Showing 96001 words to 99000 words out of 134888 words

Chapter 33 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

1216

a Jikin Chika ta gangare kasa garin sauka daga Saman bed harda bige Kai kummm wayyoooo......tsoro da firgicin zafi yasa sanda tayi waje ma Bata sani ba sai a wani bedroom Misam ya tsintota ta buya a bayan labile kar ya ganta,suna hada Ido ta fashe da kuka,dariya ta bashi yace to me zan miki yanzu Kuma,ya riko hannunta Yana kwantar mata da hankali.,Chika tace baka da Imani wlh Misam....ta karasa da kuka duk ta firgice,suna tafiya kamar ya riko wani rago zai kai kasuwa da kyar take tafiya tana fadin nidai na shiga uku....da kyar ya shawo kanta ta dan nutsu,Misam Allah bazai barka ba,Misam ya danne dariyarsa yace kin San ni ba arna nake kashewa ba Yahudawa ne akwai taurin Kai.

Yace gashi duk kin rude bedsheet din ya baci bari a cire kizo kiyi wanka ko Yar Aljanna,Chika sai kuka take,har ya canja bedsheet ya cire wacce ya wanke shi ya shanya Dake ba wani dare ne yayi ba kwata kwata 9pm ma bata yi ba,wanka yayi ya tsarkake jikinsa baya bacci da najasa iya wuya,Ya fito ya dauki Chika,yaje ai gasata taki yarda fafur, ta karfi ya mata a haka ma ya Sha yakushi sosai har dai ya mata gashin sama sama taki yarda,tayi wankan tsarki da na sabulu ta fito bayan tayi Alwala.

Misam ya taimaka mata ta shirya da kyar ta koma ta kwanta da dabara tana Nishin wahala,Misam ya kwanta tare da jawota jikinsa Yana lallashinta har suka yi bacci,shikam sai baccin nishadi yake.
Rafeeq kuwa duk Inda Ikhram ta sa kafa Yana wajen,ta shiga bedroom ya shiga ta fito ya fito ta shiga kitchen nan ma Yana Nan,Malama taga take take in bata yi da gaske na Kari zaiyi ba ruwansa,ya fara naci Yana so ya tambaya amma Kuma Yasan ya mata rauni baza ta yarda ba,Wayo yayi ya shafa cinyarta yace Nan ma in aka bani Ina so,Ikhram tayi dariya tace ai kasan wannan wajen Kai da Kara shiga sai anyi sati,Rafeeq yace tab waye zai zauna Yana kallon ki sai dai kici ki koshi ki bake bake ki canja zance ma,ke fa abin kunya kike Malama guda duk Ina abinda kike koyawa mutane,Ikhram tayi dariya tace sai na warke na Saba daga zan zan fara goge Maka hadda,Rafeeq yaji dadi harda kwanciya a kirjinta yace wayyo dadi,tsaya ayi ta a karkare kabari zan baka komai kaji dadi Banda Babo,yace Nan nufinki sai ma kin bani zan ji dadin wa zaki juya ,Ina me gida a dinga bani umarni,Malama sabo da fitsara tace ai ka biya sadaki wa zai hanaka ka tsinki kayan lambu ta zuge zip din riga ta fito da dukiyar Fulani waje tace ungo,Rafeeq yace ko yanzu na mutu naci duniya ta,sai sakin zance suke ba kunya ba komai ya fada ta bada amsa.

Washe gari Chika kasa tashi tayi sai kuka da zazzabi,Misam ya rude ya kira Nurse a waya mutuniyar Spark me bashi shawara,tace me ya faru? yace first night ne yace kawota gidana,bazan zo ba na gaji da halin ku,Misam ya sawa Chika kaya sannan ya dauketa ya sata a mota,suka tafi gidan Nurse dama tana da part guda na duba marasa lafiya,wani daki tace ya kaita da bed da komai,ta duba cika ta fito ta same shi a Palo tace wai haka ku gado kuka yi ne? to dinki zan mata ka yaga ta,Misam yace sai kace wata takarda Nurse,ka godewa Allah kadan ne,kuma yanzu dole ka barta ta warke a kalla sati biyu,Misam yace cab Dan Allah ki gaggauta tubarwa Allah,tace to dai ka barta tayi sati,komawa tayi tayi treating Chika,ba wani dinki da za a mata kawai Gani tayi abin yayi Muni da aika aikar da yayi shi yasa ta nema mata sauki.

Allurai tayiwa Chika ta rubuta musu magunguna tace kice nayi miki dinki idan ba haka wlh zai fatattaka ki,Chika wacce har ta dan fara Jin sauki tace na gode wlh kamar zai kashe ni nurse baki Gani ba ko tunanin ban Saba ba baya yi,dama haka ake sex din? ai na zaci Abu ne me sauki Ashe yaki ake yi sosai,Nurse tace ke tunaninki da bagas zaki ci me yasa Baki tambayi kawayenki ba tun farko,Chika tace ai duk munafunta ta suka yi Kuma sai naci ubansu Yan iska marasa tarbiyya.
Na zaci Hallaren dadi ne da ita,Nurse tace meye Hallare Kuma? tace dick din Maza,tace oh ai zaki Saba sai nan gaba amma zaki fara Enjoying kema,Baki Chika ta tabe tare da furta uhm,na dawo daga rakiyar Hallare Kuma,Nurse ya dade fa Yana yi wlh na zaci mutuwa zanyi,Nurse ta dinga dariya.

Sai da Chika tayi bacci ta huta sannan Nurse tace tashi na taimaka miki,Chika ta mike da kyar, Nurse din ce ta gasa Chika da ruwan zafi da gishiri sosai ta taimaka mata,taji sauki sosai ta fito Palo sannan ta kawo mata abinci lafiyayye tana ci Misam ya dawo,yace Alhmdllh Chika yatsina ta fara tana wash dinkin nan zafi
Yace sannu in munje gida zan Kalli dinkin na Gani,Ido ta zaro tace bazan bude ba so kake ka kuma jawo min masifa.

Mima ce ta zauna bakin cikin Rafeeq yafi damunta sabo da shine suka sa rai zai auro wacce suke so,Anam ce ta fito tana kuka ta mikawa Mima waya tace kinji Mima Mijina wai ya sake ni yace na koma gida jiya ban koma ba,Mima tace Innalillahi wa Innailayhirrajun ai kece Anam in kuka zo gida baza ku tafi da wuri ba,Anam tana rusa kuka tace wai yace tunda Ina Masa gadara da gidan ubana me shi ne to na zauna a gidan mu,Mima tace ga Papan ku baya gari gashi kudin hannuna ma sun kare,abin haushi har yanzu yaki kirana tunda ya kira yace ya sauka lafiya amma suna wajen yaki aka tura su,gashi ba abinci a gidan Nan komai ya kare Yan biki sun cinye kayan abinci babu Kuma wayarsa bata shiga,Dan gudunmowar da na samu duk sun kare a banza ban San ma me na siya da su ba,Anam tace a kira Khalid mana,Mima tace shima wai baya ma gari kwata kwata an turasu wani Daji wayarsa bata shiga sai dai Spark.

Wayarta ta jawo tare da kiran Spark Yana Office ya daga,Mima ta fara jera Masa complain din gida,yace tab ai Nima kuwa bani da kudi biki ya cinye min kudi,Mima tace bana son karya in zaka kawo abinci ka kawo,Spark yace zan duba ya kashe wayar.
Washe gari shuru Kuma Dan ragowar ma an dafe shi kaf,Mima Bata Ankara ba sai Gani tayi gaba daya Yan aikin gidan babu kowa duk sun tafi har masu gadi,ta tambayi kowa meke faruwa ne? Kowa yace Bai sani ba sa,motoci kaf an kwashe su sojoji sun zo sun tafi dasu gaba daya,Mima kamar tayi hauka ta sake kiran Spark tana fada Masa,yace maybe Papa ne ya basu dama,Nima dai ban sani ba sai kuyi amfani da taxi.

Mima tace lallai a cikin surukan Nan da aka auro akwai me farar kafa,Spark yace ga kayan abinci Nan za a kawo,sai yamma duk yunwa ta ishi su Haly gida yayi kaca kaca babu yan aiki su baza su gyara ba,suna zuwa duba kayan abincin Mima Taga lafiyayyen garin semo ne sai geron Koko,da madarar gari Yar awo itama Yar kadan sai lipton da kudi dubu ashirin inji Spark yace gobe za a kawo muku bread da safe,Mima tace da me kawo sako kace nace Kutmar ubansa ni zai kawowa geron Koko da garin semo,an fada Masa Ina Shan Madara Yar awo,Arham ne ya fito yace laaa mudai a tuka mana tuwon mu sai mu basar kawai mu cinye,Wallahi basarwa kawai zanyi naci,ga kudin cefane ma sai ayi mana miyar kubewa,Kai Dan sako jeka kace an gode Allah yayi Masa Albarka cewar Arham,me kawo sako ya tafi.

Mima ta Kalli yaran gidan nata kowacce sai hamma da yunwa tausayinsu taji ba shiri ta shiga kitchen ta fara tuwo zuciyarta tana tafarfasa kawai,haka tayi musu tuwon semo miyar kubewa sabo da yunwa suke ji harda side hannu,Arham ya zubo nasa yace Miya taji daddawa gobe a aike ni na karo wata,Mima kawai hararsa take yi,Shahid yace mutanen da sunyi gaskiya tuwo yayi a rayuwa.
Su Haly dai sai side kwano ake yunwa zata halaka su.
Tace ku gama da yamma mu tafi gidan Rafeeq da Misam ke Anam Haly da Mufee ku shirya muje sannan mu biya gidan Spark yaci kaniyarsa.







AsmaBaffa[1/27, 10:49 PM] +234 806 252 6950: A GIDAN YARI

BOOK 2
~YARAN JAURO~

76-80

Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM

PAGE NAKI NE
Maman Murtala




Mima sai da suka shirya tsaf ba motar shiga a gidan kaf tace yanzu taxi dole zamu shiga sabo da idan nace lallai mota zan Nemo asirinmu zai tonu,fita suka yi suka shiga taxi zuwa gidan Rafeeq,suna zuwa suka ji kida ta window palon suka leka suka hango Malama Ikhram da Ango Rafeeq suna ta Yar rawar su irin ta turawa cike da nishadi,Mima bakin ciki yazo mata wuya tace wai me siyar da maganin gargajiya na mata Allah ya sawwake ta Murda kofar Tare da banko ta ciki,Rafeeq ya juyo ya gansu yace lafiya? Mima ta fisgo Hannun Ikhram tace yau sai kin tafi gidan ubanki ne?,Ikhram Jikin Mima ta fada sannu da zuwa Miman mu, Mima ta fara banbareta daga jikinta amma taki sakin Mima,Rafeeq yace Allah sarki kaunar surukai ta motsa,Mima ta ture Ikhram ta karfin gaske tana zage zage,su Anan sun tsaya suna mata wani Shekeke,Mufee tace aikin banza anzo cin arziki,Ikhram tace sannunku masu arziki Ina abin yake idan aka yi comparing da kudin wani ai talakawa zaku tashi,Ke ki kiyayeni na fiki iskanci wlh ni bazan dauki raini ba,ba wacce ta isa ta takani,mahaifiya dai zan iya mata biyayya amma ba ku ba,ai ko yayyensa ne baku isa ba,masu takama da kudin Uba sai ku bari ku nemi naku tukun,wannan jahilci ne da hauka da kauyenci ko ince gidadanci menene Hakan?

Mima tace to fitsarriya wato ke kunyar Amaryar ma babu,Ikhram tace Ina na ganta dama Banda ita Baku ga irin wa'azin da nake bane ai Kinsan kunya babu,wai Nan kunya kuke nema a wajena Allah sarki ai ban San Inda take ba Dan ni ban taba haduwa da ita ba, Ikhram tana magana tana fari tana jujjuya idanu kamar ta Sha kwaya,Rafeeq shi Kam ya mato sai kallonta yake kamar ya samu tv, Anam tace bari na dakko mana lemo, Ikhram tace Baki isa ba ko kitchen dinki ne ,zata wuce ta fisgota baya,Haly ta taso zata mareta Ikhram tace Inama Allah yasa kin mareni yau Kisha kallon yanda ake Hawa bori da tsakar rana,da na nuna miki baki da hankali.

Dai dai nake da kowa ni ke nifa Aljani ma da zan ganshi in ya zageni sai na rama wlh,ni kizo Ina auren Yayanki kice zaki mareni ai kuwa da anyi ta yau,Mima tace kuzo mu tafi ,Taga masifar Ikhram kamar baza ta kare ba, Yar gidan waye ke sai na binciko tsatson ki cewar Mima,Ikhram bata yi magana ba sabon da ai uwar miji ce,zadai ta kula yaran, ta zauna albarkacin Rafeeq baza ta kulata ba uwa ai uwa ce,Rafeeq yace Mima Ina zaku je ne haka?Mima kamar tayi kuka suka dai fice suka tafi gidan Misam sabo da bankada,lokacin Chika ce kawai taji ana kwankwasa kofa,lekawa tayi ta Yar kafa Taga sune kawai tayi wucewarta taki budewa bugawar duniya taki budewa,sai tace Ina zuwa sai suji shuru,suka sake bugawa tana Jikin kofar tace Ina zuwa amma shuru kake ji sun San Kuma suna gida,Mima tace muje kawai haka suka juya suka tafi gidan Spark, Yana kwance yayi pillow da cinyar Naila tana karanta Masa Abu a waya Mima suka banko kofa ba sallama bare kwankwasawa.

Yace sai kace yaki ai Kun bani tsoro Mima bai kamata ki biyewa yara ba da girmanki,kaga karka dameni,Mima zama tayi tace gaya min tsakanin ka da Allah Spark Ina Papan ku? Spark yace tunda kince tsakani da Allah bari na fada miki,Naila tashi tayi ta durkusa tace Ina yini,Mima a lokacin tasan Naila ba karamar me ladabi bace, amsawa tayi da sakin fuska,lemo ta kawo musu da ruwa,sannan ta basu waje,Spark yace Papa yana Gaza kasa ta turasu su taimakawa Palestinian,Hannaye Mima ta dora a Kai tace shike nan kace sun tura su a kashe su,wacce kasa za a biyewa wannan kasar har wata kasar arziki ce da zata tura mutum Abu kuma ya tafi yayi,Arham ne ya fito daga kitchen ashe da yace a basar aci tuwo Nan ya gudo yake ta girke girkensa,Mima tace yaushe ka riga mu barin gidan? Arham yayi murmushi yace tuwo ne kawai naji dadinsa shi yasa Inda kisan na shiga jirgi.

Mima tace banza taci gaba da magana da Spark tace yanzu ba wata hanya da zai dawo ni wlh gwara ya bar aikin Nan,Amma kuka bar mu muka saki baki muna bacci hankali kwance bayan mahaifinku Yana can cikin wani hali,gaba daya Mima ta tashi hankalinta,Spark yace yanzu me kuke so a kawo muku na abincin? Mima tace Kai dalla yi min shuru wa yake ta abinci mijina Yana tsaka me wuya,ni dai duniyar ta min zafi gaba daya,Arham tashi yayi ya karo karfin AC yace yanzu dai dole kiji sanyin duniya,Mima tashi tayi tace Dan ubanka wai ni sa'arka ce? Ko kakarka ce ni,ta rike Arham tare da mamake Masa Kai,Arham Yana dariya yace kar dai Kiga Ina kama da Papa ki zaci shine ki bari ya dawo sai kuyi soyayyar ku.

Naila tana fitowa Taga duk sun shanye lemon akan kwana biyu kawai da basu samu me dadi ba,kitchen ta shiga tana dariya tace bari nayi tsokana ta fito tace ko a kawo muku tea? Haly tace da Madara Dan Allah,taje ta hado musu lafiyayyen tea kowacce ta kawo mata a katon cup har Mummy,Anam tace bread Dan Allah,taje ta kawo musu tace ko a soya muku kwai da chips? da sauri suka ce ei,Spark yace ba sunci tuwon su ba a gida Yana hararar Naila,Naila Bata San horo ake musu ba,taje duk ta soyo ta kawo,Mima tace Allah sarki ta Rafeeq kuwa da ta dinga bala'i tafi 30mnt sai kace me aljanu,Haly tace ni na taba ganin jaraba irin wannan daga magana,Anam tace gwara ita sai da muka tsokaneta waccen marar mutuncin wlh kin budewa tayi ma Sam,Spark Yana jinsu yace ato in baku gode Ni'imar Allah ba ai Kwa gode Azabarsa.

Suna zaune gidan Naila kamar kar su tafi dadi ko Ina Kal Kal Yana kamshi ga girke girke sai kawo musu take,minti kadan ta kawo wani abin,Arham Yana ta dariya yace sabo da rashin hakuri wai kwana biyu kawai shine suka koma kamar mayu,Mima har dare tana Jimamin mijinta hankalinta a tashe,Spark ya kwanta a doguwar kujera ya kira Naila dake kitchen Baby....na'am ta amsa zo ki min tausa,Mima tace kaifa Dan iska ne a gaban namu ga kannenka,yace matata ce fa Mima ba Karuwa na kawo ba,nifa babu me zuwa ya takura min a gidana in baza ku iya Gani ba ku tashi,yanzu Spark gobe ma tuwo yara zasu ci? Spark yace ku jika gero ku Kai markade mana ayi musu Koko,Mima tace Koko fa? Yace to za a siyo wake sai ku dinga hadawa da kosai,Wannan madarar da sugar da ka kawo ai sunyi kadan Kuma bama Shan Madara Yar awo,Mima da ita fa ake Albishir da alawar Madara mudai muna so cewar Arham,Mima tace kaga Arham idan Ina magana kana sa min Baki kana bani amsa sai na taka maka wuya wlh,yace sai kace zakara za a yanka,Mikewa Mima tayi tace bar nan wajen ko na hada kanka da bango.

Mima tace ku tashi mu tafi,Spark yace ku tsaya driver ya kaiku,Mima taji Haushi gidansa kayan dadi su yaki siya musu tace bar mu ai taxi muka shugo mu koma a ciki,yace to ku gaida da gida,Arham yace Nidai a dinga girki Dani a nan dan Allah yau Ina gidan nan gobe kwanona na gidan Rafeeq jibi kwano na Yana gidan Misam.

Spark yace kowa yaci na gidansu,Banda gidana idan hakane to sai dai ka dauki gida daya ka dinga zuwa kana ci,ni nan banda gidana nifa babu me takura min Ina so in sake a dinga kallona,Arham yace kuyi kiss dinku da rungumemeniyar ku bazan kalle ku ba,ai gwara na baka kudin Abinci kullum kaje ka siya,yace yawwa tura min,plate biyu kullum nawa,yace to Hakan ma yayi.
Sai da ya bar gidan yaje gidan Rafeeq,Rafeeq Yana zaune Ikhram tana Saman cinyarsa ya shugo taki tashi Kuma,Arham yace ana ta Shan chaji ne? Rafeeq ya mika Masa hannu suka gaisa yace dan Allah ya kaji dumi da muka gaisa?,Arham yana dariya yace a naji zafi zauu,Rafeeq ya nuna kan Ikhram da yatsa wacce tace Arham barka da zuwa yace yawwa,Mikewa zata yi Rafeeq ya rike ta,tana shagwaba tace pls...,sakinta yayi ta tashi tare da wucewa kitchen,Arham ya leka Rafeeq yace mu gani Hallare tana aiki,Dariya Rafeeq yayi harda wani bajewa zaman ma ya wani bubbuda kafa ya kwanta tare da nutsewa a cikin kujera,ga Hallare a mike ko a jikinsa,Arham yace nan zaman angwaye ne haka? Rafeeq ba tare da yayi magana yace hutawa na barta tana yi na bata wahala Kai shege ne ni,na bata kuka ranar da Sai ga sabon Ladabi da sanyin Safiya,y???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?anzu ko fuska na bata sai anji dalilin fushina,Wayyo Ina ganin gata,Arham yace uhm Allah ya baku ku Kuwa,Rafeeq yace sanda Ina Gwauro da ruwan Sanyi nake wanka yanzu kuwa tace ban isa ba ta hana,Arham yace ka yarda Kuma yace wane ubana ba dole ba.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login