Showing 111001 words to 114000 words out of 135321 words

Chapter 38 - Matar Taj Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

528

grandma,” ta amsa shi tana murmushi, 

“And who is mama?” Ya sake tambayarta

“Itace mahaifiyata”

Shurun da yayi ne yasa ta dan leka fuskanshi, yayi nisa sosai wajen yin nazari tama dauka ko barci yakeyi, unexpectedly taji yace “ i don’t have a mama,” hawaye na bin kuncin shi ba tare da yasan yanayi bama, kasa cewa komai sabeeha tayi haka zalika shima bai sake cewa komai ba gar barci ya daukesu su biyu suna ruke da juna.

Bangaren su khaal har wajen karfe biyun dare shuru babu labari dole haka suka koma gida hankali a tashe suna rokon allah yasa a dace, batan taj da sabeeha ba karamin babban tashin hankali bane a wajensu musamman khaal.

Lokacin da jamid ya shugo gidan kowa ya kwanta, dakinsu ya wuce direct inda ya tadda hidaya na barcinta hankali kwance ko a jikinta, baiyi mamakin haka ba don yasan daman ba damurwarta bane ba hasali ma she will be happy dajin haka koda bata fada ba, tashinta ya somayi, tana farkawa ya dubeta “taj and sabeeha have been missing for about 10hours now”

Hannayenta ta nade akirjinta ta dubeshi da kyau tace “and so?”

Da mamaki yake kallonta bakinsa a sake, bai gama mamakin ba tace “ shiyasa ka tashe ni? To menene nawa a ciki? I thought he’s your responsibility now so deal with it”

“Haba hidaya, wannan wani irin rashin imani ne? Bakiji abunda na fada maki bane? Taj has been kidnapped for damn 10hours,” ya karashe a hasale.

“I heard you right jamid no need for you to repeat your self, daga ranar da kuka wulaqantani kuka karbi responsiblity dinshi kuka bama maid na zame hannuna, daman what do you expect? I don’t fucking care what so ever is going on so deal with it, karka sake tashina saboda wannan” tana kaiwa nan tayi kwanciyarta taja duvet.

Yakai wajen minti ashirin a tsaye yana kallon hidaya, abubuwa da dama na circulating a kwakwalwarshi, ko rintsawa baiyi ba yanda yaga rana haka yaga dare.

Wajen karfe 4 sanyin wajen ya ninku sosai saboda danshi, gaba dayansu babu abunda suke sai karkarwa, gashi babu mai kayan kirki har gwanda sabeeha, shi taj kayanshi ba masu nauyi bane kwata kwata, short sleeve ne da pants wanda bai kai mashi har kasa ba, hannun rigar ma bashida tsayi sosai so ya gita jin sanyi sosai, gashi abunka da ba a saba ba har gwanda ita tasan wahala saboda ta taso cikin wahala gana daya rayuwarta.

Karkarwar daya somayi yi yasa ta farka ta bude idanunta, gaba daya ya zama kamar wani zararrae babu abund ayake aai neman makafa, tana tabashi kuwa ya chapketa da suk karfinshi ya kwakumota, babu abund ayake sai fama cusa kanshi da ilahirij jikinshi zuwaga nata sai nishi da yake firzarwa, lebenshi yayi jaa sosai ya bushe, a furgice sabeehar da yaketa faman juyi a jikinta ta kalleshi tace “didi what’s wrong? Meke damunka ka fada min”

Ina baya ma sauraronta sosai bakinshi har karkarwa yake, “san…yi na..ke..ji”

Ya furta a rarrabe, “to didi ya zanyi dakai” ta fada tana hawayen tausayinsa, hankalinta bai tashi ba saida taji hannunshi dayayi sanyi sosai kamar kankara na neman shiga cikin rigarta, gana faya sandarewa tayi jin hannun nashi kan cikinta dake da dumi, shiko ba karamin dadin dumin yaji ba nan take kuwa ya sake susuce mata ya fiddo da hannun gaba daya ya kama gaban rigar ya farke ji kake qiiiiii, take fatar jikinta ta bayyana daga kan kirjinta zuwa ga cikinta ya farke tass allah yaso akwai half vest a jikinta, “innalillah…hi.” Dipp karashen ya dauke mata

jin gaba daya kanshi a kirjinta, sai faman lalube yakeyi haryayi nasarar dage half vest din daman gata yaloluwa kuma taji jiki saboda haryau ta kasa koyon saka bra duk girman kirjinta saboda yana sata ciwon kirji data saka saidai half vest.

Yana dage half vest din ya cusa kanshi tsakanin boobs dinta yana sauke nunfashi da zafi zafi kamar ana tunkudo mashi wani abu,instead of ya samu relieve sai abu ya kara gaba.

Sabeeha datayi suman zaune ta kame bata dawo hayyacinta ba saida taji ya maida hannunshi kan boobies dinta yana matse su akan fuskanshi saboda dumin da suke dashi, bakinshi hancinshi da fuskanshi gaba daya ya gama zagaye duk sirrin kirjinta,tuni ta dawo hayyacinta ta soma janyo kanshi saidai inaa ta kasa moving koda inche daya ne, kamar ma zugashi takeyi aai fama cukwikiye nononta yake kamar his life depends on it,babu abund atake sai na innalillahi na shiga uku na lalace, wani sabon alamarin dataji ne yasa gaba daya jikinta ya hau vibration wanda hakan yasa wani irin karfi yazo mata ta hankadashi tana mai danne nipple dinta daya kama.

Turashi datayi ko second daya bai kara ba ya koma kanta tuni tayi baya wanda hakan ya bashi damar yi mata runfa, batayi auni ba ta sake jin kanshi, allah yaso ta sanya hannunta kan boobs dinta, duk yanda yaso ya samu access ya kasa, dan dole ya fara mata kuka, jikinshis ai faman karkarwa yake “bibi zan mutu, i’m cold, i’m freezing, bibi….bibi….bibi help me”

Haka ya dunga nanata wa yana mata magiya, yana kuka tana kuka, ada idan yana cikin furgici ko neman taimako hidaya yake kira yau sai gashi kwata kwata bai kirata ba sai fama kiran sabeeha yake yana neman agajinta, saida ya jigata sosai ya soma neman sume mata don nunfashinsa har sama sama yake yana siezing kamar zai dauke, wani sabon tashin hankali tana ganin haka ta sake kirjin ta matso kusa dashi ta kama fuskanshi “didi, hey!! Didi meysa nunfashin ka ke neman daukewa don allah ka rufamin asiri, dan allah karka tafi ka barni na shiga uku na” ta karashe tana marin fuskanshi, bayan da yayi tayi saurin tallabosh, sai a lokacin taji yanda jikinshi yayi sanyii sosai kamar kankara, take taji wani irin tausayi shi ya shigeta sosai, batayi wata wata ba kawo ta jawoshi jikinta ta kankanmeshi sosai zuwa jikinta, mayafinta dake yashe a kasa ta janyo ta luluba masu allah yaso mayafin nada girma sosai, su yallabai yanajinshi a jikinta nunfashinsa ya soma daidaituwa saboda warmness din kirjinta, tuni ya sake burkicewa ya fara tutura fuskanshi a kirjinta kamar mai neman wani abu har yayi nasarar kama sharp pointy nipple dinta  zuwa ga bakinshi,cikin sauri ta runtse idanunta tana sauraron yanda yake mamularta kamar ya samu   Soft ball, mey zatyi kuwa banda hawaye….

 Ya dade sosai a jikinta tana jin yanayin bugun kirjinshi, tunda ta runtse jdanunta ta kasa budewa harta soma jin nauyinsa a jikinta saboda yanda jikinsa ya saki,sai kuka saukan nunfashinsa daya daidaitu tuni barci ya tafi dashi.

Sabeeha dai wannan barcin gagararta yayi jikinta ya gama tsami soaai kamar an mata duka saboda yanda ya dunga nanikarta, hawaye kuwa tun suna fitowa har suka kafe kaff suka daina fitowa, idanunta yayi jaa sosai bakinta ya bushe ga kishi dayafi komai damunta.

Dakyar ta samu ta jingina da bango tana mai zame bakinshi dake cikin nipple dinta wanda yasa ta yar kara saboda azaba sai ajiyar zuciya data dunga saukewa akai akai har barci ha sureta.

Karfe biyar daidai khaal ya zura jallabiyanshi, daman kwana yayi yana addua da rokon Allah ko runtsawa baiyi ba, message din daya shugo wayarshi ya sashi tashi cikin gaggawa da tashin hankali, madam dinshi dake farkawa yanxu tana ganinshi a furgice da waya a hannu ta buqaci sanin ko lafiya ko anga su taj dinne, bai samu damar yi mata bayani ba yace mata idan ya dawo zai sanar da ita.

Yana kaiwa nan ya futo ya shiga cikin motarshi ya fuce daga gidan with high speed yana mai duban wayarshi.

Line din da akayi mashi message dashi ya soma dialing ba a daga ba haka ya dunga gudu kan titi ko haske garin bai fara ba, daidai inda aka tura amshi address ya tsaya daga gefen titi yana parking yayi reply “gani na iso, dan allah ku fada min inda suke, idan kudi kuke buqata zan baku ko nawa ne karku cutar dasu”

Yana sending kuwa wata mota tayi parking gaban tashi motar, exactly irin motar da suka gani ta tafi dasu sabeeha a asibiti.

Saurin fitowa yayi ya tsaya kafin a bude bayan motar, futowa akayi daga cikin motar baya ganin fuskar wanda ke nufo inda yake don sanye yake da all black daga kan riga zuwa wando har takalmi ga facemask baki harda safar hannu, gaba daya dai anyi badda kama, wata waya mutumin ya miqa ma khaal ya karba, cikin kaushashiyar murya akace “answer”

Karba khal yayi cikin gaggawa ya daga wayar yakai kunnenshi, “good morning khaal”

Aka fada daga chan, dukda an sauya murya, “kayi kuskure sosai daga shiga gonata” ana fadin haka ya gane hidaya ce baice komai ba saima runtse idanunshi da yayi yace “meysa kikayi haka? Why?????? Why????”

“You force me to do so, i try as much as possible to respect you saidai bazan taba bari ka shiga gonata ba, i will never allow you to defeat me, for what ever you’re trying to do he will pay for it, he will suffer for it”

“What have you done hidaya? Maysa kika tsane shi maysa kikeson ganin bayansan me yayi maki? He never wanted anything more than your love? Maisa zakiyi haka in return? Sakayyar soyayya da yardar daya maki kenan? Ya daukeki kamar uwar data haifesa? Ya zabe ki akan wadda ta tsugunna ta haifesa ba tare da second thought ba why?? Why hidaya?”

Shuru akayi daga chan barin babu response saida ya sake cewa 

“What do you want?Me kikeso zan? Share din taj or what? Indai shine bazan taba bari ki samu abunda kikeso ba bazan taba bari ba”

Wata iriyar dariya ta kece daga chan bangaren kafin ta sassauta tace “bakada damar yanke wannan, saboda bana buqatar hakan nima, abunda nake nema na Samu already,kana tunanin saboda kasan sirri na zaka iya threatening dina? Toh bari kaji, yes ni nayi sanadiyar accident din taj, karkayi tunanin haka naso, nop, wanted him to have a painful death, yanda bazai sake samun sauran nunfashi ba saidai….anyways babu anfani fada maka tunda kasan da wannan, saidai inason na shaida maka you started with the wrong person,lastly at the end kace you’ll forget that we’re related right? Hahahah” ta kara kecewa da dariya kafin ta cigaba, “you can never defeat me, i play and you take trick, thank you for staying with us and protecting us har zuwa yanxu naso ace abuh ne yayi shaidar wannan lokacin akan idanunshi.

Tana kaiwa nan ta kashe wayar,karbar wayar black yayi kafin ya shige cikin motarshi yabar khaal a tsaye, hawaye masu dumi na saukowa akan fuskanshi, notification din wayarshi yasa shi duban wayar, address ne aka turo, baiyi wata wata ba ya koma cikin motar shi ya zauna yana mai kallon wayar yana nazarin maganganun da sukayi…

Basune suka farka ba sai wajen karfe bakwai na safiya, hasken ranar dake shugowa da kofar shigowa yasa ta bude idanunta tal tana mai duban taj dake jikinta, saurin tureshi tayi gefe tana mai cije lebe ta koma gefe ta zauna wani sabon azaba na kawo mata ziyara, yana da masifar nauyi sosai don gabjeje ne yaci karfe, haka ya kwana a jikinta, gata yar firit, yanda takeji kamar an mata dukan tsiya kamarma kasusuwanta basa hadaka da gangar jikinta.

Ahankali ya soma bude idanunshi yana rarrabasu saboda yunwar data ciyoshi, miqewa yayi zaune ya soma kiran sabeeha yana mutsila idanu, “bibi…bibi”

Firgigi ta farka daga dan barci daya sake daukarta ta sauke akanshi, ganin yana shirin juyowa yasa ta kare kirjinta da mayafinta, tasowa yayi ya zauna kusa da ita yace “bibi i’m hungry”

Kasa kallonshi tayi tunawa da abunda ya faru jiya ta kauda kanta gefe, said aya sake maimaitawa kafin ta kaida dubanta gareshi muryarta harta dishe tace “kayi hakuri babu”

Miqewa yayi tsaye yana buga kafanshi a kasa “ni gaskia im hungry, kince zaki bani abunci jiya baki bani ba im so hungry” ya karashe yana kuka, sautin kukan karnuka da sukaji yasa ta zabura shima ya koma bayanata ya labe a tsorace, kukan karbukan na ninkuwa kamar suna gab da karasowa inda suke, tuni cikinsu ya duri ruwa taj na kankame da sabeeha ita dai runtse idanu tayi tana innalillahi har police suka karaso inda karnulan sukayi leading dinsu.

“Over over” haka police din ya soma fada, “found them”

Tuni suka bude idanu, sabeeha na ganin mutane ta suake ajiyar zuciya tana hamdala tare da gode ma Allah harda yan hawayenta.

Fitowa sukayi yan sandan suka zagayesu aka sakasu cikin mota suka bar wajen…

Safiyar yau gari ya gama dauka da sabon al’amari wand aya furgita jama’a sosai, musamman mutanen kamfanin taheel, basu kadaiba harda jamid wand ayafi kowa shiga tashin hankali, duk wata kafar yada labarai ta kafa latest highlights kan second descendants of the taheel family wato khaal ya kasance behind the disappearance of the family heir and his wife wato tajudeen taheel, sannan an kamashi da lafikan satar manya manyan maqudan kudin campanu da yake futarwa ta bayan fage ba tare da sanin kowa ba, wannan labari ya rikirkita mutane da dama wasu kuwa dadi ya masu, mutane na allah wadai da abunda yayi wanda suka sanshi kiwa na baqin ciki da hakan.

Gaba daya imagine dinshi is tarnished, yan sanda kuwa tuni suka shiga cikin alamarin, bangaren iyalanshi kuwa tafi shiga tashin hankali don bata san a wani yanayi yake ciki ban tun bayan futarshi daga gidan da asuba, tayi kuka tayi kuka harta godema allah, reporters sun gama mamaye gidan khaal gaba daya achan comapny ba ba a tsira ba anata cecekuce, reporter nata faman sukar kamfani within an hour report din sale drop ya shugoma hidaya dake karyawa hankali kwance, ko takan news dinma batabi ba, jamid kuwa tun wajen 7 yabar gidan lokacin dayaci karo da wannnan masifar data tunkarosi da sassafiyarnan,bangare khaal kuwa hukuma ta bazama nemashi as a wanted criminalwith the charge of kidnap and illicit bribery, matsayin accusation din da aka bashi babba ne ba kadan ba son haka aka tura takardar kamashi duk fadin kasar, haka sukaje gidanshi suka wulaqanta mashi gida a sunan nemanshi, matarshi da yayanshi na kuka, rundunar financial crimes commison ma haka sukazo akayi seizing komai nashi harda gidan da matarshi ke ciki, allah idan haka ta faru human right affairs na shigowa don haka suka kwashesu suka taci dasu chan don anyi seizing komai tass.

Bangaren su sabeeha suna zaune a headquarters na policey saiga jamid, ba karamin hamdala yayi ba da ganinsu tsakanin jiya da yau duk sun chanza kamanni koda ya buqaci tafiya dasu nan aka shaida mashi sai anyi bucike sosai akansu saboda kara tabbatar da laifukan wand akeda hannu akan kidnap dinsu.

Nan fa khaal ya tada husuma, disagreeing with abunda suka ce akan cewa khaal ne ya shirya komai, ranshi yayi mugun baci, ya za ayi ace khaal ne zaiyi hakan, yasan wannan duk aikin hidaya ne, nan hukuma ta ajiye mashi evidence da komai, jamid babu abund ayake sai girgiza kai, he cannot believe hidaya zata iya framing khaal haka, qanin mahaifinta wanda basuda  kamar shi, innalillahi!!!!, ya furta yana kallon hotunan dake gabanshi da written statements, ga khaal nan tsaye yana miqa hannu da wani yana sanye da bakin kaya ga plate number exactly irin na wanda ya dauke su sabeeha sannan ga recordings na waya ga laifuka kala kala wanda kanshi ya kasa dauka, sabeeha dake zaune a gefe babu abund atake sai kuka tana hawaye.

After 12 hours haka aka dunga duban khaal ba a sameshi ba, gaba daya garin ya rikice kaf, su sabeeha an maida su gida bayan an basu emergency medical attention, saboda wahalar da suka sha, bangaren jamid kuwa kasa sukuni yayi

kwata kwata, yanata neman hanyar da zaibi ya wanke khaal sannan ya tona asirin hidaya saidai abun ya faskara.

Misalin karfe takwas na dare mummunan labari ya ruski sabeeha da jamid, an tsinci gawar khaal a cikin babban tekun jedda da motarshi, inda aka kayyade mutuwarsa 5hours ago a cikin ruwan dalilin suicide, innalillahi wa inna ialaigi raji’un…..

Matar Taj (destined with you

🩵🤍

)

   Written by 

          Queenmarh

✍️

Free page

Chapter 54

Update!

Wannan mummunan labari ba karamin girgizasu yayi ba sosai, tunda sabeeha ta zauna babu abunda take sai hawaye,taj baisan meke faruwa ba tunda yaci abunci yayi wanka sannan yasha maganin ya kwanta.

Jamid already tunda aka tsinci gawar yabar gida ya wuce forensic examination don tabbatarwa, jikinsa ya gama la’asar, idanunshi cike da kwalla.

Koda ya karaso forensic examination lab already matar khaal na nan, itama an buqaci ganinta for verification, gaba daya ta gama furgicewa tsabar rudani da tashin hankali, jagorantarsu police da sauran investigators din wajen sukayi zuwa inda aka ajiye gawar tashi, wajen is so freezing cold sosai yawanci anan ake ajiye damage bodies masu irin cases dinnan, 

Tunda aka jawo gadon da aka kwantar da gawar,matar khaal tayi saurin yin baya tare da toshe bakinta jikinta na rawa sai kawai ta fashe da kuka ganin zoben azirfa da yake yawan sawa a hannayenshi, runtse idanu jamid yayi gabanshi na mugun bugu ya daga farin kyallen da aka rufeshi dashi, cikin hanzari ya kauda idanunshi hawaye masu zafi na saukowa akan fuskanshi, fuskar tashi gaba daya tayi damage, jikinsa yayi wani kore gaba daya ga wani uban kumburi da yayi babu kyan subhanallah.

Kasa magana sukayi gaba dayansu daga matar khaal din har jamid din,bayani doctor ya soma masu kan cewa sunyi concluding shune don thump print dinshi yayi maging da database dinshi su kuwa police sunyi concluding suicide ne.

Jamid bai iya sake kallon gawar ba sai rufeta akayi aka maida ma’ajiya kafin gobe akaishi makwancinsa.

Shugowar manya manyan motoci cikin harabar forensic lap din ya sanya reporters din dake boye a wajen suka firfito, daidai nan hidaya ta fito tare da

fadwa a gefenta sai tareeq suka nufi wajen, shan gabansu reporters din sukayi suna mai wullo masu tambayoyi, “me

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login