Showing 21001 words to 24000 words out of 145791 words

Chapter 8 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

315

stupid thing out of my sight"

Ta kalli zoSon ta kalle shi tace "idan ka ga dama ka wanke bahayarka da shi"

"Wait what?" Ai da sauri ta fice daga office Win...


Sana'ar zoSo da kunun aya kam Farida ba ta fasa ba sai dai ta chanja salo. Duk mai so zai yi booking ne tana zuwa tun kafin ta shiga office za ta bi ta rarraba ta ?arSi kuWinta wani lokaci kuma sai an kusa tashi ta biya ta karSi kuWi. Anas na Waya daga cikin ma su son zoSonta kullum sai ya sha gora biyu. Najeeb bai sake ma ta maganar sana'ar da ta ke ba duk da ya san bata dena ba.

Yau wani ?aton kula ta fito da shi daga keke saboda sana'ar zoSo da ya ?arSe ta. Dan ko gora hamsin ta yi sai ya ?are.
Tana faman Wauka sauke da kular Najeeb ya zo wucewa, a lokacin ta sauke ta na ?o?arin murza hannunta saboda zafi, ya tsaya yana kallonta. Haka kawai ya ji ta bashi tausayi. Yarinyar nan da garaje ta ke ina ita ina wannan ?aton abu. Ya wuceta ba tareda ta ganshi ba, yana zuwa bakin ?ofa ya ce da security da ke wajen ya je ya Wauka ma ta kayan...


Yau Wan wake ta zo da shi dan haka da su ka je Cafeteria ita da Sister Munibat ta wuce wajen su Anas.

"Yayana ban san ko kanacin Wanwake ba?"

Anas ya ce " ci kai. Ai duk lokacin da mu ka je gidan Hajiya Mama sai ta sa an yi min"

"To barin zubo ma ka"
Ta je ta zubo ma sa a plate harda dafaffiyar ?wai akai da Wan ganyen lettuce da albasa sai ?amshi ya ke yi.

"Gaskiya na gode sweet sister. Allah ya miki albarka"

Ta yi murmushi ta tafi. Ko kallon inda Najeeb ya ke ba ta yi ba.
Anas ya fara haWa Wanwake da shinkafa yana ci yana santi.

"Are you flirting with her?"

Anas ya Wago da mamaki ya kalli Najeeb.

"Wannan shine dalilin da ya sa yarinyar nan ta ke abinda ta ga dama a office. Because of you"

"Dude are you....are you jealous?"

" im serious Anas stop flirting with her"

Tashi yai ya bar wajen ya bar Anas da baki buWe.

Idan dai idon sa ya ga dai-dai to tabbas kishi ya gani a idon Najeeb. But why?.... ko dai.....
Ya juya ya kalli Farida da ke ta zuba uwa surutu cikin zuciyar sa ya ce " indai abinda na ke tunani ne to, Farida kin ciri tuta. I wish ke za ki maye gurbin Sabreen a zuciyarsa"...

.....................


Tana Waki tana cin abinci taji alert na kuWi ya shigo ma ta daga wajen aiki. Sai dai tashi ta yi cikin sauri saboda abinda ta gani. Ba abinda aka ce za'a biyata ba kenan, kusan kaso sittin kawai aka biyata cikin albashinta.
Cikin tashin hankali ta fara kiran numbar Najeeb sai dai bai Wauka ba.

Ta kira numbar Anas shima bai Wauka ba.
"Lallai ma! Kan Uba. Wallahi ba zai yiwuba na yi uwa ayyukan nan ba dare ba rana ace wannan kuWin za'a turomin. Ta tashi ta fara shiryawa.

Maijiddah da ta shigo Waki ta ce " Anty ina zuwa haka"

"Wajen aiki zan je. Yau Sir Najeeb ya taSo ni"

"Anty ba yanzu ki ka dawo ba"

"Ke dai bari zamu yi maganar idan na dawo"

A hanya Anas ya kirata akan ta yi ha?uri Wazu suna meeting ne shiyasa bai Wau kiran ba.

"Yayana kuna tareda Sir Najeeb ne?"

"Eh tare mu ka yi meeting Win amma ni na fito na barshi a office yana ?arasa wasu ayyuka. Lafiya dai ko?"

"Ba lafiya ba Ya Anas 60% na albashina kawai na gani"

"60% kuma?"

"Eh. Na san Sir Najeeb ne yamin haka, dan haka yau ni da shi, sai ya bani cikaton kuWina ko yaga bala'i" ta kashe wayar tana huci.

Kamfanin yai tsit saboda an riga an tashi. ID card ta nuna aka bari ta shiga duk da kuwa ma su gadin sun santa. Ba ta wuce ko'ina ba sai office Win Sir Najeeb. Ba ya main office Win sa dan haka ta je wani Waki da ya ke yin ayyukan sa na zane acikin office Win. Ta ?wan?wasa ?ofar.
Yana tsaka da zane ya ji ana ?wan?wasa ?ofa. Who could it be? Dan ya san Anas ya tafi tuntuni.

Na'urar computer da ke gabansa ya danna nan da nan Farida ta bayyana. Yadda ya ganta ya san maganar albashi ne ya kawota. Wajen da ya ke waje ne da bayan shi sai Anas babu wanda ya ke da access na shiga, work place na shi kenan. Anan ya ke duk wani zane-zanen sa. Wajen zagaye ya ke da glass. Glass Win daga ciki za ka ga mutum amma daga waje mutum ba zai ga na ciki ba. Kana shigowa Wakin idan ba ka da katin buWe ?ofar glass Win to ba tayadda zai buWu...

Tana tsaye ya buWe ?ofar ya fito.
"Sir Najeeb ban gane manufarka ba. Me na yi aka cire 40% na albashina?"

Yadda ta ke maganar kamar za ta doke shi.

Bai kulata ba ya je ya zauna a kujerar sa.

"Sir Najeeb i demand an explanation"

"Ofcourse Miss Salihu. Ni na cire 40% na albashinki as a compensation for all your irrational behaviours in this company"

"Sir Najeeb idan ma yaren China ka ke gara ka dena dan ni banjin wannan yare. Ka tura min cikaton kuWina kawai, abinda na sani kenan"

Murmushin ya?e yai sannan ya ce " next month ma ki dinga take dokokin kamfani and i'll keep on cutting your salary"

"CabWi! Wallahi ba ka isa ba"

Tasowa yai ya nufi kanta ta fara ja da baya.
"Mi za ki yi idan na cire? Yau ma hugging Wina za ki yi? Go ahead and i'll make sure you get what you are looking for"

Ganin ta kai jikin bango ya sa ta haWiyi miyau.

"Come on hug me. Na san abinda ki ke so kenan, well yau ba Anas ba yayanki, nobody is here just me and you"

"Idan ma giyan wake ka sha. Wallahi na fika hauka. Kkkka matsa min"

Kallonta ya ke yi yadda take fitar da numfashi da sauri-sauri har yanajin bugun kirjinta.

"Scary bitch..."

BuWe ?ofar da akayi ya sa yai saurin juyawa to his dismay sai ga Joseph biye dashi kuma wasu zaratan maza guda uku.

"What the hell are you doing here Joseph?"


Bindiga su ka fito da shi Farida ta ?walla ?ara ta Soye a bayan Najeeb jikinta na rawa tana salati.

"If you comply, nobody gets hurt" a cewar Joseph

Najeeb ya ce "Let the girl go"

"Shut up" Waya daga cikin guys Win ya daka ma sa tsawa

"Tie them both"

Farida na jin haka ta ?walla ?ara ta ?ara ?an?ame Najeeb....



..........................

A yadda ya tsara sai ?arshen wata idan Aneesa ta zo Lagos zai ma ta bayanin komai sai dai ko a ina Aneesar ta ji labari?.

Yana zaune a office su na waya da gimbiyarsa, Aneesa ta shigo fuuuu.

"You liar, sai yaushe ka ke son sanar da ni? Bayan an Waura aure?. You evil son of a bitch"

"Anny minene haka kuma"

"Munafuki, asirinka ya tonu ai. Wato har sadaki ka kai. To barin gaya maka Abdul wannan auren ba zai taSa yiwuwaba"

"Aneesa kenan. Dama abinda ya taso da ke daga Abujan kenan. To ki sani aure babu fasawa tunda dama na gaya miki ai"

"Abdul Wallahi ba zai yiwuba. Idan ma wasa ka ke gara ka janye, i will never share you with anyone"

"Ina son ki Aneesa amma duk abinda ya faru ke ki ka jawo. Ba ni da ra'ayin mata biyu sai da ki ka zaSi aikin ki fiye da ni"

"Wallahi sai dai ka zaSa ko ni ko ita dan ba zan zauna da kishiya ba"

"Its too late Aneesa. Wata biyar da su ka wuce da na gaya miki sa?on Hajiyata what did you say?"

"Haka za ka ce ko. To mu zuba mu gani and i'm taking my kids with me"

"Tunda daga gidan ku ki ka zo da su ba"

Ficewa ta yi daga office Win kamar wata zararriya...


............................

Har ?arfe tara na dare ba Farida ba dalilinta ga numbarta ba ya shiga. Maijiddah ta je Wakin su Yakubu lokacin shima ya dawo daga hira kenan zai ci abinci.

"Amarya Amarya, ya akayi?"

"Yaya Yakubu Anty Farida ta kira ka ne?"

" Farida kuma. Ai ni tun da mu ka dawo daga wajen aiki rabona da ita"

"Yaya numbarta ba ya shiga kuma ta ce za ta je Kamfani wajen Oganta"

"Sir Najeeb"

"Eh"

"To barin kira Anas na ji"
Sai da ya sake gwada numbar Farida still baya shiga kafin ya kira Anas.
Anas ya sanar ma sa yadda su ka yi da Farida sannan ya ?ara da cewa shima ya yi ta gwada numbar Najeeb amma ba ta shiga.

Yakubu ya ajiye waya ya kalli Maijiddah ya ce " barin je Kamfani in dubata. Ko tana chan dan numbar Sir Najeeb ma ba ta shiga"...


Anas ne ya riga shi isa Kamfanin, lokacin da Yakubu ya iso a wajen motar Najeeb ya tarar da Anas da wasu securities su na magana.

"An ganta kuwa?" Yakubu ya faWa a kiWime

Anas ya girgiza kai ya ce " Yaks i think they have been kidnapped"

"What!"....



*=خ?SAKATARIYA TA=خ?*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



*Free page*

0?? 0?? 9??


"Wayyo Allah Ummi na. Wayyo Ummi naaaaa" abinda ta farka da shi kenan lokacin da Waya daga cikin mutanen da su ka sato su ya watsa musu ruwa.

"Shut up" ya daka ma ta tsawa. Nan kuma ta fashe da kuka tana cewa " dan Allah kar ku kashe ni, ni Waya ce a wajen Mahaifina kuma ko jika ban haifa ma sa ba"

Tare aka Wauresu da Najeeb bayansu na gogan na juna sai dai tun da ya farfaWo baice ?ala ba.

"Sir Najeeb ka ce su bar ni na tafi. Iyayena talakawa ne, ba su da kuWin da za su basu, yanzu ma Baffa na cikin bashi yake saboda hidimar biki da yai..." saukar mari taji a fiskarta wanda ba shiri ta fashe da wani matsananci kuka.

"Chachachacha, you talk too much abeg"

BuWe ?ofar Wakin aka yi Joseph da sauran su ka shigo.

"Well well well. The Almighty Sir Najeeb, the perfect man. Mr get out of my office" ya sa hannu ya murWe kunnen Najeeb da ?arfi.

"I will make sure you suffer before this is over"

"Untie him" ya faWi yana yiwa Najeeb kallon tsana.

Kunce shi su ka yi ya ce su ma sa tsirara ai Farida na jin haka ta fara bada ha?uri.

?aya daga cikin su wanda ya ke kamar shine Oga ya zu?a wiwi da ya ke sha ya ce ma sa Wan uwa ba haka akeyi ba, idan kana so su biya kuWi to dole 'yan uwan sa su tabbatar yana cikin ?oshin lafiya.
"Emeka why now?" Joseph ya faWi cike da takaici

"Bros let me handle it" wanda aka kira da Emeka ya faWi. Zuwa yai ya cirewa Najeeb takalmansa da agogo yace " so na designer you wear" naushin cikin Najeeb yai wanda sai da Najeeb ya wantsila.
Shi kuwa Joseph zuwa yai ya taka kafar Najeeb. Ba ?aramin zafi ya ji ba amma haka ya shanye bai nuna ba.
Lokacin da za su tafi Joseph ya tofa wa Najeeb miyau a fiska. Har su ka fita daga Wakin bai buWe ido ba saboda tsananin ?yan?yamin abinda Joseph ya ma sa.
?ankwalin atamfar ta ta Wan yaga ta zo ta goge ma sa miyau Win.
"Wai mi ka yiwa wannan guntun ne? Joseph ko me su ke kiran sa"

Bai buWe ido ba kuma bai yi magana ba.

"Dalla buWe idon. Ba na riga na goge miyau Win ba"

A hankali ya buWe rinannun idanunsa ya Waura akan na ta. Itama Win shi ta ke kallo for some weird reasons sai ta ji ya ba ta tausayi. Wannan fa Wan gata ne gaba da baya, CEO na babban kamfani amma Joseph ya ma sa wannan wala?anci.

"Wannan bayan kuWi da su ke so akwai bita da ?ulli tsakanin ku. Allah ya sa dai kar su kashe mu"

Ta kalli ?afar da Joseph ya taka yatsun wajen sun yi jaa sun kumbura. Ta kai hannu za ta taSa ya janye ?afarsa da sauri.
" kaa! Dan ma zan taimaka Win, to ka ci kan ka"
Ta koma chan gefe ta zauna. Yanzu da aka kuncesu ta Wan ji sa?ayau.

"Ni wallahi yunwa na ke ji, ba dan kai ba da yanzu ina gida ina cin abinci. Ni daga mun kai gida lafiya ma ajiye ma ka aiki zan yi. Irin wannan aiki da kasada ba dani ba"

Tana cikin surutu aka buWe ?ofa, abinci aka kawo mu su, take away guda biyu na shinkafa da satchet water guda biyu. Ko kallon inda abincin ya ke Najeeb bai yi ba. Farida kam jawo abincin ta yi ta fara ci dan Allah na gani ba ta iya juran yunwa. Abincin ba wani yawane da shi ba hakanan nan taste Win dai ba laifi da alama daga restaurant su ka ?arSo.

"Sir Najeeb ka ci abinci fa, da zafin sa kar yai sanyi"

Tashi yai ya Wau ruwa ya shiga wani ?ofa da ke cikin Wakin wanda ya ke tunanin banWaki ne. BanWakin ne sai dai gaba Waya a ?azance ya ke da ?yar ya kama ruwa yai alwala ya fito dan ba ruwa a wajen, famfom baya aiki.

Sai da ta ga ya je gefe ya tada sallah itama ta ankara ba ta yi sallar maghrib da Isha ba, gashi ta shanye ruwanta.
Dole sai taimama ta yi bayan ta le?a banWakin ta ga ba ruwa.

Tana zaune ta jingina da bango ta fara gyangyaWi ?arshe baccin wahala ya saceta....


..........................

Kafin ?arfe goma na dare iyalen Alhaji Adam Jibo sun samu mummunan labarin rashin Najeeb da Sakatariyar sa. Abinda ya Waure mu su kai har lokacin ba a kira su gameda ransom ba. Bacci kam ?auracewa iyalen yai bama kamar baby da ta dinga kuka wiwi da ?yar Mom ta shawo kan ta ta yi shiru.


Gidan Baffa Musa ma dai hankulansu a tashe ya ke. Ba ma kamar Baffa Musa wanda ya ke gani kamar sakacin sa ne ya sa Farida ta faWa wannan hali. Yadda Baffa ya hana a sanar da Ummi amma hakan bai yiwuba dan kafin yai maganar ma tuni Anty Hanne ta kirata ta sanar ma ta an sace Farida. Hankalin mutanen Jos ya tashi a wannan dare, a daren Ummi ta so ta zo amma Baba da Nanna su ka hanata, su ka ce ba abinda za ta yiwa Farida sai addu'a ta bari idan gari ya washe sai ta je.

Haka aka wayi gari gidajen biyu ba kwanciyar hankali. ?arfe tara na safe aka kira Alhaji Adam Jibo bayan an tura ma sa hoton Najeeb da Farida Waure. Miliyan hamsin su ke bu?ata cikin awa ashirin da huWu ko kuma su rasa su gaba Waya.

Anas ya sanar da Yakubu cewa kidnappers Win sun nemi ransom na 50million. Ya kuma kwantar ma su da hankali akan za a kuSutar da su.

Baffa Musa da Yakubu su ka nufi gidan su Najeeb. Sun samu su Alhaji Adam su na meeting da wasu special police kan al'amarin sai da su ka gama sannan Dad ya saurare su.

"Alhaji dama maganan kuWin nan ne. Ni dai a wajena idan na shiga na fita za a samu miliyan uku sai dai kaga ko rabin abinda su ke bu?ata ba a kai ba"

"Alhaji Musa ka kwantar da hankalinka Insha Allahu komai zai zo da sau?i. Maganar kuWi kuma Alhamdulillah an fara arranging na su. Kar ka damu"


.......................


Da safe Emeka ya shigo Wakin ya fara faWa harda marin Najeeb wai 'yan uwansa ba sa son shi suna bu?atar 48hrs su haWa 50million.

"I thought your parents are super rich. They better not play games with me"...

Emeka cousin Win Joseph ne, ya jima yana fashi da makami kafin daga baya ya koma harkan kidnapping. A Kaduna ya ke operation Winsa sai dai wata Waya da ya wuce Joseph ya kira shi akan yanaso ya kidnapping Najeeb saboda ya Wau fansar abinda ya ma sa. Wannan ya sa ya zo Kano su ka fara tsare-tsaren yadda komai zai tafi. Da ke Joseph yai aiki a Najeeb constructions hakan ya bashi daman sanin hanyoyin da za su aiwatar da ?udirin su.

Da safe ba a basu abinci ba haka da rana, gaba Waya Farida ta galabaita. Tana chan ta cure gefe guda ta yi kukan ta yi surutun har ta gaji. Najeeb kam ko ehem bai ce ma ta ba.

BuWe ?ofar Wakin aka yi, Waya daga cikin ma su tsaresu ya shigo Wauke da bindiga. Zuwa yai ya jawo Farida da ?arfi, Najeeb ya tashi zai yi kan sa. Ya nuna ma sa bindiga tareda cewa "sit"

Farida ganin anyi hanyar waje da ita ta fara cewa Najeeb ya taimaketa.

"Dont hurt her" Najeeb ya faWi da kakkausar murya

Wani Wakin ya shiga da Farida bayan ya kulle Najeeb a Wakin da su ke da farko.

Ganin ya yo kanta ya sa ta ?walla ?ara tana kiran Sir Najeeb da Umminta.
Guje-guje su ka fara yi a Wakin wanda ya ke cike da tarkacen kayan maye. Cak ta tsaya lokacin da ?afarta ya taka wata fashashshiyar kwalba. Hakan ya bawa mutumin damar kamata ya kwantar da ita da ?arfi, sai ihu ta ke ta na ?o?arin tureshi amma ta kasa. Ya kama hannayenta da hannunsa Waya, Waya hannun kuma yana ?o?arin zuge zip Win wandonsa.
Wani razannannen ?ara ta ?wala wanda gaba Waya gidan sai da ya Wauka.

Emeka da wasu biyu su ka yo Wakin da su ka ji ?aran da gudu. Ganin Larry na shirin afkawa Farida ya sa Emeka ya ture Larry tareda kwaWa ma sa mari.

"Are you crazy?"

Larry ya ce" the girl too hot Oga. I feel...."

"Will you shut up. You want to ruin my business abi"

Ce wa Wayan yai ya maida Farida Wakin da Najeeb ya ke.
Da Wingishi ta shigo Wakin saboda har lokacin kwalbar da ta caketa na ?afar.

Tunda aka fita da Farida hankalinsa ya tashi yasan ba kasheta za'ayiba amma ba makawa sai sun yi raping Winta. Lokacin da ya ji ?aran da ta yi sandarewa yai a wajen jikinsa ya fara ?yarma yana ayyana abinda zai yiwa Joseph da crew Win sa idan sun fita anan. Ganin yadda aka shigo da ita ya sa yai kan ta da sauri. For the first time tun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login