Showing 234001 words to 237000 words out of 262297 words
naki har tsahon shekaru talatin, ki kina son kice daure miki kafa akayi duk tsahon shekarun nan, baki damu dashi ba tunda har baki neme shi ba" nan da nan hawaye ya taru a idon Ummee, ni dai ina zaune sai in kalli ummee in kalli wayar, sultan ya mike tsaye yace "wait, all of you, ya ishe ku haka. All of you are forgetting something, am not your little love anymore. Am not a toy da zaku ke playing around with har kuna lissafin zaku ke passing dina around for one one month or one one week. Wannan duk maganar da kuke is between the two of your, dani da iyalina ba zamu kasance in the middle of it ba, ba zamu zama ball ba balle wannan ya buga ya bawa wannan ya buga. We will go away. Duk ranar da kuka yi settling kanku just give us a call sai mu dawo, amma ku tabbatar a cikin settlement din babu zancan muje gurin wannan sannan mu sake komawa gurin wannan, we are not toys, we are our own people" ya mika min hannu na kama ya daga ni tsaye, babu wanda yayi magana a cikin su sai Ummee data fara ruwan hawaye, yace "daddy wannan waya tace kuke fada a cikin ta, kana iya kiran wayarta sai ku cigaba a fadan acan" Takawa yace "sultan listen to me, kar ka dauki yarinyar mutane da ciki kana yawo da ita gari gari, zanzo Riyadh din, we will talk thi gs out" sultan yace "in kun gama talking things out din just give us a call" ya kashe wayar yana kallon Ummee, ita din ma shi take kallo, ba tare daya ce mata komai ba ya ja hannuna da sauri muka fita. Muna shiga part din mu ya zarce bedroom ya fara fito da kayan mu yana zubawa a kan gado, sannan ya jawo akwatina yana jerawa a ciki, hada wa kawai yake yi da nawa da nasa baya ware wa. Ni dai kawai ina tsaye ina kallon sa, nace "are we really going?" Yace "yes, and don't try to talk me out of it" nace "i won't. Amma ina zamuje?" Bai kalle ni ba yace "am not stupid, so kike in gaya miki ki gaya mata ko? But know one thing, ba America zamu je ba saboda can ne inda Takawa zai fara neman mu. In sun gama fadan zamu dawo. Zamu bar wayoyin mu a bude yadda zamuke magana dasu" nace "idan haihuwa ta kama ni a can kuma fa, mu kadai ya zamuyi?" Yace "a haka suka haife ni su kadai. And believe me, ba zasu kai har lokacin haihuwarki basu shirya ba, duk kansu kowa yana so ya zauna a waiting room ranar da zaki haihu" nayi murmushi dan nasan irin lissafin da Ummee take yi kullum, wani lokaci har tunani nake yi anya kuwa zata ke bani babyn ina dauka?.
Tare muka zauna muka shirya kayan mu. Basics kawai muka dauka yace ma sayi kayan sawa sosai a can, dan haka kananan jakankuna kawai muka dauka guda biyu, lokacin an kusa sallar magrib, muna fitowa daga part dinmu na nuna masa part din Ummee ya makale kafada "I don't want to see her crying" na tafi ni kadai, na tura kofar na shiga, tana zaune akan kujerar data zauna ranar da na fara zuwa gidan, idonta akan kofa, ta saka hannayenta a tsakanin cinyoyinta. Na tsaya a bakin kofa ina jin tausayinta har raina, Takawa zai iya tafiya neman sultan amma ita she is tied to saudiyya, dan haka dole sai dai azo gurinta ita ba zata iya zuwa wani gurin ba. Ta mike tsaye tana jujjuya hannunta tace "bai gaya miki ina zaku je ba ko?" Nace "yes" tace "yana ina?" Na nuna mata waje, na karasa kusa da ita na rike hannunta nace "I will call you daga duk inda muka je" tace "magrib tayi yanzu, kice masa ya bari sai da safe sai ku tafi" nayi shiru dan nasan ba zai yarda ba, sultan is soo headstrong in ya saka kansa abu babu mai hana shi, ta dora hannun ta akan cikina taji yadda dan cikin yake motsi sai ta danyi murmushi tace "be safe, ki kula dashi kamar yadda kika saba" nace "insha Allah" na juya na fita ina goge hawayen fuskata. Ina fita na tarar sultan har ya dauko daya daga cikin motocin gidan ya shiga yana jirana, na shiga ina cigaba da kuka na, yace "cry cry baby, dake da ita bansan wanda yafi wani ruwan hawaye ba" sai kuma naga ya juya yana kallon kofar shiga gidan, nima na kalli gurin, Ummee ce a tsaye, tayi folding hannayenta a kirjinta, mayafinta ya sauko kan kafadarta, iskar da ake yi a gurin tana ta yawo da gashinta, she looks so lonely and depressed. Sultan yayi sauri ya dauke kansa ya ja motar da gudu muka bar gurin, ni kuma har muka fita gate idona yana kanta.
Muna fita naga ya dauko wayarsa yana kiran Ahmad, tambayarsa yake hotel me kyau inda zamu iya kwana, Ahmad yana tambayarsa lafiya amma bai gaya masa komai ba, daga karshe dai gidan Ahmad din muka fara tafiya muka dauko shi sannan ya rakamu hotel din, yana ta mitar me yasa to ba zamu kwana a gidan saba amma sultan yaki yarda, kuma sai da ya saka shi yayi masa alkawarin ba zai ce da kowa komai ba, ya gaya masa zamu dawo wata rana amma ba yanzu ba. Wani lafiyayyen hotel ya kaimu, sultan ya biya kudin kwana daya, ya tambayesu in da akwai motar da take zuwa airport da safe suka ce masa eh, kawai sai ya bawa Ahmad key din motar da muka taho da ita yace ya ajiye motar a gurinsa, Ahmad ya tambaye ni ina zamu je na ce masa nima ban sani ba. Dan karamin daki ne single room mai hade da toilet, amma kuma ya hadu sosai. Sultan yayi mana order abinci sannan ya dawo ya zauna a kusa dani yace "Moon, do you think what am doing is right?" Bance masa komai ba saboda bansan abinda zance masa ba, yace "I don't know what to do shi yasa nayi haka, ina son komawa Nigeria dan acan rayuwata take ba nan ba, amma kuma bana son inyi hurting Ummee, ba zata iya bina ba saboda shi is tied to saudiyya, I don't know what to do, we will just let them figure out me zasuyi sannan sai mu dawo" na ce "ina zamuje?" Ya danyi murmushi yace "do you promise not to tell any one?" Nace "can I at least tell Mommy?" Yace "yes, only Mommy" nace "OK" yace "am taking you to the Maldives. Dama nayi miki alkawari tun tuni amma ban samu na cika miki ba" yana murmushi yace "we are going to have our honeymoon" nayi dariya na nuna masa cikina, yayi kissing cikin yace "he is welcome to join us". Ranar sultan bai kwanta da wuri ba, yana ta making phone calls, ya saya mana ticket, ya kama mana hotel a can Maldives din, sai daya tabbatar komai is settled sannan ya kwanta.
Washegari daga nan Riyadh muka shiga wani dan karamin jirgi zuwa Maldives. Tun a jirgi nasan lallai da gaske sultan honeymoon din yake so, nima na biye masa. Kusan duk wadanda suke cikin jirgin couples ne, tunda shi Maldives guri ne da ake zuwa mostly fir vacations and honeymoons. Maldives kasa ce amma ba kamar sauran kasashe ba, tana consisting thousands of islands a indian ocean, saboda yawan islands din wadansu islands din ma babu mutane a ciki. Capital dinsu shine Malee, wanda shine babban island din da yafi kowanne girma, kuma anan ne mutanen kasar suke zaune, sauran islands din duk an barwa tourist, wadansu islands din ma saboda kankantarsu hotel daya ne kawai a gurin, wadansu ma babu hotel din sai dai ayi 'yar bukka ayi decorating gurin mutane suna zuwa su wuni ko su kwana. A Velana international airport muka sauka, which is an island on it's own, daga nan kuma kowa sai ya fadi inda zaije sai yayi hiring speedboat a kaishi. Malee sultan ya fara cewa zamuje, nan mukayi ta zagaya garin muna kallon haduwarsa, muka shiga mall dinsu mukayi siyayyar kayan da zamu bukata a hotel din da zamu sauka. Ni kam maternity gowns nayi ta siya, sexy maternity gowns, sultan kam kananan kaya yayi ta diba, ya siya min wadansu nima amma ni nasan cikina ba zai barni ni saka ba, na dai samu wadanda nasan zasu saku na dauka, bama bukatar abinci ko toiletries duk hotel din mu zasuyi providing. Daga na muka tafi port din su muka hau motor speedboat dinsu zuwa Island din Soneva Jani, wanda shine hotel din da sultan ya zabar mana. Tun a cikin boat din sultan ya fara karbar amarcinsa, dan sanda muka zo hotel din ma bamu sani ba sai da me boat din yazo yayi mana knocking yace munzo. Muna sauko wa na saki baki ina kallon gurin, ni in ana cewa hotel abinda yake zuwa kaina shine dogon gini da manyan glass Windows da balconies, sam ba haka gurin yake ba, cabins ne separate from each other, gaba dayansu a cikin ocean suke, sai hanyar da tayi linking from one cabin to another. Daga gefe kuma beach ne, the sand is as white and as soft as snow sai tall trees a zagaye da beach din. Ruwan ocean din is so clear yadda har kana ganin kifaye suna swimming a ciki, ga hasken rana yana reflecting on the ocean, iska mai dadi tana kadawa. This is totally a paradise on earth. Allah kasa muna da rabo a cikin aljannar ka. In za'a samu guri mai kyau irin haka a duniya ya kake tunanin aljanna take?. Sultan ya kama hannuna yace "welcome to me dream. Tun ranar dana ganki na fara sonki, kuma tun sanda na fara sonki nake mafarkin kawo ki gurin nan" nace "ka taba zuwa ne dama?" Ya girgiza kai yace "just pictures nake gani ina saving" nace "it is really good, kamar mafarki, kamar ba gaske ba" A bakin beach din muka tsaya hand in hand muna kallon sunset, it looks so good, gani zakayi kamar sun din lumewa take yi cikin ocean, sai kuma ta bada rainbow color a cikin ocean din. Sai da rana ta gama faduwa sannan muka shiga reception cabin din, muka ciccike wadansu takardu, aka tambaye mu how long zamu zauna sultan yace "indefinitely" gaba daya sai da mukayi dariya a gurin, desk agent din ya kalli cikina yace "so, are you guys on honeymoon?" Sultan yace "yes, the baby decided he want to enjoy the honeymoon as well" muka sake yin dariya. Mutanen gurin are very friendly. Cabin din mu single room ne amma katon gaske, in kana so zaka iya raba dakin biyu da labule, da round bed karamin na dakin sultan a abuja, sai kujeru manya masu kama da gado, da kuma kananan kujeru guda biyu, da duk kab electronics din da aka san mutum zai nema da akwai a dakin. Kowanne cabin da akwai dan karamin swimming pool din da aka jawo masa ruwa direct daga ocean, yadda har kifaye suna iya biyo ruwan su shigo cikin swimming pool din. Setting din dakin looks so romantic yadda bai kamata ma mutum yaje shi kadai ba. Room service yana gama ajiye mana kayan mu, yayi setting komai na dakin sannan ya bamu keys ya juya ya fita, yana fita na juya ina kallon sultan nace "let's stay here, forever" yace "am glad you like it" ya daga ni ni da cikina ya ajiye akan gado, na dan ture shi nace "ba muyi sallar magrib ba fa" yace "dama ai sai munyi wanka za muyi sallar, gwara mu jefi tsuntsu biyu da dutse daya". Ya saka dan yatsansa yana zagaye lips dina da suke dauke da murmushi, sannan a hankali ya dora red lips dinsa akan pink lips dina, ya dan bude bakinsa kadan yadda nawa ya bude tare da nasa, a hankali ya fara hura min iskar bakinsa cikin nawa, na san abinda yake so dan haka na tura masa harshena kadan cikin bakinsa, ya karba kuwa harda ajjiyar zuciya ya fara yi masa shan alawa ni kuma ina taya shi ta hanyar zagaya harshen nawa a kusufa kusufa ta bakinsa, na saka hannayena cikin gashin kansa ina sosa masa, ya kara narkewa a jikina, na karbe harshe na ya biyo ni da nasa, na karba nima ina mayar masa da martani, in zaka tambayemu sunayenmu a lokacin ba lallai ne mu iya tunawa ba, na ji karar fitar zip din riga ta tare da balle hook din bra ta amma bansan sanda suka bar jikina ba sai jin hannunsa nayi on my naked skin, da rawar hannu na fara kokarin balle bottoms din rigarsa amma hakan ya gagara saboda jikina gaba daya ya zama numb, ganin na kasa ya saka ya dakatar da yawon da yake yi da hannunsa a jikina ya kama wuyan rigar tasa ya ja da karfi, a take duk bottoms din suka tarwatse akan gadon, ya zare rigar a jefar da ita. A tare muka yi team work muka balle belt dinsa, daga dogon wandon har gajeran a tare suka fita suma aka jefar dasu, duk abinda muke yi bakunan mu suna hade da juna, gani muke da mun rabu daya zai iya disappearing ya bar daya. Ya koma ya kwanta akan bayansa, ya jawo ni na dawo samansa. Muka cigaba daga inda muka tsaya.
Ana gama round one, Sultan ya fara shirye shiryen komawa filin daga na rike fuskarsa da hannayena duk biyun ina kallon idonsa nace "sultan sallah fa" yayi ajjiyar zuciya ya dora kansa akan kirjina yana sauke numfashi, sai kuma ya dago kai da sauri yana kallon agogo, nima na bishi muka kalla tare 8:30pm, muka kalli juna, sultan yace "akwai shaidan a gurin nan" da sauri ya mike ya tafi ya hada mana ruwan wanka, cewa nayi ya fara yi, dan wankan tare ma wani abin zai kuma jawowa. Dole muka hada magrib da isha mukayi a tare. Na dauko waya ta na saita alarm for all the five daily prayers, dan in kana gurin nan ba sani zakayi ba. Ranar sultan cewa yayi a waje zamu kwana, ya shimfida mana blanket mai laushi a kan floor din waje, ya saka mana pillow duga daya sannan ya sake daukar mana bargon lulluba. A gurin akayi serving din mu dinner, muna gamawa suka zo suka kwashe kayan. Dadin iskar gurin kadai ya isa ya saka mutum bacci ballantana ga gajiyar da muka kwaso, da assuba sanyi ne ya tashe mu duk kuwa da makalkale juna da mukayi muka kudunduna, dole muka koma daki mukayi sallah sannan muka koma bacci, duk da dai ba baccin muka koma ba dan sultan cewa yayi shi a dictionary dinsa babu baccin safe.
Da safe na kira Mommy na gaya mata inda muke nace amma kar ta gayawa kowa, she was concerned, tace "to ke yanzu ga yanayin da kike ciki kuma in wani abin ta faru fa? Ba gwara ke ya kawo ki gida ba shi ya zauna?" A raina nace 'Mommy kenan, me raba mu ni da sultan ai sai dai mutuwa kuma, mutuwar ma in san samu ne ta dauke mu tare' na kwantar mata hankali da nuna mata cewa ai suna da asibiti ne kyau anan din, sannan zanke zuwa lokaci zuwa lokaci ana duba lafiya ta data babyn, kuma nasan me nakeyi dan haka da naji wani chanjin da ban yarda dashi ba zan tafi asibiti. Muna gama waya da Mommy na kira Ummee itama, tana jin muryata ta sauke ajjiyar zuciya, "maimumatu I have been waiting, jiya banyi bacci ba, jow are you" na tabbatar mata cewa lafiya lau muke daga ni har sultan, kuma zamu ke kiranta akai akai muna gaisheta. Na bata sultan suka dan gaisa kadan sannan ya kashe.
Rayuwa mai dadi muke shimfidawa a Maldives, kullum zamu dauki hayar speedboat mu fita yawo, island by island, duk inda mukaje zamu dauki pictures da camera din da sultan ya sayo mana, in kuwa muka dawo cabin din mu to abu daya ne zamuyi tayi, sallah ce kawai da cin abinci suke raba mu da junanmu, har mamakin mu nake yi, sam bama gajiya da junan mu, yanzu za'ayi yanxu kuma za'aji kamar anyi sati ba'ayi ba. Cikina kam tunda na shiga third trimester sai kara uban girma yake yi da nauyi. Sam girman sa amma baya hanani sakewa da sultan, shima kuma hakan banga yana wani takura masa ba, da kamar game muka maida abin, in mun gwada wani abin yaki yi sai mu koma wani, it makes it more fun. Sultan seems a bit gentler dai yanzu, amma dai he is usually rough. Bani da wani complication, dan duk wata doka da ka'ida ina bi, exercise kam wannan inda ace yana yawa da har yawa zai yi min.
Muna yawan yawa gida, and things seems to be happening a Nigeria, abu na farko anyi bikin munir, suddenly abin ya faru, yaje 'yalleman da daddare ya fita aikin nasa, ya samu 'yar mutane a loko yana mammatsewa sai baban ta ya gansu, a take kuwa yaje ya gayawa baffa wanda ya kira uncle Rufa'i yace a daura musu aure, ga kewaye nan a gidan ta tare anan, sannan shima munir din ya baro Lagos tunda dama ba wata uwar yake yi acan ba sai kashe kudin mahaifinsa, ya dawo nan 'yalleman a nema masa ko teaching ne ya fara yi. Haka kuwa akayi, aka daura wa munir aure aka tattaro shi aka dawo dashi 'yalleman aka nemar masa aikin koyarwa. Ana bani labarin ina dariya, ita kanta Aminar da take bani labarin dariya take yi, tace "yanzu in kika ganshi sai kinji tausayinsa, baffa ya saka shi a gaba, dama baffa ga tsufa da rikici, kuma gashi dama babu kowa a gabansa, dan haka tare suke komai da munir. Abu na biyu da ya faru shine