Showing 84001 words to 87000 words out of 134888 words

Chapter 29 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

937

na fada Maka,yace yau haka zan kwana,I'm not in the mood ka sake ni,sabo da kina fushi nufinki shike nan ni ba ruwana da fushinki ai ba hanaki zanyi ba fushinki baya gaba na,in fada miki ni fushinki bazai Hana na samu bado ba,ko ki tsaya ko kar tsaya gwara ma ki tsaya,bana so bana so Spark na fada Maka ka rabu dani,Shiii.....tana fisge fisge yace look madam I will advise you to remain silent because whatever you do or say will be used against you in Bed.

Naila ta kusa dariya ta maze tana kwatar kanta,yace karki bari nayi raping dinki wlh,kayan jikinta ya cire bai zaman romancing dinta ba kadan yayi dan taji zafi dama yaki romancing dinta,a haka ya shigeta ta saki Kara, yace ke bakya ji ba,wlh Ina ji,yace duk da kin Saba da Hallaren Ina da hanyar yi miki mugunta yanda zaki ji zafin kawai ni bana son har abada na cutar dake ta hanyar sex,babu kyau ma amma zan iya hukuntaki wlh iya juruyarki sai na kure ki, Naila tana bata rai tace ni Dan Allah ka rabu dani kama daina dadi baka da shi fita a jikina ban so,hannu ya mika ya kunna light sabo da ya ganta sosai,yace me kika ce?

Tace ai kaji ni yace to ya fara aikinsa Yana Kwalbewa tun bata mood ta fada mood tana enjoying tana fara Masa ihun dadi ya bige bakinta,da taci gaba sai ya bige bakinta ta saka kuka ita an takura mata,Yana kawowa Bai bari ta huta ba ya Dora daga Inda ya tsaya bayan yasan ta kawo itama,ai kuwa yaki kawowa da wuri ya dinga gurzar Naila sai da ta fara kuka sosai tana ture shi,yace Kinga dai In nayi niyyar Baki wahala ba sai na dake ki ba ko,gwara dukan da wannan wlh kayi hakuri na fasa tafiya Nigeria,yace ai na hakura ni,tace to ka daina yace ai Kuma sai sanda na kawo,ya Dade sai da ta Sha kuka sannan bayan ya gamsu ya kyaleta yace ni fushinki bai hana nayi abinda nake so ki sani dan kina fushi ko munyi fada ba Yana nufin shike nan ba.

Naila bata kulashi ba taci gaba da fushinta,da safe ya riga tashi wanka yayi da Sallah ya wuce asibiti ba tare ma da ya sani ba,sai da gari yayi haske ta farka taga ba shi Sam Sam a bed din,tace Baby shuru tashi tayi ta duba toilet taga ya fita ma,tace har ya fita Bai fada min ba,tunawa tayi fada suka yi ashe jiya,dariya tayi tace to fa shi da gaske fushin yake ya gama kwalbewa jiya wato aci gaba da fadan shi ko a jikinsa,wanka tayi ta shirya cikin kana Nan kaya tayi order abinci taci taci tare da kwanciyarta, bai dade ba ya dawo ganin Naila ya fake da mantuwa yayi,pillow din da take kai ya janye Yana dube dube ta kalle shi kawai ta matsa ya gama ya fita,ba a dade ba ya sake dawowa,ya kalleta kawai ya ja tsaki kadan yace a ransa ayi mutum sai taurin Kai,ya tsaya a kanta kamar zai mata magana sai ya fasa ya juya zai fita ta ruko hannunsa tace mene ne? Kwace hannunsa yayi yace sake ni,tashi tayi ta rungume shi tace I'm sorry Dan Allah, ni tuni na daina fushin nan tun jiya babu riba a ciki,kayi hakuri bazan sake ba,dama fa ba da gaske nake yi ba,karki sake yi min irin wannan abin bana so,tace Inshaallah bazan sake ba,wannan wanne irin tunani ne sai garani kike yi Kamar gare gare na yara, dariya tayi tace na daina fa nace,yace na hakura ai dama ke kike fushinki,Mima kike so naje na Zane ko me?,Naila tace a'a Allah ya kiyaye,to Kuma ya zanyi ko zaginta zanyi? No Naila ta furta,yace to in kina so na gama da su lafiya kiyi hakuri nima hakuri nake yi,zauna ya kama hannunta suka zauna,yace kici gaba da hakuri,nasan kina yi Ina sani,ba yanda zaka yi da iyaye sai an lallaba an bisu a hankali sabo da mu gama lafiya,ko so kike na haifi yara suzo suyi min abinda na yiwa iyayena? Naila tace a'a,ya ce to cikar mace ta gari shine ta taimakawa mijinta ya rabu da iyayensa lafiya,da kanne na ne suka miki bazan bar su ba,amma uwata ya zanyi da ita,ki daina daukan zafinki kina hucewa a kaina wahala zaki Sha da kike Gani na bar ganin Ina sonki ki ki yayi fushina ba a Raina ni a zauna lafiya.

Naila tace yo raini na nawa Kuma na gama ganinka a baka da hankali ka gama ihu a kaina da kuka da hawaye,da gurnani,kayi dariya kayi sambatu na,kana roko na Baby Please, sweetheart,zan miki kuka,duk Sunan bado ka fade shi kuru kuru,zance iskanci ba Wanda baka min in ka zauce,nayi maka wanka,kayi min wanka, na ganka zigidir ka ganni Nima, Allah na tuba Spark ko liman ne kai ka isa naga girmanka,ai idan duka duniya kake ja Sallah kana koyar dasu karatun addini tsab zan Kalli cikin idonka na Maka tatas Ina ruwana ni,anjima zaka dawo kana marairaice min Baby,Dan dashen da Allah ya min a kirji duk kullum sai ka Sha ka taba babu ranar banza,Dan Allah canja wani zancen wannan bai shiga ba, billahillazi sai na rainaka haba Malam ta daki cinyar Spark da karfi tace to ya kace tana kashe Masa Ido daya.
Dariya yayi ba shiri yace Allah ya shiryeki tace Ameen tare da kwanciya a kafadarsa tace

Girmamawa ta miji da mata da ganin girmanka a matsayinka na Shugaba Kuma mijina Wanda nake a karkashinka zan Maka Kuma Ina yi,Danginka,iyaye,abokai duk kasan Ina yi, Spark kasan ba kunyar kirki gareni ba amma nake hakuri haka ai ya dace a jinjina min, Ina ta yin hankalin nan sabo da Allah ba a gani, zo muje a dan Kara min Hallare me dadin banda irin ta jiya.

Spark ya tsaya Yana kallonta kawai yace tunda muka zo kasar Nan naga kina ta wani Kara kyau da kiba,Naila tace ae mana ta jawo hannayensa tare da Dora su a kirjinta tace suma sun karu me kaji,Spark ya lumshe Ido yace sutu sutu kamar Alkubus dan roba roba ba dan gongoni ba.
Dariya sukayi tace

Ka turawa Rafeeq kudin? yace ni na manta ma amma ai ance ka bashi,Kuma dai ai kune zaku Masa auren ka tura Masa,Nan take ya kira Rafeeq yace ka Lissafa min abinda za ayi duka na tura Maka kudin,sannan ka fadawa Ikhram ta kira Naila ta tura mata size nata a siya abinda ya dace a Nan,Rafeeq yace yawwa karfa Naila taje ta siya mata bra size dinta ato tafi Naila kirji,Spark yace wlh zan fasa wannan wanne irin iskanci ne,dama kirjin Naila kake kallo in kazo,Rafeeq Yana dariya yace karka min sharri Spark kadan na kalla da aka kawota ai,sabo da mu gani ko Yaya ya more,yawwa na Yan gayu fa komai kar a siyo min local,sabo da kaga za a siyo Maka shine kake wani zabi,in zaka ce ta turo ka fada mata,yace dole na nemi kudi in ka laru da kayan wani ka shiga uku ya kashe wayarsa wai yaji haushi.

Soyayyar su suke yi sai bayan sati biyu Mummy taji sauki sosai har komai tana iya yiwa kanta a hankali,Likitan ya rubuta musu magunguna sosai ya basu shawarwari yanda za a kula da ita sannan ya sallame su,washe gari suka sauka a Nigeria,lokacin sai sintiri ake yi na zuwa duba Mummy duk kunyar mutane take ji asirinta ya tonu,bikin su Misam bai Kai sati biyu ba ma,Chika an dawo an hado Lefe,Wanda yayi saura ma duk Misam ya tura mata ta siyo harda na Ikhram take siyo su atamfa Leshi shadda dogayen riguna tare da Beauty suke ta kashe kudin Misam son ransu,sun siya kaya na alfarma harda hadawa kanta akwati set biyu na Ikhram Kuma set guda daya,dama haka yace ayi sai Spark Kuma ya hado Wanda basu siyawa Ikhram ba suma set guda daya ,Maman Rafeeq ma harda kokarinta ta siyo kaya masu kyau sai Mima itama ta karo wasu wai Yar manya ce sai an dage da siyan kayan masu tsada,sai a wasu akwatin aka zuba,Lefen Ikhram set uku ya tashi na akwatuna masu kyau,Chika Kuma set biyu.

Mima bikin Rafeeq duk ta ishishire za a auro mata Yar wani sai kashe kudi take yi,kayan furniture ma tace aka sawa Naila me kyau ma bare Ikhram Yar gidan wani sai da ta Kara kudi sosai aka zuba hadaddu na kasar waje,Misam kuwa tace kwandala baza ta sa Masa ba tunda da alama tasa ba ta arziki bace.

Shi Rafeeq sisinsa baya kashewa komai yi Masa ake yi,Mima ta siyo shaddoji masu tsadar gaske sun Kai set goma da yadika masu kyau ta biya kudin dinki tace Rafeeq ya Dinka ya dinga fesawa Amarya wanka da Kuma na fitar biki,yayi godiya Yace saura takalma da agoguna sai kudin kana nan kaya da kayan baccina,set din lotion,kayan aski etc,Mima da kanta ta sake zabo takalma size dinsa masu kyau da tsada ta siya Masa kala shida,aka siya Masa agoguna biyar,kana Nan kaya Kuma da sauransu ta tura Masa kudin tace in kayi order ka kawo na Gani, wai dan kar ya kashe kudin ko yaje ya kaiwa Mamansa sabo da ba Uwa daya suke ba,Yan Uba ne,yayi order kuwa designers cikin kwana uku suka zo hannunsa ya kawo ta gani komai yayi,tace Dinner Misam yayi tasa daban kaima taka daban,taka ai ta manya ce ni zan kashe komai.

Misam shi Saturday yace za a kawo Amarya kenan? Rafeeq yace a'a tawa ce Saturday tasa sai Sunday Mima,lokacin Misam yazo yace inji ubanka tawa ce Saturday taka Sunday,Rafeeq yace haka nace ni? ana daurawa za a kawota manya ne su basa shagali da badala,Misam yace shike nan kowa a kawo tasa,Mima tace baza ku raba mana Kai ba Kai Rafeeq kayi hakuri a kawowa bazawari tasa Saturday ayi dinner Sunday a kawo Maka taka ayi dinner Monday shike nan,Misam yace yawwa yanzu naji zance ashe Amarya zata je Dinner da tafiyar kaguwa
Rafeeq dole ya hakura,Mummy sai tabargaza take da kudin hannunta nata San mijinta yayi yaji ba,tana ta kashewa Rafeeq kudi zai auri musu Yar manya,a fili yaranta mata suke cewa su wallahi Rafeeq zasu yiwa biki ba Misam ba,anko ma su na Rafeeq suka yi ba na Misam ba,anko suka fitar sai suyi ta cewa na Rafeeq ne,Misam Yana jinsu yace gwara da aka yi yunwa halin kowa ya fito yanzu na San Inda zan ajiye kowa zaku ci ubanku dai dai gwargwado Allah ya kawo wata gidana.

Su Naila kirjin biki sai murna take zasu ga Yan gidan yari,har Misam yayi booking hotel na abokan angwaye a Kano,sabo da Chika ranar Friday za a daura a kaduna sai su wuce na Rafeeq ranar Saturday,Rafeeq Yana ganin gata a wajen dangi,baya kashe sisi,kayan abinci da komai Khalid ne ya zuba Masa har da na hauka haka Misam ma Khalid ya zuba abincin kamar me,Yan uwa duk anyi shiri,Mummy taji sauki sosai har da ita ake shiri jikinta duk tabon Kuna amma sabo da akwai kudi wani Mai suka bata take shafawa tabon Yana raguwa,Spark so yake a gama bikin yaje ya fitar da Mero.
Rafeeq yace a bikinsa dole ne yayi rawa dama haka kawai ma Yana rawa shi bare bikinsa.

Naila da Beauty kamar sune amaren harda wani gyaran jiki an Sha kyau,Naila tace daga Kaduna sai Kano,Malama Ikhram duk Wanda ta sani Yan bariki ne da yare daban daban da su Kuma take shirye shiryenta ga yare dama da iya shirya biki,su Stella ne akan gaba ga Yan gidan yari Wanda suka fita suma duk sunyi anko na Ikhram da Chika sabo da Dinner.

Spark shine Oga a gaba komai a ka kwaso shi ake kawowa sabo da shine a gari Khalid ba a Nan yake zama ba,Anam da Badia har sun sauka,Wahida tare a gidan itama Yan iska sunzo sai su hadu a daki suna ta zancen banza,dangi na kusa da na Nesa duk an tare a gidan Mima mata sun Chika ana ta shiri,bangaren angwaye Inda suka ware na angwaye na saukar abokansu daban ne Bakin nesa da na kusa,Misam bai fiye abokai da yawa ba,Rafeeq kuwa su Islam sun baza gayya sosai kamar me ga Yan school dinsu sosai.

Chika tayi wani kyau tayi wani haske shape ya sake fita,Ikhram kuwa sune gyaran jiki ai kowa ya gansu yasan ba karya,Beauty ana gobe biki har ta dira a gidan su Chika da akwati,tana yin sallama taga Chika ta Sha uban kyau gashi Yana sheki an zuba mata lalle,tun daga kofa ta fara cewa inyeeee....gidan su Chika a cike yake damkam da mutane dangin uwa dana uba, amma ba kunya Chika ta mike tace shegiyar kice kina tafe sai suka fara rawa Kuma iri daya suke suna Waka da baki,aka zuba musu Ido ana kallo sai da suka gama suka tafa Beauty tace ba karya Amarya,ciki suka shiga bayan ta gaida mutanen gidan, suna jinta kowa na ji tace yunwa nake ji a kawo min abinci sabo da ba ni kadai bace yanzu bana jurewa,Chika tace kice har an samu abin?

Tace tun yaushe ya dura min Madarar sukudayin me sa Maza maye yayin fitarta ai ba wata madarar Nido sai dai ta Sukudayin,Chika tace Allah ya samu a danshin ku,Mata suka bude baki suna salati,Maman Chika tazo tana gidan itace ta fito ta zazzage su tace wato ke Suhailat baki da kunya ko,ke Beauty gidanku Yan banza fitsararru gidan yari hauka ne,Chika tace au ashe Amarya ce ni, ku bani mayafi naji kunya, Beauty tace na love Mama kiyi hakuri sorry Mama baza mu sake ba,Love ne ae na love sum sum suka shige ciki.

Da yamma wasu Yan matan suka dinga dira dukkansu tantirai ne,Yan Katsina sunzo suma da su Chika ta Sha shayin wiwinta tace na karshe ne inshaallah na gama Sha daga yau,gobe ana daura aure shike nan,Beauty tace Allah ya shirye ku.

Naila kuwa sai da tayi kuka sannan Spark ya yarda ta taho da kyar sai da tace duk abinda Chika tayi min da bikina,sa wa yayi aka kawota a mota sabo da Kaduna ne Nisan baiyi yawa ba.
Gaf da magriba ta sauka Shaheed ne ya kawota tace Shaheed gobe Saturday kafin a daura auren Rafeeq zamu je Kano bayan an daura na Suhailat sai ka dawo damu ka wuce sai gobe zamu kawo Amarya,Yace Allah ya kaimu Aunty tace na gode,ya juya ya koma Abuja.

Shaheed da dare ya koma ya shiga wajen Mima mata sun cika ko Ina amma samarin Nan ba me Jin kunya ta ciki suke harkar su,yana shiga takalmansa ya cire yace sannuku Sannunku dai ana ta cin ware to aci ware a warware gida bikin bazai dade ba,ko wanne Ango a matse yake???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? ko wacce ta shirya Jakarta daga jibi,Shaheed abinda yace da Allah yasa ba Yan uwa bane kaf sai sunji haushinsa sai kace abinci suka zo ci daga yaga suna cin shinkafa, shi Shaheed ya tsani mutane a dinga taron biki ko suna ana lalata gida,shi sai burinsa kar a lalata wuri,ya wuce abinsa,sai karyar motoci matan nan na Mima suke,ko wacce da key a hannunta.

Arham ne yazo ya wuce shima,sai wani shima ya wuce,Spark ne ya fito daga wani bedroom da plate a hannunsa Mummy ta rako shi,Ango Rafeeq kuwa Mamansa ya kira gefe ya bata kudi yace gashi in zaki amfani da shi ga kudin liki Nan ai zai ishe ki ko? nasan Baki da kudi,tace surukar tawa sun dawo ne daga China? yace ae sun dawo kawai yasan har itama basa son ace talaka zasu kawo musu gida shi yasa ya barta a haka idan ba haka ba sai ta fesawa su Mima,Allah ya taimake su Iyayensu Maza da Yan uwa mazan basu da matsala shi yasa suke abinsu a sirri.

Tafiya yayi,Misam ne Bai je ba yace ba a ta tasa sunce ba bikinsa suke yi ba me zaije ya musu,Baba marikin Misam yaji haushi yace a gidan su zasu yi bikin Misam kar ya saurari gidan Mima,shi kuwa Rafeeq mijin Maman tasa baya kaunarsa dole sai dai ayi bikin gidan Mima,itace babba acan dangi suke komai.
Chika a makwafta ta sama musu gidan wata Amarya me kyan gaske Kato sosai ne ga fili suka baje a can da kawayenta,washe gari da 12am angwaye da dangin Ango tuni sun hallara a masallacin juma'a dake kusa da gidan su Chika ana idar da Sallah za a daura,Misam Ango ya Sha wata shadda fara fara ita ba fara ba kuma ta Sha dinkin babbar riga Yar madaidaiciya hular dai dai kansa kyan da ya zuba na Musamman ne,Rafeeq da su Spark duk sun hade kowa da kalar kayansa,Khalid babban Yaya Shima ya Sha tasa,ya Kalli Ango Yana ta washe baki yace uhm Yan bariki an tuba za ayi aure,yace wlh kuwa ji nake Ina ma Maza suna fashin Sallah ace yau bazan yi ba sabo da farin ciki da zumudi bama naso nayi wani Abu kawai naje na jira Amarya,Spark yayi dariya yace Kai fa Rafeeq ? Rafeeq yace Dan Allah ku kyale ni addua nake a daura nawa lafiya a gama lafiya kowa ya koma gida gida lafiya kar a jawo min na kasa Jin dadi na,ayiwa masu motar Nan magana su dinga tafiya a hankali pls ni wlh bazan koma a mota ba a jirgi zan koma ato.

Angwaye suna ta dariya,bangaren mata ma Amarya Leshi ta saka white and Golden an mata make up me shegen kyau baza ma ka gane make up bace sabo da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login