Showing 114001 words to 117000 words out of 145791 words

Chapter 39 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

323

ya yaye bedsheet Win ya Wauko wani ya shimfiWa...

Magani ya bata tana kumfar baki ta sha da ?yar sannan ya maidata kan gado ya ja ma ta bargo. Bayan yai wanka yai alwala ya gabatar da sallah raka'a biyu yana ?ara godewa Allah da ya sa duk wani pressure bai sa ya resulting to zina ba. It wasnt easy amma Alhamdulillah ya tsira ko da da ?yar ne...

Jawota jikin sa yai lokacin ta jima da fara bacci. He still wish he can go in again saboda yadda ya ke jin sabon ?arfi na taso ma sa amma kuma dole yai ha?uri...


Safiya...



A hankali ta fara buWe idon ta da takejin sun ma ta nauyi. Idonta cikin na sa ya ma ta ?uri da ido yana kallon ta yana murmushi.
Ita ne ta janye idon ta tana ?o?arin juyawa Waya Sangaren.

" wakey-wakey its already past seven"

Ta rintse ido tana tuno wahalar jiya.
Ganin ba ta da alamar tashi ya sa ya Wauketa, tana ta ?o?arin tirjewa.

Wannan karan ma shi ya taimaka ma ta ta yi wanka ta yi brush ta yi alwala.

Sai da ta fara sallah ta kai ruku'u ta ji ?afafunta suna ma ta wani zogi. A daddafe ta samu ta idar da sallan. Ta koma kan gado ta kwanta dan har yanzu jikinta ciwo ya ke.
Lokacin da ya shigo Wauke da tray ta kalleshi daga sama har ?asa tana ?aramin tsaki a ranta. Ba dole ta wahala ba irin kayan da ya ajiye under that jallabiya ai ba kaWan ba. Dama Miss Jean ta ce most at times za ka siraran mutane sun faye samun babban abu.

?arasowa yai kan gadon yana ajiye tray Win gefe.

"Good morning my Queen, ya jikin na ki. I made breakfast for you"

Ta Wan tallafo kai ta ga tray Win, omelette ne sai apple da grapes a gefe da tea.

"Ka yi wa kan ka breakfast dai ba ni ba, wannan ne zai ishe ni"

Ya ta?ali hancinta ya ce "na san matata akwai ci, but manage this please, na sa a kawo miki special breakfast daga gida, ki ci wannan kafin nan"


Yunwa ta ke ji dan jiya ba wai ta ci kazan nan sosai ba ne. KwaWayin kazan ma ta ke ji yanzu.
Ta tashi zaune ya Waura tray Win a kan cinyar sa ya na sa ma ta grape Waya a baki ta fara taunawa tana jin daWin sa...




...........................



Karfe tara saura na dare aka kai amarya Najdah zuwa Wakin ta. Bayan nasiha da 'yan koke-koke aka watse aka bar Najdah ita Waya a Waki.
?arfe goma saura kwata ango ya shigo Waki. Tana zaune bakin gado kan ta a rufe. Ya zauna gefen ta yana mai sallama a karo na biyu, Najdah ta amsa ?asa-?asa.

"Masha Allah" ya furta lokacin da ya Waga veil Win ya ga kyakykyawar amaryar sa. Sai da su ka haWa ido kafin ta yi saurin sauke idon ta tana murmushi.

"Najdah ban san da wani irin baki zan gode mi ki ba. Kin so ni, kin amince da ni a talaka na duk da kin fito daga gida mai girma gida mai daraja"
Ya Waga hannun ta Waya ya kissing...

Kazarta ya fito da shi a cikin foil paper sai tiriri ta ke.
"Bismillah"

Ta girgiza kai "Dear ka manta bana cin abinci idan dare yai nisa"

"I know, amma wannan kazar daban ne, ki ci ko kaWan ne"

Ta kai hannu za ta Wau cinya, ya ri?e hannun ya ce "barin fara samun lada tun daga yanzu"

Ya sa hannu ya yago nama ya fara ba ta a baki... cinya Waya ta ci ta ce ya isa sai da ta Wan kora da fresh milk kafin ya tattara wajen.

Bayan kowannen su ya yi wanka ya yi alwala sannan su ka gabatar da sallah raka'a biyu na godiya. Anas yai wa amarya tambayoyi kuma Alhamdulillah ta san basics na abinda ya shafi tsarki da alwala da sallah...

Hannunta ya kamo ya fara murzawa a hankali, dama hannun gasu da laushi saboda hutu abin ya zo ya haWu da gyara kuma. A hankali ya kai bakin sa kan nata ya fara kissing Win ta yanayi yana shafa breast Win ta... zuwa lokaci kaWan ya cire after dress da ta sa ya saura rigan bacci. A kan gado su ka ?arasa cire kayan...

Ana kiss ana sucking breast Najdah ta fara jin daWi ta sake jiki har tana ?an?ameshi. Amma da ya introducing abun shi sai ga shi ta challa ?ara. Kuka ta ke tana ro?on shi amma ina ya Wimauce hankalin sa baya jikin sa... Sai da ya sauka a kanta ya ga ashe ta jima da suma gaba Waya tausayinta ya kamashi. It wasnt his first time amma ya so da ita ya fara, har yau yana dana sanin haWuwa da Zulfa.
Ya je masters na shi a Canada ya haWu da Zulfa student ce amma su mazaunan wajen ne saboda ita a Canadan ma aka haifeta. Sun Wan sha?u da ita tun lokacin da su ka fara haWuwa. Duk da ya san yarinyar ba ta da kamun kai amma hakan bai sa sun dena friendship ba. Sun jima suna tare ba abinda ya taSa shiga tsakanin su sai da ya ?are karatu yana shirin haWa thesis na shi watarana tsautsayi Zulfa ta rinjayeshi shi kuma sheWan da son zuciya ya sa ya biye ma ta. Sai da haka ta faru tsakanin su sau uku kafin ana ukun ya daure ya ya?i zuciyar sa. Ranan da Zulfa ta zo ya ma ta faWa tareda shi kan sa, sai da su ka yi kaca-kaca kafin su ka rabu...Duk da dai daga baya Zulfan ta yi ta bibiyan sa amma shi ne ya daure ya gina katanga tsakanin su ya dena shiga sabgarta har ya gama abinda zai yi ya dawo Nigeria...

.........................

Sabreen ta jima a ?asa tana kuka kafin lokaci guda ta tashi ta haura sama. Kayan ta dama a haWe su ke ta Wau handbag Winta da akwatin kaya ta sauko ?asa. Su Mouna da su Najma su na ba ta ha?uri amma ko kula su ba ta yi ba. Ganin su na so su hanata fita ya sa ta ce ko su bar ta ta tafi ko kuma ta shiga ciki ta kashe kan ta. Wannan furuci ya sa su ka ha?ura su ka bar ta ta fita. Tana jan akwati tana tafiya tana hawaye. Ta sani ko mi ya faru yau ita ta ja wa kan ta. Tana son Najeeb anna tafiye son kan ta da yawa, she was always selfish. "Chasing my dream, following my heart" shi ya kawota inda ta ke yanzu.
Tana tafiya tana tuna rayuwar su ta baya. ?uruciyar su da adulthood na su. Ta tuna ranan da su ka fara sharing kiss. It was the day da ta gama highschool. Ta tuna how he's blushing saboda wannan ne first kiss na shi duk da ita ba shi ne first kiss na ta ba saboda tun tana 14yrs ta samu first kiss na ta da wani crush Win ta a class Win su.

Najeeb loved her, supported her. He's the only man da ya ke da damar yin komai da ita amma bai yi ba. Every other man yana samun dama the next thing shi ne ?o?arin shigar da abun shi cikin abun ta. Amma Najeeb, Najeeb, ta goge hawaye tana tuna kalaman sa idan watarana sun yi kiss mai nisa har ta fara ?o?arin jan hankalin shi.

"Lets just do it Noory"

"No princess we'll do it, at the right time"

"Za mu yi aure fa, so miye dan mun fara yanzu?"

Najeeb murmushi zai yi ya ce " lets wait for the right time. Its coming very soon"

Ga shi wannan very soon Win bai zo ba har yau, all because of her.

Ta so auren Najeeb, everything was going perfect until lokacin da aka kirata akan za a bata role na wani movie idan za ta yi, ta sani ba wanda zai barta ta ajiye aure saboda film hakanan ta sani idan ta riga ta auri Najeeb ba zai taSa barin ta ta yi acting ba. Just aikin assistant director da ta ke yi ma ya bari ne saboda ya san ta jima tana son aiki da Hollywood...
Ta so dawowa daga wannan film Win guda Waya amma bisa rashin sani contract Win da ta signing na shekara biyar ne. Gashi kuma watarana bayan sun gama shooting sun je wani party da co'actor Win ta, shi ya bige da shan giya, ita ba ta sha giya ba amma just coke da tasha sai ya bugar da ita. Ba ta san ya akayi ta ?are da James Anderson a Waki ba. Da ta yi ?o?arin ma sa barazanar kai ?aran shi sai ya nuna ma ta ba wanda zai yarda da ita saboda da ?afarta ta zo gidan shi. Wannan abu ya ?ara dagula ma ta lissafi saboda abinda ta ke tattali shekara da shekaru saboda Najeeb sai ga shi wani ya samu a banza. Daga baya ta yi ?aran James for rape amma kasancewa shi babban actor ne kuma Wan asalin ?asar America sai court ta ruling on his favour, har ta kai ma sai da ta biya tara saboda acewar su ta Sata ma sa suna.

Tun daga James Anderson rayuwar ta ta sauya. She have sex whenever she wants to, tana shan giya kai har ?waya ta sha. Sai da ta shekara shida kafin ta dawo dai-dai ta dena shan giya da ?waya bayan dogon theraphy section da ta rin?a zuwa akai-akai. Being a celebrity is not easy. Fans su yi ta tunzura ka. Fans ne su ka yi ta tunzura ta har ta je aka gyara ma ta shape Win bakinta saboda fans sun ce tana da kyau amma lips Win ta sun yi manya. Daga lips kuma ta yi butt enlargement...

Kiran wayanta aka fara yi hakan ya sa ta dawowa daga dogon tunanin da ta tafi. Tana zaro wayan ta ga Larry ne manager Win ta.






*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


0?? 4?? 7??




Sabreen na Wauka wayar Larry ya fara magana cikin masifa. Ba ta gane mi ya ke faWi ba amma ta Wau abu Waya, wato ta duba whatsapp na ta ya tura ma ta sa?o.
Ta cire wayan a kunne tana ?o?arin duba mi Larry ya turo ma ta.

Ba ta yi mamaki ba ganin video clip ne na wajen da ta ke dur?ushe a ?asa tana kuka yayinda Najeeb ke kwararo bayani, sai Wayan kuma wajen da ta ri?e ?afan Najeeb tana ba shi ha?uri.
Ta sani cikin su Jean, Arfah da Sarah da ta zo da su ne wani ya Wau wannan video Win. But at the moment da video Win da wanda ya Wau video Win duk ba sa gabanta. Babban damuwarta shi ne Najeeb, ta sani daga wannan rana ta rasa Najeeb rasawa ta har abada kenan.
If only ba ta gudu ba, da yanzu suna nan tare cikin farinciki.

Larry ya cigaba da kiran ta amma ta ki Wagawa. Su Mom da Mouna ma sun yi ta kira amma ta ?i Wagawa.
All she needed is a quite place where she can cry her eyes out...

Receptionist da ya ga Sabreen sai da ta bashi tausayi. Wedding dress ne a jikinta amma kuma babu farinciki a tattare da ita ko kaWan.
Ya mi?a ma ta key Win Waki tareda cewa "sorry Madam" ko kallon sa Sabreen ba ta yi ba ta ?arSi key ta ja akwatin ta. Da ace akwai yadda za ta samu jirgi da zai Wauketa a wannan lokaci yai nisa da ita da Nigeria da za ta biya ko nawa ne ta samu wannan Jirgi. Amma dare ne kuma yau Friday ne.
Receptionist Win ya bi bayan Sabreen da kallo wanda ke tafiya a ?afa ba ko takalmi ga takalman tana ri?e da su a hannu. Tunanin shi ya bashi ?ila ta zo daga wata ?asa dan ta auri Wan Nigeria ne shi kuma ya ?i ta, ?ila ma irin online dating Win nan su ka yi...

Sabreen na shiga Wakin hotel Win ta rufe Waki ta dur?usa a wajen ta fara kuka. Tana son ta yi kukan rayuwan ta, tana so ta yi kukan rashin masoyin da ta yi. Wannan karan da gaskiya ta ke son ajiye film na har abada bayan sun yi aure da Najeeb. Tana so ta zauna da shi, ta nuna ma sa kulawa, ta nuna ma sa tsantsan so. Yadda ta ke ta kukan tana dafe da ?irjinta sai ga tari ya ?ufce ma ta. Hannunta da ta ke tare tarin ne ta ga jini, she's coughing blood, nishi ta ke yi a hankali. Ko da za ta mutu she has to ask Noory for forgiveness. Ta tashi da ?yar tana dafe bango idon ta na ganin bibbiyu. Da ?yar ta buWe ?ofa ta fito daga Wakin tana furta Noory a hankali. Ko ta ku biyar ba ta yi ba ta faWi a wajen...


.............................


Da sauri Anas ya mi?e daga kan gadon ya shiga banWaki da gudu. Ruwa ya Webo a wata roba ya fito da gudu jikin sa na rawa. A hankali ya Weba ruwan ya shafa ma ta a fuska nan da nan ta ja dogon numfashi.
"I'm sorry baby love, i'm very sorry" ya faWa kaman zai yi kuka.

Wani matsanancin zafi da ta ke ji daga ta ?asanta ya sa ta sake fashewa da kuka. Ji ta ke the pain was unbearable.
Anas ya fara hura ma ta iska a kunne yana ce ma ta sorry. Ganin kukan ba mai tsayawa ba ne ya sa shi tashi dan ya haWa ma ta ruwan zafi...

"Sannu kin ji, i'm sorry my love" ita kam kukanta kawai ta ke yi duk da ma ruwan zafin da ya saka ta ya sa ta Wan farajin sau?in zogin da gabanta ke yi, ba kamar da farko ba.

Da ?yar ya samo pcm a na shi Wakin ya kawo ma ta dan ta sha. Shan maganin ma sai da ta ma sa kuka...
A hankali ya dinga bubbuga bayan ta har baccin wahala yai gaba da ita tana kwance a jikin sa...


...............................


Farida ta zage ta cinye omelete Win nan tas, saboda ita ne ma ya haWa ?wai huWu, shi kam ba zai taSa iya cinye ?wai huWu a lokaci guda ba. Yana mamakin ma yadda duk yawan cin ta ba ta yi ?iba ba.

"Alhamdulillah ba laifi ka iya soya ?wai" ta faWa tana kora sauran tea da ke mug Win ta.

Ganin yadda ya ke kallon ta ya sa ta ce "mi ye?" Da Wan ?arfi

"I love you"

"A hakan shi ne jiya ka kusan kashe ni"

Ya shafi kumatun ta ya ce "sorry my Queen, ni ma ba a son rai na ba ne"

"Kaman da gaske, abunda duk sauran Sabreen ne"


Dariya yai ya Wau tray daga kan gadon ya ce " kaman sauran Wannan likitan na gani jiya ko? Tunamin ma sunan shi?"

Ta jawo pillow ta wurgeshi da shi ya goce yana dariya...

Bayan ya dawo Wakin ya ce ta fito ya nuna ma ta gidan ta kuma ga Wakin ta. Kukan sakalci ta sa mi shi wai ba za ta iya tafiya da ?afarta ba. Haka ya tsugunna ta hau bayan shi ya fita da ita daga na shi Wakin. Ko'ina su ka zaga a cikin gidan, gidan ba ?aramin burgeta yai ba. ?akin ta ya yi kyau sosai, akwai walk-in closet a ciki wanda ya ke cike da kaya.

"My champ ina da kaya a gidan su Daddy fa"

"Tuna min wa ki ke aure ma?"

Ta Wan ran?washi kan sa a hankali ta ce "Mai girma Sir Najeeb, my Hero my Champion, my Mr BLTD"

Sanda su ka sau?a falon ?asa su ka ji doorbell Win na ?ara. Still Najeeb na goye da Farida ya je ya buWe ?ofan.
Tasallah ce Wauke da kwandon abinci.

"Alhaji an tashi lafiya?"

"Lafiya" ya faWi a hankali yana matsa ma ta dan ta shigo.

Daga bayan Najeeb Farida ke yiwa Tasallah ina kwana.

A kan dining ta jera food warmers Win. Suna tsaye ta gama ta zo za ta tafi Farida ta ce "Baaba Tasallah ya su Mom?"

"Hajiya na lafiya, amma jiya a asibiti su ka kwana wannan Wiyar yayanta ba lafiya"

"Wacce Wiyar yayantan?"

Tasallah ta ce " wannan Sabeera ko Sareena ne ma. Wacce de ta ke tafiyan magen nan"

"Sabreen?"

"E ita"

"Mi ya sameta"

Tasallah ta ce ba ta sani ba.

Bayan Tasallah ta fita dukkan su shiru su ka yi kowa da abinda ke sa?awa a ransa.
Tasallah kam ta fita tana mamakin Najeeb da Farida. Ko kunyar ta ba su ji ba haka su ka tsaya ?ato na goye da ?atuwa. Chan zuciyar ta ya ce to ai duk cikin so ne...

Farida ce ta fara katse shirun da cewa "my Champ mu je sama ka kira Mom mu ji labarin mai jiki"

Ok kawai ya faWa ya haura sama da ita chan ?asan zuciyan ta yana addu'ar Allah ya sa Sabreen ta samu sau?i dan ya san saboda shi ta shiga wannan hali.

Farida ce ta kira Mom Win tana tambayar ya jikin Sabreen, Mom ta ce da sau?i domin ta farfaWo yau da safe amma an ma ta alluran bacci tana bacci.

Farida ta ce "Allah ya ?ara sau?i" Mom ta amsa da amin.

"Aishah" Mom ta kira sunan Farida a hankali

"Na'am"

"Dan Allah ke da son idan kun samu dama ku zo ku duba Sabreen. She's in pains kuma Wazu da ta farfaWo sunan Son ta ke ta kira"

Wani tuku?in kishi ne ya tasowa Farida. Lokaci Waya ta hango Sabreen da Najeeb. Kunnen ta ne ya fara jiyo ma ta kalaman Mom tana faWin " Ayshah ki yi ha?uri an Waura auren Sabreen da Najeeb saboda zuciyar Sabreen za ta buga idan ba ta samu Najeeb ba"

"Ayshah ki na jina?" Mom ta maimaita a karo na uku. Sai a lokacin ta Wan dake ta ce "ba matsala za mu zo"

Tana ajiye wayan ta haWa rai ta ce "Mom ta ce ka je ka duba Sabreen anjima"

"Na ji mi ta ce fa, cewa ta yi mu je mu biyu"

"Ni ba inda zan je. A gaida marar lafiya daga nan a kai goro"

Sai da yai dariya mai isar sa kafin ya kai bakin sa zai kissing Win ta ta juyar da kai. ?an

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login