Showing 96001 words to 99000 words out of 145791 words

Chapter 33 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

341

Wauka da Anas wassu kuma da Daddy. Allah sarki ya yi hoto da yawancin 'yan uwan sa amma ba hoton Mom ko guda Waya a wayan da ta gama ta koma kan text messages ta ga duk yawanci alerts ne sai sa?onni na ma'aikata ko clients.
?aya wayan ta kunna, wannan kam da ta shiga gallery Win hotuna biyar kacal ta gani aciki. Hoton farko na Mom ne tana budurwa kaman ma ranan aure ne dan ta sha ado na gwalagwalai da dimond ga shi kayan da ta sa wani kaman bridal dress ne kalar pink. Sai Waya hoton kuma Mom ne da wani Wan yaro a gaban cake. Ta zooming hoton sosai sai ta ga a jikin cake Win an rubuta *Najeeb is one*. Dariya ta fara tana ganin yadda Najeeb ya ke so cute har da murmushin sa a hoton.
"Ayya! Miji na yana Wan yaro"

Ta jima tana kallon hoton kafin ta tura zuwa hoto na gaba. Wannan hoton family picture ne kaman a Birthday Win Najma ne lokacin tana shekara shashida. Mom, Daddy, Najma, Najeeb da kuma wata budurwa wanda ba ta gane ko waye ba ce. Hoto na huWu ma na wancan budurwan ce, tana murmushi ta sa graduation gown ta Waga hulan sama. Cikin ranta ta ce kowaye ce wannan tana da muhimmanci a rayuwan Najeeb, cikin ran ta ta ke tunanin ko budurwan nan babban yayar su Najeeb Win ce? To amma kuma Anas ya ce 'ya'yan Daddy uku ne. Hoto na biyar da ta gani sai da ta mi?e tsaye. ?wa?walwanta ne ya shiga tunani, jijiyoyin jikinta suka fara guje-gujen kai sa?o domin su taimakawa ?wa?walwar ta yi bincike cikin gaggawa.

"Na tuna, Wallahi na tuna" ta faWa da ?arfin ta...

Watarana sun fita supervision aiki wani waje. Tana gefen Najeeb yana magana da wassu sai ga wani mai saida cucumber a wheelbarrow. Wassu ma'aikata su ka nufe shi su na siya. Yadda mai cucumber ke yanka ta yana zuba yajin ?uli sai ta ji yawun ta ya tsinke.

"Sir Najeeb ina zuwa" ta faWa tana barin wajen da sauri. Zuwa ta yi aka yanka ma ta cucumber ta Wari, ga albasa da aka yanka siri-siri da shi abin gwanin sha'awa. Tun a wajen ma ta ke ta haWiyan miyau. Ta ?arSi ledan ta bi bayan Najeeb da Wan sauri-saurin ta saboda ya nufi wajen da motar sa ta ke. Tana shiga motar ta buWe ledar, ?anshin albasa da ?arago ya cika motar. Maimakon ya tada motar sai ya tsaya yana kallon ta yadda ta ke sa hannu tana cin cucumber.
"Kai! yajin nan ba ?aramin maggie ya ji ba" ta juyo ta kalli Najeeb da ya zuba ma ta ido.
"Sir Najeeb za ka ci ne?"

"Miss Salihu..." sai kuma yai shiru ya tada motar

"Sir Najeeb ka san ba na iya juran yunwa, ga shi tun Wazu mu ke ta yawo cikin rana"

Bai kulata ba ya maida hankalin sa ga tu?i da ya ke yi.

"Sir Najeeb Allah ka ci, kasan ance maza su dinga cin cucumber saboda yana ?ara mu su ruwa" ta yi saurin ri?e bakin ta jin abinda bakin ya riga ya faWa

?an juyowa da yai ya kalleta ya sa ta ce "Sir Najeeb ka ji mi na ce ne?"

"Wani irin ruwa?" Ya faWa ba tareda ya kalleta ba.

"Nima ban sani ba, kai namiji ne ai ka san irin ruwan ai"

"Ke kuma mace da ki ke ci mi zai ?ara mi ki?" Ya faWa yana kallon ta.

Basar da zancen ta yi ta ce "tunda ba za ka ci ba shikenan"

Wajen traffic light da su ka tsaya ta cigaba da cin abinta. Hoton da ya Wauka daidai ta kai cucumber baki ne.

Rungume wayan ta yi tana dariya. Wani daWi takeji a duk ilahirin jikin ta, rabonda ta ji daWi haka tun ranan da su ka ci gasa. Kai ya ma fi. Hoton ta a wayan Najeeb, duk da ma ta san ya Wau hoton ne dan ya dinga dariya saboda ga bakinta cike da abu kuma ga shi ta kai hannu tana son ?ara cusa wani cucumber.

"I love you Najeeb, I love you" yanzu kam ta yadda ko ba so bane to Najeeb yana jin wani abu gameda ita...

Wajen message ta shiga tana duba sa?onnin wayan wanda ba su da yawa kaman Waya wayar.
Text Win da ta ci karo da shi an tura wa wani number da aka saving da *Aysherh* ne ya tsaya ma ta a rai. Duka texts Win sai da ta bisu ta karancesu. Ta gane text Win amma kanta ne ya Waure. Numban Ayshern ta duba wanda ya sa numfashin ta ya tafi hucin gadi na 'yan da?i?ai.

" N-J, Sir Najeeb shi ne N-J" ta faWa tana dafa ?irji.
Sai yanzu ta gane shirmenta na baya. Tana ta neman ma su suna da ya fara da N a kamfani bayan ga mai Kamfanin nan da ke da sunan NJ
"N-J, Najeeb Jibo" ta furta tana dariya kaman wata zararriya.

Its true kenan abinda Anas ke faWa. Najeeb has feelings for her. Zama ta yi tana tuno abubuwan da su ka faru tsakanin su tun daga farkon fara aikin ta da shi har ?arshen haWuwar su. Duk wani abu da zai yi hinting feelings Win Najeeb sai da ta za?ulo shi...

Tana cikin mota ma sai murmushi ta ke wani lokaci kuma sai ta yi dariya. Hatta Dreban ta Abdullahi sai da ya tsargu ko Madam Win na sa ?alau ta ke yau Win.

"Hajiya amma dai lafiya?"

"Lafiya Malam Abdullahi" ta amsa tana sake duba hoton da Najeeb ya Wauketa.

Ba su yi nisa da gida ba Daddy ya kirata akan ta zo gidan Hajiya Mama. Ta so ta ?arasa asibiti ta ga mijinta ko da na minti Waya ne amma dole ta bari ta gama da komai dan ?ilan idan ta je wajen sa ba za ta iya barin gefen sa ba yau.
Cewa ta yi Abdullahi ya kai ta gidan Hajia Mama...


Ta san Hajia Mama ba lafiya tun kwanaki to amma kusan sati kenan da aka sallamota daga asibiti. Rabonta da 'yar tsohuwan ma kusan kwana takwas, tun tana asibiti rabon ta da ita.

Gaskiya 'Yar tsohuwa na jin jiki dan yadda ta ganta ba ?aramin bushewa ta yi ba. Tana kwance akan gado su Mom, Daddy, Uncle Sulaiman da Hajia Fatima su na kewaye da ita.

Har ?asa ta tsugunna ta gaida su, kafin Daddy ya ce "Mama ga Aishatun na ki ta zo"

Hajia Mama ta Wan mi?a hannu tana yiwa Farida alamar ta zo. Farida ta ?araso ta tsugunna a bakin gadon tana ri?e hannun Hajia Maman.

"Aishatu ce ko?"

Hajia Fatima ta ce "e ita ce, ba kin ce a kira mi ki matar Najeeb ba"


"Najeebullahin ya tashi ne?"

Farida da idon ta ya ciko da hawaye ta ce "zai farfaWo Insha Allahu Hajia"

Hajia Mama ta Wan yi murmushi, ta san Allah bai bata haihuwa ba amma ya bata 'ya'ya da jikokin da za su tuna da ita bayan rai yai halin sa.

Akwai wani awarwaro kaman bangle na zallan azurfa da ke hannun Hajia Mama. Ko su Daddy da shi su ka tashi su ka gan ta. Ba su taSa gani ta cireshi ba.

Hajia Mama ta sa hannunta ta cire awarwaron azurfan ta mi?awa Farida.
"Mutane dayawa sun nemi na bar mu su wannan awarwaron amma na ?i, kin san miyasa na baki?"

Farida ta girgiza hawaye na zubowa a idon ta.

"Na yiwa Najeebullahi al?awarin zan bawa matar sa awarwaron nan..."

Tari ne ya ?wace ma ta. Ta jima tana yi kafin ta cigaba.

"Kyautar budurci ne, tundaga ran da Alhaji ya sa mi ni a hannuna ban taSa cire shi ba sai yau. Ki ri?e shi da daraja"

"Insha Allah Hajia" ta faWa tana sa awarwaron a hannun ta.

"Allah Sarki Najeebu na. Allah ya tashe ka"

Kowa a wajen sai hawaye.

Mom ta taso ta dur?usa gefen Farida da ke sheshshe?ar kuka.

"Hajiya" Mom ta faWa cikin raunatacciyar murya

"Nabilatu ce"

Mom ta gyaWa kai.

"Ki yafe min dan Allah. Najeeb ya yi gaskiya ni ba uwa ta gari ba ce, ranan da Aisha za ta rasu ta kira ni sau biyar, kuma daga jin yadda take nishi na san tana jin jiki amma kishi ya rufe min ido ban je na taimaketa ba, ban kuma kira an je an taimaketa ba har ta haihu ita kaWai ta rasu ba kowa a wajen ta. Ki yafemin"

"Allah Sarki Najeebu ashe dai dalilin da ya sa ya ke gudun ki kenan. Na yafe miki, ai dama sababin mutuwar Aisha rubutacce ne tun kafin ta zo duniya. Allah ya yafe mu gaba Waya. Na yafe wa kowa"


..................

Duk wani Wokin zuwa asibiti da ta ke sai ta ji ya fita a ranta. Tana so ta tsaya da tsohuwar nan wanda ta ke cike da tarin barkwanci.
Ranan ba ta bar gidan ba sai taran dare. Da ta je ma kuka ta dinga yiwa Najeeb tana nuna ma sa awarwaron da Hajia Mama ta bata...

Da asuba bayan ta yi sallah ta yi azkar ta Wau al?ur'ani ta zo saitin kunnen Najeeb tana karanta ma sa kamar yadda ta saba. Da ke asabar ne ba za ta je aiki ba. Kusan ?arfe shida da rabi sai ga kiran Mom akan Allah ya yiwa Hajia Mama rasuwa tsakar daren jiya, tun daga wajen ta fara hawaye...


Tareda ita aka yi karSan gaisuwa har na kwana uku. Cikin kwanaki ukun nan sau Waya ta ke zuwa duba Najeeb...

7days later

Daren ranan jummu'a tana zaune akan kujera tana karatun ?ur'ani bacci ya sace ta. Tana bacci ta yi mafarki Najeeb ya farka yana kiran sunan ta. Da murmushi ta buWe ido lokacin da ta farka. Haka kawai sai ta tsinci kan ta da zuwa dubashi ko dai da gaske mafarkin ta zai zama gaskiya.
?ura ma sa ido ta yi, kaman a mafarkin sai ta ga gashin idon sa yana Wan rawa, chan kuma sai idon ya buWe, ido ta zaro ganin idon sa ya buWe. Sake rufe idon yai ya sake buWewa a karo na biyu a karo na uku kam da ya buWe bai sake rufewa ba.

Farida da ta yi suman tsaye na Wan da?i?ai ka sa yarda da abinda idon ta ga gani ta yi ta fara murza idon ko dai har yanzu bacci ne a idon ta. Ganin idon sa a buWe ta mari kumatun ta da ?arfi dan ta tabbatar dai ba mafarki ta ke ba. Bakin sa ta ga yana motsawa kamar zai yi magana amma bakin ya ma sa nauyi. A hankali ta ?arasa wajen sa hannun ta na rawa ta kai yatsar ta kaman za ta sa a idon sa sai ta ga ya fara ?yaf?yafta idon.

"Sir Naj..." maganar bai ?arasa fitowa ba ta faWi wajen a sume...



*Team Najeeb ku sha rawan shoki wannan page na ku ne*





*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


0?? 3?? 9??





Yana son Waga hannun sa amma hannun ya mai nauyi banda yatsun sa da su ke motsi ya kasa Waga hannun sama. Da farko ba?i ya ke gani daga baya kuma ya ci karo da idon mutum. Ba zai iya cewa ya san mai idon ba hakanan kuma ji ya ke kaman ya jima yana kallon mai idon. ?aran na'ura da kuma abubuwan da ya ga an jona ma sa a ?irji ya tabbatar ma sa a asibiti ya ke. ?o?arin tuno dalilin da zai kawo shi asibiti ya ke amma ya kasa. A hankali ya fara ?o?arin tursasa ma ?wa?walwar sa domin ta gano abinda ya kawo shi asibiti. Yana so yai magana amma ya kasa, haka ya cigaba da kallon sama still yana ?o?arin gano miya faru da shi da kuma inda ya ke.

Tun ?arfe huWu na dare sai ?arfe biyar da kwata ta farfaWo. Initially ?wa?walwarta bai tuno ma ta miya faru ba, amma cikin rabin sa'a da ta tuno abinda ta gani sai ta yi wuff ta tashi.
Har lokacin idon sa a buWe ya ke.
"Da gaske Sir Najeeb ka farfaWo?" Ta faWa tana shafa fiskar sa.
Da yana da bakin magana da zai tambayi dalilin taSa shi da ta ke.
Dariya ta ke, murmushi da kuma kuka duk a haWe. Ta jima tana kissing kumatun sa duka biyu kafin daga bisani ta ankara ko Sujudish shukri ba ta yi ba.
Ta gyara Waurin Wankwalin ta sannan ta yi kabbara ta yi sujjada. Bayan ta Wago da gudu ta je wajen jakarta ta fito da waya, ba za ta iya barin Wakin nan ba. Idan ta fita zai iya rufe idon sa ya ?i buWewa.
Numban Daddy ne a kusa dan haka shi ta kira, har wayan ya katse ba a Wauka ba. Ba ta yi ?o?arin sake kira ba sai ta kira numban Mom. Sai da ta kusa yankewa kafin aka Wauka.

"Hello Mom ya tashi, ya tashi mom. Idon sa a buWe har yanzu, Mom ku zo ya tashi" wassu maganganun ma ba ta san ta yi su ba dan abin na ta har da shirme.

"Najeeb ya buWe ido?" Mom ta tambaya da mamaki

"Yes Mom wallahi idon sa a buWe ya ke har yanzu"

"Muna zuwa yanzu ki kira likita" har za ta ajiye wayan sai ta kuma cewa "Aisha dan Allah ki turomin hoton Wana na gan shi"

"Yanzu ma kuwa Mom"

Tana katse kiran ta shiga camera ta fara video Win Najeeb.
Shi kan kallon ikon Allah kawai ya ke yi yana ?yafta ido. Bai san me wannan matar ke yi ba, ihun da ta ke ma ya sa bai gane maganganun da ta ke faWa.

38sec video ta turawa Mom wanda ta ke saukowa daga stairs. A ?asa ta haWu da Daddy daya dawo daga masallaci.

"He's awake, our son is awake" ta faWa tana fashewa da kuka.
KarSan wayar da ta ke nuna ma sa yai ya kunna video Win, and there it is, idon Wan sa Najeeb a buWe har yana ?yafta ido.

"Alhamdulillah, Alhamdulillah" ya faWa yana mai sujudi. Mom ma ganin haka ita ma ta bi shi ta yi sujjadar...

Tana turawa Mom video ta fara kiran numbar Dr Sadiq da ke shima na masallaci bai Wauka ba, sai ta kira Dr Johnson, shi kam ya Wauka amma ya sanar ma ta baya asibitin ta kisa Dr Usama. Duk ma su kula da Najeeb tun daga doctors zuwa nurse tana da numbobin su. Hatta cleaner da ke zuwa gyara Wakin musamman idan bata nan tana da numban su...

Kusan minti shida sai ga Dr Usama ya shigo.

"Doctor ka gani ko, ka gani idon sa a buWe ko?"

Wanni na'ura ya Wauko mai kaman torchlight ya fara haska idon Najeeb da shi. Farida na gefe tana sauke numfashi.
Duk wani response na ido Najeeb ya yi. Ya ci first step a cikin glasglow coma scale da ake yiwa wanda su ka farfaWo daga coma.

"Ka na jina?, are you hearing me?" Dr Usama ya faWa

Najeeb sai motsi ya ke da baki amma maganar ta ?i fitowa.

"Idan kana jina ka motsa hannun ka" ya faWa yana kallon hannun.
Najeeb ya fara motsa hannun sa a hankali.

"Alhamdulillah" Dr Usama ya faWa.

"Dr Usama ya baya magana?"

"Malama Aisha kenan watanni fa yai a kwance ba magana ba motsi, a hankali komai zai dawo dai-dai. Alhamdulillah ma tunda har ya fahimci mai na faWa"

"Allah ya baka lafiya miji na" ta faWa tana goge hawaye.
?arfe shida ta gota kafin su Daddy su ka iso.

Har lokacin Dr Usama na wajen tareda Dr Wunmi. Duk abinda su ke a kan idon Farida. Ta ?i matsawa ko nan da chan.

Daddy dai ya yi ta maza bai yi kuka ba amma Mom kam kuka ta fara ganin yadda ake ?o?arin juya kan Wan ta saboda wuyan da ya ri?e. ?wanciya waje Waya tsawon watanni ba wasa ba...

Su ukun suna tsaye a kansa sun ?ura ma sa ido, yadda su ke kallon sa ka ce jaririn yaro ne sabon haihuwa.
?arfe takwas aka ce za'a ma sa Computerize Tomography Scan (CT-scan)
saboda a gano ko akwai matsala a ?wa?walwar. Najeeb ma idon ya zuba mu su. Daga ya kalli Daddy sai ya kalli Mom da ke hawaye sai ya kalli Farida da ta kasa rufe baki.

Yanda ya ke jan numfashi ma ka san a wahale ya ke yi.
Duk cikin su ba wanda ya matsa daga gefen sa har aka zo aka fita da shi. Sai da aka tafi da shi tukunna Daddy ya kira Najdah ya faWa ma ta sannan ya kira ?anin sa...

Kafin a gama yi ma sa komai 'yan uwa sun cika wajen. A kwance aka turo shi aka dawo da shi Wakin. Kowa sai tausayi yadda ya ke abin tausayi. Ga baki amma ba magana.
Likitan ne ya kira su gefe yana briefing na su akan abubuwan da za su yiwa Najeeb saboda taimakon sa har ya warware. Kafin result Win scan Win sa ya fito kar a dinga hayaniya a wajensa kuma mutanen da su ka fi kusa da shi ne kaWai za su tsaya kusa da shi dan idan yana ganin ba?in fuska zai confusing Win sa...

Kwana biyu kafin aka fara Waura Najeeb akan wheel chair, har lokacin baya magana sai dai wani lokaci idan likitoci na tambayar sa yana gyaWa mu su kai tunda kan ya fara motsawa yanzu. Da ke an hana hayaniya, banda wanda su ke kusa da shi ba wanda ya ke zuwa wajen sa.
Farida kam duk da yanayin da ya ke ciki na rashin magana da rashin iya motsa jiki tafi kowa farin ciki saboda yanzu idon Najeeb a buWe su ke, zai kalleta za ta kalle shi.
A rana na biyar ya fara iya Waga hannun sa har ana bashi abu yana iya ri?ewa kuma har lokacin ba magana.

Bayan CT scan da aka ma sa sai da aka kuma yin MRI wanda aka tabbatar mu su Najeeb yana da severe traumatic brain injury. A yadda su ka mu su bayani Najeeb zai jima kafin ya iya yin komai da kan sa hakanan kuma zai iya manta wasu abubuwan gaba Waya, wasu abubuwan kuma sai a hankali zai dinga tuno su.
Farida kam ta dena zuwa office, ko da abu ya taso sai dai Anas ya kawo ma ta ta yi cike-ciken da za ta yi a asibitin. Yanzu kam ita da Mom su ke kwana da shi. Har gara itama ta dena kuka yanzu, amma Mom idan ta ga ana ma sa neuropsychological

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login