Showing 126001 words to 129000 words out of 134888 words

Chapter 43 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

918

shike nan muci gaba mu gani,Jikin Anoor ta fada suna dariya yace zaki balla ni,rana ta samu sai shanya,Iman ta cafki lips din Annoor ta fara tsotsa a hankali suna salo suka lalubi harshen juna suna tsotsa,wasa yake da dukiyar fulaninta son ransa,Iman tace yau ake zaman aure wlh,yace waccen fa? Saurayi da budurwa ne mu munje karatu mun hadu a garin da ba Uwa ba Uba babu me mana fada sai muka fara soyewa muka kama gida tare amma muna tsoron Allah a haka,yanzu Kuma yau munyi aure,dariya yayi yace duk santi kike? Iman tace ae,ni Allah ya Gani ko a gida sanda bamu San mu ba Yan uwa bane ai moreka nake yi Ina sani nake kwanciya a jikinka Ina shanye ma dadi,kullum a Raina sai nace ko nayi aure na samu kalacin Yaya Annoor

Dariya yayi sosai yace to gashi Kuma ana yin auren sai Jikin ya samu matsala,kwanciya yayi flat tare da dorata a Saman cikinsa,yace yau dai banyi release ba har yanzu,Iman sai murna takeyi,yace kika ce a farko na daina damuwa ke ko babu zaki zamanki haka,to ai zan iya zama haka din kawai farin ciki nake tayaka Yaya zai ji dadi yau zai zama ango,sabo da ba virgin bace ke shine bakya tsoro? Iman tace mu rayu tare mu taso tare gida daya kullum muna tare fa kawai sai naji tsoronka bazan ji ba,ai ka riga kayi na farko shike nan ba zafi.
Lokacin ya tuna da Maryam Kwafa yaja yace wai kanwata wannan Yar iskar ce kanwata lutuwa tana tafiya kamar agwagwa tana yanga,Iman tace please ka kyale zancen Maryam din nan tukun,koma me zaka mata kanwarka ce ato agwagwa tana yanga,Annoor yace ai wlh ba ruwana da ita ni ba kanwata ba can da matsalar su ni na sansu ne,kanne na suna gida su Nabeela,nifa? Iman ta bambaya" kwanto da ita yayi jikinsa ya fara tsotsar boobs dinta yanda yake so,Iman tana wasa da nipples dinsa,Hira da surutu tuni ya kare,Maidata yayi Saman bed din ta kwanta sosai ya fara binta a nutse Yana kallon reaction dinta ya tsotsi Nan ya Murza can,duk sun fice a hayyacinsu,Iman tuni an warware Yan kunyar ma ta gudu sai Nishin sweet take,a hankali ya fara sucking din Bado,Iman Sambatu take da ihunta,Bai Isa ya tsaya ba Iman sai tace Beb kana ta delay kana katse Abu,sai kaje ka kawo Kai nake tausayawa,Annoor lokacin duk baya hayyacinsa a zauce yake,jikinsa rawa yake a haka ma dan ta samu sauki ya tsaya Yana mata wasanni da yawa da ta shine da tuni ma ya wuce wajen,wasanni yake mata salo salo sai da ya sukurkuta Iman,tayi weat da yawa ganin ta fita a hayyacinta kar taje ta gamsu a haka Bai San yanayinta ba yace a ransa Uhm Annoor samawa kanka lafiya,Ya gyara Iman sosai tace tsaya na rike Jikin gado idan naji azaba in ta dukansa,wanne irin bed ta Ina wannan bed din zai ruku,koya miki zanyi ni zaki rike,Iman tace kayi min mugunta na rike ka bazan rike ba,suka fara artabu da Iman,tace dinki wahala,fuska ya bata tace to zan tsaya,ta nutsu ta ja dogon numfashi ta fara karatun Qur'ani da karfi,yace kin Raina Qur'ani ana Jima'i zaki fara karatu to ko a radio ba a so a kunna a dakin da ake Jima'i ko na aure ne, Iman tace to yanzu ashar kake so na dura,addua zakiyi ta saduwa da iyali ba kin iya ba,Iman tace yanzu ta gudu na gagara tunawa to shike nan zan karanta in nayi ki biya,tace uhm wayyo zafi Kawu kuzo,tun bai mata komai ba ta fara Kawu kuzo za a fara abin, idonta ta rufe da hannayenta,Annoor duk Yana kallonta,kafafun ya wangale Iman sai kuka tace shike nan kwana na ya kare.

A nutse ya nemi hanyar Yana adduar kamar abin kirki itama tana karantawa da kyar ta Kai karshe ta kukan zafi,gogan an shiga duniya sabuwa ko ta Iman baya yi abinda yake gabansa shi yake yi,Iman tana ta kiran Kawu da Umma,Kawu.....Annoor da kyar ya furta ki nutsu Kawun ma abinda yake kenan,Sambatu yakewa Iman iri iri alamar ya zare gaba daya,sai furta mata kalaman kauna yake iri iri,yayi da turanci ya fada da Hausa,Iman tun tana kuka sai da ta dawo tace Yaya ka fa zare wlh ba Kai bane,Dan girman Allah ka barni haka,tana kuka tana ture shi ko motsi bayayi Dan karfinsa yanzu ya nunku,kuka kala kala ba Wanda Iman bata yi ba,bakinta ya toshe da nasa a haka ma saura kadan ya cijeta sabo da dadi ya kwashe shi.

Iman taga yaki gajiya yaki ya huta Kuma bai kawo ba,tunawa tayi ta saka Masa magani ko shine,tace tana kuka magani na sa ma,Annoor yace kinyi dai dai my life Allah ya miki Albarka,you are my life my everything,Yana Nishi da kukan dadi ya rasa ma me zai ce,idan ta zabura zata kwaci kanta wani zafin take ji na daban,Iman sai da hawayenta suka kafe ma sabo da azaba da neman dauki,tayi ihu tayi kukan amma Ina,ta Dake shi ta yakushe shi ba nasara komai tayi ba nasara.

Kamar ya samu Yar Shekara 30 da aure,sai da yayiwa Iman raga raga ta daina magana ma gaba daya muryarta ta gaji,kamar gawa haka Iman ta dawo,a haka ma so yayi ya canja Style kawai ya tuna bata Saba ba ya dauki lokaci Yana cin duniyarsa da tsinke sannan ya kawo ya samu gamsuwa ta musamman,wani dadi da farin ciki yake ji Wanda bai taba tsintar kansa a ciki ba, Yana jikinta ya dagota tare da rungumeta Kam Kam a jikinsa sannan ya fita a jikinta,sai da tayi Kara again yace I'm sorry,Iman tace karshe kenan abinda za ace,dariya yayi yace to me kike so? Iman tace mota bazan yi 2-0 ba ga wannan azabar sannan na zauna nace ni ta gari ce tunda kana da kudinka ai sai ka siya min mota,duk motocin gidan nan ga driver gani ki canja wani Abu,ke ai kin nemi kadan ma,yace da alama yau ba dinki,Iman wahala ta hanata magana bare motsi,tana kallonsa Yana dubata ko sai anyi dinki,yace uhmmm an girma ba dinki amma saura kadan da nafi haka sai anyi dinki,ko haihuwa kika yi yarinya zaki Sha dinki dike abina zan dinga yi Yana dawowa na Amarya.

A lokacin ya dauketa ya mata wanka ya gasa mata jikinta suka tsarkake jikinsu sannan yayi musu na sabulu suka fito,Bed din ya gyara tana zaune sai hawaye take zirrrr zirrrr, da kyar ta tsaya ya shafa mata lotion yaje ya kawo mata tea me kauri,ta shanye tas,magani ya bata ta Sha sannan ya kwantar da ita,tana kwanciya bacci yayi gaba da ita,shi kuwa sai da ya shirya to rana ce ba dare bane har 2pm ma ta kusa,sabo da lokacin breakfast suka yi.

Bangaren Maryam kuwa da kyar ta dawo gida tana cuta sosai ta dawo gida wajen Mamanta,Bata boye mata ba ta fada mata duk abinda ya faru,tace wlh yaran yanzu Kuna cin Amanar Iyayenku,duk tarbiyyar da na baki sai da kika lalace haka,wannan ke ai kinfi shedan ma wlh,sai ki kwanta ki ta cutarki Allah ya yaye miki ba Inda zamu neman magani tunda kin San abinda kika yi,Maryam ta shiga bedroom tana kuka tana nadama da dana sani ta kwanta ta lulluba tana zazzabi sosai ba Wanda ya kulata har kannenta su uku Maza biyu mace daya.
Duk yanda Mamanta ta Kai ga sharewa sai da taje ta dubata,ta sameta tana ta rawar Sanyi tana kuka.

Hanan kuwa Amarya bayan kwanaki haka take dama da aikin bautawa suruka,komai itace take wa suruka" bata Isa tayi magana ba sai Jibson yace so take ya shiga wuta, Jibson duk matan da yake aure yawanci Yan mata ne shasha shun yara,da ya auri bazawara tun a kwanciyar aure yaga banbanci Yana samun nutsuwa da gamsuwa sosai,gata dai dai da shi waccen na baya Kuma gaba daya baiyi dace ba basa iya daukan lalurarsa,dama gashi wani sai a hankali in suka gaji shima ya gaji da sunce ya sake su sai ya saki baya jira,amma Hanan Kam yace bazai yuwu ba yanzu yasan yayi aure shi Kam ya samu mace,Hanan Kuma lallabawa take lokaci yayi tace ya saketa,yanzu dadin Hallaren Jibson take ji baza ta iya ficewa yanzu ba.
Lubna ce kawar Hanan tazo yau ta samu Hanan a bangaren surukarta ta gama mata aikin komai tayi aikin part dinta Kuma tayi girki ta kawo suna zaune suna hira,Dake bai bada kofar a Raina Masa uwa ba wani ladabi Hanan take mata,suruka sai yabawa take da hankalin Amarya tana addua kar auren Nan ya mutu ta gaji da aure auren Jibson,ko wacce tace ya aureta sai ya aurota shi yasa bai taba sa'ar aure ba ko kadan sai yanzu,Hanan tun tana ladabin dole har ya koma na gaske,Ganin Lubna surukar tace kuje bangarenki mana tunda mun gaisa,lokacin Hanan ta mike suka wuce,suna shiga Lubna tayi dariya tace Anki sharar masallaci anzo ana ta share kasuwa.

Hanan tace ke dai bari Inama wannan abin da nake Mohsin nake wa da iyayensa wlh da bazai sake ni ba,mijina son kowa kin Wanda ya rasa amma ya zanyi na riga na cuci kaina,na yiwa kaina,yanzu Kinga nan ma a haka Alhmdllh komai akwai ci da Sha da komai abincin ma me dadi muke ci,ko Dan uwarsa Ina tauna kashin kaza wlh,sabo da shi babarsa yace dole sai taci dadi tunda da lafiyarta,kullum daga soye soye sai farfesu,Lubna tace to gashi kinyi kiba wlh kin Kara kyau,Hanan tace Madara kullum kayan tea lafiyayyu rabona da su tun Ina gidan Mohsin sai yanzu,Lubna tace to ko fasa fitar zaki yi ne karfa ki fice a nan Mohsin yaki Maida ke Dan wlh yanzu wannan matar tasa ta kankane komai,kiyi dogon nazari tunda Allah yasa Jibson ba matsala ce da shi ta kirki ba ki zamanki,Dan Adam dama tara yake bai cika goma ba,daga ke sai suruka,Hanan tace itama Bata da matsala tare muke aikin komai da ita ba me son jiki bace tayani take yi wlh,Kuma ba sa Ido,kullum sai tayi Masa nasiha da fada ya rikeni Amana,Kinga ma ya siyo min kaya set goma shekaran jiya wai du na Kai a dinka min sabo da ba a yi min lefe ba,yace zai siyo min takalma da jakankuna da mayafai,tafawa suka yi Hanan tace ranar in fada miki na zage mun sha love da dare mutuminki washe gari yaje kasuwa ya dawo sai gashi da kaya wai yaji dadin night din,Lubna tace a Kara dagewa,Hanan tace ba fara sonsa ma fa ni, Lubna ta zaro ido tace da wuri haka? Ya iya love Shima duk da dai nafi son Mohsin amma Shima dai ba laifi

Kuma abinda yasa na Kara sonshi wlh ban sani ba baki ga yanda ya Kai kayan abinci gidan mu ba harda kudin cefane ya bawa babanmu,Kiga fa a yanda aka yi auren nan amma ya iya abin Alkhairi haka in na fita Mohsin bai Mai dani ba wa zan samu kamar sa? Lubna tace shawara gaskiya ki cire fita a gidan nan kiyi zamanki wlh,tace shine Nima nake wannan tunanin ta shiga kitchen ta zubo mata kayan makulashe tana cewa rannan da kannena suka zo Lubna ya basu kudi ya siya musu abubuwa Kuma ya Nemo Napep aka kaisu har gida,Kuma Baba yace idan na sake ya sakeni kar na koma gidansa na nemi gidan wani uban ba dai shi ba,Lubna tace to ki zamanki wlh shawara ce, Hanan tace zanyi biyayya haka na zauna lafiya ya fiye min mutunci ,duk Dan ta zauna sai yabon Jibson take yi Lubna na sake kwantar mata da hankali tayi zamanta.

Suna zaune sai ga Jibson ya shugo da Leda,suma ta fito a kansa yayi kyau fiye da kwal da yakewa kansa,Lubna tace ranka ya dade,yace tare da naki sai yau ma za azo Kawa guda,yace me gidan ne nawa baya gari sai da ya dawo,yace Mashaallah a dinga biyayya,Hanan tace sannu da zuwa yace Sweety bayibe(Baby).....ya fada da iskanci wai bazai taba cewa Baby ba sai dai Bayibe...Hanan tace Baby dai yace sai kin haihu sai ki haifi Baby amma yanzu ke a haka katuwa ai sai sai dai Bayibe......Lubna ta dinga dariya,yace wai in tambaye ku suka ce muna ji" Dan Allah a Ina kuka ganni har daya ta kware min? Lubna tace ni na ganka fa naji mata suna ta yabonka ni kuwa nace na gano dai dai da kawata,na nuna mata Kai tace kayi mata,Jibson yace karshen duniya ne yazo dama ance mata zasu dinga Kai kansu wajen mu sai gashi har a kaina a gwadawa duniya,alamomin tashin kiyama har a kaina ya fado,ni Kuma haka Allah yayi ni sai dai mata su dinga zuwa,ni kuwa ban taba turning mace down ba in dai tazo sai na aura wlh ba abinda ya dameni zaka nake da kudina ta wannan barin,amma yanzu Ina fata kar wata tazo Bayibe ta isheni,Hanan harda cewa Ameen Allah ya sa.

Suna zaune yace Yaya Hajiyata yau? Hanan tace lafiya take,yace an mata komai? tace ae yace yawwa,kar ayi min wasa da uwata,Da ran uwata ya baci gwara na mutu na huta indai ta silata ce,Lubna tace wlh Allah ya baka zaka yi karshe me kyau,yace albarkarta ce shi yasa kullum sai rufin asiri,Hanan tunani ta Lula yanda ita suke wasa da kula da iyaye suyi ta bata musu rai sai gashi suna ganin Jibson kamar marar hankali ashe ya fisu hankali,a ranta tace itama zata gyara ta dinga yiwa nata biyayya tun da sauran lokacinta,da yamma mijin Lubna yazo ya dauketa.
Jibson ledar da ya kawo ya bude ya bawa Hanan,dogayen riguna nane kala uku Arabian gown masu kyan gaske tayi godiya,yace da bakya kula da uwata ko slifas bazan siya miki ba,yanzu Kinga a banza zaki dinga cinye kudina,matan gaba masu zuwa a aure su shike nan sai dai suyi hakuri Kuma kin kwace kudin,Hanan a ranta tace dole na dage kuwa.

Jauro kuwa da Amarya a hanya ya siya musu kayan makulashensu,harda Shan maganinsa na Kara kuzarin Maza sabo da yayi Amarya,Amarya Kuma sai kunya take ji,Jauro yace Nima Nan kunyar nake ji karfin hali nake yi Ummu Annoor,kallonsa tayi Yana driving tayi murmushi,yace wannan kunya taki ko budurwar zamani baza tayi ta haka ba,tayi yawa,da budurwar zamani ce" da yanzu ta min kiss yafi ashirin,amma ku sai kuce Kun girma,ku da ya dace kuyi sabo da kune tsohon hannu karki sake Dake Habiba ta miki kafa in ta kwace ni shike Nan,kar ki ganki jajir ba haskenki zan ta kalla ba babu ruwana da shi"sai na tafi wajen Habiba ta bani nishadi,Maman Annoor ta murmusa kawai,yace kamar ba Yar Boko ba ni da nake tunanin ma kafin muje gida kin min kiss yafi goma a kunyace,dariya tayi ba shiri.

Haka suka karasa gidanta Wanda ya gaji da tsaruwa ko Ina kamshi yake,Jauro ya wuce kamar gidansa Yana gaba har bedroom dinta Wanda ya Sha gyara,yace badan aure ba me zai kawo ni nan,sip ta bude ta cirowa Jauro wasu kayan bacci na manya ne riga da wando dogo marasa nauyi sababbi,tace gashi Hubby" Ido Jauro ya zaro yace me kika ce? tace gashi Hubby fa nace harda shagwaba,Jauro yace uhmm yanzu nasan kinyi makaranta,auren me Ilimi yayi a rayuwa,dariya tayi ta shige toilet,tana shiga Jauro ya nuna kansa da yatsa yace ni Hubby yo ai Ina Jin ko Annoor ba a kiransa da wannan suna shi da yake matashi bare Kuma Nabeel da ya auri Yar tatsitsiyar yarinya, Jauro kana shanawa dole na fadawa Hashimu yaji sabon sunana,Yar Innar tasa duk wani yabonta da yake bata taba kiransa da Hubby ba ,sai da ta fito tace kaje kayi wanka,Jauro yayi wanka ya fito suka shirya ya jasu sallah bayan sunyi adduoi suka ci kayan makulashen su harda bawa Amarya a baki.

Bayan sun gama kowa ya koshi zama suka yi suna hira sabo da abincin ya narke yabi jiki,Jauro mikewa yayi tare da zama a Saman gadon Yana addua,zama tayi itama sannan suka kwanta gaba daya tare da shigewa bargo,Jauro ya fara soyewa da Amaryarsa gwanin birgewa haka suka tsunduma a wata duniyar ta musamman,Jauro Jarumi ya jiyar da Amarya dadi ya jefa ta a farin cikin da ta dade bata samu ba.

Yahuza donation ya fito daga gidan giya a make Yana tafiya Yana tangadi bai kula ba ya hau Saman kwalta wata karuwar mota tazo ta make shi nan take ya fashe a titin ko shurawa baiyi ba yace ga garinku Nan,mutane suka cika a wajen dake popular ne kowa yasan shi sai jimami akeyi aka dauki gawarsa da Yan sanda bayan an gama duk abinda ya kamata aka kawowa iyalansa,Iyalansa Asabe sai kuka da ihu,yaransa ma haka,Asabe tana kuka tace wlh nasan matukar mutum yaki jin tsoron Allah ya tuba karshe wani a kan aikin banzar zai mutu,gashi Nan ance daga mashaya ya fito,anyi anyi ya daina yaki gashi mutum Yana ta abu bai san Kwanansa ya kare ba a duniya,shi yasa ake so mu dinga tuna Allah da mutuwa tana iya riskar mutum a kowanne hali,babu batun sai da cuta.

Amarya tana kasa tana ta birgima ana bata hakuri tana cewa yaranmu nake ji Asabe yaran mu,duk da haka shi din katanga ne a tare damu,komai lalacewar me gida to me gidane wlh kawai muyi Masa addua Allah me yafiya ne zai iya yafe Masa,Asabe tace amma ba haka aka so ba ka mutu a wannan hali,waya suka dauka suka dinga kiran danginsu da danginsa na birni dana kauye.
Ikhram tana zaune tayi wanka kenan suka kirata,tayi mamakin ganin kiran Asabe dagawa tayi taji Asabe tana kuka tana cewa Ikhram ki taho Uncle dinki ya rasu yanzu aka kawo gawarsa mota ta make

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login