Showing 96001 words to 99000 words out of 105783 words
su waje daya yana mata french kiss me cike da salo tuni jikin fatuha ya fara mutuwa dan sakin ta yayi yana kallon ta, lumshe ido fatuha tayi a hankali ya hura mata iskar bakinsa mai sanyi ware ido tayi tana kallon sadiq ta jawo lotion ta fara bin ko ina na jikinsa tana shafa masa idanuta rufe riqe hannu ta sadiq yayi ya ce, "My love ni gaskiya na warke yau zamu koma gida? yar dariya fatuha tayi ta ta6a goshin sadiq ta ce, "har yanzu da sauran zazza6i, dariya sadiq ya saki yana cewa, " in ba wani zazza6i jikina" yana mata cakulkuli tana gantsarewa tana dariya.
Ko da na leqa masaukin su fatsima😂 zaune take saman bed tana tana sheqa kuka, majeed da yanzu ya fito daga wanka yana goge jikinsa da qaramin towel lagwabe kai majeed yayi ya qaraso bakin gado kusa da fatsima cikin cool voice ya ce "Please baby kiyi hakuri kukan ya isa haka mana my love, tun jiya kike abu daya har kin sama kanki ciwon kai" ya ida zancan yana jawo ta jikinsa zamewa tayi ta ce, "Ban qara yadda da kai wallahi? ta ida zancan tana qara rushewa da kuka, "ni ka matsa ka ban guri" smile majeed yayi da dagowa da face nata ya ce, "please my love kiyi hakuri bazan sake ba, kuma fa kowa da kika gani da haka ta fara, kuma har da ke kin fiye dadi da yawa shiyasa nayi baji ba gani, but am so sorry" ya ida zancan yana langwabe kai murgada masa baki fatsima tayi tana qoqarin kwantawa ya ce, "Please ki tashi ki sha magani? bata musamasa ba ta miqe ta amshi magani tana gama sha ta koma ta kwanta shima yana gama shirinsa ya kwanta tare da jawota jikinsa.
Kuka take har da shesheqa, Khaleed ne ya ce "Please sweetyna kiyi hakuri mana tun jiya fa kike kuka nan gashi har da safe please ki daura ki ci wani abu please, ko ruwan tea ne" kuka Basma ta kuma saki ta ce, "Ni ka kyaleni? ni da ka so ka kashe ni jiya.! ta ida zancan tana kuka lallashin ta Khaleed ya shiga yi dakyar ya samu ta sha ruwan tea sannan ya balo mata gani ta sha lol amare ansha jiki😂🤣 fatuha nan tafe itama😂😜.
Kiran sallah azahar ne ya tashe su daga bacci, majeed ya taimaka ma Fatima ta dauro alwala, shima yayi ya jasu sallah suna idarwa ya mata peck yana cewa "Sweety na bari naje asibiti na duba lafiyar sadiq? to tace masa tare da tashi itama zata bishi langwabe kai majeed yayi ya ce, "My love ki zauna gida ki samu hutu" to ta ce tare da komawa ta kwanta.
Yana fitowa ya hade da Khaleed shima zai fita, tare suka fice zuwa asibiti da sallama suka shigo lokacin fatuha na feeding sadiq lunch, murmushi ta saki ta gaishe su da tanbayar ina su fatsima suka amsa a takaice, kallon juna su kayi a tare su uku suka kashe ma juna ido, gyaran murya majeed yayi ya ce, "Suna gida suna sauke gajiyar tafiya" lol 😂" wata dariya sadiq ya guntse, sa kai tayi ta fita.
Da misalin karfe 4:00pm jirgin su Mom ya sauka London basu zame ko ina ba sai asibiti, lokacin suma su fatima sun zo murna ba'a magana haka Mom ta dinga nan da su ita da Umma haka su Abba ba wani banbanci a tsaka nin su, sai tsantsan soyayya inda sadiq ya dage shi ya gaji da zaman asibiti, hakuri aka bashi da cewa sai ya warke sosai.
Kwanan su Mom biyu aka sallami sadiq daga asibitin dan sosai jikinsa yayi kyau ya warware, tare suka dawo Nigeria da yamma likis driver's d'in sadiq suka zo daukar airport da yaransa su ola suka dauke su sai gida, suna isa gida majeed ya dau fatima sai gida haka shima Khaleed.
Angel tana ganin sun dawo da albishir da gudu ta ruga ta rungume su dan sun gama mata komai a rayuwa na ganin cewa aunty fatu da daddy sun zama mata da miji, murna ba'a magana haka ta dinga rungume su tana masu peck kumatu da goshi ta basu chocolate saboda abin ya mata yarda take so, sadiq daga angel yayi yana jujuya ta duk da ta girma sam bai ji nauyinta ba, Mom kuma ta haura upstairs ita da Abba ya rage daga fatuha sai sadiq itama dak'i ta wuce, sadiq kuma ya wuce masallaci sallah ta gabatar kana ta watsa ruwa, night dress dinta ta zura tana shafe jikinta da lotion a hankali taji an bude kofar dakin, waigowa tayi sukayi ido hudu da sadiq murmushi ta sakar masa tana cigaba da feshe jikinta da turare, a hankali ya qaraso ya rungume ta ta baya yana shinshinar dokin wuyanta mai matukar kamshin turare mai sanyi dadi ni'imatacan kamshi, kamshin jikinta ba qaramin fizgarsa yake ba, take nan jikinsa ya fara mutuwa haka itama fatu ta lumshe ido tana jin yarda karan hancin sadiq ke yawo a wuyanta can kasan makoshi dai-dai saitin kunnan fatu sadiq ya furta "My love..! yar fatu ta ji tun daga kanta har yan yatsunta saboda yanayin yarda sadiq ya furta kalmar har tana neman zubewa kasa sadiq ya qara qanqameta tsam tamkar zai maida ta ciki ya cigaba da cewa, "yau fa ba a nan gidan zamu kwana ba? a gidan mu zamu kwana" 6ata fuska fatuha tayi tana qoqarin zame jikinta sadiq ya rungumta sosai yana kissing ko ina na jikinta tun daga wuyanta har kafadarta da hannuwanta tuni tayi laqwas. cikin wata kasalaliyar muyar sadiq ya ce "Kin taba ganin amarya tayi amarci a gidan su? so kike Mom ta kore mu ko? ya ida zancan yana daukar ta kamar baby lafewa tayi a faffadan qirjinsa gashin kanta ya baje masa a faffadan kirjinsa bai zame da ita ko ina ba sai gaban motarsa....
Lol har kun baza kunne .....Hhhhhh muje zuwa😂😜
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*Email* [email protected]
*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM
97_98
Suna isowa katafarin gidan su wanda yayi matukar tsaruwa sadiq yayi horn mai gadi ya wangale masu geta, ya shigo da motar sa ciki bayan sun gaisa da mai gadi, parking Sadiq yayi a parking space tare da zagayowa ya dauki fatuha kamar baby sai shagwaba take zuba masa.
Bai dire ta ko ina sai bedroom dinsa, ya sakar mata peck a goshi sannan ya shige toilet, dakin fatuha tabi da kallo tana mamakin irin qayatuwar dakin da tsaruwar gidan, pictures din su na su uku ta hango manne a bangon dakin, sai wanda take ita kadai da wanda su kayi tare da sadiq suna dariya abin ba qaramin qayatarwa yayi ba.
Sanye da bathrobe ya fito yana goge jikinsa da qaramin towel, gaban dressing mirror ya tsaya yana shafa ma jikinsa lotion mai kamshi kana ya feshe jikinsa da body spray mai kamshi da sanyin dadi, fatuha dake zaune saman bed sai qarewa halittarsa kallo take da qara ganin tsatsan kyan sadiq, lallai sadiq ya dace da akira shi da handsome, domin shi din mai kyau ne Allah yayi ma sadiq halita da zaka kalla ka kuma kalla domin bashi da makusa ko ta ina, a hankali ya qarasa wardrobe ya ciro night dress sababi white ya saka sannan ya juyo yana kallon fatuha killing smile din shi ya mata tare da d'aga gira ya ce, "Wannan kallon fa my love? murmushi fatuha tayi tare da rufe face nata, dan ba qaramin kunya ta ji ba da sadiq ya gane tun dazu shi take bi da ido, murmushi yayi tare da fita, kitchen ya shiga ya dauko ledar kaza da juice masu sanyi sannan ya dawo bedroom.
A hankali ya qaraso kusa da fatuha cikin cool voice ya ce, "My love tashi ki sama cikin ki wani abu kin ji, nasan ba kiyi wani dinner ba" tashi tayi suka dawo saman carpet sadiq ya bude kazar lafiyaya sai kamshi take zubawa da duminta ( d'aga gani zatayi dadi nima har sai da miyau na ya tsinke😋lol) a hankali ya shiga feeding fatu tana ci shima yana ci, sai daya tabbatar ta koshi sannan ya bata juice mai sanyi tasha.
Bayan sun kamala ci sadiq ya dauketa chak sai toilet, brush yake mata tana zuba masa shagwaba ala dole itama sai ta masa, haka shima ya bata brush da makilin ta mashi suka dauro alwala.
gabatar da sallah raka'a biyu sukayi suna mai godewa Allah da ya cika masu burin su, waigowa sadiq yayi ya dafa kan fatuha ya mata addu'a sannan ya dauke ta kamar baby ya dire ta saman bed, jawo ta yayi jikinsa a hankali yake yawo da hannusa jikinta har ya qaraso bakin cibiyarta a hankali fatu ke sauke numfashi cakulkuli ya fara mata dariya take kyakyatawa sosai sai da yaga harwani shidewa takeyi saboda dariya shi yasa ya kyale ta, yana kallon face nata mirginawa yayi tare da lumshe ido yana jin wani irin farin cikin kasancewarsa da fatu inuwa daya matsayin mata da miji ware idanusa yayi yana kallon silin, a hankali fatuha ta mirgino ta rungume sadiq, ta lafe saman fafadan qirjinsa ta qanqamesa tana maida numfashi, hannu sadiq yasa ya kashe fitilar d'akin, a hankali ya fara shafa ta yana yi mata tafiyar tsutsa wani irin d'adi fatuha take ji take nan jikin ta ya fara mutuwa saboda rikitattun sakonnin da sadiq yake aika mata, kissing nata ya fara ko ta ko ina a hankali ya lalubu lips nata ya tura harshan sa cikin bakinta cikin salo mai rikita lusafi ya fara mata french kiss mai rikitarwa, yana sarafa ta cike da kwarewa sosai suka fita daga hayacin su. (ganin zasu lola ya sani qoqarin fita ashe Aunty Raheenat na ra6e wai sai taga yadda za'a kashe arna😉 tasa keyar ta nayi muka fice baki'n kofa muka tsaya , jin wata rikitata qara yasa ni tsale na koma parlour Aunty Raheenat tace "Gobe akwai gashi😆".
Asuba ta gari
Kuka fatuha take ta sheqawa, a hankali Sadiq ya miqa hannu ya dauke ta kuka ta kuma samasa tana mutsu-mutsu tana cewa "Ni ka kyale ni? cikin dashashiyar muryata zama sadiq yayi ya sa hannu ya shafa kanta ya ce "Am sorry love..! kuka ta saki saboda tuna azabar da tasha, daukar ta kawai Sadiq yayi sai tsala-tsale take ya sake ta bai dire ta ko ina ba sai cikin ruwan dumi, miqewa tayi tana qoqarin fita ya mai data kuka ta saka masa ta ce, "Dama har yanzu mai kyau ba ka daina cin zali ba? Kuma wallahi yau gida zan kwana.! sadiq bai ce mata komai ba sai ma tausayi da take bashi, dan ba qaramar dirza yayi mata ba ko a hakan ba koshi yayi ba kawai ya tausaya mata ne, da kanshi ya mata wanka sannan ya fito ya barta tayi wankan tsarki, ko da ya fito bedsheet ya cire ya canza wani tare da qara gyara dakin ko da fatuha ta gama wanka kuka ta qara saki saboda ta kasa fitowa, jin kukan yayi yawa yasa sadiq komawa toilet din zaune ya same ta, harara ta aika masa ta ce, "shikenan ka mai dani musaka" ta ida zancan tana rushewa da kuka, abin dariya yaso ya bama sadiq daukar ta yayi sai saman bed, ya taimaka mata ta shirya ya zura mata hijab, shima a gurguje ya shige toilet yayi wanka yana fitowa jalabiya ya zura ya ja su sallah bayan sun idar ya maida ta bed, a hankali ya jawo ta jikinsa ya rungume tsam tamkar ya maidata cikin dan so ya ce, "Fatuha Allah ya sa maki albarka bani da bakin da zan iya gode maki my wife, kin sani farin ciki mara musaltuwa kin kore min duk wata damuwa my love, naji dadi da kika kilace min kan ki har wannan lokaci, nayi maki alqawarin zan baki farin cikin har qarshan rayuwata fatuha" wani irin dadine ya lullu6e fatuha son mijinta na qara narke mata a zuciya, lamo tayi a jikinsa tana sauke numfashi a hankali d'ago da face nata yayi ya sakar mata peck ya furta, "am sorry my wife, nasan na wahalar dake amma ai.! bai ida zancan ba fatuha ta hada bakin su guri guda tana masa french kiss, take ta qara rikitashi da salon ta ganin zai zarce tasa masa kuka, dariya yayi tare da ja mata hanci ya ce, "Matsoraciya kawai"
"naji din ba komai kuma gida zaka mai dani wallahi"
"lallai kam kwarankwatsi ba inda zaki" ya fada yana kallon fatuha, dariya suka saki a tare ya ce, "My love akwai drama" ya ida zancan yana lakace mata hanci qara matse ta yayi suka shige blanket suka koma bacci.
Basu tashi ba sai kusan shadaya, a hankali sadiq ya zame jikinsa ya shige toilet, ya qara hadawa fatuha ruwan dumi daukar ta ya dawo yayi ya kaita toilet yana dire ta ta bude ido tare da lumshe su, wata irin kunyar shi take ji a wannan lokacin, ruwan dadi ya mata taji dama-dama, sannan ya maidota bedroom shima ya koma yayi wanka ko da ya fito ta shirya cikin riga da sket na atamfa dinkin ya mata kyau sosai ga make up tasha lallausan smile Sadiq ya saki tare da qarasowa ya rungumeta ta baya ciki cool voice ya ce, "My love kinyi kyau" murmushi tayi ta ce, "Thanks love" lotion ta jawo tana shafa masa ita da kanta ta zaba masa kaya wani hadadan yadi mai tsada ta curo masa milk da ratsin brown mara kauri ya sha diki da dark brown zare taimaka masa tayi yasa, tuni suka fito sukayi kyau masha Allah, knocking din kofar da ake ne ya sa sadiq qoqarin fita kusan a tare suka fito da fatuha parlour ta bi da kallo wani irin kyau ya mata gidan kamar ba'a qasar Nigeria take ba dan yayi matukar tsaruwa.
A hankali ya bude kofar baba jummai ce riqe da kuloli, murmushi sadiq ya saki tare da gaishe ta angel ce ta fada jikinsa ta rungumesa ta ce, "Daddy.! dariya sadiq ya saki ya ca6e ta, qarasa shigowa baba jummai tayi ta aje kulolin, fatuha qarasowa tayi ta gaida baba jummai ta amsa angel sakowa tayi daga jikin daddy ta rungume fatuha smile fatuha tayi ta ce, "I miss you angel" tare da yi mata peck a kumatu.
Parlour angel ta dawo ta ce, "Daddy kunna min kallo" kunna mata yayi shima ya zauna kusa da ita baba jummai ko jan fatuha daki tayi ta bata sakon Mom na kayan tsimi da turaru ka masu kamshi da tsada, Godiya fatuha ta dinga jera mata suka fito a tare, murmushi baba jummai tayi ta ce, "Jidda taso mu tafi ko? 6ata fuska fatuha da angel su kayi lokaci daya fatu ta ce, "A barta anan munyi missing nata ni da baban ta ko? ta fada tana kallon sadiq, murmushi yayi tare da daga mata gira yana jin dadi yadda fatuha ke gwada ma angel so da kauna, baba jumma sakin baki tayi ta ce, "ni da zuwa da yar rakiya ku da amshe min ita, to ai shikenan ni na wuce Allah ya bada zaman lafiya" har bakin kofa fatuha ta rako ta sannan ta dawo parlour hannu jidda ta janyo ta ce, "Zo muje kiyi break nasan ba kiyi ba" tashi su kayi a tare taja ma sadiq kujera ya zauna, sannan angel ta zauna, saving din su fatuha tayi a hankali sadiq ya fara feeding fatuha itama tana feeding nashi da angel sai murna suke suna jin dadi cike da so da kauna ida sadiq ya zage yana gwada masu so
Agurguje
Haka rayuwa ta cigaba da tafiya cikin jin dadi, fatuha ce tsaye gaban dressing mirror sanye da uniform kasancewar yanzu ta koma school, yanzu haka tana SS3 kuma ita ce Head girl tana shirya sadiq cikin uniform nashi smile yayi tare da yi mata peck ya ce, "I love you"
"love you more habibina" briefcase din sadiq ta dauka da school bag din ta suna fitowa angel suka samu zaune saman dining area ta fara break gaishe su tayi tare da yi masu peck suma kujera suka ja suka fara break, bayan sun kamala fatuha ta kira yar tsohuwar mai aikinta ta ce ta kulla da gidan sannan karta dafa abinci sai ta dawo zata daura da kanta to tace mata tare da yi masu Allah ya kiyaye hanya, ta koma bakin aikinta, mota suka shige sadiq ya ja su bai sauke su ko ina ba sai harabar makaranta yana parking angel ta bude kofa ta fita fatuha na qoqarin fita ya riqe ta, murmushi ta saki a hankali ya jawo ta jikinsa yayi kissing na ta lumshe ido tayi ta ware su a kan sadiq ta ce, "Habibina zanyi missing naka?"
"nima haka my love," Sannan fatuha ta bale murfin motar ta fita,
Tana Shiga class su Zara suka dau shewa suna cewa, "kai Head girl kina wuta wallahi," harara ta aika masu tana cewa, "wallahi na kusa maganin ku" yar shewa sukayi tare da cewa, "lallai ma" wata dariyar shaqiyanci Zara tayi ta ce "kwanan naga wani sheqi kike me sirin? littafin hannu ta fatuha ta gefa ma Zara dariya suka sa a tare suka ce, "zakiyi bayani wallahi" ganin uncle ya shigo yasa su nutsuwa aka cigaba da gabatar da darasi, kasancewa yau juma'a karfe 12:30pm suka tashi drive ne ya zo