Showing 132001 words to 135000 words out of 145791 words

Chapter 45 - Sakatariya Ta Book One Complete Hausa Novel

Azizat   

01 Nov 2025

353

gida.
Najeeb Win da lokacin da Sabreen ta sa aka kamata haka hankalin sa ya tashi ya zo police station yana masifa kaman zararre. Ta tuna first kiss Win su a ranan. Shi ne yau Najeeb ke gani ana tafiya da ita amma ko ajikin sa, kai duniya!...


..........................


Washegari kamar yadda Daddy ya ce haka Tasallah ta Webo wa Farida wa su daga cikin kayan ta. Daddy ya ce ta fita hanyar Najeeb kar ya illata ta tun da abin ya kai ga haka.

Addu'a aka ci gaba da yiwa Najeeb dan addu'ar ce kaWai garesu. Tasallah ba ta fasa sawa Najeeb ruwan zamzam a abinci ba kaman yadda Farida ta bu?ata...

A Sangaren Naomi duk faWa da wani masifa da Mrs Comfort ke yi ba wanda ya shigeta. Tun da su ka shiga Waki ita da Maureen su ka fara shirya yadda za su kawo ?arshen Farida saboda ma kar a samu matsala a gaba...

Bayan kwana biyu


Maureen da Naomi su ka sake du?ufa gaban Boka Ifagbemi.
Lokacin da Naomi ta gama kwararo bu?atunta Boka ya kece da mahaukaciyar dariya. Sai da yai mai isar sa sannan ya ce "a kasheta? Ko kin manta annurin matar sa ya ke gani a idon ki, ko kin manta duk ranan da Matar sa ta mutu zai dena miki kallon so?"

"To Baba ya za ayi tunda idan aka kasheta maganin zai warware?"

Boka ya fara buga ?irji yana surkulle sannan ya Wago ya kalli Naomi ya ce "akwai abinda za a yi amma da Wan wahala"

Naomi ta ce ko minene za ta yi.

Boka ya mi?a ma ta wani ?aramin ?warya ya ce " ki samu gashinta ko farcenta ki sa a cikin wannan ?warya sai ki rufe. Da ?arfe Wayan dare ki toni rami ki sa wannan ?waryan a ciki sai ki saka saurayin kare wanda bai taSa hawa mace ba akan ?waryan ki bisine tare. Yadda karen nan ya danne ?waryan nan haka za ta ?arasa rayuwarta a kwance ba za ta taSa tashi ba har sai idan wani ne ya tone ramin ya Waga karen daga kan ?waryan shi ne za ta tashi"

"Baba taya za mu gane saurayin kare da be taSa hawa mace ba?" Naomi ta faWa cike da fargaba.
Boka ya kwashe da dariya...


Sai da ya gama mu su bayani ya ce " ikilo pataki. Kar ki yarda wani mutum ya gan ki lokacin da ki ke businewa"

Naomi da Maureen su ka haWa kai wajen cewa wannan mai sau?i ne...



..........................

Bayan sun dawo Kano tunanin samun gashin Farida ko farcenta ya sa su ka shiga ruWani dan da sun Wau abin da sau?i. Daga baya Maureen ta ba ta shawara akan su je gidan ko za su samu. Hakan kuwa aka yi. Naomi ta tambayi Najeeb ya kai ta gidan shi. Ba tareda ya musa ba ya amsa ma ta.
Suna zuwa Wakin Farida ta ce ya kaita. Tasallah ganin tare su ke da Najeeb ya sa ba ta iya hana Naomi ba...

Su na zuwa wajen dressing mirror Win Wakin ta je tana dube-dube. Ta jima tana dubawa ko za ta ga gashin Farida ko da tsilli Waya ne amma ba ta gani ba. Har za ta tafi ta lura da wani ba?in Comb da ke wajen da kyau ta ga akwai tsillin gashi guda biyu a jiki ta yi murmushi ta cire su...



Bayan kwana Waya...

Tun da yamma ta je bayan gidan su ta tone shi da Wan zurfi. Ta sa kwali da buhu ta rufe wajen.

?arfe Waya saura ta Wau ?waryan da Boka ya bata ta fita. Karen da ta siyo na kwance?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 a wani keji gefen ramin da ta tona. Dama tun da yamma ta ma sa alluran bacci saboda Boka ya ce ba matacce za ta sa ba.

Lokacin da ta sa ?waryan a cikin ramin dai-dai agogon hannun ta ya cika ?arfe Waya na dare. Ta cicciSi karen za ta sa a cikin ramin aka dallota da torchlight.

"Anty Naomi what are you doing there?" Muryan ?aninta Abel ya doki kunnen ta....




Skt 55


Naomi ta Wago ido ta kalli Abel da ke nufo wajenta. Lokaci guda ta ji wani abu ya shiga kunnen ta, ta fara girgiza kai da sauri-sauri.

"Anty Naomi..." kafin ya ?arasa maganar sa Naomi ta cilla ma sa Karen da ke hannun ta, ya goce da sauri har torchlight Win hannun sa sai da ta faWi.

"Yirrrrrrrrrr, Ah Ah Ah, Chinkokoko kokokokoko Chichichichi..." wa?ar da Naomi ta fara kenan tanayi tana rawa.

Abel ya tsaya yana kallon ta tareda kiran sunanta amma sam ba ta san yana yi ba sai ti?ar rawa ta ke yi, tana yi tana dariya.
Ganin fa ba dena rawar za ta yi ba, ya je ya kamota da ?arfi yana faWin "stop this nonsense please"
Naomi ta yi wani kuka sannan ta wancakalar da Abel ta baya ya faWi ?asa yana haki, "i'm coming oo i'm coming oo" abinda ta ke faWi kenan kafin ta ranta a guje. Shi kuwa Abel ya fara ?wala wa Maman su kira...


?arfe Waya saura na dare ta tashi fitsari. Ganin idan ta koma bacci za ta iya kasa tashi ?arfe biyu kamar yadda ta saba ya sa ta yi alwala kawai ta fara sallah. Ba ta kwanta ba sai ?arfe uku da rabi bayan da ta ji ?afafuwanta sun ma ta nauyi...


....................................


Karfe biyar alarm Win Wakin ya fara bugawa. Ya sa hannu ya laluba agogon ya kashe alarm Win. Idon sa a rufe ya fara jawo pillow jikin sa saboda yadda ya ke jin daWin baccin. Daga saman pillow har ?asansa ya shafa kafin ya ankara pillow ya rungume ba matar sa. Ya sa hannu ya fara laluba gadon ba tareda ya buWe ido ba. Sai da ya ga hannunsa ya kai ?arshen gado bai ji laushin mutum ba, sannan yai saurin buWe idon sa tareda kai hannun sa wajen switch Win wuta ya kunna shi. ?akin ya ?araWe da haske, yadda hannun sa ya lalubo ma sa babu hakanan idon sa ya gano ma sa babu. Tunanin sa banWaki ta shiga dan haka yai murmushi haWe da mi?a yana addu'ar tashi daga bacci a zuciyar sa.
Ya ziraro dogin ?afafuwan sa ?asa hannun sa akan idanun sa yana murza su saboda nauyi da su ka ma sa. Sai da yai minti biyu zaune kafin ya mi?e tsaye ya fara ?o?arin cire kayan baccin sa...
Lokacin da ya shiga banWakin ma dai wayam ne ba kowa a ciki. Ya girgiza kai yana sawa a ransa ?ila ta je cin abinci ne dan 'yan kwanakin nan har dare ta kan tashi ta ce yunwa, ta je ta yi girki ta ci.
Akwai ranan da ?arfe ukun dare ta tashi ta je ta fara wanke wake wai ?osai za ta ci. ?osan ma na manja irin wanda ma?ociyar su Iya Abosede ta ke yi a Jos.

Cikin bacci ya farka da niyyar su yi abubuwa saboda kafin su kwanta ba su yi komai ba saboda ciwon kai da ya takura shi, ya ga gadon wayam. ?arshe a kitchen ya samu matar sa tana ta faman wanke wake.
Sai da ya tsaya a bakin kitchen Win ya ?are ma ta kallo kafin ya ?araso wajen ta.

"My love mi ki ke yi da daren nan please?" Ya faWa yana rungumeta ta baya.

"?osan manja na ke son ci shine na ce barin zo na haWa shi da sauri"

"Queen ki bari da safe sai ki yi mana, kin san ?arfe nawa yanzu?"

" kar ka damu yanzu zan haWa, na ma gama wanke waken saura mar?aWe"

Ya sani ba ha?ura za ta yi ba dole haka ya tsaya kusa da ita har ta markaWa waken a blender ta zo ta soya ?osan cikin manja. Duka duka ?osan ma guda shida ne wanda ta yi su manya.

A kitchen Win ta zauna ta fara ci, tana ci yana kallon ta. Lokacin da ba ta da ciki ma ya aka ?are da ciye-ciye balle yanzu da abun nema ya samu.

"My Champ ka taSa ka ji, yai daWi sosai Wallahi"

Ya girgiza kai ya ce " ?osan mangyaWa ma bana ci balle na manja. Ki ci da kyau Maman princess"


Tana ci tana lashe manjan da ke yatsunta.
"Ka san da yanzu na yi da ni?a??en wa?e da ba zai taSa yin daWi kamar wannan ba. Amma this one is fresh and yummy"

GyaWa kai kawai ya ke dan ba wai yana gane maganganun ta ba ne. Haka ya tsaya har ta take ?osan nan gaba Waya...


Yai wanka ya Wauro alwala ya fito, ya sa jallabiyar sa ya sauko ?asa ganin har lokacin ba ta Wakin. Duhun da kitchen Win ya ma sa ne ya tabbatar da babu mutum a ciki, amma duk da haka sai da ya kunna wutan kitchen Win, still ba kowa. Ya kashe wutan ya fita yana sawa a ransa tana Wakin ta ne. Ya wuce masallaci dan gabatar da sallar Asuba.

Bayan an idar da sallah ya tsaya ya Wan yi azkar sannan ya fito. Musabaha su ka yi da Alhaji Abubakar ma?ocin sa inda Alhajin ke tambayar ko ya yi tafiya ne kwana biyu baya ganin yana fitowa asuba.
Najeeb ya girgiza kai tareda ?o?arin nemo dalilin da zai sa ba zai fito sallan Asuba ba bayan yana gida. Dalili biyu ne za su iya sawa, ko dai ya makara bai tashi ba ko kuma ana ruwa. To duk babu ko Waya aciki domin zai iya cewa tun da su ka dawo anguwar indai yana gida to baya fashin fita sallar Asuba, hakanan ko ruwan farko ba a fara a garin ba balle ya ce ruwan sama ne.
Bai ma san lokacin da Alhaji Abubakar ya tafi ba saboda nisan tunani da yai.
Yana tafiya abubuwa da dama na ma sa yawo a kwanyar sa.
"Its not possible" ya faWa da ?arfi lokacin da kwakwalwarsa ta tuno ma sa da mafi yawancin abubuwan da su ka faru cikin abinda bai wuce sati biyu ba.

Yana shiga gidan ya fara kiran sunan ta da ?arfi.

"Alhaji Barka da Asuba" Tasallah ta faWa wanda fitowanta kenan daga Waki za ta je ta fara haWa ma sa breakfast saboda fitar sassafiya da ya ke yi.

"Ina Aysherh?" Ya faWa da muryan da ta ke tattare da damuwa. Ba abinda idon sa ke gani kamar Aysherh a tsugunne gaban sa tana kuka.

"Alhaji ba kai ka sa folisawa su ka zo su ka tafi da ita ba kwanaki"

Yadda ka san guduma aka kwaWa ma sa a kai haka ya ji saukar maganar Tasallah.

Maganar da ta yi ya sa ya tuno abinda ya faru ranan. Numfashin sa ne ya fara Waukewa ga wani duhu-duhu da ya ke gani. Ya fara ?o?arin dafa bango saboda kar ya faWi amma bangon ya ma sa nisa, ?arshe dai da shi da hannun duk ?asa su ka yi. Tasallah ta fara Salati tana kiran Alhaji.
Dafe ?irjin sa yai saboda zafi, ga uwa uba kan sa da ke sarawa.
Idon sa a buWe ya ke amma baya ganin komai sai duhu.

Salatin da Tasallah ke yi ya sa shi ya fara maimaita kalmar Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'oun. Ya jima yana maimaita kalmar kafin ya fara jin sau?in ?uncin da ya ke ciki. Tashi yai a hankali ya rasa ma ina zai je waje zai fita ko sama zai haura.

"Aysherh Aysherh Ay..." bai ?arasa na ukun ba ya faWi ?asa yigif...



............................


Bayan ta yi sallar Asuba sai da ta jima tana addu'o'i kafin ta Wauko ?ur'ani ta fara karantawa. Kusan ?arfe takwas sannan ta ajiye ?ur'anin ta yi addu'a ta naWe sallayar. Sai da ta je ta yi fitsari kafin ta zo ta kwanta tunda ba abinda za ta yi kuma ba yunwa ta ke ji ba. Tana kwance ne dai amma baccin ya ?i zuwa, kewar mijinta ta ke yi sosai. Ba ta san yaushe wannan abu zai zo ?arshe ba amma ta sani duk min daren daWewa za a sami nasara tunda Allah su ka ri?e shi kaWai. Ba dan kisa babban laifi ba ne da ba abinda zai hana ta je ta sha?e wuyan Naomi har sai ta mutu.
Ta ?ara lissafta kwanakin da ta yi ba tareda zaman lafiya da mijinta ba. Kwanaki goma shauku ne rus yau ne ma cikon na sha ukun. Tunda ta dawo gidan Daddy kuwa ko zuwa bai yi ba balle kuma kira. Mafiya yawan lokuta takan wuni da waya a hannu ko za ta ga kiran shi ko text amma shiru. Dama tun ranan da ya faWawa Daddy zai auri Naomi da su ka yi baran-baran har yau baya zuwa gidan.
Tana cikin wannan tunanin Aka fara buga ?ofar ta.
Yes ta faWi tana mi?ewa dan ta buWe ?ofar.
Lokacin da ta buWe ?ofar kafin ma ta ce ?ala Mom ta rungumeta tana faWin "Alhamdulillah Allah ya amsa ro?on mu"

Ba ta fahimci mi Mom ke nufi ba ko kuma dai ta fahimta ba ta gaskata hakan ba ne kawai.

"?azu Tasallah ta kirani wai Son ya faWi, dreba ya wuce da shi asibiti. Ni da Daddy mu ka fita Wazu mu ka je asibitin. He's back Ayshah. Mijin ki na neman ki, he wants to see you"

Tabbas Wazu da tana azkar ta ji fitan su Mom amma ba ta kawo aranta wannan ne dalilin ba.

Hawayen daWi ne su ka fara sauko ma ta, Mom ta sa hannu tana goge ma ta su tana faWin " ba kuka za ki yi ba, farinciki za ki yi Ayshah. Allah ya dube mu da rahama. Wassu su kan shiga wannan yanayi su jima a ciki, a Wau watanni ko shekaru ana ta ro?on Allah kafin daga baya a samu sau?i amma mu Allah ya mana gata cikin ?an?anin lokaci ya bawa Najeeb lafiya"

"Alhamdulillah, Alhamdulillah" Farida ta faWi tana murmushi.




Skt 56


Lokacin da su ka shiga Wakin yana kwance yana bacci an Waura ma sa ledar ruwa. Daddy ke gefen sa yana kallon Wan na sa yadda abubuwa da dama su ka dinga faruwa da shi a rayuwar sa. Kowa da tashi ?addarar, shi kam Daddy bai fuskan ci irin waWannan ?alu bale ba kamar na Wan na sa. Tunda ya mallaki hankalin sa, idan ka cire mutuwar Aisha baya tunanin akwai lokacin da ya shiga yanayi na ?unci sai a kan Najeeb. Shi ne yai rayuwar kaWaici shekara takwas saboda ya rasa Sabreen, shi ne aka kidnapping, shi ne yai accident yai kusan wata tara kwance a asibiti shi ne ya Wau watanni kafin ya dawo dai-dai, shine kuma mace ta ma sa asiri har ya ke ?yashin matar da ya ke mutuwar so. Kai Alhamdulillah, dama dole ne mutum ya fuskanci jarrabawa a rayuwar sa.
Yai wa Wan na sa addu'ar Allah ya sa ya ci dukkan jarrabawar sa ta duniya.

Mom ta ce " ya yi bacci ne?"
Daddy ya ce " Likita ne ya ma sa allurar bacci saboda ya samu ya huta"

Farida ta gai da Daddy tareda ma sa ya mai jiki. Daddy ya amsa da cewa "Aishah kin ga al'amari na Ubangiji ko. Allah ya share ma na kukan mu, sai mu dage da addu'a kuma, kar mu taSa sakaci da addu'a"

Farida ta amsa da Insha Allahu. Kallon Najeeb ta ke tundaga gashin kan sa har tafin ?afar sa. Ya mata kyau sosai amma kuma ya rame...

Najeeb bai farfaWo ba sai kusan ?arfe Waya na rana. Yana buWe ido ya ga matar sa zaune. Kamar wadda aka tsikara haka ya tashi zaune da sauri. Ganin ta haWa rai lokacin da su ka haWa ido ya sa ya tashi tsaye ya iso wajenta. Tana zaune akan kujera ko gizau ba ta yi ba balle ta tashi sai ma juyar da kai da ta yi.
Tsugunnawa yai a gabanta yana kallon gefen fiskarta.

"Na sani abinda na yi is unforgivable. Na sani kina da hujjar da za ki yi fushi da ni. Amma Dan Allah my Queen ki yafe min, I love you, only you"

Juyowa ta yi ta kalli ?wayar idon sa wanda ke nuna tsananin so da begen ta. Ba abinda ta tuna irin yadda ta tsugunna gaban sa tana hawaye tana ro?on sa amma yai watsi da ita.


"I forgive you" ta faWa a hankali. Ya taso da sauri zai kissing Win ta ta sa hannu ta tare bakin sa ta ce " i forgive you amma kuma..."



..........................


Kafin a samu a kamo Naomi sai washe gari a chan wani bola tana kwance duk kayan jikinta a yayyage. Kai tsaye gidan Pastor Chukudi aka wuce da ita, wanda ya ke shine pastor Win church Win da su ke zuwa. Maureen ce ta faWi silar haukan Naomi shiyasa aka wuce da ita gidan Pastor Win. Ita kan ta Maureen ta tsorata da yadda ta ga haukar ?awar na ta, acewarta su koma wajen Ifagbemi ya basu magani amma Mrs Comfort ta ce ba za su aikata saSo biyu ba. Ga saSon zuwa wajen Boka dan asiri ga saSon neman magani a wajen boka. Ita ta yarda Jesus zai warkar da 'yarta.

Annointed water da oil kam Naomi ta sha su kamar ba gobe amma shiru ka ke ji kaman an suka dusa. Ba sau?i balle ayi tunanin za ta warke. Da dare Pastor Chukudi da tawagar su su wuni akan Naomi suna ma ta holighost fire amma su na yi tana ?ara rikice mu su...



.......................


Cikin kwana biyu Najeeb ya fita hayyacin sa. Farida ta ?i dawowa. Ta ce ta yafe ma sa amma ya bata lokaci ta yi tunani. Mom ma ta goya ma ta baya akan ya barta ta huta.

Yau ma dai gidan ya zo ro?o amma ba ta nan, Adama ta ce sun fita da Sabreen.

Ya zauna a falo yana jiran dawowar su duk da kuwa Adaman ta ce ba su jima da fita ba.
A falon Daddy ya dawo ya sameshi lokacin har ya fara bacci. Jin takun mutum ya sa ya farka.
Gaishe da Daddyn yai yana faWin yana son magana da shi. Daddy ya ce ya biyo shi. A falon Daddy su ka ya da zango inda Daddy ke tambayar ko lafiya.

"Dad ka sa baki dan Allah. Ta ce wai sai ta haihu kafin ta dawo. 3 months yai yawa, ba zan iya jure rashin ta ba"

Daddy yai murmushi ya ce " so ka ke na sa ta tayi abinda ba ta so?"

"No Dad

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login