Showing 72001 words to 75000 words out of 145791 words

Chapter 25 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

308

danne cikin ta da shi ta cigaba da nishi. Bata ankara ba sai ta ga ya kashe wutan Wakin. Wani tu?u?in ba?in ciki ya zo ma ta har wuya, wato da gaske bai damu da ita ba.

"Wayyo Ummina, Wayyo Allah gatan marainiya. Wayyo Ummi"

Kunna wutar Wakin yai ya tashi ya zo ya Wauketa ya maidata kan gadon. Ya ce "mi ya ke damun ki?"

Ba ta kulashi ba ta cigaba da mur?usu a kan gadon. Lokaci guda ya tashi kaman an tsikare shi ya fita daga Wakin. Minti biyar sai gashi ya shigo Wauke da mug.

"Tashi ki sha magani"

"Ni ka bar ni, ka san abinda ke damuna ne?"

"Get up" ya faWa da Wan ?arfi.

Ibrufen tab ya mi?a ma ta tareda ruwan Wumi, ta amsa ta sha.

Ya ce " ki shanye ruwan"

Ta cigaba da shan ruwan Wumin har ya ?are. Ta mi?a ma sa mug Win ya karSa ya ajiye a saman bedside drawer.

"Kwanta"


Kwantawa ta yi da bayan ta tana kallon idon sa. Rigan baccin da ta sa riga da wando ne masu laushi, wandon iya gwiwa ya ke.
Hannu ya sa ya kamo ?afafuwanta biyu. Ta challa ?ara " Sir Najeeb me ka ke shirin yi?"

Wanni kallo ya watsa ma ta ta yi shiru. ?afafuwanta ya kama sannan ya tan?wasu ta yadda cinyoyinta sai da su ka taSa cikinta gwiwan kuma na taSa nonuwanta. Ya sake stretching ?afafun sannan ya sake tan?wasasu. Haka ya ke yi har sai da yai kaman sau goma sannan ya sauke ?afafun, ya sake Waga ?afa Waya ya tan?wasashi gefe. ?afar ta yi kaman triangle, sannan ya tan?wasa ta koma Waya Sangaren haka yai ta yi har sau goma sannan yai wa Waya ?afan ma haka. Hannu ya sa zai Waga hips Win ta sama Farida ta yi saurin cewa "Sir Najeeb ina abu fa, kuma ba a abu idan ana abu"

Ya gimtse dariyar da ta zo ma sa ya ce " Bakin ki ne abu ai, ni ma ba na abu idan ba na so na yi abu musamman ma da wadda ba ta da abu"

Ya tallafo hips Winta ya Wan Waga sama sannan ya mai da su ya sake Waga su a haka sai da yai sau goma.
Yana sake wani form of stretching Win ta yi saurin cewa " Sir Najeeb ka yi a hankali wandona zai yage"

Tsayawa yai yana kallon ta. Sometimes yana mamakin wai yarinyar nan ta yi makaranta. Most at times tana yin wassu abubuwan kamar 'yar ?auye.

Sai da ya gama yi ma ta yoga dan ta samu relieve sannan ya kashe wuta ya kwanta.
A cikin duhun Farida ta dubi gefen sa ta ce "Sir Najeeb ya aka yi ka iya wannan abin, Allah na ji sau?i sosai"

"Sleep Mrs Jibo" ...


...................

Kamar yadda Sabreen ta nema haka washe gari aka ware ma ta office a second floor. Da ta zo ta gani ta ce ba ta so sai a top floor inda office Win Najeeb ya ke. Anas ya ce sai dai ta yi manage ahaka zuwa kwana biyu. Ba ta da ha?urin kwana biyu dan haka ta ce ba za ta zauna ba.

Kamar yadda Anas yaiwa Farida alkawari hakan ya sa ya kira Yakubu su ka fara reviewing Win case Win Farida da aka yi kwanan baya.

Najeeb ya jima yana zaune yana aiki, Sabreen ta sa shi a gaba da kallo. Ya ce ta tafi ta ?i tafiya sai yai kamar bai san da zaman ta ba a wajen.
Farida ba ta office lokacin da Sabreen ta zo ta wuce. Ta dawo daga kai sa?o ta zauna tana yin aiki sai ta tuna ya kamata ta chanja pad. Ta Wau jakar ta ta nufi office Win Sir Najeeb tunda banWakin sa ya fi clean.


Yana zaune ya ji hannun Sabreen a kafaWar sa. Ya juyo a fusace.
"Whats the meaning of this?"

"I know you missed my touch Noory" ta faWa tana ?ara shigewa jikin sa.

"To karuwancin har a office" muryan Farida ta dakatar da ita.

Dukkan su su ka kalli Farida da ke tsaye ta sa hannu a kafaWa.

"Miss celebrity you're stepping beyond your boundary" ta ?araso har gaban ta ta nuna ta da yatsa.
Kamar yadda ta ce mata she has his heart haka itama ta kwaikwayi maganan ta ta ce " fuck off old woman, i am his wife"

Sabreen ta cize leSe tana huci.

"As as as, mai guri ta zo sai mai tabarma ta naWe"

"Wow! I like your courage" ta faWa tana haWiye duk wani ba?in ciki da ta ke ji.
Har ta fita Farida ba ta bar cewa as as as ba.

Ta juyo ta kalli Najeeb da ya zuba ma ta ido yana ganin sha?iyancin da ta ke wa Sabreen. Not minding ko waye Sabreen Win.

"An dai ji kunya, mace ta gudu ta barka shekara takwas amma ka gan ta yanzu jikin ka ya fara rawa kamar mazari" ta yi wani juyi sannan ta wuce banWaki.

....................


A hankali ta fara barbaWa tankaWaWWen yajin da ke hannunta, tun daga pillow zuwa duka bedsheet Win. Bedsheet Win ba fari bane balle a gane. Tana gamawa ta fice daga Wakin ta maida roban yajin zuwa kitchen. Ta haura sama abinta.
Sabreen ta dawo tayi wanka ta shirya cikin rigan baccinta Wan filili da shi. Ta kwanta akan gado. Juyawar da za tayi sai ta ji zafi a wuyanta da cinyoyinta da ke buWe. Ta sa hannu ta sosa wuyar ai sai ya zama kamar ?ara zafi ta yi wa wajen. Ta yi wuf ta tashi tana sosa ko'ina ajikinta...


Farida ta baza kunne tana sauraron ko sa?onta ya kai inda ya ta ke so, saboda haka ma ba ta kunna Tv ba, Shi kuma Najeeb na aiki a laptop. Lokaci Waya su ka ji an kurma ihu.
Da farko Najeeb ya Wauka ko ?aran daga TV Win Najdah ne tunda ya ga Farida ba ta kunna Tv Win su ba. Ihu da ?aran ya cigaba da ?aruwa hakan ya sa ya mi?e zumSur ya fita, Farida ta bi bayan shi da sauri.
Lokacin da su ka isa ?asa su Daddy da Mom ma sun iso ?asan su na kan Sabreen da ke ta soshe-soshe tana ihu...


*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*




0?? 2?? 9??





*wannan labarin na kuWi ne, dan Allah kar a fita da shi, ga mai so zai iya tuntuSar 08137311900*

Sabreen na ganin Najeeb, ta yi kan sa tana sose-sose, ya ri?eta yana tambayar miya ke damunta amma ba magana sai kuka tana ?ara shigewa jikin Najeeb kaman jikin sa ne zai ma ta magani.
Mom ta tafi da gudu Wauko car key. Chak ya Wauketa za su fita dai-dai nan Farida ta sa kuka itama tana wayyo cikina wayyo cikina.
Najeeb Wauke da Sabreen ya juyo ya ga Farida har ta kai ?asa tana ri?e da ciki.

Dad ya ce ajiyeta ka Wauko matar ka.
Sabreen ba ta ji mi aka ce ba amma ganin Najeeb na shirin sauketa sai ta sake ?an?ame wuyan Najeeb tana kuka.
Chan gefe ma Faridan kuka ta ke yi Mom ta yi kan ta tana ?o?arin Wagata tana tambayar miya sameta.
Tunanin Najeeb ko dai ciwon cikin period ne amma kuma she was normal throughout yau, tunda yau kwana na uku kenan da farawanta.

Farida cikin kuka ta fara cewa "Mom ulcer, ulcer na ne ya tashi"

Bai san ko maganar Daddyn ne ta shige shi ba, ko kuma dai ya zaSi tallafawa Farida ne akan Sabreen Win. Amma tsintar kan sa yai da sauke Sabreen ya nufi wajen da Farida ke mur?ususun ?arya a ?asa. Daddy da Mom su ka tallafawa Sabreen su ka fita da ita. Daddy na cewa yai sauri ya Wauko Farida. Faridan na hannun sa ya ce su tafi da Sabreen zai taho da Farida.
Ba tareda ya ji nauyin ta ba haka ya haura da ita sama dan ya Wauko key Win motar sa, har da ce ma ta sorry.
Ya Wauki key Win su ka fito still yana Wauke da ita. Kafin su isa wajen motar sa motar su Daddy ta fice daga gidan. Sai da ya ajiyeta sannan ya zago da gudu ya shiga wajen zaman driver, yana ?o?arin tada motar ya ji ta ce "Sir Najeeb mu koma cikin gida, idan na sha Gestid ma zai lafa mun"

Kallon ta ya tsaya yi cike da mamaki da takaici, sai yanzu ya lura fiskarta ba Wigon hawaye ko Waya. Lokaci guda zuciyar sa ta ankara da cewa lallai Farida na da hannu wajen abinda ya samu Sabreen, yanzu haka wani abin ta sa ma ta a Waki.

"You lied?" Ya faWa da Wan ?arfi

"Sir Najeeb Allah Wallahi ina da ulcer, na ji alamun zai tashi ne shi ne ya sa na tareshi tun kafin ya zo"

Zaro ido yai waje lokaci guda kuma ya kwashe da dariya har da dukan steering.

"Now i'm very certain that you're crazy Mrs Jibo"

"Sir Najeeb da laifi idan mutum ya tari rashin lafiya ne?"

Sai da ya sha dariyar sa sannan ya ce " faWamin gaskiya mi ki ka yiwa Sabreen?"

"Ni ba abin da na ma ta. Ance idan duka yai yawa na kai ake karewa. Da ka je kana dakon Waukar wata ?atuwar banza ba gara ka Wauke ni ba, har lada za ka samu a hakan fa"

"So, kin ?ir?iri ciwo ne kawai dan na Wauke ki?"

"Allankatafir ba haka ba ne. Ciwon a jikina ya ke tun asali"

" Ok ok, so yanzu mi za ki ce da su Dad? Su ma za ki gaya mu su taro ciwo ki ka yi?"

"Cewa zan yi na sha magani na warke"

"Ni kuma sai na kai ki asibitin, a taro miki ciwon da kyau"

Ganin yana ?o?arin ta da motar ne ya sa ta yi saurin buWe ?ofa ta fita da gudu. Yana gani ta fita ya kwantar da kan sa ajikin kujera yana murmushi. Shi kan sa mamaki ya ke, a da ya tsani yawan surutun ta amma yanzu ya na jin nishaWi idan tana yin wasu abubuwan.

Ya jima a cikin motar yana tuno wassu abubuwa da su ka faru a baya. Yana fitowa zai koma cikin gida Daddy ya kirashi yana tambayar ya aka yi ba su iso ba. Cewa yai cikin Faridan ya lafa ta ce ba sai anje asibiti ba.
Daddy ya ce "to Alhamdulillah, Allah ya ?ara lafiya"

Yana kashe wayar ya fara mamakin ?aryar da yai saboda Farida.
Du?un?unewa ta yi ajikin bargo tana tsoron mi Sir Najeeb zai yi dan ta tabbata ya gane ita ta yiwa Sabreen wannan abu.
Yana shigowa ta sake du?un?unewa ta na rintse ido.

"Ki gayamin gaskiya mi ki ka sa ma ta?"

Ta yi shiru ba ta kulashi ba.
"Idan ba ki gayamin ba zan gayawa Dad ?aryan da ki ka yi"

Ta Wan buWe idon ta ta le?o shi yana tsaye yana kallon ta.

"Borkono ne, dakakken borkono na sa ma ta a bedsheet"

"You're a criminal Mrs Jibo, ya kamata a kama ki"

"Allah ya kiyaye"

Wucewa yai ya shiga banWaki dan ya sake wanka...
Farida na ganin ya shiga banWaki ta san ba fitowa zai yi da wuri ba ta yi wuff ta tashi ta fita daga Wakin. ?akin Sabreen da ke ?asa ta je ta cire bedsheet ta karkaWe sannan ta juyashi baya ta shimfiWa, filon ma ta ma sa haka sannan ta fito.

*(yau na ci yaji dayawa, hakan ya tada min ulcer na. That's d trigger for writing this scene=??. Ni ma daga yau irin na Farida zan na yi, zan dinga taro ulcer tun kafin ya tashi, saboda idan ya zo kar ya wahalar da ni=??)*

.......................

Su Daddy na zuwa aka duba jikin Sabreen wanda har ya feso da ?uraje abinka da jar mace. Magani aka ba su aka ce ta shafa. Mom ta karSa ta shafa ma ta. Likitan cewa yai allergy ne ba komai ba.
Mom ta ce da sun koma gida za a chanja ma ta Waki tunda ta ce daga kwanciya a gado ta fara jin zafi da ?ai?ayin.

Lokacin da su ka dawo gida ?arfe shabiyu na dare ya wuce. ?akin Najma da ta ke sauka idan ta zo su ka wuce da ita. Mom ta je ta Webo ma ta kaya a wancan Wakin da ke ?asa.
Sai da su ka tabbatar ta kwanta a wannan gado lafiya kafin su ka bar Wakin...

Farida ta yi bacci kafin su dawo amma Najeeb ya ji dawowar su, sai dai ko le?owa bai yi ba.


Yau da asuba Najeeb ya fito daga wanka yana sa kaya sai ga siririyar tusa ta fito. Farida da ke shirin shiga banWaki ta le?o inda ya ke dan sarai ta ji tusan.

"Sir Najeeb ka ji abin da na ji kuwa?"

Yai gyaran murya ya ci gaba da saka belt Win da ya ke ba tareda ya kulata ba.

"Sir Najeeb fitar tusa na ji fa, kuma ba ni na yi ba. Ba ma irin warin tusa na bane"

?agowa yai ya kalleta ran sa a haWe.

"Ke wai bakin ki ba ya iya yin shiru ne?"

?iiiit sai ga tusan ta kuma fitowa.

Ta kama baki tana faWin "Lahaula! Sir Najeeb ashe kai ne. Ina ga basir ke damunka, ka nemi magani"

Hannu ya kai zai buge bakinta ta ja baya da sauri tana dariya. Sai da ta shiga banWaki ta le?o da kan ta ta ce "Sir Najeeb tusan ka irin ta yara. Kasan ance tusa kala uku ne akwai ?iiiit na yara, booooot na manya, alanrankiWibobot na tsofi"
Tana faWin haka ta banko ?ofar banWakin...

Ya na tsaye yana naWa tie amma dariya ya ke ciki-ciki. Cikin zuciyar sa yana maimaita abin da ta ce. "Where on earth did she know all this" ya tambayi kansa.

Kafin ta fito ya riga ya shirya ya fita. Lokacin da ya kai ?asa ya haWu da Daddy.
"Morning Dad"

"Morning ya jikin Aisha?"

"Da sau?i" ya faWa yana tuno abin da ya faru jiya.

"Allah ya ?ara ma ta lafiya, za ka koya ma ta mota ne ko za ka enrolling na ta a driving school? Ka ga ba daWi Najdah na hawa mota ita ba ta da shi"

" Ehm Ehm..." ya rasa abin faWa.

"Shikenan duk abinda ka yanke ya yi dai-dai"...

...................

Saboda abinda ya faru ranan Sabreen ba ta fita ba. Lokacin da Najdah ta dawo ne ta ke jin abinda ya faru a bakin Sabreen Win, saboda ba ta kwana a gida jiya ba, gidan Uncle Sulaiman ta kwana.

Najdah ta tashi ta je Wakin dan ta tabbatar da zargin ta. Sai dai Adama ta riga ta chanja bedsheet Win kuma an gyara Wakin dan haka ba abin da ta gani.

Da ta dawo ta ce da Sabreen ta san wanda ya sa ma ta abu a gado. Sabreen ta zaro ido tana tambayar waye?...

...........

"Khalidah ban gane mi ya ke faruwa ba? Kin min al?awarin zan samu wannan sakatariyar Najeeb Win amma daga dawowata ki ke min zancen banza wai Najeeb ya aureta. Ya aka yi haka? Ba kin tabbatar min plan Win mu zai tafi dai-dai ba. Zai koreta a aiki ni kuma na sameta"

" Alhaji matawalle ban san ya zan ma ka ba. Ba fa kai kaWai ka ke jin zafin abin nan ba. Kai damuwarka ka kassara Najeeb ni damuwata na samu Najeeb. Kai bu?atar ka ta biya ka sa Najeeb ya rasa babban project wanda hakan ta jawo ma sa asara, ni kuma fa? Mai na samu banda ?ara haWa Najeeb da sakatariyar sa"

"A'a Khalidah bayan kassara Najeeb kin min al?awarin samun sakatariyar sa, Farida sunan ta ko?"

" Alhaji Matawalle ka fita a office Wi na, ka bar ni da takaici da ?uncin da zuciyata ke fama da shi"

"Kar ki kawomin zancen banza Khalidah, ba na neman abu na rasa"

"Ya zan ma ka ne? Ka je ka Wauki Farida ma na idan ka isa"

"Haka ki ka ce ko" ya girgiza kai ya fita daga office Win.

Yakubu ya koma da baya lokacin da ya ga Alhaji Matawalle na shirin fitowa. Dama ya zo kawo wa Khalidah wa su takardu ne ya ji ?arshen hiran na su. Jin sunan Farida ya sa ya fasa shiga office Win.

.......................

Wannan weekend Win da Aneesa ta zo ne ta lura da cikin jikin Maijiddah. Ba ta san lokacin da ta ce "Sweetheart yaushe wannan yarinyar ta samu ciki?"
AbdulWahab bai kulata ba ya cigaba da cin abincin da ya ke yi.

"Sweetheart magana fa na ke"

"So ki ke na bayyana mi ki abinda mu ka yi ta samu ciki? ko so ki ke ki san sau nawa mu ka yi kafin ta samu ciki?"

"AbdulWahab zai kai 4 months fa"

"Allah ya sauke min ita lafiya amin"

"Abinda ma za ka ce kenan? Bayan ka gama cin amana ta da yarinya ?arama, wanda a haife ka haife ta har kana da bakin cewa Allah ya sauketa lafiya"

"Ya nuna ina da lafiya kenan, kuma kin ga ina da damar ?aro irin Hauwerh biyu idan ina so, kin ga in shiga nan in shiga nan"

Aneesa ta cillar da cokalin hannun ta.

"Wallahi ba zai yiwu ba. Ba ka isa ba AbdulWahab"

"Ki cigaba da aiki a Abuja, zan cigaba da aiki a nan kuma da idon ki za ki dinga ganin sakamakon ayyuka na ma su kyau da tarin lada. Alhamdulillah da na kasance musulmi, na ke da damar auren mace fiye da Waya. Kin ga musulunci ya min rana"

Juice da ke glass cup a gaban ta ta Wauka ta watsawa AbdulWahab tana zage-zage. Bai ?ara cewa komai ba ya tashi ya bar wajen.

"Ka dawo ma na, ka dawo mu ?arasa maganar, macuci kawai"...

Wannan weekend Win gaba Waya cikin faWa su ka yi dan AbdulWahab dena shiga sabgar ta ya yi. Tana komawa Abuja ta sanar da Mama Maijiddah na da ciki, ga mamakin ta sai Mama ta ce "Allah ya raba lafiya"

"Mama kin ji mi na ce kuwa? Su baby da Alizah su na gab da samun step siblings"

"Na ji kuma na gane, idan kina son haihuwan ke ma sai ki dena planning ki koma tara 'ya'ya rututu kamar Kaza"

Aneesa ta rasa bakin magana, dan inda ta dosa Mama ba ta bi nan ba.

A ranan da ta je office ta nemi a maida ita Lagos ko kuma ta ajiye aiki. Su ka ce za su duba.

.......................


Da ke tun ?arfe Waya Najeeb ya fita kuma ya riga ya ce ma ta ba zai dawo ba sai yamma shi ya sa ta tattara ta fito dan ta koma gida. Tana fitowa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login