Showing 117001 words to 120000 words out of 135321 words

Chapter 40 - Matar Taj Book 1 Complete Hausa Novel

07 Feb 2025

526

cewa “i mean ka bashi idan kana dashi mana if baka dashi you can use my card”

Sauke ajiyar zuciya yayi yana mai sauke murya yace “thank you wife” ya sumbaceta kafin ya fuce daga part din, disgustingly ta gige wajen daya sumbace tana mai kallonshi harya fuce ta girgiza kanta, “you think i’m foolishly stupid, wow… the audacity!!!!, take your time and enjoy amfaninka zaizo very soon” 

Achan taheel company komai na tafiya daidai, hankali hidaya a kwance gaba daya ta dabaibaye kamfanin ya koma a tafin hannunta, itace the most powerful share holder a cikin kamfanin, duk mabiyan khaal ta koresu cikin sauki, kowanne kuwa korar wulaqanci tayi mashi bayan ta fidda duk wani batanci da abubuwn da sukeyi marasa kyau a boye, yanxu bata da wani sauran damuwa daya shafi kamfani Burinta ya cika ta samu abunda take so.

Yau ta kasance saturday, jamid baya gidan ya fita da barad zuwa gidan iyayenshi, hidaya daman rabonta da danginsa harya manta, tafi karfin shiga cikinsu suka kuwa da sukasan halinta babu wanda ke zuwa gidan.

Sabeeha da taj na toilet tana taimaka mashi wajen wanke gashinsa saiga head maid ta shigo part din, inda ta shaida ma taj hidaya na son ganinshi a kasa.

Yana jin ance first love na kiranshi kuwa cikin murna ya fito daga part din ko gama tsane gashin ba ayi ba.

Tunda ya fita sabeeh ta kasa natsuwa, don haka ta zura hijab dinta tabi bayanshi.

Hidaya da fadwa na zaune a sitting room head ta karaso taj na biye da ita, yana ganin hidaya yayi saurin karasowa inda take ya rungumeta, “first loveeeee”

Itama rungumeshi tayi tana mai shafa kanshi tace “big baby”

Ta kira sunanshi, dagowa yayi excitedly ya gaisheta kafin ya gaida fadwa dake zaune, daidai nan sabeeha ta karaso kasan ta tsaya daga bakin stairs, fadwa ce kawai ta hango ta kafin tayi ma hidaya signal, miqewa fadwa tayi ta tunkari inda sabeehar take ta kamo hannunta, tana mai yi mata murmushi tace “come!!”

Sabeeha da gabanta ke faduwa kanta ya gama kullewa tana bin bayan fadwar har zuwa gaban hidayar taj na gefenta a zaune, sakin hannunta fadwa tayi kafin ta koma kan kujera suna fuskantarta, kanta na kasa ta gaisheda hidayar, bata amsa ta ba saima binta da suka dunga yi da idanu ita da fadwa,

“Big baby go and seat over there” hidaya tayi mashi nuni da hanyar stairs

Mikewa yayi ya nufi wajen ya zauna yanda ta umarta, yana tafiya hidaya ta dauki file din 

din dake gefenta ta ajiye a kan table din dake gaban sabeeha, fadwa ce ta soma magana “wannan important document ne na approval din cigaban kamfani da muke son kiyi signing, taj ne ya kamata yayi saidai yanxu da komai nashi ya koma wajenki dole kece zakiyi signing”

Shuru sabeeha tayi tana suararon fadwa harta kai karshe, “now sign” hidaya ta fada

Gaba daya sabeeha bata yarda dasu ba, just like that tasan bazasu zo suce mata tayi signing abu ba dole akwai wata a kasa, daga mata gira daya hidaya tayi ganin ta tsaya kyam taqi motsawa. “Bakiji abunda ta fada bane?”

“Naji ukty, amma inason mu bari uncle ya dawo tukunna don shine yasan harkokin daya sha…”

Rai a bace hidaya ta kalleta, “are you deaf? Bakiji me nace bane?”

“Na ji ukty saidai gaskia bazan iya signing ba” ta amsa ta kai tsaye, ba karamin mamaki hidaya da fadwa sukayi ba, wannan qaskantacciyar  maid ce ke jayayya dasu, 

Bangaren sabeeha kiris ya rage zuciyar ta bai buga ba, dakewa dai iya dakewa tayi, babu abund atake sai innalilillahi tunda ta fuskancesu harta fara magana, 

“You’re trying my patience” hidaya ta fada tana mai yi mata wani mugun kallo, 

Daukan takardar da sabeeha tayi ne yasa suka bita da idanu, karantawa ta somayi,gaba daya basuyi tunanin ta iya karatun ba, infact basusan cewa ma khaal yayi enrolling dinta a online school ba kuma tana karatu fannin business, don kallon illiterate suke mata bata san komai ba, sabeeha kuwa saida ta karance paper tass kafin ta dubesu dukda tsoron da take ji haka ta dake ta dubesu su biyun, “zan ajiye idan uncle ya dawo sainayi signing” 

A harzuke hidaya tayi ma fadwa magana cikin larabci, she cant take this, da tana da yanda zatayi data kori yarinyar nan tuni saidai bazata iya ba, dole ta wannan hanyar kawai zata samu ta rabata da gidannan, cikin lallami fadwa ta bata amsa “dole ta hanyar nan zamu samu tayi signing takardunnan saboda komai ya dawo hannunki responsibility dinshi da komai ta hanyar nan ne kawai zaki koreta daga nan saiki aiwatar da kudirinki, tunda batada ilimi bazata san abunda ke rubuce a cikin takardar ba”

Da mamki suka dago suna kallon sabeeha dake yayyaga takardar gaba dayanta tana basu amsa itama cikin larabci, “bazanyi signing ba kuma bazan taba bari ku cimma kudirinku ba”

Da mamaki hidaya ke kallonta fadwa kuwa me zatayi banda murmushi, da gangan ta fadi hakan a gaban sabeehar, kuma tasan sabeehar ta iya karatu yanxu.

“Wallahi bazanyi signing ba, idan nayi haka na baku damar da Kuke nema kenan kuma babu wanda ya isa ya koreni a gidannan, I’m responsible for taj”

Yanda kasan an suki zuciyar hidaya haka taji, idanunta yayi jaa sosai, yaushe yarinyarnan ta iya larabci? Yaushe ta iya karatu, yaushe tayi growning wings haka har take maida mata magana babu tsoro ko fargaba, miqewa tsaye hidaya tayi ta tunkari inda taj din ke zaune kan stairs, sabeeha na daga tsaye idanunta ya cika tab da kwalla taki yin kukan ma gaba daya, 

“Big baby” hidaya ta kirasa, miqewa taj yayi yana mai kallon hidayar yana mata murmuahi yace “yes first love”

“Lets play okay?” Ta karashe tana mashi  Nuni da benen wajen chan sama tace “ka hau chan sama idan nace kayi tsalle saikayi tsallen zan kamaka okay?”

Cikin murna kuwa yace “okay first love”, shi dadi ma yakeji zasuyi wasa da hidaya, bawan Allah, kwata kwata baisan cewa zai cutu ba kawai yabi umarnin hidaya.

sabeeha dake tsaye tana jin abunda suke fada tuni hankalinta ya tashi, nan ta tabbatar threatening dinta hidaya zatayi da taj, hankali a tashe ta nufi bakin benen, ta tsaya tana mai kallon taj dake hawa benen har yakai karshen stairs din ta hau wajen karfen benen ya juyo, fadwa kuwa mai zatayi banda nade kafafu tana kallon show, “innalillahi wa inna ilaiahi rajiun” sabeeha ta furta tana mai kallon taj din, ya kama rail din yana tafiya ta wajen gefen benen, mising step daya zaiyi ya fado daga saman nan ya mutu saboda daga sama zuwa kasa akwai tsayi sosai, “didi!!!! Stop stop, ka bari nace, ka sauka a wajen,”

“No, bazan bari ba first love tace wasa zamuyi”ya amsa ta yana dariya kamar wani mara hankali, wani mugun miyau sabeeha ta hadiye take hawayen dake fuskanta ya soma gangarowa, “dan allah ka bari ka sauko zakaji ciwo dan allah” ta furta tana mai hawaye, shiko ko kulata ma baiyi ba ya cigaba da hawa karfen kafarshi na slipping, hankali a tashe sabeeha ta doka mashi tsawa “come down!!!! Dan allah ka sauko”

“First love nayi tsallen yanxu?”

Ya fada yana mai duban hidaya dake mashi murmushi, harta bude baki zatayi magana sabeeha tayi saurin tsugunnawa a gabanta tana hawaye, Kallonta hidaya tayi hannunta na nade a kirjinta tace “harkin saduda? Na dauka zaki iya sashi ya sauko ay?”

“First love should i jump now?” Ya sake tambayar hidaya daga chan saman, 

“Zanyi duk abunda kikeso amma dan allah kice ya sauko na rokeki, zaiji ciwo dan allah”

Sabeeha ta fada a tsorace.

Wata iriyar dariya hidaya ta somayi kafin tace “this should be last warning to you and a reminder, ni ke da iko akan taj, sunanki dake kan paper is nothing, you are nothing but a caregiver, i don’t need your signature to control rayuwarshi, rayuwarshi na tafin hannu na, nike da iko akanshi okay? You can see for your self” tayi nuni da taj dake rike da rail yana jiran hidaya tace ya duro, “ive change my mind on you, audacity dinki yasa na yanke haka ayanxu, bazan koreki ba but akan idanunki…” dakatawa hidaya tayi tare da dukawa gaban sabeehar daidai kunenta ta fada mata wani abu kafin ta miqe tana mata kallon kaskanci “keep that in you dump head okay?”

Tana kaiwa nan ta haura saman, tana wucewa sabeeha ta runtse idanunta jin abunda hidayar ta fada mata, “innalillahi wa inna ilaiahi tahiun kawia take furtawa  tana kuka sosai,…

This day has been tragic to sabeeha ta furgita sosai, haka ta kwana tana kuka.

Tundaga ranar hannun agogo ya koma baya, duk abunda hidaya ta fada shi akeyi, duk abunda ke faruwa jamid bai sani ba don hidaya ta tsorata ta akan idan ta sake ta fada mashi she will make sure that taj ya wahala a wajenta kuma sanadiyarta ne wannan yasa sabeeha ta kasa fada mashi, addua dai bata fasa ba har zuwa yanxu.

Fadwa bata so haka ba saidai batayi yunkurin yin komai ba ta zuba ido don ganin yanda abun zai tafi a haka kudirinta 

Abubuwa biyu sunyi ma sabeeha yawa, ta bangaren hidaya sai kuma tareeq, tareeq yana neman duk yanda zaiyi don ganin ya lalata mata mutuncinta, ranar daya nuna mata wannan clip din hankalinta ya tashi sosai da wannan yayi amfani wajen threatning dinta kan cewa idan bata yarda ba zai nunama kowa na gidan videon kuma zaice itace ke nemanshi.

Hankalinta ba karamin tashi yayi ba ta tsorata sosai dukda tasan sharri yake neman hada mata babu wanda zai yarda da hakan don video original ne saika rantse itace a ciki, dan dole ta fara tunanin yanda zatayi ta kaudashi, jamid ne kawia yazo ranta don tasan shi kadai ne zai yarda da ita, fadwa bazata taba yarda da ita ba saboda bakinsu daya da hidaya wannan yasa ta yanke shawarar fadama jamid.

Taj….

Yau kwana biyu kenan baya samun barci, saboda ciwon ciki, kuma abun baya tashi sai da doshin asuba, hankali sabeeha ba karamin tashi yakeba ganin yanda yake wahala kullum haka suke kwana yana yana juyi kan gado, kuma abunda yafi bata mamaki shine gari na soma wayewa zai daina juyin,ciwon ya tafi kenan, wannan abu na damunta sosai.

Gashi yanxu da wuya suke ganin jamid a gidan, tun last week take son ganin shi donta shaida mashi abunda tareeq ke mata saidai hakan bai samu ba saboda sabanin da sukeyi kuma ya rage shugowa part din nasu don ta wannan hanyar ne kadai zata iya tunkararshi da maganar idan yazo part din nasu.

Bangaren jamid din gaba daya ya nisantar da kanshi daga wajensu sabeeha saboda wani dalili daya barshi aranshi,haka zalika bincike da yakeyi bai fasa ba.

4am at night…

Yau garin dan banzan sanyi akeyi sosai, taj dake dukunkune cikin duvet sai fama juyi yake saboda yanda cikinshi ke murdawa sosai, nishin da yake fiddawa ne da sauri sauri  yasa ta farka, duban time tayi ganin 4 na dare ya sata miqewa don ta tabbatar ciwon ne ya farkar dashi.

Hijab dinta data luluba dashi ta janye gefe kafin ta miqe tsaye ta nufi kan gadon nashi ta haura.

Zama tayi gefenshi ta janye bargon nashi gaba daya, yayi zufa sosai jargab dashi, janye bargon tayi gaba daya “subhanallah”

Ta futa tana duban fuskanshi data cike kamar an kwara masa ruwa, idanunshi a lumshe sai fama cije lebe yakeyi hannahnshi na tsakanin cinyoyinshi yayi rub da ciki, “didi…didi!!”” Ta kira sunansa tana mai kokarin juyo dashi, da mamaki tabi fuskanshi datayi jaa da kallon, hasken bedside lamb ya bata damar ganinshi da kyau, “sorry didi, nikam ya zanyi dakai”

Bude idanunshi yayi aaiga hawaye yana saukowa, “bibi zafi”

Tana jin haka ta janye mashi duvet din gaba daya daga jikinshi take idanunta ya sauka kan hannunshi dake dake a gabanshi, bata kawo komai akai ba ta kauda idanunta tace “ciwon cikin ne har yanxu??” Ta tambayeshi, girgiza mata kai yayi gwanin ban tausayi, “toh tashi kasha ruwa” 

Juya mata kai yayi hannunshi na gabanshi, har saida ta sake cewa “ka tashi ka karba”

Bai tashinba sai hannunshi daya cire daga kan gabanshi ya mika mata, yana daga hannun kuwa a wajen D dinshi ta miqe wanda ya sashi doka kara don kamar tunzura abun akeyi, baisan lokacin daya sakin ruwan daga hannunta ba ya maida wajen, yanda kasan increasing size din di*k din akeyi, jijiyoyin kanshi dana jikinshi gaba daya sun firfito tsabar azaba, tsabar furgici ma baisan lokacin daya soma zame wandon nashi ba, sabeeha da idanunta ke shirin gano mata masifa tayi saurin kauda idanunta, sai lokacin ta lura da gabanshi, gashi kuma yana kokarin zame wando batayi aune ba saijin hannunta tayi cikin nashi ya kamo hannunta, cikin hanzari ta maida dubanta gareshi kafin ta dubi hannunta “na shiga uku me wannan haka” ta furta tana mai kokarin zame hannunta dake kan inner pants dinshi, ga abu a tsaye, bata gama shiga tashin hankali ba saida ya cizge pants din gaba daya saboda takurewa dayaji

 d”ck dinshi, ai batasan lokacin data fuzge hannunta ba ta mike tsaye ta kauda idanunta,daga ganin mazantakar shi,yau taga abunda bata taba ganiba, it was so huge fair kamar skin dinshi, gabanta na faduwa ta juya zatabar wajen ya soma kiranta “bibi ciwo, zafi please help me”

Ay bata saurareshi ba ta wuce bathroom a guje ko juyowa batayi ba,tana shiga ta tsugunna nan baki kofar ta dafe kirjinta dake lugude, tana jinshi yana faman kiranshi tayi banza dashi.

Washe gari da safe ya tashi garau ciwon cikin Ya tafi gaba daya, bangaren sabeeha kuwa kiri kiri taqi yarda ta kalleshi, abunci ma yau shi kadai yaci abunshi, daya matso kusa da ita take kaucewa ganinsa, sai ajiya ta tabbatar namiji ne.

Tundaga ranar bata yarda jikinsu ya hadu dana juna ba,kwnana dakin ma badan ya zame mata dole ba bazatayishi ba, kafin asuba kuwa take miqewa ta fuce zuwa parlor.

Yau monday 15th ta kama next therapy appointment din taj,kiri kiri hidaya tace baza akaishi ba saboda kar a sake kidnapping dinshi, kuma bayan wannan ma bazata yarda a sake maimaita abunda ya faru ba.

****

Misalin karfe daya daidai ta fito daga bedroom dinsu, saboda kishirwa, kitchen ta nufa ganin babu ruwa anan yasa dole ta fito zuwa kasa dukda a tsorace take, ruwan ta dauka kafin ta fito ta nufi

Hanyar stairs daidai nan tareeq dake tsaye wajen corridor yana shan wani abu dake fidda hayaki ya futo, shaye shayensa yakeyi daman a daidai wannan lokacin bayan ya tabbatar kowa ya kwanta musamman fadwa,babu wanda yasan yana ta’ammali da miyagun kwayoyin masu karfi, wanda aka kama da ita ma kashesa akeyi a kasar, tun shigarta kitchen ya hangota daga nesa, effect din kwayoyin ya sashi neman kudirta  abunda yakeso akanta don haka ya tunkareta gadan gadan ba tare da tunanin komai ba,hannunta da aka kamone yasata juyowa a

tsorace,zaro idanu tayi sosai ganin Tareeq da idanunshi yayi jajawur kamar garwashi, ga wani irin warin abu da yakeyi sosai, saurin fusge hannunta tayi tare da juyawa zata hau sama ya sake janyota baya zuwa jikinshi ya matseta sosai a jikinshi gaba daya kamar wani zautacce ya soma taba ta, hannun ta ta sanya ta angazashu gefe hankali a tashe ta soma magana ganin yana tunkarota for the second time,yana mata wani dan iskan kallo, “karka matso kusa dani”

Hahahah, yayi dariya yana mai kallonta tare da 

 Kokarin kunce zaryar wandonsa, “yau saina samu abunda nake nema, its better ki bani hadin kai ko kuma…”

“Wallahi zanyi maka ihu” ta fada tana mai dubanshi, hannushi ya daga sama ya sauke mata, cikin hanzari ta dafe 

 “go ahead” ya fada yana mai dubanta da jajayen idanunsa, ganin wannan will not work ya sata dube dube ko zataga wani abu dazatayi protecting kanta, ganin babu komai saima tunkarota da yakeyi yana kokarin cimmata yasata cewa 

 “Kaji tsoron Allah,”

“Okay daga baya kenan!!” Ya amsata kai tsaye 

“Wallahi saina tona maka asiri, zan fadama fadwa”

“idan na gama zaki iya fada mata”

Yana kaiwa nan ya tunkarota cikin sauri ta kauce, zata arce sama ya shammaceta baiyi wata wata ba ya kamo rigarta ta baya ya janyota allah yaso batakai stair da yawa ba da bakaramin ciwo zataji ba, zafin bugun kasan da tayi ne yasa ta kwala ihu, bai saurara mata ba ya afka kanta suka fara dambe harya runjayeta, avu daya ya rage mata shine ihun neman ceto, ai kuwa ta soma kwala kara tana ihu iya karfinta, dukyanda yaso ya toshe bakinta ta hanashi, har yana fasa mata gefen lebenta, daidai nan aka kunna fitilar parlor, wannan ya bashi damar miqewa cikin hanzari, ihun da sabeeha ta sakeyi yasa fadwa tunkarar wajen, tana karasowa ta tadda sabeeha a kasa, binsu ta dunga yi da idanu cikin mamaki, daga kan sabeehar har zuwa tareeq din, gaba daya sai zare idanu yake kamar munafuki,

Saurin miqewa sabeeha tayi tabar wajen tana hawaye ba tare da ta sake kallonsu ba ta wuce sama a guje.

Tana wucewa fadwa tabar wajen itama, ta wuce part dinsu yabi bayanta yana karasawa ya taddata tsaye, “wife!” Ya kira sunanta, tana juyowa ta wanka mashi mari, tana kallonshi cikin kyama, “maid? Of all people wannan?”

Hannunshi na kyarma ya kamo nata cikin nashi “wife no, you misunderstood everything, wallahi banida laifi, batun yau ba take bina, nace mata ni ba haka nake ba amma amma…”

“So ya akayi na ganku tare da karfe dayan dare? How dare you?”

Ta daka mashi tsawa, “no no no, you have to believe me wife hold on”

Hannunshi ya zura cikin alijihunsa ya zaro wayarsa ya danna clip dinnan ya miqa mata, karba tayi tana kallon video har takai karshe tana gamawa ta dago ta kalleshi, “trust me habibity, bazna taba cutar dake ba, how can i even do that?

Bakiyi trusting dina ba? nayi iyakacin kokari na akan naga ban bari kinsan da hakan ba saboda nasan it will hurt your feeling, but I’m

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login