Showing 114001 words to 117000 words out of 134888 words

Chapter 39 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

930

da sauki wlh akan ni abinda kayi min akan ka shole dani ka dinga fada min magana iri iri,da ace ramawa zanyi kuka zaka yi nan gaba,dariya yayi yace Kuma ba wahala naji sha'awarki dole fa na Tara likitoci gaskiya,tace shi ya kamata dai.

Naila ana ta gyara Amarya Hidaya tana ta kashe mata kudi,Hidaya har ta canja kuwa tayi Yar kibar sabo da maganin Kaka,ga magungunan Naila tayi Yar bulbul tayi kyau ta Kara haske tana kamshi,Spark yace ke ya naga Amarya tana kiba ne karfa ku bata Sha ka fashe kullum ta dawwama ashan magani,Naila tace maganin kaka ne wlh ba ruwana ni dai,Yace to da sauki sauki,kar a Bata komai na kibar Nan please tunda tayi aure zata yi ne inshaallah ai yarinya ce,in ta fara jin Hallare ko Ina zai bude,Naila tace dama wai Hidaya tace mijinta ya matsu a kaita ya hanata sakewa wai ta koma gida ko yazo,Spark yace yazo mana ga part guda na basu ya Mori abarsa ai mu indai harka ce ta Bado yazo akwai wajen cinsa a gidan nan,Naila tayi dariya tace na hanashi nace zata taho ma da kyar ya yarda fa hmm ba kunya ba komai.

Mummy tagumi tayi a Palonta,tana tunanin Baseeru,ita yanzu ba Wanda take so sama da Baseeru gashi ya saketa,gata jarabarta ta motsa ba Baseeru ta rasa Inda zata sa kanta,ita kadai take magana tace Ashe Baseeru dadi ne da shi ban sani ba,ta kwanta tana matse cinyoyi tana kiran Baseeru,tace Ina ma laifin ya min saki daya ko biyu da yanzu ai ko kudi ne biyansa zanyi ya Maida ni muci gaba,son zuciya ya ja min,gashi gidan yari na jirana ni kuwa ko guduwa zanyi ne gaskiya ya kamata na gudu,Nan take Mima ta hau hada jakarta ta kaya a daren ta shiga motarta ta bar gari ba Wanda yasan ta tafi sai takarda ta rubuta ta ajiyewa Spark a Saman kujera ta ajiye wayoyinta a palon ta cika rigarta da iska.

Malama tun bata Saba da jarabar Rafeeq ba har ta Saba ma ita ta hakura biye Masa take,tana wanka ya shugo bedroom din yaji karar ruwa kayansa ya tube ya shiga ciki,tana wanka ya saki shower ya wanke mata kumfar jikinta sannan ya manna ta a jikinsa,tace yanzu wankan zamu sake? yace ae yeah kema kin sani...











AsmaBaffa
[2/3, 8:11 AM] +234 806 252 6950: A GIDAN YARI

BOOK 2
~YARAN JAURO~

91-95

Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM


PAGE NAKI NE
Anty Nurse Zaria


Rafeeq harda wani basarwa shi ga me gida,sun tsunduma a duniyar Nishadi kawai suka dinga Jin Door bell tana Kara ta cika ko Ina,Ikhram bata ji bama tsabar tayi Nisa Rafeeq ne yaji,tsaki ya ja yace yanzu haka mayun yaran Nan ne su Arham,fitowa yayi ya bude kofa a fusace sai yaga Naila tare da Hidaya,murmushi yayi yace wai kece dama thank God ma kece shike nan wuce ki zauna wanka take ki jira zata fito bari na fada mata,Naila tace to ya haura sama Yana zuwa Ikhram tace waye yace Naila ce ma ashe ai ta San kan garin rabu da ita sai na idar na sauke farali,Ikhram tace ka bari sai dare Please sai tace mun mata wulakanci,Naila ce fa baza ta ce ba tasan komai Yar duniya ce da kike Ganinta da gidanta kika je baza ta fito ba sai sun gama,wa yace tazo gidan Amarya.

Su Naila suna zaune Ango da Amarya shuru shuru basu fito ba,Hidaya tace Anya zasu fito kuwa ko dai ko dai abin akeyi,Naila tace zai wuce shine sai an fito ace mana wanka ake yi,kema kwana Nan zaki fara Hidaya bari a kaiki gidan Nabeel,Hidaya harda rufe Ido tace nidai ba ruwana bazan yarda ba tsoro ma nake ji,Naila tace zaki cuci kanki kuwa mu muna gefe muna Jin dadinmu gwara ma ki yarda yarinya,mu ganshi mijin naki na sake kallonsa na gani ko zan gane kalar tasa Hallaren kin San fa ni me maganin gargajiya ce ato idan kubewa ce shike nan,Hidaya ta nunawa Naila hoton Nabeel,Naila tace ahh da alama doguwa ce kin tsallake rijiya da baya.

Suna ta hira abinsu sai da aka kwashe lokaci me tsawo sannan Ikhram ta fito ta Sha wanka cikin material tana kamshi,tace na Dade ko? Ina shiga wanka yace min kunzo,Hidaya tace ai fa mun ga alama,Naila tace Kun dai kwalbe kar a wani yi mana alaye,Ikhram dariya tayi ta mike ta kawo musu kayan motsa baki,tace Naila ya kamata ki bawa Nabeel matarsa wannan wanne Abu ne,Naila tace gobe zasu tafi fa sallama na kawo su dama su Zarah suna gidan Chika su Spark ya tafi da su tun rana,sun Dade suna hira sannan Rafeeq ya fito sanye da jallabiya Yana kamshi yace ba dai tafiya ba? Naila tace ae tafiya zamuyi Baby kar su koma gidan banyi girki ba,Rafeeq yace uhm kaji masoya,dariya suka yi tare da raka Naila suka shiga mota,Rafeeq ya bawa Hidaya 10k,Ikhram ta bata turaruka da kayan gyara Bado.

Su ma su Zarah sun samo kudi suka dawo da tsaraba iri iri Spark ya kaisu ya kashe musu kudi,har Hidaya aka siyowa nata,Spark Yana rike da Hannun Aslam suka shugo,Naila tace sannunku da dawowa yanzu muka dawo muma,kayan suka hau nunawa Naila suna Murna,Spark tuni ya wuce sama Yana wanka,su Naila suna ta kallo.

Mima ce ta fito ta samu Arham Yana kallo tace Kai wai ka daina zuwa school ne? Arham yace tun yaushe Nima na gudu daga aikin Soja bazan iya ba wlh ai ni yanzu a online nake karasa degree na aure zanyi ni bazan tsaya bautawa kasar da bata da alqibla ba,ai tunda aka balla min kafa da kyar na tashi na cika rigata da Iska Nima,yanzu Papa Bai da magaji kowa ya gudu sai Junior shima Yana sanin ciwon kansa zai arce wannan bakar azaba haka,Mima tace to tashi na aikeka gidan Mummy tun jiya nake kiran wayarta tana ta ringing ba a dagawa je ka gano min lafiya take kuwa,kayi sauri kafin magriba tayi,ya mike yace to dama a shirye yake cikin kana nan kaya sai ya wuce kawai.
Yana zuwa ya iske gida a bude ba kowa,me gadin ma babu,ciki ya shiga a hankali Yana sallama ya samu wayoyinta a Saman kujera da takarda a gefe.

Arham takardar ya dauka ya fara dubawa a hankali yaga ta rubuta
Spark dana ka sanarwa Yan uwana ni na gudu Inda baza ku sake Ganina ba,Allah ya gani nasan prison za a kaini karshe,bazan iya zaman gidan yari ba,kuyi hakuri da rashina na shiga duniya,idan da rabo Allah ya hada mu watarana,Ina me baku hakuri da hukuncin da na yanke,ka sanar da Yan uwana Ina musu fatan Alkhairi,ga wayoyina nan na barsu kar ma ku neme ni baza ku ganni ba nayi nisa yanzu haka Ina hanya.

Arham Yana gama karantawa ya kira Mima ya sanar mata komai yace Mima Yar uwarki dai ta arce tace kuyi hakuri da ita ta shiga duniya,Mima tace ban gane ba,yace bari na zo gida ki gani,Spark ya kira yace babarka ta gudu fa ta bar gari tace baza ku sake Ganinta ba,kazo gidan Mummy gidanku kazo ka gani yanzu,Spark bai bata lokaci ba ya iso gidan.

Takarda Arham ya nuna Masa,Spark ya karba ya karanta,Yana gamawa yace shike nan naci gadon gidan da sauran kadarori,dama gado ance jeka Inda ba a sonka,wani can sai yazo yaci gadonka,Arham yace au haka zaka ce ma uwar taka guda to Nima a bani Daya motar ladan bincike dole a San min ganima,Allah yasa ta bar gwalagwalai da shike nan ni na samu jarin aure,Spark yace baza fa ta wuce tayi hanyar Lagos ba,bari ka gani,Arham yace Dan Allah kyaleta muyi rabon gado Ina ruwanmu tunda Kai baka yi dacen uwa ba,Allah yasa ma kana da Naila ta karbi Duty tuni,Spark yace wlh kuwa na saki nonon uwa na kama na mata Kai muje baza tayi 24hrs ba zan sa a dawo da ita.

Spark ya kira wayar sojoji ya basu sanarwa da number motar da tafi da ita da komai na motar da hoton Mummy yace kar ta kwana a dawo da ita gida,Sojoji suka bazama kamar za a kamo shugaban Yan ta'adda,can Hanyar Lagos suka tsinci Mummy goslow ya riketa,dama sojojin gaba aka yiwa waya aka basu sanarwa,babu bata lokaci suka saka Mummy a motar su suka dawo da ita Abuja.
Tunda Mummy taga anyi hanyar Abuja da ita take kuka kamar ana yanka ta,kafin gari ya waye an dire ta a gidan Mima.

Kin shiga tayi ciki ta sojoji suka rakata da bulalai amma basu taba ta ba,Arham yace yawwa gwara ki bar mana wasiyya baki da baki shi yasa naki bacci wlh Ina ta jiranki,Arham tashi yayi ya kwankwasawa Mima kofa cikin dare yace kanwarki ta dawo ki fito,Mima ta fito da sauri ta rungume Mummy suka dinga kuka tare,Arham ya shiga kitchen ya cikowa Mummy plate da tuwo yace Maza a zirara loma ibtila'i ya fada mana kullum tuwo gashi har mun fara dan ciki kwajaja babu vitamins.

Tafiya Arham yayi ya kwanta abinsa ya bar Mima da Mummy,Mima tace yanzu Mummyn Spark mene ne abin guduwa sabo da Allah? Mummy tace au ke baki ga abin guduwar bama? Prison fa tab ai karku sa rai zan zauna tunda an kamo ni amma sai na koma sabo da ni bazan iya harkar gidan yari ba,Mima tace tunda kin San kin aikata kiyi nadama ki tuba sannan ayi miki hukuncinki gidan yari ai ba mutuwa bace da kudinki sai ki koma VIP nasan Spark wlh zai kula dake,Mummy tace kaiiiiiii....shike nan duk su joint joint, wuraren shakatawa, chashewa ace duk Ina gidan yari,bazan iya ba Allah ya Gani Istingifari dai nayi.

Mima tace yanzu in kin bace mene amfanin Hakan? Ni yanzu baki San damuwa ta,Mummy tace dan Allah ki barni naji da tawa koma mene taki da sauki,Mima duk da haka tace wlh sai na fada miki ta kwashe yanda suka yi da Papa ta fada mata har abincin da yake basu yanzu,Mummy tace shi yasa na dinga mamaki Banga Yan aiki ba, lallai General bashi da mutunci ashe haka yake,ki duba sanda Yana sonki kafin ya aure ki harda hawaye ance baza a bashi ba ya dinga hawaye Yana rokona na baki shawara iyye yanzu ya manta wato,sai da ya gama dake kika Tara Masa yara da jikoki duk ni'imarki ya gama kwasheta shine zai koma Baku tuwo,Mima tace dadin abin ma Nima na gama kwashe tasa ni'ima r wai aure ya Kara a can,Mummy tace tab Kinga jarabawa" sun Dade suna hira kafin daga bisani suka tafi bacci tare suka kwanta suka kwana suna hirar su .

Washe gari da safe Mummy ta shirya kokawa gidanta tana fitowa sojoji suka dawo da ita ba shiga ba fita,Mummy tace wannan wacce kaddara ce haka a barni naje gidana naci abinci me kyau sai ace a Nan zan zauna,Mima tana kitchen ta tafasa ruwan Lipton tsura da sugar,sai dumamen tuwo me zafi Mima ta kawo mata tace gashi ki gasa cikinki sannan kici tuwo,Mummy yunwa ta dameta haka ta kurbu tsuran Lipton sannan ta jawo tuwon ta fara ci,Mummy tace ai ni tun yanzu ma an yanke min hukunci a gidan yari,haka ake yin tuwon? Shi yasa aka ce mata su dinga girki ko da ace da Yan aiki, yanzu sabo da Allah sai kace Ina gidan Ubale a kauye, Kai gaskiya Mima ki canja,tana Mita tana ci haka ta cinye sabo da yunwa.

Mima dakin Arham ta shiga Yana ta bacci tace tashi Kai ta fisge bargon,a hankali ya bude idonsa yace Baby zo Saman bed,Mummy ta rufe da duka Dan ubanka sa'arka ce ni,Yan iskan yara watsatsu tambadaddu duk Kun lalace, Arham yace to Gani nayi bazawara ce,a hankali dai Kuna ta zama zawarawa,Dan Basi dinma yayi saki uku,kaga ni aikena zanyi gidana ka kwaso min wayoyina da duk wani kayan abinci da suke store na ka kawo su gidan nan,yace to bari na fito,wanka ya shige ta fito ta samu su Anam an tasa tuwo a gaba,Mummy ta dinga dariya kamar ba gobe tace amma ubanku ya iya iskanci,waye me kawo garin tuwon ne? Suka ce danki ne,tace wlh nasan sai shi.

Yau Hidaya zasu tafi Spark yace Shaheed yazo ya rakasu a jirgi,sai murna suke zasu hau jirgi,Nabeel waya ya kira Hidaya tace yanzu zamu taho fa,Nabeel yace zan dauke ku a airport, dama yanzu zan fadawa Yaya yaje ya dauke mu amma tunda kana nan sai kazo a airport,yace Kuna shiga jirgi ki fada min,tace "to" ya kashe wayar,Baki Hidaya ta tabe tace bai taba ce min I love you ba,haka ake caring wai a haka Sunan matarsa ce ni,ba wani love things ba komai,Naila tana jinta tana surutu,tace wanne I love you kike so yace Kuma ai zaki ga I love you a aikace ba a baki ba,ke wani namijin fa baya irin surutun nan a aikace kawai zaki Gani,kar kice Dan kinji Spark Yana fada Nabeel sai ya fada kowa da halinsa,wani ma da baya fada yafi me fadan sonki,wani fa duk a baki ne,ba shiri fa aka daura Baku fara soyayya ba to ki bari in kinje kinji bai ce ba sai kiji haushi.

Shaheed ne ya shugo da ticket dinsu yace kuzo mu tafi,lokacin Spark Bai dawo daga Office ba suka tafi Naila ce ta kaisu airport sun samu kudi da kayan tsaraba sosai,suna sauka Nabeel yazo daukansu,da kyar ya iya gane Hidaya ce,tayi kiba tayi kyau tayi wani fresh sai walwali take yi.

Ganin dan saurayi Shaheed gefen matarsa sai da kishi ya kama shi,ya danne kawai,Shaheed ya mika Masa hannu suka gaisa yace to shike nan Hidaya ku gaida gida a Nan zan jira flight na koma,Nabeel farin ciki yayi Jin Shaheed bazai je ma gidan su Hidaya ba,harda yi Masa godiya mun gode ya ja mota ya Kara gaba.

Shaheed a cikin airport ya jira jirgi sannan ya koma Abuja,Yana komawa gidan Naila ta shirya Masa girki hadadde a dining ya zauna yaci abinsa suna Hira itama tana dining din,Spark ya dawo ya shugo da sallama,tace sannu da zuwa,Shaheed yace sannu da zuwa,Spark yace yaran Nan suna ta hankali Yan banza tuwo ya koya muku hankali,Shaheed yace uhm ya kamata Aunty Naila muje gidanmu Kiga yanda Mima zata sauke ki,dariya suka yi tace sai gobe zanzo ai,yace ki mana abin dadi ki taho da shi,tashi tayi ta nufi wajen Spark ta rungume shi ya dauke ta suka yi sama,Shaheed ko ta tasu baya yi abincinsa yake ci.

Spark Yana Kai Naila ciki tace ya na ganka haka ne? yace Ina fa lafiya wani film na kalla American film a Office ana ta badala a ciki shi yasa na dawo ba shiri gida a bani nawa Nima,Naila ya dora Saman bed,tace nifa kwayayen nan naki sun fara kaini bango in baza su karbi cikin nan ba to kamar basa raye,dariya Naila tayi tace ai ni na hakura na daina ta tasu ma na barwa Allah komai,Spark yace kinga uwar bari kenan,ana fada miki bakya ji'' yanzu gashi kin hakura da kanki ciki Allah ne yake bada shi ga Wanda yaso a lokacin da yaga dama,Naila tace nifa na gaji da wa'azin nan naka sai kace kaima tuwo kake ci kullum,Yana lallashe ta kamar maye yace Indomie da Salat nake ci,dariya Naila ta dinga yi da ta tuna girkinta,tace dan Allah ka daina tuna min,yace kin Dade kina abin kunya Baby.

Iman dai ta cika sati caf a gidan mijinta ba abinda ya faru kullum Annoor sai ya kawo,asibiti ma yaje an Masa duk wani gwaje gwaje normal yake,ya Sha magani shuru ba sauki,ya tafi Islamic chemist wani me kyau suka bashi nasu Ina shuru yanda yake haka yake,Iman ce ta same shi a bedroom Yana zaune Yana tunanin abinda ya kamata,tace tunanin ne dai har yanzu? Yace ba dole ba kullum Ina kallon Abu amma ba dama,dariya tayi tace haba Ango mene na tashin hankalinka Kuma? Kallonta yayi kawai yace ki shirya gobe muje asibitin Mamanki,Iman tace to Allah ya kaimu, ta zauna a gefensa tace abincin fa Ango ko man Amarya ya isheka?Annoor ya kalleta kawai,yace yau satinki guda Iman a gidan Nan da kalau nake da yanzu kin Saba da Sweetener ya karasa da tausayi,Iman tace harda yin kalar tausayi? yace ai ke yarinya ce shi yasa baza ki gane illar hakan ba.

Washe gari Iman da safe da wuri suka ci wanka shadda suka sa fara kalar kayansu iri daya,suka fito kowa ya kalle su sai ya Kara,gidan ya kulle ko Ina sai me gadi suka wuce a tsaleliyar motarsa suna zuwa aka musu iso har Inda masu sauki suke,Iman ta hango ta a zaune yauma tayi tagumi ta zauna a gefe tayi shuru ga tarin tarkacen robobin ruwa Dana lemo a gabanta.
Annoor ya Kalli Iman yace Kuna masifar kama kuwa da juna,Iman tace haka ma Kawu yace,sun Dade a wajen sannan suka je layin Maza,suna zuwa layin Maza Annoor ya hango wani mahaukaci ya cire wandonsa Yana fitsari Sweetener a mike gata katuwa ga tsayi,Annoor yace ji mahaukaci da kayan aiki,gamu Nan muna neman ta tafi wajen mahaukacin da bazai amfane ta ba,Iman baya ta juya tana ta dariya kamar ba gobe,Annoor yace muje ke kar na dinga ganin takaici a nan,har suka shiga mota Iman dariya take kamar ba gobe.

Suna mota tana dariya yace kin dame ni fa da dariya wlh duk ranar da na warke sai kin gane shayi ruwa ne,Iman tace baka dai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login