Showing 102001 words to 105000 words out of 134888 words

Chapter 35 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

925

ku suna ci safi sanin darajar ku data matan ku,Spark yace to shike nan.

Su Haly yau ma haka Mima ta rasa abin dafawa ta sake kantara musu tuwo miyar kuka,su Shahid duk guduwa suka yi neman abinci,Arham Yana gidan ya fito yace Mima me aka dafa Yau ne? Mima tace tuwo,yace yau ma? tace kudin hannuna na cefane ne bai Isa na siya mana shinkafa ko taliya,bana so su kare,Arham yace a fadawa Yaya Misam mana,Mima tace kyale su kawai baza suyi ba duk bakin su Daya,Dan yau ka haife shi ne baka haifi halinsa ba,duk na kirasu da safe Misam sabo da raini ce min Yayi Bai fara fita ba Amarci yake to me zan ce Masa,Spark tace zai kawo bai kawo ba,Rafeeq bashi da shi yanzu sunyi biki Kuma shi baya ajiye kudi hidimar ta Masa yawa,ko na fada ma ba lallai ya kawo ba,Kawai kuyi hakuri mu rungumi tuwon Wanda yaga zai iya zuwa gidajensu yaci yaje in anje a taho min da take away,ni yanzu gaba daya da ka ganni bana cikin hankali na,Arham yace to a cikin Ina kike ke kuwa? Mima tace kasan Allah Arham zan ci mutuncinka ya Ina magana kana raina min hankali.

Bana hayyacina bana cikin nutsuwa,yace amma na ganki a zaune ai sai muga kina kin fige mayafi,kin cire rigar kin fice kin fara tsince tsince a bola shine zamu ce ae tabbas Mima bata cikin hankalinta amma gaki a Palo a zaune kina ta Shan AC gashi kinyi girki ma ai kina cikin hayyaci kuwa.

Arham Babanku yana zirin Gaza an turasu ka duba uban harin da ake kaiwa ance ma ba a San Ina suke ba sun bace a kasar ba a samunsu ba jinsu ba a San halin da suke ciki ba in ban damu ba ya kake so nayi Mima ta fashe da kuka ta jawo dankwalinta tana goge hawayenta,tace wlh duniya ta min zafi tunda spark ya fada min maganar nan shike nan Kuma,Arham farin ciki ya kamashi Mima an fara tuba,yace ki yawaita Sallar dare,tace jiya kwana nayi Ina Sallar dare Ina karatun Qur'ani Ina mikawa Allah kukana,yace to maganar abincin ki fadawa Yan uwanki mata mana su Mummy ai zasu Tara miki kudi,Mima tace ni ban iya tona asirin gidan aure na ba,yanzu duk Gani da samarin 'ya'ya duk suna da shi Kuma ace na fita Ina cewa bamu da abincin kirki a gida mene amfanin Hakan? Ai kamar na burmawa Kaina wuka ne,kowa yayi hakuri a haka ku mike da addua Dan Allah.

Anam ta fito da plate ta gama cin tuwonta tace ba a tashi shiga talauci ba sai da aka sake ni ta wuce kitchen ta fito,Mima tace ki kira su Haly ku fito ku zage ku gyara ko Ina a gidan nan,tace to Anam ta koma ciki suka ki fitowa ga gidan duk yayi dirty,Mima tashi tayi ta same su a bedroom sunci tuwon sun koshi suna danna waya,tace wallahi wallahi idan Baki fito kunyi aiki ba sai naci ubanku a gidan Nan,Dan iskanci sai dai a baku kuci ku kwanta.

Tashi suka yi basa so amma haka suka fito suka fara aikin ga gida Kato wahalar da suka Sha ba karama bace,Mima tace Arham idan 11pm tayi ka rufe mana gida tunda kaga babu masu gadi jiya a bude kuka bar gate fa,yace to zanje gidan Misam tace sai ka dawo,Arham yace Mima na zazzagi matarsa? tace Kai ni yanzu kowa baya gabana Ina da damuwar data Sha kan kowa.
Arham ya boye dariyarsa yasan da a baya ne cewa zata Kaci ubanta,tace na zaci ma gidan Spark zaka je matar tasa tafi hankali da alama,da itace sai nace kace ta soya min doya da kwai ka taho min da ita,yace ai sai asa ta Misam,Mima tace wannan bata da mutunci wannan yarinyar na Santa farin sani idan taji nice ma baza tayi ba,Arham yace a'a baki fahimce ta bane,tace Kai rabu dani duk bazan so su ba gwara Naila,idan ba Naila ce ta soya ba karka kawo min,yace to Mima Yana murmushi yace Mima kina hutawarki abinki duniya sai Kara bude miki take,Juyowa tayi ta biyo shi da gudu,ya fice tace da ka tsaya mana marar kunya.

Gidan Naila ta fara zuwa ya same su dukkansu da kannenta suna kallo a Palo har Spark,ya shiga yace Ashe Baki kika yi Aunty Yana gyara wandonsa da yake sabulewa sabo da Ass down,Spark ya mikawa Hannu suka gaisa yace ba zama nazo yi ba wayarsa ya zaro ya sawa Spark Headphone a kunnensa yace saurari kaji recording nayi Maka, Spark yaji muryar Mima tace yabon Naila duk tafi sauran ace ta soya mata doya,Spark ya sheke da dariya yace wato wasu Ashe kudi da jindadi ne yake sasu suna wasu abubuwan,sabo da Allah mutum bazai nutsu ba sai yaji wahala.

Naila ya sawa abinda Mima tace a kunne,Naila tayi dariya tace bari na yi mata,yace to zanje na dawo sai na tafi da shi,Yaya bani Aron motarka,key ya jefa Masa yace ka hau wannan itace ba a Hawa sosai so nake ma a kunna ta tayi aiki,ficewa yayi sai gidan Misam,Yana kwankwasawa Misam ya bude,yace wai Kaine dama? yace nine mana,yace ya gida Ya Mima?tana nan lafiya,yace good.

Chika ce ta fito tana bulbula kamshi yanda gidanta ke zuba kamshi ko ina haka take kamshi,sanye take da maroon Less yaji dinkin fitted gown an mata hula me kamar gogoro ta Dora abarta,tace Arham wai Kaine ma? yace nine da yamman nan Amarya irin wannan wanka dole ki hana Yayana fita,Chika ta furta kaga laifina,yanzu Shahid ya tafi shi da kaninsa Yama kuke ce Masa? Junior? tace ae shi yace uhm sun kyauta.

Chika Misam yace Queen dakko min laptop Dina,Arham bakinsa ya rufe Yana dariya yace wato ita Queen ce uhm iyayi,kitchen ta shiga ta kawowa Arham kayan ci da Sha yace bari muci girkin Amarya Muji idan baiyi ba mu fara neman aure mu karo wata,Misam yace waye zaiyi auren? Ka shiga hankalinka ko daya ban gama cinyewa ba,Arham yace to ya kaima ka daina wankan da ruwan sanyin? ta hana Misam ya furta,Arham yace kudai Kun shiga uku to kaima tana gaishe ka? yace wajibi ne da asuba zata durkusa tace My king Ina Kwana ka tashi lafiya,amma fa bana baki ba yaro a aikace,Arham harda yin kasa da Murya yace Allah? yace cafeni take yi chaf Dan uwarka munafuki ni yaro ne ance Maka da zaka zo kana min tambayoyi,Arham yayi dariya yace da alama taka bata yi kuka ba,ta Rafeeq dai tayi sanda naje ma da kyar take tafiya,wlh idan ka kallar min mata sai naci uwarka dama abinda ke kawo ku kenan,Arham shuru yayi yayi yaci gaba da cin abincinsa.

Chika ta laptop din ta kawo Masa ta jona Masa a charge ta kawo Masa ita gefensa ta tsaya a gabansa tana murmushi tana Masa magana da Ido,dariya suke Arham Bai San me suke cewa ba da Ido da gira,Gemunsa chika ta shiga shafawa Yana kallon fuskarta Yana murmushi hakoransa masu kyau suka bayyana,har wani daga mata gira yake tana ta shafawa ta rike gemun gefen tafin hannunta Dake Saman lips ya shiga yiwa kiss,suna nishadi,a gefensa ta zauna kafadarta tana gugan tasa kanta ta Dora a kafadarsa suna magana kasa kasa,ba Wanda zai iya ji,Chika rada Masa take Sucking din Nan ashe matsiyacin dadi gare shi a dinga min kullum kullum.

Arham bai San me suke cewa ba,yace Kai idan banyi aure bama ai ni wani banza ne,sai dai ayi wacce za ayi bari Papa ya dawo,Kai Yaya Dan Allah ku daina baligi ne ni sai kusa na kasa bacci yau ina zamana lafiya Ina lallaba kaina,karku lalatani gaskiya ku gidanku ba dama Azo a tafi lafiya sai kunyi abin fada,Chika jikinta ta janye tace au Ashe yaro Yana Nan,Arham yace wlh ba yaro bane tunda na girmeki ke kanwata ce.

Misam yace kayi ka gama ka tafi gida kayi fitsari ka kwanta,yace ai na gama a juye min namana a Leda,Chika ta shiga kitchen ta zubo Masa wani da yawa ya juye na kwanon yace na gode Aunty,Misam yace kudi ya irgo ya bashi zasu Kai 10k yace karka dawo gobe baza mu bude kofa ba,tunda ka biya cin hanci ai an gama na gode ya karba ya fice.

Gidan Naila ya koma har ta gama soya Masa Naila za a birge suruka harda farfesun kaza ta zuba mata tace gashi,ya karba yace na tafi,Spark yace Ina zuwa jirani,sakkowa yayi bayan Yan mintuna suka fita da Arham ya tafi rakashi,yace kudin Dana tura Maka karka sake ka Bada sisi ayi cefane please gyara Papa yake yi Kuma kaga ana samun nasara sai an Kara takura su sosai,ita Kuma Anam na kira mijinta ya fada min matsalarta yawan zuwa gida ko yace ta zauna baza ta zauna ba,idan ta taho Kuma kana gani sai tayi sati biyu bata koma ba ta zube Masa yara,shi yasa ya gaji ya saketa,nace kar ya Maida da ita a kyale Yar kwal Uba taji a jikinta,Arham yace ai kuwa tana ta dirkar tuwo billahillazi dazu Inda kasan zata yi amai,ga miyar ba nama babu Kai ba gindi miyar Nan Yaya Inda kasan ruwan wanke kan rago,Kasan Mima wai duk sun manta yanda ake girki ba nama,kaga tuwon nan da ya kwana subhannallahi ai idan aka jefi kanka da shi sai kanka ya fashe Inda kasan dutse me wuta,wanda ake zuba kankare Wanda in ka hada daya da daya zaka ga wuta.

Spark ya dinga dariya yace to ya kuke Yi,ai yabonsa muke mu dinga cewa dadi shi yasa matan basu da bakin magana,Shaheed nasa a Leda ya zuba ya fice da shi a boye ga layinmu ba Almajirai Allah yasa ya samu Karen gidan su Ayan ya bashi,shegen Karen ma shima Ashe yasan dadi ya hadu da tuwon Mima Yana shinshinawa sai yayi haushi wan wan wai ba dadi ba dadi ya fece a Dari har yanzu bamu sake ganinsa ba,Spark ya dinga dariya kamar ba gobe,yace Arham ka iya sharri gobe zan kawo shinkafa da wake Mai da yaji a dafa nan ma,yace yawwa gobe dadi zamu ci,Arham harda rawa yace shinkafa da wake Oyoyo ai gobe za a ga cika plate wajen Haly,dole na siyo salat da tumatir Kai Yaya yunwa wlh masifa ce a dinga taimakon marasa shi.

Kasan Allah ranar da ba ayi girki ba gashi bamu karya ba dankwalin Mufy na dakko na daure cikina,Shaheed Kuma ya dakko food flask me nauyi ya Dora a ruwan cikinsa,Sallah ma ranar bamu je jam'i ba,Spark yana ta dariya,sai ga Mima taji jiki wai Naila tafi hankali,sai da safe,Spark yace tafi da motata gobe ka dawo da ita yace to.

Yana zuwa gida ya bawa Mima Naman Chika yace gashi inji matar Misam tace Kai Arham bana son karya,yace itace tace na taho da shi ko zaki iya cin suyarta,karfa ka Raina min hankali da gaske nake yi,ta karba,ta bude na Naila taga farfesu ga Kuma doya taji kwai da uban yawa tace uhm harda murmushi tace kira su Haly suzo,Arham ya leka dakinsu yace ku fito ta samu,suka fito da sauri, suka shiga dakin Mima Allah sarki Uwa tace gashi duk ku taho muci,Arham yace talauci me hada zumuncin dole ba a taba yi a gidan Nan ba ace a hadu aci Abu,Mima tace in zaka ci kazo ka ci sai surutun banza,Zama yayi yaci kadan ya tashi,tace bari na ebarwa Shaheed da junior,Anam tace Mima ko sarkar Gold Dina za a siyar ne mu siyo abinci,mata da tausayi Haly tace wlh ko Nima,Mima tace a'a talaucin ai bai Kai nan ba ku jira dai mu gani ayi hakuri da tuwon ni nasan ba banza ba Spark ba haka halinsa yake ba wlh akwai dalili dai ko ma mene Allah yasa na Alkhairi ne,Spark wani nasa ma bazai barshi da yunwa ba indai ya sani bare ni,Anam tace gaskiya dai.

Rafeeq yau kwanansa uku baiyi komai ba Ikhram sai tsoro take ji ita bata warke ba,yau kuwa bazai iya hakura ba,duk da suna wasanni Yana rage zafi yanzu bazai iya ba,Amma bai nuna mata ba,sai da suka gama Shirin bacci ta kwanta a jikinsa,Booby dinta ya shiga murzawa a nutse suna kissing juna ,sai zancen Iskanci suke yi ba ruwansu kowa soko zance yake,Basa ko kunya musamman Ikhram ji take yau ma kyaleta zaiyi,a hankali ya gangaro Bado zai mata sucking tace fito da soson Bado ka wanke shi tas,yace mene soson Bado tace harshe mana dariya yayi,tace amma yau ma a cinya zakayi ko a sama sama yace ae,sai da ya gama goge mata hadda ta Lula wata duniyar sannan ya shigeta yau ma da kyar dai,tace ka ha'inceni Zafi wlh tana turo shi tana hawaye amma Rafeeq ko mutunci babu gashi tayi sake da yamma ya kawo,yanzu bazai kawo da wuri ba,sai da ta yabawa aya zakinta yau dai Kam ya Dade da yawa sosai baya ji baya Gani,Yana Sambatu yace ni Rafeeq wai ni yaushe na iya ne? Sai kace yaro da Rarrafe sai dai yaga ya iya kawai.

Misam kuwa kwana biyu rak ya danne Chika ba ihun da bata yi ba tace Masa akwai ciwo an min dinki,yace sai ya Gani ta karfi ya duba ba dinkin komai haka ba Imani ya samu Chika ya dinga Kwalbewa,yau ma a tsorace take da shi Taga alama,ai kuwa Yana fitowa a wanka ya dauketa,Chika ta dinga Dan Allah kayi min rai ka taimaka min,ka agaza min,ka taimakeni dan Allah Dan ya Rasulillahi,Dan Allah ka tausaya min tana kuka ta yo kasa ta zube tace Dan Allah ta rike masa kafafu Dan Allah Misam ka bari wlh zan Maka komai ka gamsu,Please Dan Allah,ya tsaya kawai Yana kallonta har mamaki take bashi irin wannan roko haka,yace Queen idan banyi ba suma zanyi ni mutuwa kike so nayi ne,ko so kike na fada karuwancina,ki dinga tunawa tuba fa nayi idan bakya ingantani ta ya tuban zai dore Dan Allah ki taimakeni tubana ya dore Dan Allah zo ki Ingantani ya fara kukan karya na Yan Duniya.

Chika Taga kuka yake Yana hawaye bata San Bariki ya nuna mata ba,taji tausayinsa tace to daina yi shuru zo kayi amma Dan Allah kadan,yaki daina hawayen sai da taje jikinsa ta rungume shi tana lallaba shi ma yayi,sannan a sanyaye yace a'a bana so na takura ki ni taya zan dinga saka wacce nafi so kuka,Chika ta cire Yar rigar baccin nata ta rungume shi tare da cire Masa rigar wankan,dama ita wata banza ce akan son mutum da wuri ake juya ta,ta saki jiki suka murji juna ya mata wannan karo a nutse a hankali amma ya dade taci Ubanta yau ma duk da ya lallaba din.

Annoor ana ta shirye shiryen biki saura kwana biyu komai sun gama,Iman ba wani fargaban aure ko jimami abincinta take loda son ranta.





AsmaBaffa
[1/30, 12:09 PM] +234 806 252 6950: A GIDAN YARI

BOOK 2
~YARAN JAURO~

81-85

Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA GARE KI
AIDA MAMAN TASNIM


PAGE NAKI NE
Baby Ak




Abokin Annoor Abdallah ne ya shugo gidan Jauro,bayan ya gaida Jauro da Habiba yace Abdallah ana ta shiri? yace ae to ayi shiri da kyau jibi i yanzu Kun girma ya kamata Kai ma ka hanzarta ka samo taka ga yan mata nan suna ta zagade a gari amma ka kasa zaba,Abdallah yayi dariya yace ai Kwananan zan samo tawa Kawu,yace to ya kamata idan ba haka ba Kai da zazzabin dare Kun kulla kawance,Annoor ne ya fito ya mikawa Abdallah hannu yace How far ya kaje kuwa? Abdallah yace naje mana an hada komai ai yace Alright.

Lefen Iman set biyu na akwatuna masu kyau da tsada komai na gani na fada Annoor ya zuba,kana nan kaya kuwa dukkan kalar da yake so order yayi daga England Abokinsa zai dawo ya taho Masa da su akwati biyu ne manya daban ba a sasu a cikin Lefen ba daban za a kaisu gidanta.

Jauro tashi yayi suka koma part dinsu shi da Habiba, wanka zaiyi yau Abba zai rakashi gidan Maman Annoor, Habiba Bata San shirinsu ba,Sai yamma likis Jauro ya Sha sabuwar shadda gal har da babbar riga kamar zaije daurin aure,ya fita a mota shi zai tuka kansa yau da kansa sabo da munafuncinsa shi da Hashimu dolo,har gida ya biya ya dauki abokinsa Abba suka wuce gidan Maman Annoor wacce take ta Shirin bikin Danta.

Annoor ne ya rako Abdallah zai tafi sai ga Iman an sauketa a galleliyar mota,Annoor da sauri ya Kalli motar,ta bude ta fito ta leka ta window tace na gode ta juyo ta shugo gidan da Leda a hannunta,Annoor fuska a daure kamar hadari,sai kace ance iyayensa sun mutu, ya kalleta da sauri ta dauke kanta tace sannu Yaya,yace waye wannan? Murmushi tayi tace yayan kawata ne fa,and so what? Ya furta kamar zai mareta,ja da baya tayi tace Kaine fa kace in na Kai dare sai ka ci ubana shine da naga zanyi dare nace ya kawo ni,me yasa baza ki min waya ba? bana son raini,Iman ta juya zata tafi ya fisgo hannunta yace Ina magana zaki juya ki tafi sa'anki ne ni ,Iman tace wai mene abin kishi a Nan abinda jibi za a daura aure kasan ai ba Wanda zan so Kuma kasan Inda naje,na gaji sake min hannu to,kallonta yayi ya jawota jikinsa yace to karki sake shiga motar wani daga yau,bana so daga yau ko ma mene ki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login