Showing 27001 words to 30000 words out of 134888 words

Chapter 10 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

907

nifa ba fita zanyi ba dama Ahmad ne friend dina zaizo cewar Annoor,Annoor ya gama Shirin fita sai ya fasa,Jauro yace kace fita zaka yi,ae da nayi tunanin hakan Kuma na fasa jiransa zanyi,Jauro yace a jira aboki lafiya ni na fita,Annoor yace a dawo lafiya,Jauro ya fice ya barshi,Iman tana ganin ya zauna tasan ta Kade da a baya ne dadi zata ji a wajensa sai abinda take so amma yanzu sai masifa.

Masu aiki wasu mata su biyu duk sun gama aikin gyara ko Ina girki suke yi kamshi Yana tashi,watarana Kuma Habiba Bata bari suyi girki Yan matan su Rahma ke yi sabo da su iya,komai sun iya na aikin gida.
Iman tasan masifar Annoor idan bata saka hijab ba shi yasa ta je ta zurmo Hijab dinta tun kafin ya fara fada,tana fitowa Yana zaune a Palo ya harde kafa daya kan Daya kitsonsa ya warware shi an gyara gashin ya daure abinsa da band a tsakiyar Kai,ya Masa kyau matuka dake jajir yake.

Iman ya kalla yayi murmushi yace wai ni zaki sawa hijab Iman,ai ban taba sanin a Dan iska kike kallo na ba sai yau,karki manta ni Yayanki ne na jini,ni bazan miki wayo a bude min ba na ci Allah ya kiyaye Yar uwata ta jini,sannan ko ke ba Yar uwata bace nafi gaban wani ya shigeki nima naje na shiga ,Iman kallonsa ta tsaya tayi da mamaki a fuskarta,da Masifa yace will you go back and remove that....that ..your...da sauri Iman ta koma ta cire ta dawo,kujera ya nuna mata ta zauna,yace wai kuwa ya warke ciwon? kunya ta ji tace tun yaushe ya warke da za a Kara yi ma wajen zai dauka,wata ashariya ya dura mata yace au komawa zaki yi a sake yi? tace wai idan an min auren,Annoor yace na mutu kawai wannan yarinya baza ki kashe ni ba,Iman Ido take zarewa tana zaune.

Wayarta ce tayi Kara Bata San number din ba ta dauka a hankali,Annoor yace sa handsfree,haka ta saka handsfree tana ji wani katon banza ya fara mata zancen iskanci,ya gajiyar ranar nan a hotel Iman,fatan dai baki bari an gane munyi wani Abu ba,gaskiya ranar na Sha dadi,kinji nonuwanki haka suke dama amma gaskiya ke raguwa ce kin min kuka da yawa.
Yaushe zamu Kara yi,yawwa ki dinga fada a gida fyade aka miki juyin duniya karki yarda kawai Baki San komai ba fyade aka yi miki yanda na tsara miki rannan,wayar ya kashe kittt,mutumin Maryam tana gefensa tana Jin dadi tace Allah yasa suna tare da Annoor ai nasan kullum suna tare Kuma naga bai fito ba yau,tun sassafe Ina kofar gidan su ko zanga fitarsa amma kowa ya fita banda shi,itama Iman tana gida na sani tunda bata fita Kuma ko yaushe suna tare makale,Kudi ta mikawa guy din suka rabu.

Iman kuwa hawaye ne ya wanke mata fuska tace wlh ban San komai ba tayi jifa da wayarta ta tarwatse,ta fado daga kan kujera tare da durkushewa a kasa tana rusa kuka sosai kamar ranta zai fita, Annoor Yana jinta,Muryarsa ta tsinta yace to mene na kukan haka Kuma daga ji nasan karya yake ko waye,ta ya zai ki bari kiyi magana kawai kina daga waya zai ta zuba haka Yana zancen banza,ai daga Ji karya yake,idan saurayinki ne ai sai Kuna cikin hira Kuma dole zai saurari maganar ki, zancen banza ne daga bakin mutanen banza,zo nan ya kira ta,da rarrafe ta karaso gabansa tana shesheka ya mikar da ita tsaye sannan ya zaunar da ita a gefensa yace ki daina kukan nan haka,me aiki ya kwalawa kira Jummaiiii...Jummai ta fito da sauri,yace kawo min fruits,Jummai ta koma da sauri ta yanko Pineapple, Watermalone,pawpaw da Apple ta kawo Masa a wani glass bowl ta saka fork,yace Ina madarar fa? ta koma ta kawo Masa fresh milk me Sanyi,Iman tana ajiyar zuciya tace kawo na hada Maka,karba tayi ta hada tare da canja normal spoon ta kawo masa,yace haba ko ke fa mutum ya zauna ya dinga kuka,nufinki kukan ki zai sa na tausaya miki,wa ya sani ma ko da gaske yake da yardar ki,ku yanzu Yan mata ai ba a yarda da zancen ku,haba no wonder ai ni tunda naga kirjinki duk yayi ja nasan da wata a kasa,me fyade Ina yaga sukunin taba kirji.

Iman taji haushi dazu sabo da yaga tana kuka shine ya lallasheta tana dainawa shine yake mata haka,tace wai Yaya jikinka ne ai dai nawa ne,Kuma ai mijina ke da asara ba kai ba,haka kika ce?tsoro taji tace a'a bada kai nake ba,to da wa kike duk wajen Nan akwai mutum in ba ni ba? Jikin bango ta nuna tace gashi nan Ina ganinsa,aljani kenan Dariya tayi tace I'm sorry,fruits din ya Sha yace zo ki sha,wayarta ta tattaro tazo ta zauna,yace hada wayarki kawai, ya dinga bata a baki tana sha itama Yana Sha,sai Kuma shagwaba ta motsa tace Yaya...ya amsa tace yanzu ka Sha abin bakina mun Sha da spoon daya,yace ai yau sai nayi amai ma na sani tunda wani yasa bakinki a nasa,dariya tayi ta kwantar da kanta a kafadarsa,tace to Yaya ka sani ko baiyi kiss ba,yayi ma mutumin da ya samu kirji kamar na uwarsa wannan ko waye Allah yasa lollipop dinsa ya dinga ja baya kullum ta dinga zukewa kamar ana yankar ta har ta dawo kamar ta jariri shike nan yaci ubansa.

Iman tayi murmushi yace ae ai dole kiyi dariya tunda kina sane Allah ya fara tona miki asiri,ai ko ba komai kin Sha azabar dinki naji dadi,wayarta ce tayi Kara ta daga tace Siyama ya bikin,wlh Iman Baki da mutunci bikina guda duk kawayen sun je jiya kinki zuwa jiya fa aka yi kamu,yau Kuma Dinner za ayi Dan Allah kizo idan kuma baza ki zo ba wlh karki sake cewa ni kawar ki ce,har ankon duk kinyi kince Yayanki ya siya miki shine kika ki zuwa, Inshaallah zanzo karfe nawa? tace 6pm ana magriba,Iman tace to Allah ya kaimu zanzo,kema bikin ne sai ku saka Abu ranar da ba weekend ba,kawai idan zaki zo kizo Malama ta kashe wayarta.

Tana gama wayar tace Yaya bikin kawar mu ake yi,yace Allah Sanya Alkhairi ya Rabata da yoyon fitsari,tace kamar ya? Yace kamar ku ai Baku isa aure ba,shi yasa na fada miki karki yarda da zabin Kawu kika ki ji,Iman tace ni dai zanje bikin,yace Allah ya kaimu sai na kaiki na jira ki gama mu dawo,da gaske? Bata zaci zai yarda ba amma yace zai kaita ma,gemunsa ta ja ta mike da gudu ya rukota,ya Sha yi mata gargadi ta daina taba Masa gemu amma taki ji,kyakyawar fuskarsa ya bata yace kin rainani ko? kayi hakuri, Jauro ne ya dawo ya samu Annoor da Iman suna kokawa,tsawa ya musu Kai ..Kai ..Kai...ku bari,maimakon ya musu fada yasan su ba muharramai bane sai Kuma yace wai Kai me yasa baka da Imani ne tunda yarinyar tsautsayi ya faru da ita ka tsaneta kullum kana cin zalinta,yanzu da ita zaka yi kokawa? Ke Iman jakar ubanki da Yayanki kike kokawa,ko kula Jauro basu yi ba zata gudu ya sa mata kafa ta Fadi,pillon kujera ta dauka ta wulla Masa,ya dauki ya jefo sai kan Jauro hular Jauro ta Fadi kasa,Jauro yace madalla gwara da Allah yasa kaina pillow ya fado ba baki nayi ba suka gani abinda kuke yi,da sai ace Kun Raina ubanku amma yanzu Alhmdllh tunda ni kadai ne,ya ja tsaki ya ciro Charger ya bi Annoor wai zai dake shi,daki daya suka shige da Iman da Annoor,Jauro yace fito Dan ubanka karka ci zalinta akan kaddara ta fada mata,Annoor ya fito ya fice ya tattara wayoyinsa ya bar gidan gaba daya.

Sai wurin magriba ya dawo ya samu Iman ta hade cikin sabon ankon Leshinta na dinner brown zata tafi make up daga can ya wuce,tana ta sauri ta fito da handbag dinta,Annoor yace ke Ina zuwa? tace biki mana,ki jirani na kaiki,ni sauri nake time yayi wurin make up zanje kafin ayi min make up din kazo ka sameni a can ban iya jira ta wuce da sauri ta fice tana cewa na fadawa Kawu da Ummi ta shiga napep,sai da ya gama shirinsa sannan ya fita a mota wata baka,a waya ya kirata ta fada Masa Inda take yaje har can ya samu an mata make up dinta kawai tafiya zasu yi,tayi kyau matuka mota ta shiga sannan ta dakko turare zata shafa yace turare so kike wani yaji kamshi ya biyo ki,Iman tace to mene ai na Isa aure ko Dan wani yazo zance wajena mene,yace wlh duk Wanda yazo zance wajenki sai na hada gobara a gashin hammatar babarsa,sai na hura hayakin bala'i a gashin Hammatar uwarsa,ki kiyaye ni Iman,Iman dariya ta dinga yi tace wannan zagin fa? tsaki ya ja har ya kaita bai kulata ba,Yana mota Yana jiranta har ta gama Shan dinner dinta Yana jiranta ta fito su tafi gida,ko da ta gama tazo kawai kallonta yake kamar maye har sai da tsargu.

Washe gari Abba,Mohsin,Hidaya suka zo gidan Jauro suma a motar Mohsin,Jauro sai washe baki akeyi yace ga abokina yazo Hashimu ku shugo,ai Gyatumar kakarsa ita ce ta Sha nono ta saki kakar gyatumi na ta kama itama,Annoor Yana zaune Iman tana gefensa a makale,Abba ya Kalli yaran Jauro ya Kalli Iman,Jauro ya kalla Yana so yayi magana akan ba muharramai bane amma kullum Iman tana Jikin Annoor,Jauro ne ya gallawa Abba Harara ya Masa fulatanci yace wlh idan ka fada sai mun Bata ka kyale ni,Abba shima da fulatancin yace sai a bar yara suna tattaba Jikin juna idan wani Abu ya faru fa ni na gaji da gani zan fada,dama baka fada musu gaskiya ba gaskiya ka dauki hakkinsu,Jauro yace wai yaranka ne ko sanda na samo abina kana wajen? Abba haushi ya kama shi an Hana shi ya tona asiri,sai kallon Annoor yake da Iman,hannunsa yake ta faman yarfewa a haka ya zauna tare da sa yatsa a Baki ya ciza da karfi sabo da haushi,goshinsa ya shiga tsatsafo da gumi.

Yana can Yana tunanin yanda zai Fadi gaskiya kowa ya huta suna ta gaida shi bai ji ba,sai da Jauro yace ana gaishe ka munafuki,dariya Abba yayi ya amsa,yace Ina Habibalo me gashi kamar Shekar ungulu kaf riga babu marar gashi irin Habiba,Jauro yace ai ta hada iri da Fulanin kasar Kenya wannan bakaken wuluk shi yasa ita baka ce,Kai in banda kaddara da rashin wayo a haka Kuma kake son Habibalo? Abba ya furta,Jauro yace ai gwara ni gani nayi nace Ina so ko banza kowa yasan ni namiji ne Kai fa sai samo Maka aka yi kana ta dolanci a gari, zance ma kasawa kayi,Abba yace amma dai kaga tawa matar manya ce Kubra.

Habiba ce ta fito da fara'a tace Hashimu Kaine? Abba yace Habiba duk daular nan da kike ciki amma baki washe ba? Ke kuwa ko kanti ai Kya shiga ki samo Mai me kyau ki Dan haska,ayi duniya Habiba goshinki kamar ana daka gawayi a kai kullum, Jauro yace ana magana zata isheka da tsufa ne,tsofai tsofai Dani,Abba yace shi yasa duk ka zama tsohon dole,Jauro yace ba dole ba na hadu da Yar gargajiya,Habiba tace kwayi Kwa gama wallahi Mai dai da girmana bazan shafa ba,Jauro yace aikuwa ma kalli na bati a wajen,su Mohsin dariya duk sukeyi ba a magana,Habiba ta mike ta kawo musu kayan ci da Sha,Nabeela kuwa Hidaya ta ja dakinta,Iman tana makale wajen Annoor,Abba shi a dole abokin Baban su Iman yace ke Iman tashi daga Nan,Baki da aiki sai zama a wajen namiji,idan gaskiya ne kaunar yan uwan juna ne ki dinga zama kusa da Nabeel ko Haidara mana sai ki tafi wajen Annoor shi kadai,tashi daga nan ko ki tafi dakinki ko ki San Inda dare ya miki,Iman tashi tayi ta tafi dakinta Rahma tana ta dariya tace oh kai jama'a abokin Kawu irinsa,Abba ne ya Kalli Rahma yace ke dai da alama da wuri zaki tsufa,Rahma shuru tayi ta tashi tare shigewa dakin Iman tana kyalkyalawa Iman dariya an korota.
Abba so yake ya fada su ba Jauro ne ubansu ba,ya rasa yanda zaiyi, sai ya bullo da nasiha,yace Kunga duk Kun Isa aure ku samu ku fitar da mata ayi muku aure,shi aure Rahma ne,Yana hana barna da zinace zinace,wlh idan da aure wani ko Zinar gado ce bazai yi ba sabo da yana da matarsa.

Haka yaran da basu da Uba a hausance amma ko wanne Da Yana da Uba sai dai ace kafin a shafa fatiha aka same shi Kuma bashi da laifi ko kadan iyayensa ne masu laifi,Haidar yace ni misali ma Abba ace Dan shege ne Ina ruwana,zanji dai haushi amma ya zanyi zan kashe kaina ne zanyi kokari na nemi lahira ta,tunda dai ai ba a ce Dan shege bazai shiga Aljanna ba,Abba yace Kai amma Allah Maka albarka wlh,Abba yace Kai fa Nabeel? Nabeel yace ta ya zan zama ma Dan shege Allah ya kiyaye ma Dan Allah ku daina hadani da shege ba dadin ji,Abba yaji tausayinsu yace Annoor fa? Annoor yace ni idan Iman tana raye ace Dan shege ne ni mana me ya dameni tunda Ina da Yar uwata a kusa,Jauro yace kamar gaske Mutumin da kullum sai ya sata kuka da gori da bakar magana.

Mohsin Yana jinsu amma chat yake da matarsa Beauty bama ya Jin me suke fada sai yamma likis suka fito zasu tafi Haidar ya kalli Hidaya yace Tana za a tafi,dariya Hidaya tayi tace wlh ni ba Tana bace,Jauro yace rabu da shi budurwar da zai aura Bata kaiki ba wata Kunkuma ce,Abba yace Kunkuma? Kai Haidar ka kiyayi kanka da Kunkuma gwara ka more kuruciyarka ka zaba ka darje,dariya suka yi Annoor Yana ciki bai fito ba shi,dakinsa ya wuce.

Washe gari da safe Chika kayanta ta hada kaf zata tafi gida,Malama tace nima tafiya zanyi ai,Chika tace ya fiye miki dai yanzu Ina zaki je? tace gidan Yan uwana zan tafi duk da basu kaunata haka zan je, Chika tace zo mu tafi gidan mu kawai,tace a'a zan koma gida haka karki damu ta goge hawayen da ya gangaro mata kadan,Chika tace ke Ikhram wlh kiyi aure ki huta da gararin nan, ni dai na tafi,Chika ta fito kida Islam ya kunna Dan ya dawo da safe,Chika Misam ta gani Yana jiranta da key din mota a hannunsa,wankan da yayi ne ya tafi da Imaninta,ya Sha swagg,Chika tace dole yaron nan yayi iskanci ya hadu,sai Kuma tace uhm yabon Kai jahilci Dan zan aure shi sai na yabe shi,gabansa ta karaso ya karbi Jakarta,rawa ta fara tana girgiza mazaunai,Islam ya kalleta dariya ta bashi duk Inda Chika taji kida Inshaallah zai wahala Bata yi rawa ba ko a gaban uban waye,Misam murmushi ya saki ya juya tabi bayansa tana cewa Islam bye bye,yace to sai mun zo daurin aure,Rafeeq yana zaune yace dan iska ya samo dai dai shi,Misam yace uwarka Rafeeq ya fice, mota suka shiga,Chika tayi adduar shiga abin hawa, Misam ya ja suka tafi,Yana tafiya Chika ta tsokane shi tace Baby Fuck me,da sauri ya juyo yace na'am to me kika ce?,dariya ta dinga yi tace just kidding you,tsaki yaja yace yau kwana nawa banyi komai ba,gaskiya nayi saurin tuba ya kamata ace idan na tuba sai na koma na Dan sake yi ko sau biyu ne sai nayi Istingifari,Chika tace tuban muzuru kenan ba kyau,kana yin tuban muzuru wlh karka kawo kudin aure kaje ka auri Karuwarka,wai me kake ji a wajen Karuwa,? shaddar kasuwa kowa hawa yake,yace Haram tafi dadi ne,Chika fushi tayi ta bata rai tace kaini gidan Naila zanyi magana da ita,Murmushi ya saki yace okay amma mene na fushin? Ai dole nayi fushin tunda Haram tafi dadi sai kaje wajen Haram dinka.

Misam yace sorry yasa yatsa tare da dago habarta yace wasa fa nake inshaallah na bar mata har abada,tace to haka nake son ji,yace Amma da babban laifi gwara karami kafin ki tafi sai kin min wani Abu,Chika ta zaro ido tace ba abinda zan Maka ai gwara a daura aure ko yau ne,yace ga Sadakin ki rike Spark zai bamu daki,Chika dariya tayi kawai,yace ai yafi ki dinga dariya akan na ganki kina fushi,me ma Naila take cewa Banana? Hallare cewar Chika,dariya suka yi yace to kina yin fushi Hallareta take sauka duk masifar son macenta idan ta mike sauka take yi,Chika tace Ashe tana Jin fada na? sosai ma,Misam Yana titi Yan mata da motoci wata tazo ta Masa horn cikin Yan matansa glass ta sauke tana ta faman Masa horn.

Chika ta cika fam ta batse,Misam masifar tsoron fushin Chika yake sai kace zata iya Masa wani abin,Nan take ya fara gumi,baya so ta ganshi da wata mace,kin sauke glass yayi,Chika tace ana Maka horn,glass ya sauke budurwarsa ce,a baya ya ragargaza yarinyar har yaso ya aure ta amma neman mazanta yayi yawa shi yasa ya fasa,murmushi Yar kyakyawar budurwar take yi,Chika ashe so take ya sauke glass.

Yana driving ta koma kusan Saman cinyarsa saura kadan suyi hatsari Allah ya tsare,Chika ta hau yarinya da zagi ta uwa ta uba,shegiya a jiki da kyau Bado a wangale kamar kofar gari,budurwar tace ke ki samawa kanki lafiya namiji ne Yana gamawa Dake zai ajiye ki,ki dai gama bashi Pussy yana karba ya barki nan,Chika tace na yayyafawa Badon uwarki fetir na cinna masa wuta,shegiya an fada miki Karuwa ce ni,to ni zai aura,Yan iskan ku gama sake musu jiki su zage su barku su auri ta kirki,budurwar tana driving tana kallon gabanta tana kallon Chika tace Misam dinne zai aureki? Nima ya min alkawarin aure yace ya fasa bare ke,Chika tace Bado kika bashi Yar shegiya,Budurwar glass ta daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login