Showing 30001 words to 33000 words out of 134888 words

Chapter 11 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

911

ta Kara gaba da motarta.

Kamar hadin baki sai ga wata ma tazo a motarta duk manyan yara ne Yan matan Misam kyawawan gaske,Itama horn ta dinga Masa Chika da hannunta ta danna tare da sauke glass din,ta sake dawowa cinyar Misam gododo sai da ya karkace sannan yake ganin titi a Hakan ma da kyar yake driving,shi wannan fadan na Chika ya birge shi Yana ta Jin dadi tana ta bala'inta shi Kuma Yana ta goge abinsa yana rage zafi.

Haka ta leka tace 'ya'yan Shegu asararru matsiyata,ita wannan ma tana ganin mace a Jikin Misam tasan ya gama da su sai kawai ta dage glass ta Kara gaba,Chika tana ta huci,ta yunkura zata tashi Misam yace zauna please ga wata nan zata zo yanzu kin ganta can a bayan mu itama ki ci min Ubanta ko zasu daina bina tunda na tuba,Chika bata San wayo ya mata ba tace ai Kai ka jawo wlh ba wata shegiya da zan dagawa kafa,nima kin taimakeni My love,idan baki dage kin kore su ba baza su bari mu sake ba,kar suzo su rinjayeni na koma ruwa,wlh sai na koma tsaf sai an dinga kula dani,kin San Dan duniya sai ana sa masa Ido,Yana magana yace na miki rawa?,Chika tayi dariya taki tashi shashasha,sai slow motion yake tana zaune ita a dole jira take wata tazo,yace yi driving din kin fini ganin road ya bata,sai da ta kula da cewa motar da ke binsu wani shirgegen arne ne ma sannan tace ni zama zanyi,sai lokacin ta koma kujerarta,ta Kalli Inda ta zauna dake kayansa farare har danshi ta gani a gaban wandonsa, Chika ta dinga mamaki ta share kamar bata gani ba.

Spark yau Naila kwananta uku dai dai ta gama period dinta a ranar tun safe amma tace bata gama ba,yace wlh sai ya gani dan masifa har pad din da take sawa irgawa yake yaga kullum nawa take sawa,barna Naila take yi sabo da Mijinta Yana da kudi idan ta saka ba batun tattali minti kadan ta cire,tace ta cika makil sai ta cire, Spark Yana kallonta ya kwashe duka Wanda ya siyo,ya bar mata daya,shine tayi fushi tace ba dama mutum yayi amfani da Abu dan an siya Masa shike nan sabo da bani da kudi a kaini makaranta nayi na fara aikin gomnati na huce takaicin da namiji,Spark yace kin San zafin nema? masu tsada fa na siya miki kin San nawa ake siyar da kalar su? to wannan ba kowanne shopping mall ake samun su ba,Dan kinji ance suna maganin Infection bafa ordinary bane Wanda kike ji ana fada wannan na gaske ne,minti kadan kin cire sabo da barna,nifa Kinga ba kyankyaminki nake ba zan iya tube ki na ,gani sai kace me Jinin biki,ko me haihuwa ai bata haka,how many minutes kike canjawa? Naila tace ka rike abarka Kai ka dinga sawa zan siyo tawa da kudina tunda abin haka ne sai an min gori,yace ae naji ki siyo.

Wankan ya fito ya dauki cumb zai taje kansa Naila tace ba a Jikin mudubina ba matsa gefe Allah bazai yuwu ba,kullum sai ka lalata min mudubi Ina shan aiki fa,Dariya yayi Yana magana zata ce ya mata gori yace yau gashin ma bakya so na gyara? Naila tace ae ai ni zaka yiwa kwalliyar Ina son abina haka tunda kace baza ka fita ba,yace dama yau ai bazan fita ba jira nake jini ya dauke a kan idona,ka bari ayi 5days da gamawa kaga bazan samu ciki da wuri ba kayi ta amarci,yace a'a ki samu cikinki ai ni akan bado ban ki ki haifi Yan biyar ba babu ruwana indai zan samu an gama sai dai nace Allah ya hore,Naila tana dariya taje ta rungume shi ta baya tace sarkin neman kudi Kai Ina Shan zancen neman kudi awajenka,sai kace Wanda ke fita rana,yace to ai kowa da kalar nemansa da Inda Allah yayi zai samu kudinsa,wani sai ya fita rana ya Sha wahala wani?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? Kuma Yana huce a inuwa,wani sai dare ma,sannan ya furta yau kwana uku 3days ba abinda nayi Kai Ina da hakuri,Allah ya bani juriya,yau da asuba sai da Liman ya tambaye ni yace lafiya kake kuwa Sheikh Spark,na fada Masa gaskiya nace Liman ba harka,Naila tana ta dariya ta zaci wasa yake.

Misam ne da Chika suka shugo suna ta sallama a Palo,sai da Naila ta taya Spark dinta shiryawa tsaf sannan suka fito,Chika tafiyar ce kenan? Chika tace ae ni da ganina a Abuja Kuma sai kinje dakko Amarya,Spark ya Kalli Misam Dake zaune duk ya birkice mace yake bukata a macen ma Chikarsa,Spark yace ya aka yi ne Kilakin gidan mu?banza ya Masa Spark yayi murmushi,Naila ta gaida shi tace Chika za a tafi Kuma,Chika tace saura Me unguwa dole na saki Episode 2,Chika da Naila bedroom suka shiga,Misam yace duk Wacce tayi gulma ta Allah Yana kallonta ban yafe ba,dariya suka yi har Spark,suna tafiya bedroom,Spark yace wai da gaske ka tuban kuwa? naji ance an kwaso kaya daga Bariki an dawo gida,na Maka murna wlh Dan uwa yanzu Ina Yan matan naka da ka gama da su? Misam yace shiii....shuru kar ta ji yanzu sai tazo ta fara fushi ka jawo min Ina so na Kai kudi a daura auren,to wai Kai baka yi Shirin aure ba fa Ina gidan naka tuntuni ka fara gini ka daina ka bar wajen haka sai iskanci kana kashewa karuwai kudi yanzu gashi a shekarar da zaka yi aure baka sani ba tazo Inshaallah,dama haka Allah yake ikonsa wani a shekarar da zaiyi aure Bai sani ba ma sai yaga ta tabbata.

Misam yace tunda nake a duniya ban taba zaton zan so wata da aure ba bare ma na matsu nayi aure amma wannan na matsu wlh kamar ace yau an daura ni ba bukatata gida ba indai an daura anyi me wahalar ko a hotel zamu zauna har lokacin da zan Gina,sai kace Dan kwalta Amarya a hotel ai ba dadin lamari yaro,Papa zai baka gida dama ni wannan unguwar ba sonta nake ba babu mutane da yawa bata da kyau ma Inda ka siyi fili,a siyar da filin da ginin da ka fara Papa ya kawo kudi nima na kawo kaima ka kawo ka siyi gida kawai better,Misam yace a'a wlh gini nake so nayi irin kalar da nake so ka bani daya gidanka Sabon nan da ka gina kace Rafeeq zaka bawa ka bani na zauna a ciki idan yaso na gama ginina sai na bashi abinsa,Spark yace shi Rafeeq ya shiga tsoho kenan,3mnths kacal zan gama gidan,to a tambayi Rafeeq idan ya yarda ka shiga,Misam yace ai ni na Dade da sanin baka kaunata sai Rafeeq Dan iskan yaron ma da bakinsa ba sakata,ai gwara shi bakin sa ne dan uwarka Kai ai gabanka ne baida sakatar,dariya yayi ya kira Rafeeq ya daga,yace Kai gidanka da Spark ya Maka zanyi aure a ciki zuwa 3mnths zan bar Maka abinka,Rafeeq yace nima na samu mata wani Dan iskan yace ka biyewa mata kaki karasa naka ginin wlh na samu mata nima aure zanyi.
Misam yace kana Dan makarantar? Final Exam zamuyi ko Spark ai ya ciyar dani da matata kafin nayi settling kaje Papa ya baka wani gidansa gashi Nan an gama ginawa in ka sake Arham zai bawa,Misam yace kuje da tsiyar ku,Rafeeq yace Kai Chika duk ta rudaka sabo da kaga duwawu kamar tayar mota,Misam dai wayarsa ya kashe.

Bangaren Chika da Naila kuwa Chika tace yace da kaina zan hada lefe wai naje Dubai,Naila ta saki shewa tace Allah ya yarda wlh uhmm ikon Allah,Chika harda kwanciya a Jikin Naila sabo da murna,Naila tace daga min jiki Spark idan ya ganki tam,Chika tace dama zai barki da mun tafi tare kin tayani hado Lefen,Naila tace rufa min asiri bazai barni ba,dama ace tare da shi ne sai ya yarda,Beauty Kuma to da Allah yasa zata je Daddynta zai iya biya musu har Yaya Mohsin kuje Kinga ko banza yayana ya zaga duniya a fadawa Beauty indai sun yarda ni zan biya musu kudin tafiya ma da komai da komai,Chika tace kaji matar manya,Naila tace kar ma ki fadawa Beauty ni zan biya musu Inshaallah zance suje honeymoon na 2weeks Kinga sai ku tafi tare,bama na so ni Daddyn Beauty ya sake kashewa yayana kudi sabo da gudun gorin mata,Chika tace Beauty baza tayi ba wlh ba haka take ba,Naila tace duk da haka dai ni zan Bada kudin ya biya kawai,karki fada mata,Chika tace to an gama sai da suka gama tsare tsaren su sannan Naila tace yanzu fa ki fara gyaran jiki,Chika tace tab tuni da naje kauyenku na hado da nawa wlh da yawa iri iri,yanzu Yar iskar Malamar Nan jiya tace ta dauki kwangilar gyara ni shine gudun muwarta,da kema zaki San min wani ai da shike nan,Naila tace sai dai na siya miki wasu mijina kwarzababbe kullum a gyara nake,yau ma ya zaci ban gama period ba wayo nayi nace ban gama ba wai dai Dan na samu na sake hutawa na Kara gyara,Chika tace uhm uhm manyan mata,Naila tace Fadi ki sake nima so nake kawai dannewa nayi,Misam ne yace zaki missing flight idan Baki fito ba Kya tafi a mota,Chika tace kinji jirgi ashe zan hau Kai jama'a Inama Me unguwa Yana kusa ya Gani yaji haushi, Naila tace Dan Sperm din uwa,Chika ta mike tana dariya tace su Naila indai zagi ne kin iya,tace wayyo tuba nayi Chika zagi na fitsara da iskanci ba Wanda ban iya ba,sanda Ina kauye idan banyi ashar ba ai bana Jin dadi har wani zazzabi nake ji,Spark sama ya haura Naila tace Chika sai munyi waya to Allah ya tsare,tabi bayan Spark,Spark ya dawo da kudi zai Kai dubu Hamsim ya ba Chika tayi godiya,Misam ne ya Kalli Spark suka hada Ido tare da yin magana da Ido ya juya tare da haurawa sama.

Misam tarfa Chika yayi a palon yace Kinga an min waya ma jirgin sai rana zai tashi,Chika tace Kash ni na matsu naje gida,ai koma mene kace Allah ya kaika lafiya ai ya fi,Chika tace Ameen to,yace koma daki ki kwanta kiyi baccinki,Chika tace na kira Naila dai muyi Hira dama bamu gama ba,yace kirawota to,da wayarta ta kira Naila suna tare da Spark yace ai jirgin sai rana zai tashi 3pm,Naila tace bari naje wajenta to maybe shi yasa take kirana,no karki je hirar masoya zasu yi ai sai a basu Space suyi zance,fafur Spark ya Hana Naila zuwa wajen Chika,tace zata Dora girki yace sai anjima,haka ta hakura,Chika bedroom din ta shiga ta kwanta kuwa tana tunanin aurenta har bacci ya dauketa,Misam ya shugo tana shekar bacci ,a gefen bed din ya zauna sannan a hankali ya kwanta a jikinta,a hankali yake kissing wuyanta,kamar a mafarki taji ana ta shafe mata jiki ana mata kiss,sai da abin yayi yawa taji kamar ma an sa mata hannu a riga ta farka,da sauri a tsorace taga Misam,tace wai mene haka Dan Allah Misam duk sai ka gama da komai kafin ayi aure,Ina ta kiyayewa baka ganewa bai fa dace ba irin wannan babu kyau wlh ni bana so ka bari idan an daura kayi abinda kaga dama haba ni ba matarka ba,nifa ba Yar iska bace,iyayena sun min tarbiyya,Ai ko a jikinsa ma ba saurarenta yake ba abinda yasa a gaba yake yi Kamar maye ya kankame mata Boobs yaki ya saki sai kokawa suke.
Indai baka sake ni ba na fasa aurenka ta furta ranta a hasale,Misam Jin da gaske take ya saketa da sauri sai ya bullo da gulmarsa ta mayaudara ya fara hawayen karya Dan ta tausaya Masa.

A gefen bed ya zauna tare da zuba tagumi Yana hawayen karya da ya kirkira,yace shike nan na tuba baza a tallafa min ba sabo da tuban nawa ya dore, tunda so kike na koma ruwa shike nan,tunda so kike idan wata ta kawo min kanta na kasa hakuri naje na taba ta shike nan,Chika tace nidai na shiga uku na hadu da Dan bariki wannan ba karamin jarabta bace ni ba Yar iska ba iyayena ma haka amma na hadu da Dan duniya wannan wacce irin rayuwa ce dole nayi bincike ko a kakanni na akwai Wanda ya ja min yayi Bariki,Misam kalar tausayi ya koma ya mike tsaye yace shike nan duk Wacce ta kawo kanta sai na Murza ta duk da bazan sake zina babba ba amma indai ta romance tazo sai nayi kawai shike nan mutum kamar gunki.

Chika tausayinsa taji da kishi kar yaje ya kula wata hannunsa ta rike da sauri ya juyo ya kalleta tace Alhaki a kanka wlh ba ruwana gashi Nan kayi Tabesting,Misam sai murna yace karki ji dadi ni zanji abina ni kadai ,ni ba sai kin taba ni bana karki min komai ki zauna kamar gunkiya zanyi komai,ta zaci zata iya tace to.

Babu kunya ya fara lagude tun tana daurewa kar ta taba shi har ta rungumeshi bata sani ba,tace na gaji ne ba tayaka nake ba Alhaki a kanka yace to haka nake so ni karki taba ni,yanda yayi mugun sanin ta kan mata ba Inda bai san Inda ake rikita mace ba,Chika numfashi ta fara ja da kyar tana shidewa,har ta fara wash....yace kin gaji ko ai ke dama baza kiji komai ba,Chika a ranta tace karya nake,Chika komawa tayi tana tayashi,taji dadi ya Kai linta tace na balaga bazan iya kin Jin dadi ba wlh kaji daga wasa ci gaba,yace to cire skert din a ci gaba,tace Bafa haka nake nufi ba,Yana sani ya juya mata Hausa,tace ni fa continue nake nufi,yace ohhhh na gane yanzu,Chika gani tayi za a wuce makadi da rawa ta ture shi tace ai nayi kokari yanzu ka gamsu,ka kawo ma,dariya yayi yace tab akan Dan wannan zan kawo ashe ma ni ba namiji bane,iskancin Dana yi na banza ne ashe, Chika tace to na gaji Kai ka sani ni dai baza a dinga tabe ni ba wlh kayi hakuri ayi aure ta mike ta fice da gudu.

Ta dawo Palo ta zauna can Kuma Spark ya tsare Naila ya hanata motsi ko Nan da can,sai da Misam ya kira shi a waya yace zamu wuce yace to kuje kawai,yace muje Sweet yau dai har wanka zanyi gaskiya ban yarda da kaina ba,kinyi abin kirki kadan,Chika tace ka dinga hakuri kana karatun Qur'ani da salatin annabi yace to sayyyada,muje jirgi Yana Nan zai tashi,harararsa tayi suka yi dariya tace dama wayo ka min haka suka tafi ya sa Chika a jirgi ya bata kudi ta wuce,sai da jirgi ya tashi ya wuce gida.

Yau Naila ta tsallake ta kwana lafiya kwana na hudu,yau da asuba yana zuwa masallaci bai kula kowa ba zai fita,Liman yace Spark ba gaisuwa yau lafiya kuwa?jiya ma haka kazo baka kula kowa ba ko wani abin aka yi Maka? A dinga hakuri da jama'a,Spark yace Liman ba harka yau ba Wanda zan gaisar wlh sabo da ban tashi lafiya ba, Ina cewa Kuma Ina Kwana za ace Dani ka tashi lafiya,kaga zance lafiya na tashi, a sani karyar dole,Liman yace Subhannallah me ya sameka? Spark yace tsakani da Allah Liman haka ake yi ai gwara ta samu ciki a daina period ya fiye min,Liman dariya ce ta kama shi sosai shi wlh Spark din dariya yake bashi baya iya hakuri,haka sanda aka kawo Amarya sai da kowa yasan Ango ne,Liman yace sai hakuri haka Allah ya gadar wa mata ai lalura ce sai dai in ka Kara aure,Spark ya zaro ido yace aure Kuma? Ai Liman bazan iya karbar Badon wata ba wlh bazan yi adalci ba Sam Sam,ai na auri wata to zata ga wulakanci, Liman yace rike dayarka da Amana yafi Maka karka fada halaka,Spark yace shine magana Dan sai hakuri lalaura zan iya amma in ta bani Ina so,dariya ta kama Liman yace Allah ya taimaka Ashraf,Spark yace amin ya tafi gida,Yana dawowa Naila har tayi Sallah Azkhar dinma a boye tayi a kwance.

Spark ya dawo ya kwanta yace haba dole idan mutum bai Kai zuciyarsa nesa ba ya nemi mata,shi yasa in mutum ya Saba da mace Baya iya hakuri,ya koma Jikin Naila ya kwanta ba tare da ya sakar mata nauyi ba,sai kamshi take lungu da sako abinda ke Kara gigita Spark kenan,tausayi ya bawa Naila sosai a kunne ta rada Masa tace Albashirnka,yace goro tace na fa gama period jiya amma da dare Ina bacci tasan idan tace tun jiya da safe fada zasu yi da shi sai tace da dare tana bacci,Spark baki yaki rufuwa yace har na samu lafiya,Yana dariya da murna kamar zai cinye Naila danya,kamar yau aka kawota gidansa haka yake murna yace harka sai da Bado, Naila tana dariya tace I miss you ka bari sai mun karya tunda ba fita zaka yi da wuri ba,yace fitar ma na fasa gaba daya na tafi hutun 3days sai na fanshe duka kwanakin da nayi,yanzu tashi ki mana breakfast,Naila tace da asubar nan? Yace ai gwara muyi muci mu koshi a bani bado da wuri,rufe part din Nan zanyi gaba daya ko wace tazo ko Mima ce sai dai su koma,Haka ya azalzala Naila sai da ta fita kitchen a lokacin,ya fito wajen masu gadi yace yau bazan fito ba ko waye yazo kuce Masa bana gari sai bayan 3days zan dawo,ko waye suka ce Okay sir ya dawo ciki,Sabo da naci ana soye soyen Yana cin nasa a kitchen din,yace muci abinmu haka,Naila ya hadawa tea shima ya hada tana soya dankalin suna cinyewa, kwai ma suka cinye abinsu a tsaye a kitchen din sannan harda tayata wanke wanke,tace saura gyaran bedroom,yace mu da dakinmu muyi kazantar mu yau dai Daya ya sunkuci Naila ya wuce da ita bedroom kamar wacce ta Shekara Bata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login