Showing 9001 words to 12000 words out of 145791 words

Chapter 4 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

314

kowa ma haka ya ke. Joseph yana son mahaifiyar sa, shiya sa ya tsaya yaiwa mahaifiyar sa proper burial kaman yadda al'adar su ta tanada. I hope you understand that"

"Oh please Anas! Not this talk again"


"Ka na so, ba ka so, gaskiya ce dole na faWa ma ka duk min Wacin ta kuwa"


"Find another secretary for me Arch Anas Ali Almustafah"

Kallon-kallo su ka yiwa junan su kafin Anas ya fice daga office Win.


*=خ?SAKATARIYA TA=خ?*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



*Free page*

0?? 0?? 4??




Ranan Tuesday sai ga Joseph ya zo office, ya sani sarai Najeeb zai yi fushi da shi amma bai Wauka abin zai kai ga kora ba. Infact, irin koran wala?ancin da Najeeb ya ma sa sai da yai dana sanin fara aiki da Najeeb. Tun farkon zuwan sa kamfanin ya samu labarin halin maigidan na sa a wajen sauran ma'aikata, sai dai bai Wauka abin na sa ya kai yadda ake faWi ba sai da ya gani muraratan.


Anas dai ba yadda ya iya ne amma ran sa ya sosu da abinda Najeeb yai wa Joseph.

"Sir, he gave me 3 days, only 3days. I left Kano on tuesday morning, i reached my village on wednesday. My mother was buried on saturday and i make sure i squeezed myself and came back to Kano on Monday night. But he wont listen"

Joseph ya faWi yana goge hawaye. Shi takaicin sa ma bai wuci yadda Najeeb ya nuna halin ko in kula da mutuwar mahaifiyar sa ba.

Anas ya kalle shi ya ce "please dont take it personal, Najeeb doesnt even respect his own mother. I'm sorry about your loss Joseph, i lost my mother when i was only 7yrs so i know how you feel"

Kalaman Anas su suka kwantarwa Joseph hankali har ya ?arSi check Win da Anas ya bashi sannan ya tafi...


.....................


Ido Yakubu ya zaro lokacin da Anas ya gaya ma sa akwai vacancy na Sangaren secretary Win Najeeb.

Indai kana aiki da Najeeb Constructions to dole ne ka san halin Najeeb balle kuma jiya-jiya Najeeb ya gama koran Joseph wanda harda kira ma sa security su fita da shi, ba dan Anas ya sa baki ba Allah kaWai ya san halin da Joseph zai shiga.

"Kana tsoron kar a wala?anta ?anwarka ko?" Anas ya jefa ma sa tambaya

"Na ma ka alkawari zan yi ?o?ari na ga ?anwarka ba ta wala?anta ba, za tai aiki da Najeeb na lokaci kaWan ne ana samun wani vacancy Win zan chanja ma ta aiki"

Yakubu ya sauke ajiyar zuciya ya ce " Aikin Farida da Sir Najeeb ba mai yiwuwa bane, idan Farida ba ta ?ona shi ba to shi zai murWe ma ta wuya ya kasheta. Ka san Farida kuwa? Ai Najeeb da Farida su ka haWu anan kamfanin inaga ?onewa kawai zai yi dan wuta da wuta ne"


Dariya Anas yai ya ce " har akwai yarinyar da za ta iya karawa da Najeeb? Gaskiya zan so ganin wannan Faridan"

"Hmm, na san halin Sir Najeeb na kuma san 'yar uwata Farida, amma wallahi duk inda Sir Najeeb ya kai da jin kai da miskilanci to Farida ta taka shi. Maganar ta zama Sakatariyar sa ma bai taso ba. Farida Farida Hmm..."

"Wallahi ni kuma da ka yi bayanin nan sai na ga sun dace gara a samu wacce za ta iya taka ma sa birki ko zamu huta da halin san nan"

"Allah akwai matsala idan Farida ta yi aiki da Sir Najeeb, ya?i za'ayi fa a kamfanin nan"

"Kar ka damu mutumina, ka turo ta kawai na ma ta interview"



...........................


?angaren turaruka ya nufa a Mall Win saboda favourite perfume na shi ya kusa ?arewa. Kamar daga sama ya fara jin muryan ta, kamar ranan da ya fara ji yau ma masifa ta ke yi. Zuciyar sa ce ta raya ma sa ba ita bace amma kunnensa ya ?aryata hakan, domin kuwa muryar sak da wadda ya ji ranan a restaurant. Yana so ya maida hankalinsa kan abinda ya ke dubawa amma kuma idanuwan sa na ?waWayin gaskata abinda ya ke ji, shin yarinyar ranan ce? ko kuwa wata ce mai irin muryarta.
Kasa daurewa yai sai daya juya ya maida dubansa ga inda ya ke jiyo muryan. Ita Wince dai, 'yar mitsilar yarinya mai shegen surutun nan. Ya kai duban sa ga wanda ta ke wa masifan ya ga ba saurayin ranan bane wani ne daban, haka kawai ya ji tsanar yarinyar dama ma su irin halinta kam ina za su iya kama kai.

He couldn't believe it, garin kallonta sai ga shi har turaren da ya Wauka yana shirin faWuwa daga hannunsa. Yai saurin taro turaren tareda sake murmushi saboda wautar da yai, garin gulma. Abin haushin ma ba wai ya san yarinyar bane amma kuma gashi halayyarta ya dameshi. Ya saurin kauda kan sa lokacin da su ka zo za su wuce shi, tana tafiya tana surutu, kafaWarta ya Wan gogi bayansa kaWan, yai saurin juyowa ya bi bayanta da kallo amma she's too busy talking to even notice what happened.

"Lousy girl" ya faWi a fili sannan ya Wau turaren ya bar wajen...


"Ni wallahi da na san Wan abinda za mu saya kenan da ban biyoka ba Yaya Faru?. Duk abinda mu ka Wauka ka ce yai tsada. Dama ai abu mai kyau shi ake siya da tsada"

"Wallahi mijin ki ya shiga uku Farida, ke fa ki ka ce mu zo nan ba ni ba. In ba dan ke ba mi zai sa na zo siyayya a nan"

"Amma Yaya ai ba ka cemin ba ka da kuWi ba ko!"

"Allah ya shiryeki dai"

Har su ka bar Mall Win ba ta dena complain ba, dama wasu kaya ne Yaya Faru? zai siya na bikin ?annen sa. ?arshe dai daga Mall Win kasuwa su ka wuce...


......................


Ana zaune ana duba kayan da su Faridan su ka siyo Maijiddah ta shigo tsakar gidan da sallama, dawowarta kenan daga yiwa Hajiya Yelwa kitso. Kai tsaye Waki ta nufa bayan ta gaishe su.
"Ke Jiddah zo nan" Farida ta kirata.
Ba mu su ta dawo ta tsugunna gefen Faridan ta ce "gani Anty"

"Kina gani kowa yana duba kaya yana sa albarka ke za ki tsallake ki shige ciki"

"Lah Anty zan cire hijabi ne na wanke hannuna sai na fito"

Zainab ta ce " ba wani, ba?in ciki ta ke ba nata kayan bane"

Farida ta wurga mata wani awarwaro wanda ya doki hancinta maimakon bakinta da Faridan ta yi niyya.

"Zan ci Ubanki agidan nan, sa'arki ce da zaki dinga yaSa ma ta magana son ran ki. Na ce sa'arki ce!" Ta daka ma ta tsawa.

Anty Hanne wanda ita ce ta biyu a matan Baffa Musa kuma Umman Zainab ta ce " Yo ba gaskiya ta faWa ba. Anyi auren ?annenta biyu yanzu za a sake wasu biyun. Ai abin kunya ne ace ko mashinshini ba ta da shi"

"Da kyau, dama Zainab ai daga nono ta sha. To barin gaya mu ku, tafi ?arfin tayi ba?in ciki da bikin ?annenta saboda duk cikin su ba wanda yake auren mijinta. Na ta mijin na nan zuwa, za ku ganshi handsome gentleman da shi"

Hajara ta ce " waya ga handsome mijin shortie" gaba Waya sai aka sa dariya banda 'yan Wakin su Maijiddan wanda su ke tausayinta. Maijiddah ta fashe da kuka ta tashi za ta bar wajen Farida ta ri?e hannunta ta ce " ba inda za ki je. Ki tsaya ki kalli kowacce ido cikin ido ki maida mata martani daidai da ita"

"Anty Farida gaskiya su ka faWa, na yi kwantai"

"Ji mim shirme, inba dan ke da su Win duk 'yan ?auye bane dan kina 20yrs ba ki yi aure ba shine kin yi kwantai. Tukunnama ke za ki aurar da kan ki ne? Ko mijin ya zo kin ce bakya so"

Ta kalli Hajara da ke dariya ta ce " ke kuma fantsararriya, za ai aurenki at 16yrs ba abinda ki ke hangowa sai kwanciyar aure saboda abinda ki ka sani kenan. Gaya min me ki ka iya? Wacce sana'ar ki ka iya? Jakar banza kawai, yanzu haka wankar tsarki mai kyau ba ki iyaba, tun tasowar ki ke da?i?iya ce, shiyasa ko jarrabawar WAEC ma ki ka ce ba za ki rubuta ba. Har mijin da za ki aura abin alfahari ne, ina shi ma wani tunkuzan ne kamar ki, ba ilimin Arabi bare boko"

"A hakan dai auren za ta yi, ta fi wasu da maneman ma ba ta da su" Anty Hanne ta faWi tana hararan Farida

"Wallahi Jiddah ta fi ?arfin ta auri miji kaman Haladu, mi za tai da irin su Haladu ai shi kam sai jaka irin Hajara. Mijin Jiddah Wan gayu kuma mai ilimi ne Insha Allah"

Tuni wajen ya kaure da hayaniya, Baaba Sabuwa dama tuni ta shige Waki saboda takaici, ita Win kanta ba daWin ganin Maijiddah ta ke agidan ba. Anyi auren ?anwarta Murja duk da kuwa tsakaninta da Murjan shekara Waya ne to yanzu ga Salima ma za ayi na ta amma ita shiru. Tana jin hayaniyar su amma ko le?owa ba ta yi ba.
Farida kam duk ta inda aka Sullo kare Maijiddah ta ke ta hanata tafiya kuma ta hanata kuka. ?arshe dai sai gajiya su ka yi su ka barta dan indai wajen Wasa magana ne to Farida ta kere su...

Da dare da za su kwanta Farida ta sa Maijiddah a gaba da masifa.

"Ke sai ana magana ki fara kuka, ba dole su raina ki ba. Ai su na magana ki na magana, wanda ya gaji ya bari. Tukunna ma ke idan za ki fita sai ki dinga saka dogin hijabai kamar matan Malam, a haka kam ai ko mutum zai tsaida ke a hanya ma zai Wauka ke matar aure ce ya fasa"

" Lah na saba ne ai"

"A wannan zafin, to kul, kisa Wan dai-dai amma banda dogin nan, idan ba haka ba zan sa almakashi na rage mi ki tsayin su"

"Kai Anty"

"I'm serious"
Maijiddah ta sa dariya...

Washe gari da sassafe Farida ta shirya za ta bi Yakubu wajen aiki saboda interview da ya ce za a ma ta yau. Sai da za ta fito daga Waki taga Maijiddah na shiryawa itama da alama fitan za tai,

" 'Yan mata ina zuwa da sassafe haka"

" Hajiya Yelwa ce ta kirani wai dan Allah na zo na yiwa jikokinta kitso yau za su tafi"

"Ba za dai ki gyara ba ko"

"Mi na yi Anty?"

"Jiya mi na gaya mi ki?"

"Kayya Anty"

Farida ta je ta binciko ma ta wani hijabi cikin kayanta wanda bai da tsayi ta mi?a ma ta. "Sa ka wannan"

"Anty da kin barshi, skirt Win da na sa fa ya Wan kama ni"

"Saka!"

Ba mu su ta amsa hijabin ta saka, da ke ita Win guntuwa ce ya kusa kai ma ta gwiwa.

Haka su ka jero su ka fito, Wakin Baaba Sabuwa kawai su ka shiga su ka gaisheta sannan su ka fita...




..............................


A office Win su Yakubu ta zauna wanda shi da colleage Win sa Engr Mathew su ke sharing. Tun a office Win ta dinga sa Mathew dariya da surutunta. ?arfe tara da rabi Yakubu ya dawo office Win ya ce Farida ta biyoshi. Kai tsaye office Win Anas su ka je. Da sallama su ka shiga office Win lokacin Anas na duba wasu takardu. ?agowar da zai yi ya ga yarinyar ranan, ta ke murmushi ya suSuce ma sa cikin ransa yana ayyana abubuwa dayawa.

"Bismillah zauna" ya faWi yana nuna ma ta kujera.

Yakubu ya ce " sir ni zan wuce office"

" Ok Yaks"
Sai da Yakubu ya fita sannan ya kalli Farida ya ce " Aisha Farida Salihu right?"

"No" ta faWi tana kallon cikin idon sa.

"No kuma, ba sunan ki kenan ba" ya faWi da mamaki

"To yallaSai ka ga takarduna ka ga sunan da ke jiki kuma sai ka sake tambaya"

"Hmmm. Well na ga takardun ki kuma ba laifi i'm impressed. Sai dai aikin da za ki yi babban aiki ne kuma aiki ne da sai kin yi ha?uri sosai"

"Rayuwar duniya kanta sai da hakuri, balle aiki a ?ar?ashin wani" ta amsa tana kallon laptop Win da ke gaban Anas

"Da alama dai Yaks bai yi ?arya ba gameda yarinyar nan, tabbas za a sha kallo tsakaninta da Najeeb" abinda Anas ya faWi a zuciyarsa kenan. A fili kuma ya ce

"Malama Aisha, kasancewa muna bu?atan Secretary da sauri so gobe za ki fara aiki. Kafin nan zamuje ki ga office Win ki sannan zan nuna mi ki yadda za ki dinga gudanar da ayyukan ki"

"Abin da sauri-sauri haka?" Ta tambaya

"Ko ba za ki iya ba ne?"

"Kana ganin Ogan ka zai iya korana ne? Dan ance mini abu ?iris mutum zai yi ya koreshi"

" I see, ashe kinada labarin wanda za ki yi aiki a ?ar?ashinsa. Kin san ba ya Waukan raini, Malama Aisha"

Farida ta Wan yi murmushi ta ce "ni kuma banda mutunci ba, ga rashin ha?uri kamar zawo"

Anas yai murmushi sannan ya mi?e ya ce " welcome to Najeeb constructions miss Aisha Farida"

"Thank you" ta faWi tareda mi?ewa itama...

Ta yi mamakin ganin girman wajen da aka nuna ma ta a matsayin office Winta, cikin ranta tana ayyana irin shagalin da za ta yi a wannan waje, ga ?aramar fridge ga AC, kai aiki cikin jin daWi haka.

"Ehmm, Ogan ki bai ?araso ba tukunna so zuwa gobe idan kin fito za ki ganshi. Ba sai an nuna mi ki shi ba kina ganin sa za ki ganeshi" maganar Anas ya dawo da ita daga tunanin da takeyi.

"Ba matsala Sir Anas"

Anas ya ce " Kira ni da Anas Win kawai ai ke ?anwar mu ce"

"Rufa min asiri, rashin kunyata ba ta kai nan ba. Kai fa sa'an Yaya Faru? Win mu ne"

"To kirani da Yaya kawai kinga dama ba ni da ?anwa mace"

"Na gode Ya Anas"...

Ba su shiga office Win Najeeb ba haka su ka fito. Ya ?ara ma ta wasu bayanai gameda aikin, sannan ya ba ta takardar shaidar Waukanta aiki. Sai da ta biya office Win Yakubu sannan ta wuce gida.


Anas kuwa Farida na fita daga office Win sa ya Wau waya ya kira Najeeb. A take ya sanar ma sa an samu sakatariya kuma gobe za ta fara aiki.

"she better be good" abinda Najeeb ya faWa kenan.

Anas ya ce " ai mutumina sai ka ganta kawai. Wannan karan kai da chanja Secretary sai dai in ita ce ta ajiye aikin"...

Sai da Najeeb ya tsaya har Hajiya Mama ta gama ganin likita sannan ya maida ta gida. Da zai tafi kamar kullum sai da ta tsokale shi

"A dawo lafiya tuzuru"

"Ke fa tsohuwar nan kinada matsala" ya faWi yana Wan hararanta

"Matsala ta Waya ce, kai aure ka ajiye iyali kamar kowa. Ko sai ka gama tsohewa kafin kai auren"

"Ke zan aura ai, zan Wau ragowar Alhaji Mustafah"

"Allah ya ji?an rai, ai shi bai fi rabin shekarunka ba ya ajiyeni a gidan sa"

"Tsohuwa na tafi, kar ki ri?eni da surutu"

"Allah ya bada sa'a tuzuru"

Girgiza kai kawai yai sannan ya fice daga falon. Idan da sabo ya saba da tsokalar kakar ta sa, wanda da ita ya ke sakewa yai walwala kamar mahaifiyar sa. Kulawar da bai nunawa mahaifiyar sa ba a Hajiya Mama ya ke ba wa...




*=خ?SAKATARIYA TA=خ?*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



*Free page*

0?? 0?? 5??



Daga Najeeb constructions kai tsaye gida Farida ta wuce, ba ta samu Maijiddah a gida ba dan haka kaya ta chanja su ka wuce kasuwa da ?anwar Maijiddan, amarya Salima. Da ke ita Win tafi Hajara mutunci shiyasa ta su ta Wan zo Waya da Farida, duk da ba ta kai Maijiddah kirki ba inji Faridan.

?angaren Maijiddah kuwa da ta je ta samu jikokin Hajiya Yelwa suna karyawa dan haka sai da ta jira su ka gama sannan ta mu su kitson, da ke ba wannan ne karan farko da ta ke mu su kitso ba, su na yi su na hira. Yawanci in sun zo hutu wajen Hajiya Yelwa to ita ke mu su kitso.

Ta tsantsara mu su kitso mai kyau harda adon beads. Dama ga yaran 'yan gayu da su. A Lagos su ke da zama ko hausan kirki ba sa ji. Maryam da su ke kira da Baby saboda sunan Hajiya Yelwa da ta ci 'yar shekara bakwai ce, sai ?aramar Alizah 'yar shekara huWu.


Maijiddah ta na zaune a Wakin Hajiya Yelwa tana jiran ta, ta riga ta gama yiwa yaran kitso tun Wazu amma Hajiyar ba ta nan, ta ce kuma ta jira ta har ta dawo.
Tana zaune kan carpet tana danna ?aramar wayarta ?irar Tecno wanda ya ji jiki ya tsufa. Tun wanda Yaya Faru? ya siya ma ta ne lokacin da ta yi sauka shekara huWu da su ka wuce.
Ba ta ankara ba ta ji shigowar Alizah Wakin da gudu. ?ago idon da za ta yi ta ga ?atuwar kyanwa ta yo kanta, ?walla ?ara ta yi ta hau gadon Hajiya Yelwa da sauri, ai kuwa kyanwar ma kawai sai ta hau gadon da alama kyanwar gudun Alizah ta ke. Maijiddah ba shiri ta dira a gadon ta nufi ?ofa da gudu. ?aga labulen da zai yi yai karo da ita, da ke guntuwa ce kanta ya tsaya ma sa iya ?irjinsa. ?o?arin tureshi ta ke ta wuce dai dai nan kyanwar ta shuri ?afarta ta fice daga Wakin. Laushin jikin kyanwar da ya taSa ?afarta ya sa Maijiddah ta yi suman tsaye a wajen.
Alizah ta fara cewa " Daddy, please catch the cat for me"

Bai saurari yarinyar ba, ya Wauki Maijiddah cak yai kan gadon Hajiya Yelwa da ita. Mi?ar da ita yai sosai sannan ya cire ma ta hijabi dan ta samu iska ya shigeta sosai, ?aramin fridge da ke Wakin ya buWe ya Wau goran ruwa mai sanyi. Ya zuba ruwan a hannunsa ya shafa ma ta a goshinta da wuyanta amma still ba ta farfaWoba. Ya sake yin haka a karo na biyu wanda yana shafa wuyanta da ruwan sanyin ta jaa dogon numfashi ta buWe ido, ta fara ?o?arin tashi dan ta zauna, ya sa hannu ya tallafa ma ta tareda faWin "relax"
Sai alokacin ta fara wuri-wuri da ido saboda ganin ba hijabi ajikinta Wankwalin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login