Showing 93001 words to 96000 words out of 105783 words

Chapter 32 - Captain Sadiq Book 1 Hausa Novel Complete

18 Jan 2025

729

sai yanzu suka san abinda ke damun sadiq.

                 Duk iya bakin qoqarin likitoncin asibintin sun kasa duk da suna manya-manyan likitoci wayanda ake ji da su, sosai hankalin su ya tashi suka fara fidda rai da sadiq, da sauri suka fito daga emergency suka ba Abba shawara ya fidda sadiq waje kawai duk da can ma basu da tabbacin warakasa domin ya riga da ya zo ga6a, biza Abba yasa aka masa dan a fitar da shi waje saboda a wannan karan ciwon yayi tsanani, dan yafi buqatar a masa aiki gaggawa tahanyar samun qwararin likitoci.

                Su Baffa na isa wudil jiki bakwari sanin halin da suka bar sadiq ya sanar da su, Inna an daura auran fatuha, wani irin kuka fatuha ta saki dan yanzu ta tabatar da ta zama malakin majeed kuka take kamar ranta zai fita, lallashin ta su Aunty bilki suka shigayi dakyar aka samu fatuha ta shirya.
                  ko da ta shirya dakin Baffa aka kaita ya mata nasiha sosai duk wannan nasihar da Baffa ke ma fatuha  kuka take har da shesheqa abun gwanin ban tausayi, a haka aka tataro ta aka sata mota taci kuka sosai sai anjiyar zuciya da take ta saki, dan ko fatsima bata  nema ba.

                            Bangaran fatsima ko su gwaggo sun gyara ta sosai duk da bata jin son  majeed amma a yarda ya mata bayani da yarda su gwaggo suka mata hakan yasa ta fara jin son sa, dan tayima kanta alqawarin bashi farin ciki, haka suka shige motoci amaran aka harba da su kan titi ,

                         Tunda fatuha ta ga an iso kano ta qara sakin kuka mai cin rai, sosai take kuka kamar ranta zai fita, a yanzu kam kukan fatu ya fara d'agawa su Aunty bilki hankali dan ba kukan lafiya fatu take ba, suna isowa family house aka bude mata murfin mota fatu na fitowa ta yanke jiki ta fadi  luuuu  jikin Aunty  bilki sumamiya...

Vote
     Comment


  Written by
      Salma mas'ud nadabo

Edit by
       Raheenat

📘REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄
★We are the best ★

http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-

*Email* [email protected]

*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFUROM.COM

                   93_94

       Daukar fatuha akayi chak aka maida ta mota aka ja suka bar harabar gidan Hanan sai  matsar kwalla take basu zame ko ina ba sai asibitin da aka kai sadiq, suna shiga lokaci majeed na qoqarin fita kamewa yayi yana bin su da kallo kamar gunki ganin halin da fatu ke ciki duk saboda shi, bin bayan su yayi wasu hawaye masu zafi na masa zarya duk wannan abun da ya faru saboda shine, shiga da fatuha emergency akayi.

             Bayan yan mintoci aka fito da fatu har lokacin bata farfado ba tana kwance amma Dr yace da sauki tashin hankali da tunanin ne ya haifar mata da yankewar jiki ta fadi, dakin da aka kwantar da sadiq aka kwantar da fatu   kafin anjima jirgin su ya tashi har yanzu kwance yake bai san halin da ake ciki ba 

               A hankali fatuha ta fara ware idanuta wayanda suka mata nauyi tana bin dakin da kallo, yunqurin tashi tayi ta kasa dakyar ta iya miqewa zaune dafe da kanta dake tsanata sara mata tamkar zai rabe biyu, ta juyo ganin sadiq kwance  kefan ta ya dagawa fatu hankali yunkurin sauka daga saman gadon ta je wajan sadiq  ta kalli drip din dake  hannuta, hannuta tasa ta cire drip din dake hannuta tana kuka da sauri ta matsa kusa da sadiq kuka tasa ganin halin da yake ciki kuka take sosai tamkar ranta zaifi saboda tsanin firgita da halin da sadiq yake ciki a hankali ta fara cewa, "mai kyau meya same ka haka, karka tafi ka barni ka ji idan babu kai babu ni ka ji sadiq d'ina, ina son ka handsome I love you more than how you think please don't leave me alone, na rokeka  nima mutuwa zanyi.! Sosai fatu ta rikice dan bata cikin hayacinta duk  tabi ta rude sai fama kuka take har sautin kukan ta ya fara fita waje Mom da shigowar su asibitin kenan suka shigo dakin dan duba jikin fatu dana sadiq.
                 kuka fatuha take tana mai cigaba da cewa, "mai kyau ka tashi wallahi na rasa ka mutuwa zanyi, Allah bana iya zaman aure da majeed please ka tashi, ni kai nake so kai ne farin ciki na ka ji sadiq" ta ida zancan tana kuka mai cin rai Mom ce ta jawo ta, ta rungume tana shafa bayan ta fatu na cewa, "Mom sadiq nake so Allah bana son majeed ku ce masa ya tashi karya tafi ya barni" kuka fatu ta kuma saki ta qanqame Mom "shhhh ya isa kukan haka fatuha, ki kwantar da hankalin ki kin ji indai mai kyau ne ya zama naki..! dagowa tayi tana kallon Mom da mamaki idanuta sunyin jawur lokaci daya kukan da take ya dauke tana jin kalaman Mom kamar ba dai-dai ta ji murmushi Momta sakar mata ta ce, "yes abinda kika ji haka ne,  yanzu ba kuka ya kamata kiyi ba kulla da mijin ki ya kamata kiyi idan kun dawo  kunji bayani gabaki daya" wani irin farin ciki ne ya lullu6e fatu wanda bata iya boyewa lallausan murmushi fatuha ta saki tana goge hawayanta da bayan hannuta ta qarasa bakin gadon sadiq tana dariya mai had'e da kuka tana cewa, "mai kyau kana jin abin da suke cewa wai da gaske na zama matarka, kayi sauri ka warke ka ji handsome.! majeed dake gefe smile ya mata yana daga mata gira wata irin kunya ce ta lullu6e fatu, sai yanzu ta tuna da su Mom da sauri ta miqe tana qoqarin ta fita daga dakin da gudu saboda tsabar kunya, Basma ce ta tare ta, "ina zaki je kibar mijin naki, ko kin mata kema baki da lafiya kina buqatar kulawa" waki-waki fatu tayi dan tama manta bata jin dadi, harara wasa ta aikawa Basma dan ta bata hanya ta wuce, gabaki daya dakin aka fashe da dariya, sunkunyar da kai fatu tayi.

            Khaleed dake gefe ne yaja Basma suka wuce gida dan ta samu hutu kafin anjima akaita dakinsa kusan a tare suka fito da majeed yana qoqarin bude mota, motar su ya jawad ta tsaya shida shukara suka fito tare da fatsima sai matsar kwalla take qarasawa majeed yayi tare da cewa, "haka ake sai ku fito min da mata ba tanbayar izini"  harara jawad ya aika masa  ya ce, "ka raina mutane ai matar taka zaka tanbaya mai yasa ta biyo masoya" ya kai masa duka ya goce yana dariya jawo fatsima yayi jikinsa ya rungume tsam cikin cool voice ya ce, "my wife me ya saki kuka haka kina so ki bata min kwalliyar ki" fatsima da tayi wiki-wiki tana raraba ido neman kwace kanta take dan rashin kunyar yan birni tafi karfinta kamar bai san mai ya kawo su asibitin ba, amma sai wani iskanci yake dan murmushi majeed yayi ya ja karan hancin fatsima washe baki fatsima tayi tare da rufe face nata (lol su fatsima anqaro wulaqanci😜)

          Bayan an gama shirya komai flight din su sadiq ya tashi sai London suna isa london babba asibiti suka sauka kusan amaran tare suka tafi, saboda suma honeymoon za suyi a chan Khaleed sai zuba ma Basma soyayya yake sai yanzu Basma ta gane me so yanzu ta san ta fara so ashe da ba so take ba, haka shima majeed sosai ya samu piece of mind har cikin ran sa yake jin son  fatsima  yana ta gwada mata so ita ko sai kunya yake bata,
                    ko da aka wuce da sadiq asibiti emergency suka wuce da shi saboda yana buqar aikin nan kusa fatuha ta kasa zaune ta kasa tsaye sai zarya take tana duk  addu'ar data zo bakin ta, fatima ce ta dafata ta ce, "fatuha ya kamata ko wani abu ne ki sama cikin ki, raban ki da abinci tun jiya insha Allah lafiya lau sadiq zai fito, da yardar Allah za'ayi aikin cikin sa'a kin ji" haka Basma da fatsima suka dinga bata baki sannan ta ci abinci, shima d'in d'an kadan ta ci bayan ta kamala cin abincin duk da ba wani ci tayi ba su fatsima suka mata sallama akan zasu wuce masaukin su, su huta anjima su dawo haka ko akayi fatuha ta dawo ta zauna haka shima majeed yana asibitin dan ba da shi suka koma masauki ba, sai kun san yamma likis aka fito da sadiq Alhamdulillah anyi aikin cikin sa'a tashi fatuha tayi tabi gadon da sadiq ke kai har aka bashi daki sannan doctor ya nemi ganin majeed, magunguna ya bashi tare da masa congrat ya ce, "an gama aiki lafiya kowani lokaci yana iya tashi sai dai yana buqatar kyakyawar kulawa jan ku," bakin majeed har kunne hamdallah yayi da godewa Allah ko da ya dawo albishirin da yayi ma fatuha kenan, curo wayarsa yayi bugawa su Mom yayi masu albishir sannan suka shaidamasa suma gobe zasu iso fita yayi ya bar dakin tare da shaida ma fatuha tare zasu dawo da su Basma to ta ce masa ta shige toilet dan ta dauro alwala.

          Bayan ta gabatar da sallah tana qoqarin linke daduma sadiq ya fara motsawa kusa da shi ta matsa ta tsaya, tana qare masa kallon ba qaramin jiki sadiq yasha ba sosai tausayin mijin nata ya lullu6eta musanman idan ta tuna duk saboda ita ya shiga wannan halin, a hankali ya fara bude  idanusa ya sauke su kan fatuha kallon ta yake kamar wanda  bai taba ganin ta ba yana bin dakin da kallo, cikin sanyin murya ya ce, "zan sha ruwa! ruwa ta tsiyayo masa a glass cup ta taimaka masa ya d'an dago har lokacin bai dauke ido a kanta ba har ya kafa kai ya shanye ruwa  ya mika mata cup din ta aje sannan ta qara dawowa bakin gado tana murmushi lumshe ido sadiq yayi ya ware su cikin sanyin murya ya ce, "fatuha..!
        "na'am.! ta ce tana qoqarin ta6a sumar kansa, riqe hannu ta yayi ya furta, "ina mijin ki me ya kawo kinan, ke fa yanzu matar aure ce..! bai ida rufe bakinsa majeed  da shigowarsa yanzu ya ce, "akwai wani mijin ne bayan ka..! ya ida zancan yana qarasowa gaban gadon, kallo sadiq ya bi majeed dashi mai cike da mamaki daga mai gira majeed yayi ya ce, "karfa kayi mamaki da kai aka daura aure badani ba, saboda kai ka cancanci zama da fatu bani ba, ni ga matata..! fatsima ce ta shigo tana smile Basma ta biyo bayan ta kanta na saman qafadar Khaleed mamaki ne ya lullu6e sadiq hawayan farin ciki na bin gefan fuskarsa Khaleed ya ce, "karfa kayi mamaki dama over taking kamin yanzu kuma na dau abita" ya ida zancan yana dariyar shaqiyanci yana mai cigaba da cewa, "ai sai ka miqe yanzu tunda an daura da fatuha" rufe fuska fatuha tayi tana qoqarin barin gun riqe hannuta sadiq yayi na tattausan murmushisa ya ce, "kun fiye sa ido" ya fada cikin cool voice saboda har yanzu bai jinsa yadda yake ba amma jin wannan labari ba qaramin dadi ya masa ba, zuciyarsa na kunshe da tanbaboyi fal ta yarda aka daura auransa da fatu sai kallon juna suke shi da fatuha, haka suka dinga raha suna bama Sadiq kulawa har ya fara jin ya warke, kiran sallah magrib ne yasa su ka fita tare da matan su dan su dauro alwala a masaukin su kasancewa masaukin ba nisa da asibiti, suna fita fatuha ta tashi tana qoqarin itama shiga toilet ta dauro alwala,  riqe hannuta sadiq yayi tare da jawo ta batayi masauki ba sai saman fadadan qirjinsa yana binta da kallonsa mai kashe mata jikin a hankali ya hada bakin su guri guda ya fara kissing nata sun dau mintina suna a haka, sannan ya sake ta ya hada face nasu guri daya yana wasa da yan yatsun hannuta suna sauke numfashi  a hankali, cikin taushin murya ya bude baki ya ce, "my wife..! smile fatuha tayi tare da lumshe ido cikin cool voice sadiq ya ce, "fatuha kina so na? Jinjina kai fatu tayi cike da kunya tana murmushi "bani da abinda zance sai dai na godema Allah daya bani ke, ban taba tunanin zan shiga wuni hali saboda  rashin ki ba, ina son ki fatu son dani kai na ban san wani irin so bane" hannu fatuha sadiq ya jawo tare da daurashi saitin zuciyarsa ya ce, "fatuha ke ce rayuwa ta idan babuke babu ni bana jin zan iya rayuwa babu ke,  I love you from the bottom of my heart.! ya ida zancan yana langwabe kai ya ce, "please ki ce kina so na please" ya ida zancan kamar qaramin yaro rungumesa fatuha tayi tana hawayan farin cikin zame jikin ta tayi tana qoqarin tashi riqe ta sadiq yayi ya ce, "baki ce komai ba" rufe fuska tayi tare da saurin shigewa toilet jingina tayi jikin kofar tana sauke ajiyar zuciya tana smile cike da farin ciki ta gabatar da alwala ta fito har ta fito sadiq na binta da kallo, ta gabatar da sallah tana idar wa majeed ya shigo da take away ya aje tare da shafa kan sadiq peck ya masa ya sakin lallausan murmushi ya ce, "please forgive me bros" lumshe ido sadiq yayi ya ce, "mention not ni ya kamata na gode maka" laqace masa hanci sadiq yayi dariya sukayi lokaci daya sannan majeed ya ce, "ai saika miqe ka warke tunda ga muradin ranka kusa da kai" ya ida zancan yana kashe ma sadiq ido duka sadiq ya kai masa na wasa ya goce tare da qarasowa saitin kunnansa ya mashi wata magana, dariya suka saki a tare majeed ya fita da sauri yana cewa, "mu dai asuba ta gari" dariya sadiq yake har da yar kwalla peck fatuha ta masa a forehead ta ce, "mai kyau mai ya fada ma haka har ya saka wannan dariyar" smile yayi  ya ce, "zaki sani amma not now amma very soon zaki ji" ya fada yana kashe mata ido murmushi tayi tare da jawo lafiyayan abinci ta fara feeding nashi yana amsa.

         Ko da majeed ya koma masaukin su fatsima na wanka cikin toilet daure da qaramin towel ta fito ganin shi zaune saman bed yasata yan noqe-noqe dakyar ta fara shirin duk kunya ta isheta shima rage kayan jikinsa yayi ya wuce toilet ya watsa ruwa tare da dauro alwala ya fito.

    Shiryawa tayi cikin pink night dress masu kyau masha Allah ta yi kyau sosai kuma kayan sun hauta, saman bed ta hau ta shige cikin blanket tayi lamo ko qala majeed bai ce mata ba shima ya shirya sai da ya gama shirin shi ya ce, "fatima.! a hankali ta dago ya ce, "mata tashi ki ci abinci" dan smile tayi ta ce, "Na koshi ai naci abinci a asibiti"
         "ai wannan da ban ne dana asibiti, ki tashi mana" ya ida zancan yana langwabe kai ba musu fatima ta tashi zaune ta sauka daga saman gado ta zauna saman carpet kaza ce lafiyayan majeed ya bude tasha rumo ta gaji a hankali majeed, ya dinga feeding din fatima tana amsa sai da suka ci suka koshi sannan ya dauke komai ya bata umarni ta dauro alwala, brush tayi ta dauro alwala majeed  ya ja masu sallah raka'a biyu suka godewa Allah, bayan sun idar majeed ya kama kanta ya mata addu'a sannan ya dauke ta kamar baby sai kunya take ji ya daura ta saman bed kissing  nata ya fara cikin salo yana shinshinar kamshi turaran ta ganin zasu wuce gona da iri ya sani fita jiki a sabule har ina tuntu6e saboda harara da majeed ya wurgo min😒

       Ko da naje part din su Basma shima kulle yake jiki asabule na dawo parlour ina wurga ido😒


Written by
       Salma mas'ud nadabo

     Edit by
          Raheenat

http/mobile.Facebook.com/Real-Hausa-fulani-writers-forum RHFWF-173984973194167/?refid=52red=opera_speed_dial_&yn=H-R

*Email* [email protected]

*Facebook* www.Facebook.com/REALHAUSAFULANIWRITERSFORUM.COM

            
                       95_96

this page is for you Aunty khadija Hamu nadabo tare da daukacin masoya wannan novel ina son ku irin sosai din nan❣❤🤸🏽‍♀


       Washe gari ko da fatuha ta gama wanka, taimakawa sadiq tayi ya tashi shima ya shiga toilet, sanye da towel ya fito yana goge jikinsa da qaramin towel, lallausan murmushi ya sakarwa fatuha dake zaune saman kujera a hankali ya qaraso kusa da ita ya sakar  mata peck lumshe ido tayi ta ware su  ta ce, "Uncle ina kwana? lakace mata hanci yayi ya ce, "Ina kwana sweetheart? rungume ta yayi a jikinsa tsam  suna jin bugun zuciyar junan su, lamo fatuha tayi a fafadan qirjinsa  ta ce, "Uncle.! dan 6ata fuska sadiq yayi ya ce, "Sweetheart bana san wannan sunan, ki ce wani suna mana kamar my love" kallonsa fatuha take cike da so ta ce, "to wani suna kake so nace?
        "ki zabi wani suna mai dadi a part form uncle" smile tayi ta furta, "to habibi na.! smile sadiq ya saki da cewa, "please qara fada naji" maimaitawa tayi tana qoqarin zame jikin ta riqeta sadiq yayi ya ce, "Ina zaki baki shirya ni ba? zaro ido fatuha tayi waje ta rufe fuskarta, jawo ta ya kumayi jikinsa ya ce, "My love yau fa ke zaki min komai ko mai bana iya shafawa.! rufe ido fatuha tayi ta ce, "Uhm ni dai...! bata ida zancan ba ya hade bakin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login