Showing 126001 words to 129000 words out of 135321 words
dasu na furnitures, daman an bata partnership da hotel din zatayi furnishing Sabon extention din hotel din daga turkey.
Bangaren maya tana shiga mota ta wuce gida direct, anan bakin gate bolt driver ya sauketa ta nufi gate din, manya manyan securities wajen na ganinta suka ganeta tare da bude mata kofa ta shige ciki.
Part din anty laila ta bufa kai tsaye, daidai nan hamad ya fito daga bangaren anne, kallo daya ya mata suka hada idanu ya kauda kanshi itama tsaki tayi ta kaud akanta tare da shigewa part din.
Sarai ya jita saidai baice mata komai ba yana mamakin kodaga ina take oho, shifa ya gama gane yarinyar nan tana da rawar kai sosai, kuka yana lura da abubuwan da takeyi.
Kai tsaye ta shiga part din, anan kasa ta tadda anty laila zaune tana waya, karasowa inda take maya tayi tare da zama kusa da ita, said ata jira ta gama wayar kafin ta dago ta kalleta.
“Baby gurl kin dawo”
“Yes aunty, na gaji wallahi” maya ta amsa ta
“May ya gajiyar dake haka?” Anty laila ta jefo mata tambaya
“Kawai”
“Hope you had fun?, dazu laila tazo nemanko na dauka tare kuka kwana hostel din”
Tabe baki maya tayi, kafin ta miqe, “anty bari naje sama”
“Okay” ta amsa ta
**
Anne na zaune a part dinta hamad na zaune gefenta yana updating laptop dinta wayarta ta soma ringing, dagawa tayi dauke da sallama, daga chan ne aka soma magana “habiba lafiya dai?”
“Lafiya anne,maya fah?”
“Tana part din matar sameer kinsan yanxu ta tattara ta koma chan”
Shuru nanne tayi chan kuma tace “ daxu naga wata mai kama da maya a transcopina hotel,”
“Hotel kuma?” Anne ta tambayeta, “eh,”
“Kin tabbatar? Kodai kinga mai kama da ita ne?” Anne ta sake tambayarta
“Toh wata qila i was mistaken ne” nanna ta amsa ta daga chan bangare
Hamad dake zaune yana jin duk maganganun da sukeyi kuka ya tabbatar mayan ta gani saidai baice komai ba yayi shuru.
Sallama sukayi anne ya kashe wayar tana mai duban hamad din, “hamadu”
“Naam anne” ya amsa ta
Nunfasawa anne tayi kafij tace “Wannan yarinyar kana saka idanu akanta kuwa?”
Hade rai yayi kamar baisan wa take magana akai ba yace “wace yarinya kenan”
Hararshi tayi abun ban dariya, saida ya dan murmusa, itama dan murmusawan tayi, duk cikin jikokinta babu wanda take masifar qauna kamar hamad, a wajenta ma ya taso, gaba dayanshi kamar replica dinta, miskilancinshi da rashin daukan nonsense da yanda yakeda attitude duk ita ya dauko shiyasa ya shiga ranta sosai, gashi idan tayi magana baya taba tsallakewa, abunda take so shi yakeyi mata, shiyasa akullum tana cewa bata haifa waenda suka bi abunda takeso ba su gashi sun haifa mata, kuma tana fatan shine zai gajeta da yardar Allah.
Kallon anne yayi yace “hajiya anne harda harara kuma” maida dubanshi yayi ga laptop dinta dake kan cinyarshi.
“Jimin iskanci kasan wa nake nufi ay” anne ta fada tana mai gyara zaman gilashin dake kan fuskanta.
Ganin yayi shuru ya tabbatar mata akwai wata a kasa saidai batace komai ba ta sauya zancen zuwa na business.
Saudi Arabia…..
Yau wata guda da zuwan sonata gidan, iskanci iri iri take zubawa a gidan kuma babu wanda ke cewa qala saboda ta samu daurin gindi wajen hidaya da sauran yan uwan nata, hidayar da bata yarda da kowa har ya shigo cikin su sai gashi tabar sonata.
Bangaren sabeeha bata taba tankata ba, duk abunda takeyi, wani sa’in ma kauda idnaunta takeyi daga wasu abubuwan, taj dinma yanxu yanda sukeyi ya rage mata, kullum yana tare da sonata kwana ne kawai basayi, yanxu cin abuncisa ma ya koma kasa tare dasu fadwa, sabeeha batada damar hana hakan saboda threat din da hidaya tayi mata, tanada iko da shi a rubuce saidai a zahiri bata da shi kwata kwata, dukda haka batayi giving up akanshi ba, duk wani motsinshi akan idanunta don ko sonata ma bata yarda da ita ba kwata kwata.
Sonata kuwa saida ta tabbatar shakuwa ta fara shiga tsakaninta da taj din,kullum tana maqale dashi kamar chewing gum, bata taba bari a rabi duk wani hidimarsa, all this time bata san sabeeha matar taj bace ta dauka mai kula dashi ce saboda, afiya kuwa na sane da haka taqi fada mata.
Taheel company.
Hidaya na zaune fadwa da afiya suka shugo office dinta kai tsaye kowacce sanye take da abaya baqa tayi rolling kanta, “hello ukty”
Dagowa hidaya tayi ta kallesu daya bayan daya kafin tace “meya kawo ku”
Yanda tayi tambayar ya batama fadwa rai saidai bata ce komai ba suka zauna, afiya daman yanxu itace ta zama yar kallo don sun gana raina mata hankali gani suke kamar bata san komai ba don haka ta zuba masu idanu kawai.
Hotuna da papers fadwa ta ajiye a gaban table dinta tace “ga dalilin zuwanmu nan”
Ta karashe tana mai dubanta, dagowa hidaya tayi tare da janyo hotunan da papers din daya bayan daya ta kara kalla tana karanta, take idanunta ya rikide yayi jaa sosai, hankalinta bai gana tashi ba saida ta karance takardar nan tass sannan ta sake kallon hotunan gaba daya, taj ne a tsaye lokacin da yake karban award sai kuma lokacin daya karbi partnership da babban kamfanin porche motors inda ya kera masu motoci dukda an rufe fuskanshi hakan baisa ta tantance shi din bane, ga kuma wata jarida da aka bunciko identity dinshi a boye saidai ba a wallafa ta ba, batasan ma lokacin data miqe ba hankali a tashe, “what is this”
Afiya ce data hakimce akan kujera tace “yanxu kin yarda shine T-ford kenan?
“Cant be possible” hidaya ta fada rai a bace
“Toh gashi nan dai kin tabbatar, ni abunda yafi bani haushi ma kinsan irin daukakar da yake dashi kuwa? kinsan how damb rich he isand how popular he is?haaa ukty…this company’ is nothing to him”
Fadwa ce ta dora mata, “bama wannan ba tukunna, tambaya ta farko shine meysa ya boye koshi waye? Da duk achievement dinshi? Meysa zaiyi haka? Na dauka yardar daya maki bazai boye maki komai ba? Ko dama chan bai yarda dake ba ukty?”
Zama tayi Idanunta da sukayi jaa ta runtse tare da maida dubanta ga fadwa, tana nazarin abunda take fada mata, tabbas yasha mata magana akan yanda yakeson harkar motoci da kere kere, har yazo yayi karatu fanin mechanical engineering, bata taba bama harkar abubuwan da yake ba attention,ita duk a tunaninta ta fannin nan bazai taba zama wani abu ba, toh amma meysa shima ya boye mata? Kuma meysa ya boye identity dinshi as T-ford? The owner of Ford gaba daya duniya,
Tambayar data fara yima kanta kenan, tunawa da wani abu yasa ta janyo wannan drawer tata ta take yawan ajiye secret burner phones dinta
“Anya ukty bai gane…” Dakatawa fadwa tayi ganin hidaya ta dauko wata leader duk anyi wrapping babbar waya kirar iphone 14 pro max baqa data faffashe a cikin ledar duk ya baci da jini harya bushe, zaro idanu sukayi a tare, ita batama san sunayi ba ta zaro wayar ta fara kokarin kunna wayar, wayar na kawo wuta ta dan jinkirta harta kunnu, allah yaso babu pin don haka ta shiga cikin wayar take hoton taj ya bayyana yana zaune cikin suit yayi masifar kyau dukda baiyi murmushi ba, kayan sun amshe shi sosi ga gashinsa daya kanta lubb sajen fuskanshi ma sun qara bayyanar da kyawun fuskanshi sosai.
Bincike ta somayi a cikin wayar gaba daya wajen contact dinshi babu wani mutane sosai, fita tayi ta shiga emails dinshi ganin akwai pin yasa ta fice daga nan ta shiga gallery dinshi, take kuwa ta fara duban last abubuwan dake cikin gallery din,nanma bata samu komai ba ta futa zuwa messages dinshi, first message dake kan jerin message 18th of november 2022, ta kurama idanu, unknown contact ne don ba ayi saving ba kwata kwata, hannunta na saitin message din ta kasa shiga take gabanta ya bada wani irin damm tunawa da a day before accident dinshi message din ya shugo wayarshi, cikin message din ta shiga audios be guda buyu da recordings, muryarta ne ya bayyana radau, anyi recording phone call dinta, daga farko har karshe taba magana da black da plans din da sukeyi akan kashe taj din,
“White lexus plate number 565AB Around 5pm darmah road inason kuyi causing huge accident,i don’t care idan kun kasheshi but inason ku tabbatar ya bai fito da rai ba”
Daga chan bangaren aka amsata da kakkausar murya “done madam”
Muryar hidaya ce radau babu makawa, fadwa da afiya babu abunda asuke sai kallon juna, ashe ukty ce tayi planning accident din nashi.
Fadin irin tashin hankalin da hidaya ke ciki bata lokaci ne saidai kwata kwata bazaka taba tantance hakanba, saida ta gama jin recording din tass ta ajiye wayar, fadwa ce kadai ta dago zancen tare da zagayowa inda hidaya ke zaune ta dauki wayar, “ukty wannan ba wayar taj bace?”
Jin haka yasa afiya ta miqe, itama”ya tabbata kenan, ya gane komai kuma yasan kudirin ki akanshi”
“Hold on a second” fadwa ta katseta,kafin ta cigaba “does that mean yasan ke kikayi planning accident dinshi kenan kafin accident din ya faru? This is not good at all ukty, Yasan kudirinmu akanshi kenan tun farko? Tsaya ma tukunna, what if all of this, is a plan? Na tabbatar idan ya ga saurari wannan audio din bazai bari ya illata ba, but ya akayi accident din ya faru? Does that mean pretending yakeyi? All this time?”
Tunda fadwa ta soma magana hidaya batace komai ba tayi shuru tana sauraronta, “bazamu san amsar tambayoyin mu ba saimun tabbatar da haka, tabbas cikin dayan biyu ne, he’s playing along yaga audio dinnan pretending to be mentally ill ko kuma baiga audio dinba”
Hidaya ta karshe tana murmushi mai kama da na marasa imani.
“So whats the plan ukty” fadwa ta yambayeta,
“I’m going to test him koda kuwa hakan zai kawo karshen ranshi” afiya najin haka ta soma tafi, “bravo!!!! Yanxu nji magana”
Matar Taj (destined with you
🩵🤍
)
Written by
Queenmarh
✍️
Last Free page
Update!!!
55 part 2
Update!!!
Taheel residence’s….
Tsaye take a gavan dish washer tana wanke yan few kwanukan datayi masu girki dashi, tana gamawa ta bude katon fridge din dake cikin kitchen din soma yanka fruits gaba daya hankalinta baya kan abunda takeyi sai tunanin rayuwarta, da yanda tayi ending up a cikin gidan nan, yau kusan wata bakwai kenan da zuwan ta gidan nan, tunanin maman ta ne ya fado mata, tun bayan zuwanta bata kuma sanin a wani hali suke ciki ba,
Sanye take da doguwar riga pink daidai jikinta wadda tayi mata kyau sosai, fuskanta sai walwali takeyi saboda hutu saidai rashub kwanciyar hankali da damuwa daua cika zuciyarta.
Gaba daya tunaninta yayi nisa, saida taji zafi ya ratsata lokaci guda ta runtse idanu tare da duban hannunta da fruit din da take yankawa, yatsanta na dama wukar ta yanketa jini ya soma futowa kadan kadan, take kuwa hawaye ya soma zubo mata badan zafin yankan dataji ba sai kawai don rashin sukunin da take ji da fargaba cikin kwanakin nan,
Hannun nata ta wanke sannan ta dauki fruit din ta futa dashi, anan sitting room din ta taddasu yanda tabarsu suna kallo.
Hankalinta bai kaiga abunda suke kalla ba ta ajiye fruit din akan center table, hankalinsu gaba daya na ga tv, sonata na manne dashi, saida ta ajiye fruit din ya dago ya kalleta fuskanshi dauke da murmushi yace “thank you bibi”
ko kallon inda suke batayi ba ta juya kitchen din.
Shugowar taj kitchen din yayi daidai da wanke hannunta da takeyi a tap din kitchen sink saboda jinin daya qi tsayawa, yana ganin jinin yayi hanzarin saurin karasowa inda take ya janyo hannunta ganin tana hawaye yace “bibi…bibi!!! Kinji ciwo, sorry sorry”
Duk saiya burkice ya kama hannun nata yakai bakinshi don ya tsaida jinin, fuskanshi tabi da kallo zuwa ga hannunta dake cikin bakinta, dumin bakinshi na ratsa kwanyar kanta, samun kanta tayi da kasa dauke idanunta daga kanshi,sun dade a haka tana kallonshi, ko shugowar sonata basuji ba sai fuzge hannunshi datayi ta jawoshi baya, batama san dalilin sanya hannun sabeeha da yayi a bakinsa ba sai jinin datagani yana diga daga yatsanta, rai a bace ta soma magana “disgusting, meysa zaka sa hannun maid a bakinka? Kasan wani irin jini ne da ita”
Tana kaiwa nan ta maida dubanta ga sabeeha “ke kuma wace iriyar yar maid ce? Cuta zaki saka mashi? Yau saikin bar gidan nan”
Cikin harshen turanci take magana kuma tsaf sabeeha ta gane me take cewa saidai ko tankata batayi ba saima Binta da idanu da takey, har ta ja hannun taj din suka bar kitchen din shiko kasa hana sonata yayi,haka kawai yakejin baya iya hanata yin wasu abubuwan, futarsu yasa hankalin sabeeha ya dawo jikinta, sauke ajiyar zuciya tayi ta kunna tap don tsaida jinin.
Sonata na fitowa daga kitchen din suka wuce bedroom, har zuwa lokacin hannunta na cikin nashi, suna shugowa dakin ta saki hannunshi, tana mashi wani disgusting look, sanin yanayin laulurar shi yasa tace “seat down”
Taba fada kuwa ya zauna , yana kallonta cikin ido itama tana kallonshi ta soma magana “listen to me, don’t ever do that again?,”
Yatsine fuska tayi har zuwa lokacin tana kallonshi shika ita yake kallo “so disgusting”
Tana kaiwa nan ta fuce daga part din ma gaba daya, tana futa sabeeha ta shigk dakin don daukan laptop dinta saboda zatayi online class, binta yayi da idanu, yanxu ta rage mashi magana sosai, bata wasa dashi ma, gashi barad yana zuwa school,ta bangaren sabeehar itama dai haushinsa takeji don yanxu koda yaushe yana tare da sonata, ko suna tare sonata ta kirashi zai tafi wajenta, abunda yafi bata haushi kuwa yanda she can see yanda zuciyarshi is so soft for sonata, agidan banda hidaya sai ita ne kawai yafi yarda, sai gashi wannan ko wata batayi ba ya
gama yarda da ita wanda hakan ya tabbatar mata yana sonta sosai tun kafin ya samu matsalar amnesia,
Jiki a mace ta shugo bedroom din yana ganinta yabita da idanu, idanunshi na kan hannunta dayaga ta yanke daxu, ko kallon inda yake batayi ba ta nufi drawer ta dauki laptop din ta fito ta wuce activity room dinshi, yawanci anan take zama idan zatayi online classes.
Bangaren sonata fana futowa daga dakinshi ta wuce babban sitting room din sama inda suke yawan zama ita dasu afiya, tana karasowa ta soma balbalin masifa “babe please can you fire that maid?, I don’t want her near zaddy”
Dagowa sukayi suna dubanta ganin yanda ta zauna tana karkada kafafu, fadwa ce tayi ma afiya magana cikin larabci, “wannan fa batasan matarshi bace ba ko?”
“Ban fada mata ba, abun kunya nema na fada mata” afiya ta bata amsa
“Toh me kikayi kenan idan baki fada mata ba? I taught plan dinki was kiyi amfani da ita wajen korar wannan maid din, we all know cewa har Yanxu tana sonshi dukda ta yaudareshi kuma zata iya yin komai don ganin taga babu wanda ya kusanceshi.”
“Hmm haka ne fah” afiya ta amsa fada tana murmushi.
“Me kuke fada?” Sonata ta tambayeta da harshen turanci, ganin yanda ta tsura masu idanu yasa afiya cewa
“We çant fire her”
Alamun tambaya sonata tayi masu kai tsaye tace “why?”
Afiya ce ta sake bata amsa “she’s not a maid,”
Sake jero maga tambayoyi sonata tayi “Then who’s she? And whys she always with my zaddy? Meysa nake yawan ganinta a part dinshi? Wani kusanci take dashi? Cause naga a part dinma take kwana?”
Fadwa ce ta amsa ta kai tsaye babu wani kwana kwana tace “his wife”
Zumbur ta miqe tsaye, “wait whatt???? Haa that’s impossible right? You most be joking”
“Nop we’re not” fadwa ta jinjina kai tana mai kallon sonatar aranta tana mai jin kyamarta,gaba daya sun gama sanin rayuwar ta achan london, da yanda maza ke binta kala kala saboda influencer celebrity ce ta fannin model achan kasar, kuma tanada kudi da class saidai sufa basa qaunar bare kwata kwata.
“Zaddy got married? With that fucking ugly thing??naaah impossible, Taj bazai taba son mace kamar wannnan ba”
Tashi afiya tayi daga inda take zaune ta zauna kusa da ita tace “you don’t have to worry your self, aura mashi ita akayi saboda ta kula dashi, no one accepted her into the family, baki ganta bane, african ce fa, you know how i hate africans, like i said auren su bada saninshi akayi ba anyi shi ne saboda ta kula dashi ne, saidai
kuma bamusan mai zai faru ba nan gaba idan ya dawo hayyacinsa, musamman idan ya gane ita ke kula dashi all this time, at this point nasan zakiyi the needful ko?”
Sanin me hakan ke nufi yasa sonata ta sauke mata murmushi tace, “of course you know me right?, he’s mine alone, and i will make sure that babu wanda ya shige min gaba, i will
Have him to my self”
A tare fadwa da afiya suka kalli junan su sukayi suna murmushin da su kadai sukasan ma’anar hakan.
Dare nayi saiga sonata ta shugo part, sanye da wasu arnayen kayan barcin, kanta babu komi sai blonde gashinta data kwantar dashi, sabeeha bata san da shugowarta part din ba saboda tana cikin bedroom tana gyara mashi wajen kwanciyarshi tabarshi a parlor yana kallo.
Saida ta gama tsaf lokacin wajen karfe goma daidai ta fito sanye da hijab don kiranshi.
Sama sama ta soma jin matsun su, harta iso sitting room din, abunda idanunta ya gane mata yasa ta sandare a wajen, zaune suke akan kujera sonata na gefen shi, hannunta na cikin rigar barcinsa harta balle boturan gaban rigar dayan hannunta kuwa na kan cinyarshi, ya nade kafafu kamar mai daukan karatu, bakinta na kan na kan nashi tana kissing dinshi, shi kuwa ya sandare confusedly, ya kasa gane me takeyi mashi,