Showing 51001 words to 54000 words out of 145791 words

Chapter 18 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

305

asali daga mahaifinsa Lawrenc.

A hankali Farida da Dr Lukman su ka sha?u har soyayya ta shiga tsakani. Ko da ta zana WAEC da NECO Lukman ne ya ?ara ma ta ?arfin gwiwa akan ta ci gaba da karatu. Da ba ta samu university ba ya ?arfafa ma ta gwiwa akan kar ta zauna haka.

Lokacin da Farida ta ke aji biyu na diploma aka bayar da ita wa Lukman da zimmar tana ?arewa za su yi aure.

Kowa ya san Alhaji Ilyas Magaji dattijon arzi?i ne, haka nan Wan sa Lukman shima saurayi ne da aka ma sa shaida mai kyau a ko ina.

Rana ba ta ?arya Farida ta gama diploma, aka fara shirye-shiryen bikin ta da Lukman.

A Wase za'ayi auren dan haka sati Waya kafin Waurin aure Farida ta koma chan. Mutanen Kano da Dukku duk sun hallara a wannan biki. Ba wanda ya fi jin daWi ma kamar Baffa Musa saboda shi bai so har ta kai harka ba tareda an aurar da ita ba. Shi Mutum ne da bai yarda da karatun mace a gidan su ba.

Anyi kamu, anyi walima komai ya tafi lafiya. Ranan Asabat aka Waura auren Lukman Ilyas Magaji da Aisha Farida Salihu. Bayan an Waura aure ana Wan gaggaisawa cikin 'yan uwan Alhaji Magaji da su ka zo daga Kebbi, wani ya fara magana da Alhaji Magaji bayan ya tabbatar a kusa da Baffa Musa su ke kuma maganar ta su ba a hankali su ke ba.
"Allah ya ji?an Khairat, yau da kun ma ta tarbiya kaman yadda ku ka yiwa Lukman da Lukman bai zama Wan shege ba"

Alhaji Magaji ya haWe rai yana hararan Wan uwan na sa wanda su ke 'yan uba.

Cikin rashin fahimta Baffa Musa ya ce " ban gane ba Alhaji Magaji. Wani irin Wan shege?"

"au ba ku san Lukman Wan shege ba ne? Lallai! Ai Lukman jikan Alhaji Ilyas ne, wadda 'yar sa ta haifa ma sa shi shege. Ance ma saurayin na ta ma wani bayahuden bature ne" Alhaji Kamalu yai wa Baffa Musa bayani.

Lokaci guda Baffa Musa ya hau faWa yana masifa, kafin ka ce me wajen Waurin aure ya hautsine. Alhaji Magaji ba abin da ya ke sai hawaye.

Lukman na wajen masallaci su na hotuna da abokan sa aka zo ma sa da wannan mummunan labarin. Da farko bai yarda ba sai da ya shiga masallacin ya ga Alhaji Magaji yana hawaye. Shi kuma Alhaji Kamalu yana ?ara zuba bayani kan yadda Alhaji Magaji ya sakalta 'yar sa Khairat har ya kaita ga karuwanci a ?asar waje.
Lukman dai a take a wajen ya suma.


Amarya Farida tana cikin ?awayen ta ana hira ana ma ta kwalliya. Sai tsokanarta su ke wai yanzu kam an Waura aure ta zama Mrs Lukman Ilyas Magaji.

Wajen ?arfe sha biyu ta gota kaWan labarin abinda ke faruwa ya iso mu su gida.

Wassu cikin 'yan uwan su mata su ka fashe da kuka ana ta kururuwa ciki har da Inna Tabawa.
Wannan hayaniya ya sa Farida da ?awayen ta su ka fito daga Waki su na tambayar abin da ke faruwa.

"Wai ashe Lukman Wan shege ne" wata ta faWa da ?arfi.

"?an shege kuma?" Farida ta faWa cikin rashin fahimta.

"Wallahi, ance uban sa ma kafiri ne. Yanzu haka su Baffa Musa sun ce sai ya sake ki dan ba za ki auri Wan sheg..." ta tsaya da maganan lokacin da Farida ta yafuto ta tana dukan ta ta ko'ina.
Da ?yar aka raba Farida da matar nan. Farida sai zage-zage ta ke tana faWin ita ko Lukman Wan Alade ne za ta aure shi.

Gidan biki fa sai ya zama tamkar gidan makoki. Zuwa ?arfe tara na dare kafin su Baffa Musa su ka dawo kowa so ya ke ya ji mi ake ciki amma Bai yi magana ba cewa yai kawai a fara haWa kayan lefen da aka kawo da duk wani abu da aka san daga gidan su Lukman aka kawo.

Farida ta yi kuka kamar idon ta zai zazzago. Zuwa tsakar dare zazzaSi ya rufeta a inda ta ke zaune ta fara kakkarwa, ?arshe ta faWi ta suma...


A Sangaren Lukman ma ko da ya farfaWo sai da ya sake suma sau uku. Zuwa yamma da jikin sa ya Wan warware su Baffa Musa su ka zo gadon sa da bu?atar ya rubutawa Farida takardar saki, tareda cewa sun mayar ma sa da sadakin sa yana wajen Alhaji Kamalu tunda Alhaji Magaji ya ?i ?arSa.
Lukman bai ce mu su ?ala ba sai hawaye kawai da ya ke ta yi.

Washe garin da wannan al'amari ya faru Baffa ya karSo takardar sakin Farida wanda har lokacin tana kwance a asibiti.

Duk da 'yan uwan Lukman ba su bu?aci kayan da aka kaiwa Farida ba amma Baffa Musa sai da ya sa aka mayar mu su.

Wasa-wasa sai da Farida ta yi sati biyu a kwance a asibiti kafin aka sallamota. Tun daga nan ta koma kamar ba ita ba, ba ta surutu balle hayaniya. Kano Baffa Musa ya so ta bishi a lokacin amma ta ?i, ta koma wajen Ummin ta a Jos.

Bayan wata Waya da dawowanta Jos, Lukman ya zo ya ma ta sallama akan zai tafi Egypt ?aro karatu. Ya ma ta fatan alkhairi tareda cewa har abada ba zai dena son ta ba. Duk yawan surutun Farida ranan ka sa cewa komai ta yi sai kuka.

"Aisha ina miki fatan alkhairi, ina kuma mi ki kwaWayin ki cigaba da karatu, and above all" ya goge hawayen da ke shirin zubo ma sa.
"I want you to open your heart for someone else. I want you to always be happy no matter what"

Ta fi jin tausayin shi fiye da kan ta. Shekaru talatin da Waya ace rana tsaka kawai a sanar da kai kai Win ba ka da asali, kai Win Wan shege ne.

"Greeneyes, yanzu duk al?awurran mu, duk burikan mu sun tafi a banza kenan?. Yanzu duk yadda mu ke son junan mu ba za mu kasance tare ba?"

Ajiyar zuciya yai ya ce " za ki samu wanda ya fini Aisha. Kyau, ilimi, dukiya da wayewa za ki samu wanda ya fini su. Za ki samu wanda zai so ki fiye da yadda na ke son ki Aisha. You never know, sai ki ga idon sa ma yafi nawa kyau"

Farida ta Wan yi dariya ta ce " green eyes babu mai irin wannan siffan fa"

(Ni kam na ce ba ki je Kano ba ne=??)

Wannan ne ?arshen Farida da Lukman. Tun daga ranan ba ta sake ganin sa ba har yau.
(Amma ta ga mai siffofin da Lukman ya bayyana=??)

Lokacin da aka fara saida form Win HND ta siya ta koma makaranta.

Wannan kenan.

........................


Satin su Waya da dawowa daga Lagos aka aiko cewa sun winning bidding Win da su ka je, kuma an ba su dama su yi samfurin (modelling) wannan gine-gine da za a yi.

Wannan karon kam ta ga seriousness sosai a kamfanin, domin ko yaushe ana kan meeting yadda komai zai tafi dai-dai domin aiki ne da za su yi wa federal government kuma ba ?aramin miliyoyi za su samu ba idan su ka yi aikin.

Wani lokacin Sir Najeeb a office ya ke kwana. Cikin kwana biyar har ramewa Farida ta ga Sir Najeeb ya yi. Yadda ta ga kowa na kaffa-kaffa da shi haka ya sa itama ta ke taka tsan-tsan da shi.


Yau monday aka shirya meeting a conference room na su, duk wani babban Engineer ko Architect da ke aiki a Najeeb constructions sai da ya hallara.

Bayan an playing mu su power point da ke ?unshe da zannen da aka yi. Sannan Najeeb ya zo gaban wani table mai faWi ya ce "Ladies and Gentlemen. Ga biggest project na mu na wannan shekara, project Alpha"

Lokacin da ya buWe mayafin da aka rufe teburin da shi sai ga modelling Win ginin da za su yi. Har ta Farida da ba ta san komai akan aikin zane-zane da ?ere-?ere ba sai da wannan modelling ya matu?ar burgeta.

Maganar Farida ta ranan ya tuno lokacin da ya ga Farida ta buWe ido da baki tana ganin model Win.

Jawabin godiya ya fara bayan an gama kallo.

"Ina godiya wa team Alpha da su ka taimaka da bani ideas, wanda da su na yi amfani na fito da wannan zanen. Special thanks to Architect Anas, Architect Ifeanyi, Engineer ?ayyabu, Engineer Mathew..." haka ya kira mutane goma da su ka yi aiki tare ya mu su godiya.

"Sir Najeeb ni ma a gode min, na yi ta aikin zirga-zirgan kai sa?o da ?arSo sa?o ai" muryan Farida ya ?araWe hall Win. Nan aka fara dariya. Najeeb kam kallon " are you for real" yai wa Farida...


........

Tana shirin fita daga gida ta ji shigowar alert a wayan ta. Ta Wauko wayan ta duba dan ta san ba ?arshen wata ba ne. Dubawan da za ta yi sai ga alert Win miliyan biyu da ga VESTAC.Inc......



*SAKATARIYA TA*
.......(My Secretary).......


*Azizat......
'*
*Wattpad @000Azee*


*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*




0?? 2?? 0??



Tana zuwa office ta samu ana ta shirye-shiryen ba?in da za su zo. Ba ta yi maganar kuWi da kowa ba dan dama Yakubu ta ke son tambaya ko ya san kamfanin VESTAC. Kafin ta tafi Bank ta bi bahasin wannan uban kuWi da ba ta san ko Satan kai yai ya shigo account Win ta ba.

Ba ta ga Sir Najeeb ba, ta san shima yana chan yana ta shirye-shirye.

Sai ?arfe tara da rabi Najeeb ya zo office. Wankan yau ma daban ta ke, ta san yana da kyau kuma ya iya wanka ba ?arya sai dai yau wani extraordinary kyau ya ma ta na daban.

Minti goma da shigan sa office Anas ya zo ya wuce a bircike, ko amsa gaisuwan Farida bai yi ba.

Maganar da yaiwa Najeeb ne ya sa Najeeb ya tashi a hargitse yana faWin What!

"Najeeb takardun zanen ba sa nan and the model is..."

Najeeb bai saurari ?arshen ba ya fita da gudu.
Farida na zaune tana cin aya Wanya da ta siya jiya ta ga Najeeb ya fito da gudu. Kasancewar ance Aya na sa ?arin ni'ima ya sa ta lazimci cinsa ko kuma ta yi kunun aya ta sha tunda ta kusa shiga daga ciki.

Shima Anas bin bayan sa yai da gudun.

Yana tsaye gaban table Win yana kallon yadda aka faffasa model Win da ya sha wahala wajen haWawa, and box Win da aka ajiye takardun zanen, shi ma empty ba komai a ciki.

Yana tsaye yana huci idon sa ya kaWa yai ja hannun sa ya fara kakkarwa. LeSensa na ?asa ya ciza da ?arfi amma still bakinsa bai bar rawa ba.

"Na sa an duba camera footage Win amma kuma tun jiya da rana baya aiki. It seems kamar an tampering na shi ne"

"Who is the last person to enter this place?" Ya faWa cikin muryarsa mai fidda amo.

Anas yai shiru dan bai san ta yadda zai fara ma sa bayani ba.

"Who?" Ya sake faWa da ?arfi.

"Ba na tunanin za ta yi haka, CCTV footage ya nuna ta shiga ta duba model Win har ta Wau hoton su sai ta fita daga nan kuma bai sake aiki ba"

"Who?" Ya faWa wannan karan a hankali.

"Farida, your secretary"

Juyowa yai a hankali yana huci, yadda Anas ya ganshi sai da ya tsorata.

"Najeeb i'm sure ba ita ta faffasa abun nan ba, there's explanation to this"


"Sir Najeeb ba?in sun iso" wani staff ya shigo ya faWa.

Kawai sai Najeeb ya fashe da dariya, dariya sosai har da ?ya?yatawa.

"Najeeb fa za mu yi?"

Cikin dariya ya ce " ya za mu yi? Hhhhhhhh. Dude she won, she succeeded. Abinda ta ke so kenan dama, to make me look stupid. Ka san mi ta yi ranan? Na san ta gaya ma ka ma, but let me tell you again. This crazy bitch puts superglue on my seat, and ...and do you know what she said?"
Ya sake fashewa da dariya " she said *Tsuliyar CEO Najeeb Constructions a waje* the bitch dare say that to my face. Yanzu na san mi ta ke nufi, she wants me to be humiliated, to look stupid"

"Najeeb plz calm down" Anas ya faWa yana ?o?arin dafa abokin na sa.

"Calm down?"

"Za mu nuna mu su 3-D powerpoint Win sannan mu ba su ha?uri akan modelling Win sai gobe, then kafin goben...."

"If you are stupid i'm not Anas, we've lost this contract"

Ya mangaje Anas ya fita a wajen. Wajen ba?in ya je aka gaggaisa sama-sama. Anas na wajen yana tunanin mi Najeeb zai yi.
Kawai sai ya ce ba?in su biyoshi. Su na zuwa ya nuna mu su modelling Win da aka Sata.

"I'm sorry but a bitch secretary i hired did this"

Nan su ka fara masifa " this is unprofessional, Mr Jibo taya za ka bari mu zo tundaga Abuja only to see a destroyed work"

Anas ya shiga ba su ha?uri yana ?o?arin nuna mu su hoton zanen a Tab Win sa amma ba su saurare shi ba. "We are highly dissappointed in you Mr Jibo" babban cikin su ya faWa sannan ya juya su ka tafi. Najeeb bai ce komai ba shi kuwa Anas bin bayan su yai yana ?ara ba su ha?uri amma ba su saurare shi ba...

Najeeb ya jima a Wakin kafin ya fito, yadda ya ke tafiya kaWai ka san yana cikin tsananin Sacin rai.
Yana shiga office Win ta ya tadda Farida tana waya sai dariya ta ke.

Kallon tsana ya fara ma ta kafin daga baya ya nuna ta da Wan yatsa " i will revenge Miss Salihu, bit by bit"
Tunda ta ga yadda ya shigo fiskarsa ba alamun wasa ko kaWan ta yi saurin kashe waya tana sauraron mi zai ce dan ta Wan tsorata da yanayin sa.

"Ni kuma mi na yi" ta faWa lokacin da faWi kalmar Waukan fan sa.

Ba a jima ba Anas ya shigo.

"Najeeb mutanen nan sun tafi, we lost the project"

Najeeb bai kulashi ba ya ma rigingina kansa jikin kujera yana kallon sama ya Wan juyawa a jikin kujera a hankali.

"Najeeb lets investigate this issue. Ina da ya?i?in ba Farida ba ne ta yi wannan aiki"

"She did it" Najeeb ya faWa a hankali.

Kafin Anas ya fito Yakubu ya zo office Win Farida yana ba ta labarin abinda ya faru. Farida ta dafe ?irji tana faWin " wayyo Allah, yanzu wahalan Sir Najeeb duk a banza"

"Farida mi ya sa ki ka shiga wajen nan?"

Ta Wan rage murya ta ce " ba dai kana tunanin ni na yi wannan aika-aikan ba"

"Farida camera ya nuna ke ce ki ka shiga wajen nan na ?arshe and ke yanzu ake zargi"

"Na shiga uku wata sabuwar sharrin da za a min kenan. Ni fa abin ne ya min kyaun na je na Wau hoton sa. Ga ma hotunan a wayana" ta ?arisa maganar tana ?o?arin buWo hotunan a wayarta.

Anas ya fito ya same su, the same tambaya ya ma ta akan miya sa za ta shiga Wakin nan, amsar da ta bawa Yakubu shi ta bawa Anas.
Anas ya girgiza kai ya ce " Farida akwai matsala fa, Najeeb yana zargin ki, kuma idan ba'a gano wanda yai wannan abin ba i'm sorry but abinda Najeeb zai iya mi ki ba zai tsaya a kora kaWai ba"

"Wayyo ni Aisha, yanzu ba za a barni na rabu da Sir Najeeb lafiya ba"

Bayan sun bar office Win ta ta shiga office Win Najeeb, har lokacin yana zaune yana kallon sama.

"Sir Najeeb wallahi wallahi ban ruguza ma ka aikin ka ba, hoton abin kawai na Wauka saboda ya birgeni" haka ta dinga zancen ta ita Waya ba tareda ya tanka ma ta ba, da ta gaji da kan ta ta fita daga office Win.

Wannan abu ya sa ta manta da batun miliyan biyu da ta gani a account Win ta da safe.

Zuwa rana duk Farida ta shiga damuwa, wannan ya shigo ya ma ta Allah wadai da halin ta wannan ya shigo yana son yi tsaigumi da gulma. Tun tana mu su masifa har ta gaji ta ha?ura, idan mutum ya zo har ya tafi ba ta tanka ma sa. Ranan fa gaba Waya kamfanin ya rikice. Rashin samun wannan contract zai jawo mu su asara sannan sunan Kamfanin su zai samu mummunan shaida a gari da ?asar ma gaba Waya.

Lokacin da aka tashi Farida da ?yar ta tashi ta tafi bayan ta le?a Sir Najeeb wanda har lokacin ke zaune a kujera.

"Sir na san inada rigima amma wallahi ba zan yi abinda na san zai janyo wa kamfanin ka asara ba, tunda na san dukkan mu nan muna ci a ?ar?ashin ka" abin da ta faWa kenan lokacin da za ta fita.

Ko da ta je gida ka sa taSuka abin kirki ta yi. Jira kawai ta ke Yakubu ya dawo ta ji mi ke faruwa. Sai dai Yakubu bai dawo ba har chan dare lokacin ita kuma ta yi bacci.

Washe gari da sanyin jiki ta shirya ta tafi wajen aiki.
Ta fara zuwa office Win Yakubu amma ba ya nan. Haka ta wuce office Win ta tana fargaban mi za ta tarar.

Tana zuwa ta le?a office Win Sir Najeeb amma ba ya ciki. Ta koma na ta office Win ta yi jugum. ?arfe tara saura Anas ya shigo, fiskar sa ba yabo ba fallasa.

"Yaya na ya aka yi?"

"Akwai babban matsala Farida. Kina cikin matsala, za'ayi board meeting a kan ki anjima. A ina ki ka san kamfanin VESTAC Farida?"

"VESTAC kuma?"

"Account details Win ki ya nuna kamfanin sun turo mi ki kuWi miliyan biyu jiya"

Sai lokacin ta tuno da maganar kuWi.
"Yaya ni ban san su ba, jiya nima na ga alert, abinda ya faru jiya ne ma ya sa ban yi maganar ba"

"Farida.." shigowar Najeeb ya sa ya katse maganar ya tashi ya bi bayan Najeeb Win.


"Allah ga ni gareka ni 'yar marainiyar nan. Wanda ya nufeni da sharri ka mayar ma sa ya Allah. Ya Rabbil Alaamin ka ceceni" ta faWa a fili

Ba a jima ba Najeeb da Anas su ka fito, daga baya kuma Yakubu ya zo ya kirata.
"Farida ki yi ta addu'a kawai" abinda ya iya faWa ma ta kenan lokacin da su ka baro office Win na ta.

Da Bismillah ta shiga hall Win.

Su kusan tara ne ko goma a wajen kowa yana zaune Najeeb na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login