Showing 84001 words to 87000 words out of 105783 words
shin da majeed yayi ne ya sasa ya dago murmushi ya sakar masa sannan ya zauna, ya ce "Ga katin ka nan tun dazu nake kiran wayar ka bata shiga"
"na kashe wayar ne saboda bana son takura" sadiq ya fada "to ai shikenan yanzu dai ga katin daurin aura anjima zan amso na dinner" katin sadiq yabi da kallo sannan majeed ya sa kai ya fita yana fita sadiq jawo katin yana kallo wasu hawaye ne masu zafi suka zubo masa, a hankali ya fara daukar katin d'aya bayan d'aya yana yagawa yana kuka, haka ya dinga bin kati yana cewa, "shikenan fatuha kin zama ba tawa ba, me yasa nayi nauyin baki? na kasa fada maki abinda ke rai na, duk laifi nane da nayi wasa da damata, har na bari majeed ya rigani furta maki abinda ke rai na, shikenan na rasa farin ciki na, fatuha bana iya rayuwa bada ke ba..! ya qara rushewa da saban kuka😭.
Zaune suke a bedroom, Hanan ta shigo da katin bikin, ta miqa ma fatuha nata da Basma wani irin murmushi Basma ta saki ta ce, "Yanzu ni zan auri yaya sadiq? finally buri na zai cika" ta rungume katin tana jin dadi, angel da shigowar ta yanzu kenan amsar katin hannu fatuha tayi ganin ansa majeed baro-baro jikin kati kirjin angel ya bada ras-ras kallon su angel ta shiga yi kamar yau ta fara ganin su ta aje katin ta karo d'ako wani haka dai idonta ke gane mata Babanta da Basma fatu da majeed bakinta na rawa ta ce, "dama.. Dam.. Aunty fatuha uncle majeed zaki aure..? Baki ta kama bata ida zancan ba ta fita daga dakin da gudu tana kuka.
Bata zame ko ina ba sai part din sadiq tun a parlour take kwallawa sadiq kira "Daddy..! Daddy.! Daddy..! Sadiq da fitowarsa daga wanka kenan yaji irin kiran da angel ke masa da sauri ya fito parlour tsaye ya ganta tana hakki tamkar wace tayi tsere idanu ta sunyi jawur tashin hankali ya fito 6aro-6aro a fuskarta tana jifan sadiq da wani irin kallo mai cike da tuhuma, kirjinsa ne ya qara harbawa takowa yake tamkar me sand'a ganinta da kati rike a hannu watsar da katin angel tayi suka watse a qasa tana kuka da karfi ciki daga murya ta ce, "menene wannan daddy menene..! Sadiq daya rikice ganin abinda angel take jikinsa na rawa ya dauka ya kasa furta koda kalma daya angel ta ce, "Dama daddy ba kai zaka auri Aunty fatuha? Mai yasa zaku min haka, ni zaku rusawa farin ciki, wallahi daddy ba zan ta6a zama da wata a matsayin uwa ba idan ba fatuha..! ta ida zancan tare da zamewa a qasa tana kuka kamar ranta zai fita, mamaki ne ya lullu6e sadiq bai ta6a tunanin angel bata san yadda abun yake ba, a hankali ya qaraso kusa da ita tare da d'aga ta ya rungume kuka take sosai ta ce "Daddy in dai kana son farin cikina ka fasa auranka da Aunty Basma ayi da fatuha..! idan ko baka so a daura da Aunty Basma"
"angel me yasa baki son Aunty ki Basma? ya fada zai qara bude baki ya qara magana angel ta dago daga jikinsa tana jifansa da wani irin kallo na mamaki ta ce "Daddy baka so na, duk kai ka jawo, me yasa baka aureta ba tuntuni ba..! Sadiq zai jawo ta jikinsa da karfi ta ce, "Just leave me alone daddy don't...! ta zaro ido waje tana kallonsa ta fita da gudu daga part din har ta bangaje fatuha da ta biyo ta lokacin da ta fita da gudu daga bedroom din su, kallo sadiq tayi dake tsaye ya kame kansa idanusa sunyi jawur, hawaye ne suka cigaba da yima fatuha zarya itama juyawa tayi da gudu ta bar wurin, zamewa sadiq yayi a gurin ya zauna hawaye na gangaro masa da gaskiyar angel laifin sa ne shi yayi wasa da damarsu tarin da yazo masa ba shiri ne ya sasa miqewa ya shige toilet da gudu jini kawai ke fita yana tarin wanke face din shi yayi ya jingina da bangon toilet.
Angel na shiga dak'i ta fada saman bed ta saki kuka, fatuha ce ta shigo dak'i dagowa angel tayi cikin d'aga murya mai sauti ta ce "Just leave me alone, bana son ganin ku ke da Daddy..! ta buga kofar daki'n da karfi zamewa fatuha tayi baki'n kofar ta saki kuka me cin rai dakyar ta iya jan jiki ta koma bedroom dinta bakin window fatuha ta tsaya tana raira kuka.
a hankali iska ke kadawa kasancewar hadari ke akwai, a hankali ruwa ya fara sakowa mai cike da sanyi da karfi rufe window fatuha ta yi ta zame gefen gado ta cigaba da kuka, haka bangaran angel ban da kuka ba abinda take, tana tuna irin rayuwar da su kayi a baya cikin ji dadi, haka shima sadiq rayuwar su yake tunawa a baya me cike da so da kwanciyar hankali, kuka fatuha ta Kuma saki tare da jawo picture din sadiq tana kallo tana tuno lokutan da yake yi mata fada farkon zuwan ta gidan, dariya take mai kuka-kuka ta daura hannu ta saman picture din ta ce "Mai kyau ina son ka.! tun bansan me so ba nake son ka amma sai gashi lokaci d'aya na rasaka, rashi na har abada harma da angel zan zauna da wanda zan koyawa kaina son sa" wani saban kuka ne ya kubuce mata.
Haka suka wuni ranar cikin kunci. duk yadda su Hanan suka tanbayi fatuha mike damunta? sai tace masu headache ke damun ta, angel ko fir taqi cin abinci dan ko kofar daki'n taki budewa, fatuha tayi magana tayi magana har ta gaji part din sadiq ta shiga yana zaune a parlour ya jingina da bango.
a hankali fatuha ta qaraso gaban shi cikin muryar kuka ta ce, "Mai kyau.! bude ido yayi na kallon fatuha kamar wanda ya dade bai ganta ba ta cigaba da cewa, "mai kyau dan Allah kayi ma angel magana ta ci wani abu tun safe ta rufe dak'i taqi fitowa? sai faman kuka take please ka mata magana" lumshe ido sadiq yayi ya ce, "Fatuha I don't now how to do angel bazata saurare ni ba, sai dai idan zan bi abinda take so, kuma ba zaiyu ba bakin alqalami ya bushe" kuka fatuha ta kuma sadiq d'ago ta sadiq yayi yana lallashita, sun dauki mintin 30 yana rungume da ita kanta ya dago yana kallon kyakyawar fuskarta ya kumbura ya ce "Ina sonki Fatuha..!
Ina kaunar ki ! tun ranar da kika shigo gidan nan Allah ya jarabce ni da sonki, a da Ina tunanin wasa ne a yanzu da nake shirin rasaki na gane cewa kece farin cikina, ke ce abin alfabarina, kevce annurin zuciyata, ban taba tsamani zan iya son wata diya mace ba, bayan rasuwar matata ba sai gashi Allah ya hadani da wacce idan na rasata ba makawa mutuwa zanyi, wallahi fatuha zan iya mutuwa idan kin zama malakin wanina, wayyo Allah na 😭 nayi zurfin ciki na kin bayanar miki da ke ce linzamin zuciyata, da ace wani ne ba majeed ba koda Zayn ransa komai nawa bazan bar masa ke ba, sai dai kash majeed ya wuce duk yanda kike tunani a wajena ina son majeed son da zan iya sadaukar masa da komai nawa ciki Kor har da ke, ya ida zancan sa hawaye na ciki ba da ambaliya a fuskar sa, Majeed da tunda Sadiq yafara magana yake tsaye baki'n kofa basu lura dashi ba domin sunyi nitsa a duniyar su ta masoya, kamar gumki ya zama zufa ne ke fito masa a ko ina, wani irin jirine yake daukarsa ji yayi kamar ya kurma ihu domin a tunanin sa mafarki yake, dakyar da taimakon addu'a yabar wajen ko gabansa baya gani, yana zuwa falo ba kowa da sauri yayi waje.
Fatuha Ko wani irin farin ciki ne ya kamata, takara shigewa jikin Sadiq , A cikin zuciyar ta ta ce "Ya Allah na gode maka, ashe bani kadai nake haukana ba, kuka ta fashe dashi da ta tuna cewa baki'n alkalami ya riga ya bushe daman Sadiq yasan bazata iya bashi amsa ba, dan haka ya kara rungume ta suka ci gaba da kukan su abin tausayi😢.
Majeed Na shiga motar sa ya jata da karfin tsiya, da sauri mai gadin ya bud'e masa gate saura kad'an ma yabi ta kansa , ikon Allah bala maigadi yace domin abun yayi matukar bashi mamaki Allah ya kyauta yace yashiga dakin sa ya kuna redio yana saurare.
Gudu majeed yake saman titi kamar zai tashi sama hawaye na bin fuskarsa , kuka yak'e sosai gashi kuma yana tuki na fitar h'ankali duk inda ya huce sai an bishi da kallo, yana shan kwana wata babban mota ta shiga gaban sa ji kake kuuuuuuuuuuuuu😭🙆♀Innalillahi wa'inna ilaihi raji'una.
Vote
Comment
Written by
Salma mas'ud nadabo
Edit by
Raheenat
http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-R
*Email* [email protected]
*Facebook* www. Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.CM
87_88
this page is for you Aunty Rahenat ina jin dadin yarda kike bani goyan baya tare da min good editing and every single person that always comment on this novel, I am in love with your comments
Firgigit sadiq yamike yana sauke ajiyar zuciya, ya jiqe sharkaf da zufa dakyar ya iya miqewa ya bude fridge ya tsiyayo ruwa cup yana sha. tarine ya sarkesa lokaci guda da gudu ya shige toilet yana aman jini dakyar ya saita kansa ya dawo saman bed yana furta duk addu'ar da ta zo bakinsa yana maida numfashi, bai taba mumuna mafarki irin haka ba, kuka ne ya kubuce masa dan baya fatan ranar da majeed zai rasa rayuwar sa saboda furucinsa a kan fatuha, wayarsa dake saman bedside drawer yayi saurin rarimowa ya fara kiran layin majeed kira biyu zuwa uku majeed ya dauka da alamama yayi nisan bacci ya furta, "Hello baby.! hamdallah sadiq yayi tare da sauke sanyayar ajiyar zuciya ya furta, "dama wani abu zan tanbaye ka tunda bacci kake shikenan..! sannan sadiq ya katse wayar tare da komawa toilet ya dauro alwala yana rokan Allah ya rage masa son fatuha a ran sa.
***
Kiran sallah asuba ne ya tashi fatuha alwala kawai ta daura ta gabatar da sallah, bayan ta idar ne ta wuce daki'n angel a hankali ta murda kofar taci sa'a ta bude cikin nutsuwa ta shigo angel da fitowar ta daga toilet kenan ta daure fuska kamkar bata ga fatu ba ta jawo hijabinta tatada sallah.
Bakin gado fatuha ta samu ta zauna tana jiran jidda ta idar da sallah, ko da ta idar bata kalli inda fatuha take ba sai ma qoqarin barmata dakin da take, riqe hannunta fatuha tayi cikin sanyi murya ta ce, "Angel fushi kike dani ko? shuru tayi kamar ba da ita fatuha take ba sai ma qoqari zame hannuta da take jin ta kasa zamewa ya sata sakin kuka tana cewa, "Ni ki sake min hannu ki kyale ni tunda baki son babana? kin zabi ki zauna da wani ba daddy na ba..! hawaye ne suka fara yima fatuha zarya tana girgiza ma jidda kai ta ce, "Angel ya za ayi nace bana son abban ki? please ki daina fushi dani.! fatuha ta fada tana shafa fuskar angel cire hannu fatu angel tayi ta ce, "Idan har kuna so na kuma kuna son farin cikina a cikin gidan nan to ku fasa auran da zakuyi daga ke har daddy..! ta fada cikin daga murya sannan ta fita ta barma fatuha dakin kuka fatuha ta saki tana furta, "na shiga uku wannan wani irin abune gabaki daya duniya ta mana kunci, ya Allah ka kawo mana mafita.! fatuha ta fada tare da tashi ta bar dakin.
Haka angel ta dinga fushi da su fatuha dan ko saurarasu ba tayi, duk abin yabi ya dame su idan anga angel na magana to da Mom take gashi ta daurawa Basma karan tsana, dan ko bari batayi ta ta6a abu itama ta ta6a. abin duk yabi ya damu Sadiq tun Basma bata dauka abun da zafi har abin ya fara 6ata mata rai ga uban na mata diyar na mata.
Yauma kamar kullun mai gyaran jikin ta zo, tana masu kurkur tabi ko ina na jikin su dashi da saqo, sannan ta hada masu zuma cokali 3 madara peak ta ruwa rabin gwangwani da white egg 3 da lemon tsami d'aya ta had'a ta buga su ta murje amaran dasu, ga wasu turaru ka masu kamshi da suke wanka da su na tsumin lale. tuni fatar su ta fara canza launi ga wani sheqi da suke abunka da fararan fata ko kaya suka cire kamshi suke.
Bangaran kayan ni'ima ba'a magana dan wasu Mom da kanta take had'a masu, na kaza dana tantabara gashi kullun sai an basu madara da zuma sun sha kayan fruit ko har turewa suke, su kansu sun san tsumin nayi masu dan sun ga canji sosai a jikinsu, Mom ce ta saki murmushi ta ce "Kai amma wannan gyaran yana yi sosai.n! ji yarda suka murje yaran nan ku ni da nake mace idan na ta6a fatar su biyo ni take ina jin dadi bale kuma angwayan" rufe fuskar su sukayi dan Mom ba qaramar kunya ta basu ba.
bayan a gama gyaran jikin Mom ta raka batul mai gyaran jikin har bakin motar ta sannan ta juyo ko da ta dawo cewa tayi, su fatuha su hada duk abinda suke buqata dan jibi za'a koma family housa a fara gudanar da biki.
Jikin fatuha ne yayi sanyi, dan yanzu har ta fara fidda tsamani ya zamar mata dole ta koyawa kanta son majeed, ko da ta shiga bedroom dinta kayan ta ta shiga hadawa tana sana'ar wato kuka sannan ta aje trolley dinta a gefe.
Bakin wani hadadan gida sadiq ya tsaya da motarsa horn yayi mai gad'i ya bude gate, ya kunna hancin motarsa gaishesa mai gadi'n yayi a taqaice sannan yayi parking din motar suka fito tare da majeed kallon gidan majeed yayi ya ce, "Big man gaskiya gidan nan na da kyau" murmushi sadiq yayi ya ce, "Taho mu Shiga" babu abinda ba'a zubaba na morewar rayuwa ba cikin gidan, iyakar haduwa gidan ya hadu, sai dai kash ba muradin ransa bace zata kasance da shi ba, a wannan gidan ba haka suka gama zagaya gidan sannan suka wuce gidan majeed masha Allah shima gidan iyakar haduwa ya hadu dan sun kashewa gida jan kudi bana wasa ba, bayan duk sun gama dubawa sadiq ya aje majeed a gida sannan shima ya nufo gidan su.
Da sallama ya shigo angel na parlour zaune tana kallo, ciki-ciki ta amsa sallamar tana qoqarin barin parlour jawo ta sadiq yayi ya langwabe kai ya ce, "Angel nasan sarai kin san ba kyau fushi da iyaye? me yasa kike fushi da daddy kin uhm? nasan nayi laifi amma ya kamata by now an yafe min" kuka ta samasa tana cewa "Ni daddy Aunty fatuha nake so?idan ka aureta ka gama min komai" d'ago da fuskar ta sadiq yayi ya ce, "Me yasa baki son Aunty Basma? tana fa sonki angel, tana maki'n duk abinda kike so, kuma Aunty ki ce ko ba komai?" bata rai tayi ta ce "Ni bana son ka aure ta ne that is all.! ni Aunty fatuha nake so..! fuuuu ta wuce sadiq tayi daki tsaye sadiq yayi yana mamakin irin kafewar jidda jikinsa yayi mugun sanyi, fatuha dake qoqarin fitowa daga kitchen tayi lamo tana jin duk abinda suke, haurawa sama sadiq yayi ya wuce part dinsa fatuha tana ganin haka sai ta bi bayan shi a hankali ta bude kofar dakin.
tsaye ta hango sadiq a hankali ta isa ta rungumesa ta baya wani irin yar sadiq ya ji tun daga kansa har d'an yatsan sa na kafa har itama fatuha din, juyo da ita sadiq yayi suna facing juna yana smile dan ja mata hanci yayi yana binta da wani irin kallo ba qaramin kyau tayi masa ba, a hankali ya kai mata peck a goshi yana jin wani sauyi sosai a jikin fatu, itama peck ta masa tare da zame jikinta ta zauna zaman sofa, biyota sadiq yayi tare da kneeldown a wajan yana kallon kyakyawar fuskar ta ya ce, "Fatuha kinyi kyau..! yar dariya tayi tare da rufe fuskar ta, murmushi sadiq yayi a hankali yasa hannu ya cire hannuta dake fuskarta hawaye ya gani suna mata zarya, langwabe kai sadiq yayi dan shima da zai samu dama da kukan zaiyi, tashi yayi ya zauna saman sofa kusa da ita jawo ta jikinsa yayi yana lallashinta cikin sanyin murya can kasan maqoshi, "Please fatuha ki daina kukan nan please bana so.! lamo tayi a fafad'an qirjinsa tana jin bugun zuciyarsa tana jin wani irin feeling na da ban wanda bata ta6a jinsa ba sai akan Sadiq shima din yau, shima haka yake ji a hankali take sauke ajiyar zuciya, d'ago da fuskar ta sadiq yayi yana bin ta da kallo mai cike da so, zuciyarsa sai bijuro masa da wasu abubuwa take zame jikinsa yayi tare da komawa saman bed ya zauna yana kallon fatuha, itama di'n shi take kallo tamkar yau suka fara ganin juna, kauda kai tayi tana wasa da yan yatsun hannunta, miqewa tayi tana qoqari tashi sadiq ya ruqo hannuta tare da jawo ta ta fada jikinsa lallausan murmushi ta saki tana kallon kwayar idonsa kamar yarda ya kafe la66anta da ido a hankali ya daura lips dinsa saman nata ya fara kissing nata sosai sadiq ya fita hayacinsa yana kissing fatu jikinsa har rawa yake, kasancewa fatuha tasha tsimi har ta gaji hakan yasa ta kasa hanasa itama d'in martani take maida masa tamkar zasu cinye juna su, sai da sukayi kissing juna su san ran su sannan suka saki juna, suna bin juna su da kallo suna sauke numfashi cikin cool voice sadiq ya ce "Fatuha..! lamo tayi tana jin shi dan har bata