Showing 120001 words to 123000 words out of 185083 words
suka zubawa ido suna kalla.
Batace komaiba itama hakama bata dagoba tsawon mintina 2 sai sukaga ta miqe tana bin bayan Falaq din.
A tare dukkaninsu suka sauke ajiyan zuciya mara dadi banda Ammar da baqin ciki da takaici suka rufesa ya miqe yabi bayan Jannah din dakinta.
Tana shida dakin daidai fuskansa na bayyana akan screen din ipad din Falaq data saka kiransa video call.
Ta bayanta jannah din ta bayyana Ammar na bayanta zai miqa hannu ya riqota Muryan AZIZ din ya bayyana yana ambatar sunan falaq
Dukkaninsu Screen din suka kalla Ammar na kasa motsawa hakama jannah din falaq ma juyowa tai ta kallesu ganin inda Daddyn nata yake kalla taga Jannah da Ammar a tsaye.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
64
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?
Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,
Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;
Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes
Numbers
08034469681
08135142610
Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries
*************
Dauke idanuwansa yayi akansu tareda maidawa akan 'yarsa yana kallanta ya bude baki yana jingina bayansa a sofan dayake zaune cikin free size balenciaga shirt da three quarter fuskansa ta qara haske sosai a natse yace
"Yaya nake ganin fuskanki da damuwa?
Akwai abinda yake damunki?
Juyawa tai ta saci kallan Ammar dayake bayan jannah zuciyarsa na tafasa ta dawo da kallanta kan jannah datai sanyi
Sai taji tausayinta me tsanani ya rufeta dan haka ta dawo da kallanta kansa ta girgiza kai alamar ba komai.
Ammar ya jefawa kallan dayafi kama dana mutum ne ko aljan kafin ya dawo da kallansa kan Jannah din batareda ya ambaci sunanta ba yace
"Meya sameta?
Nunfashi ta fara saukewa a sanyaye kafin ta dago ta kallesa tana danne damuwarta tace
"I dont know kawai ta fasa cin dinner ne"
"Akwai abinda kukai mata ne datai loosing appetite nata,
So me kike jira da bazaki mata dubarn da zataci ba?
Kunason ta kwana da yunwa ne?
Idan akwai specific abinda taji tanason ci a nema mata a bata mana,
Komai sai anfada miki yanda zakiyi¿
You ar unbelievable...." ya qarasa fada yana kashe wayarsa.
Ammar daya mutu a tsaye sbd tsananin mamaki da tashin hankali da baqin cikin baisan lokacinda ya kalli jannah da zuciyarta ke mata ciwo ba yace
"Is he okay?
Like is this Guy normal?
Yasan waye jannah zad kuwa?
Yana wasa da rayuwarsa ne?
Haka yake treating naki duk tsawon lokacin nan?
Juyawa Jannah tai batareda tace komaiba tabar dakin sbd Falaq sam bata kaunar ayi maganar Daddynta da daga murya bare rashin girmamawa ko cin fuska haka dan haka ta fice dan tasan zai biyota ne.
Suna isowa babban palo ta dakata tareda juyowa ta kallesa ta bude baki cikin damuwar datake ciki tace
"Meye kakeyi hakan a gaban Falaq?zata iya kwana tana kuka and hakan zai iya sakata wani ciwon da zai..... kasa qarasawa tai tana hadiye sauran zancen da damuwarta idanuwanta na sauyawa.
Cikin zafi da baqin ciki mai tsananin gaske Ammar ya daga murya yana cewa
"Idan yana taqama da yana tsananin kaunar 'yarsa bai hadata da komai da kowa ba to mun dade da wucesa a gurin sbd har abada bazai iya abinda mu mukai akanki ba,
Me zakiyi da aurensa idan har tin kina gida a gabanmu yana miki hakan?
Meye a cikin aurensa?
Meye zakiyi dashi?
Meyasa kikai shiru kina hadiye wulaqancinsa?
Why,why Jan?
Wani irin nauyi da tsananin ciwo ne ya toshe zuciyarta hawayen datake riqewa suka gangaro mata ta rintse idanuwanta tana jefawa zuciyarta itama Why ta kamu da tsananin sonsa irin hakan,
Da zata iya bawa Ammar amsa data fada masa menene yake azabtar da ita.
Gabaki daya su Dad da hayaniyar ta kawosu palon tsayawa sukai suna kallan hawayenta dake sauka zuciyoyinsu na radadi da ciwo tareda jin auren kwata kwata ya fita ransu a yanxu yancin yarsu kawai sukeso.
Bude idanuwanta da sukai jajir tayi taga irin kallan da suke mata ta juya batareda ta tsaya jin abinda zasu fada ba ta nufi kitchen sai ganinta sukai ta fito dauke da tray ta wuce zuwa dakinta.
Saleem ne ya isa gurinta ya karbi tray din yana cewa ta kawo ya daukan mata cikeda kulawa da kaunarta me tsanani.
Dad bai iya cewa komaiba palonsa ya wuce
Maheer ma nasu palon ya wuce Anny na gefensa riqe da hannunsa.
Mimi Ammar dayake jin kaman zai kama da wuta ta nufa ta kama hannunsa tana maidasa dining ta zaunar tanason yaci abincin amma sam bai iya ci ba idanuwansa sunyi wani irin jajir maganganun da LIMBA ya fadawa Jannah suna yawo a kunnuwansa.
Suna isa daki falaq suka tarar a zaune idanuwanta sunyi jajir alaman kuka tayi tana ganinsu ta zubawa jannah ido da itama idanuwanta suka nuna kukan tai
Take taji jikinta ya sake sanyi.
Tashi tayi ta nufo Jannah din sedai kafin tace komai jannah ta kama hannunta tana kokarin sauya yanayinta ta zaunar da ita a sofa tana cewa
"Zo kici abinci"
Girgiza kai falaq tai tana cewa
"No kema bakici ba"
Saleem daya ajiye tray din akan table din gabansu cikeda kulawa garesu su biyun yace
"Dukanku zakuci abincin ai yanzu dolenku"
Kallansa Falaq tai tana sanyi tace
"Idan jan zataci zanci,
Idan bazata ci ba nima bazanci ba"
Murmushi ya sake yana kallan falaq din kafin ya kalli jannah yace
"Your baby tace bazata ci ba idan bazaki ci ba so Ms Jan limba me kikace??
Kallan falaq din tai tana sauke ajiyan zuciya ta miqa hannu tana cewa
"Zanci"
A tare sukaci abincin shikuma saleem din yan kokarin sauya yanayinsu har suka sake suka dawo walwala da dariya.
Har kusan 10 da mintina yana dakin har saida ya tabbatarda sun gama dawowa cikin farin ciki tukuna yai musu saida safe ya fice.
Harya fito duk tsawon wannan lokacin Mimi da Ammar na palo zaune zuciyoyinsu ba dadi dan haka ya sanar dasu komai ya daidaita sun dawo walwalwansu duk su dukan.
Yar ajiyar zuciya Mimi ta sake tana juyawa ta nufi dakinta
Ammar kuwa ko sunan Falaq din jin yayi baya kaunar sake ji dan haka shima barin palon yayi ya nufi bangarensa yana jin kaman ya dawo da rayuwarsu baya ya goge shigowan AZIZ LIMBA rayuwarsu ya hana haduwansu dashi kwata kwata.
Wanka Falaq tafara yi tai shirin bacci ta hau gado ta dauko ipad dinta lokacin jannah na cikin toilet gurin wanka ta saka kiran Daddynta.
Daman kiranta zaiyi sbd tabbatarda taci abinci bata kwana da yunwa ba.
Zaune yake a bedroom dinsa shima sanye da fararen kayan bacci ya dora Cardigan akai me girma sbd yanzu ya gama conference meeting da wasu presidents dinsa na U-LIMBAs companies.
Cikin kulawa da sakewa tareda kauna take sakin murmushinta me kyau sbd yasan ta dake bata cikin damuwa dan kada yayiwa Jan dinta fada tace
"Daddy naci abinci tareda My jan kuma bana cikin Damuwan komai yanxu"
Hancinta ya kalla fuskan Ummitansa na bayyanar masa akan fuskanta ya saki wani Kyakkyawan murmushi yace
"Thank god Besty zaiyi baccin nutsuwa kenan tinda falaq Aziz taci abinci"
Dariya tayi sosai kafin tace
"Daddy pls ka dena yiwa my jan fada ni banaso,
Banason tayita kuka,
Koyaushe kayi fada sai tayi kuka sosai,
Ka ringa rarrashinta nakeso kaman yanda kakemun,
Kaji???
Bakinta dayake maganar ya kalla kafin ya basar yana cewa
"Ki fadamun abinda ya sameki tukuna"
Mantawa tai da tace bazata sake nuna masa damuwanta anan ba ko fada masata gyar zama tana turo baki tace
"Daddy ni banason Ammar Zad yana kula Jan tinda ai yanxu Jan din Daddyna ce ba tasa ba,
Yanata kallanta baya kallan kowa sai ita,
Shine ana dinner ya ringa zuba mata abinci yana kokarin bata kamanma fa zai bata a baki,
I hate to see him near our Jan shiyasa nayi fushi na fasa ci kuma shine ya biyota bar daki kuma yanata fada,
Daddy i don't like him sbd Jannah ta Bestyna ce kadai...
Inda taga yayiwa kallo daya ya dauke fararen idanuwansa ya sakata juyawa ta kalla Jannah ce ta fito daga wankan sanye da bathrobe blue yar qarama da batada wani tsayi sosai.
Saukowa tai daga gadon da sauri ta nufi gaban mirror din da jannah ta zauna ta ajiye ipad din gaban mirror gabaki dayan jannah ta bayyana a cikin screen din hatta siraran cinyoyinta dake daukan idon haske da lafiya da hutu.
Ba zato jannah ta gansa a gabanta
Da sauri ta kallesa ya dauke idonsa yana kallan Falaq data tsaya bayanta yace
"Ki kwanta time na baccinki ya wuce saida safe.."
Saurin hanasa kashewa falaq tai tana cewa
"Besty Kaikace idan nafada zakamun abinda nakeso,
Inason ka rarrashi My jan she s sad deep down"
Saurin kallanta jannah tai tana kasa kallansa sbd tanason miqewa Amma miqewanta zai qara bayyanarda jikinta ne.
Falaq kallan jannah tai tace
"Jan karkice bakyaso my Daddy ya iya rarrashi zakiji bazaki sake shiga damuwaba"
Idanuwanta ta dago ta dora akan screen din taga ita yakewa wani kallan daya sakata jin zufa na gangarowa daga wuyanta zuwa cikin rigar wankan jikinta...
Harbawa zuciyarta keyi sosai har yana iya gani ta jikin rigarta.
Baice komaiba da idanuwansa ya ringa azbtar da ita sbd yana ganin yanda kirjinta ke tsananta bugu...
Zufan daya gangaro daga wuyanta zuwa kirjinta yabi da kallo yana maganganun Falaq na dawo masa.
Falaq kuwa qaramin towel ta dauko tazo gurin jannah din data bari hango zufan datai yana mata tsiyaya duk akwai ac.
Tana zuwa hannunta daya ta dora ta janye rigar zuwa qasa tana dora towel din....
Dauke idanuwansa yayi akanta tareda kashe wayar gaba daya sbd yanda ba zato falaq ta zame mata rigar saida ya bayyana jikinta sosai har gurin saman kirjinta.
Rawa hannuwan Jannah din suka fara tai saurin karban towel din tana jin bugun zuciyarta na tsananta tai saurin daukan remote ta qara Ac ta zauna bakin gado ta samu bugun zuciyarta ya daidaita kafin ta miqe ta shirya batareda ma tayi wani shafe shafen turarukanta data sababa.
Falaq kuwa cewa tai
"My jan karki damu Daddy na dawowa zamu koma gida acan zan saka ya ringa lallabaki kaman ni,
Mama ma tana sonki sosai zata ringa rarrashinki ta sakasa ya ringa yi shima"
Murmushi kawai Jannah din ta sake tana cewa
"Naji,kiyi adduar kiyi bacci gobe akwai school karki manta"
Itama murmushin tai tana addua ta rife idanuwanta take bacci y dauketa.
Ita kuwa tana rufe idanuwanta nasa idanuwan take jin suna mata yawo a koina da kallansa daya kusa bata attack.
Washe gari kan lokaci sukai shirinta kafin kowa ya tashi takaita ta dawo ta shige kaman bata fitaba ta kwanta baccin safe itama.
Sai 10 mutan gidan suka fito itama hakanan ta tashi batareda baccin ya ishetaba tai wanka ta fito zuwa dining.
Ganinta yau din a natse ba kamar sauran kwanakin datake neman haukacewa sbd wahala ba ya saka suka samu nutsuwa harma sukai breakfast din cikin jin dadi da farin ciki.
Itama sakewa tai ta nuna bata cikin damuwar komai.
Lokacin tashi na yi yau saleem ne yaje da kansa ya dauko Falaq daqyar ya lallaba jannah ta hakura yaje ya daukota sbd ita ta huta.
Falaq ma ganin saleem ne bata damuba sbd itama tana son jannah ta huta hakama Fiddausi tausayinta take sosai dan haka sai saleem da Maheer suka karba kai falaq din qarfi da yaji wani lokacin harda Ammar sbd dukkaninsu sunason Jannah ta huta gashi Kai tsaye AZIZ LIMBA ya nuna koda wasa kar a hada 'yarsa sa driver hakanne yake saka jannah jin tsoron barin falaq din a hannun kowa sai da sukaga tana neman lalacewa a gabansu suka karba aikin kai falaq din da daukota akan lokaci kaman marasa aikin yi duka ba dan suna so ba.
#MAMUH
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
mamuhgee
A DUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss xoxo
Pay at
0022419171 AccessBank
Maryam sani gummi
Shedan biya
09033181070
Or mtn vtu at
09032345899*_KALBIM_*
_Mamuhgee_
65
*UMMU_MAHNOOR LUXURIES*
(Best luxuries shop)
08034469681
08135142610
Aslm Alaikm ina kuke masu neman luxuries na kayan alfarmar kece raini?
Ina masu son su saka sitirar alfarma ta zamani ta manyan mata masu aji da zaa kalleki kallo daya asan sitirar alfarma e kika saka?
Shin kunsan me ake nufi sa kayan asalin yan gayu da nuna gayu?
Sitirar Alfarma kikeson sakawa?
Sitirar da kike ganin manyan mata da ita?
Sitirarda zakiyi gayun sallah dake da yaranki a dauka waje kikaje da kanki kika siyota?
To kizo ga damarki ta sameki sbd UMMU_MAHNOOR LUXURIES ta kawo miki sauki har gida,
Karkice se masu kudi ke iya siya har kema me yar dama zaki samu naki da saukin kudi kuma best quality da kalar zamani data yan gayu,
Nidai Mamuh nace duk wadda ke son a buga gayun sallan bana da ita da 'yayanta to tazo gurin UMMU_MAHNOOR LUXURIES tai siyayyar sallanta harma zuwa gaba dan nasan zakuji dadi da fahimtar abinda nake fada akan kayanta💯💯
Abubuwan da zaki samu a gurinta with the best quality na wayayyun mata masu aji yan gayu sune;
Atampopi
Laces
Shadda
Materials
Shoes
Bags
Veils
Trolleys
Jewellerys
Oil perfumes
Numbers
08034469681
08135142610
Handles
Instagram @ummu_mahnoor_luxuries
TikTok username @ummu_mahnoor_luxuries
Facebook ummu_mahnoor_luxuries
*************
Break na sati biyu su falaq suka samu a school wanda kaf familyn zaadens babu wanda baiyi farin ciki da hakan ba sbd jannah zata huta suma zasu huta daga aikin da bana Allah ba.
Hutu yanzu jannah take samu duk dan haka itada Falaq din basa fita koina sai hutu a gida da wasa da farin ciki sosai.
Tinda falaq tazo gidan babu asubar da baya kira a waya dan haka tin tana jin wani iri harta fara sabawa kiransa na shigowa take tashi ta tada falaq sallah.
Kowanne dare ma yana video call da yarsa kafin su kwanta sedai tana iya kokarinta na kaucewa ganinsa dan haka suka kwana biyu batareda sun sake ganin juna ba.
Ta bangaren Ammar kuwa kai tsaye ya fito ya nuna bazai taba dena ji da jannah ba ko dena kulawa da ita ba kaman yanda ya saba sbd yanzu ne ma yake jin ya kamata ya tsaya tsayin daka akan ganin ta dawo hannunsa sbd bazata taba farin ciki da daraja a gurin limba ba,
Hakama su Dad a yanzu suna bayansa rabuwar auren sukeso dik da kuma ta wani bangaren suna shakkar rabata da abinda takeso dan haka tinaninsu ya kasu kashi biyu.
Maheer kuwa sosai ya maida hankali ya kutsa akan harkan businesses na Limba dan su samu kama abinda zasu kama dazai dawo musu da duka abinda suka rasa su sake rising da kansu dan hakanne kawai zasuyi su nuna masa karfi su raba jannah da aurensa dan yanzu sunsan idan ba shine yaga dama ya saketa ba kome zasuyi bazai saketan ba sbd baa juyasa yanda aka ga dama.
******Jannah ta dawo jannah dinta Mimi ma sosai take tattalinta yanzu hakama kowa familyn,
Duk yanda suka gaji da zaman falaq a gurinta sbd wahalar datake akanta basa fatan AZIZ LIMBA ya dawo a yanxu sbd dawowansa na nufin tarewanta wadda yanzu suke jin shakka dan haka suka zabi zaman falaq din anan indai hakan na nufin jannah dinsu zata zauna gida bayanan.
Ta bangaren falaq kuwa abu dayane yake saka zuciyarta zafi da jin gajiya da zaman gidan yanzu shine yanda kusancin Ammar da jannah din yake,
Kishi takeyiwa Daddynta me tsanani zafin gaske dan zafi sosai take ji taga Suna sakewa da juna suna murmushi
Ammar na Bayyanarda yanda yafi kaunarta fiyeda kowa a gidan.
Wannan ke sakata jin kaman zuciyarta zata fashe dan haka ta matsawa Daddynta ya dawo tana fada masa duk abinda yake faruwa.
Ba yace mata komai sedai kawai yayi kaman baijiba suyi wani maganar ya kashe waya.
Falaq din dena walwala tai a gidan ta rage zuwa cin abinci a cikinsu sedai Fiddausi ta kawo mata daki,
Jannah data lura da hakan sai ta ringa lallabata batareda tasan meyake damunta ba sbd bata fada mata abinda yasaka bata fitanba.
Ganin taqi sakewa kwana biyi yau suna tashi suna gama breakfast tace
"Zamuje beauty palour a gyara miki kanki,
Zakije??
Kallanta falaq tai tana sake fuska sosai tace
"Eh zanje,zamu zauna acan sai dare zamu dawo banason wuni a gida"
Murmushi jannah tai tana cewa
"Meyasa Falaq Aziz batason wuni a gida?
Akwai abinda yake damunki?
Kallanta falaq tai tana cewa
"Banason ganin kowa yana rabanki idan ba Daddyna ba haushi nakeji,
Kema kuma kin dena son Daddyna"
Kallan mamaki jannah tai mata tace
"Heyy Falaq me kike fada?
Shiyas kika saka kanki a damuwa kwana biyu?
I dont like seeing you like this my baby"
Bata fuska falaq tai tana cewa
"Meyasa yanzu kika dena son Daddynah???
Shiru jannah tai sbd zancen ya fara zama serious coz ta dauka shirmen falaq dinne amma ganin yanda har idanuwanta suka ciko da hawaye ya sakata kallanta tana kokarin magana falaq din ta katseta da cewa
"Kin dena son Daddyna da gaske Ammar Zad kikeso??
Janyota jikinta falaq tai tana girgiza mata kai ahankali tana kasa cewa komai..
Hawaye na gangaro mata zata goge ta hango Ammar yana shigowa palon tareda Mimi da Maheer ta sake tsiyayo wasu hawayen na gudu tace sai jannah ta fada mata meyasa ta dena Son daddynta.
Rasa yanda zatai jannah tayi ta kalli falaq din dake hawaye sosai ta bude baki cikin sanyi da nutsuwa tace
"Haryanzu Shine a zuciyana duk da nayi kokarin cire hakan na yakice na yar amma na kasa,
I endured and tolerated everything sbd nakasa cire abinda yake zuciyana so pls karki saka abubuwa sumun nauyi da wannan tambayan naki,pls Falaq"
Ammar dayayi mutuwar soja daga inda yake Mimi ta kalla zatai magana Maheer ya juya yabar gurin yana sauke numfashi me zafi.
Mimi kuwa falaq ta kalla wadda ta rungume jannah cikeda farin ciki tana cewa
"My jan nayi miki alkawarin Bestyna zai so ki fiyeda hakan insha Allah,
Mu shirya mu fitan to"
Ammar juyawa yayi da sauri yabar palon baya gani sosai duk da kansa ya kasa fahimtar asalin abinda jannah ke nufi da kalamanta dan hausa gaba daya jin yayi ta bace masa.
Mimi ce tai karfin halin tsayawa