Showing 15001 words to 18000 words out of 134888 words

Chapter 6 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

910

sake ce Maka Dan iska ba,Misam yayi dariya yace yanzu duk akan kiss dinne ka shugo mota ka taho Nan? yace wayyo aure zanyi wlh idan baza kayi sauri kayi aure ba ni zan wuce na hau layi bazan iya ba.
Yau bazan iya bacci ba Banana dama tana aiki? ai tana rikeni naji banana ta tana kiran Malama Malama....Misam yace Dan Allah tafi wlh ka ishe ni Yana dariya.

Rafeeq Yana fitowa ya sake shiga mota ya tafi gidan Spark,lokacin ma sun shirya a daren zai kaita gidan su Rafeeq din tunda kullum Yana kaita gidan dangi daya bayan daya sabo da ta sansu su Santa,suna fitowa ya rike kugun Naila yaga Rafeeq ya fito yace Yaya Dan zo minti daya,yace meye Kuma dazu da ka tafi daga gidan Nan,Kai dai kazo,Spark yace Ina zuwa Baby ya tafi wajen Rafeeq yace menene Kuma? gashinsa ya Sosa yace Yaya Allah ya Kara dankon kauna,Spark yace Ameen ni da Babyna,Rafeeq yace da ni ma da Malama,Yaya kiss tayi min yanzu,oh akan kiss din shine ka falfalo ka dawo to muga bakin haaa....cewar Spark, Rafeeq dariya yayi yace sai kace yaro Kun rainani,to da mene idan ba yaro ba akan kiss me kaji yaro baka dangana ga Bado ba,baka ga tsiraici ba,baka Kalli tsagwaron kayan albarka ba,baka kwashi tagomashi ba akan kiss din Haram ka taho,Haram ba dadi yaro,kar dai ka biyewa mace ta lalata ka wlh kana zamanka idan aure zaka yi kawai kayi aure ka kulle kofa daga Kai sai Amarya gaka ga bado akan gadon Albarka,wajen me daraja da kima amma Dan kaji kiss din Haramci mene na murna,Yaya kaima fa kayi haramcin a gidan yari ai sai da ka tattaba,to yanzu na tuba halak dina nake tabawa,amma dai ai ka taba,Dana taba fada nayi? Ka fada mana tunda kace kana soyayya da Dan daudu kace ka yiwa Dan Daudu kiss a prison,dariya Spark yayi yace to yanzu fa? ai nima zan daina ne watarana sai labari amma nima tana min zanyi lakwas daga baya sai labari,Ka daina biyewa Yan gidan yari wasu wlh Mafi yawa basu da kunya fitsara suke koyowa.

Ai shi yasa naga taka me kunyar ce me zaka fada mana wai Yaya matar taka Tantiriyar Yar duniya yanzu da tana Nan sai ta tofa albarkacin bakinta,Spark yace itace Choice dina nima ai Tantirin ne amma sai ita bata tara mata ta dinga iskanci a gabansu da Sunan wa'azi ba,Kuma ita bata cakume ni ta min kiss ta karfi na, kar kaje tayi raping Dinka Rafeeq,da zata yi ma ni haka nake so in Sha dadi zunubi a kanta,dariya Spark yayi yace ka sallameta ta tafi ko wlh nazo gobe na koreta,tana nan daram wlh ai baki abin karramawa ne ta karramani na karrama ta.


To Mima tace kaje tana nemanka an fasa bawa Misam Wahida Kai zaka aureta,yace Wahida yayata ce fa ai ta girme ni sa'arka ce fa Spark,to ai ba haramun bane Rafeeq,Rafeeq yace Ashe kuwa za ayi yakin basasa wallahi bazan aure ta ba,Kai kace ka amince sabo da Misam yayi free idan yayi aure Kai Kuma sai kayi yaji ka daina zuwa gidan,Rafeeq yace ai ba sai ka fada ba za a ga rashin hankali, virgin Dani a caka min me wangalallen Bado wlh bazan yarda ba,Spark yace ina fada maka karka biyewa Malama fa ka aureta idan kana sonta,tace ni na gano Ashe sonta nake ma,dariya Spark yayi yajuya yace Malama ta susutaka.

Bangaren malama kuwa sai murna take tace wannan Rafeeq din sai na zautar da shi zan tafi,na fika iskanci bana kunyar komai ni a duniya Dan kawai dai banyi Bariki bane amma da Allah yasa ni Yar bariki ce da sai buzunka,Sai da ta dade tana kallo sannan ya dawo,Yana dawowa ya samu tana Jan charbi tana mismismis da baki,ya zauna again a gefenta wai ko zata Kara yi Masa taki kula shi Kuma,har ya gaji da jira a sake Masa runguma da kiss shuru shuru,haushi yaji ya mike Yana tsaki ya koma bedroom din Islam yayi kwanciyarsa Yana faman juyi Yana Jin haushi,yace an sabawa mutum da Abu sai a janye haka ake yi sai da aka bari na Saba,daga yi sau Daya har ya saba.

Chika kuwa kauye taje a ranar har wajen kaka ya gane kawar Naila ce,tace ina da aure Kaka,ni Harija ce nafi karfin mijina baya iya komai,Naila ta bani wani magani na sa Masa yaci Kuma yaci amma baya iya dadewa gaba daya ji nake kamar na fara neman Maza,Kaka ni Harija ce idan namiji ya birgeni kamar na cire wandona a gabansa zan iya fadawa halaka kaka ka taimake ni.

Kaka yace ai maganin da ta baki na sadda sadda ne bari a baki wani duk jarabarki karya kike ki kure shi in kika yi wasa sai kin gudu,Chika tace Saffa saffa shine Sadda sadda kenan, Kaka ya dakko wani kalar daban ya bawa cika ya bata dauri uku sannan ta bashi kudi da kyar ya karba.
A ranar ta dawo ta Nemo Baseeru yazo bangarenta ta bashi ya Sha dauri daya,Baseeru Yana addua Allah yasa magani yayi,ya tafi wajen Amarya Mummy,tun kafin ma ta gama girki ya matsu su koma daki kamar yaci babu,kitchen din ya bita,ta baya ya fara shafa Mummy dama kadan take jira ta kashe gas ta juyo ta Bada Amanna,Basiru yana shafa kirjin Mummy yace Yar malafa ta,wannan ko rana ko ruwan sama tsaf zan shiga karkashinsu su kare min rana ko ruwan sama na fake,da kyar yaja Mummy suka koma bedroom,ya dinga gurzar Mummy yaki gajiya taki gajiya,Ita Mummy dai dai kenan,ta zaci abin na wasa ne taga Baseeru ko ya kawo hutawa kawai yake ya huta ya sake dawowa,tun Mummy da Ni'imarta sai da Baseeru ya karar da ita karaf,babu sai dai a sa yawu,Mummy tun Abu na bata nishadi har ta koma ture Baseeru tana a hakura haka,Baseeru yace ban yarda ba,nima yau ranata ce,Baseeru me kaje ka Sha? Na gaji nace dole ne kashe ni zaka yi wai,Baseeru yace mala'iku zasu tsine miki ki kyaleni,kokawa suka fara da Mummy ya tika Mummy da kasa yaci gaba da morewa Yana Sambatu,garin Sambatu ya dinga cewa me gadi yayi dace...me gadi yayi dace,Mummy har ga Allah Bata ji bama azaba tasa ta fara kuka kamar yarinya,ba ni'ima ta kafe kamas shi Kuma yaki hakura sai da Mummy ta kasa magana kuka ya gagara sannan ya hakura badan ya gaji ba.
Washe gari Yana tashi ya fara lalubenta Mummy ta tashi zata gudu ya riketa gata da kiba baza ta iya sauri ba ya jefata Saman bed sai kafar gadon Daya ta goce,Baseeru Yana Nishi tace yau banki muyi wrestling ba a gidan nan nine Undertaker da kambun champion,Mummy tunda ta samu kanta bayan rana ta fito ta tashi ta Nemo kaya ta saka ta dauki key din motarta ta gudu gidan Mima a can zata shakata,Baseeru yace Bada izinina ba, kin tafi wuta balbal gwara ma ki dawo.

Mummy ko da taje gidan Mima a can tayi wanka ta gasa jikinta ta Sha magunguna tayi bacci,ba a San me ya Koro ta ba,sai dare ta tashi ta tafi gida,tana zuwa sai rabe rabe take kamar yarinya tana bin bango,Baseeru Yana makale a bayan labile ya fito yace wa na kama ya ja Mummy sama tana Dan Allah Alhaji a hankali Kuma ayi dai dai misali wlh ko Dabba baza tayi haka ba,oh ni sanda nake cewa ki tausaya min kin tausaya min ne? Sonka ne ya rufe min Ido ta furta da kissa,yace nima love dinne Mummyn Dana Spark abar kaunata,haka yau ma Mummy data gaji sai gata da gudu ta fada bangaren Chika,Baseeru ya biyota da Jallabiyya.



A dinga sharhi pls





AsmaBaffa
[1/9, 9:28 PM] +234 806 252 6950: Arewabooks AsmaBaffa1 https://www.arewabooks.com/locked?id=65759f207c65b397e88b84b3

A GIDAN YARI

BOOK 2
~YARAN JAURO~


11-15

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM

Page naku ne
Mrs......
Oum Aariz
Oum Nasreem
Mom Sani
Maman Haidar




Hey lovelies

Ke matar aure ce kuma kina neman business din dazakiyi daga gida da kuma baya bukatan jari?

Kai dan makaranta ne kuma kana neman inda zaka ringa samun kudin kashewa?

Ko a'a ke kinada business dinki Amma kina neman wani side hustle haka da zai Kara Miki extra source of income?

Ko kinada business idea da kikeson kifara Amma Babu jarin farawa?

Toh duk ku tarkato wannan training din, dan ga solution nan nasamo muku, kawai ki danna wannan link din Dan Samun damar shiga group din

https://wa.link/49vn47




Chika tana ganin Mummy a wajenta tasan ba lafiya,Mummy tace da Chika Yaya kiyi hakuri ki karbi kwananki,Chika tace a'a yau nice Yaya kuma? ai ni wata uku na baki, Baseeru sabo da a Sha amarci lafiya,Mummy tace a'a ni dama bazawara ce 3days akeyi yanzu na wuce sati Ina laifi ma hakan na gode hakan ma yayi,Chika tace wlh tsakani da Allah na bar miki kwana na ko Baseeru? Baseeru yace ei Maman Spark ai kinfi amarya zaki,komai naki yafi min,Chika tace au Baseeru haka zaka ce min? ae baki da wani zaki,Mummy sai taji dadi yaci mutuncin uwar gida ita ce on top kawai sai ta hakura tace muje honey ya rike hannun Baseeru suka tafi,suna fita chika ta dinga dariya wai a dole Mummy ta cusawa kishiyarta haushi da bacin rai.
Baseeru sai yabonta yake ya lallaba ya sake kwasar amarcinsa hankali kwance,Mummy taji jiki yau ma.

Washe gari da safe Baseeru Yana kwance ya mike a Saman doguwar kujera yayi pillow da cinyar Mummy tana shafa Masa sankon kansa katsam babu Sanarwa sai ga Baban Beauty ya bayyana a Abuja gidansa,Chika mamaki ya kamata da tsoro tace mutumin da yace wata hudu zai yi, ai kuwa Daddyn Beauty ta bangaren Baseeru ya nufa,Chika ta fito da gudu ta Sha gabansa,dama ya San Chika sosai yasan Kuma ance tana gidan,yace Suhailat dama kina Nan kenan? Chika tace ae Daddy Ina yini tana haki,yace lfy Alhmdllh,ka dawo lafiya? Yace lfy lau Alhmdllh,ya nufi cikin part din Mummy,Chika ta sake tare shi tace Daddy dan tsaya dama... dama....uhmmm...tana Sosa Kai,Daddy yace ban gane ba ya tafi zai shiga tace Daddy karka shiga Nan ka koma part dinka na dawo nan,Nan take Daddy ya fahimci bata so ya shiga bangaren kawai sai ya mata tsawa yace matsa ki bani waje kaji yarinya duk yanda aka yi da wata a kasa.

Yana shiga ya samu Baseeru me gadinsa kwance a cinyar mace,tsawa ya bugawa Baseeru yace Dan Basi uban me kake min a cikin gida Ina aikin naka na gadi? Dan Ubanka aikin kenan? Karuwa ka kawo min cikin gida,Baseeru a tsorace ya Fado daga Saman kujera ya zube a kasa jikinsa Yana rawa yace Dan Allah Alhaji kayi hakuri ka yafe min ba laifi na bane su Yarka Beauty da kawarta ne suka bani aiki Kwangila nayi zasu biya ni.

Mummy mikewa tayi tsaye tace ban gane ba Alhaji Kabir ba dai Kaine me gidan nan ba?,Daddy ya furta Hajiya surayya Ina Dan naki me kike yi a Nan? Mummy tace kawata fa tana biko,Daddyn Beauty yayi dariya yace badai har yau Bata yi aure ba? wlh Kai take jira,kasan tsohon mijinta saki uku ya mata,Chika da Baseeru aka bari sororo,Muryar Mummy suka tsinta tace Ashe me gadinka na aura kenan? Alhaji Kabiru yace da ke baki bincike ba kika aure shi,Baseeru yana gaban Daddy a zube Mummy ta Kalli baseeru idonta yayi jajir sabo da bacin rai,ta rasa ma me zata yiwa Baseeru,Baseeru Mummy ya kalla yace Dan Allah....Mari ta Kifa Masa,Baseeru ya Dafe kumatu shima ya mike ya kifawa Mummy Mari yace karki manta mijinki ne ni a karkashina kike Baki isa kin Mari banza ba,kwadayayya me son abin duniya, badan Kwangilar da aka bani ba me zanyi dake, Ina da ikon auren Matashiya budurwa dan na rufa miki asiri ma,Daddy ne yace to matsalar aure ba a shiga tsakanin mata da miji,sanda kuka hadu kuka yi aure ban sani ba sabo da haka bazan shiga ciki ba,su Kuma Wanda suka hada wannan gwaramar zasu ci ubansu bari naje na samu Suhailat.

Mummy fuuuuu ta haura sama ta fara hada kayanta tana hawaye tana zage zage tana dura ashar Baseeru Allah ya tsinewa uwar da ta haifeka shege Dan shegiya,Dan kut...Dan burar....wlh sai kasan ka yaudare ni sai naga bayanka,Baseeru ne ya haura saman shima yaji tana ta zaginsa ya shiga tattara kayansa yace yau sai bakin gate,my love hakki na ko za a Dan Kara min? Mummy kukan kura tayi ta cakumi Baseeru da kokawa,Baseeru ya kama nonuwan Mummy biyu Yana lagude su ta saki ihu tare da gartsa masa cizo tace sai Kaci kanin Ubanka da yayan Ubanka tsinanne talaka,gayyar tsiya gayyar na ayya gayyar talauci,ka zuba maniyyin talauci a jikina Allah ya isa,maniyyin da miyar kuka ce da tuwo suka sa ya taru shege Dan wahala.

Baseeru yace sabo kike ana rubuta miki zunubi kina zagin mijinki,tace ka sake ni wlh,yace daram wlh ba saki duk Inda kika je Kuma sai na zo na karbi hakkina gwara ma ki bini dakina na gadi mu zauna a can,tace sai dai kaje da uwarka matsiyaci ta tattara kayanta ta fito tana hawaye,sai ga Spark yazo gidan tare da Naila,yaga Mummy tana kuka da akwatuna tana fitowa da su,Spark yace Mummy lafiya? Baseeru kofa ya kulle ya buya Jin Muryar Spark.

Mummy kuka ta saki sosai kamar yarinya,Spark hannunta ya rike yace Mummy menene dan Allah,tace Ashe Baseeru me gadi ne ya yaudareni suka hada baki da Suhailat yarinya karama ya aure ni,sun Raina min hankali na hada jiki da gayyar talauci ashe me gadi ne,Spark yace Kinga illar rashin bincike Mummy,sai da na fada miki tuntuni kika nuna bakya so ma a shiga harkar ki ke,Mummy ta sake sakin sabon kuka ta Dora kanta a kirjin Spark, Naila Dake gefe taji haushi an haye mata kirjin miji,Bangaren Chika tana sanin asiri ya tonu komai shirin su ya rushe tuni ta tafi da gudu ta tattara nata ya nata ta shiga motar Misam ta tafi wajen Misam kafin ta gudu ta koma Kaduna garinsu wajen iyayenta,aiki ya rushe,Beauty ta kira ta sanar mata itama Beauty wayoyinta ta kashe kar ma Daddy ya nemeta ya sameta.

Naila kuwa sabo da taurin kanta ta gani da idonta asiri ya tonu ko a jikinta tana kallon Spark duk ya damu kamar aurensa ne ya mutu sai Tausayin Mummy yake Yana lallashinta,bai nuna mata yasan me gadi bane yace ashe me gadi ne Mummy? tace bakin me gadi ma dan iska talaka shi yasa ni na Dade Ina Jin warin talauci a jikinsa,Spark yace uhmmm....zama bai ganmu ba dole muyi yaji sai dai Kuma Mummy ko kina son Dandanon Baseeru a hakura ya biki gidanki ku zauna tare Kinga ya zama mijin Hajiya,Dandanon banza Kai dalla dauki akwatuna ni ba ruwana karewar lalacewa ace me gadi na aura,saura naji ka fadawa su Mima kace Ashe me gadi ne wlh sai kaci ubanka idan naji zancen nan a wajen dangi aje ayi min dariya.

Naila ta kalla tace to algunguma saura naji zance na yawo wlh kece sai na sa an sakeki,Naila idon Spark ta faka tayiwa Mummy gwalo harda daga mata gira, Mummy tace ni kike yiwa gwalo kina daga min gira Innalillahi wa innailayhirrajun,Naila tace me nayi ta marairaice ta fara kukan karya ni dai an tsaneni tunda aka kawo ni ta juya zata tafi,Spark ya saki akwati da sauri ya rukota yace I'm sorry Babyna,ya Kalli Mummy yace zan tafiya ta wannan ai bai dace ba yarinya tana baku girman ku bakwa gani,wlh na gaji ana hanani sakewa yanzu idan tayi fushi fa ni za a jawowa a asarar na yau dana asuba,so kuke na tafi Office a birkice ai akwai dangi a karkashina suna aiki Ina zuwa a birkice duk korar su zanyi dama ai dangin kune kuka sa na basu aiki,wallahi idan aka min asarar na yau gobe duk sai na kore su daga aiki.

Naila bayan Spark ta koma ta buya ta leko Mummy ta sheke da dariya marar sauti,Mummy ta kalleta ta ja Kwafa,Naila ta samu ta yiwa Spark kiss a bayan riga bai sani ba,Mummy ce kadai take ganin iskancin da Naila take yi mata,harshen ta zaro ta lashi rigarsa a hankali shi bai sani ba,Mummy ganin rainin yayi yawa tace zaki bayani sanda na sa ya sakeki,Spark yace wa? waye zai sakar min mata? Kai dalla dauki muje shashasha wlh ba banza ba asiri tayi maka,Spark ya wuce da akwati Mummy ta dauki Daya suna tafiya yace munyi yaji Babana ya kori uwata Kuma, Naila tace da Mummy kawo na daukar miki akwatin,baza a baki ba fitsararriya marar tarbiyya,Naila tabi bayan Spark tana cewa yanzu shike nan auren ya kare? Baby aure rai ne da shi karka zama silar raba sunna,tsakanin mata da miji sai Allah,baka sani ba ko tana son abinta,Mummy tace har abada bazan so Baseeru ba shege bakinsa kamar robar kwasar tuwo" muje gidana Allah yasa ban zuba 'yan haya ba.

Spark ya tuka motar sai gidan Mummy ya kaita can sannan yace da Naila muje madam,Mummy tace ban gama da Kai ba zaka tafi,yace dare yayi Mummy sauri muke yi we have a lot to do,aiki ne dani sosai,kin San ni Busy man ne yanzu tunda na ajiye 'yar Baby ai ba zama kuma,daga Office sai aikin Jihadi,wlh daga aure na zuwa yanzu Allah ne yasan yawan arnakun da nake kashewa kullum,idan na shiga sulken yaki to sai ta Allah Kuma,Naila tace ga Kuma Salkar ruwanka Ina mikowa,Yace ai ba karamin taimakona kike yi ba yau ma ki cikata da ruwan Zuma,Mummy tace Dan uwarka tashi ka tafi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login