Showing 42001 words to 45000 words out of 145791 words

Chapter 15 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

345

aka dawo daga break ta koma office Win ta. Ko da aka zo neman Najeeb ta kira office Win sa amma bai ansa ba, ta shiga office Win amma baya nan. Har banWaki sai ta le?a amma shiru. Numbar sa ta fara kira amma ba ta shiga.
Daga ?arshe dai ranan har aka tashi ba ta ga Najeeb ba. Haka nan ba ta san inda ya je ba dan da ta fita ?asa ta tambayi security aka ce ma ta Najeeb ya fita da mota tuntuni.
A zuciyarta ta ce "ai dole ka gudu tunda ka yi abin kunya"...

Tunda ya bar canteen kai tsaye motar sa ya je ya Wauka ya bar kamfanin, ya na shiga gida Wakin sa direct ya wuce ya samu gefen gado ya zauna tare da dafa goshin sa. He cant believe wai shi ne yai wa Anas tsawa. Anas fa, Anas da duk faWin duniyan nan ba shi da aboki kamar sa. Saboda me?
Shi kan sa bai san dalili ba, ya san ba laifin Anas a zaman da Farida ta yi a wajensa. Sai dai ya rasa dalilin da ya sa maimakon ma ya ji haushin Farida sai ya kasance ya fi jin haushin Anas akan ta. Bai san ya za'a yi ya dena jin haushi ba duk lokacin da Farida ta ke tareda Anas.
Ya jima yana tunani a ran sa kafin ya tashi ya fara cire kaya dan ya watsa ruwa.

...............



Samun Anas ta yi akan dan Allah ya kaita gidan su Najeeb ta bashi wa su takardu sannan ta bashi sa?onnin wanda su ka zo ba su sameshi ba tunda wayar sa a kashe ya ke. Yana sauketa a compound Win su ya juya ya tafi dan shima bai shirya fuskantar Najeeb Win ba, ko da kaWan ne to ya ji haushin abinda Najeeb yai.

Ranan da su ka zo gidan da dare ba ta lura da gidan ba, saboda dare da kuma hali na gajiya da rashin lafiya. Amma yanzu kam ta ga yadda gidan ya ke da girma da kyau, sai da ta gama yabon kyaun gidan a zuciyar ta kafin ta wuce ciki. Doorbell ta danna tana jira a buWe.

Najdah da Afrah ke cin abinci a dining saboda har yanzu Mom ba ta dawo daga Bahrain ba.

"Adama.... Adama ki zo ki buWe ?ofa"

Adama ta fito da sauri ta nufi ?ofan.

"Sannu, wa ki ke nema?" Adama ta tambayi Farida da ke tsaye a bakin ?ofa.

"Ni sakatariyar Najeeb ne, na kawo ma sa sa?o yana nan?"

" ki shigo"
Ta matsa ma ta ta shiga.

"Adama waye?"

Kafin ta bada amsa Farida ta ce "Aisha Farida ce"

Sunan ba ba?on suna ba ne a wajen su duka biyun, dan sun san labarinta a Najeeb constructions. Ranan da su ka fara zuwa wajen Najeeb farko-farkon fara aikin Farida. Hana su shiga office Win sa ta yi ta sa su ka jira shi a office Win ta har sai da ya dawo. Ranan cikin shagwaSa Najdah ta dinga complain wa Najeeb har da cewa "Big B, your secretary was rude to us". Daga baya Najeeb ya ce wa Farida duk lokacin da ?anwar sa ta zo yana nan ko baya nan ka da ta hana ta shiga office Win sa.


"Ehen, duk haWuwar ku na office bai isa ba sai kin biyoshi gida" Afrah ta faWa tana huhhura hanci.

"Idan aiki na ya tsone mi ki ido, kya iya zuwa ki ?arSa"

"Mtsww" Afrah ta ja tsaki

"Mi ki ka zo yi?" Najdah ta faWa ita Win ma fiskan ba yabo ba fallasa.

"Na kawo wa Sir Najeeb wa su files ne, sannan na zo neman bayanai gameda masoyina Anas kasancewa kin fini sanin shi"

"Masoyin ki Anas?" Najdah ta maimaita

"Wanni Anas tukunna?" Afrah ta saka baki.

"Abokin yayanki ma na, ko kin san wani Anas Win bayan shi?"

Najdah ba ta ce komai ba sai haurawa da ta yi sama da gudu fuuuu itama Afran ta bi bayanta tana kiran ta.


Ganin su duka biyun sun bar wajen ya sa Adama ta je wajen SHS Win falon ta danna 6 muryarta na rawa ta ce "Ranka shi daWe ga Sakatariyar ka ta zo neman ka"

Shiru kusan minti Waya ba a ce komai ba, har Adama ta fidda rai sai ga muryar sa ya na cewa " send her to my room"

"Ina ne Wakin?" Farida ta tambaya

"Idan kin haura sama shine Waki na ?arshe a Sangaren hagu"

Ok kawai ta ce ta haura saman. ?wan?wasa ?ofar Wakin ta yi lokacin da ta iso. Ta tsaya na a?alla minti biyu kafin aka buWe ?ofar.

Sanye ya ke da jallabiya na 'yan Morocco kalar toka.

"What do you want?" Ya faWi fiskar sa tamau.

"Ya Allah, wai haka gidan ma su kuWi su ke ne, daga ka zo sai a fara tambayarka mi ka zo yi. To ni ba maula na zo yi ba ziyara na kawo"

?ofar ya jawo zai rufe ta yi saurin sa hannu ta ce " yi ha?uri Sir Najeeb sa?o na kawo"

Ya dakata da rufe ?ofar yana kallonta. Ta fito da wani file ta mi?a ma sa sannan ta ce " Sir MD na Hafzal suites ya zo neman ka ya ce da ka ji sa?on nan ka kira shi akwai magana mai muhimmanci da za ku yi sannan dan Allah ka bawa Ya Anas ha?uri abinda ka..." baam ya rufe ?ofar sa.

" Mr Egocentric" ta faWa kafin ta juya ta fita.

A falo ta haWu da Daddy shi ma ya shigo gidan kenan, har ?asa ta rusunna ta gaida shi.

"Kaman na san fiskar nan"

"YallaSai ai ni ce sakatariyar Sir Najeeb wanda aka sace mu kwanaki"


"Oh Aisha ko?"

"E"

"Sannu ya Baban na ki"

"Ya na lafiya"

"Ki gaida min shi ko"

"Insha Allah zai ji"

"Gida za ki je ne?"

Ta amsa da E

"To to, Adama ki fita ki ce Iliya ya kaita gida ko"

"Na gode Daddy"

Ya fito da kuWi a Aljihu ba tareda ya irga ba ya mi?a ma ta ya ce ta sha ruwa a hanya.

"Daddy ka barshi na gode"

"Idan ki ka yi haka ba ki Wauke ni Daddy ba kenan"

Ai tuni Farida ta karSa tana ?ara faWaWa murmushinta lokacin da ta ji kaurin kuWin zai iya kaiwa dubu goma.

Ita kam bajau Win ta, ta tafi gida a mota mai kyau ga AC ga dubu takwas da Daddy ya bata...


Ai ba ta gama zama ba Anas ya kira ta.

" 'yar uwa mi ki ka faWawa Najdah ne? Ta kira ni wai muna soyayya da ke kuma na Soye ma ta bla bla bla..."

Sai da Farida ta yi dariya mai isar ta sannan ta ce " Yaya na kenan, idan akwai kishi to akwai so. Najdah na son ka, ka saurari plan Wina ka ji..."


............


Su na cin breakfast a dining Najdah ta ce " Big B wai ashe Ya Anas da sakatariyar ka soyayya su ke"

Tea Win da Najeeb ya kai baki ya furzar da sauri.

"Anas ya gaya mi ki?"

"Jiya da sakatariyar ka ta zo ta ke gaya min. Big B, Ya Anas ya rasa wanda zai nema sai masifaffiyar yarinyar nan, that girl fa ba za ta rasa mu'amala da ?waya ba"

Mi?ewa Najeeb yai bai ce komai ba ya bar dining Win.

Ranan da Anas da Farida ban san wanda ya fi shan masifar Najeeb ba. Abu kaWan masifa, lokaci guda Najeeb ya dawo wa Farida Najeeb Win da ta sani farkon zuwan ta. " get out, fuct you, stupid, nonsense" waWannan kalmomi da su na tsiro da sun tsiro a jikin Farida saboda tsabar yadda ta ji su a wajen Najeeb. Idan ta kawo takarda ya signing kuwa yana gamawa zai wurgeta da shi ba zai mi?a ma ta da hannu kamar yadda ya saba ba.

Anas ma ya Wauka da Najeeb ya zo zai ba shi ha?uri a wuce wajen sai ya ga saSanin haka. Yana tambayar sa abu maimakon yai magana sai ya fara ma sa tsawa...

Farida na tattara wasu takardu da Najeeb ya watsar Anas ya shigo office Win.

"Najeeb ka dubi wannan presentation Win nan na gobe. Wannan shi ne final edit da na yi"

Ko kallon laptop Win da Anas ya ajiye a gaban sa bai yi ba ya ce " kar ka damu kan ka, ba za ka yi presenting gobe ba"

"What"

"Ka jini da kyau"

"Najeeb are you serious? I've been planning for this pitch for a week now"

Da ?arfi Najeeb ya daki table Win sa ya ce " Ni Najeeb Adam Jibo, CEO of Najeeb constructions na ce Architect Anas Ali AlMustafah ba za ka yi presentation gobe ba, ka na da ja?"

Da Anas mai saurin kuka ne da ya yi a wajen nan saboda wannan cin fuska da Najeeb ya ma sa. Sai dai ya daure ya ce " ba ni da ja, Sir Najeeb"

Wannan karo na farko da ya referring Najeeb da 'Sir' kenan, a cikin shekaru bakwai da su ka fara aiki tare.

Gwiwar Farida yai sanyi. Tausayin Anas ya mamaye zuciyar ta. Da ta na da iko da ta je ta wankawa Najeeb mari.

Wai a wani dalilin zai yiwa Anas haka, a wani dalilin?
(Ni dai da 'yan group Wi na ma su albarka mu ka haWa baki mu ka ce *a dalilin ki*)

*plz numbar da za a nemi yadda za'a shiga paid group Win sakatariya ta ita ce 08137311900, duk wani number da ba wannan ba scam ne. Kar ku manta, #200 ne kacal ko kuma ka biya #300 ka samu sakatariya ta da tsohuwar soyayya. Za ka iya biya ta wannan account Win 3099546325, firstbank,Azizat Hamza. Ko kuma ka turo katin waya zuwa ga wannan layin 08137311900. (Plz duk wani means of payment da ba wannan ba, babu hannun marubuciyar a ciki. Mutanen Niger za ku iya biya ta link da zan turo da yamma Insha Allah a wattpad account Wi na 000Azee)*


............

"Yakubu dan Allah ka nemo min super glue mai kamawa sosai wanda baya saurin bushewa"

"Yanzu dan Allah mi za ki yi da super glue? Ke ba mai gyaran takalmi ko radio ba"

"Ni bana son sa'ido, ka nemo min kawai. Harda gum na ruwa Win nan. Yau na ke so ba gobe ba"


"Ke wallahi case ce, na ji zan nemo"

Farida ta yi murmushi

Da wurwuri ta zo office yau. Tana da?ontar zuwan Najeeb dama ta gayawa security da zaran Najeeb ya ya shigo ya kirata.
Tana zaune kuwa security ya kira ya ce ga Najeeb ya shigo. Ta yi sauri ta shiga office Win sa ta samu kujeran sa ta fara matsa super glue Win da Yakubu ya kawo ma ta.
Za ta fito kenan ta yi kiciSis da Najeeb zai shigo dama tuni ta sa tubes Win a jakarta.
"Good morning Sir"
Bai amsa ma ta ba ya wuce wajen zaman sa.

"Sir Ya Anas ya kawo flash Win da za ka yi amfani wajen presentation Win na ajiye a table Win ka" wannan magana shi ya Waukewa Najeeb hankali ya zauna ba tareda ya lura da kujerar sa ba.
Tana gani ya za??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????una ta yi murmushi.

"Ki tabbatar duk wanda ke cikin team ya isa conference room kafin ?arfe tara"

"Ok Sir" ta fita tana murmushi.

Flash Win ya Wauka ya sa a laptop na shi yana duba presentation Win da Anas ya sha wahala ya tsara.

?arfe tara saura minti shabiyar ya gama bitar abin ya kira Farida. Ta san dole zai kirata domin ta Wauka ma sa laptop da wasu files dama.

?o?arin tashi yai a kujeran ya ji ya ka sa tashi. Da ya tashi sai kujeran ta biyoshi.
"What's this" ya faWi lokacin da ya ke ?o?arin raba takashinsa da kujeran amma hakan bai yiwu ba.

"Sir Najeeb ya dai?"

Farida ta faWa kamar ba ta san mi ya ke faruwa ba.

Tsaki yai ya cigaba da ?o?arin raba jikinsa da kujeran.

"Sir idan ka ja da ?arfi zai yaga ma ka wando ka ga anyi ba ayi ba kenan. Tsuliyar CEO Najeeb constructions a waje" ta sa hannu ta Wau flash Win da ke kan table ta ce " tunda takashin Oga ya ma?ale a kujera sai na kaiwa Ya Anas kawai yai presentation Win tunda dama shi ya kamata yai tun farko"

Sai da ta fara tafiya ya ?walla ihun sunan ta da ?arfi "MISS SALIHUUU"

Ta waigo tana fari da ido ta ce " SIR NAJEEB YA DAI"


*difdifdifdif..... anan na kawo ?arshen free pages. Na yi ?o?ari ai har page 15. Well, za ka samu cigaban labarin idan ka biya 200 kacal. Stay safe and Allah ya mana albarka ya rufa mana asiri duniya da lahira ta ku AZIZAT*



*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*




0?? 1?? 6??


Tana fita daga office Win Sir Najeeb office Win Anas ta wuce. Ta sameshi ya yi wani jugum da shi. Tabbas abinda Najeeb ya ma sa ya mugun kashe ma sa jiki.
Ajiye flash Win ta yi a gaban sa ta ce "Yaya na ga shi ka je ka yi presentation Win"

"Ro?onsa ki ka yi? Ko kawai Waukowa ki ka yi?"

"Ko Waya, Yaya na shi da kan sa ya bani ya ce na kawo ma"

"Ban yarda ba, Najeeb ba ya chanja magana da wuri. Kar ki damu ?anwata, Najeeb shi ke da kamfani yana da ikon hana ni ko ya sa na yi abu"

"Ya Anas da gaske na ke fa, idan ba ka yarda ba ka zo muje ka tambayeshi"


Da farko dai Anas bai amince ba daga baya da ta takura sai ya tashi su ka fita, har lokacin dariyan Najeeb na cinta.


A Sangaren Najeeb kuwa yayi nasarar raba jikin sa da kujeran amma kamar yadda Farida ta faWi sai da wandon shi ta farke, wasu daga cikin pattern na wandon suna manne da gum Win a jikin kujera, wandon ya koma har ana Wan ganin boxers na shi.

Najdah ya kira akan ta kawo ma sa kaya daga gida, ta ce ma sa tana school ai kuwa ya fara babbaleta da masifa abinda bai saba yi ma ta ba, idan ba masifa akan Mom ba, normally ba ya taSa Waga ma ta muryarsa. Ganin yadda ya ke faWa ya sa ta san lallai akwai matsala, dole haka ta bar class ta wuce gida.
Yana ajiye wayar sai ga Anas da Farida sun shigo, yai saurin komawa ya zauna akan kujeran dan kar Farida ko Anas Win su ga yadda bayan wandon sa ya koma a rarike.

"Sir Najeeb ina kai ka ce Ya Anas ya je yai presentation ko?"

Sai da ya ma ta kallon banza sannan ya kalli Anas ya ce " ka je ka yi pitch Win nan, its already time"

Anas da mamaki ya ce " miyasa ka chanja ra'ayin ka?"

"Oh please, just go"

"Ya Anas, Sir Najeeb ba shi da ja fa, kai Win ne dai za ka yi presentation Win"

Anas yai shiru yana nazarin Najeeb, akwai Sacin rai mai tsanani a tattare da shi amma yanzu bai da halin tambaya saboda chanjawar da abokin sa yai. Ya karSi flash Win daga hannun Farida ya juya. Farida ta bi bayan sa tana gwada irin tafiyar Najeeb. Sai da su ka kai bakin ?ofa ta juyo ta ce " Sir Najeeb asha zaman kujera lafiya" sannan ta sa dariya.

Bayan fitan su da kusan minti arba'in Najdah ta zo mi shi da wasu kaya daga gida.

" Big B mi ya faru ka ke ta min tsawa Wazu?"

"I'm sorry baby, i was just pissed off ne"

"Barin koma school muna da class"

Ok kawai ya ce ya jira sai da ta fita daga office Win sannan ya wuce banWaki ya chanja kaya.
Lokacin da ya ga wandon wani haushin Farida ne ya zo ma sa har wuya. He's 100% sure ita ta sa wannan abun a wajen, kuma ta yi ne domin ta hanashi presentation Win nan.

"All because of Anas" ya furta a fili.

Ya kalli kan sa a madubin banWakin ya ce " Did she really love him?"

Wanni Sangare na zuciyar sa yana cewa miya shafeka idan tana son Anas, wani Sangare kuma na cewa bai dace su yi soyayya ba, Anas is a good person amma wannan Ayshern, bai san ma ya zai kwatantata ba.

Shi dai abinda ya barwa ran sa shine dole ne ya hukuntata. Ya rasa miyasa ya ke kasa aiwatar da komai a kanta despite the fact cewa ta raina shi kuma tana karya dokokin sa son ran ta....


Najdah daga office Win Najeeb sai ta wuce office Win Anas. So ta ke ta sake tambayarsa ko da gaske ne yana son Farida, domin ranan ba ta barshi yai magana ba ta kashe wayar.

Ganin baya office ya sa ta yi yun?urin tafiya idan ya so sa haWu daga baya, sai hankalinta ya je kan wani hoton sa da ke kan table. Ta Wauka hoton ta ?ura ma sa ido. A cikin tarihin rayuwarta tana son ba?in namiji, ita ba?in mutum na burgeta. Farar fata gareta amma many a times tana envying skin Win ba?a?en mutane. Tun tana ?arama ta san Anas, lokacin idan sun zo hutu Nigeria, su na tare koyaushe saboda tafi kowa kusa da Najeeb shi kuma shine kaWai abokin Najeeb. Wani lokacin ko da Najeeb bai zo hutu ba to kullum tana tareda Anas, wannan ya sa ta sha?u da shi tun a yarintar ta, shekaru uku da su ka wuce kuma ta fara jin wasu ba?in lamura game da shi wanda ita kan ta ba za ta iya fassara su ba. Ta Wan shafa hoton sannan ta ajiyeshi.

Tana fitowa ta yi kiciSus da Anas da Farida, da alama office Win na sa za su shiga amma maganar da su ke yi ya sa su ka tsaya a wajen. Dariya Anas ke yi sosai harda ri?e ciki. "Farida you are too much wallahi, abinda ki ka yiwa Najeeb kenan"

Doguwar tsaki Najdah ta ja wanda ya ja hankalin su.

"Najdah" Anas ya faWa lokacin da ya juyo ya kalleta.

"An dai ji kunya" ta faWa sannan ta bar wajen. Da sauri Anas ya bi bayanta yana kiran sunan ta.
Ta shiga lifter amma kafin ?ofar ta rufe Anas yai saurin sa hannu ya tare sannan ya shiga lifter Win shi ma.

"Najdah wai miya faru ne?"

"Dont pretend kamar ba ka san abinda ya faru ba. Sakatariyar Big B fa ka ke so. Sakatariyar sa"

A wannan dama da Allah ya bashi yau, dole ya cire tsoro kamar yadda Farida ta ce.
A hankali ya furta " to miye a ciki?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login