Showing 120001 words to 123000 words out of 145791 words

Chapter 41 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

310

sun tafi sai gobe. Naomi ta bi bayan su da kallo.

Office Win Anas su ka je, Anas sai dariya ya ke mu su, har da tsokala wai zai bawa Najdah aiki a office Win sa, saboda aci soyayya a gida da office.

Daga wajen Anas su ka fita daga kamfanin sai gida. Tana shiga falo ta cire gyale da Wankwalin ta wanda ya ji?e saboda wankan da su ka yi Wazu kan bai gama bushewa ba ta Waura Wankwali, dan ma gashin da kitso ba wai a tsefe ya ke ba.

Tasallah ta le?a a kitchen ta ma ta sannu da aiki sannan ta haura sama.

Yana tsaye yana waya ta shigo. Zuwa ta yi ta rungumeshi ta baya. Yadda ya ke wayan ta tabbatar da Daddy ya ke magana. Minti Waya kafin ya gama wayan.

"Miji na da Daddy ka ke magana?"

"Yes Love, he's so excited that ya kusa ganin 'ya'ya na"

"Yanzu ba ka ji kunyar gaya ma sa ba?" Ta faWa tana ?o?arin cire ma sa riga.

Dariya yai ya ce "wani kunya kuma my Queen"

"Dan Allah ya ka gaya ma sa? Cewa ka yi Dad matata tana da ciki? Ko cewa ka yi Dad Aysherh na da ciki?"

Jawota jikin sa yai ya ce "cewa na yi Dad abubuwan da mu ke yi da wife Wina an samu sakamako mai kyau kum...."

Toshe bakin sa ta yi ta fara dariya...



.............................

Rintsawar kirki Naomi ba ta yi ba daren ranan. Ta jima tana kallon hotunan Ogan na ta a waya. Ta sani Ogan ta ya ma ta nisa hakanan ga matar san nan da alama masifaffiya ce. Ta tuna ranan da ya fara resuming aiki tana zaune ta hangoshi yana tahowa. Tafiyar sa kaWai abun kallo ne, balle shigar sa. Ta dulmiya da kallon sa har ya zo ya buWe office ya shiga ba tareda ta iya buWe baki ta gaida shi ba.

Sai da ta ji ya rufe ?ofan ta yi saurin mi?ewa tsaye tana sake kallon kan ta a screen Win wayarta. Wig Win da ke kanta ta sake bazawa da kyau kafin ta ?ara goga janbaki a lips Winta sannan ta shiga office Win.

"Good morning Sir" ta faWa tana jiran ya amsa.
Bai yi kamar akwai mutum a wajen ba ya cigaba da latsa system Win da ke gaban sa.

"Oga i'm Naomi Masoyi your new secretary"


"Get back to work then" ya faWa ba tareda ya Wago ya kalleta ba.
Ranan ba ta tunanin duk shige da ficen da ta ke tsakanin office Win sa ya Waga ido ya kalleta.
Washe gari ma cikin ?ananun skirt Winta ta za?ulo ta sa ta tafi office, skirt Win rabin cinyar ta ya tsaya. Yadda jiya ta kasance hakan ma ta kasance yau ko sau Waya ba su haWa ido ba. Tana ma sa magana bayan ya ce ta tafi ya daka ma ta tsawa, sosai ta tsorata da shi duk da ma ta samu labarin halinsa sai dai ance tunda yai rashin lafiya ya rage faWa.

Sati Waya da ya fara zuwa aiki gaba Waya ta shiga wani hali. Soyayyar Ogan na ta ya ma ta wani mugun kamu. A kullum ta kalleshi ?ara dulmiya ta ke cikin son sa. Ta rasa ya za ta yi da wannan so da ka iya jawo ?arshen aikinta. Wanda shi ke ciyar da su yanzu. Ta gama service ba aiki, tana manage a wani shago inda ta ke salesgirl kafin mamansu ta yi hatsari...

Mahaifin su Pastor John Masoyi ya jima da mutuwa kusan shekara shabiyar kenan. Shi mutumin ?illiri ne da ke jahar Gombe amma matar sa Comfort 'yar Tafawa ?alewa ne da ke Bauchi. Sun haWu a wani church seminar ne da aka yi a Kaduna tun lokacin bai ma zama Pastor ba.
A BUK yai karatu, bayan ya yi service ya samu aiki a wani Kamfani daga baya kuma ya ajiye aikin bayan ya tsunduma cikin harkan Choci. Mrs Comfort 'ya'ya uku ta haifa ma sa. Elizabeth ce babba sai Naomi da ?anin su Abel.

Kasancewa Pastor John ya mutu ya barta da yara ?anana ya sa ta nemi aiki ta samu a wani babban Kamfani. Da albashin ta ke ciyar da yaranta ta kuma kula da Wawainiyar su.
Elizabeth tana dawowa daga makaranta ta yi hatsari ta mutu lokacin ajinta Biyu a Unimaid.
Ya saura Naomi da Abel.

Koran ma'aikata da aka yi a Kamfanin da Mrs Comfort ke aiki ya sa ta rasa aikin ta, kafin daga baya ta samu aiki a Najeeb constructions.


Naomi typical catholic church girl ce until lokacin da ta fara Jami'a ta haWu da Daniel wanda cikin watanni kaWan ya rabata da duk wani shiru-shiru da rashin wayewa da ta ke yi. Sun shekara uku su na gurzan junan su wanda har cire ciki ta yi sau biyu. A shekara ta huWu ne su ka rabu bayan ta kamashi a kan ?awarta su na abubuwa. Tundaga Daniel ta cire soyayya a ranta amma ganin Najeeb ya sa ta faWa wani yanayi wanda ko lokacin suna tareda Daniel ba ta ji irin sa ba. Soyayyar Najeeb ce ta ma ta babban kamu.


.............................

Ba ta jima da zama ba su ka shigo hannun su cikin na juna. Ta yi saurin mi?ewa tsaye tana gaishe su. Farida ce kawai ta iya amsa ma ta shima Win kaman ana ro?onta.

Wassu files Naomi ta kawowa Najeeb dan yai signing, daga Sangaren Farida ta hango shigar Naomi da kuma yadda ta yi bending tana nunawa Najeeb wani abu a takardar da ke hannun sa. Shirt ne da pencil skirt ta sa. Pencil skirt Win ba ?aramin matseta yai ba, dan tafiya ma da ?yar ta ke yi, rigan kuma ta buWe buttons uku na sama har ana Wan hango bra Win ta.

Ba ta ankara ba ta ji an dam?i gashin ta. Sai da ta jita a ?asa sannan ta Waga ido tana kallon angry Farida tsaye da gashin wig a hannun ta.

"Ke karuwa ce? Ko kwartuwa ce? Wannene a ciki?" Ta faWa da tsawa.

"I'm sorry Madam, I'm sorry"

"Dan uban ki miyasa za ki bar nonuwan ki a waje? Nan hotel ne? Ko aiki ki ke a hotel?"

Naomi ta birkice tana ta bada ha?uri.

"Albarkacin Mrs Comfort ki ke aiki anan, idan ba za ki kama kan ki ba, za ki yi gaba dan ba zan yi aiki da karuwa ba"

Ta cilla ma ta gashin wig Win ta ce " ki je ki sake reviewing dresscode na wannan kamfani. The next time ki ka sake shigan banzan nan za ki gane kuren ki. Now get out"

Naomi ta Wau gashinta ta yi waje da gudu.

Najeeb na kallon su bai ce komai ba, Farida ta juyo tana huci.

Najeeb ya taso ya kama hannunta, sai da ya zaunar da ita a kan kujerar sa sannan ya ce "My Queen kin san fa yanzu ba ke Waya ba ce. You have to take things easy"

"Take it easy? bayan ga sakatariyar ka tana girgiza ma za nonuwanta"

Najeeb ya fashe da dariya ya ce " My Queen anya ba za ki ha?ura da zuwa aikin nan ba"

"Wallahi sai na zo. Da ba na nan fa inaga sai dai ka Waga ido ka ga ta buWe ma ka rugujajjun nonuwanta"

Najeeb mi zai yi banda dariya...



*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


0?? 5?? 0??





Tun daga wannan rana Naomi ta risina, tsoron Farida ta ke sosai. Ko office Win ta ta shiga za ta ma ta wani aiki ko za ta ba ta sa?o haka za ka ga jikin ta na rawa. Farida kam tana lura da yanayin Naomin sosai dan ta ga alama kaman tana yiwa Najeeb kallon so. Sai dai ganin ta dena shigar banza da kuma rawar ?afa idan tana office Win sa ya sa ta Wan Waga ma ta ?afa. Ita ba dan tausayin Mrs Comfort da ta ke yi ba da tuni ta kori Naomi...

Tana zaune a falon ?asa su na hira da Faru? wanda yazo hutu sai ga Najeeb ya sauko. Yau weekend ba su je aiki ba, sai da ya mannawa matar sa kiss a kumatu kafin ya mu su sallama akan zai je ya gaida Daddy wanda ke fama da ciwon ?afa. Farida ta tashi ta raka Najeeb zuwa wajen mota.
Tana rungume jikin sa ta ce "za mu je gida anjima ni da Faru?"

"Kar ku daWe plz kin san nima ba zan jima ba zan dawo"

Ta manna ma sa light kiss a lips Win sa. Shi kuwa ya rankwafo ya kissing cikin ta yana faWin "baby, Daddy zai je gaida granny dont disturb your mom"

Farida ta yi dariya...


Kamar kowani zuwanta, yau ma maganar auren Ummi ta kuma yi wa Baffa Musa, wannan karan hatta Faru? sai da ya sa baki, shima ya nuna goyon bayan sa Wari bisa Wari.

"Baba idan ba ka amince ba Allah zan je Toro na Wauko Abdul da Hamza su zo mu taru mu yi ta ma ka kuka har sai ka amince"

Baffa Musa yai murmushi ya ce "kin zama babbar banza kenan tunda yara na karatu za ki je ki Wauko su"

Ta Wan shagwaSe fiska ta ce "Baba to ai duk cikin so ne"

Tafiyar su Farida ya sa Baffa Musa dogon tunani. Amina ta sha wahala da yaranta tun bayan rasuwan mijinta na ?arshe. Da tana tareda iyayenta ne to yanzu kuma dukkan su biyu sun rasu, ita Waya za ta yi rayuwarta sai dai zama da yayyenta da matan yayyen. Yaranta ma ba sa kusa. Farida na nan Kano, Faru? na Kaduna. Sauran biyun suna boarding school a Toro sai hutu su ke zuwa gida.
Zai taimaka ma ta wajen haWa kan yaran idan ya aureta. Kuma hankalinta zai kwanta idan tana kusa da 'ya'yan ta. Da wannan tunani ya yanke shawaran tuntuSar Aminan ya ji mi za ta ce.

Ranan Asabat ya je yai aski, ya zauna aka ma sa gyaran fiska. ?an tsoho mai shekara hamsin da takwas ya fito fes da shi. Ranan Lahdi da sassafe ya Wau hanyar Jos. Yana tu?i yana jin wani nishaWi. Sabon kaya ya saka wanda cikin Winkin shi na sallah ne da bai sa ba. Shadda ce ash da ta sha aikin hannu mai kyau, ya Waura hular Zanna a kan sa wanda ya shiga da kayan...

Da ke Ummi ba ta san da zuwan sa ba, ta ma fita barkan suna chan ?asan layin su lokacin da ya zo, Aliyu babban yayan su wanda shima ke zaune da iyalin sa a gidan ya kirata akan ga Baffan Farida ya zo. Sai da ta ji wani jim a ranta, ta dai amsa ma sa da cewa tana zuwa yanzu.

Baffa Musa kam tuni ya bayyanawa Aliyu bu?atar sa na son auren Amina. Yaya Aliyu ya nuna ba su da matsala da wannan infact su na murna da wannan haWin. Kawai dai ita Aminan ne sai a hankali dan tun rasuwan Alhaji Kabiru ta ?i aure fau-fau bayan kuma har yanzu da sauran ?uruciyar ta...


Ummi ta shiga falon Yaya Aliyu da sallama wanda anan ne aka sauki Baffa Musa. Atamfa ce ajikin ta Winkin doguwar riga sai babban gyalen Khashka da ta yafa, hannunta ?unshe da jan lalle.

Ta samu kujera ta zauna tana gaida shi a Wan kunyace. Ta rasa dalili tun lokacin da su ka yi maganar aurensa da Farida sai ta ke jin kunyar sa.

"Amina" ya kira sunan ta ahankali.
Ta Wan Wago ido ta kalleshi kafin ta sauke.

"Lallen hannun ki yai kyau"

Ta maida hannunta cikin gyale tana wata munafukar murmushi ?asa-?asa.

Shiru ne ya biyo bayan abinda ya ce kafin daga baya ya katse shirun da cewa "Amina na zo da ?o?on bara ne. Ina fata dai ba za a barni da ?ishirwa ba. Ha?i?a ke mace ce ta gari, kin yi goggormaya da rayuwa kuma kin sha fama da jarrabawa kala-kala. A hakan kin nuna jarumta da bajinta mai ban mamaki. Ina neman alfarma da ki kasance cikin rayuwata. Mu haWu mu rufawa juna asiri har iya ?arshen rayuwar mu"...

Bayan ya gama bayanan sa Ummi ta ce ya bata lokaci ta yi tunani duk abinda ta yanke zai ji a wajen Yaya Aliyu...


Sati Waya da zuwan Baffa Musa Jos Yaya Aliyu ya kirashi akan Ummi ta amince za ta aureshi. Murna a wajen Baffa Musa ba a magana. Da ke abu ne da an riga an san juna sai abin bai Wau lokaci ba. Bayan Baffa Musa ya tura magabatan sa. Yaya Aliyu ya sa biki nan da sati biyu...



..........................

"My Champ kana ganin kuWin nan bai yi kaWan ba" Farida ta faWa tana mi?awa Najeeb check Win da ke hannun ta.

"Make it 20" Abinda ya faWa kenan.

Farida ta ?arSi check Win ta yaga ta ciro wanni ta sake cikawa, maimakon 15million da ta sa Wazu sai ta mai da shi 20million.

Yau ta ke so ta je gidan Baffa Musa dan ta kai mishi.
Wayar ta ne ya fara ringing. Tana dubawa ta ga sunan Ummi. Ta katse kiran kafin ta sake kira.

"Farida wanni shirmen ne wannan. Ba ki da kunya ko"

Farida ta yi dariya ta ce "Ummi to za ki yi aure ba gyaran jiki ne?"

"Ungo na ki da gyaran jiki" ta faWa tana kashe kiran.

Farida kam sai dariya ta ke. Matar da ta musu gyaran jiki ne ita da Najdah ta tura ma ta ma?udan kuWi akan ta je ta yiwa Ummi gyaran jiki...


Yammacin ranan Farida ta je gida. Baffa Musa bai dawo daga kasuwa ba sai bayan Maghrib. Ta tsaya ta naWi tuwon shinkafa miyan bushashshen kuSewa da Baaba Sabuwa ta yi, dama wannan cikin mahaukacin kwaWayi ya ke sata.
Bayan sallan Isha ta samu gamawa da Baban na ta.

Su ja gaisa ana Wan raha sannan ta mi?a ma sa check Win kuWin wanda ke cikin ?aramin envelop.

Baffa Musa ya zaro ido ganin ma?udan kuWin da ke jiki.

"Farida! Wannan yai yawa. A'a Farida" ya maida check Win cikin envelop ya mi?a ma ta.

Maimakon ta yi magana sai ta fashe da kuka.
"Farida lafiya?" Ya faWa da Wan damuwa.

"Baba sai ka ce wanda na baka kuWin jini za ka maida min. Baba ba za ka samin albarka ba kenan? Mijina ya mallaka min kaso 25 na kamfanin sa, duk wata inada kuWaWe dayawa da ke shiga account Wina. Idan ban kyautata ma ka ba ya zan yi da su? Ban taSa ganin Baba na ba sai a hoto. Kai na sani a matsayin Uba, dan Allah ka sa min albarka"

Baffa Musa ya maida check Win cinyar sa yana sa ma ta albarka.

Bayan ya gama Farida ta ?ara ba shi wani abin mamakin ta hanyar gaya ma sa cewa mijin ta ya biya mishi Hajjin bana, ba shi kaWai ba harda Baaba Sabuwa da Ummi. Ita Anty Wasilah da ke tana da tsohon ciki sai wata shekarar.

Baffa Musa ya Waga hannu sama yana kwararo addu'a wa marigayi Wan uwansa, yanayi yana hawaye.
Faridan ma sai da ta yi kuka. Ba ta rayu ta ga wannan Bawan Allah ba amma duk wanda ya san shi har yau labarin kirkin sa ake ba ta. Tana fata su haWu a Aljannah ta ganshi ya ganta...


Bayan sati biyu aka Waura auren Baffa Musa da Ummi bisa sadaki dubu Hamsin. Ba ta tare a lokacin ba sai bayan sati Waya...

Daren ranan Baffa Musa ya shigo Wakin amarya wanda ya sha tsadaddun furnitures da Farida ta yiwa Ummin ta.
Ledar kazarta ya ajiye a centre table sannan su ka gaisa da amarya. Bayan sun yi sallan godiya anci kaza sannan su ka shiga raya dare. Baffa Musa round uku yai a wannan dare. Yai biyu a jere na ukun kuma ?arfe huWun asuba su ka yi shi. Amina ta na nan matse ga shi ta sha gyara. Ba ?aramin daWi ya kwasa ba. Itama Ummin ta ji daWi sosai, shekaru takwas kenan rabonta da namiji. Ashe dai har yanzu tana bu?atar namiji dan sai ta ke jin duk wassu ?ofofin jikinta sun buWe suna karSan wannan ni'ima...


.............................


A falon Najeeb su ke aikata abubuwa. Yammacin ranan litinin. Daga dawowar su daga office kenan ko abinci ba su ci ba. Bayan komai ya kankama su ka je su ka yi wanka.

Yunwa ta ke ji dan haka ta sauka ?asa dan ta nemi abinda za su ci. Tasallah bata nan an musu rasuwa ta Wau hutun kwana uku.

Tana kitchen ta ji ana danna doorbell. Ta ajiye frying pan da ta ke son Waurawa a gas ta fito. Shirt Win Najeeb ne a jikin ta, ga cikinta Wan wata biyar da ya fito sosai. Le?awa ta yi dan ta ga ko mace ce ta buWe ba sai ta je ta nemi hijab ba. Ganin mace cikin li?abi ya sa ta buWe ?ofa.
Tana buWe ?ofar ta amsa sallamar da matar ta ma ta.
?aga li?abin da matar ta yi ne ya sa Farida faWin "Sabreen!"

Sabreen ta yi murmushi ta rungumeta...

A falo ta zauna tana jiran Faridan ta sauko. Bayan ta haura sama dan ta kira Najeeb.

Najeeb na aiki akan laptop Farida ta shigo Wauke da murmushi.

"Ga amarya ta biyo angonta" ta faWa da sigar tsokana.

"Hmm ki ce ango zai yi abubuwa kenan"

Farida ta ja hancin sa ta ce "Sabreen ce ta zo"

"Sabreen!" Ya faWa da mamaki...


Sosai Sabreen ta bawa Farida tausayi. Cewa ta yi ta zo mu su bakwana ne dan ba lallai su sake ganin ta ba. Mahaifinta ya rasu wata biyu da su ka wuce. Ta ajiye aikin film gaba Waya, ta biya tara ta fanshi kan ta saboda ba ta gama aikin da ta signing za ta yi ba da wani production company.
Dukiyarta da dukiyar da ta samu na gadon Baban ta da shi ta ke son buWe foundation dan ta dinga taimakawa marayu da mabu?ata da su.

"Sabreen aure fa" Farida ta tambaya da zuciya Waya.

"Ba wanda zai iya aurena Ayshah. Ni ma kuma na ha?ura da aure. Allah bai yi zan yi aure a rayuwata ba. Zan cigaba da istigfari da neman ilimi har iya ?arshen rayuwata"


Farida sai da ta yi hawaye itama ganin yadda Sabreen ke kuka cikin nadama. Yes duniya ta yi yayinta na Wan wassu shekaru amma yanzu duniya ta juya ma ta baya. Wanda su ke tareda ita duk sun watse.

Tare su ka shiga kitchen su ka yi girki. Bayan sun ?are cin abinci kafin Sabreen ta tafi akan ranan Monday za ta tafi.

...........................



Naomi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login