Showing 108001 words to 111000 words out of 134888 words

Chapter 37 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

929

da bakinta cikin nasa.

Spark tunda ya yiwa Naila zancen Mero shike nan Naila take fushi,su Hidaya suna kwance ta tafi wajensu ta kwanta a cikinsu suna hira,Spark ya gaji da jiranta Yana kwance shi daya sai juyi yake shi kadai,Hidaya tace Aunty dare fa yayi har kin fara bacci ki tashi ki tafi wajen mijinki,Naila tace Amarya ki daina tashi na,Hidaya ta manta ma yau an daura mata aure ita.

Naila bacci ta sake komawa Hidaya ta mike taje tayi knocking a dakin Spark tashi yayi ya bude yace kazo ka dauki Aunty tayi bacci a can,Spark yace Allah ya miki albarka Hidaya ya fito Yana murmushi ya shiga har dakin tana bacci ita da Zarah,hannaye ya sa ya dauke ta chak sannan yace ku sa key a kofar ku ya fita da ita,sai da ya dorata a Saman bed sannan ta farka,Ido ta bude yace tashi Ina da mood,tasan hali ko bata yarda ba ma ta karfi zai mata shi yasa kawai ta amince ta bada hadin Kai,sai da suka gamsu ta gama ihun dadinta amma ta dora da fushinta Yana ta dariya ya rungumeta a jikinsa Yana mata rada,tlyace wani dadi kike karawa fa.

Mima ta gama dafa shinkafa da wanke Arham ya shugo mata da su salat da sauran tarkace na kayan lambu su Haly ta saka suka gyara da kyar a Hakan ma sai da ta zazzage su sannan suka yanka,bayan Nan tace ga Mai can an soya me ci ya zuba,Arham da Shaheed su suka fara ebo tasu kowa a plate suka zauna a Palo,Arham ya Kalli Shaheed yace baza ka hau dining ba yau? Shaheed yace abincin ai ba kalar dining bane shinkafa da waken zaka hau wani Dining da ita asarar lokaci,Arham Yana dariya yace Nima bazan hau dining ba yau she Rabin da kaga Yan gidan Nan a Dining to ba kwai ba Madara iyayi ya kare,Mima sai da tayi Sallah sannan ta fito ta zuba tata tana ci,Arham yace Mima kina wuta,hararsa tayi ta mike ta bar Masa ma Palon gaba daya.






AsmaBaffa
[1/31, 7:19 PM] +234 806 252 6950: A GIDAN YARI

BOOK 2
~YARAN JAURO~

86-90

Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM


PAGE NAKI NE
Nancy Feedy




Arham suna zaune yana cin shinkafa da wakensa yace yaushe rabon duniya da ayyaraye,shinkafa da waken ma bata yi mugun dadi ba watarana da muka je gidan su Naila aka bamu habawa dadi amma mu nan sai Yan aiki ne suka iya girki kowa bai iya ba,a haka ma Mima ce wai matan nan na gidan nan ba uwar da suka iya sai saka kana nan kaya da danna waya,yanzu gashi babu 'yan aiki sun bar Mima da girki da wahala,Shaheed yace ai laifinta ne da bata koya musu ba har suka girma a haka,yanzu dan Allah Kalli gidan nan wai a haka ana musu dole suna gyarawa,su Haly duk suna zaune suna jinsu.

Arham yace duk namijin da Allah yasa yaso wata 'yar gidan nan ya aureta ba karamar jarabawa ce ta hau kansa ba,ya shiga uku ya lalace,komai Zero, tarbiyya zero,tsaftar gida Zero,Iya magana Zero,kula da miji da sanin darajar aure Zero komai da ka sani Wanda mace zata yi a gidan miji ta zauna lafiya to Zero ne sai kwalliyar kana nan kaya da kurin kudi da iya sa kaya shi suka iya kawai,Shaheed yace tab ai mijin Badia kwanaki itama ya kusa sakinta wlh sai Baban Misam ne ya sasanta.
Yace bai taba ganin me son jiki irinta ba,komai Yan aiki ne ke yi sai shegen iyayi,yace ga girman Kai tunda suke Bata taba nemansa ba,tace dai tana bukatar a dan mata service ita Ina Dan juyen ma bata so yace ga raki da ya fara zata ce ta gaji,Arham yace a gidan nan dama akwai Wanda ba Hariji ba? Badia ce wlh cewar Anam,Kuma lafiyarta kalau kawai haka take a gidan nan,Arham yace ana ci da rabonta kuwa.

Allah ka bani Harija irin Naila,Shaheed yayi dariya yace uban wa yace Harija ce? Sai ka jawo Spark yaci ubanka,Arham yace duk Wacce ta iya daure masifar Spark ai irinsa ce,tun ranar da aka kawota naga yanda take biye masa nace an gamu da juna'' wannan Chikar kuwa dama kana Ganinta kasan Harija ce tana ji da jaraba,ni ba wacce ta bani mamaki irin Malama r Rafeeq ashe haka take uhmm,Arham yace wai Ina suka samo su ne matan nan daidai da su ko Nima gidan yarin nan zanje ne ko zan samo kalata,Shaheed ya fara dariya,Arham yace to Allah kowa irinsa ya samu ba komai nima zan samo tawa addua zan dinga yi amma Banda irin Mima da Mummy sai su kashe mutum irinsu basu San kadan ba,Shaheed yace Kai a Ina kasan Mima Harija ce ni dai ba ruwana.

Jikin kofa Arham ya kalla yace wlh watarana anyi mistake zan shiga dakin Papa naje zan shiga naji suna fada bai isheta ba sai an Kara mata Papa yace ai kuwa sai dai ki mutu jiya na kusa kwana yau ma kice a Kara inji ne ni,harda kokawa nace wannan fadan na manya ne na dawo da baya Sadaf Sadaf na arce,baka gani Kai akan uzurin Papa sai dai kowa ya mutu a gidan nan ai Hallare ake wa kuyi shuru karta ji,amma Mima original Hary ce,Shaheed yace tab to Badia dai bata yi gado ba sai shegen nonuwa kamar jarka duk a banza nonon Mummyn Spark ta gado gari guda.

Arham yayi dariya yace kullum sai dai mijin yaje? A hakan ma wai korafi take yi kullum tana tsaki ita ya dameta yace shi dadin aure bai sani ba nace Masa ya Kara aure Kawai cewar Shaheed,Arham yace wato Hallaren tasa bata birgeta zata ci Ubanta kuwa idan ya karo aure sai ta zama kwandon shara,Shaheed Yana dariya yace kaima Naila ta koya Maka wani Hallare,yace ba dole na iya ba kullum sai naje fa,akwai wata Yar kanwarta birgeni take sai shegen iyayi ni in naje bakinta kawai nake kallo idan tana magana sabo da iya yanga,wai Naila tace an daura mata aure,nace uhm Ango zaiga iyayin magana.
Shaheed yace na ganta Hidaya suke ce mata,yanzu gashi su Yaya duk sun auro yaran talakawa masu tarbiyya kaga suna zamansu lafiya gashi nan sun iya abin duniya adduar Papa ce take binmu, amma banda Yan gidan nan mata duk dakikai ne,in banda zagin miji me zasu iya da iyayen miji.

Anam sai shegen son miji ya kwanta da ita itama a gidanta haka take gashi Nan an saketa muna ta dirkar tuwo da ita cewar Shaheed,Anam tace wai ni sa'arku ce na fa girme ku wlh ku shiga hankalinku, Arham Yana cin shinkafarsa yace uhm ku kuka jiyo,Spark ne ya shugo tare da yin sallama,ya gansu suna ta cin shinkafa da wakensu,dariya suka bashi ya juya ya Kalli Dining yace Yan gidan Nan mayun dining ya haka Kuma? Sannan Banga flasks ba an ajiye kowa Yana eba ba sai naga kowa da plate a hannu,Arham yace duk Wanda ya zauna a dining ai sai an tsine Masa akan shinkafa da wake za aje dining? badan ma nayi mata gata ba ai baza ta ciwu ba Kalli fa sai da na siyo mata Salat shine aka Dan yi mata kwalliya,Spark yace bai dace ba idan ka sake siyo salat sai na ci mutuncinka wlh,Shaheed yace kashe mu ka huta kawai idan nufinka kenan wannan wanne irin Abu ne salat ma ace mutum bazai ci ba jininmu so kake ya Kone,Ina Mima? tana ciki yau ai Mima Baki har kunne an samu da wake sai iba,idan ba Mima ta rame ba Allah ya konani Dan Allah kace Papa ya kira waya tana bidar hallarenta,kar cuta ta kamata son tsohon nan take yi,ayi magana Papa ya dawo gida Dan Allah cewar Arham.

Spark yace kowa in Yana so yaci dadi ya tafi gidajenmu in ba haka ba a nan sai dai tuwo gobe ma za a kawo garin Dawa,garin Masara da garin Alkama,Arham yace mun shiga uku wlh ko kare baya iya ci,Spark Yana dariya yace ai Kun shiga jalala tunda aka bar min ku a hannuna kowa sai ya rame, dama duk haushinku nake ji sanda aka kawo min Amarya Kun sa mata Ido zaku ci mutuncinta ayi min dariya, Kun kallar min mata kallon da ya wuce na musulunci dama Ina nan daku sai na fashe haushina,Shaheed yace mu me muka yi mata ai mun karbe ta, matan ne dai amma mu Ina ruwanmu,shi yasa ai nake Dan daga muku kafa ma badan haka ba ai da kunji jiki ruwan gidana baza ku Sha ba.

Haurawa yayi sama ya samu Mima ta idar da Sallah tana zaune tana ta Jan carbi tana hawaye mijinta Yana can,Spark ne yayi Sallama ya shiga ya zauna a gefen bed dinta ta juyo tace Kaine a gidan,Ya gaisheta da ladabi ta amsa tana boye hawayenta ta goge shi tass tace ya matar taka? Wai bata taba tambaya ba sai yau,yace tana nan lafiya tace mashaallah.
Misam har yanzu bai kawo min matarsa ba,yace idan ya kawota ma ci mata mutunci za ayi shi yasa,Shidai baiyi niyya ba,haka kawai kuce mata Yar talakawa Yar matsiyata,Mima tace kawai dai baiyi niyya ba,ko nine fa bazan kawota ba,cewa kuka yi ba bikinsa kuke yi ba bikin Rafeeq kuke yi ku,kuka dinga fada Masa magana a gabansa kiri kiri ta ya zai kawota,anko ma cewa kuka yi na Rafeeq kuka yi,to ai ba a fushi da iyaye cewar Mima,to yanzu su iyayen baza su dinga uzuri ba kawai Dan ba a fushi dasu ance ayi musu biyayya musamman uwa sai wasu iyayen Kuma su takura yaransu har sai yaran sunzo sun dinga Saba musu Allah yayi fushi da su" wannan ba daidai bane in Allah yayi fushi da yaro akan mahaifiyarsa ya bata mata yaron bazai Albarka ba fa,bayan wasu iyayen su suke jawowa abubuwan da suke yiwa yaran nasu,wasu su matsawa yaro ko Abu ba daidai bane ace haka yaro zaiyi,in yaki yi suyi fushi da shi,wasu zage zage tsinuwa duk yiwa yara suke har sai yaro yazo ma yaki Albarka,musamman iyaye Mata Maza basu fiye haka ba.

Abinda kuke yi ba tsari Bai dace ba,ace ku me kudi kawai shine me mutunci shine me hankali wannan ba daidai bane,Dan Allah ku daina,kece Babba a cikinsu in kika gyara kina yiwa sauran fada zasu gane,Maman Wahida tana prison tata ta kare,Mummy ma verysoon prison zata kare kin sani Mero tana fitowa zata shiga,Mima ta fara kuka tace Yar uwar tawa? Wacce ta rikeka yanzu sai a fito da wata Mero marar daraja a Maida Mummy, Spark yace Mero ba mutun bace,abinda Mummy tayi Mero baza ta iya ba wlh dole Mummy taje ta karbi hukuncinta sabo da ya zama izna,ni bani zan kaita ba hukumar gidan yari ce da kanta zata shigar da Kara,tunda ku kudi rufe muku Ido suke yi Kuna iya kisa akan kudi to ba shike nan ba gidan yari da fili ishashe sosai zata dauke kowa.

Ina so na fada miki wata magana ta gaskiya papa yace a fada miki Yana Nan shi ba a Gaza yake ba yaji yayi,yayi tafiyarsa wata kasar can zaiyi zamansa yace ya gaji da abinda kike yi da yaranki,gwara ya bar muku gidan kawai kuyi abinda zaku yi tunda yayi fadan yayi nasiha duk Anki ji kowa abinda yake so shi yake aikatawa,yaransa duk sun lalace sun kangare Bai Isa da kowa ba to ya gaji bazai iya zama daku ba,bari na kirashi kiji.

Spark ya kira Papa ya daga yace ga Mima ya mika mata waya ta karba,tace yanzu duk shekarun da mukayi tare shine sai yanzu zaka tafi ka barmu wai kayi yaji,tsofai tsofai da yaranka da jikokinka,Papa yace ba yaji nayi ba tafiya nayi gaba daya bazan dawo ba,idan yaji ne ai ana sa rai zam dawo to bazan dawo ba ni,bazan iya da wannan rayuwar taku ba,Mima tana goge kwalla tace tunda kalau kake ai da sauki,tunda ba a Gaza kake ba hankalina zai kwanta,Dan Allah Dan Annabi ka yafe mana ka dawo gida wlh ko me kake so zamu gyara,Papa yace bada ni ba,na janye komai nawa ga gida Nan na bar muku tunda ba sakinki nayi ba ki sani abincin da zan iya Baku shi zan bayar Kuma yarana na hanasu ficika suka baku bada yawu na ba,kuci iya nawa da zan sa a kawo in baza kuci ba kuyi bara ma ku kuka sani,ke da Yan uwanki duk babu na kirki Kun bi ku gallabi kowa,gidan Yayanki ban hanaku kuci abincinsu ba ke kika haife su amma abinda zan iya ni shi zanyi,kin ganni karki ce ban fada miki ba Aure zan Kara a Nan na samu mata,Yana gamawa ya kashe wayarsa.

Mima tana rike da waya galala a hannunta Arham ya shugo tace na mutu na lalace Arham,Arham yace haka gawa take tana magana wlh da ranki kice wani kin mutu kina nan daram Kuma a zaune kina numfashinki hannunki na motsi har kuka kike fa gawa tana kuka ne sai kice kin mutu Kuma,lalacewa Kuma kina gidan mijinki kinci da wake kin koshi da kibarki ai baki lalace ba,sannan gaki a dakin mijinki babu kwakwaran kwarto Ina kuwa kika lalace Mima ki daina fadar haka, lesbian din Nan da ya addabi al'umma ba yi kike ba ai kuwa baki lalace ba wlh.

Arham ya jawota jikinsa Yana durkushe a gabanta yace ga wakilin Papa yi shuru uwata tafi ta kowa, Spark ya boye dariyarsa kawai yace kiyi hakuri Mima ki dawo gidana ki huta,Arham yace in ta tafi waye zai mana tuwon wannan yaran me suka iya.

Mima tace ko mutuwa zaku yi sai na tafi na huta a gidan Dana,Arham yace to bari na shirya Jakata Nima,Spark yace to yanzu mene amfanin barin gidan nan kawai daga Jin haka,Mima tace indai bina zakuyi na fasa,Arham yace yawwa Dan Allah karki tafi shi kanshi idan Papa yaji kin tafi zai sake zamansa ne amma in yaga duk wahala kin jure zai dawo,Yar rashin Hallare ce ki jure zan saka Ido sosai akan ki barin irinku suna yawo a gari miji baya kusa hatsari ne,dundu Mima ta durma masa,sai da ya gantsare Yana Kara,ka maidani sa'arka wai Dan ubanka,to kiyi hakuri amma ki jure mu zauna

Mima tace kana da gaskiya Arham indai zai dawo komai ma zan jure,Arham yace yawwa sai ayi ta hakuri Hallare tayi yaji,Spark yayi dariya Kuma tana sonta Ina tausaya mata,Mima tace mene Hallare Kuma? Suka ce ba komai,Arham yace wannan kukan ma duk ita ake wa na sani,Mima tace wlh duk yanda akayi ba abin arziki bane Hallare ko me ku tashi Kai Arham Kai ma so kake ka lalace,yace Misam ne danki ya lalatani sanda naje gidansa suna ta iskanci a gabana,tun daga ranar shike nan na kwace.
Yau anci shinkafa da wake babu gidan Wanda suka je.

Washe gari kuwa ragowar shinkafar Mima ta dafa fara ta yo cefane ta musu shinkafa da Miya nan ma harda cabbage ranar kafin dare sun cinye shinkafar tasss.....da dare Kuma ta basu kudi suka siyo Indomie kowa ya dafa.
Washe gari sai tuwon Masara miyar Kubewa basashiya,kowa Yana tsaki haka suka cinye abinsu kwana uku Spark da su Misam basu ga kowa a gidan su ba.

Hanan anyi gyara an Kara kyau kawarta Lubna tazo suka tafi har gida wajen wannan guy din,Hanan tace wai ya sunansa ne? Lubna tace Jibson ake ce masa,suna zuwa gidan na rufin asiri ne a waje suka tsaya suka tura yaro ayi musu sallama da Jibson,ba a Dade ba ya fito sanye cikin farar jallabiya fes da shi wankan tarwada,kansa yasha askin kwal kwal sai kyalli yake,Hanan tace sai kace zan Kalli fuskata a kanka sabo da tsabar aski,Ina yini,ya amsa yace ya akayi idan Maula kuka zo Dan Allah ku tafi nidai kudina suna accnt Tarawa nake bani da kudin yin sadaka yanzu Nima nema nake,Hanan tace a'a dama na ganka rannan ne naji ka kwanta min a rai Ina sonka Dan Allah ka aureni,Jibson tsaiwa ya gyara yace duk Wanda kaji yazo yace ayi musayan kaya to ya tabbatar nasa baida kyau,Allah yasa naki da kanjamau ai dole sai anyi test ba a aure da ka yanzu sabo da haka ka so me sonka nima Ina sonki Kuma wannan itace babbar sadaka da zan baki wato kaina,idan ban aureki ba ai nayi asara,na auri wata banza ma Yar talla bare ke,Hanan tace Alhmdllh na gode ni bazawara ce Ina da yarinya Daya,Jibson yace ko yara talatin ne da ke zan aureki,ai mu ba a taba yi mana tayin aure mun fasa ba baza mu ba sunna kunya ba,sabo da irin wannan tallafi fa nake tara kudi Ina ajiyewa ba ci ba sha na aure ne kawai kadan nake kashewa,karki damu za a aureki cikin daraja,Hanan tana ta murna a ranta a fili tace to nan da yaushe zamuyi test din lafiyar yace jibi ki shirya bani address din gidanku da number dinki tace to,ya shiga ciki ya dakko mata littafi karami ta rubuta Masa ya karba suka tafi,Hanan tace gaskiya Dolo ne Wawa wannan da wuri zai sake ni,Lubna tace kina cewa ya sakeki zai sakeki haka yake ai shi.

Abba ne yau ya fita tun sassafe yaki dawowa gida ya bar unguwar yace yau sai ya sa Kubra kuka sai sunyi fada shi Kam ya gaji da wannan zaman lafiya haka abin yayi yawa kullum sai a dinga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login