Showing 39001 words to 42000 words out of 145791 words

Chapter 14 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

307

na san baki ci wani abin kirki ba yau"

A karo na ba adadi cikinta ya sake yin ?ugi, wannan karan kam AbdulWahab ya ji.

"Sorry princess yunwa ko?"

Idan ta cigaba da shiru za ta cutu haka nan da kunya ace ta gaya ma sa matsalarta sai dai ya za ta yi.

"Ki shiga ki yi alwala ni inada alwalata" ya katse tunanin ta

Ai da sauri ta mi?e ta shige banWakin. Duk yadda ta so ta daure ta yi alwala amma hakan bai yiwuba dole dai sai da ta je ta zauna a toilet. ?arshen kunya sai ga shi ?aran gudawan na fitowa da ?arfi wanda tabbas ta san AbdulWahab da ke Wakin ya ji.
Ta gama amma kunya ya sa ta kasa tashi ta yi flushing, ta jima tana zaune daga baya ta yi ta maza ta tashi ta flushing na shi sannan ta yi alwala. Sai dai ka sa fitowa ta yi daga banWakin dan ba ta san da wanni ido za ta kalli AbdulWahab ba.

Jin shiru kuma ta ?i fitowa ya ce " gimbiya ko na zo na fitar da ke ne?"

Ta sauke ajiyar zuciya sannan ta fito. Daga bakin ?ofa ta tsaya kanta a ?asa ta ce a hankali " I'm sorry, cikina ne ya ruWe Yaya"

Tasowa yai har wajen da ta ke tsaye ya kamo hannunta ya ce " There's nothing to be sorry about my dear, mun riga mun zama Waya ai"

Sai da ya zaunar da ita sannan ya ce "kinsha magani?" Ta Waga ma sa kai.

"Barin haWo mi ki tea sai ki fara sha"
Fita yai daga Wakin wanda cikin minti shabiyar da ya Wauka sai da Maijiddah ta sake zagayawa banWaki.

Lokacin da ya dawo ya sameta a Wan kwance gefen gado. He know she's nervous shiyasa ta ke experiencing wannan abun. Ya tuna akwai wani abokinsa mai irin wannan, ko exam za su yi sai ya Sarke da gudawa, a ranan da za su fara exam na Waec shekaru da dama da su ka wuce sai da Hussaini ya makara saboda ruWewa da cikinsa yai.


A yadda ya ganta she's already weak, idan yai yun?urin yi ma ta wani abu that will label him a cruel man.
Taimaka ta yai ta tashi ta sha tea ya haWa ma ta da kaza.
"Ki kwantar da hankalin ki ba abinda zan miki, ki ci ki samu ?arfin jikin ki"

Shi da kan shi ya fara ba ta naman a baki har ta ?oshi. Ya ce ta shiga ta yi wanka ta ce na yi.

"Kinga yanzu jikinki ya tsatstsafo da gumi saboda tea da ki ka sha. Ki je ki watsa ruwa"

Gaba Waya kunya sai ya sake rufeta. Ta tashi ta shiga ta sake wanka da ta fito ba ta same shi ba ya tattara wajen. Ta yi saurin buWe closet ta nemo kayan bacci riga da wando ta sa, sannan ta Waura hijab akai.

Da ya dawo a zaune a bakin gado ya sameta.
"Hauwerh cire hijabin nan akwai zafi"

Ba mu su ta cire hijabin ta sunkuyar da kai tana wasa da bakin pyjamas Win ta.

"Ya cikin na ki?"

"Da sau?i"

"Ki kwantar da hankalin ki ba abinda zai faru kin ji"

Ta gyaWa kai.

"Now breath in and breath out"

Ba ta gane ba har sai da ya nuna ma ta yadda za ta yi da kan sa sannan ta yi yadda ya ce. Sai da ta yi kusan sau goma kafin ya ce ta kwanta.

Kafin ya shimfiWa sallaya yai sallar nafila tuni bacci ya sace amaryar sa. Da ya idar sai ya gyara ma ta kwanciya sannan ya kwanta bayanta ya musu addu'a ya kashe wutan Wakin...


Washe gari da kunyar sa ta tashi tunowa da tai da abinda ya faru jiya. Sai dai shi kam ko ajikinsa, nuna ma ta yai wannan shine amfanin auren domin sun riga sun zama Waya. Duk wani matsalarta na shi ne, haka nan duk matsalarsa na ta ne.

Da dare su ka je gidan su sallama, daga nan su ka wuce gidan su Maijiddan. A wannan lokacin Farida ta tambayeta ko gudawar ta tsaya kafin ango ya shigo. Maijiddah ta ce "inaa, Anty ni kam ai na sha kunya" a ta?aice ta gaya ma ta abinda ya faru Faridan ta yi ta ma ta dariya.
Ba su jima ba su ka wuce saboda da sassafe jirgin su zai tashi.

Daren ranan ya gaya ma ta basic abubuwan da ya kamata ta sani gameda airport da jirgi. Sannan ya jaddada ma ta ba abinda zai faru yana tareda ita.
Ko breakfast ba ta iya yi ba saboda kar ta ci wani abu ya dameta. ?arfe tara jirginsu ya wuce Lagos. Kuma Alhamdulillah Maijiddah ba ta yi gudawa ba, sai dai ta tsorata kam lokacin da jirgin zai tashi, ba dan AbdulWahab na ri?e da hannunta yana kwantar ma ta da hankali ba ?ila da ta yi kuka. Sai da jirgi ya lula sama sannan ta Wan samu nitsuwa kaWan...

Asha amarci lafiya Maijiddah (banda gudawa plz=??)


.........................


Safiyar Monday Farida ta fito aiki duk da kuwa gajiya bai saketa ba, sai dai kamar yadda ta yiwa Maijiddah dariya sai gashi itama tana tsaka da aiki cikinta ya hautsina. Da farko sharewa ta yi tana mita " mutum ya yi ta ciye-ciyen mai kwana biyu ba dole ciki yai ta kuka ba"

Sai dai fa lokaci guda ta kasa yin komai ta tashi ta nufi office Win Najeeb da gudu dan nan ne kusa da ita sannan ta Wauka baya office Win dan ya fita Wazu ya je meeting. Abinda Farida ta manta shine ya riga ya dawo tuntuni.
Da gudu ta zo ta wuceshi yana zaune yana aiki, kafin ta ?arasa ma ta saki tusa a hanya.
Yana shirin buWe baki yai magana kan shigo ma sa office da ta yi da gudu ya ji ?aran tusan da ta yi...


Hankali kwance Farida ta zauna ta zazzage kayan cikinta, dama tun ran asabat rabon da ta yi, ga shi ba ?aramin abinci ta ci ba a bikin nan. Ta jima a ciki kafin ta wanke ta yi flushing, kasancewa banWakin yai gum sai ta Wau air freshner ta feffesa ta ?ara buWe windown banWakin da kyau saboda iska ya ratsa.

Ta fito tana Wan daddanna ciki tana faWin "kai abubuwan da na ci a bikin nan ai sai barka. Kashi rahama ne Allah, ka ji yadda na ji wani sa?ayau lokaci guda"

Cak ta tsaya da tafiya lokacin da muryan da ba ta taSa tunanin ji ba a wannan lokacin ya doki kunnenta

"Miss Salihu"

Kaman ta nitse cikin office Win haka ta ji sai dai ita Aisha Farida ce dole ta nuna dakewarta. Tukunna ma dama yana office lokacin da ta shigo? ko dai bayan ta shiga banWakin ne ya shigo office Win.

"Miss Salihu whats the meaning of this?"

Da ?arfinta ta waiwayo bayan ta sauke ?aramar ajiyar zuciya. Ita Win expert ce wajen waskewa, ta ce

"DaWin abin ma kowa yana yi, abinda na yi ba farau ba ne akai na. Ni'ima ce da ubangiji ya baiwa bayinsa dan ya nuna ma na mu Win ba komai ba ne. Da Sarki da shugaban ?asa da maikuWi da talaka, malami da jahili, mai kyau da mummuna, mace ko namiji, fari ko ba?i. Dukkan mu muna da bu?atar wannan ni'ima. Abu ne ba babba ba yaro"

Ta Wan haWe rai ta ce " yanzu haka Sir Najeeb kai ma wannan ni'imar sai da ka yi ta kafin ka zo office yau, ko tun jiya rabon da ka yi?"

The girl is really crazy, taya za ta yi abin kunya and pretend kaman ba komai. Masifa ya ke so ya ma ta amma maganganunta sai su ka kusa sa shi dariya. Ya daure ya ce " Miss Salihu a wani dalilin ya sa ki ka yi min amfani da banWaki?"

"Saboda ya fi kusa da ni mana"

"This should be the last time da za ki yi haka"

"Ok Sir"

Har za ta wuce sai ta juyo ta Wan yi gyaran murya ta ce " Sir ina da magana"

Ido ya Waga ma ta alamar miye.

"Sir, tsakani da Allah tusar da na yi Wazu ka ji ta?"

Kallon-kallo su ka tsaya yi. Har ga Allah tana son sani dan bayan ?arar da tusar ta yi ba ?aramin wari ne ya biyo bayan tusar ba.

"Get out of my offfice"...

*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



*Last Free page*

0?? 1?? 5??


"Mama har yanzu bai kirani ba, ina ga bai san ma na yi yaji ba fa" Aneesa ta faWa cike da damuwa a ran ta.

"Ya ki ke so na miki? Na kira AbdulWahab na ce ka zo ka bada ha?uri matar ka ta yi yaji ko ya?"

"Mama do something please, ba zan iya sharing mijina ba"

"An riga an Waura auren Aneesa live with it. Ke ne za ki san yadda za ki ri?e gidan ki ta yadda yarinyar ba za ta samu kan shi ba"

Aneesa ta Wan Sata fuska ta ce "Mama ta ya zan yi hakan bayan bana zama a Lagos"

"Za ki ajiye aikin ki kenan?"

"Hell no. Ta ya zan bar career Wi na when i'm at its peak. Ko kaWan"

Mama ba ta ce komai ba, to mi za ta ce. Itama mace ce da mijinta ba ya gabanta. Ta taso da a?idar 'yan cin kai, yau tana Dubai gobe tana China wajen saro kaya, kasuwancin ta shine a gaban ta. Auren fari ta haifi Aneesa da Nazir, da ta auri Alhaji Abdullahi ma Wa Waya ta haifa ta rufe haihuwa. KuWi kuWi su kawai ta sa a gaba ba ta da lokacin kula da iyalin ta balle tarbiyyan yaran ta, shi ya sa ko kishiyoyin ta ba sa gaban ta, dama kuma kowa gidan ta daban...


.....................

Farida na zaune wani saurayi ya shigo neman Najeeb.
"Wa za a ce?" Ta tambaya lokacin da ta Wau wayar.

"Ki ce ?anin shi"

"Sir wai ?anin ka na neman ka"

Ajiye wayar ta yi ta ce " ya ce ka shiga"

Ba a jima da shigar wannan ba?on ba Anas ya zo shima ya shiga.

Dukkan su uku zama su ka yi ana taWin bayan rabuwa.

"Big B tunda ka ?i auruwa mu zamu shige gaban ka fa, dan na gaji da zama tuzuru"

"Shege yaushe ka dawo da za ka fara maganar aure. Anas see this small boy fa"

Anas dai murmushin ya ?e yai dan ya san inda maganar za ta tsaya ba za ta ma sa daWi ba.

Farida ta shigo ta samesu a haka, bayan Anas ba ta taSa ganin Najeeb ya sake yana taWi da wani ba. Sai dai kamar yadda wannan saurayin ya ce shi ?anin sa ne ?ila su na da ala?a tunda dai a yadda Anas ya gaya ma ta ?anwar Najeeb Waya ce wato Najdah. Wata 'yar girman kan kaman yayan na ta.
Kai tsaye wajen Najeeb ta nufa a wajen kujerun da su ke zaune wanda anan ya ke saukan ba?in sa.

"Sir ga wannan ana bu?atar signature Win ka anan" ta faWi lokacin da ta mi?a ma sa wasu takardu.

Ya amshi takardun ya fara dubawa.

"Kai Big B wannan hottie as a secretary ai za ta Wauke hankalin ma su zuwa wajen ka"

Najeeb ya Wago ido ya ma sa wani kallo wanda ya sa yai saurin chanja magana da cewa.

"Ba wanda ta kai sweety na kyau ai. Najdah is the epitome of beauty ba ?arya"

Gyaran murya Anas yai sannan ya ce "Musty zan wuce office, sannu da zuwa"
Musty ya mi?a ma sa hannu su ka gaisa. Idon Farida na kan Anas wanda ta ga ya chanja lokacin da Musty yai maganar Najdah. Tun farko-farkon fara aikinta ta san Anas ya na son Najdah, duk da kuwa Anas Win bai iya buWan baki ya faWawa Najdan ba har yau.

"Ya Anas dan Allah ka Wan jirani minti biyu" ta faWa tana murmushi.

Sauke idon da za ta yi domin ?arSan takardun da Najeeb ya gama signing sai ta ga idon shi chul akan ta. Ba ta san ma'anan wannan kallon ba amma ta fassara shi da cewa kallo ne da ke nuni da zan gamu da ke.
Da ta amsa takardun ta ce "Allah na gani ni ban ci bashin kowa ba, kurwata kur"

Har ta fita daga office Win bai daina kallon ta ba.
Musty cikin fake American accent Win sa ya ce " Your secretary is funny and cute"

"Ba ka daina halin na ka ba ko?"

"Sorry Babban yaya"

Tana fita ta tadda Anas na tsaye yana jiran ta. Gaba Waya fiskar sa ta chanja bisa yadda ta san shi da, shi ba kaman Najeeb bane kullum fiskar sa a sake ta ke gashi da son barkwanci.

"Yaya na ban gane wannan Wan adawar ba fa, shi waye?"

Murmushin ya ?e yai ya ce "Wan ma su gida ne. Mustafah Sulayman Jibo kenan"

Kalmar da ya faWa ta 'Wan ma su gida' ya sa ta tuna da audion da aka ce ta yi kwanakin baya inda ake cewa shi Win Wan Maigadin gidan su Najeeb ne, kenan da gaske ne.

"Ya Anas kar ka damu mu akai za mu dangwalawa. Idan da so ai ya share komai"

"Ki na ga Najdah za ta tsallake Wan uwanta ta zaSe ni ko kuma Daddy ne zai watsar da zumunci ya zaSe ni?"

"Ya Anas da wannan ma amma tun farko kai ka yi sake. Da ka gina soyayyar ka a zuciyar ta da tuni an wuce wajen"

Girgiza kai yai ya ce " Farida ba za ki gane ba"
Wucewa yai ya bar office Win ran sa ba daWi...

Najeeb na zaune da Musty ne amma hankalin sa na kan tunanin mai Farida za ta faWawa Anas. The girl is mischievous, yanzu haka wani gulma ta ke yi.

A wajen cin abinci Farida ta samu Anas shi kaWai, bai ordering abinci ba, ruwa ne kawai a gaban sa, yana zauna amma hankalin sa yai nisa cikin tunani.

"Ya Anas yau da garau-garau na zo, za ka ci" Farida ta ajiye kular tana ?o?arin buWewa.

" 'yar uwa yau ba na jin yunwa" ya faWi ba tareda ya kalli abincin ba.

"Allah sai ka ci, nan nan na hana Yakubu abincin nan na ce a yaya na zan kaiwa amma ka gwaleni ba ka isa ba"

Ta fara zuba abincin a plate tana faWin "Ya Anas yajin ya ji maggi fa, ga man ma sai ?anshin albasa ya ke"

Sai da ta gama haWawa ta tura gefen sa ta ce " dan Allah ka ci"

Ba yadda zai yi dole ya Wau spoon ya fara ci. Ita ma ta haWa na ta ta fara ci. So ta ke ta ma sa maganar Najdah shi ya sa ta zo.

"And what is the meaning of this?" Muryan Najeeb ya gauraye ilahirin wajen.

"Anas miye haka?, babu respect tsakanin Oga da mere secretary. Ta ya za ka bari ta zauna a inda na ke zama na ci abinci. Are you trying to disrespect me kamar yadda ta ke disrespecting Wi na"

"Najeeb is not..."

"Shut up" Najeeb ya katse Anas da tsawa. Wannan ya ja hankalin kowa ya koma kan su.

Ta shi Anas yai zai bar wajen. Farida ta ce "Yaya dan Allah ka tsaya ka ci abincin ka, ni barin bar ma sa wajen"

"Bar shi na gode Farida" ya faWi sannan ya bar wajen.

"Girma ya faWi, kuma wallahi an ji kunya"

Hannu Najeeb ya kai zai ma ta mari sai kuma ya tsaya yana huci hannun na reto a sama " I'm warning you Miss Salihu, ki kama matsayin ki ko kuma na nuna mi ki"

HaWiye miyaun da ya tokare ma ta ma?oshi ta yi lokacin da Najeeb shi ma ya juya ya bar wajen. Ta gama sadakarwa Najeeb marin ta zai yi. Har ta hango yadda fiskarta zai koma idan da marin ya sauka a fiskarta.

Ranan dai ita Win ma ka sa cin abincin ta yi. Mi ya ke damun Najeeb da har zai yiwa Anas haka, hakan ma agaban jama'a wanda duk a ?asan Anas Win su ke...

Kai tsaye office Win Anas ta wuce da ga canteen. Yana zaune yana ta kan zane a takarda wanda da ka gani ka san yana zanen ne saboda huce haushi.

"Yaya na kar ka ce na cika gulma amma anya Sir Najeeb yana da lafiya kuwa. Gaskiya a binciki ?wa?walwar sa"

"Lafiyar sa ?alau Farida, kawai dai he has a rough life ne. Mahaifiyar sa then Sabreen, su suka maida shi haka"

"Sabreen?" Farida ta faWa da alamar tambaya.

"Macen da Najeeb ya fara so ba"

"Dama duk girman kan Sir Najeeb ya taSa soyayya? Abun mamaki"

"Kar ki damu da abinda ki ka ga ya yi Wazu, anjima kaWan za ki ga ya zo ba da ha?uri"

"Duk da haka Ya Anas, abinda yai bai ma ka adalci ba wallahi"

"Kar ki damu, abinda yai bai kai zuciyar sa ba"

"Wannan sirikin na ka Allah kaWai ya san yanayin sa. Yau ka gan shi shiru anjima ya fara faWa gobe idan ya fara banbamin bala'i har wani spark bakin sa ya ke yi"

Ai Anas bai san sanda ya fara dariya ba "kai Farida kinada abin dariya ba kaWan ba"

"Allah Ya Anas wani lokacin kaman majnuni ya ke, ka san lokacin da aka kidnapping Win mu haka mu ka kwana mu ka wuni bai min magana ba daga baya kuma bini-bini sai ya Waukeni"

"To waya sani ko ke ce ke sa shi haukan"

"Ni Aisha Farida! Rufa min asiri kafin yanzu na ga query letter"


Ta Wan gyara zama ta ce " yawwa, da ma maganar Najdah zan ma ka"

Ya Wago ya kalleta

"Mi zai hana ka faWa ma ta kana son ta, you never know, sai ka ga an dace. Balle ni ina ganin tana son ka ma"


"Baba na gadi yai a gidan su har ya rasu, karamci na Daddy ne ya sa ya sponsoring karatuna tun daga primary har masters da na yi shi ya sa na zama abinda na zama a yau. Daddy is like my father amma kuma na san indai akan maganar Mustafah ne to zai zaSeshi ya bar ni, domin Mustafah jinin sa ne"


" tsoro shi zai sa ka rasa masoyiyar ka wallahi. Ba ka taSa ce ma ta kana son ta ba, ba ka gayawa Najeeb ba balle kuma Daddy, to dan Allah ta ya za su san kana yi balle har a dubi wanne ya fi dacewa da ita tsakanin kai da Mustafah"

"Ki bari kawai Farida. Gara na zauna a matsayina"


"Dan Allah kar ka bani kunya ma na"...

...........


Lokacin da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login