Showing 63001 words to 66000 words out of 145791 words

Chapter 22 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

355

Wakin su.
"Najeeb be matured please, mi ye wannan shirmen"

Jin muryan Daddy ya sa Farida ta yi saurin kama baki tana dana sanin abinda ta ce.

"Sorry Dad, good night" Najeeb ya faWa sannan ya kalli Farida da ke tsaye tana zare ido.

"On a second thought, za ki iya kwana akan gado but" ya nuna ta da yatsa "kar ki kuskura ki matso kusa da ni, i can bite"

"Ni ma kar ka kuskura ka matso kusa da ni, i can scratch"

Zuwa yai ya jera pillow biyu a tsakiyar gadon sannan ya kwanta.

"Wallahi wajen ka ya fi yawa, wannan ba tsakiya ba ne"

Sa hannu yai ya kashe wutan Wakin. Dole ta laluba ta kwanta a haka.
Chan ?asar ran ta tana tunanin anya akwai ranan da Najeeb zai iya jin son ta, ko da Wan kaWan ne? Anya za ta iya samun kan sa kamar yadda Ummi ta ce? Anya akwai ranan da za ta kwanta da shi ta yi rayuwar aure da shi?
Ta tuno abubuwan da ta yi ta sha da ci saboda samun amarci mai cike da tarihi tareda Rayyan, amma yanzu kam duk a banza. Tana cikin tunane-tunanen nan har bacci yai gaba da ita...

Ya na kwance ne amma ba wai ya yi baccin ba. He still wonders why everything turns out this way, jiya saboda bai san yadda zai haWu da ita ba shiyasa ya kwana a office. Komai ya zamo ma sa wani iri, she's just his secretary and that's what she'll always be =?D?
Bai taSa hango rayuwar aure da wata ba idan ba Sabreen ba. Sun planning komai tare, tun daga irin gidan da za su zauna har zuwa 'ya'yan da za su haifa. Yara biyu Sabreen ta ke so, kuma shi su ka tsara za su haifa ( ka ji fa=??). Ba su tsara zama a Nigeria ba saboda Sabreen ba ta so, a plan Win su Nigeria sai dai ziyara amma ba zama ba. But yanzu komai ya chanza and now auren Aysherh...

......................

Washe gari da asuba alarm Win Najeeb ya farkar da Farida, Ita kam ganin ?arfe huWu kuma akwai bacci a idon ta ya sa ta cigaba da bacci.

?arfe biyar da rabi na ta alarm Win ya buga. Ta tashi ta hango Najeeb yana aiki a laptop Win sa. Cikin zuciyar ta ta ce "yanzu haka tun tashin sa bai yi sallah ba, shi komai aiki kaman machine"
Ta tashi ta shiga banWaki fitsari ta yi sannan ta yi alwala ta fito.
Ta shimfiWa sallaya ta tada sallah.
Da ta idar ta kalleshi har lokacin yana aiki.

"Sir Najeeb ina kwana"

"Morning" ya faWa kaman ana ro?an sa amsan...

Tana azkar Win safiya ya tashi ya shiga banWaki sai kuma ya fito ya ce "Mrs Jibo, next time ki ka yi amfani da toilet, you flush it immediately"

"Fitsari kawai fa na yi"

"Ba na son ?azanta"

"Toh na ji, kuma ni ba ?azama ba ce"


Ya jima a banWakin har ta gama addu'o'inta ta koma gado ta kwanta bai fito.
Ya na fitowa ta bi shi da ido daga inda ta ke kwance, bathrobe ne ajinsa fari. Zuwa yai ya tsaya gaban mirror yana ?o?arin shafa mai. Duk abinda ya ke tana kallon sa har ya gama ya je ya shirya cikin wani grey suit na kamfanin Dolce and Gabbana. Dole ta rasa gane wani irin turare ya ke amfani da shi saboda turarukan da ya fesa sun fi biyar. Lokacin da ya gama ya taje gashin kan sa sannan ya matsa wanni mai a hannunsa ya shafa a gashin.

Ya sake shiga banWakin kafin ya fito ya ce " i know you are staring Mrs Jibo, idan kin tashi ki kira Adama za ta gyara Wakin"

"Ni mi zan gani, ni ba kai na ke kallo ba"

"Mrs Jibo think about my offer" yana faWin haka ya Wau brief case na shi ya fita.
Agogo ta duba ta ga ?arfe bakwai saura minti ishirin. Kai dole Sir Najeeb ya dinga zuwa da wuri, duk da kamfanin sa ne amma ba ya wasa da zuwa da wuri.

Bayan fitan sa sai da ta mori bacci sosai kafin ta tashi wajen ?arfe goma ta fara gyara Wakin...


....................


"Dan Allah wa ya ke zuwa wajen aiki ranan ukun auren sa. Haba Najeeb ko a week break ba za ka Wauka ba"

"A week break? Bayan asaran da Miss..." " i mean Mrs Jibo ta jawo min"

Anas ya kwashe da dariya " Mrs Jibo, haba nawan, ba wani sweet pet name da za ka sa ma ta sai Mrs Jibo"

"Mrs Jibo ma ai matsayi ta samu"

"Akwai lokacin da za ka kirata sweetheart, my love..."

"Oh please Anas"

"Allah Wallahi. Yanzu dai akwai wani Korede da zai fara aiki da kai yau, i hope you'll like him"

"No need, Mrs Jibo za ta resuming monday"

"Wait, Farida za ta dawo nan?"

"She has no choice"

"Ka san mi ka ke faWa kuwa? Yanzu fa Farida matar ka ce"

"So what?"

"Wallahi ba ka ma ta adalci ba Najeeb. Ita da ya kamata ya zama tana zaune a gida, ana treating na ta kamar queen, sai ka kawota nan, nan Win ma a matsayin secretary"

"Ba na bu?atar shawaran ka, hold it to yourself"

"Amma Daddy ya sani?"

"Anas ba ruwan ka da al'amarin rayuwata. Dont meddle with my family affairs"

Anas ya sa dariya ya ce "sannu Mr Family man"










*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*




0?? 2?? 5??







Bayan fitan Anas da jimawa sai ga Khalidah fuuuu ta shigo office kamar wadda aka korota.

"Najeeb why?, why her?"

"Excuse me"

"Najeeb all this while da na ke zuwa wannan wajen ka Wauka dan kuWi na ke zuwa, ko an gaya ma ka ina son aikin wahala ne. Saboda kai na ke aiki a nan. Only for you"

"So?"

" Najeeb ka rasa wadda ta dace da kai sai Farida, miye ta ke da shi"


"Idan kin gaji da aiki za ki iya forwarding resignation letter Win ki, zan yi farin ciki da ?arSan sa"


"Najeeb dan Allah ka fahimce ni, Ina son ka, ina son ka fiye da yadda ka ke tsammani"

"Get out"

"Najeeb please"

"Out"

.......................


Bayan ta gama gyara Wakin ta yi wanka ta shirya cikin atampa riga da skirt, ta sauko ?asa dan yunwa ta ke ji. Gidan shiru sai ?aran TV da aka bari a kunne. Zuwa ta yi wajen dining Win ta zauna ta zuba abinci ta fara ci.
Adama ta fito daga kitchen za ta haura sama Farida ta kira ta.
Sai da su ka gaisa sannan ta ce " mutanen gidan sun fita ne?"

"Eh"

"Ayya sannu da aiki"

"Na gode Anty"

"Anty kuma, ai sai ki sa na ji kunya. Ki kira ni Aisha ko Farida"

"Anty Farida dai"

Farida ta sa dariya.

"Dama na ce daga yanzu ba sai kina gyara Wakin mu ba, zan dinga gyarawa"

"Na gode" Adama ta faWa tana murmushi.

Da rana tareda Adaman su ka yi girkin rana, su na aikin tana ma ta tambayoyi gameda gidan. Su biyu ne ma su aikin ita da Tasallah. Tasallah kuma ta je gida an mu su rasuwa. Ita Adama matar Iliya dreba ne ita kuma Tasallah bazawara ce wanda a?alla za ta kai shekaru arba'in zuwa arba'in da biyar.

Da su ka gama ta haura sama ta duba wayar ta ta ga miss call Win Maijiddah da text Win ta, inda ta ke sanar da ita ta isa gida lafiya. Kiran Maijiddan ta yi amma ba ta Wauka ba sai ta kira Ummi. Sosai su ka yi hira da Ummin wanda ta ke ta ?ara ma ta nasiha akan ha?uri...

?arfe uku saura Mom ta dawo, bayan ta kimtsa ta ci abinci ta sa Adama ta kira ma ta Farida.

Farida na bacci ta ji ana ?wan?wasa ?ofa kamar daga sama, ta tashi da ?yar ta zo ta buWe.

"Anty Farida Hajia na kiran ki"

"Ok tana ina? Tana falon sama"

"Ina zuwa"

Sai da ta wanke fiskarta sannan ta fito.

A Wan kishingiWe ta sameta kan kujera ta yi nisa cikin tunani.

Farida ta Wan yi gyaran murya ta ce " Mom barka da yamma"

Mom ta Wago kai ta kalleta tareda ?a?aro murmushi.

"Sannu da zuwa Aisha"
Sai da Farida ta gyara zama sosai sannan ta ce "you're lucky Aisha, Kin san, Najeeb yana son sunan Aisha sosai"

"Ayya! Amma bai taSa kirana da shi ba kuwa"

"He likes you. Na san bai gane hakan ba amma nan gaba zai gane"

Farida dai shiru ta yi tana sauraron wannan mata wadda ta ke uwar miji gareta.

Mom ta Wauki wanni takarda da ke gefen ta ta mi?awa Farida ta ce " na rubuta mi ki abubuwan da ya ke so da wanda ba ya so. Zai taimaka mi ki wajen ganin kun fahimci juna da wuri"

"Na gode Mom"

Ta mi?a ma ta wani ?aramin jewelry box ta ce "wannan kyauta ne da na ke son bawa duk matar da Najeeb ya aura"

Farida ta ?arSi box Win tana godiya.

"Open it"

Tana buWewa ta ga sar?a ce ta dimond sai walwali ya ke.

"Its pure dimond" Mom ta faWa tana kallon yadda Farida ke kallon sar?an

"Mom na gode, Allah ya saka da alkhairi. Ha?i?a banida ma bakin godiya, this is too much Mom"

"Ba komai, just make him happy"

"Insha Allah zan yi ?o?ari Mom"...


Farida na shiga Waki ta Wau sar?an nan ta gwada sawa a wuyan ta, tana duba kan ta a madubi. Wannan duk taron da ta je ta sa ka shi sai ta zama topic of the day. Tana cikin dubawa sai kuma ta ji jikinta yai sanyi tunowa da ta yi wanda aka bata sar?an domin sa ba wai ya damu da ita ba ne.

Ta maida sar?an inda ya ke sannan ta Wauko takardan da Mom ta ba ta, ta fara karantawa.

- ya fi son kala ba?i
- ya na son cin fruits (musamman apple, inabi da lemu)
- ya na son coffee
- ya na son ?anshi
- ba ya son wari
- ba ya son ?azanta
- ba ya son hayaniya
- ba ya cin doya
- ya fi son kifi akan nama
- ba ya son jan abu....

Wayar ta da ya fara ringing ne ya sa ta tsaya da karantawa. Ta Wauko wayan sai ta ga Rayyan ke kiran ta. Har wayan ta katse ba ta Wauka ba.

"Mi kuma zai ce min" ta faWa a fili yayinda kiran sa ya sake shigowa. Sai a kira na uku ta Wauka.

"Rayyan lafiya ka ke kirana?"

Daga Sangaren Rayyan ya ce "My Farida ban san ya zan yi ba, yanzu na ke jin wai hotunan nan haWa su aka yi, wai Alhaji Jibo ya zo ya samu Baba ya nemi a maida zancen auren mu. I'm sorry dear, ki bani lokaci mu zauna mu yi magana"

"A ina za mu zauna? A saman kwano ko a saman bishiyan mangoro. Look Rayyan, kar ka ?ara kira na, ni matar aure ce"

Ta na kashe wayar ta cillata kan gado ta cigaba da karanta takardar da Mom ta ba ta.
...........................

Kusan ?arfe biyar wa su ba?i su ka zo Adama ta zo ta kirata ta sauko ?asa. Su biyu ne, Waya ta ganeta domin jiya ta zo, ?anwar Daddy ce da su ke kira Hajia Fatima. ?ayar kuma ba ta san ta ba.

Sai da su ka gaisa Hajia Fatima ta gaya ma ta sun zo ?arSan sizes Win ta ne saboda lefe da za'a haWa ma ta.

Hajia Salma da su ka zo tare wadda ta ke amaryar Uncle Sulaiman ne ta Wauko Tab Win ta ta na rubuta sizes Win, tundaga na inner wears zuwa general measurement na ta.
Bayan sun gama aka buge da taWi, su na haka sai ga Najeeb ya shigo.

"Yawwa ango dama kai mu ke jira"

"Ni kuma?"

"Yes, mun zo karSan kuWin haWa lefe"

"What's that?"

"?an iska, dan ka yi ?wacen mata sai ba za ka ma ta kayan lefe ba. To ba zai yiwu ba"

Hajia Salma ta ce " Najeeb bar Hajia Faty da tsokala. Check za ka rubuta ma na za mu haWawa Farida kayan lefe"

Sai da yai kamar ba zai yi magana ba sai kuma ya ce "how much?"
Hajia Fatima ta ma sa da?uwa ta ce " ungo na ka da how much Win, blank check za ka bamu"

"Hell no, there's no way i'm giving you a blank check. Ki samu daman zuba jari a shagunan ki ko?

"Zan ci ?aniyar ka Najeeb"

Najeeb ya zauna ya ciro check book na shi ya fara cikatawa Hajia Salma da Hajia Faty idon su ?yam akan abinda ya ke rubutawa.

Hajia Fatima ta ce "Allah ya sawwa?a Najeeb, mi wannan zai yi? Ka san ina da ina zamuje kuwa? Kai ka na sa kaya designer ba ka so matar ka ta sa designer ne?"
Farida kam dai kallon su ta ke yi dan ba ta ga nawa ya rubuta ba. ?arshe dai dole blank check Win ya ba su...

Yana shiga Waki ya ji wayar Farida da ke kan gado yana ringing haka kawai sai ya tsinci kan sa da Waukar wayan wanda kafin ta yanke ya ga sunan nan dai da ke tada ma sa hankali *My Ray* tsaki yai ya maida wayar ya ajiye.
Ya na cire kaya amma sai tsaki ya ke shi kaWai.

Lokacin da ta shigo yana kan gado, ya kunna TV da ke Wakin yana kallon tashar Aljazeera.


"Sannu da dawowa, ya aiki"

" your Ray ya kira ki"

Dam ta ji gaban ta ya buga. Ita wallahi ta manta ba ta goge numbar bane Wazu.

"Sir Najeeb ba wai abinda ka ke tunani ba ne, Allah mantawa na yi ban goge numbar ba"

Bai ce komai ba sai ma remote da ya Wauka ya fara chanja tasha.

Ganin yai shiru ta ce " Sir Najeeb ka yiwa Mom godiya ta min kyautar girma. She gave me a dimond necklace"

"Mrs Jibo" ya faWa da sigar jan hankali.

"Kar ki ?ara yi min maganar matar nan"

Farida ta zaro ido "mahaifiyar ta kan"

"Idan ki na so mu zauna lafiya, to ki dena kawo min zancen ta"

" yau na shiga uku, Sir Najeeb...."


"Shhhhhhh"

HaWiye maganar ta yi dan yadda ta ga ran sa ya Saci.

Zama ta yi a gefen gadon ta ce "Sir Najeeb zan yi aikin, amma sai ka amince za ka bani dama na wanke kai na daga zargin da ka ke min"

" good for you"


..........................

Zuwa yanzu ta gama gane yanayin gidan. Mom ba ta da matsala ko kaWan hakan ya sa ta rasa gane dalilin da zai sa Najeeb ya dinga ma ta abinda ya ke yi. Najdah kam ?iri da ?iri ta ke nuna ba ta son ta. Ita kam ko ajikin ta, dan ba wannan ba ne a gaban ta.
Ranar asabat da ta cika sati Waya 'yan gidan su su ka zo ma ta gaisuwa. Ta ji daWi sosai kuma ta karrama su, gayya guda su ka zo dan duka matan Baffa Musa ne su ka zo da yaran su kusan su goma. Da za su tafi ta haWa mu su tsaraba...

Anas tun ranan da Najeeb ya ma sa zancen zai dawo da Farida aikin t, ya kira yana ma ta faWa akan miya sa za ta amince da haka, ta nuna ma sa ba komai ita ke son komawa aikin...

"Sir Najeeb wai haihuwa ka ke a banWakin ne? Tun Wazu fa" ta cigaba da ?wan?wasa banWakin.
Ha?ura ta yi ta je ta zauna tana jiran sa, dama fitsari ne ya matseta.

Yana fitowa ta tashi da sauri ta shiga banWakin.

Tunanin ko lafiyarta lau ya ke. If she's really pressed mi ya sa ba za ta je guest room ba.

Lokacin da ta fito Waure da towel ya riga ya shirya takalmi kawai ya ke sawa.
"Sir Najeeb ka jirani mu tafi tare dan Allah"

" i'm not your driver"

"Sir Najeeb ya ka ke so na yi, anguwar kun nan ba lallai mutum ya samu abin hawa da wuri ba"

"Akwai mota a gidan"

"Motan tu?a kan ta za ta yi ne. Ni ban iya tu?i ba"

Ya mi?e tsaye ya ce "good for you"
Har ya kai bakin ?ofa sai kuma ya juyo ya ce "idan kin je office ki yi aikin ki kamar yadda ki ka saba, cause our relationship is strictly professional"

"Na ji Mr professional"

...........

Ta ci sa'a da ta fito lokacin Mom za ta fita ta ce ta shiga ta kai ta. Da suna tafiya ta ce idan sun dawo ta zo ta karSi key Win mota. Farida ta ce ba ta iya tu?i ba, mom ta ce za ta sama ma ta dreba.
Lokacin da ta shigo kamfanin kowa kallon mamaki ya ke ma ta tunda dai kowa ya san ita Sir Najeeb ya aura. Kai tsaya office Win ta ta je, yana nan yadda ya ke ta ajiye jaka ta shiga office Win Sir Najeeb.

Yana waya lokacin da ta shigo dan haka ta samu waje ta zauna maimakon da da take tsayawa a gaban sa. Sai da ya gama wayar ya kalli agogon hannun sa ya ce "8:44am Mrs Jibo"

Ta langwaSar da kai ta ce "na tsaya na karya ne kuma kai ma ka san..."

"Shhhhhh, kin san ba na son latti. Today should be the last time da za ki zo min office a makare. Sannan ba na son personal excuses na ki a nan. Here, our relationship is..."

"Strictly professional na sani" ta ?arasa ma sa.

"Good, akwai wassu sa?o da zan tura mi ki ki printing na su ki distributing na su according to their respective specification"

"Ok" ta tashi za ta tafi sai ya ce "Wauko min wancan green file Win" ya nuna ma ta shelf Win da ke office Win. Ta je wajen sai ta ga file Win yana ta ?asa ne ta tsugunna za ta Wauka dai-dai idon sa ya kai wajen dan ya tabbatar file Win za ta Wauka. Wandon jeans ta saka ba?i sai shirt mai dogon hannu ash color, ta yi rolling da ba?in gyale. ?an tsugunnon da ta yi sai rigan ya Wan Waga. Ya rintse idon sa saboda wani abu da ya ji ya tokare ma sa ma?o?oro.
Farida ta Wauko ta ajiye ma sa.
Gyaran murya yai ya ce "Mrs Jibo, akwai dokar da ta ba da dama wa duk wata matar aure da ke son saka hijabi a wannan kamfani da ta sa, ba matsala"

"So?" Ta faWa tana harWe hannayen ta a ?irji.

"It

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login