Showing 78001 words to 81000 words out of 145791 words

Chapter 27 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

322

kenan, Farida wannan zumuWi haka"
Ai ba ta ji me Umma Binta ke cewa ba ta riga ta shige Waki za ta Wau hijabi...

Ya bawa ?ofan gidan baya yana tsaye hannayen sa duka biyu su na cikin aljihu, hankalin sa ya tafi wajen wassu yaran Birom da ke wasa a ta wajen kwata yana mamakin yadda yaran ba sa ?yan?yamin wajen.
Yana sanye da ba?ar shirt da ba?in hoodie jacket sai ba?in jeans.

"Sir Najeeb" muryan ta ya doki kunnen sa. A hankali ya juyo yana kallon ta, ba ta wani chanja ba sai dai idon ta ya Wan nuna rama may be saboda kuka ne dan ya san ba ta wasa da abinci.

"Ashe za ka zo, shi ne ko ka faWa min. Mu shiga ciki"

Sai da ya Wau minti Waya ya na kallon ta kafin ya bi bayanta su ka shiga gidan...


Da ke kwana na tara kenan da rasuwan duk an watse sai iyalin sa kawai. A daddafe ya gaisa da su. Kusan awa Waya yai a gidan saboda yadda 'yan uwa da ma?ota ke zuwa gaida mijin Farida wanda yawanci gulma su ke zuwa saboda su ga mutumin da ya sa aka fasa aurenta da Rayyan, su ga ya ya ke. Sai dai kowa ya zo da Masha Allah ya ke tafiya baki buWe. Sun ga kyau, sun ga kuWi, sun ga aji, sun ga ?asaita...


Lokacin da zai tafi bayan ta raka shi wajen motar sa ya ce " za'a koma aiki monday yaushe za ki dawo?"

"O'o ni Aisha Farida, dan aiki kawai za a neme ni. Ni kam dole idan na koma a chanja min matsayi ya kamata a upgrading Wi na, na bar matsayin sakatariya"

" ki na son ?arin matsayi ne?"

"Haba Sir Najeeb wa ya ?i cigaba a duniya"

Bai san ya ake zuwa gai da sarakai ba shi ya sa bai zo da komai ba. Ya dai bar musu dubu Wari a gefen Wrinks Win da su ka kawo ma sa wanda ko taSawa bai yi ba...

Har motar sa ta ?ule Farida ba ta bar wajen ba. Tana ?issima abubuwa dayawa a ranta. Zuwan Najeeb ya sa Najeeb ya ?ara samun wani matsayi na daban a zuciyar ta...





*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*




0?? 3?? 1??




*wannan labarin na kuWi ne, dan Allah kar a fita da shi, ga mai so zai iya tuntuSar 08137311900*




Yana hanya ta kirashi lokacin koma fita daga Jos bai yi ba. Ya sa?ala bluetooth ya amsa kiran.

"Sir Najeeb shi ne har da Wawaiyina haka. Mun gode Allah ya ?ara buWi. Allah ya kai ka lafiya"
Amin kawai ya ce ya kashe kiran.


Da ya isa Kano yana so ya kira ta amma ya ka sa. Sai ya Wauko wayar zai danna numbar ta sai ya fasa ya ajiye, ana huWu da yai haka sai ga text Win ta ya shigo tana ma sa ya hanna da fatan ya isa lafiya.
"Na isa" kawai ya daure ya rubuta ya ma ta reply da shi. Maimakon ta ha?ura a haka sai ta kuma turo da wanni text Win.
"Sir N mi zan taho ma ka da shi? ina son zuwa Wase gobe"

Bai san ina ne Wase ba, dan haka ya minimizing wayar ya browsing sunan nan ya gane wata ?aramar hukuma ne a Jos.

Ya ma ta reply da "ok"

Ta sake turo wani sa?on " Sir N ba ka faWi abinda zan kawo ma ka ba"

Ya na so ya ajiye wayar ya shareta amma zuciyar sa ta hanashi

"Kan ki" ya tura ma ta ba tareda ya gama tantance ma'anar faWin hakan ba.

"Kan kifi? Sir N kan wani irin kifi?"

Ganin reply Win ta ya sa shi murmushi. Ya Wan jima kafin ya tura ma ta "Mrs Jibo sleep"

Good night kawai ta sake turowa daga nan ba ta kuma turo da wani sa?on ba. Shi ma ya ajiye wayar sa gefe ya kwanta.

.......................

Safiyar Sunday ya aika ma ta da Iliya driver akan ya je ya Wauko ta. Ita kam tana chan tana kan haWa kayan tsaraba da za ta zo da shi. Sai da Iliya ya kusa isa cikin Jos sannan ya kira ta ya ce ya kusa isowa.
Wani matsayi ta ke kuma hangowa kan ta idan ta koma Kano. Ya sa an kawota da mota ya kuma turo ma ta driver ya dawo da ita. Wannan karramawar sai Mrs Jibo ai...

Lokacin da su ka isa gida ana kiran sallar maghrib. Iliya ya je ya kira Friday su ka shiga da buhun dankalin turawa da ta zo da shi da kuma wata ?atuwar jakan ghana-must-go.

?akin Mom ta je dan ta gaidata ta samu ba ta nan, ta wuce Waki ta shirya ta yi sallar la'asar da magariba...

?arfe tara ta sauko ?asa dan ta nemi abinda za ta ci, ba komai a dining Win hakan ya sa ta shiga kitchen shi ma wayam. Yunwa ta ke ji dan haka ta tsaya ta girka noodles da soyayyan ?wai, ta fito Wauke da plate Win shi kuma Najeeb ya shigo.

"Sir Najeeb" ta kira sunan sa. Juyowa yai ya ganta tsaye ri?e da plate da cup

Sai da ya gama kallon ta daga sama har ?asa sannan ya juya ya tafi. Ta bi bayan sa da baki buWe.

A dining ta zauna ta ci abincin ta dan idan ta haura sama za ta ji ?iwuyar saukowa, sai da ta gama ci sannan ta wuce Waki.

"Sir Najeeb irin ba ka ji daWin ganina Win nan ba, ko sannu da zuwa babu"
Bai kulata ba hakan ya sa ta gane akwai abinda ke damun sa dan bayan bai kulatan ba fiskar sa ya nuna yana cikin damuwa.

"Sir Najeeb ba ka da lafiya ne?"

"Please stop talking" abinda ya iya faWa kenan ya gyara kwanciya a kan gado.
Tabbas akwai abinda ke damun shi dan Najeeb ba ya bacci da wuri, sannan duk rintsi sai ya yi wanka ya sa kayan bacci kafin ya kwanta.

Kaman yadda ya bu?ata Win, shirun ta yi tana tunanin ko me ke damun shi.
Har ta kwanta Najeeb bai tashi ba, ba kuma baccin ya ke ba dan idon sa a buWe lokacin da ta le?a shi...



Washegari da ta shirya ta fito ne ta haWu da Tasallah a kitchen wanda ke shaida ma ta Mom ba lafiya an ba t gado.
"Ayya ashe shiya sa jiya da na dawo na ji gidan shiru. Ya jikin ta?"
Tasallah ta ce da sau?i. Maimakon office da ta yi niyyar zuwa sai ta wuce asibitin lokacin Iliya ya kawo Adama za ta Wauki wassu kayan bu?atu sai su ka tafi tare.

Ta yi mamakin yadda Mom ta faWa haka. A wajen Najdah ke cewa " tunda yanzu ke ki ke juya Big B sai ki sa ya zo ya ga Mom. Kin wani yanko ?afa kin zo irin son a sani Win nan"

Farida ta kalli Najdan sannan ta kalli Mom da ke kwance tana bacci.

"Na san da cewa ba kya son ganina tareda yayan ki, amma ki sani shi ya kawo ni gidan ku ba ni na kawo kai na ba. Tun farko-farkon zuwa na ki ke ta ?ananun magana akai na, ban tanka mi ki ba. Kar ki sa na kalle ki da idon Aisha Farida dan ba za ki ji daWi ba. Ki bini a hankali mu tafi a yadda mu ke yanzu"

Najdah ta yi tsaki, ta Wau waya ta fara latsawa.

Farida ta fice daga Wakin gudun kar ta fara masifa ta tada Mom daga bacci. Amma tabbas za ta ware lokacin Najdah nan ba da daWewa ba...

Kai tsaye Najeeb constructions ta wuce sai dai da ta je office Winta kama baki ta yi saboda chanji da ta gani, office Win ta da na Najeeb ya koma kusan guda Waya, maimakon gini da ke tsakanin su yanzu wani tinted glass ne ya raba su wanda daga office Win sa yana iya hango komai a na ta office Win amma ita kuma ba za ta ga na sa ba.

" ba dai wannan Sir Najeeb ya ke nufi da matsayi ba"

Ba ta gama zama ba Najeeb ya shigo ran sa a Sace. Yanzu ya fito daga board meeting.

"Sir Najeeb ashe Mom ba lafiya shi ne ba ka gaya mun ba"

"Get back to work Mrs Jibo"
Gwiwanta yai sanyi ba dai duk wani zumuWi da za?alewan da ta ke yi a kan sa duk na banza ba ne.

"Noory" muryan Sabreen ya dawo da ita daga tunanin da ta ke.

Murmushi Sabreen ta yi ganin Farida a wajen. Da alama itama daga wajen da Najeeb Win ya fito ta fito.

Ganin Sabreen ya sa ta ma tuna da zancen ta, ita harga Allah ta manta da wata Sabreen.

"Noory, you are just taking it personal, i'm here to work"

"Kar ki sake kirana da wannan sunan. Here and anywhere else i am Najeeb to you"

Ta Wan ji haushi saboda a gaban Farida ya faWa. Amma ta dake ta ce "fine"

Farida ta fice daga office Win ta koma na ta duk da ta san daga inda ta ke su na kallon ta.

Wani yanayi ta tsinci kan ta ciki. Sabreen ta fara aiki anan, mi hakan ya ke nufi? Kenan watarana Sir Najeeb zai aiketa wajen Sabreen ko Sabreen Win ta ba ta sa?o dan ta kaiwa Sir Naheeb. Ba zai yiwu ba, dole ta ajiye aikin nan. Ba za ta yi aiki tana ?ar?ashin Sabreen ba, wannan cin fuska ne.

"Congratulations 'yar uwa. Finally gaskiya ta fito" muryan Anas ya doki kunnen ta.

"Wani gaskiyar?" Ta tambaya tana ?o?arin Soye damuwar ta.

Zama yai zai ma ta bayani sai ga Sabreen ta fito.

Tana ganin su ta yi wani murmushi sannan ta juya tana catwalking ta fita.

Anas ya juyo ya kalli Farida wanda itama bin bayan Sabreen Win ta yi da kallo.
Ya ce "asirin wanda su ka kitsa mi ki sharri ya tonu. Gaskiyar zance ta fito"

"Haba! Yaya na wani Wan Alatsinen ne ya ke son ganin baya na"

"Wallahi Khalidah ce"

"Ban yi mamaki ba dan za ta rina"

Nan ga shiga labarta ma ta yadda aka yi gaskiya ta fito.
Da kotu za su shiga amma an settling case Win tsakanin Kamfani da su saboda Alhaji Matawalle ba ya so a je kotu domin ya na siyasa kuma ya na son fitowa takaran senator. Na biyu kuma Alhaji Tukur mahaifin Khalidah ba ya son wargaza ala?ar sa da Najeeb, 8% shares na shi a kamfanin shi ya san kuWin da ya ke samu, shi ya sa shima ya zaSi teburin sulhu.

Alhaji Matawalle zai biya kamfani taran miliyan ishirin ita kuma Khalidah za ta biya Farida miliyan biyu.

" 'yar uwa mun yi kuWi fa. Dan Allah ayi kason da mu"

Farida murmushi kawai ta yi dan ba wannan ba ne damuwar ta.

Ranan duk wani Wokin dawowa Kano da ta yi ta ji Kanon ya fita ma ta a kai. Da yamma bayan ta dawo Baba Sabuwa ke kiran ta akan 'yan uwan Najeeb sun kawo lefen ta yau da safe. Su kan su ba su san da zuwan ba ko karramawar kirki ba a mu su ba.
Farida kin ga kaya ki godewa Allah gaskiya domin an zuba dukiya a lefen ki. Yanzu ya za ayi? Za a kawo mi ki shi chan gidan kun ne ko ya?

"Baaba Sabuwa duk yadda ku ka yi" ta faWi hakan ne saboda ko kaWan maganar lefen bai sa ta ji raWaWin da ta ke ji ya ragu a zuciyar ta ba...

........................

Yana shigowa Daddy ya kirashi tambayar sa yai ko ya je ya duba Mom ya ce bai je ba.

"Yanzu Najeeb ka kyautawa kan ka, da girman ka da ilimin ka amma ba za ka kyautatawa mahaifiyar ka ba. Duk abinda ta yi ma ka bai kai ace tana kwance a asibiti yau kwana uku ka kasa zuwa ka dubata ba. Najeeb tsinuwa ka ke nemawa kan ka?"

Maganganun Daddy su na shiga su na fita ta Waya kunnen ne, saboda ba jin su ya ke ba hankalin sa ya tafi wani wajen. Jini kawai ya ke gani malale a ?asa ga kuma gawar Aisha...

Daddy ya gama ma sa wa'azi sai Najeeb ya tashi ya fita ba tareda ya ce komai ba...


Tu?i ya ke amma zuciyar sa na tuno ma sa abun da ya faru shekaru da su ka wuce. Duk da yanzu ya girma kuma ya san ?addarar Aisha ne ta zo da haka amma wannan trauma Win da ya dasu a ransa tun yana yaro ya ?i sake shi...

***

Cikin Aisha na wata takwas abin ya faru. Immediately Adam ya saki Nabilah ta tattare yaranta ta bar ma sa gida. Sai dai hakan bai sa Najeeb ya dena zuwa wajen Aisha ba. Idan ya taso daga makaranta chan zai wuce sai dare ya dawo. Mom ta ma sa faWan amma baya ji.
Ana haka sai Waya daga cikin ma su kula da Aisha ta yi tafiya saboda Maman ta da ta mutu. Ganin haka ya sa Najeeb ya dawo wajen Aisha da zama duk da kuwa akwai Mrs Beverly tareda ita. A kwana na uku da ya koma wajen Aisha, Mom ta zo da ?arfin tsiya ta tafi da shi gida ta hana shi zuwa wajen Aisha. Abu da renon turawa sai ya fara maida ma ta magana akan ba ta isa ta hana shi fita ba, Ya fita da gudu.
Mom ta nemi restraining order daga kotu akan ba ta yadda Wan ta ya je gidan Aisha ba saboda tana tunanin Aisha za ta ma sa lahani. Da ke Najeeb under 18 ne sai ya zama dole yana ?ar?ashin kulawar iyayen shi. Ranan da letter Win ta fito haka Mom da jami'an kotu su ka je su ka Wauko Najeeb tareda faWawa security Win gidan ko da wasa kar ya bari Najeeb ya shiga gidan.

Daren ranan yai wani mummunan mafarki akan Aisha ta mutu hakan ya sa da safe ya kira Daddy da ke Belgium a kan ya sa baki yana son zuwa wajen Aisha.
Mom ta ce indai ya na America yara za su zo wajen sa amma Yaran ta ba za su je wajen Aisha ba. Da Najeeb ya fita school bai je ba sai da ya fara biyawa wajen Aisha ya ga tana lafiya kafin ya tafi.
Yammacin ranan da ya dawo ya samu Mom tana masifa akan Aisha ta dameta da kira. Najeeb bai kulata ba sai da Najma ta dawo ta ke ce ma sa yau ta ji tausayin Aisha domin ta kira kusan so biyar amma saboda ba ta magana ba ta iya ba da sa?on da ta ke son faWa ba. ?ila tana son ganin ka ne.

Hankalin Najeeb ya tashi, tunda su ka raba gida Aisha ba ta taSa kira ba. Ta kira sau biyar kam yana nufin tana cikin matsala ne. Haka ya fita da gudu ya je ya Wau keken sa ya tafi gidan Aisha duk da kuwa Mom tana ?wala ma sa kira akan ya dawo.
Da ya je gidan tun daga falo ya fara kiran Aisha amma ba ta fito ba ya duba Mrs Beverly a kitchen ba ta nan sai ya haura sama da gudu. Kai tsaye Wakin Aisha ya shiga. Amma mi sai ya ji kukan jinjira, yana duba gefen sa ya ga Aisha kwance ga jini duk ya Sata wajen. Irin jinin da ya gani sai da wani jiri ya kusa kada shi ya dafe gini na wasu mintuna kafin ya ?arasa wajen ta yana jijjigata amma ba ta tashi ba. Cikin kuka ya je ?asa da gudu ya kira emergency line na police...

Yana tsaye aka zo aka Wauke gawan Aisha, duk abinda idon sa ke sa ma sa shine Mom ce ta kashe Aisha. Ranan shima asibiti ya kwana dan yana tsaye a wajen bayan ansa gawar Aisha a mota ya faWi ya suma...

Ko da bayan autopsy na Aisha ya fito kan ba kashe ta aka yi ba, haihuwa ta yi ita kaWai jini ya tsinke ma ta kuma rashin Mutum a kusa da ita ya sa ba a kawota asibiti da wuri ba har ta mutu.
Najeeb bai daina ganin Mom a matsayin wanda ta kashe Aisha ba. He was very traumatized a lokacin da har ta kasance baya iya bacci sai da magani. Ya jima yana visiting therapist kafin daga baya aka ce ya dawo normal amma still a hakan bai koma dai-dai da Mom ba.
Rasuwan Aisha ya sa Mom ta saduda da rayuwa, ta nemi Adam ya maidata dan ta kula da Najdah...

"She wanted her dead all along, she's evil" abin da ya faWa kenan ya buga steering Win motar. Idon sa na buWe amma duhu ya ke gani, yana ?o?arin saita motar ta shi wata babbar mota ta zo ta buge motar sa, motar Najeeb ta yi sama sannan ta dawo ta faWi ?asa...



*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*




0?? 3?? 2??





*wannan labarin na kuWi ne, dan Allah kar a fita da shi, ga mai so zai iya tuntuSar 08137311900*


*wannan page Win na ki ne ke kaWai Anty nah Surayyah. Wishing you health, wealth, peace, grace, mercy and joy amin. Allah ya ?arawa rayuwarki ta Oga da ta yaran ki albarka amin. Happy birthday?B?<؂?*



Tana zaune sai cika ta ke tana batsewa, abu Waya ta sani shi ne ta ajiye aiki da Najeeb sannan kuma dole ta rama abinda Sabreen ta ma ta. Ba za ta bar karuwan nan ta sha banza ba.
Tun tana duba agogo tana jiran Najeeb har bacci ya Wauketa akan Sofa...


Daddy kam bayan fitan Najeeb kiran matar sa yai su ka yi hira, da ke jikin tan da sau?i, dan likitan ya ce za'a iya sallamarta gobe.

?arfe shaWaya na dare wayar sa ta fara ringing, daga kan gado ya sa hannu ya lalubota ya Wara a kunne dan ko gama gane numban da ya kira bai yi ba.
Abin da aka ce ma sa ne ya sa ya tashi zaune yana maimaita Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju'oun jikin sa na Sari.
?aukan key yai ya fita daga Wakin da sauri duk da kuwa pyjamas ne a jikin sa...


Tunda aka shigo da shi ake ?o?arin tsaida jini, yadda jini ke zuba a jikin sa da ma gefen kansa ka ce duka jikin sa zai tsiyaya zuwa Wan ?an?anin lokaci.

Wani na ganin Najeeb Adam Jibo a jikin ID card Winsa ya gane ko Wan waye, shi ya sa aka kira numban Daddy...

Yadda Daddy ke jinsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login