Showing 117001 words to 120000 words out of 145791 words

Chapter 40 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

327

cizon kunnen ta yai ya ce "wannan kishin haka, kin san ke kaWaice sakatariyar zuciya ta"

Ta Wau hannu za ta kai ma sa duka ya ri?e hannun ya jawota jikin sa yana dariya...



Karfe biyar saura na yamma su ka isa asibitin. Lokacin Sabreen ta farfaWo amma ba ta magana ko na ce ta ?i magana da kowa. Jininta ne ya hau kuma likita ya ce idan ta cigaba da sa damuwa a ranta za ta iya samun heart attack. Magana ma ?arin damuwa ne a gareta shiyasa ta ?i magana. Noory kawai ta ke son gani.

Za su Wakin da aka kwantar da Sabreen su ka haWu da Dr Lukman. Najeeb yanata wani shan ?anshi lokacin da Lukman ya mi?a ma sa hannu. Hannun sa sar?e cikin na Farida ya ciro hannun sa da ?yar ya mi?a ma sa su ka gaisa...
Farida ne ta iya ce ma sa sun zo duba mara lafiya ne. Amma Najeeb bayan gaisawa bai iya furta komai ba...
Bin bayan su yai da kallo yana ganin yadda Farida ke tafiya ya ji wani abu ya Warsu a zuciyar sa...






*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


0?? 4?? 8??





Da sallama su ka shiga Wakin. Sabreen na kwance an Waura ma ta ruwa. Mouna kawai su ka gani a Wakin. Tunda ta ji sallamar su ta juyo ta kafawa Najeeb ido hawaye na bin fiskarta.

"Sabreen" ya faWa yana kallon yadda kwana Waya ta lalace.

"Forgive me Noory, forgive ne please"

Hannunta ya ri?o yana faWin "na jima da yafe mi ki Sabreen. After all ke ?anwata ce"

"Really?"
Najeeb ya Waga ma ta kai.

Farida na gefe ta cika ta yi fam. A wani dalilin zai ri?e ma ta hannu abin da zuciyarta ke raya ma ta kenan.

Ko me Najeeb ya faWa ma ta oho ta dai ga maimakon hawaye da ta ke da sai ma bugewa ta yi da dariya, Najeeb ya sa hannu yana goge ma ta hawaye. Farida ta zaro ido waje. Ganin hirar ta su ta ?i ?arewa ya sa ra fara gyaran murya kaman wata mai mura.

Sai da ya ga ta sake ranta kafin ya ma ta sallama akan zai tafi gobe zai zo ya dubata. Juyawar da zai yi sai ya ga babu Farida a Wakin. Mouna ta ce ai ta fita tuntuni.

Ya fito daga Wakin yana mai kiran numbar Farida amma ba ta Wauka ba. Yana ta dube-dube ko zai gan ta amma shiru. Kusan sau biyar ya kira amma ba'a Wauka ?arshe kuma idan ya kira sai ayi rejecting. Tsaki yai sannan ya kira numbar Abdullahi ya tambayeshi ko Farida tana mota Abdullahi ya ce ma sa e.

Cikin sauri ya fita daga asibitin dan ya san Farida fushi ta yi...

Yana shiga motar ya gan ta zaune fiskar nan a kumbure tamau.

"My Queen shi ne za ki tafi ki bar ni ni Waya"

Farida ta juyar da kai gefe ba ta ce komai ba.

Ya kamo hannunta ya ri?e. Ta fara kici-kici Win ?wacewa tana faWin
"Ni ka sake ni, kar ka taSani da hannun da ka taSa wata ?atuwa har ka ke goge ma ta hawaye da shi"

"My love Sabreen Is sick and..."


"She's sick ai, shine aka buge da taWin soyayya, dan munafurci ma maimakon ayi da turanci yadda kowa zai ji sai aka fara larabci ana wani bubbuWa hanci irin tsohuwar zuma ba lafiya Win nan. Mu je kawai ka biya sadaki sai..."

Tunda ta fara magana ya ke kallon ta, irin kishi haka tun ba'aje ko'ina ba. Lallai Aysherh. Ganin maganar na ta ba ?arewa zai yi ba ya sa ya jawota ya haWe bakin su. ?o?arin ?wacewa ta ke yi tana buga kafaWun sa da duka hannun ta biyu amma bai ba ta dama ba. A hankali kiss Win ya fara shigarta, maimakon dukan kafaWunsa da ta ke sai ya zama ta ?ara jawoshi jikinta sosai tana shafa wuyan sa zuwa gashin kan sa.

Sun jima a haka kafin su ka rabu kowa na maida numfashi saboda daWewa da su ka yi su na kiss Win har numfashin su ya sar?e ya gauraye ya zama Waya.

Farida ta kwantar da kan ta kan kafaWar sa ya fara shafa bayanta yana jin mugun sha'awarta na taso ma sa. Farida ma dai jikinta ne yai sanyi shiyasa ta kwanta la?was a jikin sa. duk da ta tsinci kan ta a wani hali hakan bai sa ta manta Wankaren wahalan da ta WanWana jiya ba.

Abdullahi dai dariyan masoyan ya ke yana fata inama ta shi matar tana son kiss kaman Farida, amma ita ba ta so sai ta ce abin na sa ta jin amai. Wani lokaci auren wayayyiya da daWi. Loddo kam banda ya taho da ita birni ba ta taSa fita daga ?auyen su ba. Shekara huWu da su ka yi tare ma duk wassu abubuwan shi ya koya ma ta. Wassu ta Wauka wassu kuma har yanzu fama ya ke da ita...
Gidan su Daddy su ka wuce su ka yiwa su Daddy da Mom ban gajiyan biki da kuma ya mai jiki. Farida ta shiga Wakin su ta Wau wassu daga cikin kayanta su ka fito. Da za su tafi Mom ke cewa daga gobe Tasallah za ta koma yi ma ta aiki. Farida ta ma ta godiya...

Daren ranan dai Farida ta yi ta yiwa Najeeb tsiya akan Sabreen. Da taga yana ?o?arin yin abubuwa sai ta sa ma sa kuka. Shima yai hakan ne dan yai maganin bakin ta, amma yana so ya barta ta warke na kwana biyu tukunna a cigaba da abubuwa. Tana kwance jikinsa tana kukan sakalci har bacci ya tafi da ita. Ganin ta yi shiru ya le?a fiskar ya ga bacci ta ke, cikin zuciyar sa ya ce "my crazy Aysherh kenan"

................................

Washe gari ma sun je sun duba Sabreen kuma Alhamdulillah ta fara jin sau?i. Wannan karan Najeeb bai yi gigin taSa Sabreen ba dan sai da ya sha warning daga wajen Madam Win sa kafin su ka fito.

A asibitin ne ma Mouna ke nuna mu su videon Sabreen da aka yaWa. Najeeb ya san za'a jima ana yawo da wannan video kuma hakan na nufin career Win Sabreen zai samu tangarWa.

"I'm sorry Sabreen" ga faWa lokacin da ya gama kallon Videon.
Sabreen da ke zaune a kan gado ta yi murmushi ta ce "i want to start a new life Noory, offscript"

Farida da ke gefe ta ce "daya fi miki kam"
Sabreen ta Wago ido ta kalli Farida tana haWiye duk wani kishinta da ke cin ta.

"Please take care of him Ayshah"...



Da su ka dawo gida wannan dare kam Najeeb bai iya ha?uri ba sai da su ka yi abubuwa. Wannan karan ma ta yi kuka sai dai ba kaman na ranan ba...

Satin su Waya suna cin amarcin su, ba su zuwa ko'ina suna manne da juna.

Ranan Monday Sabreen ta wuce London dan ta duba jikin mahaifinta. Ba wai ta gama warkewa ba ne ita ne dai ta nemi a sallameta...

.............................

Tana zaune a gaban mirror Najeeb na tsaye yana ri?e da hand dryer yana busar wa Farida gashin ta. Yanzu su ka gama wanka saboda abubuwa da su ka yi.

"My Champ yaushe za mu koma office, an koma aiki tun Monday fah. Ga Ya Anas ma ya fara fita"

"Who owns the Company?"

Ta marairaice murya ta ce "idan ba mu fita aiki zai wa ya Anas yawa"

"Sai mun dawo daga tafiya tukunna"

"Ina za mu je?"

"Surprise, ki dai shirya kaya dan tafiyar jibi ne"

Mintsinin sa ta yi a ciki wanda ke buWe saboda towel kaWai ne Waure a jikin sa.

"Shi ne ba za ka gayamin da wuri ba na yi sallama da jama'a na"

"Then it wont be surprise ai"

"Nikam nikam nikam" ta faWa cikin sakalci. Ta manta hannun ta na jan towel Win sa. Sai ga towel Win ya faWo ?asa.

Kashe hand dryer Win yai ya ce " da alama kina son sabon wanka"

"Ah Ah Ahhhh...."



............................

Da ke tafiyar su ta zo ma ta ba zata shiyasa a rana Waya ta shirya zuwa sallama gidan su tareda gidan su Najeeb. Gidan su Najeeb su ka fara zuwa da safe kafin ta wuce gidan su.

Ta kwana biyu ba ta je ba, ta ga gidan ya wani chanja ma ta. Sai a lokacin Baaba Sabuwa ke ce ma ta Anty Hanne ba ta gidan, Baffa Musa ya saketa.

"Yaushe haka ta faru?"

Baaba Sabuwa ta ce " ina ga wata na biyar kenan. Tun lokacin mijin ki na kwance a asibiti"

"Ayya amma ban ji daWi ba"

"To ya za'ayi, Hannen ce tanada gajen ha?uri, shi kuma aure musamman idan ba kai kaWai ba ne to dole ka sa ha?uri a ranka, ka dinga Wauke kai a mafi yawancin abubuwa da za su dinga faruwa a gidan"

Farida ta amsa da hakane. Dan ta san yanzu haka ba zai wuce a kan Wan ?an?anin abu ba ne su ka samu matsala Anty Hanne ta nemi sakin. Dan matar tana da shegen neman saki idan su ka samu matsala da mijin ta.
Ko kafin ta yi aure ma lokacin tana gidan akwai ranan da su ka samu matsala da Baffa Musa ta dinga zage-zage ?arshe ta dinga cewa idan ya isa ya saketa mana, ya yarabata da sauran igiya biyun da su ka rage. Sai anan ne ma Farida ta san ashe ya taSa sakin ta sau Waya...


Da Baffa ya dawo da dare ta shiga falon sa dan su gaisa da ke ?arfe takwas da rabi Najeeb ya ce zai zo Waukan ta.

"Babana na kaina. Allah bar min kai"

Baffa Musa ya amsa da Amin.

"Baba na" ta faWa da sigar zolaya

Baffa Musa da ke lissafta wasu kuWaWe ya ce "Na'am 'ya ta"

"Na ce naga ma ka wata kyakykyawar bazawara 'yar Fulani. Shekarunta ba wani yawa sosai arba'in da Waya ne kacal"

Baffa Musa ya ajiye kuWi ya tattara hankalin sa kan Farida yana mamakin kalamanta. Ta yi auren ma ba ta dena shirme da shiririta ba.

"Baba Allah kyakykyawa ce sosai kuma girmanta bai nuna a jikinta ba, dan idan ka ganta sai ka Wauka 'yar shekara talatin ce. Yaranta huWu ne kacal"

"Tashi ki wuce gidan ki. Shirmen ki yai yawa Farida. Allah ya kaiku lafiya ya dawo da ku lafiya"

"Baba Allah ba shirme ba ne. Sai ka cikata gurbin Anty Hanne da ita"


"Tashi tashi maza, mun gode da ziyara" ya faWa da Wan ?arfi.

"Baba dan Allah ka auri Ummi na. Ka ga sai ya zamana duk kuna kusa da ni"

Baffa Musa ya girgiza kai ya cigaba da abinda ya ke, ganin ya ?i kulata ya sa ta ce "Baba na ka amince?"

"Ba za ki tafi ba sai na Wau bulala na zane ki ko"

Farida ta tashi tana dariya...


Bayan sun koma gida kusan ?arfe tara da rabi Anas da Najdah su ka zo mu su sallama. Da ke dare ne ba su fi awa Waya ba su ka tafi. Wannan ne karo na biyu da su ka zo gidan su tare saSanin zuwan farko Najdah ta Wan sake jiki an yi hira da ita...


Washe gari da safe ?arfe takwas Jirgin su ya lula sama. Paris su ka fara zuwa su ka yi kwana huWu sannan su ka wuce Amsterdam su ka yi kwana biyar. Sai da su ka je Italy da Netherland kafin su ka dawo ?asar America wanda anan su ka yi kwana goma cur, sun zaga garuruwa da dama da wajajen tarihi har makarantan da Najeeb yai tundaga kindergaten har MIT inda yai first degree na shi.
Ba ?aramin soyayya su ke gwada wa junan su ba. Yanzu kam Farida ta za?e sosai wajen ganin ta sace zuciyar mijinta da abubuwa. Tunda babu zafin yanzu za?ewa ta ke yi su sarrafa junan su da kyau ta inda za su gamsu da juna sosai.

Daga NewYork ta ?asar America sai Dubai. Farida kam tun tana mamaki da ?orafin kashe kuWi da Najeeb ke yi har ta dena.

Daga Dubai sai ?asa mai tsarki inda su ka gudanar da Umara. Kullum su ka je Ka'aba sai Farida ta yi kuka, tana kuka tana ro?a wa mahaifinta gafara, tana ro?awa Umminta, Baffa Musa, ?annen ta da 'yan uwanta da kuma 'yan uwan Mijin ta samun albarka da kuma tsira da duniya lafiya.
Above all kuma addu'a wa mijin ta da kuma 'ya'yan da za su haifa.

Sati bakwai su ka yi wajen tafiye-tafiye kafin su ka dira a Nigeria. Dawowar su ne su ka samu labari biyu ma su taSa zuciya. ?aya Allah ya yiwa Nanna rasuwa sati uku da su ka wuce Waya kuma Najdah ta yi Sarin cikin wata Waya.
Maganar Sari ya sa Farida ta ankara da itama fa rabon ta da period tun barin su Nigeria.
Addu'a ta ke a ranta Allah ya sa itama cikin gareta. Kwana uku da dawowa su ka wuce Jos ta'aziya. Shi Najeeb bayan yai gaisuwa Kano ya dawo ita kuma ta zauna akan sai ta yi kwana biyar. A wannan kwanakin ne ta siyo PT strip ta gwada a gida, ganin test line Win ya fito amma bai fito ral Win nan ba ya sa hankalin ta ya kasu biyu. Hakan ya sa Washegari ta shirya ta je asibiti aka ma ta gwajin jini sai ga shi result ya nuna positive. Kiran Najeeb ta yi a take a wajen amma lokacin da ya Wauka ta kasa sanar da shi, she's too excited...


Da ke Ummi ta kwana da zazzaSi shiyasa ba ta dawo Saturday ba kamar yadda ta tsara. Ranan Monday da safe ta kamo hanya bayan sun rabu baran-baran da Ummi akan ta ce ma ta ta auri Baffa Musa...

..............................

Takunta da kayan jikin ta su su ka nunuwa sakatariyar cewa wannan matar babbar macece. Tun daga nesa matar ke aika ma ta harara ta rasa a wanni dalili. Ta ?urawa matar ido wanda sai da ta ?araso kusa da ita sosai ta gane ko wacece matar. Matar Oga ce, matar da hotunan ta ya cika office Win Oga Najeeb.

Matashiyar yarinyar da bazata wuce shekaru ashirin da bakwai zuwa da tara ba ta yi saurin mi?ewa tsaye tana faWin "welcome ma"

"Mi ya kawo ki nan? Ke wacece?" Farida ta daka ma ta tsawa.

Budurwar ta rikice ta fara i'iina tana faWin " Ma, I'm.. i'm the new secretary. Naomi .... Naomi Masoyi is my name"

Farida ta ma ta kallon banza ta ce " Mrs Comfort Masoyi na sani a wannan kujeran mi ya kawoki nan?"

"Mrs Comfort mahaifiya ta ce, ta yi accident ne kuma yanzu tana amfani da wheelchair shiyasa ta nemi alfarma a wajen Oga Anas akan na maye gurbinta"

Farida ta ja dogon tsaki kafin ta wuce office Win Najeeb.
Yana zaune yana amsa waya lokacin da ta shigo. Murmushi kawai ya ke sakar mata har ta iso. Kai tsaye ta haye cinyar sa ta zagaye hannunta a wuyar sa, ajiye wayar yai ba tareda ya yi sallama da wanda ya ke wayan ba ya shiga kissing matar shi. Sun jima suna gaisawa da juna kafin ya ce "my Queen ya hanya?"
Hannun sa ta kamo ta Waura a cikin ta ta ce " ni da babyn ka mun dawo lafiya"


*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


0?? 4?? 9??





Ido ya zaro waje yana faWin "really?"
Ta gyaWa ma sa kai.

"Alhamdulillah, Alhamdulillah. Thank you my Queen"

?aukan ta yai sama yana juyi da ita.

"My Champ saukeni Hajijiya na ke ji"
Bai sauketa ko'ina ba sai a wajen kujerun da ake zama dan hutawa.

Yana ri?e da hannun ta ya ce "ban san da mi zan fanshi wannan good news Win ba. Ask me anything my love"

Hannunta da bai ri?e ba ta kai saitin kirjin sa ta ce "ka mallaka min zuciyar ka ni kaWai, i want your heart to beat only for me. Abinda na ke so kenan"

Sai da ya kissing goshin ta kafin ya ce "zuciyata ta jima da zama mallakin ki. I love you Aysherh only you"

HaWe bakin su ta yi tana faWin "i miss you"

A hankali ya zare suit Win jikin sa ya fara Salle buttons Win shirt Win ciki.

"My Champ mu na office ne fa" ta faWa in between kisses.

"Wait here" ya faWi tareda tashi ya je wajen table Win sa. Waya ya Wauka ya kira Sakatariyar shi.

"Ki sa ka do not disturb tag a jikin ?ofa"

Bai jira mi za ta ce ba ya katse kiran. Wani remote ya Wauka ya kulle ?ofar shiga office Win wanda ko mutum ya zo shiga babu yadda zai yi sai dai an buWe ta ciki. Ya rage wutan office Win kafin ya ?arasa wajen Madam Win sa.

A hankali su ka fara gudanar da abubuwa akan kujera. Nishin da Najeeb yai lokacin da wani daWi ya ziyarce shi ya sa Farida faWin "za a jimu fa"
"Soundproof" kawai ya iya faWa ya cigaba da shiga ciki ciki...
Sai lokacin ta tuna da mafi yawan lokuta da ta ke son jin gulma amma ba ta iya ji ba saboda duk abinda ake a office Win ba ka jin sa a waje, Lokacin da ta ke Miss Salihu...

Yana kwance ya mi?e akan kujera ita kuma tana kwance a kansa su na maida numfashi, kayan su na yashe a gefe.

" ina so ya kasance namiji mai kamannin ka" Farida ta faWa hannunta na wasa da nipples Win sa.

"Ina son mace mai irin jarumtar ki. A no nonsense cute princess"

"De ka ce mai baki kamar ni, ta dinga cika ma ka kunne da surutu"

"Ina son ta kasance mai komai irin na ki, everything na ki"

"I love you" Farida ta faWa tana kissing ?irjin shi...


Anas ya zo zai shiga office ya ga tag Win da aka sa *do not disturb*

"Naomi mi Najeeb ke yi a ciki?"

Naomi ta langwaSar da kai ta ce "Madam ce ta zo"

"Madam....He's wife?"

Naomi ta amsa da yes.

Anas yai murmushi ya juya yana cewa nima ba zan dawo da amaryata aiki anan ba kuwa...

BanWakin da ke office Win su ka shiga su ka yi wanka, da ke garin akwai zafi shiyasa Farida ta daure ta yi wanka da ruwan shower Win wanda ba irin na gidan su ba ne mai ba da ruwan sanyi ko ruwan Wumi, wannan ruwan sanyi kawai ke bayarwa.

Bayan sun kimtsa ne Najeeb ya ?arasa duba wani aiki, ya yi su a gurguje cikin minti shabiyar. Sannan su ka fito daga office Win ma?ale da juna.

F????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
arida ne ta cewa Naomi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login