Showing 69001 words to 72000 words out of 145791 words

Chapter 24 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

328

yadda zai ciwa Anas mutunci idan su ka ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????haWu, ya ji muryan Aminu ta fitar da sunan da ya tsana a rayuwar sa*"Sabreen)*

Yadda wajen yai shiru ya sa yai tunanin ko dai Sabreen Win ne su ka gani ko kuma su na so su sake playing prank a kan sa da sunan Sabreen.

Sanye ta ke da wani arnen ba?in kaya. Gown ce wanda ta kamata ?yam?yam, sannan ya fidda duk wani sura na jikin ta. Hannu Waya dogo ne har zuwa wuyan hannun ta(wrist) Waya kuma hannun vest gareshi. Jikin rigan yana da adon duwatsu wanda sai kyalli su ke, ta Wan yafa wani ?aramin gyale wanda gyalen yadda ka san abin tata haka ya ke, shara-shara da shi, gyalen ma an Wan yane shi ne kaWan amma duk rabin gashin na ta na waje. Tana Wauke da wani designer purse wanda a?alla kuWin sa a ?iyasin kuWin Naira zai kai miliyan huWu. Murmushi ta ke har ta ?araso wajen.

"Hi everyone" ta faWi tana ?arasawa wajen Mom da itama ke daskare akan kujera tana mamakin zuwan Sabreen, dan ba ta da masaniya akan zuwan na tan.
Ta kissing kumatun Mom kamar yadda Larabawa su ka fiyi idan za su gaisa da mutum.

"Masa'ul Khair Ammaty" ta faWa tana ?ara faWaWa murmushin ta tareda sauke idon ta akan Najeeb wanda tun zuwan ta wajen Mom idon sa ke kan ta.

"Happy Birthday Noory" ta faWa tana gyara gashin ta da ya zubo ya Wan rufe ma ta rabin fiska.

Najeeb ya mi?e tsaye ba tare da ya ce komai ba ya bar wajen. Yadda ya ke tafiya kawai ka san yana cikin Sacin rai.

Da ?yar Mom ta iya haWa kalmomin bakin ta tambayi dalilin zuwan Sabreen Nigeria. Maimakon ta amsa ma ta sai ta tambayi Mom Win da cewa ko ba ta son ganin ta ne. Mom ta girgiza kai.

Hajia Fatima ne kaWai a wajen ta iya cewa " 'yar burauba, kin ji yai aure za ki zo ki Waga ma sa hankali ko"

Ba ta ji mai Hajia Fatima ta ce ba amma ta san zagi ta yi.

"Let me talk to Noory" ta faWa sannan ta kama hanya ta bar wajen still cikin takun ta na ?asaita.

"Tashin hankali kenan, ana wata ga wata. Ke Aisha ki je ki hanata magana da mijin ki dan wannan yarinyar sheWaniya ce"

Daddy yai ajiyar zuciya ya ce " 'ya ta ci abincin ki, ba komai"

Ala dole Farida ta fara cusa abinci a baki. Lokacin da Sabreen ta zo wajen Mom Farida ta gan ta sosai, lallai dole wannan mata ta girgiza rayuwar Najeeb. Farida ta raina kan ta a gaban wannan mata da Allah yai wa baiwar kyau haka...


......................


Yana zuwa Waki ya fara safa da marwa a Wakin, miyasa lokaci guda abubuwa guda biyu su ka zo su ka haWu ma sa. Ga abinda Anas yai ma sa which ya san 'yan familyn su wannan abun har bayan shekaru sai sun yi ta tsokanar sa da shi. Ga uwa uba Sabreen.
What the hell is she doing here? Ya tambayi kan sa.

8yrs, 2months and 11days da tafiyar ta. May be da ba ta gudu ba da su na rayuwa cikin jin daWi da 'ya'yan su biyu Wan shekara shida da 'yar shekara biyu, dan shekara huWu su ka tsara za su bawa yaran na su rata (o'o ni Azizat=?D? Najeeb da Sabreen sarakunan tsari)
Sai dai komai ya rushe lokacin da ta gudu ta barshi da takaici.
Cikin shekaru takwas ya gina kan sa a matsayin CEO kuma Founder na babban kamfani. Yayinda Sabreen ta samu fitowa a fima-fimai 11 a cikin 8yrs. Ta dating Tom cruise ta dating wani Wan ?wallo, ta dating wani hamsha?in mai kuWi Wan ?asar Italy. Shi gashi bai dating kowa ba amma an kakaSa ma sa sakatariyar sa.
Cikin shi da Sabreen ba zai iya cewa waya fi wani samun cigaba da kwanciyar hankali ba a shekaru takwas.

Yana cikin wannan bulayin Sabreen ta buWe ?ofa ta shigo. ?aran tafiyar ta ya ji ya gane ita ce.

"What do you want?"

"Noory i'm sorry"

Wani dariyan takaici yai ya ce ma ta " in 8yrs 2 months 11days ba abinda za ki ce sai I'm sorry? For kin maida ni mahaukaci ko"

"Noory" ta faWa tana matsowa kusa da shi

"Go back to Hollywood" ya faWa da ?arfi

"I'm here to stay Noory, for you, for us"

"You're Crazy Sabreen"

Kuka ta fara mi shi tana faWin cewa tana son shi har yanzu kuma ba ta taSa dena son shi ba. Rasa ma mi zai ce ma ta yai ya fice daga Wakin ya barta. Ba zai iya tsayawa a gidan ba, not after all that happened.


Ranan dai wannan dinner ta zama wani iri, an dai ?arasa da ?yar, wanda su ka kawo gifts wa amarya da ango sun mi?a. Daddy da su Uncle Sulaiman sun jima suna tattaunawa gameda zuwan Sabreen kafin daga baya kowa ya watse.
Da ?yar Farida ta kai kan ta Waki dan gaba Waya ta shiga wani yanayi na ruWu. Sabreen ta dawo, macen da Sir Najeeb yai dakon rashinta har shekara takwas, macen da Anas ya ce ma ta ita Najeeb ya fara so kuma ya so ta so mai tsanani. Idan Sabreen ta dawo miye amfanin zamanta tareda Najeeb tabbas nan ba da jimawa ba zai sallameta ya auri Sabreen. Ta jima tana zaune akan gado tana tufka da warwara kafin daga baya ta tashi ta shiga banWaki dan ta watsa ruwa...

Daddy yai ta kiran Najeeb amma ba ya shiga. Ya na son ma sa magana akan zuwan Sabreen dan ya san halin Wan na sa. Daddy ba zai iya ?in karSan ba?uncin Sabreen ba saboda kamar 'ya ta ke a wajen matar sa.

Najeeb gidan sa ya je ya kashe wayoyin sa ya kwanta, ba wai bacci ya ke ba, ya kwanta ne yana tuno abubuwa dayawa da su ka faru musamman soyayyar sa da Sabreen. He gave her all his heart, he loved her with every beat of his heart. Ya ma ta al?awarin samun rayuwa mai kama da aljannar duniya idan su ka yi aure amma...

Ranan bai koma gida ba dan ba ya son sake ganin Sabreen saboda yadda ya ke ji a zuciyar sa. Farida kam bacci ?aurace ma ta yai. Makomarta ta ke nema a wannan lamari, idan tana ganin za ta iya samun soyayyar Najeeb to yanzu kam chances Win ta ya bouncing back to zero.
*Sabreen* ta maimaita sunan a karo na ba adadi...

.................

Washegari Lahdi Farida ba ta tako ko ?ofar Waki ba, a Waki ta wuni Adama ce ta ke kawo ma ta abinci har Waki, wanda abincin Wan tsakura kawai ta ke iya yi. Rashin kwanan Najeeb a gida ya tabbatar ma ta nata zancen ya kaWe domin ta san yana chan yana kitsa yadda zai yi aure na gani na faWa shi da Sabreen.

Ga mamakin ta ?arfe tara na dare sai ga shi ya shigo Wakin, bai ce ma ta komai ba ya je yai wanka ya shirya cikin Sakin pyjamas na shi ya kwanta.

Daga inda ta ke zaune ta ce "Sir Najeeb miye matsayi na yanzu?"

Bai kulata ba, shi idan ba dan Daddy ya ce lallai ya dawo gida ba da bai san ranan da zai dawo nan ba. He feels empty.

"Sir Najeeb magana na ke"

"Oh please Aysherh" ya faWa ba tareda ya realising da sunan ta ya kira ta ba

Jin sunan ta for the first time a bakin sa sai ta tsaya ta na jin yadda sunan ke ringing a ?wa?walwarta *Aysherh Aysherh Aysherh*

Ringing Win wayar ta ce ta dawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi, ta yi saurin zuwa ta Wauki wayan sai ta ga Sister Munibat. Ta Wauki wayan su ka gaisa, jin muryan ta kaman tana kuka ya sa ta tambaya ko lafiya. Sister Munibat ta sanar da ita mahaifinta ne ya rasu ta gayawa Sir Najeeb ba za ta zo aiki ba ta Wau hutun sati Waya.

"Allah ya ji?an sa, kar ki damu Sister zan faWa ma sa. Daga satin nan ma za a shiga hutun ?arshen shekara so kar ki damu. Allah ya ma sa rahama"

Da ta gama wayar ta fara gayawa Najeeb ko ya ji ta ko bai jita ba oho, dan bai amsa ba.

....................

Yau ma Mom ce ta kaita wajen aiki dan Najeeb tun ?arfe shida ya fita. Su na tafiya tana ba ta ha?urin zuwan Sabreen tareda ma ta alkawarin duk yadda za ayi sai ta sa Sabreen ta koma inda ta fito.
Farida ta tambayeta ko miya sa ta ke supporting Win ta ba Sabreen ba. Mom ta ce "saboda Sabreen is his past, ke ce present and future Win sa" da wannan ya sa Farida ta Wan ji sanyi a ranta...

Tana aiki a laptop Sabreen ta shigo office Win ta still cikin shiga mai Waukan hankali.

Cewa ta yi za ta ga Noory. Farida ta haWe fuska tana jin haushin sunan da Sabreen ke kiran Najeeb da shi.

"Sabreen ki ke ko Siren ne?Najeeb zaujy, Ana Zaujy Najeeb" ta faWa tana nuna kan ta.

Sabreen ta kwashe da dariya saboda shirmen larabcin da Farida ta yi. Ta san da zancen auren Najeeb kuma ta san wanda ya aura, but seeing Farida ya sa ta ?ara yarda Najeeb ba auren son ran sa yai ba, saboda Farida ba ta dace da irin matan da Najeeb zai so ba balle har yai tunanin yin rayuwa da su.

"Fuck off girl, i have his heart"

Tana faWin haka ta shige office Win Najeeb.

"Shegiya karuwa" Farida ta faWa tana tsaki...




*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*




0?? 2?? 8??



*a star is never perfect and the villain is not always that bad*




Ya riga yai nisa cikin tunani lokacin da ta shigo sai da ta kira shi sannan ya Wago ido ya kalleta. Farin idon sa ya koma ja saboda rashin bacci da damuwa.

"Noory" ta sake kira da murya mai jan hankali

"Leave" ya daka ma ta tsawa.

Ba ta damu da abinda ya ce ba, ta samu kujera ta zauna.

"I'm here to stay Noory" ta faWa tana ?an?anta ido kamar za ta yi kuka.

A da wannan muryan yana raunata shi, a da wannan murya yana ratsa duk jikin sa ya bi kowanni jijiya na jikin sa, a da wannan murya yana sa shi jin wani farin ciki mai wuyar bayyanawa.

"Look, ban san mi ya dawo da ke ba, kuma ba na so na sani, ko ma minene ina so ki sani cewa you're not welcome"

(Maganansu ingautsan Larabci da turanci su ke. And ni kuma=??)


"Noory listen to me please, i love you, i still do"

"Get out"

"Noor..."

"Get out of here"

Ta san za a yi haka shi ya sa ta zo da shirin ta.

"Ba za ka iya korata ba"

Kallon mamaki ya ma ta at the same time sai maganan ta yai kama da abinda Farida za ta ce.

"Ina da 6% shares a kamfanin nan"

"6%" ya maimaita sannan ya sa dariya, tsayawa yai da dariyan lokacin da ta ce *"SABNAJ Inc."*

Farkon buWe kamfanin sa kafin ta gama zama da ?afarta, ya saida kaso ashirin da biyar a matsayin hannun jari ciki kuwa har da Sabnaj inc. Ya tuna lokacin kamfanin ta so siyan kaso shabiyar ne amma ya ?i, daga baya aka koma kaso goma har kuma daga ?arshe aka tsaida matsaya akan kaso shida. Abinda ya sani shine Sabnaj inc wata kamfani ce a ?asar America.

"Yes Najeeb, i owned sabnaj"

"SABNAJ" ya furta a hankali. Sunan da su ka shirya sa wa kamfanin sa kenan kafin komai ya wargaje tsakanin sa da Sabreen.

"Sab for Sabreen and Naj for Najeeb. Do you still remember?"

Ta ya bai yi wani ?wa?w?waran bincike ba a lokacin har ya sayar da shares Win kamfanin sa ga Sabreen. Ko lokacin da kamfanin Sabnaj ta zo neman saka hannun jari bai yi niyyar karSan su ba saboda yadda sunan kamfanin ya ke. Anas shi ya convincing Win sa akan ya amince mu su.

"Ina son na yi aiki a nan Noory, ina so na yi aiki kusa da kai. Na Wau hutun acting na shekara biyu just to be with you. Na san kamfanin ka ta samu koma baya cikin watannin nan, i'm here to help"

"Nawa za ki sayar da shares Win ki?" Ya faWa with serious face

"Ba zan sayar ba, i want to be with you"

"Miss Sabreen. Welcome to Najeeb constructions then"

"What!"

Murmushin ya?e yai tareda sa hannun sa a haSarsa ya furzar da iska a hankali ya ce " duk abinda ki ke tunanin samu a wajena ba za ki samu ba, nonetheless, i'm going to buy your shares. Now leave my office"


Murmushi ta yi ta ce " I'm going to fight for us Noory"

Tana tashi za ta fita ita kuma Farida ta shigo. Kallon-kallon su ka tsaya yiwa junan su. Kafin Sabreen ta janye kallon ta hanyar saka ba?in glass Winta ta fice daga office Win.

Farida ta ce "kurwata kur mayya"

?arasawa wajen Najeeb ta yi wanda ke waya da Anas yana surfa ma sa masifa, dama tunda ya zo ba su haWu ba. Yana ajiye wayan Farida ta ce "Sir Najeeb, wannan list Win da ka ce na yi akwai sunayen da ba su yi dai-dai da na cikin database Win ba ya za ayi?"

"Just do it anyhow?" Ya daka ma ta tsawa.

Jikinta ne yai sanyi, Najeeb Win da ta sani ba zai yi tsawa dan Wan wannan abin ba.

"Sir Najeeb saboda Sabreen shine za ka min tsawa" ta faWa a hankali

"Get out Mrs Jibo"

Wannan karan da ?arfinta ta ce " Ba zan fita ba, ba zan fita Win ba. Ka gaya min matsayina? yanzu da wannan karuwar ta ka ta dawo, miye matsayina?"

?ago ido yai ya kalleta amma baice komai ba.

"Banda matsayi ko?, banda matsayin da ya wuce matsayin Sakatariyar ka ko?"

"Wanni matsayin ki ke so bayan wannan?" Ya maida ma ta martani.

"Amm..." sai kuma ta fasa maganar da za ta yi ta ce "na gode"
Juyawar da za ta yi ta ga Anas yana tsaye a wajen. Sauri ta yi ta bar office Win.

"Kai wanni irin mutum ne Najeeb, Farida matar ka ce fa yanzu"

"Sabreen ita ke da kamfanin SABNAJ"

"Wanni Sabnaj Win?"

"Kasan sarai abinda na ke nufi, also Sabreen wants to work here"

"shegiyar kuma ta nan ta biyo?"


" ba na son ganin Sabreen Anas"

"Its simple, ka siye shares Winta"

"Ta ?i"

"Ka bar batun wannan, Najeeb yadda na sameku da Farida kwata-kwata bai dace ba. Kar ka manta matar ka ce fa"

"Matar da Dad ya sa dole na aura ba"

Anas ya harareshi ya ce "Matar da ka rusa shirin aurenta ba. I know you love her Najeeb, kar ka yi wasa da damar ka"

"Stop this nonsense Anas, ka san har yanzu ban yafe ma ka abinda ka yi ranan saturday ba"

"Ni dai na gaya ma ka" daga haka ya fita.

Samun Farida yai ta kwantar da kan ta a kan table tana hawaye.

"Farida" ya kira sunan ta a hankali.
Ta yi saurin Wagowa tana goge hawayen.

"Dan Allah ki yi ha?uri"

Murmushin ya?e ta yi ta ce " ba komai Ya Anas, ni dai abu Waya na ke bu?ata a wajen ka"

Zama yai a kujera dan ya saurareta da kyau.

"Sharrin da aka min a wannan kamfani har ya sa Sir Najeeb ya ke ganin ba?ina, ina so na wanke kai na ko ta halin ?a?a. After that, zan bar aiki a nan"

"I'm sorry 'yar uwa na ce zan sake bin bahasin case Win, abubuwa su ka shamin kai ban yi ba. But Insha Allah zan yi"

"Na gode"

"Farida" ya sake kiran sunan ta a hankali. Ta Wago ta kalleshi.

"Najeeb na son ki farida, idan ki na son shi, ko da kaWan ne, fight for him. Kar ki ga wai Sabreen ta dawo ki shiga ruWu ko ki Wauka shikenan ba ki da chance a wajen Najeeb. Ke ne ki ke da damar samun sa, har ki juyashi yadda ki ke so. But only idan ki ka cire shakka ko wani tsoro"


Maganganun Anas sun ba ta mamaki sosai, ta daure ta ce "Najeeb ba ya so na Ya Anas, ba zan iya ?wallafa rai na a kan sa ba"

"Shikenan, ki zauna, ki zuba ido har Sabreen ta ci galaba akan ki. Idan hakan ta faru ina tabbatar mi ki da cewa ?eyar Najeeb sai ya miki wuyar kallo"

Daga haka ya tashi ya fita.

Tunanin maganganun Anas ta shiga yi. Tana kokonton maganar amma wani Sangare na zuciyarta na son gaskata hakan...


Ranan ba su dawo tareba saboda ta rigashi tafiya, ta barshi suna tattaunawa da Anas, ta san ba zai wuce akan fara aiki da Sabreen ta ce za ta yi da su bane.

A gajiye ta shiga gidan sai taga Sabreen da Mom su na hira a falo. Mom kawai ta gaisar ta wuce sama bayan ta aikawa Sabreen harara.

Tana Wan jin ciwon ciki amma ba wannan ba ne a gaban ta yanzu. Mafita ta ke nema wa kan ta, ko da ba za ta samu Najeeb ba amma ba za ta bari Sabreen ta sameshi ba, dan Najeeb bai dace da karuwa ba. Ko yaushe ta fara damuwa da Najeeb oho...


As usual sai dare ya dawo, tana kwance akan gadon ya shigo. Ba ta kulashi ba dan ta kanta ta ke, tun da magriba ciwon cikin ta yai tsanani kuma ta duba ba ta da magani.

Bayan ya shirya ya sa Najdah ta kawo ma sa lemon tea. Ya zauna yana aiki a laptop yana sipping tea Win.

Tun Wazu ta ke juye-juye a kan gadon bai lura da ita ba. Ta tashi zaune, ta yi rub da ciki, ta yi gotso duk saboda yadda ciwon mara da ciki ke jijjigata. ?arshe dai ?asan gado ta sauko ta yi kamar sujjada tana Wan jijjiga jikinta.

Ya gama abinda zai yi ya hau gado sai ya ga bai gan ta ba. ?azu dai ya gan ta a kwance kuma bai ji ?aran buWe ?ofar banWaki ba balle yai tunanin wajen ta shiga. Ya share zancen ?ila kaya ta je chanjawa. Bai yi 5seconds da sake zancen ba ya ji nishinta.
Fara dube-dube ya ke har ya mirgino zuwa gefenta ya le?a ?asa ya ganta.

"Are you Ok?"

Girgiza kai kawai ta yi.

"Mi ya sameki?"

"Ina ruwan ka da ni. Ka damu da ni ne?"

Juyawa yai ya ?yaleta.

Ta Wan jawo pillow ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login