Showing 129001 words to 132000 words out of 145791 words

Chapter 44 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

324

sheWanu"...

?arfe bakwai saura ta isa gida. Kunna wayarta da ta yi ta ci karo da sa?onni. Biyu daga Anas sai Waya daga Mom sai Waya daga Lukman inda ya ke ma ta godiya domin Sabreen ta amince da shi. Na ?arshen ne ta ga Abdullahi dreba inda ya ke cewa "Hajiya dan Allah akwai maganar da na ke son gaya mi ki gameda Oga".

Ta turawa Lukman sa?on taya murna kafin ta kira Abdullahi. Da ke yana tareda Najeeb a mota sai bai Wauka ba. Da aka sake kira sai ya Wauka ya ce " ina tu?i Hajiya, mun ma kusa isowa gida"

Farida ta sauke ajiyar zuciya lokacin da ta kashe kiran.
Numbar Mom ta kira dan sa?on na ta cewa ta yi ta kira ta dan Allah.

"Ayshah ki na lafiya?"

"Lafiya Mom" ta amsa tana ?o?arin saita maganarta.

"Anas ya ce min kin koma gidan ku, dan Allah 'ya ta ki dawo, zan zo gidan na ku gobe"

"Mom na dawo ma, yanzu haka ina gidan"

"Allah ya miki albarka"
Farida ta amsa da amin...


Bai fi minti shabiyar ba sai ga Najeeb ya shigo gidan. Tana zaune a falo tana kallo ya shigo, a zahiri za ka ga kaman kallon ta ke amma ba kallon ta ke ba, hannunta akwai carbi tana jan Ya Hayyu Ya Qayyum.

Ba ta ma sa magana ba haka ya hau sama da gudu kaman zai tashi sama.
Tana ganin ya shiga ta kira Abdullahi akan ya shigo...

Duk yadda ta yi ya zauna a kan kujera ya ?i. A ?asa ya zauna su ka gaisa.

"Malam Abdullahi ina fata lafiya?"

" Hajiya dan Allah ki yi ha?uri da abinda zan gaya mi ki"

Farida ta ce ba komai.
Nan ya shiga gaya ma ta abinda ya lura tsakanin Najeeb da Naomi. Ya faWa ma ta jiya da ya kai su hotel ne Najeeb ya fara ciwo amma da lafiyar sa ?alau. Ya ?ara da cewa " Hajiya kar ki tsorata amma akwai asiri ajikin Alhaji. Wannan cegiyar arniyar ta yiwa Alhaji asiri"

Duk da gaban ta ya faWi amma hakan bai sa ta ji tsoro ba, dan tunda Ummi ta ba ta shawarwari ta sa a ranta sai inda ?arfinta ya ?are akan yiwa Najeeb addu'a.

Ta yiwa Abdullahi godiya ta sallameshi...

Sai da ta le?a Wakin sa ta ga yana bacci kafin ta wuce na ta Wakin. ?azu ta tsiyayi ruwan zamzam a hannunta ta tofa ?ula'uzai a ciki sannan ta yayyafa a gadon sa da duk kujerun sa...

?arfe biyu da rabi ta tashi ta fara gabatar da sallah tana addu'a ba ta kwanta ba har asuba. ?arfe shida ta fito ta taya Tasallah haWa ma sa breakfast duk da ma Tasallah ta ce tea kawai ya ke sha yanzu. Acikin tea Win ta tsiyaya ma sa ruwan zamzam kaWan wanda shima ta tofeshi da addu'o'i...

Da za ta haura sama ta ce da Tasallah ta kai kuWi gidan da ake musu kunu da ?osan sadaka lokacin da Najeeb bai da lafiya su ma ta sadaka.
Ita kan ta Tasallah ta san akwai matsala a gidan dan masoyan da kullum su na manne da juna sai ga shi yanzu ko kallon kirki ba sa yiwa junan su.

Saboda bacci da ke idon tana shiga Waki bacci ta yi. Ba ta farka ba sai ?arfe tara. Ta yi wanka ta shirya ta sauko. Kaman yadda Tasallah ta ce tea Win kawai ya sha ya fita.
Ta zauna a dining ta ci abinci sosai, ba wai dan daWi ba sai dan Wan da ke cikin ta.

?arfe shaWaya ta wuce gidan su Najeeb. Mom ta ri?a ba ta ha?uri tareda da nuna ma ta Najeeb yana cikin matsala dan jiya sa'insa su ka yi da Daddy akan ya ce zai auri Naomi.

Cikin kuka ta ce " he has never raised his voice to his father, amma jiya..." kuka ya kufce ma ta.

"Mom dan Allah ki dena kuka, addu'a za mu dinga ma sa har Allah ya kawo ma na ?arshen wannan bala'i"...

Ta jima a gidan dan sai bayan Azahar ta tafi.
Anguwar su ta wuce amma ba ta kai gida ba ta tsaya a gidan su Saminu.
Saminu abokin Yakubu ne, amma tun secondary school ya lalace da shaye-shaye. Yanzu haka ba shi da aikin yi sai maula gidan 'yan siyasa, idan lokacin zaSe ya zo sune 'yan bangan siyasa.
Duk da halin su da ya banbanta amma ba su dena mutunci da Yakubu ba. Lokaci zuwa lokaci yana zuwa wajen Yakubu ko kuma su haWu a majalisa.

Da ta je gidan dai cewa aka yi Saminun baya nan amma an bata numbar shi.

Tana fitowa daga gidan ta kira numbar ringing Waya kuwa aka Wauka.

"Kai Wan dambulan 'wa ina ka shiga, na je shagon ka ban sameka ba" abinda Saminu ya fara faWi kenan.

"Haba Saminu a bi a hankali mana"

Jin muryan mace ya sa Saminu ya fara washe baki yana faWin sorry Hajiya.

"Suna na Farida ?anwar Yakubu Wan gidan Alhaji Musa Wase"

"Kai kai ashe Hajiya Farida ce. Ki gafarceni dan Allah na Wauka wani banzan yaro ne"

Farida ta ce ba komai

"Ina son ka min wani aiki ne ka Wan samu wani abokin ka sai ku zo. Za ku samu 'yan chanji na siyan kati"

Saminu ya sa ihu yana faWin koma minene za su yi...


Farida ta yi murmushi ta ce "Naomi miji na ki ke so ko?. Fine, za ki same shi da kyau"...

...............................


Tana zaune tana duba kayyayakin da su ka siyo Wazu ta ji wayarta na ringing. Da sauri ta Wauka dan tunanin ta Najeeb ne ganin sunan Madam Farida ya sa ta yi tsaki. Ko me ta ke nema a wajena oho.
Kamar ba za ta Wauka ba sai kuma ta Wauka.

"Naomi Naomi, Naomi Masoyi. Naomi matar Najeeb ko?. Fatan kina lafiya? Ina son ganin ki ya za ayi ne?"

Naomi ta ja tsaki ta ce " ba za ki ganni ba. Na san plan Win ki bai wuce ki dake ni ba"

Farida ta yi dariya ta ce "Allah ko? To barin zo sai mu ga ko dukan na ki da gaske zan yi"...

Naomi ta kashe wayan tana tsaki. Baifi minti goma ba sai ga shi Mrs Comfort na kiran ta akan ta zo ta buWe ?ofa ana ?wan?wasa ?ofa.
"Mama ina Abel, ya je ya buWe mu su"

Mrs Comfort ta Waga murya tana faWin " wai ba za ki fito ba. Abel baya nan fa"

Naomi ta yi tsaki sannan ta fito.

Mrs Comfort na zaune a kan keken guragu tana karanta bible Naomi ta zo ta buWe ?ofa. Naomi ta zaro ido lokacin da ta ga Farida tsaye, bayanta kuma wassu samari biyu ne wanda da ka gan su ka san a buge su ke.
Ta ja da baya da sauri tana faWin Mama.

Suna shigowa Farida ta ce "Saminu rufe min ?ofa dan Allah"

Naomi gefen Mrs Comfort ta tsaya jikin ta na rawa.

Farida ta kalli Falon na su da kyau sannan ta ce " Mrs Comfort ban san ko da sa hannun ki Naomi ta asirce min miji ba, har ta ke son auren shi"

Mrs Comfort ta zaro ido, Ita da ta tsani musulmai shi ne za ta bari 'yarta ta yi tarayya da musulmi. Ta dai lura da yawan kayyakin da Naomin ke zuwa da su kwana biyun nan, kuma ta yiwa Naomin magana amma ta ce saurayin ta ne ke siya ma ta.


"Ni ban san komai ba. Naomi wai mijinta ki ke so?"


"Madam Farida ki fita a gidan mu ko na kira police"

Farida ta kwashe da dariya ta ce " ina da numban comissioner of police zan baki sai ki gaya mi shi ?orafin ki amma kafin nan..."

Ta kalli Saminu ta ma sa ishara da ido. Shi da Wayan da su ka zo da ake cewa Maska su ka yi kan Naomi. Naomi ta yi hanyar Waki tana ihu amma ko takun kirki ba ta yi ba, Maska ya cafko ta.

Kujeran da ke wajen Wan ?aramin dining Win su Saminu ya Wauko. Aka zaunar da Naomi ana Waureta bayan sun fara rufe bakin ta saboda kuka da ihu da ta ke yi.

"Tsirara za ku ma ta" Farida ta faWa da ?arfi.

Maska ya yaga vest Win da ke jikinta, mini skirt Win ma ya yage ta ya saura daga ita sai pant.

"Shi ma ku cire" Farida ta faWa ba alamar wasa a fiskarta.

"Plz Madam Farida, i beg you. Naomi za ta bar mi ki mijin ki, plz dont kill her" Mrs Comfort ta faWa tana kuka.

"Ni ba kisa zan yi ba, zan dai WanWana ma ta kaWan daga azabar da za ta ji duk ranan da ta sake neman mijina ne"

Ta kalli Saminu ta ce "bar ma ta pant Win, zai ma sa cirnakun su ci gindinta sosai"

Handglove ta cire ta mi?awa Saminu. Saminu ya ce " Hajiya barshi zan sa hannu kawai"

"A'a ka dai saka Win"

Ya karSa handglove Win yana sawa. Daya gama Maska ya fito da wata leda wanda kwalbar Bama mayonnaise ne aciki cike da cirnaku ba?a?e da jajaye.

Saminu ya Webo cirnakun nan ya sa hannu cikin pant Win ta ya zuba su. Har da cuccusawa cikin abun ta.
Da ya gama ya zuba sauran a cinyayyen gashinta, dama ta riga ta cire wig Win da ke kan ta. Sauran ya sa a bayanta....



*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


0?? 5?? 4??





Naomi sai zazzare ido ta ke yi tana kici-kici akan kujera, idonta yai ja ga gumi da ke ta tsatstsafowa a jikinta. An Waure hannu da ?afa ga bakin ma an kulle ba halin kuka.

Mrs Comfort ta turo kekenta zuwa wajen Farida da ke tsaye tana kallon Naomi.

"Plz Madam Farida, i beg you in the name of the Almighty God stop this. Naomi za ta bar mijin ki i promised you that"

Jin yadda Mrs Comfort ke ro?o tana hawaye ya sa ta Wan ji tausayin ta.

Ta ciro Shentos insecticide a jaka ta mi?awa Saminu.
"Fesa ma ta su mutu, tunda uwarta ta ro?i alfarma"

Saminu ya ?arSa ya fara fesa wa Naomi a kanta da bayanta. Yana shirin feshe wajen abun ta, Farida ta ce "tsaya-tsaya Saminu. Cire ma ta pant Win za su faWo"

"Hajiya ki bari na fesa a wajen za su fi mutuwa da wuri"

Farida ta girgiza kai. Saminu ya cirewa Naomi pant Win wanda ke cike da cirnaku wasu sun mutu wasu kuma suna ta mutsu-mutsu a jiki. Cikin minti Waya kusan duk cirnakun sun mutu saboda ?arfin maganin. Wanda su ka tsira ma to sun nakasa sosai.

Farida ta kalli Mrs Comfort ta ce "ki jawa 'yar ki kunne, duk abinda ta yiwa mijina ta warware idan ba haka ba. Nan gaba ba'a cirnaku kaWai zan tsaya ba, sai ta ?wammace ba ta zo duniya ba"

Ta cilla ma ta wani tube na magani ta ce " idan ta wanke jikinta da kyau ta shafa wannan. Zai taimaka wajen rage raWaWi"
Ta kalli su Saminu ta ce su kunce ta. Ana kunce bakin Naomi ta Sarke da kuka, ihu ta ke kamar wadda aka aikota saboda azaba. Ana gama kunceta ta fita da gudu sai banWaki, tana zuwa taga ba ruwa a ciki ta fito ta wuce kitchen da gudu tana sosa gabanta da bayanta zuwa kanta duk lokaci guda. Suna ji ta buWe randan ruwa ta fara kwararawa kan ta tana yi tana kuka...

Farida ta kalli Mrs Comfort ta ce "ki jawa 'yar ki kunne ko kuma jikinta ya gaya ma ta" daga haka su ka fice a gidan.

Gaba Waya ruwan randar ta ?arar a jikinta still ba ta ji sau?in komai ba. Sai ihu ta ke yi, Mrs comfort ta Wau waya ta kira Abel ?anin Naomi akan maza-maza ya zo gida.
Naomi ta zama tamkar mahaukaciya a cikin gidan, ta shiga nan ta fita chan, ta kasa zama ta kasa kwanciya sai kuka da soshe-soshe...


?arfe shida na yamma Naomi na kwance tsiraran ta tana hawaye tana nishi sama-sama, gefenta ?awarta Maureen ne ke ma ta fifita a gabanta. Maganin da Farida ta bayar aka shafa ma ta, ya Wan taimaka wajen samun sau?in raWaWin da ta ke ji. Ilahirin jikinta duk ya cika da tabon cizo.

"Na God go Punish that woman" Maureen ta faWa tana tsaki

Mrs Comfort da ke gefe tana ganin 'yartata ta ce "ba laifin Madam Farida ba ne. Laifin Naomi ne, mi ya kaita soyayya da musulmi hakan ma married man"

"Mama ki dena faWin haka. Ko ma mi Naomi ta yi ba ta chanchanci wannan punishment Win ba. This is pure cruelty"

Mrs Comfort ta girgiza kai tana tunanin idan Naomi ba ta ji sau?i ba za su wuce asibiti kawai...


.............................

Hankali kwance Farida ta koma gida, zuciyarta sa?ayau, ko ba komai Naomi za ta yi jinyar kwana biyu.
?arfe shida saura sai ga Anas da Najdah sun zo ma ta.
Anas dai ha?uri ya ba ta kan wannan magana tareda nuna ma ta suna tareda ita Wari bisa Wari.
"Akwai wani Malami da na yiwa magana ya ce zai tayamu da addu'a. Insha Allah za mu ga ?arshen wannan al'amari"

Farida ta ce " Ya Anas na gode sosai Allah ya saka da alkhairi"

Najdah ta cire girman kai ta ce " Anty Farida, Big B yana son ki sosai, ba zai taSa wala?anta ki cikin hankalin sa ba, Please kar ki yi fushi da shi"

" Na gode Najdah, ku dai cigaba da tayamu da addu'a"

Najdah ta ce Insha Allah.


Sun Wan jima kafin su ka tafi. Su na ma tunanin Najeeb zai dawo ya same su amma har su ka tafi bai dawo ba...

A Sangaren Najeeb kuwa zuciyarsa tafarfasa ya ke lokacin da ya isa gidan su Naomi ya isketa kwance. Maureen ce ta kira shi ta sanar da shi komai.

Lokacin da Mrs Comfort ta ga Najeeb ya shigo gidan su hankalin sa a tashe ta fara tunanin kaman maganar Farida gaskiya ne. Idan ba haka ba Sir Najeeb Win da ta sani Wan ?walisa mai ji da kan sa ba zai taSa kallon Naomi ba balle ya damu da ita ko kuma ya so ta.

Tana gani ya Wauki Naomi a hannun sa su ka fita tareda Maureen. Tana faWin su tsaya amma ba wanda ya kulata cikin su...



Da su ka je asibiti gado aka ce ta kwanta sannan Likita ya duba ta daga sama har ?asa. Da ya gama examining na ta ya nemi bahasin abinda ya faru har cirnaku su ka cize ta haka musamman a ta wajen abun ta. Maureen ta fara koro bayani akan ai wata Ogar Naomin ce ta sa ma ta cirnaku a jiki.

"Saboda me? Wannan ya kamata akai case Win nan gaban 'yan sanda" Likitan ya faWa cikin faWa.
Maureen ta ce yanzu ma daga asibitin police station za su wuce.

Magani ya rubuta mu su na sha da na shafawa sannan aka sallamesu bayan ya rubuta mu su report da za su kai police station.

Daga asibiti Najeeb ya ce Abdullahi ya kai su police station. Abdullahi dai mamaki ya cika shi dan bai gane wannan al'amari ba daga asibiti sai police station. Ya dai cika umurni ya wuce da su...

Ganin report Win da su ka kawo da kuma testimony da Naomi da Maureen su ka bayar ya sa aka haWa su da police biyu dan su je su arresting wannan muguwar mata da aka kira da Madam Farida.
Cikin su Naomi ba wanda ya ambata cewa Madam Farida matar Najeeb ne. Shi kuma Najeeb yana zaune kaman wawa duk abinda Naomi ta faWa to daidai ne...

Motar su na gaba motar police na baya har su ka isa gida. Abdullahi dai bai san mi ya ke faruwa ba.

Maureen sai kumfar baki ta ke tana faWin "today she go know say our madness pass her own"
Naomi kam ma?alewa ta yi jikin Najeeb wanda ke ta ce ma ta sorry...


Bayan tafiyar su Anas, wanka Farida ta yi ta gabatar da sallar Isha. Tana ma kan sallayar tana addu'a Tasallah ta shigo Wakin da gudu tana haki.

"Baaba Tasallah lafiya?" Farida ta faWa ganin yadda ta tsorata.

"Folisawa a falo, Folisawa suna neman ki Hajiya"

"Police kuma"

Tasallah ta gyaWa kai.

"To ki je ina zuwa"

Tasallah ta fita, still tana tsoro dan ganin Najeeb ne ya zo da su ya sa ta ?ara tsorata da lamarin.

Farida ta cire hijabin sallar ta ta je ta Wauko ?arami ta saka dama gown Win material ne a jikin ta.

Najeeb da su Naomi na zaune a falon su kuma police Win su na tsaye.
Ganin Naomi ya sa ta gane dalilin zuwan police.

"Suna na Sergeant Iliya. Mu na tambaya ko ke ce Madam Farida Salihu?"

Farida ta kalli Najeeb wanda ko wajen da ta ke tsaye bai kalla ba sannan ta kalli sergeant Win ta ce "eh ni ce"

"Madam you are under arrest"

Farida ta yi murmushi ta ce "mu je ko"

Tasallah da ke chan wajen dining ta fashe da kuka tana faWin "Alhaji ka yi wani abu dan Allah. Za su tafi da ita"
Ko gizau Najeeb bai yi ba balle ya sa baki.

Maureen na faWin "evil woman. You'll rot in jail for this"

Haka Farida ta bi bayan su suka fita. Tasallah na ihun matar gidan ne fa, mi ta yi?.
Ganin ba wannan ba ne zai fishsheta ya sa ta nufi Waki ta Wau wayarta ta kira Mom...

Ganin gidan Najeeb ya ?ara haukata Naomi. Duk ciwon da ta ke ji sai ya zamana ta watsar da shi gefe, babban burinta shi ne yadda za ta mallaki wannan gida ita kaWai...


...........................


Tun kan su isa police station Win Daddy ya fara kiraye-kirayen waya. Su na zuwa ma ba wani dogon bayani kawai sake Farida aka yi. Domin Comissioner of police ne ya kira ya ce a saketa.
Abinda ya ?ara sa Daddy ya tsorata da lamarin shine jin cewa Najeeb ne ya zo ya bada report sannan ya ce a arresting Farida. Gaskiya Najeeb yana bu?atar addu'a.
Farida kam har su ka iso gida ba ta ce ?ala ba. Mom ce ma ke ta aikin ba ta ha?uri.
Daddy ya ce wa Mom gobe Tasallah ta kwasowa Farida kayanta. Daga yanzu a nan za ta dinga kwana tunda abin ya kai ga haka kar su wayi gari Najeeb ya kashe Farida.

Farida sai da ta shiga tsohon Wakin su sannan ta fashe da kuka. Tun Wazu ma tanajin kukan, kawai ta daure ne saboda su Mom. Wai ita ce yau Najeeb da kan shi ya ke kawo ma ta police har

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login