda Fadilan take ba dan ita batama lura da ita ba.

Falaq ma bedroom dinta ta wuce aka bar Fadilan ita kadai tana jin kirjinta na tsananin nauyi da baqin cikin rashin kasancewanta macen da AZIZ LIMBA zai juya a hannuwa da jikinsa.


Jannah na shiga bedroom dinta isa tayi bakin gadonta ta zauna tana dafe goshinta ahankali da hannunta tanajin kan na nauyi.

Ta jima a hakan jikinta koina na dawowa daidai daga kakkarfan damqar data ringa samu daga garesa.

Qamshinsa ne yake sake zuciyarta sukuni da tinaninsa dan haka ta miqe ahankali ta isa gaban dresser ta tsaya tana kallan fuskanta a jikin mirro ta zubawa lips dinta da sukai haske sosai sbd tsotsa ido ta lumshe tana jin qamshin bakinsa dayake kama dana mint da aka hada da raspberries yana dawo mata.

Hand dryer ta kunna tana busar da kant ahankali tanajin dumin dryer din na ratsata jikinta amace.

Har ta gama jikinta a mace yake ta kashe ta miqe tana kama gashin da band ta nufi gadonta ta haye ta kwanta tareda rufewa jikin duvet dinta qamshinsa dayake jikin kayansa dake jikinta yana ciketa koina ta rufe idanuwanta bacci na daukanta a natse.

Washe gari kasa fitowa tai sbd kunya sai da Fiddausi ta shigo tukuna ta iya samun karfin fitowa gashi falaq ta tafi school.

Gurin mama taje ta gaidata cikeda kunya da jin nauyi sedai maman ko kadan bata nuna mata ma ta iya tina abinda ya faru jiyanba janta kawai tayita yi da wata zancen tana sakata dawowa yanda suka saba abinsu.

Fadilah ma bata iya fitowa ba tana daki zuciyarta da jikinta ba dadi duka.

Mama hana jannah din komawa daki tai suka nufi dining hakama Fadilah fitowa tai breakfast suka hade a dining din..

Sayd ne ya shigo dining din shima yana fuskewa yana gaisawa dasu maman a sake sbd hana yanayin yiwa kowa nauyi.

Yana zama suna kokarin farawa sai gashi ya sako kai dining room din sanye da Ash yadi me tsananin laushi da tsada daya nutsu a jikinsa fuskansa sanye da glass din versace dayayi masa wani irin kyau.

Mamakin glass din fuskansa a gurin cin abinci mama tayi amma batai magana ba itama ganin kowa ya fuske.

Gaidata yayi a natse kaman yanda ya saba yana zaunawa.

Sayd ne ya fara masa barka da fitowa kafin Fadilah datake kallan Kyakkyawar fuskansa da lips dinsa masu wani irin kyau ta sauke ajiyan zuciya tukuna itama ta gaidasa a natse.

Amsawa yayi batareda ya kalletaba..

Cup din tea me zafi ya dauka da Fiddausi ta zuba masa tin yana shigowa yakai bakinsa muryan Jannah a hankali cikin nutsuwa ta sauka a kunnen duk wanda yake gurin da cewa

"Ina kwana?"

Hadiye tea din me tsananin zafi yayi ta maqoshinsa har saida ya dan yi tari kadan ya dago idanuwansa ya kalleta kadan ya amsa a taqaice yanaci gaba da fara cin breakfast din da aka zuba masa na soyayyar farar doya datai laushi da sauce din hanta da qoda a hade da eggs sai tea da zuma.

Breakfast sukeyi ba Hayaniya ba surutu sbd falaq bata nan dan haka tsit.

Shine ya fara gamawa ya dauki tissue ya goge bakinsa ya miqe yabar dining din Sayd ma bayansa yabi.

Suna ficewa daga dining din Jannah ta hadiye fries din daya kasa wucewa maqoshinta tin dazu ta daukan tea mara zafi sosai ta qarasa wutar dashi tana dagowa ahankali.

Fadilah ma toshe mata maqoshi taji doyar wuyanta tayi dan haka ta dauki juice tasha da qarfi ta wuce ta ajiye cup din ta miqe tabar dining din.

Mama kallan jannah tai cikeda kulawa tace

"Ki nutsu kici abinci ki koshi kinji Jannah karki ji komai bakida matsala ko damuwar komai insha Allah"

Kunya da sanyi ne suka rufeta lokaci daya ta dan saki murmushi me sanyi tana cewa

"Thank you mama"

Murmushi maman tai mata tana sake jin kaunar jannah din.

A natse suka qarasa breakfast dinsu itada mama
Suna gamawa duk da ba cikakkiyar lafiya ne da itaba amma ta fara dawowa daidai sosai.

Tareda Fiddausi suka tattara gurin Fiddausi na bata labarin yanda mutuniyarta ta tafi school yau.

Murmushi kawai takeyi tana taya Fiddausi aikin.



****Dr ken tinda asuba ya bugawa dr Abraham waya ya sanar dashi matarsa ba lafiya sosai dan haka ayau dole zai koma Germany.

Cikin kulawa sosai Dr Abraham ya yadda da hakan,
Daman yariga ya siya ticket tin a cikin daren dan haka koda yayi magana da Abraham kawai shiryawa yayi yafara jiran lokaci ya kusa dan ya tattara yayi Airport sbd jirgin yamma ne zai bi.

Sayd kuwa aiki me tsafta yayi akan file din shi da fahad,
An cire takardar qarshe ta Ummitah da har abada bazaiso hotonta a yanda take ba ya shiga duniya dan haka ya bada umarnin a ciresa.

Abu na farko da Sayd ya fara triggering shine kiran Dr Abraha.

Cikin nutsuwa ya dauka ahankali cikin nutsuwa Sayd ya gaisa dashi tareda sanar dashi personal person din AZIZ LIMBA ne Jannah Zad's Husband.

Da girmamawa dr Abraham ya sake gaisawa dashi anan sayd ya sanar dashi suna buqatan File din Jannah zad sbd nasu likitocin zasu dubata sbd ko basa nan ya zamana nasu likitocin zasu iya cigaba da dubata.

Shiru Dr Abraham yayi kafin yace ba damuwa yau zaizo limbas saiya hadu da likitocinsu zasu tattauna matsalarta da likitocin nasu zai musu handing over na komai.

Ba damuwa Sayd yace yana kashe wayar tareda basa time na zuwan nasa.

Suna kashe wayar Abraham ya nemo numbern Dzad ya saka kiransa.

Dad kwata kwata baya cikin nutsuwa a yanzu damuwa ce da tashin hankali ninkin ba ninkin yake cikinsa sbd case din Anny ya girmama babu ta inda suke samun sauki a cikinsa,

Babban tashin hankalinsu shine yanda Anny tafara kokarin tado maganar Sirrinsu wadda itace akai amfani da ita ta samu kanta a halinda take ciki yanzu.

Tana cikin azaba me girma a prison da aka rufeta kafin shariar case dinta dan haka fiddata shine mafita garesu kafin a shiga court zata iya fadar abinda zai bude musu masifar datafi duka wainda suke ciki.

Ta bangare daya gabaki daya AZIZ LIMBA ya janye daga jikinsu kwata kwata sai bibiyarsa Maheer da saleem suke sbd ya samu saka hannu a lamarin dan tsaf zai saka a sake Anny din.


Wayar Dr Abraham ta sakasa sauke numfashi ahankali yace

"File din Jannah ka tattarasa kabar Nigeria gabaki daya dashi,
Acan dinma idan ka isa ka qonasa takarda daya bayan daya sbd a yanzu shi kadaine zai fita mu qarasa zamowa matacci,
Anny barazana ce a yanzu ga wannan sirrin dan haka File dinne zai tabbatarda abinda duk zata fada dan haka ka tabbatarda babu file dinnan a doron duniya"

Maheer dayake tareda Dad girgiza kai yayi Ahankali ya bude baki yace

"No dad banajin fita qasar dashi shine mafita kawai ya kawosa yanzun nan ma anan cikin zaadens zamu qona komai a rufe case din tinda already ta riga ta samu zuciyar datake rayuwa da ita ba amfanin barin files din"

Aminta da hakan dad yayi dan haka sukace kawai ya kawo file din.

Dr Abraham kashe wayarsa yayi yana yin shiru sbd shima jin yayi yanason barin Nigeria kwata kwata sbd idan har da gaske maganar Anny zata iya tona asirin wannan file din to bayajin yana buqatan qara daukan lokaci a qasar dan haka Ken ya kira yaji yaushe ne tashin jirginsa ya sanar dashi karfe hudu ne.

Time ya duba yaga akwai time sosai ma dan haka ya shima ticket ya siya ta waya ya fara hada kayansa,

File din ya duba yaga bai gansa ba,

Tsayawa yayi yana kokarin nutsuwa dan dubawa a natse.

Sake fara dubawa yayi yaga bai gansaba,
Fara yamutsa kaya yayi da karfi yana zubar da kayansa tas gurin neman file din amma babu...

Zufa ne ya yafara jiqasa yana jin kansa na sarawa sbd bama abu me yiyuwa bane batan file dinnan a gidansa sbd tsowon shekaru kamar ransa haka yake kiyaye file dinnan.

Rawa hannuwansa suka fara yafara kokarin zaunawa yana daukan wayarsa a rikice ya saka kiran wayar Maheer zad.

Dauka Maheer din yayi yana jin haka kawai matsuwar a kawo file din su rufe komai da hannunsu.

"I cant find the file anywhere" shine abinda Abraham ya fada zufa me tsananin gaske yana jiqasa.

Maheer da maganar ta daki zuciyarsa cikin karfin hali yace

"Pardon"

Miqewa dr Abraham yayi yana sake jiqewa da zufa yace

"I cant find the....

Bai qarasaba Maheer ya kashe wayar yana miqewa zufa na dan feso masa yace

"Dad File din ya bata baya hannun Abraham ina buqatan zuwa na.....

Zubewan Dzad dinne ya saka Maheer hadiye sauran maganarsa yana nufarsa cikin tsananin tashin hankali yana kiran sunansa.

Abraham kuwa fitowa yayi da wani irin sauri ya nufi gidan Ken dayake kusa da nasa.
Yana isa knocking ya fara cikin kokarin daidaita kansa amma hakan na neman gagara.

Bude kofar ken yayi wanda yake shima ba cikin kwanciyar hankali ba kwata kwata so yake yabar qasar kawai.
#MAMUH

ZAFAFA BIYAR

KALBIM 500
mamuhgee

A DUNIYATA 500
Huguma

AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul

KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo

Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi

Shedan biya
09033181070

Or mtn vtu at
09032345899*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
83
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?

Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,

Nidai Mamuh nace duk wadda ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login