Showing 105001 words to 108000 words out of 145791 words

Chapter 36 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

337

baya kuma kana fushi da ni amma ka sani har yanzu ina son ka. Ba zan taSa son wani kamar yadda na so ka ba. I love you Noory, Please give me another chance"

Kamar ya sha?ota ya haWata da gini ya ke ji amma ya dake ya ce "i still have feelings for you Sabreen, but you know i have a wife now"

Marairaice murya ta yi ta ce ba ta damuba ta ?ara da cewa "I want to be your wife too, ko da ta biyu ce ba matsala"

Najeeb yai murmushi ya ce ta bari idan komai ya lafa zai wa su Daddy magana.

Murmushi ta yi ta zo za ta rungumeshi ya ce "we'll talk later"

Har ya shige ba ta bar murmushi ba. Ba ta Wauka Najeeb zai ?arSi bukatan ta da wuri haka ba...

Yana shiga Wakin su ya ga komai na nan yadda ya ke, ya kalli kayan da ta bari a kan gado riga da skirt na atamfa wanda ta sa da fari kafin ta chanja su.

"Clumsy Aysherh, will she ever change?" ya furta a fili...


Farida kam sai da ta ga bayan taro, domin jama'a sun ma ta chaa kowa yana jinjina ma ta kan namijin ?o?arin da ta yi. Tun daga 'yan uwan Najeeb na Sangaren Daddy da su ka zo daga Gombe zuwa 'yan uwan Mom da su ka zo daga ?asashe daban-daban. Mom ta nuna ma ta yayun ta biyu maza da kuma cousin Win ta mahaifin Sabreen. Farida kam baki har kunne domin kyauta kam ita kan ta ba ta san iyakan abinda ta samu ba...


?ur'ani ne a hannun sa yana karatu lokacin da ta shigo Wakin. Yadda ta ke jin jikinta idan ba ta je ta watsa ruwa ba ba za ta ganema kan ta ba.

"Aysherh"

Ya kira sunan ta.

Ta juyo ta kalleshi har da lumshe ido.

Yatsa kawai ya Waga ya nuna ma ta kan gado. Bin yatsar ta yi da kallo har idon ta ya sauka kan kayan ta da ke kan gado.

"Ba na son ?a..."

"Na sani- na sani. Kawai dai su Ummi da su ka kirani ne ya sa ban Wage kayan a wajen ba, Mr ba na son ?azanta" tana faWa tana tattara kayan.

"Kai fa ka dawo kenan ka yi ta yiwa mutane gadara da Waki, bayan Wakin na mu ne mu biyu"

Bai kulata ba ya cigaba da karatun da ya ke yi...

Bayan ta fito daga wanka ta sa wata ?aramar riga wanda ko rabin cinyar bai gama rufewa ba. ?aton hijabi mai hannu ta sa ta zo ta Wau sallaya ta tada sallah. Lokacin da ta idar ba ya Wakin. Ba ta san ya aka yi zuciyar ta ya raya ma ta kaza ya je nemowa ba. Haka kawai ta tashi ta fara duba hammata da gabanta ko ta yi waxing na shi da kyau, ba ta so ya kalleta ya faWa ma ta kalmar da ke ba?anta ma ta rai Win nan "Mrs Jibo ba na son ?azanta yanzu kuma Aysherh ba na son ?azanta"
Ta girgiza kai ganin komai na nan tsaf-tsaf ba ta jima da gyara wajen ba.
Ta fesa turaruka a Wan filingin kayan na ta, sannan ta shafa turarukan jiki.

"Aishatu anya wannan uban turarukan bai yi yawa ba?" Ta tambayi kan ta tana shinshina jikin ta...



Wajen Daddy ya je a chan Wakin sa, shima dawowan sa kenan daga rakiyan ba?i.

"Dad you called me"

"Ya ?arfin jiki?"

"Alhamdulillah"

"Son abu biyu ya sa na kiraka. Na farko lokacin da ba ka da lafiya Anas ya turo magabatan sa kuma na bashi Najdah. Mun saka biki ?arshen shekara lokacin ta ?are karatun ta. Alhamdulillah along the line sai ka farfaWo, saboda hankalinmu na kan samuwar sau?in ka shiyasa mu ka jingine maganan aure a gefe. Amma yanzu tunda ka samu lafiya sosai me ka ke gani mu Waga bikin ne ko kuma a bar shi a date Win da Win?"

"Duk abinda ku ka ga ya dace ni bani da abin cewa"

"Abu na biyu shine maganar mahaifiyar ka. Najeeb dan Allah ka gyara tsakanin ka da mahaifiyar ka. Ta yi kewan ka sosai, na san yanzu ba kaman da bane tunda har kana kiran ta da kalmar uwa. Amma still ka raSeta ka samu albarka ajikin ta. Uwa fa Uwa ce Najeeb..." haka Daddy ya cigaba da yi ma sa nasiha mai ratsa jiki

Ya jima yana hawaye kafin daga baya ya bawa Daddy ha?uri tareda al?awarin zai gyara...

Ya so ya samu Mom a wannan dare sai dai kuma bai san waWanne kalmomi zai yi amfani da su ba, shiyasa ya ha?ura har sai ya samu nitsuwa sosai...


Ana murWa ?ofa ta yi saurin rufe idon ta kamar mai bacci. Tana kwance ne tun Wazu tana jiran kaza da kuma abinda ake yi bayan kaza sai dai Najeeb bai shigo Wakin da wuri ba.

Jin bai zauna akan gadon ba ya sa ta Wan buWe ido Waya ta le?a shi. Mug ne a hannun sa yana shan tea, ta sake buWe Wayan idon ta duba gefe da gefen sa da kyau ko za ta ga leda ko take away ba ta ga komai ba. Tana bin sa da ido har ya ?arisa shan tea Win ya shiga banWaki yai wanka.

Pyjamas ya sa ma su laushi ba?a?e kamar yadda ya saba, ya zo ya kwanta gefen ta. Kashe wuta yai ya jawota jikin sa sannan ya fara bacci bayan ta ji bakin sa na motsi alamar addu'a yai. Ta jima tana ta tunani kafin bacci yai gaba da ita ba tareda abin da ta hasaso ya auku ba. Ba maganar kaza ba maganar abubuwa...


*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


0?? 4?? 3??



Washe gari ma ba?i ne su ka yi ta zuwa gaisuwa, tun da safe har yamma. Kafin su samu sarari ma sai da aka yi kwana huWu da dawowar shi gida...

Da sassafiyar Jummu'a ya shigo Wakin mahaifiyar sa. Dad bayanan ya tafi wani taro a Minna.
Tana zaune akan sallaya tana jan carbi ya shigo.
Gwiwowin sa ya sa a ?asa ya Waura kan sa a kafaWar ta.
"Mon ki yafe min dan Allah, for years i treated you..."


"Shhhhhhh" ta dakatar da shi, hawaye ne ke zubowa a idon ta wani na bin wani.

"Son na yafe ma ka. Ba laifinka ba ne kaWai, har da ni. You were young, you're traumatize, maimakon na ja ka ajikina na nuna ma ka kulawa sai na barka hakanan har abin ya zo ya girma a ranka. I'm sorry son"

Ita hawaye shi hawaye. Uwa da Wa sun jima rungume da juna kafin daga baya Najeeb ya janye jikin sa ya ce "Mom zan sake yin wani laifin. Ki yafemin kafin lokacin"

"Son minene?"

A hankali ya furta Sabreen...

.............................


Farida ta shiga kitchen tana ?o?arin haWa Alala saboda sha'awarta da ta tashi da shi yau da safe sai ga Najdah ta shigo kitchen Win. Da alama shigowa ta yi dan ta Wauki wani abu, ba gaisuwa balle sannu da aiki. Farida ma ta yi kamar ba ta gan ta ba.

"Adama, Adama, Adama" Najdah ta fara ?wala kiran sunan baiwar Allah.

"Wai ke wacce irin da?i?iya ce. Kin dai ga ba ta kitchen Win nan dai ko, sanin kan ki ne sarai tana shayarwa yanzu. Ki dinga kiran ta kamar wata 'yar cikin ki. Matar nan idan ba ta baki shekara goma ba za ta baki takwas amma ki wage baki ki dinga kiran sunan ta kamar wanda ku ka yi wasan ?asa tare. Adama...Adama"

"Kin ga bana son shishshigi Farida, ban yi da ke ba dan haka kada ki shiga harkata"

"A hakan za'ayi auren, yarinya ba tarbiya ba komai"

"Uban ki da uwar ki ne ba su koya min tarbiyan ba"

Maimakon Farida ta bata amsa sai ta zo ta kama hannun ta.

"Ki sake ni, ki sake ni Farida"

Jan ta ta ke yi Najdah na tirjewa, amma da ta ga uwar bari sai ta ha?ura ta bi ta dan taga iya gudun ruwan ta, ta san ?arshe wajen Mom za ta kai ta.

Ba Wakin Mom su ka shiga ba sai Wakin su Faridan.
Yana zaune akan kujera yana ?o?arin duba wassu takardu, yana so ya fara fita aiki ranan monday, tunda yanzu ya gane kusan komai gameda ayyukan sa.

BuWe ?ofar da aka yi ya sa shi juyowa. Yanzu su ka gama daru da Farida kafin ta fita akan wai ta chanja ma sa tsarin da ya jera kayan sa.

Gaban Najeeb su ka tsaya kallon su ya ke yana so ya gano mi ke faruwa.

Farida ta zage hannu ta falle Najdah da mari. Shi kan sa Najeeb sai da ya tsorata da marin nan.

"Matar yayan ki na ke Najdah, ni ba kishiyar ki ba ce. Idan ba za ki bani girma da matsayi da Allah ya bani a kan ki ba. To kuwa ki shirya dan kafin ayi bikin ki sai na gyara miki zama a wannan gida"

Ta juya ta kalli Najeeb ta ce " ka gayawa ?anwar ka cewa ba na son raini, ko kuma idan na sa ma ta ?ahon zu?a a gidan nan sai na zu?eta zuut"
Ta juya ta fita ba tareda ta jira amsar da zai bata ba.


Najdah ta tsugunna a gaban Najeeb ri?e da fiskarta tana kuka.

"Big B she slapped me. Ba yau ta fara ba, she's being doing this for along time now"

Dafa ?afarsa ta yi ta ce "Big B ka rabu da ita, she's not good for you wallahi ba ta son ka kuWin ka kawai ta ke so"

Duk surutun Najdah bai ce komai ba kawai kallon ta ya ke. Bai rarrasheta ba dan haka da kanta ta bar kukan ta share hawayen ta.

"I love her Najdah" ya furta a hankali.

Najdah ta Wan zaro ido dan ta yi mamakin kalaman Najeeb. Ita tunanin ta duk yadda ta dinga gaya ma sa aibun Farida lokacin yana asibiti abin ya shigeshi.

"Why? Big B why her? Akwai mata dayawa da ke son ka wanda su ka fi Farida komai. A hankali za ka ga wadda ta dace da kai"

"Because i love her"

Najdah ta haWe rai.

"Ina son ki Baby, you're my dearest sister. Na san abinda ki ke so na yi bai wuce na zaSa tsakanin ki da Aysherh ba. Kar ki nemi hakan a wajena domin za ki sha mamakin wanda zan zaSa"

"Big B..."

"Na yadda bakya son ta, ba ta kuma burgeki amma ina so ki ba ta girma a matsayin ta na wacce na ke so"

"Big B you're confused, har yanzu ba ka san wacece Farida ba, har yanzu ba ka tuno rashin mutuncin da ta yi ta shuka ma ka ba. The girl is just a gold digger"

Najeeb yai murmushi ya ce " ki na son Anas ko?"

Najdah ta yi shiru.

"Ba kya tunanin yadda ki ka ?i Wan uwan ki Mustafah ki ka amince da Anas haka ?annen Mustafah za su dinga ganin Anas a matsayin wanda ke son yin auren jari"

"Accept this simple truth Baby. I love Aysherh. Bana tunanin kina yiwa Anas rabin son da ta ke mini"

To mi za ta ce ma sa? wani ?orafi za ta kuma yi?.tunda wanda ta ke tunanin zai Wau mataki akan Farida ya nuna ma ta yana tsananin son Farida. Gwiwa a sace ta tashi ta fita daga Wakin...


.............................

Yana Waura tie ta shigo Wakin Wauke da tray. Ta riga ta shirya tuntuni, fita ta yi ta ?arSo mu su breakfast.
Bayan ta ajiye tray Win ta ?araso gaban shi. He looked so handsome a grey three pieces suit Win kamfanin Brioni Vanquish II.

Hannu ta sa tana gyara ma sa tie Win.

"You look great My Champ"

"I think the right word is handsome" ya faWa yana kissing hannun ta.

Murmushi ta yi ta ce"Mu je ka ci abinci"

Tea kawai ya sha sai ya Wan tsakuri soyayyan dankali. Farida kam bayan toasted bread da ta ci guda biyu sai da ta ci soyayyen ?wai da potato fries Win sosai.

Kallon yadda ta ke cin abincin ya ke yi yana sipping tea. Lokaci guda ?wa?walwar sa ta tuna ma sa ranan da Farida ke cin cucumber a mota, yai murmushi.

"Na sani za ka ce wannan matar ta cika ci ko. Ba na juran yunwa ne ga ulcer da ta haWumin biyu"

Kalmar ulcer da ta faWa ya sa shi tunowa da ranan da ta sawa Sabreen yaji a gado har ta yi ?aryar ulcer. Dariya ya farayi saboda tunowa da yai da abinda ya faru.

Tsayawa ta yi tana kallon yadda ya ke dariya, ya mata kyau sosai...


Driver ne ya ja su dan a asibiti sun hana shi tu?i, atleast sai ya Wau lokaci. Ita kuma Farida har yanzu ba ta iya tu?i ba...

Su na fitowa daga mota ya bi building Win kamfanin da kallo, akwai so many memories a wannan waje wassu ya tuna su wassu bai tuna su ba. Tafiya su ke a hankali dukkan su biyun kowa da abinda ya ke sa?awa a zuciyar sa.
Dai-dai sun zo ?ofar shiga ya saka hannunsa cikin na ta. Kallon sa ta yi ya Waga ma ta gira...

Suna shigowa aka fara tafi, wajen ya sha decoration na flowers ga ?atuwar banner da aka rubuta *Welcome back Mr and Mrs Najeeb Jibo*
Mutane dayawa da basu halarci waliman gidan su Najeeb ba su ka zo su na musabaha da Najeeb su na ma sa fatan alkhairi. Unlike Najeeb Win da yana amsa musabahar ne fiskar sa shimfiWe da murmushi hatta ma su ?ananan matsayi kamar masinja ko cleaners sai da su ka gaisa da Najeeb.

Anas ne ya ja su suka je wajen da aka ajiye mu su cake, shi da Madam Win sa su ka haWa hannu su ka yanka. A baki ya sa ma ta itama ta sa mishi a baki.
Sun Sata kusan awa Waya a wajen kafin su ka shiga lifter zuwa third floor.


"Ga Mrs Comfort Masoyi ita ce sabuwar Sakatariyar ka"

Mrs Comfort ta rusuna ta gaishe da Najeeb.

Da Bismillah ta shiga office Win. Abin mamaki sai ta ga office Win ya chan?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ja ma ta. Rabon da ta shigo office Win tun farfaWowan Najeeb. Sau Waya ta zo ta yi meeting da wassu 'yan china da su ke son siyan hannun jari amma ba ta basu dama ba.

Office Win ne aka raba biyu an saka glass an raba tsakani.

Ba ta san anyi gyaran nan ba hakanan ba ta san wayayi ba.

Waya ta Wauko tana ?o?arin kiran Anas Najeeb ya karSi wayan.
"I made the changes" ya faWa yana kama hannun ta su ka shiga Waya Sangaren da aka raba. Bai ajiyeta ko ina ba sai kan kujera.

"You're good in marketting strategies, abinda ya sa ki ka iya bun?asa kamfanin nan kenan. Ba zan iya yin aiki ni Waya ba, kafin na gane kan zaren aikin sai an Wau lokaci. But with you beside me komai zai zo da sau?i"

"My Champ..."

"Shhhhh" ya sa hannu ya rufe ma ta baki.

"We're going to work together now and always"

FaWawa jikin sa ta yi tana kuka.

Ya fara bubbuga bayan ta yana lallashinta...

Shirye-shiryen bikin Najdah aka fara dan an mayar da date Win bakwai ga watan January kusan wata Waya da sati Waya kenan yanzu. Tun daga ranan da Najeeb yai wa Najdah magana ta dena shiga harkan Farida, magana ba ta haWasu hakanan ba ta iya ma ta kallon banza kamar da...

Najeeb da Farida tare su ke fita aiki su dawo tare. Kusan komai ma ita ke jagoranta dan har yanzu wassu abubuwan sun sha ma sa kai.
Ana saura sati huWu aure Mom ta sa aka fara yiwa Farida gyaran jiki tareda Najdah, wata mata ce aka kawo daga Sokoto. Farida dai dan Mom ta takura ne amma da ba abinda za ta yi, shi mutumin da za ayiwa gyaran jikinma domin shi har yanzu bayan kiss Win cikin mota ba abinda ya kuma yi. Daga ya rungumeta tsam ajikinsa idan za su kwanta sai wani lokaci ya kissing hannun ta ko goshi. Ita idan ba dan ranan a mota ta ji tudun abun shi ba, da sai ta ce ko ba shi da lafiya ne.

Da ke an Wau hutun ?arshen shekara ba sa fita aiki yanzu. Daga gida sai gida, ita Najdah har haushin Mom ta fara ji saboda yadda Mom ke wani Wari Wari da Farida, duk abinda aka mata na gyara sai ta ce a yiwa Faridan irin sa...

Saura kwana goma shashida a Waura aure sai ga Sabreen. Farida tun washegarin da aka yi walima ba ta sake ganin Sabreen ba. Da ke ba ta gabanta shiyasa ba ta tambayi ina ta je ba. Yadda ta Wauka ma shine Sabreen Win ta bar ?asar kenan har abada, amma da ya ke ba ta da kunya sai ga ta ta dawo. Ta san dai ba wai dan bikin Najdah ta zo ba, wani neman fitinan ne kawai...

Suna zaune a falo dukkan su, lokacin da ta shigo tareda tawagarta su uku. Biyu larabawa ne suma Waya kuma baturiya ce.

Najdah da Farida na zaune ?afafuwan su na cikin ruwan Wimi wanda aka cikashi da kayan ?anshi.
Sabreen ta zo da gudu ta rungumi Mom tana kissing Win ta. Sai da ta gama shiriritar ta kafin ta nuna team Win da ta kawo. A matsayin ma su taimaka ma ta.

Ta kalli wata dattijuwa aciki wacce za ta kai 50yrs ta ce "this is Sarah, ita ce za ta kula da gyaran jikina" sai ta nuna Waya matashiyar wacce ba za ta wuce 25-26yrs ba. "Wannan ita ce Arfa, ita ce za ta dinga min kwalliya" ta nuna baturiyar ta ce "Najdah i brought her specially for you. Sunan ta Jean ita sexologist ce, i know you're a virgin, so she'll help you get rid of the fear and educate you on how to..."

Hahhahaha ta fashe da dariya.

Mom ce ta iya ce mu su sannu da zuwa ta ?ara da cewa " Najdah da Farida ga Sabreen itama ta kusa zama amarya"

Kaman bugun guduma haka Farida ta ji saukan maganan Mom " Sabreen ta kusa zama amarya. Amaryar wa?"

Ka sa zama ta yi a wajen ta cire ?afafuwan ta acikin ruwan ta sa room slippers Win ta da ke gefe ta bar falon ba tareda ta ce komai ba. Ta sani Najeeb baya
nan, tun safe ya fita shi da Daddy. Waya ta Wauka ta fara kiran sa amma bai Wauka ba. Abu Waya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login