Showing 78001 words to 81000 words out of 134888 words

Chapter 27 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

933

aka yanke hukunci lokacin ne kake fara wa'adinka.

Sai da taje tasa aka Maida Mero Kano Sabo da tafi kafa a can,a hanyar dawowarta ta sauka a Abuja Airport driver ya dakko ta, motar ta kwace a kusa da gidanta suka dagi abin zuba shara motar ta samu gidan wani me kudi ta daki gidan katanga ta rufto kan motar Mummy, Driver nan take shi dake Yana gaba ya mutu,Mummy Kuma tana ciki motar ta kama da wuta,mutane sun taru kofar motar ta makale sai da kusan Mummy jikinta duk ya sabule da Kona sannan motar ta budu aka fito da ita da kyar,driver ma shi tuni an fitar da shi,asibiti aka tafi dasu gaba daya.

Wayar Mummy aka duba last Wanda tayi waya da shi Doctor ne me tsirawa Baseeru Allura,shi aka kira aka sanarwa,yaji tsoro ya firgita sosai bai sake yiwa Baseeru Allura ba yace su kira Mima ko wani shi bai San kowa nata ba.

Contacts na Mummy suka fara dubawa suka ga number sister Mima,suna kira Mima ta daga aka sanar mata,a gigice ta kira dangi da Yan uwa,an kira Spark Bai daga ba shi ranar Naila ya tafi dakkowa ta cika 7 days a matse yake.

Mummy suka samu ba kyan gani abin ta Kone ta sabule tana wayyoooo wayyoooo....su Mima sai kuka suke sabo da halin da suka samu Mummy a ciki,Driver ya mutu,a daga Mummy babu wajen dagawa a jikinta sabo da Kuna,Mima tace sai dai a fita da ita kasar waje ko Egypt ne,Likitoci su fara bata agaji.
Spark bai ma sani ba yaje yaga Nailansa tayi wani kyau na musamman ta hadu ga lalle anyi Masa duk ya rude,bayan sunyi sallama da gida ba Abuja ya tafi da ita ba wai sai sun tsaya a hotel ya samu Bado,Naila tace ka bari muje gida please,tayi kicin kicin sai da yaga ta Bata rai yace ai jirgi ne Abuja minti nawa ne.

Gaba daya baya iya daina kallon Naila a rayuwarsa kamar zai cinyeta ya huta,har mantuwa yake,jirgi Yana landing yace anzo to karya ta kare Kuma yau Ango nake Yana Jin dadi,dariya Naila tayi da ita da Jakarta ya sasu a mota Driver ya tafi da su gida,Naila tace zan Sha gyaran gida yace masu aikin sun gyara bedroom da kaina na gyara ba abinda zakiyi sai dai ki gyara ni.

A Palo ya jefar da jakar Naila ya dauketa suka haura sama,wayarsa tana ta ringing yaki dagawa an turo Masa text yaki ya duba, wayar ma ya kashe wayar ma yayi gaba daya,Rafeeq ne ya koma kiran Naila Spark ya kwace wayar ya kashe gaba daya,Mima tace jeka gidansa Misam ka fada Masa tunda bazai daga waya ba,Misam yace to ya shiga mota ya nufo gidan Spark.
Spark lokacin ma ya cirewa Naila kaya ta cire Masa nasa, a haukace yake,rungume shi Naila tayi tana furta I miss you,yace ba wani abinda nace kiyi kwana daya kika ki,nace biyu,uku, biyar duk kika ki yarda sai da kika yi sati,wlh Nan gaba kafata kafarki na Sha wahala sosai,sabo da haka yau zaki ji a jikinki,Naila tana dariya ta sake makale shi tace daidai nake da Kai zan dauke ka,a hankali ya fara kissing dinta yana cikin salo, har ya gangaro kirjinta,Naila tana Dan Nishi ta furta sweet I miss you,da kyar na iya 7days babu Kai,bacci ba dadi Dan Allah karka sake barina naje nayi sati, sabo da dadi ya kwashe ta take fadar haka,yace ba wani sai da kika gama gana min azaba zaki ce wani kar na sake barinki kiyi sati guda,wayar kirki ma kin Hana ayi,tana goga jikinta a nasa tana murmushi me sauti ta zagayo ta bayansa ba tare da ta raba jikinta da nasa ba,kafadunsa ta kamo tare da hayewa gadon bayansa ta kankame shi ba kaya a jikinsu,Yana ji ta gama jikewa,a kunne ta Masa rada Bado Yana hawaye,dariya yayi yace shi ba yawu yake zubarwa ba? turashi tayi suka fada Saman bed,kwanciya tayi ta baje tare da furta araha kayan bako Abu laba laba,Spark yana ta dariya yace kin karo wulakanci,Kafafunta tasa a a wuyansa ta jawo kansa zuwa jikinta, sassan jikinta ya fara bi da salo suka susu ce kamar zasu cinye kansu su huta,Itama sosai take Masa duk abinda zaiji dadi,har ya samu ya shigeta yaji ta Kara matsewa gam ga wani sweet da ta karo akan na baya,Spark sai sambatu yake yace shi Kam yauce first night dinsa ma,yafi na kullum ma, itama Naila haka an Dade ba a hadu ba,yau yammar gaba daya raya ta suka yi,Ko da suka samu nutsuwa Spark kamar zai cinyeta ya makale a jikinta Kari yake bukata,tace sai dare Kuma,bayan sunyi wanka Shirin masallaci yayi zaije Sallar Magriba ya kunna wayarsa sannan ya duba messages yaga Mima sakonsu Mummy tana asibiti,Yana Shirin fita Misam yazo Yana bashi Labari,Naila ta fito tace Allah ya bata lafiya,Spark yace dakko mayafi mu tafi ko,Komawa tayi ta yafa mayafi a Saman atamfarta ta bisu suka tafi.

A masallaci suka tsaya tare da gabatar da Sallah sannan suka tafi,Naila sai da ta fara samun waje a asibitin tayi Sallah itama sannan ta shiga,tsigar jikinta ce ta tashi ganin yanda Mummy ta sabule abin ba kyan gani,Spark hawaye yayi yace Subhannallah ai kawai gobe mu tafi da ita ko Egypt ne,a nan suka kwana gaba daya washe gari Spark ya gama komai shi,Mima,Naila da Arham suka tattara suka wuce Germany da Mummy.

Baseeru normal ya dawo da ya kwana ba bacci ya tashi ko gidan Mummy bai kalla ba yace ni Dake haihata haihata har abada,Yana komawa bakin aiki ya dakko takarda yace baza a kashe ni ba, ya rubuta saki uku Ni Baseeru Dan Basi na saki Mamata Yusra saki daya,biyu har uku,igiya babu,zarge ya tsinke,abinda aka zarga min na Igiya na tsinke shi bani ba ke ko a hanya ban sanki ba,ya fita ya koma gidan Mummy ya bawa Me gadi yace ungo ka bawa Mero kace ta bawa uwar dikinka,Me gadi yace wacce mero da kwananta biyar a gidan Yari tana layin Wanda ake tsarewa ana tuhuma,Baseeru yace ba hukunci ba kotu ba komai? Yace kwarai kuwa,ita Kuma Mummy tayi hatsari ta Kone jikinta Inda kasan an tsullumata a tukunyar gidan biki,Baseeru yace gashi idan taji sauki a Bata Dan Allah ni dai kaga tafiyata ka sheda na saketa saki uku na hakura da dadin, gwara na dinga zuwa kauye Ina Jin dadin matata,Me gadi ya karbi takarda yace to ai Yan uwanta za a kaiwa ,Baseeru yayi tafiyarsa shi dai yace da a kashe ni gwara na kama gaba na.

Yau Spark tunda suka sauka bai zauna ba sai da ya gama saita komai,Naila an kawo musu abinci bata Saba ci ba sai chips aka bata taci,sai biscuits da lemo,Mima kuwa sabo da iyayi ci take yi tana yatsina tana hararar Naila,Arham yana gefe yace Mima me tayi miki ne wai? Mima tace da nayi me? Naga kina harararta bari Yaya ya shugo yaji,Mima tace to munafuki zai dake ni ne.
Spark ne ya shugo da wani babban Likita sai nurses suka tura Mummy ciki aka kaita wani daki.

Sai lokacin ya samu waje ya zauna,Naila ta koma gefensa tace abincin fa,tunda muka zo baka ci komai ba fa, yace zan ma iya ci ne,zaka ci mana so kake ka zauna da yunwa ni bazan yarda ba,Arham ya kalle su yace ana ci da rabon gwauraye mu wlh,Mima ji Kauna ko ke Albarka duk shekarunki sai yaran zamani,Mima baki ta tabe tare da furta fitsara dai da iskanci haka hausawan arziki suke yi, yarinya a gaban uwar miji ko kunya ta ja tsaki,Spark yace Kinga Baby bani naci,rada ta Masa tace kana ji tana cewa bani da kunya ta ya zan baka a Baki ta Kara tsanata,ke rabu da su Dan basa sonki ne ya fada a fili kowa na ji yace abincin a Baki shine iskanci kowa yayi soyayyarsa da Mijinsa,Mima tace ni kake fadawa haka? yace to yaya ne Mima bakwa yi ji nake tsofai tsofai kuka dinga siyen maganin Mata wajen Malama Ikhram muna kallo ai mu Kuma sai a Hana mu,Arham dariya yayi da headphone a kunnensa Kato yace Kai ana harka iyaye nayi muma dole muyi ya fara rawa,Mima ba shiri tayi dariya tace ai Kai Kaci Kai dama Arham.

Naila dariya tayi da biyu Dan Mima taji Haushi take wani iskancin Kuma sai ta fake ai ba komai tayi ba,hannu tasa ta jawo gemun Spark tace bude bakin,shi Kuma ya miko Kai to Baby Naila tana bashi idan suka hada Ido da Mima sai ta faki Ido ta daga mata gira da gwalo.
Mima a ranta tace wannan yarinyar kanwar dujal ce,Arham ya sasu a gaba Yana kallo yace like mother like son,Spark yace yeah gado nayi wlh, idan ka an tashi rubuta Sunan Mazaje magidanta sabon aure Yan Duniya da Allah ka bada sunana ko na Hariji ake rubutawa a saka sunana a farko,ai gado muka yi nima shine cewar Arham shima,Mima tace dole a kawo min mataimakiya bazan iya da ku ba wlh,Spark yace Misam zaizo,tace bana so wannan shi ya fiku ma,mace za a kawo min Yar uwata tunda baku da kunya.

Arham yace haka aka nuna mana ba kunya shi yasa fa,Takalmi Mima ta cire ta Kwada Masa tace gwara ace da Shaheed aka zo,Naila tana gefe tana bashi abinci, Mima tace sai abinci kake ci kamar ba uwarka ce kwance ranga ranga ba,Naila a sanyaye ita wai ta gari harda cewa ai ciki ya zama dolo a bashi,ko mutuwa ce kuwa ya za ayi sai hakuri, ai sai ayi 2-0 Kuma,to Yar iya da ke nake?Naila tace ciki ba ruwansa shi fa Miman mu, ta ya zan bar miji ciki ba komai ba haka Abba yace min ba yace ko mutuwa akayi na tabbatar yaci ya koshi,Umma ta ma tace kar na sake na bar mijina da yunya,Kuma sai ace bazan bashi ba wlh ko bukata ya kawo bazan Hana ba a nan zamu Dan kebe,Mima tashi tayi tace baza ku kashe ni ba ni Kam na shiga uku,Arham yace Kai wannan tafiya da nishadi take eh..eh..eh..Yana rawa da kai.

Sai da Naila ta shiga Toilet Spark yace da Arham Mima ta fita kuwa lallai Mima yanzu nasan Bata kaunar Naila wlh a gidan su Anam ba maganar batsar da basa yi a gabanta har dariya take tana ji yara na fadar sirrin mazajensu amma Bata musu fada,Arham yace hmm dan baka ji batsar da Anam take yi ba a gaban kowa direct take fadar har abinda mijinta ke yi Kuma bata taba mata fada ba,Wahida idan taje kwana suke yini zancen batsa,rannan da na musu fada wlh Wahida ta rike ni wai sai na Sosa mata kirji da kyar na Sha,nace Inama Misam tayiwa haka taga iskanci,Spark yace Kai banza ne da ka taba banza ka Kara gaba.

Misam bazai taba ba ai Misam Yana da aji a neman matansa indai ba shi ya gani yace Yana so ba to duk kyan mace Bata isa ba idan ta dame shi ma sai ya mare ta bare wata Wahida,da ma Rafeeq kace wallahi dan iskan yaron nan da kake Gani zai iya Kuma bazai yi magana ba wucewa zaiyi ko kallonsu bazai yi ba,yi zaiyi kamar ba shi ya taba ba ya Kara wuta ayi magana yayi fushi ya daina zuwa,Arham yace wlh Ina ga Rafeeq Yana da Aljanu yanzu fa ya daina zuwa wai sunyi fada da Papa,dariya suka yi zai dawo ne cewar Spark.

Naila tana dawowa suka yi shuru kar aji wai, ruwa ya Sha ya jawo kujera gaban Naila ya zauna suna facing juna yace bacci nake ji,katon carpet ta dakko da suka siyo abinsu a garin me Laushi ta shimfida ta zauna a gefe,ya dawo ya kwanta tare da yin matashi da cinyarta tana shafa Masa gashi,Arham ya fita yawon sa,a haka bacci yayi gaba da shi,karamin bargon dake gefenta ta lulluba Masa,Mima ce ta dawo ta gansu a haka ta tabe baki tace shi yake biye Miki Kuna fitsara,Bata San Naila ta ci uban Spark a iskanci ba kawai Kara take a gaban suruka,maganar da take barowa itama guda ce.

Mummy tana can ance sai nan da 3days zasu iya ganinta, Arham sim cards ya kawo musu kowa Daya ya saka a wayarsa da wasu siyayyar duk yayi musu abinsu kayan bukata,sai da Spark ya Sha baccinsa ya tashi sannan suka yi sallar Isha suka kira gida,Mima ta kira bangarenta,Spark ya kira Abba da Umman Naila ya sanar musu,Abba yace yanzu Naila tana Germany? Yace gata ma,Abba yace oh badan tafiyar bata dadi bace ai da nace San barka gaba ta Kai Naila,Spark yayi murmushi,yace Abba gata ya mikawa Naila ta karba suka gaisa,Abba yace Naila kin biyawa Dan uwanki Mohsin sun tafi Dubai shakatawa ke Kuma sai gaki a Germany ba zato mashaallah Allah ya Bata lafiya amma sai nayi wata guda ban siyar da kayan Miya ba na daina fita yarana suna Kasar waje ke kin tafi Germany Mohsin Dina Yana Dubai sannan ace na fita siyar da kayan Miya Allah ya kiyaye nafi karfin haka sai sanda kuka dawo zan koma siyarwa,dama yau na saro makwafta zan rabawa sadaka su Sha dage dage,Dan uban jarin ya karye Kya dora ni,Dariya y??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a bawa Naila tace to Abba duk yanda kayi daidai ne Abba.

Mima kuwa sai tabe Baki take,tace Dan jaraba sabo da an mallake min yaro bazai kira Yan uwansa ba sai iyayen mata,su da wasu na kirki ne ma da sauki amma Abu talauci iya talauci,ba Wanda ya kulata,Spark a kunne ya radawa Naila I'm sorry,tace ba komai fa tana murmushi.

Sai dare sosai suka bar asibitin suka nufi hotel din da suka kama,Naila da Spark Arham da Mami kowa dakinsa daban,Naila wanka tayi tayi Shirin bacci tana kamshi,Spark ne karshen shigowa dakin nasu ya iske ta kwanta ma a hankali ta bude idonta tace Baby kayi wankan kazo I'm in need of you.

Kazo mu dan...ya ji dadi Yana so yaji Naila tace tana bukatarsa, gashi yau idan ya nema sau biyu to sai ta neme shi shima ba wani girman Kai ko kunya.

Yana fitowa ta dire a kasa tace na matsu Baby pls washsh.....rigar wankan fara ta cire Masa suka fara Kwalbewa,Naila tace Jin dadi ya fara kankama,na fara dawowa Harija nima Affa yace ba a cire min beli ba,yace kar a sake a cuci jikarsa a mata kaciyar mata a yanke min sha'awata,kaga da wuri nake kawo wuta gashi ko Mai kayi min Ina Jin dadinsa da ace an min sai na dinga ji kadan kadan,Kai na godewa Abba da bai cuceni ba,wasu wanzaman basu iya ba na gargajiya ba a koya musu ba, da Ka suke yi kawai suna cutar matan hausawa da yawa wlh basu jin dadi sosai,wasu basu sha'awa ma sabo da an yanke du,Spark da kyar ya iya cewa ai girbe shi sukeyi,girbi kawai suke yi ya kamata a kula masu yiwa mata kaciya ana cutar da matan mu,yanda musulunci yace ayi ba haka wanzaman ke yi ba basu da ilimi a Kansu,gwara a hakura idan za a samu matsala.
Naila tace ni kuwa a dadina,dariya suka yi tare da cewa yau sitting position.
Mummy kuwa tana can ana kokarin ceto ranta sai suma take tana farfadowa sabo da azabar da take Sha,gashi ba Wanda zai ganta.

Duk bala'in Spark akan Bado Yana samun nutsuwa wayarsa ya jawo ya kira doctor yaji ya jikin Mummy,yace ana Ganin sauki zata iya surviving.
Kwanan su biyu a asibiti Mummy ta fara Jin sauki a kwana na uku ta fara kiran Spark tana cewa a kira mata shi da Yan uwanta.

Suna asibitin Likita ya kira su yace zasu iya ganinta suka shiga gaba dayan su,ita dai Mima tace anya kuwa zata tashi abin ba sauki sam duk ta suntume,Mummy tana kuka hawaye na zuba a jikinta,tace Spark ka je gidan yari ka tambayi Jamilu Hashimu Dan Allah kace karya nake a fitar da shi daga prison,ku rokar min ya yafe min,magani ya bani na taimako lokacin munyi fada da mijina Aliyu zai min kishiya,naga bazan iya jurewa ba na canja maganin da guba na saka Masa yaci ya mutu na juya zancen nace Jamilu ne ya kashe shi,ba bisa hakkinsa ba na kashe kudi wajen Alkalai aka yanke masa hukuncin kisa,wlh bashi da laifi sharri na Masa nice na kashe mijina da kaina Dan Allah kayi recording sabo da a nunawa hukuma sheda,Naila da tuni ta danna recording tunda Mummy ta fara bayani.

Mummy tace a rokar min ya yafe min,sai Mero sati guda kenan na zubawa Baseeru maganin maye Wanda ba a Sha idan an Sha to amai mutum zai tayi,na hada baki da Likita cewar Mero ce ta zuba Masa guba alhalin ba guba bace kwaya ce ta gari,shine na kashe kudi wajen Yan sanda da State CID aka tsare Mero itama a gidan yari Kano tana can ba a ma fara shari'arta ba tukun balle a yanke mata wa'adi,Dan Allah a cewa Khadija wato Mero ta yafe min a fitar da ita daga kangin Dana sata,nayi ne sabo da tona min asiri da tayi sanda na sawa Baseeru guba,wlh guba na saka Masa amma ba irin wacce na sakawa Aliyu mijina ba wannan idan yaci a tsaitsaye zai ta cuta har ya mutu Kuma Allah baiyi ba.

Shi Kuma sabo da karyar da yayi min yana me gadi amma ya aureni shine takaici na,tari tayi tana numfashi da kyar tace wannan cutar bata tashi bace,Mima sai sharbar kuka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login