Showing 18001 words to 21000 words out of 145791 words

Chapter 7 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

316

tareda yaga takardun

Farida ta yi dariya ta ce " na nawa kuma wannan ma ba original Win bane. Original Win na nan, so ba inda zan je"

Ta fita daga office Win...

Anas ne ya shigo office Win ta da sauri "'yar uwa mi ya faru? Najeeb ya kira ni yanata kwarwa"

"Ce ma sa na yi bai isa ya koreni ba"

"Barin shiga na ji mi zai ce" ya shige office Win Najeeb da sauri...


Yadda Anas ya Wau alamarin fa ba da sau?i bane. Domin Najeeb faWa ya ke ma sa kamar tsohon zaki, cewa yai ya kawo ma sa mahaukaciya, yarinyar ba ta ganin girma ko darajar sa.

"Amma Najeeb we've talked about this ai, na ro?e?a ka bata wani chance Win"

"To hell with her. I dont want to work with her, can you imagine wannan yarinya ta creating documents ta sa na signing ba tareda na san miye a ciki ba. The girl is a crook, she's just...."

"Haba yallaSai. Duk wannan tashin hankalin akan mace, ban sanka da haka ba"

Najeeb ya kalli Anas ido cikin ido ya ce " get her out of this office or i will use force, and you know i will do it"

Ganin yadda Najeeb ya bircike ya sa ya fita ya samu Farida ya ce dan Allah ta koma gida zuwa gobe idan Najeeb ya huce zai kirata sai ta dawo. Farida ta tafa hannu ta ri?e ?ugu ta ce "Ya Anas ba inda zan je. Ai yau idan bai ha?ura ba zai ga haukata muraratan. Ba ri ma kaga"

Ta wuce office Win Najeeb.

"Ka ga Sir Najeeb kar ka bari na nuna ma ka haukata anan, kai shikenan ba dama mutum ya Wan yi ?aramin laifi sai ka ce kora, to yau ka gamu da gamonka. Ba inda zan je idan ka takura kuma na shigar da kai ?ara tunda da izininka na tafi hutu" ta san hakan zai iya faruwa shiyasa ranan laraba da ta zo ta typing documents Win ta haWa cikin wasu da zai signing shi kuwa ko dubawa bai yi ba ya dinga signing Win su.



"Well lets see how tough you are" ya faWi tareda Waukar waya ya kira security.
Anas da ya shigo office Win ya fara bashi ha?uri. "please dont do this. Ba girmanka bane wallahi. Za ta bar maka aiki amma banda koran wala?anci dan Allah"

Farida ta ce " Ya Anas ka barshi, security Win su zo ina nan ba inda zan je"

"Farida ki yi shiru ki fita, i'll handle this"

"Yadda ya ke ji da taurinkai ni nawa ya ninka na shi. Mun fafata da arnan Jos ma balle shi"

Ana haka sai ga wasu murWaWWun security sun shigo, dukkan su biyu da ka gansu ka san basu da mutunci da alama ma ba musulmai ba ne.

Najeeb ya tashi ya zo gaban Farida ya ce " for the last time, LEAVE"

"Allankatafir ba inda zan je"

Shi kam Anas baza ido kawai yai yana kallon wannan dramar.

Najeeb ya dubi securities Win ya ce " throw her out of my company, i dont want to see her here again"

?aya daga cikin securities Win ya nufo ta yana ?o?arin ri?e ta, aikuwa ta yi tsalle ta faWa jikin Najeeb ta cukwuikuyeshi tana ihu tana faWin wallahi ba zan fita ba ko za a kashe ni.
Najeeb ya rintse ido lokaci guda kuma hankalinsa ya tashi. Cikin zuciyarsa ya ke mamakin abinda ya faru, ba wai rungumeshin da ta yi ba, sai dai effect Win da rungumar ya jawo ma sa. He cant believe he got erection because of this crazy girl.

Security Win ya kai hannu zai janyo Farida daga jikin Najeeb, Anas ya daka ma sa tsawa ya ce su fita daga office Win.

Najeeb har lokacin idonsa a rufe, ya rasa ya zai yi, he's afraid of pus??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????hing her away saboda Anas da securities za su ga yadda engine Winsa ta mi?e. He cant embarrass himself infront of this crazy girl dan haka cikin hikima ya sa hannu ya turata da ?arfi before you knew it ya juya da sauri yai hanyar banWaki.

Anas da ke recording abinda ke faruwa yai kan Farida da ta faWi ?asa warwas. " sorry 'yar uwa, tashi" da ?yar ta mi?e da taimakon Anas saboda ?ugunta da ya bugu sosai...

Ya ?ara zuba ruwa a fiskarsa a karo na ba adadi. Ya kalli kan sa a madubi sai lokacin ya ga yadda jacket na shi ya Sace da janbakinta.

"This girl is a witch. How could this possibly happen?"Rabon shi da shiga yanayi irin wannan ma ya manta....

"Oga ka fito ayi magana, ka ha?uran ne ko dai" muryan Anas ya katse shi.

Ajiyar zuciya yai sannan ya fito ri?e da jacket a hannunsa yadda ya ri?e ka ce kashi ne ajikin jacket Win. Yana fitowa Anas ya sa dariya.

"Get out Anas, i dont want to see anyone"

"Ka huta mutumina irin wannan al'amari sai da hutu ai"
Najeeb ya wurga ma sa jacket Win. Anas ya chafe ya ce " wannan jacket Win ta tarihi ce"
Sai da ya kai bakin ?ofa ya ce " kar ka manta za ka saurari presentation daga Team D ?arfe goma. Zan sa sakatariyarka ta tuna ma ka idan lokaci ya yi"

Najeeb ya ce " Anas i'll kill you"....

Anas na fita ya samu Farida ya ce " gaskiyar Yaks da ya ce ke da Najeeb fire and fire ne sai dai gaskiya ta ki wutar ta fi tasa zafi. Kar ki bari kowa ya shiga office Win sa sai nan da 1hr kafin nan ya huce"

Farida ta amsa da " ok"

Ko ajikinta dan ta san ha?arta ya cimma ruwa...

Yana zaune ya sa hannu a ?irjinsa yana shafawa ashe yarinyar nan har cizonsa ta yi, da ya duba wajen a madubi yai wani jaa abinka da farin mutum.

"She'll pay for this, i'm not sending her away. Not until she suffer, i'll make sure she cry and cry and cry"


Yana zaune ya kunna laptop Win sa " lets see what the witch is doing"

Tana zaune tana danna waya ga biscuit agefe tana ci. Har zai kashe sai ya tsaya saboda shigowar Khalidah da ya gani. " another bitch" ya faWi a ran sa...


Kai tsaye hanyar office Win Najeeb ta yi Farida ta ce " Malama tsaya"

A gadarance Khalidah ta juyo "and who are you?"

"Idon ki dai bai makance ba ina?. Kin san dai aikin wanda ke zama a kujeran nan ko"

"Ya kamata ki sani, matsayin ki bai kai ya hanani shiga office Win Najeeb ba"

Farida ta taso " Sir Najeeb ya ce bai son ganin kowa sai nan da awa Waya dan haka. Ko ke wacece sai dai ki dawo anjima"

"Ki hanani shiga idan kin isa?" Khalidah ta faWi tana ?o?arin shiga. Farida ta sa hannu ta jawota da ?arfi.

"Ki ri?e matsayinki Malama, ko kuma wallahi ni da ke sai mun kwashi 'yan kallo"

"Ki matsa na shiga. Ke kin ma san ni wacece a kamfanin nan?"

"Najeeb constructions na gani ba Najeeba constructions ba dan haka duk matsayinki a ?ar?ashin mai kamfanin nan ki ke"

"Hmmm za ki sha mamaki yarinya, ko kwana Waya ba za ki ?ara anan ba Najeeb zai koreki, wanda su ka fi ki nitsuwa ma ba sa daWewa balle ke shashasha"

"Eh na ji dai. A bi doka a zauna lafiya"

Khalidah ta yi tsaki ta fita. Sai da ta tafi Farida ta ja numfashi ta ce " wai! na sha da ?yar. Wannan matar fa ta ri?e ni ba ?aramin jin jiki zan yi ba. Allah ya yi halitta anan"

Najeeb da ke kallon komai ya ce "scary bitch"...


..............

?arfe goma saura minti biyar ya fito daga office Win sa.
"Sir na biyo ka ne?"
Bai kulata ba ya fita bayan ya harareta.

Da ya tafi ta ce " ka ji dashi, ni kam kujeran nan tawa ce ina nan daram da kai"

Lokacin da zai dawo tare su ka dawo da Khalidah. Su na shiga office ta cigaba da bayanin abinda Farida ta ma ta sai dai hankalin sa ma baya gareta yanaga takardun da ya shigo da su.

"Najeeb ba ka ce komai ba"

"She's doing her job" ya faWi ba tareda ya kalleta ba

"Najeeb yarinyar nan 'yar iska ce, ?ila ma 'yar ?waya ce kaga Wazu wai za ta yi kokawa da ni idan na ce zan shiga office Winka"

"So?"

"Najeeb ka koreta, ina wancan Joseph Win nan da ya ke aiki da kai kafin na yi tafiya"

"Look Khalidah, i fire who i want to. For now that girl stays"

"Najeeb i demand you to sack that girl"

Da ?arfi ya buga desk Win gaban shi.

"Look Khalidah, dan mahaifinki yanada 8% share a kamfanin nan doesnt mean you can make rules here. I owned 75%, i make the rules here. Understand that or ask your father, he'll explain to you. Now get the hell out of my office"

Khalidah ta fice fuuu cikin fishi.

.............

Cikin sati uku da Farida ta fara aiki a Najeeb constructions ba wanda bai santa ba. Wanda su ke tunanin ba za ta jima ba sai gashi har sati uku, shi kan sa Anas yai mamakin yadda Najeeb ya ha?ura da Farida. A zuciyarsa kuma yana ganin kamar akwai lauje cikin naWi.

Babban matsalar Farida a office ita ce Khalidah, a second floor ta ke amma kusan koyaushe tana third floor. Magulmatan kamfani su ka sanar da Farida cewa Khalidah son Najeeb ta ke, lokacin da ta zo ta yi service Win ta a Kamfanin ta haWu da Najeeb tun daga lokacin kuma ta ?i tafiya, da ke dama mahaifinta na da share a kamfanin sai ta samu Waurin gindi. Shekararta uku a Najeeb constructions amma ba alamar nasara sai dai ta ?i ha?ura...

Ta gaji da cin abincin canteen kullum sai kashe kuWi ga abincin a zuba ma ka kamar kana ro?o duk da ma mafi yawancin lokuta Engr Mathew ko Arch Hamza wani cikin abokan Yakubu ke siya ma ta. Ba ma wannan ba abincin ma bai ma ta yadda ta ke so ba.

Ta zuba faten doya da ya ji ganyen alayyaho da kifi a plate. Gaba Waya ?anshi ya baWe office Win, ta na ci tana korawa da zoSonta mai sanyi a haka Najeeb ya shigo. Bai ma ta magana ba ya shige office Win sa, yana shiga ta ji kira. Tsaki ta yi ta ce " yana gani fa abinci na ke ci" haka ta ajiye ta shiga office Win sa.


"Miss Salihu. The next time you eat in the office, 10% zan cire a albashin ki. Is that clear?"

"Ok Sir " ta faWi ta fita tana ?un?uni...

.....................

Farida ta zaunar da Baaba Sabuwa ta yi ma ta bayanin abinda ke faruwa tsakanin AbdulWahab da Maijiddah. Da kuma ?udurin AbdulWahab Win na son turo iyayen sa.
Baaba Sabuwa ta ce idan dai da gaske ne za ta sanar da Baffa Musa sai ya basu lokaci.
Farida ta ce " yanzu Baaba Sabuwa ba ki yarda ba kenan?"

"Farida na fi kowa damuwa da rashin auren Maijiddah, sai dai maganar AbdulWahab Win ne ta zo kamar almara"

"Addu'arta ne ya ?arbu. Kin san tunda na zo gidan nan kullum dare Maijiddah sai ta fi awa Waya tana sallah tana ro?on Allah ya bata miji. Ko ba ta sallah sai ta tashi ta ro?eshi. To Ubangiji mai jin ?an bayinsa sai ya kawo ma ta wanda ba ta taSa tsammani ba. Baaba Sabuwa ki godewa Allah kawai ki cigaba da yi ma ta addu'a"

Cikin satin Alhaji Bello Hassan Kachako da wa su wakilan AbdulWahab su ka zo. Bakin Baffa Musa kasa rufuwa yai, shi ba dan ya gani zahiri ba ko lokacin da Baaba Sabuwa ta gaya ma sa bai gama yarda ba. Su zuwan da su ka yi idan an basu Maijiddah su na so bikin kar ya Wau lokaci.

Baffa Musa kam zani ne ta tadda muje. Dan haka ya amince da sauri.
Sati na zagayowa aka kawo sadakin Maijiddah, dubu Wari da hamsin. Wata uku aka sa biki su ka nemi a dawo da shi wata biyu Baffa Musa ya amince. Duk da kuwa bashida kuWi a ?asa dan ya gama kashe kuWi wajen bikin su Salima. Sai dai ba zai bari damar da ya ke nema tun da jimawa ya kuSuce ma sa ba. Allah na gani ya so a haWa bikin Maijiddah da Farida sai dai hakan bai yiwu ba. 'Yan uwan Rayyan sun ce Rayyan yana so ya haWa ginin sa kafin ayi biki...

Wannan babban al'amari ya sa kishiyoyin Baaba Sabuwa kowa yai tsit dan abin ya ba su mamaki, duk cikin yaran da aka aurar ba mai sa'an Maijiddah. A gaba Waya yaran ma Yayar Maijiddah wadda ita Maijiddan ta biyo wato Bilkisu ita kaWai ta auri wanda yai boko sosai kuma ya ke da hali yana aiki a kamfanin insurance, sai gara-gara mijin Kulthum wanda shima ma'aikacin Kamfanin Airtel ne.

Abu kamar mafarki fa yadda su ke tsokanarta da Matar Custom sai ga shi har sadakinta an bayar saura a Waura aure kawai.

......................

Tana kwance wayarta ya fara ringing tana Wagawa ta ga Sir Najeeb. Mi zai sa ya kira a wannan lokaci? Ta dai Wauki kiran.

"Miss Salihu, i asked you to send me a copy of the proposal before you leave. What happen?"

"Ya Allah! Na manta zan turo ma ka yanzu"...

Yana zaune yana sipping tea Win sa ta turo ma sa sa?on. Sai da ya duba ya ga aikin bai yi kyau ba akwai gyararraki. Nan ya sake kiran ta.
Tana amsa waya ya fara faWa "Miss Salihu what is this? Mi ki ka turomin? Haka na ce ki yi?" Jin ?orafin yai yawa ya sa ta ce

"Domin kai ?orafi danna Waya, domin neman ?arin bayani gameda aikin da aka maka danna biyu, domin magana da Aisha Farida kai tsaye danna uku...."

Ba ta gama ba ya kashe wayar.
Farida ta yi tsaki, " shi agidan ma ba za ka huta ba aiki, ya san da ya na yi wannan Win. Wallahi ba za ka kasheni da aiki ba"

Najeeb ya cillar da wayar yana cize leSen sa na ?asa. He's waiting for the perfect time ya aiwatar da ?udurinsa, just a perfect time. Yarinyar nan sai ta raina kanta...



*=خ?SAKATARIYA TA=خ?*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



*Free page*

0?? 0?? 8??


Washegari a office Najeeb bai ma ta maganar sha?iyancin da ta ma sa ba, iya kaci tana nuna ma sa proposal Win ya ce ta je ta gyara.

Tana aiki sai ga Sister Munibat ta shigo.

"Sister Farida ya aiki"

"Alhamdulillah"

"Sir Najeeb yana ciki?"

"Eh ki shiga"

Minti biyar sai ga ta ta fito har za ta wuce ta ce " Sister Farida Wan bani ruwa mai sanyi ma na, fridge Win office Wina ya Saci"

Farida ta mi?a ma ta satchet water mai sanyi.

"Na gode sister" har za ta tafi Farida ta ce " yawwa idan kina son zoSo ko kunun aya, gobe zan fara zuwa da shi"

Sister Munibat ta Wan yi dariya ta ce " a cafeteria za ki dinga ajiyewa?"

"A'a anan office Wina, mai so sai ya zo ya siya"

"Toooo, ke da Sir Najeeb kunfi kusa, amma bana tunanin zai amince da haka"

"Sister Munibat ke dai ki sanar da 'yan wajen kun nan kawai"

Sister Munibat tace "Allah ya kawo kasuwa" Farida ta amsa da Amin...


Washe gari Farida ta haWa zoSo gora shabiyar da kunun aya gora goma. Tun kan ta shigo ta Wan bibbiya wajen mutanenta ta sanar da su, wasu a lokacin su ka ?arSa dan wa ya ke da garajen zuwa har Office Win Sir Najeeb siyan zoSo...

Tana aiki a computer Najeeb da Anas su ka fito.

" 'yar uwa sannu da aiki ko"

"Na gode Yayana"

Har zai shige ta ce " Ya Anas ga zoSo fa, harda kunun aya"

" ?anwata kenan, kina sha'aninki"

"Yaya ai mai neman kuWi kam kowani ?ofar samu ya gani shiga ya ke"

"Well Hakane, Allah ya kawo kasuwa"

"Na kawo ma ka zoSo ko kunun?"

"Ki bari anjima yanzu zamu fita wani waje nida mutumunki ne"

Kafin ya gama surutun sa Najeeb kam ya yi gaba...


.....................


Tana tsugunne gaban fridge tana duba sauran zoSonta wanda na Anas ne da na Sir Najeeb da ta ajiye mu su, yanzu Yakubu ya zo ya ?arSi na sa.

"Miss Salihu"

A firgice ta juyo dan ba ?aramin tsorata ta yi ba.
"Ya Allahu! Sir Najeeb ai sai ka sa hawan jinin mutum ya tashi. You scared the hell out of me"

"To my office, Now"

Yana shigewa ta fara mimicking na sa " Miss Salihu, to my office now nnnnnnaa. Mtsww"


Ta Wau zoSo Waya wanda yai sanyi sosai ta shiga da shi.
Tana zuwa ta ajiye ma sa akan table ta ce "Sir na san kafi son shan tea ko coffee amma wannan zoSon one in town ne. Albarkacin ha??in ma?otaka za ka dinga samun kyautar goran zoSo Waya"

Tunda ta fara magana ya zuba ma ta ido har sai da ta kai aya. Duk yadda ya ke jin tsanar yarinyar nan wannan quality na ta na rashin tsoro yana impressing na shi. Idan ka cire Anas duk girman Kamfanin nan babu wanda ke iya tsayawa gaban sa ya faWi magana son ransa sai ita. People fear him, but this skinny girl idonta ?yam ya ke duk lokacin da ta ke gabansa babu tsoro ko fargaba a tattare da ita.

"Sir ka taSa zoSon ka ji, Allah sai ka yi santi"

"Miss Salihu, duk wani rules and regulations na wannan Kamfani yana da muhimmanci. But na ga alama ba ki Wauke su da daraja ba. You dont wear cooperate clothes, you eat in the office you... you... you and only you Miss Salihu"


"Haba Sir, tun ranan da kace na dena cin abinci a Office fa na dena"

"Oh really, and that yellow thing you ate in the morning yersterday?"

"Kai Sir ya akayi ka gani? Ban karya ba na fito shine na karya a office"

"I see. And this" ya nuna goran zoSo da ta ajiye"

"Alakoro na kawo ma ka fa. Tunda dai Allah ya haWamu ma?otaka"

"Look Miss Salihu, get this in to your dumb skull. Office ba wajen ciye-ciye ko kasuwanci bane, you keep on doing it i keep on cutting your salary. Now out of my office"

Ji take kaman ta make shi amma ba hali. Ta juya a hankali tana tafiya.
"Miss Salihu" dama a kufule ta ke ta juyo da sauri ta ce " Sir yanzu kuma mi na yi"

"Take this

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login