Showing 24001 words to 27000 words out of 145791 words

Chapter 9 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

311

jiya da aka kawo su ya ma ta magana.
"Miss Salihu are you Ok. Mi su ka miki?"

Shiga jikinsa ta yi tana kuka jikinta na rawa. Ta gama tsorata dan ta sadakar Larry shigarta zai yi. Tausayinta ya mamayeshi dan ya san saboda shi ta shiga wannan haWarin dan Joseph da shi yake gaba. Cuddling Win ta yai so tight yana ba ta ha?uri. " I'm sorry, i'm very sorry Miss Salihu"
Sun jima a haka shi kan sa ya rasa dalilin da ya sa ya ji wani nitsuwa ya shigeshi farat Waya, like kada ya saketa su cigaba da tsayuwa a haka.

Zafin da ta ji a ?afarta ya sa ta tuno da kwalbar da ta taka. Cikin sheshshe?ar kuka ta ce "Sir Najeeb ?afa na" sai alokacin ya saketa ya fara duba ?afan wanda ke ta zubar da jini.

Zaunar da ita yai sannan ya Waura ?afar a cinyarsa ya ce " zan cire mi ki kwalbar, sorry it will hurt"
Girgiza kai ta yi tareda rufe idonta, ta cize leSe. A hankali ya cire kwalbar tareda Waure ?afarta da farin hankerchief sannan ya sake jawo Wankwalinta wanda ya faWi lokacin da Larry ya fita da ita. Ya yaga ya sake Waure ?afar sosai.

"Are you Ok?" Ya tambaya yana kallonta.

Girgiza kai ta yi ta ce nagode.

Bayan minti shabiyar aka kawo mu su abinci, ko kallon wajen Farida ba ta yi ba duk da kuwa yunwar na cinta.

"Ki tashi ki ci abinci" ya faWi lokacin da ya ga ta share abincin.

"Ba zan ci ba. Wata?ila ma sun sa magani"

Zuwa yai ya Wau take away Waya da ruwa ya kawo gabanta. " ba abinda za su sa aciki, because they need us alive. Besides na san yunwa ki ke ji"

Ta kalleshi ta kalli abincin ta ce " to kai ma ka ci, tunjiya ba abinda ka ci"

"Na saba da rashin cin abinci"

"Ana sabo da yunwa ne?" Bai amsa ma ta ba sai sokalin abinci da ya kawo dai-dai bakinta ya Waga ma ta kai alamar ta ci. Ba tai musu ba ta fara ci. Haka ya dinga bata abincin a baki har ta cinye.

"Kin ?oshi?"

Ta gyaWa ma sa kai...

Da dare zazzaSi ya rufeta, tsoratar da tayi da kuma ciwon da taji su suka haWu su ka sa mata ciwon kai da zazzaSi. Tana kwance ta fara rawan sanyi harda kakkarwa. Daga inda ya jingina ya jiwo nishinta.

"Miss Salihu are you OK?"

Jin shiru ya sa ya taso ya je wajenta. Jikinta yai zafi sosai ga ba ruwa balle ya dinga shafa ma ta.
A hankali ya Salle buttons Win shirt Win sa ya mannata da ?irjin sa. Thats the only option he can think of...

Ta jima a haka kafin zazzaSin ya saketa amma bai janyeta daga jikinsa ba har bacci ya tafi da ita. Shi kam ya manta yaushe rabon da yai bacci without his pills.

Farkawan da za ta yi ta jita ajikinsa. For the first time tun haWuwarsu sai ta ji kunyar sa. Da ?yar ta iya tashi, nan ma sai da ya tallafa ma ta saboda ?afarta da ya kumbura yana ma ta zogi.

Suna bu?atar ruwa dan haka ya je ya fara bubbuga ?ofa.

"What do you want?" Aka faWa da kakkausar murya.

"Water"

"Una no go get any water for here ooo"


" please, give Us some water" Najeeb ya rintse ido saboda tuno matsayinsa ada da kuma matsayinsa a yanzu wai shi ke ro?on ruwa.

Da ?yar wanda ke gadin ?ofar ya kawo mu su ruwa biyu, nan ma sai da ya cire belt Win Najeeb wai itama designer ce idan ya sayar zai samu kuWi...

?arfe shabiyu na rana Emeka da Joseph su ka zo mu su da albishirin yau za a sake su idan har an biya cikakken kuWin da aka bu?ata.

A fili Farida ta ce " miliyan hamsin Win. Kai amma karayar arzi?i ta sameka Sir Najeeb"

Dariya ta bashi saboda bata san networth na shi a shekara ba. Ko za a cire miliyan hamsin sau goma ba zai girgiza ba. Balle ya san idan har da gaske za a biya waWannan kuWaWe to Dad Win sa ne zai biya, ba sai ya nemi taSa masa kuWi ba.

"Kenan za ka kori ma'aikata dayawa idan ka koma. Dan Allah kar ka kori Wan uwana. Yakubu shi kaWai yai degree a gidan Baffa Musa, kaga yayansa Faru?u mai ?aton hancin nan, ko sakandari bai gama ba, kasuwanci ya jona kaman na ubansa. Dan Allah ka min al?awari ba za ka koreshi ba"


Murmushi kawai Najeeb ya yi.

"Sir Najeeb ka ga yadda ka yi kyau kuwa da ka yi murmushin nan. Dan Allah idan an koma office ka dena haWa ran nan, ba ka kyau"

Juyar da kai yai yana kallon gefe duk da kuwa hankalinsa na ga surutun da Farida ke yi...


........................


Har za a tashi Dad ya ce ayi addu'a.
Aka Waga hannu aka yi addu'a sannan aka shafa.

Anas ya ce Dad " Insha Allah ko mi zai tafi according ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?to plan"

"Allah ya sa Anas"

Anas ya kalli sauran officers Win ya ce "gentlemen, let's go"...


Emeka yana zaune da Joseph su na jiran Larry da ya tafi Wauko kuWi. Tun Wazu aka ce an ajiye kuWi a inda su ka bu?ata.
Sun gargaWi Larry akan ya tabbatar ba wanda ke binsa lokacin da ya Wau kuWin, shi ya sa ma su ka ce yana tabbatar da kuWin na cikin jakar to ya sa jakar a ?atuwar jakar Ghana-must-go da su ka bashi.

Minti biyu sai ga kiran Larry. Emeka ya sa ihu lokacin da Larry ya ce ya Wauka kuWin. Ya kalli Joseph ya ce "Bros we are rich"

Plan Win da su ka shirya shine, dama suna da mota, a daren za su bar Kano shi kuma Joseph saboda Najeeb ya ganeshi suna barin Kano daga Kaduna zai wuce ?asar Ghana. Anan zai zauna har komai ya lafa kafin ya dawo.
Suna cikin tattauna plan Win su Larry ya shigo da jakar kuWi.

Da sauri Emeka ya buWe jakar ya ce su duba kuWi sannan su duba ko akwai tracker aciki dan a matsayinsa na wanda ya kwana biyu yana aikin yasan ana iya samun wannan idan aka aiko da kuWin ransom. Ganin babu tracker ya sa su ka fara jera kuWin a wata jakar daban.

Abinda ba su sani ba shine sai da aka buWe jakar aka sa ?aramar tracker chip aciki sannan aka Winke kamar ba a sa komai ba.


Su Emeka na duba kuWi sauran na shan giya suna ihu su ka ji kamar ana buWe Waya daga cikin ?ofofin gidan.

Emeka ya ce su je su duba ko su Najeeb ne ke son guduwa.

"Larry, you sure say nobody follow you"

Larry ya gyaWa ma sa kai.

Fitar sauran ke da wuya su ka ji ?aran bindiga...


"Shi kenan, Sir Najeeb kashe mu za su yi. Ga shi sun fara harbin junan su" Farida ta faWi kamar za ta yi kuka ta kuma matsowa kusa da Najeeb Win.
Shi Najeeb ya gane abinda ke faruwa dan ?aran bindigan ba iri Waya bane.

Jin ana shirin buWe ?ofa. Najeeb ya kalli Farida ya sa yatsunsa biyu a baki alaman ta yi shiru...

Joseph ne ya buWe ?ofar Wauke da bindiga,yana shigowa bai gansu ba zai juya kenan aka kwaWe kan sa daga baya, sai bindigar ta faWi, yai taga-taga zai faWi shima Najeeb ya kuma jawoshi ya gwara shi da gini. ?iSar Joseph ya ke kamar wanda aka aiko shi.
Wani police ne da Anas su ka shigo Wakin lokacin da Farida ta ga Anas ta ce "Alhamdulillah ashe ku ne"

Najeeb kam yana kan Joseph yana ?iSar sa sai da Anas da police su ka zo su ka Waga shi, dan tuni Joseph ya suma jini na fita ta hanci da baki...

Da Wingishi ta ke takawa lokacin da su ka fito, komai ya lafa, Anas ya ce mu su an kashe Waya daga ciki sauran kuma duk an kamasu. Emeka da yake ogansu ma an halbeshi a cinya.

"Miss Salihu" muryarsa ya doki kunnenta, ta tsaya da tafiya sannan ta juyo a hankali. Kafin ta yi magana ya sa hannu ya Wauketa cak.
Mamaki ?arara ya bayyana a fiskarta. Anas da ke gefe ma mamakin ne ya kamashi.

Kai tsaye motar Anas ya nufa da ita sai da ya kwantar da ita a backseat sannan ya dawo gaba ya shiga, Anas ya ja su su ka bar wajen.

Suna cikin tafiya Anas ya ce "asibiti za mu je ko gida"

"Asibiti" Najeeb ya faWi a hankali....


?arfe goma da rabi su ka baro asibitin bayan an duba ?afar Farida. Ganin an yi wata hanya da ba ta gidan su ba ya sa ta ce " Ya Anas ka kaini gida ina so na ga Ummi na. Na san tana chan hankalinta ya tashi"

Anas ya ce " ai su Baffan na ki su na gidan su Najeeb"

Ba ta sake cewa komai ba har su ka isa gidan su Najeeb.
Ana jin tsayuwar mota gaba Waya aka fito dan dama duk iyalen gidan a matse su ke. Baffa Musa, Yakubu da Ya Faru? su ma suna nan suna jiran dawowarsu. Dama tunda abin ya faru su ke sintiri tsakanin gidan su Najeeb. Ummi ta so ta biyosu Baffa Musa ne ya hana...

Najeeb ne ya fara fitowa da sauri ya buWewa Farida ?ofa ya taimaka ma ta ta fito duk da kuwa yanzu ?afar ta rage zogi.

Baby ce ta fara zuwa da gudu ta rungume Najeeb kafin sauran su ka ?araso.

Baffa Musa abinda bai saba ba yau ya yi. Shima zuwa yai ya rungume Farida yana hamdala. Ita kaWai ce Wiyar Wan uwansa, ita ya ke gani ya tuna da Wan uwansa.

Daga compound Win gidan Baffa Musa ya ce za su wuce gida. Dad ya ce su bari sai da safe tunda dare ya yi. Baffa ya ce " Alhaji ai idan ban kai 'yar nan wa uwarta ba, uwarta za ta iya haWiyar zuciya. Bari mu tafi kawai"
Musabaha su ka yi da Dad sannan su ka wuce wajen na su Motar. Yakubu ne ya tallafa ma ta har su ka isa wajen motar Baffan...


Idan ka cire yara ?anana duk sauran kowa idon sa biyu saboda jiran dawowar Farida. Su Baffa ba su iso gida ba sai sha biyu saura na dare.

Su ma Win daga bakin gate aka taresu. Farida ta rungume Ummi tana kuka Ummin ma na yi. Da kyar aka raba su.

Wanka da ruwa mai zafi ta yi, ta gasa jikinta sosai, ta jima a banWakin dan kwana biyu kenan ba wanka. Tana fitowa Ummi ta sa ta a gaba da abinci. Allah na gani bacci ne yanzu a idonta ba abinci ba amma da Ummi ta takura dole ta zauna za ta ci.
Ummi ta ?arSa cokali ta fara ba ta abincin a baki. Hakan ya sa Farida ta tuno lokacin da Sir Najeeb ke ba ta abinci, haka kawai sai ta tsinci kan ta da murmushi.





*=خ?SAKATARIYA TA=خ?*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



*Free page*

0?? 1?? 0??


Tana tsaye jikin balcony na gidan tana kallon mai yankan flower wanda ke faman gyara flowers Win gidan, ya sa?alo hannunsa ta ?ugunta sannan ya manna ma ta kiss a wuya ya ce "do you like it?"

"Gidan yai kyau sosai. Its perfect" ta amsa ma sa

Juyo da ita yai ya ce"This is our home Aysherh"

Murmushi ta yi ta manna ma sa light kiss sannan ta ce "our home is beautiful my love"....


A hankali ya buWe idonsa wanda su ka ma sa nauyi saboda gajiya, ya rufesu saboda hasken da ya karaWe Wakin yaiwa idonsa ?arfi. ?an wasu da?i?ai ya Wauka kafin ya sake buWe idon a karo na biyu.
Lokaci guda kuma mafarkin da yai ya dawo ma sa. Da sauri ya tashi zaune saboda tunowa da yai da abinda ya gani a mafarkin. Agogo ya duba ya ga ?arfe shaWaya na safe, kenan ya jima yana barci. Idan ya tuna da kyau to ba maganin bacci ya sha ba jiya. Ya shigo Waki, ya taking hot shower ya sanya jallabiya ya gabatar da sallar maghrib da Isha, kaman yana azkar bacci ya tafi da shi. To wa ya maidashi kan gado? Ya janye tunanin ta hanyar tashi ya shiga banWaki...


Fitowar da zai yi bayan ya shirya cikin ?ananun kaya ba?ar shirt da guntun wando ba?i na jeans ya haWu da Mom tana haurawa sama.

"Son ya jiki?" Ta faWa a hankali


" lafiya Justice" ya faWa ba tareda ya kalleta ba.

Mom ta bishi da ido tana haWiye wani abu mai Waci da ya taso ma ta tun daga wuya.


Adama ya samu tana goge-goge a falo.

"Hey ina baby?"

"Sir ta tafi makaranta"

"Dad fa"

"Yana waje"

Fita yai daga falon dan ya san inda zai samu Dad Win.

A wajen gazebo da ke garden ya samu Dad, yana zaune yana karatun littafi.

"Come here son" Dad ya faWi lokacin da Najeeb ke ?o?arin zama a Waya kujeran.
Zuwa yai ya tsugunna a gaban Dad, Dad ya manna ma sa peck a goshi ya ce "Allah ya ma ka albarka"
Najeeb ya amsa da Amin

"Ya jikin na ka?"

"I'm fine Dad"

"Allah ya ?ara sau?i"
Dad ya ajiye littafin ya fara bayani

"Ka ga irin abinda na ke gaya ma ka ko. Joseph ya ce korarsa da ka yi shi ya sa shi Waukan wannan mummunan mataki a kan ka. ?a na, ka dinga danne zuciyarka kana ha?uri da mutane, Allah ya baka Waukaka da daraja ne domin ya jarrabaka. Su wanda su ke ?asa da kai akwai ha??in su akan ka kuma Allah zai tambayeka ranar gobe"
?aran wayan Dad ne ya katse hirar ta su. Yana Wauka ya ce " to muna shigowa"

"Najeeb, Hajiya ce ta zo. Mu shiga ciki"

Ba mu su ya tashi su ka jera da Dad Win.

Hajiya Mama da kan ta ta yiwa Najeeb girki ta kawo, wai dole sai ya cinye dan ta san bai ci abinci ba a chan. Haka ta tisa shi a gaba yana cin abinci tana tambayarsa gameda kwana biyun da yai a hannun su Joseph. Mom na gefe tana kallon su, kwaWayin wannan dama da ta rasa ta ke yi, hira tsakanin uwa da Wa.
Ko sai yaushe Najeeb zai ba ta dama ta gyara kura-kurenta na baya?...


........................


Da yamma Yakubu ya kawowa Farida wayarta wanda aka samu a gidan da aka tsaresu duk da kuwa an yarda sim Win ciki.

"Anas ya ce zai zo ya gaishe ki bayan sallar isha"

"Allah ya kawoshi lafiya" ta faWi tana cin farfesun kayan cikin da Ummi ta haWa ma ta...

Tana sallar Isha aka kira wayar Maijiddah. Maijiddah ta duba numbar ta ja tsaki ta ajiye wayar gefe.
Kwana biyu kenan Aneesa matar AbdulWahab tana damunta da kira da texts, ranan da ta fara kira ba irin Wibar albarkar da ba ta ma ta ba. Gashi ita ba mai iya maida magana bane, haka ta gama zagin ta kashe wayar. Lokacin jimamin rashin Farida ya sa ba ta wani damu da abinda Aneesar ke ma ta ba.

"Matar AbdulWahab ce ta kira ki ko?"

Maijiddah ta gyaWa kai.

"Ban wayar na bata amsar maganganunta"

Maijiddah ta langwaSe kai ta ce " Anty dan Allah ki barta. Idan ta gaji za ta bari"

"Hmmm a tarihin rayuwata ba na gani in ?yale dan haka bani wayar kawai"

Maijiddah ta mi?o wayar dan ba yadda ta iya.
Bugun farko ba a Wauka ba sai a na biyu.

"Assalamu Alaikum Uwargida ran gida, da fatan kina ta shirye-shiryen zuwan amarya?"

Daga Sangaren Aneesa ta ce " who's this?" Dan muryan bai yi kama da na Maijiddah ba wacce ranan farko da ta kirata ha?uri ta dinga ba ta.

"Aisha Farida ce, yayar Amarya Hauwa Maijiddah. Na kira ne in gaya mi ki kar ki kuskura ki sake kiran ?anwata saboda naga alama ?wa?walwar kifi ce a kwanyar ki"

"Ke! ?aramar karuwa ki kiyayi bakin ki. Ki kuma ja wa ?anwar ki kunne karta yadda ta shigo gidana"

"Ashe ke Jaka ce, da?i?iya, Tinkiya mai kamar Aladu. Har kin isa ki hana Jidda zuwa gidan ki. Idan ba kwartonci ba, mijinki na Lagos kin ma?ale a Abuja wai ke sarkin aiki. To tunda ke bakisan yadda ake ri?e miji a tarairayeshi ba, shi ya samu wacce za ta zauna kusa da shi ta kula da shi. Kuma wallahi wallahi ki ja girman ki ki dena kiran ?anwata ko kuma mazaunanki su yi tsami"

Yadda Farida ke magana da faWa-faWa ya ?ara tunzura Aneesa.

"Ke matsa chan jahila mai kama da...."

Farida ba ta bari ta ?arisa ba ta amsa da cewa " ke ce jahilar ai. Kwartuwa mai bin gindin maza, Allah ya wadai da halin ki. Tir da ke Aneesa mai ?aton baki. Hooooo ashewo....Hoooo ashewo" (ashewo- karuwa)

Aneesa ta yi saurin kashe wayar saboda zuciyarta da ke bugawa da ?arfi-?arfi.
Wannan wace irin yarinya ce haka, lallai kuwa Maijiddah za ta ci ubanta idan ta shigo ma ta gida. Sai da ta gama banbamin bala'i sannan ta dubi screen Win wayarta ta sa hannu ta shafa lips Win ta.
"Ko wa yace ma ta ina da babban baki? Ba dai AbdulWahab ba"...


Farida na jin an kashe wayar ta sa dariya ta ce " ?aramar 'yar iska, da ki tsaya ma na"
Ta kalli Maijiddah da ta yi zuru-zuru da ido
"Ke kuma ki cigaba da yin shiru-shiru har wannan matar ta sa mi ki ciwon zuciya. Gara ki Waure Wamara dan wannan matar da alama 'yar tasha ce"

"Sannu Malama Farida, expert a Sangaren rashin mutunci"

"Kai Yakubu ba na son iskanci fa"

"Ki fito Anas na jiran ki a waje"

Gyale kawai ta yafa ta fita bayan ta gayawa Ummi. Gaishe shi ta yi lokacin da ta shiga motar na shi.

" 'yar uwa ya jiki"

"Da sau?i yaya na"

" ashe ba ?aramin jin jiki ku ka yi ba. 'Yar uwa ya abin ya faru ne? Najeeb ya ?i ya bani labari"

Dama abinda ta ke jira kenan ta fara karanto ma sa yadda abin ya faru. Labarin da tun safe ta ke faWawa 'yan gidan su da ma?ota da ke zuwa gaisuwa.
Abu Waya ta ?i faWa wanda ita kanta duk yawar maganarta ta rasa dalilin ?in faWar da ta yi. Ta ?i faWin cewa Joseph ya tofa wa Najeeb miyau.

Sai da ta gama ba da labarin Anas ya ba ta wani envelope ya ce "wannan daga Najeeb constructions ne. KuWin magani"
ya mi?a ma ta wani envelop Win ya ce " wannan kuma Dad ne ya baki,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login