Showing 135001 words to 135321 words out of 135321 words
idanun nashi, kallonshi ta somayi shika yana kallonta, ya rame yayi baqi sosai kamar ba jamid ba yanda kasan wanda yayi shekara yana jinya, bakinshi ya karkarce ya koma gefe, yanason furta abu amma ya kasa, hidaya na tsaye akanshi tana kallonsa kawai tayi murmushi ta girgiza kai, innalillahi wa inna ialaihi rajiun, yau sati guda kenan yana kwance tun bayan wannan faduwar dayayi gaba daya jikinshi ya shanye ya zama paralyze.
Tunda ya shiga coma bai farka ba sai yau.
Ganin yana forcing kanshi wajen magana yasa ta matso da kunnenta saitin bakinsa “me…ke.. faru..wa …ddd ni?”
Dagowa tayi ta girgiza mashi kai tare tsatsafe bakinta hartana fidda sounds tsit tsit,
“Kana tambayar meke faruwa dakai?,well let me tell you, you just woke up from a coma, ka samu paralyze, karkayi kokarin daga hannunka don bazaka iya komi ba”
Hawaye ne ya soma zubo mashi, babu abunda yake sai innalillahi a zuciyarshi, miqewa tayi ta nufi wajen dresser ta dauko hard drive dinnan kafin ta dawo gabanshi ta shafa fuskanshi tace “my dear husband, ban taba tunanin zakaci amanata ba, ban taba tunanin zakayi kokarin cintributing wajen downfall dina ba, how could you? How….jamid howww”
Ta karashe tana jijigashi babu imani ko digo a zuciyarta, “toh bari kaji, babu wanda ya isa yaga karshena, kaga sanadiyar haka? This is the consequences,“
Bakinshi daya karkace yana fidda miyau ya soma magana a rarrabe, jikinshi na karkarwa “wwwwhhhyyy?,wwwhyyy? Taaaj Taj!
Dab dashi ta matso tace “shiiii,tunda ka rigada kasan komai shikenan ay ko? Hankalin ka ya kwanta, now save your remaining energy okay? Get well soon”
…….
Alhamdulillah!!!
Nan na kawo karshen littafin MATAR TAJ book1…littafin nan na kudi ne idan kinaso saiki biya na sakaki a group, 700 paid group
1200 vip group, banbancin vip da paid group yawan update ne.
You can pay into 8032542629 opay rukayya Umar tukur.
Mu hadu a book2
❤️❤️
yanxu salon ya fara
😁💃🏻