Showing 60001 words to 63000 words out of 145791 words

Chapter 21 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

354

dan Allah"

"Aure ai ba za a fasa shi ba, kamar yadda na gayyace ka da farko ba chanji. Gobe ?arfe shaWaya na safe za a Waura auren Farida da Wa na Yakubu. Tunda sun sha?u da juna idan anyi auren za su fahimci junan su sosai"

"Alhaji idan ka yi haka ba ka yafe ba kenan"


"Alhaji ko ka san ni Win nan ni na shiga na fita har na ga na amso takardar Farida saboda Wan shege mu ka aura ma ta ba mu sani ba. Yanzu kuma ace duk wala?ancin da iyayen Rayyan su ka mana sai na ba su auren Farida. Wallahi ba zai yiwu ba, gara ayi tuwona maina kawai "

Daddy yai shiru yana tunani chan ya ce " Alhaji Musa ina neman alfarma a wajen ka"

ZumSur Baffa Musa ya tashi lokacin da ya ji bu?atar Daddy.

"Wannan zancen banza kenan, ba zan taSa yiwa Farida auren cin fuska ba. Allah ya kiyaye"

"Alhaji Musa ka taimakeni dan Allah, yaron nan inaga son ta ya ke shiya sa yai haka"

"Alhaji ka tashi ka tafi dan Allah, abinda ka ke bu?ata ba mai yiwuwa ba ne"

Maimakon Daddy ya tashi sai ya sa gwiwowinsa a ?asa yana ro?on Baffa Musa. Tuni Baffa ya fara ?o?arin Waga Daddy yana faWin "haba Alhaji ka fi ?arfin haka, dan Allah ka tashi"

"Yaron nan yadda ka ke so ka ga ka aurar da Aisha haka nima na ke so yai aure. Nan da 'yan kwanaki zai cika shekaru talatin da biyar a duniya kuma har yanzu ba shi da niyyar aure. Shi kaWai ne Wa na namiji Ba na fata ya ?arasa rayuwar sa a matsayin tuzuri"

Baffa dai rasa mi zai ce zai yi dan kan sa ya kulle. Alhaji Jibo ya girmeshi a shekaru nesa ba kusa ba ya girmeshi a matsayi da komai amma shine ya ke ro?on sa har kamar zai yi kuka. Farin cikin Farida ya ke so amma idan ya amsa bu?atar Alhaji Jibo anya ba ba?in ciki zai shuka a rayuwar Farida ba....




............................


Bayan fitan su Daddy ya shiga wani tashin hankali, bai taSa ganin Daddy cikin Sacin rai haka ba, he only mean to punish her. So ya ke idan an fasa auren ta yi kuka ta ji ba?in ciki sai ya koma ya nuna wa mahaifin Rayyan gaskiyar lamari cewa hotunan nan aikin photoshop ne. But is he stupid or what, idan ya je will that undo what has already been done.
Ya kira Anas sau ba adadi amma ya ?i Wauka. Ya fito da robar maganin sa ya Wauko guda biyu sai kuma ya maida su. Ashe Daddy ya san halin da ya ke ciki all this while, shi bai san Daddy ya san da zuwan sa wajen theraphist ba, balle har ya san he has being on drugs all this while.
Duk da hasken da ke office Win na shi bai hana shi ganin duhu ba.
Mi ya sa koyaushe mace ce ke sa shi cikin ?unci, first it was his Mom then Sabreen sannan wannan Miss Salihun.
Ya dafe goshin sa da ke sara ma sa kaman zai tsage...

..........

Bai san lokacin da ya isa gida ba balle ya san lokacin da bacci ya Waukeshi. Buga ?ofan sa da ake da ?arfi ya sa ya farka. Tasowa yai da ?yar ya je ya buWe ?ofan.
Anas ya gani yana faWaWa murmushin sa.

"Maigida har yanzu ba ka tashi ba, yau fa ranan ka ce"

Najeeb ya juya ba tareda ya ce komai ba ya wuce banWaki.

Anas ?aramin walk in closet da ke Wakin ya shiga yana duba kayan Najeeb Win.

Najeeb ya shimfiWa sallaya ya gabatar da sallar asuba lokacin agogo ?arfe bakwai saura kwata.

Anas ya fito da wasu kaya ya shimfiWa akan gado barin ga wanne zai fi fito da kai. Blue ko fari ko ash.

"And what are you doing exactly?"

" ina nema ma ka kayan da zai dace da kai a rana irin ta yau"

Wayar Najeeb Win ce ta fara ringing ya Wauka da sauri ganin Daddy ne.

"I'm coming Dad"

Anas dai dariya ya fara ?asa-?asa lokacin da Najeeb ya fita.

A ?aramin falon Daddy da ke sama ya sameshi yana zaune yana waya.

"E ?arfe shaWaya ne, e masallacin wajen ne. Abin ne ya zo bagtatan ayi ha?uri" ya na gama wayar ya kalli Najeeb da ke zaune opposite da shi ya yi zuru-zuru da ido.

"Muhammad Najeeb" ya faWa da sigar jan hankali.

"Ka kunna wuta a rayuwarka kuma ni nan na nemi hanyar kashe wutan. Idan ka amince ni Adam ni na haifeka kuma ka yadda ina da hakkin na samu biyayya daga gareka to yau ina umurtar ka da ka je ka shirya, ?arfe shaWaya za'a Waura auren ka da Aisha"

"What!"

"Ka jini da kyau kuma ba na bu?atar wani dogon bayani e ne ko a'a, idan ka ce e to ka yiwa kan ka adalci, idan kuma ka ce a'a to ka zaSi samun wani uban daban kenan ba ni ba"

"Dad i'll sort this out, zan je na gaya mu su gaskiya. You dont need to do this"

"NAJEEB!"

Shiru ya ratsa falon.

"Yes or no?"...

...............

Yana shiga Wakin ya fara kaiwa Anas duka ta ko'ina.

"Dude ba fa ni na ma ta sharri ba fa da za ka sauke a kaina. Abinda ka shuka shi za ka girba"...


Duk da kasancewa abu ne da ya zo cikin ?urarren lokaci hakan bai sa wannan aure ya tara jama'a ba. Daga Sangaren Alhaji Jibo zuwa na Najeeb wanda Anas ne yai ta inviting mutane. Ma'aikatan Najeeb constructions da ma su son gulma da ma su zuwa dan Allah da ma su zuwa dan su yi tsegumi da zunWen Ogan na su duk sun hallara.

Ranan ta asabat wanda ya kafa tarihi a Sangaren gidajen biyu wato iyalen Alhaji Jibo da na Alhaji Musa Umar Wase.
?arfe shaWaya da 'yan mintoti aka Waura auren Engineer kuma Architect *Najeeb Adam Jibo, CEO Najeeb constructions* =?? tareda amaryarsa *Aisha Farida Salihu* (ex- secretary @Najeeb constructions=??)

Mutane kowa mamakin auren babban Mutum kuma Wan manya kamar Najeeb Jibo su ke. Aure ba IV ba sanarwa a kafafen yaWa labarai ba komai.
Abunka da masu arzi?i a hakan sai da aka haWa reception bayan an tashi a masallaci aka wuce venue wajen da aka ci aka sha.


?arfe Waya saura motar da ta Wauko su daga asibiti ta tsaya a ?ofar gidan. Ita da Ummi da Maijiddah ne a motan sai ?anin AbdulWahab mijin Jiddah da ya Waukosu kasancewa motar Baffa Musa ta shiga garari.

A hankali su ka shigo gidan nan aka fara guWa.

"Ayyiriri amarya a gidan manya, tsatson fulani tsatson larabawa. Kyakykyawa mai kyawun hali. Taka lafiya amarya agidan Alhaji Jibo."

Chak ta tsaya lokacin da ta ji kalmar ?arshe " Alhaji Jibo"

"Mu shiga ciki Farida" Ummi ta faWa tana hanata damar tambayar ma'anar abinda ta ji...

Zuwa bayan azahar Farida ta shiga ruWani. Zancen da ake ma ta mai kama da shirin film ta ka sa processing na shi a ?wa?walwarta.
Ba abinda Ummi da Nanna ke ce ma ta sai ta yi ha?uri haka ?addarar ta ya zo. Kodan ganin ba ta kuka ne ya sa su ke ma ta wannan zancen banzan wai ta karSi auren Najeeb Jibo a matsayin ?addararta.
Ita da tun jiya da dare da ta fara jin sau?i ta yankewa kan ta hukuncin komawa karatu ta yi pdg ta yi masters na ta. Sannan ace yanzu an aurar da ita wa Najeeb. Mutumin da ya rusa ma ta auren ta da Rayyan.

Zuwa yamma Baffa Musa ya sa aka kirata. Nasihar dai da su Ummin su ke ma ta shi ma ita ya maimaita. Wai ta yi ha?uri.

"Farida ke 'ya ta ce, kuma ba zan ga abinda zai cutar da ke na tura ki ciki ba. Wannan al'amari rubutacce ne daga Ubangiji. Ki yi ha?uri ki yiwa mijinki biyayya ki kuma zauna agidan ki lafiya. Ki rage yawar magana dan Allah"

Jin Baffa kawai ta ke yi amma aure da Najeeb kam ba ta ga ta zama ba.

Ummi ce ta sa dole ta yi wanka duk da ta ?i kwalliya amma ta sa wani leshi mai kyau wanda Ummin ne ta siya ma ta saboda wannan rana duk da kuwa a maimakon gidan Rayyan da za a kaita yanzu gidan Najeeb Jibo ne...

Ummi hawaye ta ke tana ro?on Farida ta zauna lafiya da mijinta. " Aisha idan ba ki zauna ba haka za ayi ta irga mi ki aure. Kinga nima tawa ?addarar yadda ta kasance, aure na huWu. Ba na fatan ki zama haka, idan ki ka bi a hankali da sannu za ki gano kan mijinki har ku daidaita kan ku" wannan nasiha na Ummi ba?aramin shigar Farida yai ba....

?arfe takwas da rabi motocin Waukan amarya su ka zo. Ummi na kuka Farida na yi haka uwa da 'ya su ka rabu.
Kai tsaye gidan su Najeeb aka wuce da ita. Nanna da Baaba Sabuwa ne su ke tare da ita a mota Waya. Su suka ma ta jagora zuwa cikin gidan su mijinta. Su Mom da tawagarta sun ?arSi amarya lafiya kuma an karrama ba?in amarya daga ?arshe aka kaita Wakin Najeeb wanda anan za su zauna kafin Najeeb ya ?arasa gyara gidan sa.
Anyi nasiha kuma anyi addu'a kafin wanda su ka kawo amarya su ka tafi.

Tun tana zaune tana jiran ko Najeeb zai zo har ta ha?ura ta kwanta dan ba ?aramin bacci ne a idon ta ba.
Washegari ba ta farka ba sai ?arfe takwas na safe. Ta shiga banWakin da ke Wakin dan ta yi alwala nan ta ga ?aton bathroom wanda sai ka kwanta ka yi minshari a ciki. Tsaf-tsaf ya ke sai ?anshi, akwai bathtube na wanka sannan gefe akwai Inda aka kewaye da glass wajen shower kenan. Ta gama kallon banWakin kafin ta yi alwala ta fito.
Karfe tara sai ga Adama tana ?wan?wasa ?ofar Wakin.

"Amarya wai ki fito ki karya in ji Hajia" ta ce da ita.

"To barin shirya"
Ta yi wanka ta nemi atampa ta sa cikin kayan da aka kawo ma ta daga gida.

Lokacin da ta sauko sun gama karyawa tana saukowa tanajin Najdah na yiwa Mom ?orafi " Mom wallahi i cant believe wai Big B ya yi aure, wai hakan ma da lousy secretary Win sa"

"Be happy for your brother, finally ya yi aure @35yrs"


"Mom ba ta dace da gidan nan ba..."

"E'e'em" Farida ta yi gyaran murya

Najdah ta Wago ido ta kalleta. Farida ta Wan risina ta gaida Mom. Mom ta ma ta ya kwanan ba?unta.

"Najdah take her to the dining plz"

Maimakon Najdan ta yi abinda Mom ta ce sai ta fara kiran Adama.

Farida dai ta taune ta haWiye duk wani maganan da ke bakin ta, kar ace amarya daga kwana Waya ta fara faWa da ?anwar miji.

Da Adama ta kaita dining Win Wiban abinda za ta ci ta yi ta koma Wakin Najeeb ko na ce Wakin su.

Ba?i sun zo ganin amarya kuma ta fita an gaggaisa. Yawanci 'yan uwa ne da abokan arzi?i...

Tana sallar Isha ya shigo Wakin zama yai a bakin gado yana kallon yadda ta ke sallah. He cant believe he got married to this girl, a mere secretary.

Lokacin da ta idar da sallan ya kalleta da kyau sannan ya ce " Daddy na son ganin mu ?arfe tara"

Zuwa yai ya zauna kan kujeran da ya ke aiki idan yana Waki, ya kunna laptop na shi yana duba wa su sa?onni.

"Sir Najeeb dama ka min sharri ne dan ka aureni?"

Yi yai kamar bai ji ta ba sai da ta sake maimaita tambayar sannan ya juyo ya ce " i wanted to punish you, i wanted you to cry, but it backfires on me. Na aure ki ne saboda Dad, only because of him"

Shiru ta yi tana nazarin kalamanshi tareda tunanin mafita a rayuwar ta ko na ce a rayuwar auren ta.

"Dad ba ya zama a gida, Baby na zuwa makaranta, Justice Nabilah ma ba ta zama. You'll feel bored at home"

"Ina ruwanka" ta faWa da ?arfi.

Juyowa yai yana kallonta sosai, har lokacin tana zaune akan sallaya.

"I'm offering you a job. Har yanzu ban samu secretary da zai maye gurbin ki ba, so you can have your job back"

"Kan uba. Lallai ma Sir Najeeb ka raina ni"

"Well its just an offer, idan ki na so za ki iya fara aiki next week monday"

"Allah ya isa na Sir Najeeb, Allah ya isa bullu?utu"......


(Mrs Najeeb Jibo, Najeeb constructions needs your service, Oya de go de go=??)




*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

*wannan labarin na kuWi ne, dan Allah kar a fita da shi*


0?? 2?? 4??



Tare su ka shigo falon Daddy, ya na zaune yana karatun littafi su ka same shi.

Farida ta zauna ?asa tana gaida Daddyn.

" 'yata tashi ki zauna mana"

"Daddy na fi jin daWin ?asan"

Daddy ya ajiye littafin ya ce

"Aisha, ina so na baki ha?uri kan yadda al'amura su ka kasance. Kin ga wannan da ki ke gani" ya nuna Najeeb.
"Babban banza ne, ba abinda ya sani sai kan sa. Ina ro?on ki dan Allah, ki yafe ma sa duk abinda ya mi ki"

"Daddy komai ya wuce, na yafe ma sa"

"Allah ya mi ki albarka Aisha. Sai ki ri?a ha?uri da shi domin shi Win wani bahagon mutum ne"

"Dad" Najeeb ya faWa yana tsume fiska

"Ai gaskiya na faWa, ko ba haka ba 'yata?"

"Haka ne Daddy, wallahi wani lokacin kaman majnuni" sai da ta yi maganar kuma sai ta ji kunyar abin da ta faWa, ta fara rufe baki da hijabinta.

"To kinga duk waWannan halayen na sa marasa kyau, ke ce za ki shafe su, ke ce za ki inganta rayuwar sa. Ina muku fatan samun zuri'a Wayyaba"

Farida ta Wago ido ta kalli Najeeb wanda ya watsa ma ta harara.

"Za ki yi ha?uri ku managing wannan gida zuwa wani Wan ?an?anin lokaci kafin ya ?arasa gyara gidan shi sai ku koma chan. Ina so ki sake jiki damu domin nan gidan ki ne. Allah ya sa albarka a wannan aure na ku amin"


"Na gode Daddy, Allah ya ?ara ma ka lafiya ya ?ara arzi?i da buWi amin"

"Duk abinda Najeeb ya mi ki ba dai-dai ba, kinga duk girman shin nan a gaban ki zan sa bulala na zane shi"

Farida ba ta san lokacin da ta kwashe da dariya ba ta ce " wayaga ana zane Sir Najeeb, har na hango shi yana tsala ihu"

Daddy ma Wan darawa yai.

Najeeb kam haWe rai yai yana yiwa Farida kallon za ki gamu da ni.

"Najeeb idan ba abinda za ka ce, za ku iya tafiya"


"Good night" ya faWa ya tashi da sauri kaman wanda a ?aya ya ke zaune da Win.

Farida ta bi bayan shi bayan ta yiwa Daddy sai da safe a nitse...

Tana shigowa Waki ta sameshi ya na kishingiWe akan gado hannun sa Wauke da waya ya na dannawa. ?arasawa ta yi ta cire dogon hijab da ta yi sallah da shi ta ninke ta kaishi saman bedside drawer.

"Ba a ajiye kaya anan"

"To hijabin sallah ne ai"

"Ba a ajiye kaya a nan Miss Salihu"

Dariya ta yi ta ce "yau na ji wani zance, Miss Salihu kuma? Jiya dai aka ce wai Najeeb Adam Jibo ya biya sadaki na naira dubu Wari biyu, ko ba haka ba?. Gara ka san da me za ka kirani amma ba Miss Salihu ba"

Kallon ta ya ke yi itama Win ta zuba mi shi ido, doguwar rigan bacci ne a jikin ta wanda ya kai har ?asa amma siririn hannu rigan ke da shi.

"Oh! so yanzu kin zama Mrs Jibo kenan? Congratulations"

"Ni kam Sir Najeeb mi ye acikin Aisha ko Farida da ba za ka iya kira na da shi ba?"

"Ki Wauke kayan nan, ba a ajiye kaya a cikin Waki"

"To ka nuna min inda zan sa kaya na ne. Ina wancan wajen duk kayan ka ne a ciki, kaya sai ka ce wanda mutum ya buWe boutique"

" This is my room Mrs Jibo, do???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?le ki bi tsarin yadda Wakin ya ke, ba na son datti, ba na son clumsiness. Kin ga yadda komai ya ke a tsare, haka na ke so komai ya kasance a inda ya ke. So ki Wauke wancan tsummukoran a wajen nan"

"Hijabin nawa ne tsummokara, lallai"

Shiru ta yi tana kallon sa, ta ga ya maida hankalin sa kan waya.

?araman tsaki ta yi sannan ta Wauki hijabin ta kai shi wajen closet Win.
Tana dawowa ta zauna bakin gado tana shirin kwanciya ya ce " and what are you trying to do?"

"Bacci ma na"

"A ina Win?"

" ni fa Sir Najeeb ka ?yale ni tam. Idan ba haka ba na gayawa Daddy, ka san ya ce har zane ka zai iya yi a kaina"

" there's no way i'm sharing a bed with you ki na sakatariya ta. Ga chan sofa chan ki je ki kwanta akai"

"Da ka san ba za ka iya haWa gado da ni ba miyasa ka aureni. Ni bance ka min komai ba dan na san abinda ka ke tsoro kenan" ta ?arasa maganar tana kwanciya da kyau.
Ajiye wayar sa yai ya taso ya na ?o?arin Wauketa daga kan gadon, ita kuma ta ri?e zanin gado tana " Allah ba inda zan je, ba zan kwana a kujera ba sai dai kai ka kwana"

Wuff yai sama da ita ya zo ya sauketa a kan sofar. Yana ajiyeta ta sake tasowa ta zo za ta kwanta, yasake Waukan ta ya maida ita kan sofa.
"Mrs Jibo, idan ba wani abin ki ke nema a wajena ba, sleep here"

"TabWijam, wallahi ko a makaranta ban kwana a kujera ba balle a nan. Wallahi ka barni na kwanta ko na gayawa Daddy"

"Go on, je ki gaya ma sa" har ta fara tafiya sai kuma ta juyo ta ce "?ila ya yi barci yanzu"

Mi?a ma ta wata na'ura yai ya ce " za ki iya gaya ma sa ai ba sai kin fita ba, ga shi ki danna 2 ki yi ma sa magana zai ji ki a Wakin sa"

Ita fa ta Wauka wasa ya ke dan abin yai ma ta kama da wayar cellular ta ?arSa ta ce "?ila ma ?arya ne"

"Go on try it"

"Daddy ga Sir Najeeb ya hanani kwana a gado, ka zo ka ma sa magana" ta faWa da Wan ?arfi.

Murmushi yai ya ce " stupid girl"

Minti biyu kacal sai ga shi ana ?wan?wasa ?ofar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login