Showing 66001 words to 69000 words out of 134888 words

Chapter 23 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

919

baiyi ba,wai Ina ya shiga ne? Spark yace danka ya girma aure zaiyi fa ya tafi zance Kano.

Papa ya zaro ido yace Rafeeq din? shi fa yace duk shegiyar data kalle shi bai yafe ba,to yayi budurwa Kuma aure zaiyi,to ai bashi da gida,Spark yace ai na Gina Masa tare aka fara ginawa da nawa amma nasa yanzu an karasa,Papa yace wow Allah ya muku Albarka Allah ya Kara zumunci,Allah ya muku Albarka,Misam fa yazo rannan yace min wai ya shiryu yabi Allah ya daina yawon yazubar,dariya suka yi,yace wai ya samu mata za a kai kudi gobe ko,Spark yace ae Inshaallah.

Spark yace Papa Kara fa na kawo maka,yace to Ina jinka,ya gyara zama a gefen bed din Papa Inda suke zaune yace Anam da dukkan yaran matan gidan nan ne,suka samu matata suka mata dukan tsiya suka fasa Mata hanci irin Jinin da ya zuba Allah ne ya sani,ba abinda ta musu kawai sabo da taje dubiya,ba dama ta shiga dangina sai zagi da cin mutunci ya biyo baya,wlh Papa har su Mummy gaba dayansu sun hanata Shan ruwa,suna kiranta da Yar talakawa,har iyayenta suke ambata suna zagin iyayenta,badan Allah ya kawo ni ba da yanzu sai dai mummunan labari,wata da ludayi,wata da tabarya,wata da plate,wata da muciya sun Hadar mata,duka, zagi, Mari ,rankashi, yakuchi etc a gaban su Mima,suma suna zaginta Papa.

Kuma kar ka ce yaune tunda na aureta ai kasan case din sabo da kawai ban auri Wahida ba,Papa yace in kaso ma yi shuru Ina jinsu suna gulmarta kullum suna zaginta,Spark yace nafi so Papa a hada min su a Guard room su yaran a sa sojoji su Zane min su sannan su farfasa musu jiki yanda ko a hanya harararta ma baza su sake ba sannan suje har gida su bata hakuri suyi mata aiki,Papa yace Kai da na baka securities sojoji ka basu aiki mana amma kar ayi musu Wanda zai musu illa,Spark yace ai dama zuwa nayi na fara fada Maka kar kaji labari baka sani ba ranka ya Baci,yace yi maganinsu dama sun ishe ni da rashin kunya,amma Banda mazan ko? Ae mazan ba ruwansu iya matan ne,Spark yayi godiya ya mike yace Papa Mima ma da zaka sata a guard room da kanka ai da yafi ka gana mata azaba,Papa yace Matar tawa? Wato Kai matarka itace mace ni tawa ba mace bace get out,Spark yace wlh ni da za a sa Mima a guard room murna zanyi har ma sauran Yan uwanta.

Spark Yana fita ya kira Arham a waya yace tattara kan yaran gidan Mummy har Anam kaf yaran gidanmu har Wahida ka dakko su a Mota kace Papa na son ganinsu yanzu,idan ka kwaso su ka kawo su gidana karka tsaya sai ka kawo su,Arham yace an gama ai gwara aci Ubansu.

Arham Yana shiga gidan Mummy wayo yayi da dariya da wasa yace Papa yace kuje gidan zaiyi baki sojoji yace a kaiku gaba daya abokansa zasu ganku ku yaransa duk su Misam suna can,Anam tace Allah yasa mu samu kudi ta zaro mayafi,sauran Yan matan duk suka taso su hudu,Wahida tace muje nima can zan kwana yau suka tattara,Mima tace ku gyara min bedroom dina suka ce to.

Mota suka shiga,Anam tace ai tayi mana kadan a dakko Jeep din can mana yace wata ta hau kan cinyar wata,yanzu fa zamu je,haka suka gamutsa suna ta labarin yanda suka ci uban Naila suna shewa da murna.

Basu lura ba sai da aka bude gate din gidan Spark sannan suka ankare,tun anan suka fara salati,haly tace mun shiga uku gidan Spark,Anam tace wayyo Mima Kunga sojoji,suka ga sojoji cikin gida,Anam tace Ina da karamin ciki,Wahida a tsorace tace nima an min cikin shege,Arham Yana dariya harda yin wakar sojoji,sojoji mata da Maza da manya manyan bulalai,suka bude motar suna muzurai come down....Anam ta fito suka rufe sauran a mota mutum daya nema ya dinga zuba mata bulala kamar ya samu dutse,ihu take da kururuwa tana burburwa,Kuma yace tana sosawa ta zube,Spark Yana wajen sai da tayi kamar zata suma yace a kyaleta haka tana da aure wai a haka an raga mata.

Aka fito data biyu Wahida tuni ta fara kuka tana cewa wallahi na daina Spark bazan sake ba Dan Allah Kai min rai uwata tana gidan yari,yace amma kin iya zagin matata sa'arki ce? Ku cika mata aiki wani ne ya karbi bulalar ta ko Ina zuba mata yake Jikin duk yayi rudu rudu ba mutunci ihu take tana kururuwa,Naila kukan da take ji ne yasa ta fito waje da sauri ta samu ana jibgar Wahida.
Dariya ta dinga yi harda waka Dan Soja tashi sauke farali,Sai da Wahida ta fara shidewa akace ta fara tsallen kwado ita bata da miji,wata Soja ta zuba mata bulala tace start....ta fara tana kuka,Haly jiki na rawa ta fito itama kafarta kasa daukanta tayi harda fitsari a wando ta fado macece Soja ta zaneta ga mata ba tausayi tafi kowa Jin jiki,sannan aka fito da Ilham da lisa suma sunci ubansu duk na karshe ma sunfi Shan azaba aka sasu tsallen kwado banda Anam tana da aure ita.

Naila tana gani tace a barsu haka suzo suyi min aiki,Spark ya sallami sojojin yace ku taso wlh ko na chasa ku da kaina Kuma Kun San nima Soja ne Allurar nan ta sojoji tana Jinina bani da mutunci wallahi dukan da zan muku yafi nasu Yan iska marasa mutunci,ko yayyena sai na Zane su akan yi min kasassaba da aure na,bulalar ya karba wajen masu gadin gidansa,suka shiga ciki da gudu suna kuka.
Naila tana zaune a Saman kujera ta harde Sanye cikin bum short da Yar riga ta cire Hijab din data fita da shi,sai kallon jikinta suke yi ba karya tayi ta ko Ina,Anam tace a ranta dole Yaya ya haukace.

Arham shi yayi tafiyarsa dama tuni,Spark a gaban Naila ya duka kadan fuskarsa saitin tata harda dafa gwiwarta yace Baby Allah ya Kara girma me zasu yi miki,Naila tace su share ko Ina da suyi mopping Banda bedroom dinmu,Spark yace Kai ku tashi Yan iska marasa tarbiyya,suka tashi da gudu yace ku fara aikinku,har sun fara Naila tace Kai ku barshi ma ku tafi ku bar min gida bana so kar a lalata min kayan gida,Haushi ya kama su dama burinsu su farfasa abubuwa me amfani a gidan su cuceta sai gashi kamar ta sani ta hana,yace wanki da gugar fa? Naila tace na fasa kazamai ne ban yarda da tsaftarsu ba,wani haushi kamar ya kashe su Anam,Anam a ranta tace wlh zaman gidan nan sai ya gagare ki.

Spark yace ku bata hakuri abinda kuka mata ku durkusa har kasa,ba musu da sauri suka zube a gaban Naila suka ce kiyi hakuri suna Jin kamar su kashe ta,Naila tace kanku kuka yiwa ba ni ba,Kuma iyaye na Dan Kun zage su naku kuka zaga,sannan ni Allah ya kiyaye na zagi iyayen ku ko ba komai Ina auren Dan su,sannan Kuma manya ne akan me zan zagi babban mutum Ina da tarbiyya,Kuma Dan Kun min Kuma mata ne za ayi muku,ku auna abin a kanku ace kune a gidan miji danginsa ke muku haka,Anam ke kina da aure amma kin bani mamaki da baki da hankali.
Dangin Miji kema kina da su fa,wulakanta Dan Adam ba daidai bane Kuma wannan rashin Ilimi ke damunku da rashin mu'amula da mutane sai iya family dinku,abinda kayi kaima za a ayi Maka wlh,ku sani ba yanda zaku yi dani,Dan uwanku na riga na aure shi mun hada jini.
Ku Wannan tunanin ku Kuna kaunarsa? bakwa sonsa tunda bakwa son abinda yake so,wannan shashanci kuke yi sabo da Kuna da kudi bakwa tunanin mahaifinku shine gatanku a yau ya Fadi ya mutu baku da wani gata wlh,kunkuni suka fara,Naila tace ke Wahida ba dake nake ba ba ruwana dake kin ma girme ni sannan nasan dalilinki na miki uzuri,amma ki sani bana tsoron ku wlh ko kadan,na fiku iskanci,a iskanci baza ku kama kafa ta ba,amma a sannu ana nan bari gaskiya tayi halinta zaku San ni ba sa'arki bace a iskanci,idan Kuna tunanin ku Yan iska ne nice iska uwarku da kanta,nice Iskar da kanta, na saita ku a layi ba duka ba zagi ba komai bane a wajena,magana daya idan na fada sai Kun Shekara Kuna tunani akanta.

Ku kiyayeni ba sa'arku bace ni,ko ba shekaru na auri Yayanku kullum sai na ganshi tsirara ku kiyayeni,Wanda kuke Jin tsoronsa gashi ya fada muku da bakinsa gashi Nan da ran Allah wanka nake Masa,Spark yace kwarai ma kuwa tass da soso da sabulu, ta shafa min Mai ta sa min kayana,wannan ku kiyayeta ba sa'arku bace har abada baza ku Kalli abinda take gani ba,Naila tace Inaaaaaa,wannan ai mijin da zasu samu sai Dan jagaliya Ina za a hada hallarensa da taka,ai Inda kasan kubewar Miya danya haka zaka ganta,a kubewar ma me kumatun Akuwa, Spark yace wa yaga kumbula, Suka sheke da dariya,Naila tace kwailaye a tashi ayi gida,ko ruwan gidan Nan baza ku Sha ba marasa tarbiyya manya na magana Kuna kallon su,tashi suka yi fuska kamar hadari Spark yace wlh ko labari naji Kun harareta wahalar da zaku Sha tafi ta yau,sai na kaiku guard room,Naila tace aje gida ayi ruwan zafi.

Suna fita ba Arham haka suka fita a kafa suka shiga Taxi suka koma gidan Mummy da kuka,suka tube rigar jikinsu rudu rudu ko Ina sawun Bulala,Mima tace Innalillahi me ya same ku? Mummy tace Spark ne ai na fada muku,Anam ta kece da kuka tace da aurena yasa aka yi min haka,Mummy tace Allurar Spark idan ta motsa ku kanku Kun San baida hankali a lokacin,Suna bada labari suna kuka,Mima tace ai Spark ya haukace sun haukata min yaro na wlh sai ya saketa,har ta iya saku aiki,Wahida tace har bulala tayi mana,Mummy tace ashe akwai yaki,waya ta dauka ta kira Papa tana fada Masa,Papa yace ni nace ayi musu haka tunda Kun hadu ku baku da hankali gaba daya mahaukata ne dabbobi ne baku da tarbiyya,Mima tace mune dabbobin?

Yace mene ne da duk Kun watsa min tarbiyyar yara wallahi karki sake nayi muku Allah ya isa aikin banza,me za ayi da auren marasa Ilimi marasa tarbiyya,wallahi auren marasa asali me kyau masifa ne,dole a dinga bincike wlh,gaba daya ai ba asali ne daku me kyau ba kunyi gado a wajen Iyayenku,Mima harda kuka tana bawa Yan uwanta labarin abinda mijinta yace,tace wannan yarinyar baza tasa nayi kukan banza ba a dalilinta mijina ya fada min maganar da bai taba ba,tana haka Papa ya sake kiranta yace Dake da yaran duk tattaro ku dawo gida Kuma wallahi idan kika je gidan S??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????park ko kika tura yara suka mata wulakanci sai Kinga Matakin da zan dauka,na gaji da iskancin banza iskancin wofi ya kashe wayar, Nan suka diga cece kuce suka watse aka bar Mummy da Mero.

Mero ce ta fito da wayarta Vivo ta samu me yiwa Mummy wanki tace Usman dan Allah kaga na iya video da recording yanzu bude min TikTok da Watsaf (Whatsapp) da fuskar littafi,Usman yace meye fuskar littafi? tace Facebook ake cewa Dan kauye,Usman yace da kudi a ciki? tace eii akwai,Data ya siya yace da wanne suna? tace Khadija Ishu,yace sunanki Khadija ba Maryam ba? Tace bafa sunana Maryam ba wlh Dan kaji ana ce min Mero Mummy ce ta sa min Sunan tace ban dace da suna Khadija ba 'yan kauye sai dai ace musu Mero,Usman ya dinga dariya yace ta cuce ki,Mero tace wlh ba,yace to Ishu shine Yusuf Kinga Khadija Yusuf,Mero tace na zama Yar gayu a bina,aka bude mata ko wanne da Khadija Yusuf,tayi godiya ya koya mata yanda ake yi,sai murna take tace shegu Yan TikTok zan dinga kallo, yeeeee kaga wata jaka,hahaha yeee ga wata ta tsuke Allah ya tsine miki shegiya gantalalliya me bata mana musulunci,
Gaba tayi tana daga wayar sama tana kallo ana ta rawa a TikTok da fitsara,wata ta kamo Taga taji tana dura ashar, Mero tace ba manya a gidanku Dan uwarki ke, tana yin gaba taga zukeken matashi fari ya Sha wanka kamar shi yayi kansa,Mero tace Ina sonka nayi saurayi ta danna Masa following,ta bude profile dinsa tana ta kallo tana Kai ka hadu,Ina zan ganka Ina sonka kullum sai na kalleka.
Mero ta koma tace hoton wannan zaka dakko min Usman,Usman duk ya mata saving da yawa pics da video na matashin, da gani dan masu da shi ne irin gidajen da yake daukan hoto da video a ciki,suturar jikinsa ma kadai ga motocin da yake video a ciki,Mero tace nima na samo nawa .

Rafeeq kwance suke da Ikhram ta juya Masa baya,gogan ya kasa bacci kamar ya rungume ta kamar Kuma kar yayi,a ransa yace bafa matata bace bai dace ba,ni ba Dan iska bane Ina so Taga mutuncina kar ta dinga zargina, a fili yace Kuma Ina soooooo....
Fitilar wayarsa ya haska ya dan dago kansa Yana haska jikinta Yana kare mata kallo,hannu ya mika zai taba lips dinta ya janye,ya sake haske kirjinta ya gansu a cike fam ya mika hannu saura kadan ya taba yace na kwakwuso su....Ikhram tayi motsi da sauri ya danne wayar ya kwanta yayi lambo,Magana tayi a hankali tace baka yi bacci bane naga kamar haske,magana yayi kamar me bacci yace farkawa nayi zanyi wuridi.

Ikhram tayi dariya tasan hali,tace ka dai haska ni Malam,shuru Rafeeq yayi wai bacci ya dauke shi harda juya baya ba ruwansa,bacci ta koma abinta,yace Kai da gaske baza ta min komai ba tayi baccinta,Nishin karya ya fara Yana rawar sanyin karya sai da ta farka,tace zazzabi kake ni? Ae ya furta da kyar kamar gaske,ta jawo bargo ta lulluba Masa,Juyowa yayi ya koma jikinta ya makale Yana karkarwa,tace shedan ne fa yake angazoka yace ei shine ba ni bane shedan ne kiyi hakuri ki yafe min ya rungumeta yana cewa Shedan ne.

Ikhram tace a'uzubillah, yace bai tafi ba na yanzu they are too stubborn basa tafiya,tace nidai kar mu kusanci zina yace Ina baza mu je ba Allah ya kiyaye ya sake makalkaleta,ya hanata motsi a haka tayi bacci amma Mayen idonsa biyu yaki bacci,tunda yaji tayi bacci ya hau murna,ya zuge zip a hankali,sai yaga da bra yace Kai security,an sa tsaro,a hankali ya janyeta sama da kyar,farkawa tayi dan bata da nauyin bacci,rungumeta yayi wani lakwaf yayi wai bacci yake,bacci ya cika mata Ido ya hanata yi,juyawa tayi ta koma kwanciyar Kai da kafa.

Tana komawa bacci ya dawo da kansa saitin nata ya saka hannayensa gaba daya ta bayanta zuwa Saman kirjinta ta kasan rigarta ya rungumo kirjinta gaba daya,ajiyar zuciya ya sauke yace baiwa iya baiwa,Ina zan bari azumi yazo bani da aure,wayyo Malama....duk ya rude ya zauce,Yana ta jagwalgwala su ya haukace gaba daya ta farka

Tace wai Dan Allah Rafeeq mene haka aurena fa zaka yi so kake ka lalatani,yace shedan ne ba ruwana,rigarta ta gyara sosai ta kwanta,kasa bacci tayi ya tsokano ta dama kadan take jira,sai kace tsohon maye ya Dora kansa a nata kan Yana magana,I'm sorry Dan Allah ki san min,Ikhram tace bazan bayar ba sai ka biya sadaki,to tashi ki fita a dakin nan ki koma can wajen Uncle kiji ihunsu.

Murmushi tayi tace bazan koma ba, yace to bani,bazan bayar ba,komawa yayi yayi ya rungumeta ya fara lalubeta tace wlh zanyi ihu,yace kiyi mana wa kika tona,Ina zan iya hakura baligai a daki kamar na zomo kice na hakura wannan ai mugunta ce,Rafeeq ka bari please baka biya sadaki ba,yace zan hada da na yau duk na bayar ranar daurin aure ana bina bashi wlh zan biya,duk ya zauce, tace to tsaya ba sai munyi ta karfi ba bari na gyara,kin yarda yayi, ni ban yarda ba harda bata rai tsakaninsa da Allah,tace tsaya please ayi a nutse mana,yace to ayi,komawa tayi zata kudundune ya rukota zaune,Yace bazan cutar dake ba babu abinda zan miki ya wuce gona da iri wlh ki yarda dani,tace to shedan sai zugata yake tun tana kaucewa tace muyi Kai ba dutse bane mu,mu me muka yi ma Uncle nan sex yake da mata mu kuwa baza muyi sex ba.
Kissing din juna suka fara,Rafeeq yace masu aure sun huta abinsu,
Ya dinga tsotsewa Ikhram baki Yana lagudeta,tace ashe dai ka iya,yace hmmm zaki bayani ne sai kin shugo hannu, Bai zafafa ba Yana so ya danne ya hakura kawai yace mu kwanta karki ja min neman lemon tsami,Ikhram tace ni Ina so kayi min naji dadina,Rafeeq yace a'a kawai kizo ki zargeni tsoro nake ji ni ba Dan iska bane kar na lalace.

Ikhram tace ka gama tabe tabe kace zaka lalace na nawa Kuma,Yan gidan yari ba kunya hannunsa ta riko tace pls bafa da yawa ba sama sama,Rafeeq sai dadi yake ji yace kamar nayi fito sabo da murna,Uncle ne yasa nake son abin nan wlh shi ya jawo min na balaga da wuri,Rafeeq yayi dariya yace da ke saliha ce? tace me na sani sai labari a baki cikin mata,amma ana yi a gabanka kana ji ai Allah ma ya tsare,Rafeeq yace shi yasa bana so Imaninki yayi low sabo da Allah ya gani kinyi hakuri saura kadan ayi aure ai a karasa hakurin Allah ya cika Miki ladanki, Inshaallah Allah zan samu Lada,bra dinta ya gyara mata da kayan jikinta yace muyi hakuri kawai kwanta,kwanciya tayi,shi kuwa kasa bacci yayi Sam Hallare ta mike taki kwanciya sai azaba yake Sha,mararsa har ciwo take kwanciyayi yace Inaaa dole sai nayi wani abbu naji sauki,

Ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login