Showing 123001 words to 126000 words out of 134888 words

Chapter 42 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

940

yace sabo da ta baki hakuri dan Allah kawo min abincina ki ta fushinki,Yar Inna ta mike taje ta kawo Masa abincin,ya bude flask din yace ya naga jullof? tace ae ai tunda naji kana son Alala na fasa yi tunda haushinka nake ji,Abba yace to bazan ci shinkafar ba ni,tace baza Kaci ba? Yace ae bazan ci ba Allah yasa na iya girkin bare ayi min yanga,Abba ya mike ya dauki showel din Baby ya Goyata Charas a bayansa sannan ya mike ya shiga kitchen,ya dora girkinsa,Yar Inna tana kallonsa yana aikinsa,kitchen din ta shiga ta sauke tukunyar,yace mene haka zan Sumar dake,dariya tayi ba shiri tasan ta Ina zai iya ko Marinta ma bare sumarwa,tace dan Allah kayi hakuri kazo kaci abincin nan nawa,Abba yace sai dai kici abinki ni kya min iyayi akan abinci,sabo da Allah mutum yayi ta fushi yaki ci yaki cinyewa,ya dauki tukunyarsa ya Maida saman gas,tace Dan Allah kayi hakuri Kaci wannan,yace wlh bazan ci ba na rantse in ma baza ki bari na dafa ba sai naje na siya,ni ba fushi nayi ba kawai bana son jullof dinne,to me zaka ci? Indomie da kwai zan dafa,to ka bari zan dafa Maka,haka ya hakura ya barta ta dafa Masa,gaf da magriba su Hidaya suka dawo daga lalle tare da Zarah,Abba yace kuzo naga lallen Nan,suka nuna Masa yace gaskiya ta iya Amarya kar fa kisa Ango idonsa ya fado,dariya suka yi,Yace to sai kuje kuyi wanka,Yau Abba Yana zamansa sai ga Yar Inna ta kawo kanta tazo dakinsa ta kwanta,yace kin dawo kenan,tace ae na dawo ko na tafi? Abba yace a'a ni na isa Yar Inna guda.

Jauro yau gidan Amarya zai kwana,tana gidansa tare da Habiba uwar gida har dare Jauro yace taso muje na ajiye ki a gida,Habiba tace sai da safe dai Malam,Jauro harda cewa ban taba kwana a gidan wani ba sai yau ki gafarce ni Habiba,Habiba tace kaji da shi in zaka tafi ka tafi dai,fitowa suka yi da Amarya zasu tafi,Haidar,Nabeel,Rahma da Nabeela suna Palo Jauro ya fito ko kunya yace sai da safen ku,Haidar yace bye Kawu,Nabeel ya fara boye dariya,Rahma tace Kawu sai gobe azo dai a duba lafiyar mu,Kawu yace sabo da rashin Imani Rahma in kuka ganni gobe kuce to da matsala,ya juya ya tafi" ita dai Amarya tuni ta fice kunya take ji.

Suna tafiya Nabeel yace yau Kawu za aci sabon balangu,suka kwashe da dariya,Haidar yace kaima ai gobe ne dai zaka ci naka balangun,Nabeel yace irin na karamar Dabba kuwa,Haidar yace to wlh karni zaiyi,yace Dan uwarka ba na kamar Dabbar turawa taji kiwo me Mai,kaga maiko zata yi,to zaka ce na karamar Dabba namanta in banda yauki da karni me zaiyi,Nabeel yace uhm nidai nayi shuru yara na wajen.
Rahma tace sai da ka gama sannan kace muna wajen.

Chika ce da Misam suke hayaniya su kadai sun cika Palo ka rantse Baki suka yi,kamar yara sai wasa suke kala kala suna dariya,Yana zaune Chika ta haye Saman kafadunsa dokin wuyansa,Mima ce tayi sallama tare da shigowa ciki,Chika tashi tayi gata da wasu shegun guntayen kaya a jikinta,bum short da riga,ba kunya ce da su duk da haka dai taga ai uwarsa ce sannu da zuwa ta furta tace bari nazo ta juya ta haura sama da sauri,abin mamaki Mima bata ce komai ba,sai ma cewa tayi Kuna ta kaya kaya wlh na zaci bakin yara kuka yi jibi Palo yanda kuka Masa pillows din kujeru duk a kasa,ai lokacinku ne kuyi.

Misam ya mike tare da zama yace Ina yini Mima,ta amsa da fara'a tace tunda kayi fushi baza kazo ba gashi na sake zuwa ni,uwa ai bata fushi da danta,kiyi hakuri zanzo ne,ba wani zaka zo tun yaushe kake fadar Hakan ka kasa zuwa,ance haushi kaji munce ba bikinka muke ba na Rafeeq muke yi,Misam yace ni dan Baku yi bikina ba sai naji haushi kawai,Mima tace Gani nayi kai da Rafeeq ai duk daya,Misam yace yanzu ba kwace haka mana" koma mene ya wuce Mima,ya gida kwana biyu banga su Arham ba,sun samu shinkafa ai dole ka daina ganinsu,Misam yace Papa yaki dawowa dai,Mima harda hawaye tace abinda ya dameni kenan Misam,shine a gabana,Dan Allah ku roke shi ya dawo dan Allah,Misam yace to munyi munyi yaki ya ma daina daga wayar mu,Mima tace yau ni na shiga uku Kuma a rayuwa,kiyi hakuri zai huce ne,sai yaushe sabo da Allah sai yaushe? cewar Mima tana hawaye,da kyar Misam ya lallashe ta tayi shuru ta goge hawayenta,tace ni nace Masa wlh na tuba ko me yake so yanzu zan canja hali Kuma zan gyara Kuskurena Inshaallah,idan ma ya Kara auren ya taho da matar mu zauna tare,Zai hakura Inshaallah cewar Misam.

Chika ce ta fito cikin doguwar rigar material ta fito ta durkusa ta gaida Mima ta amsa Kuma harda sakin fuska,Chika tana ta mamaki a ranta ta mike ta shiga kitchen tana cewa shike nan naci banza,rashin kunyar da nayi mata kafin na auri Danta naci banza,naci banza...naci banza...naci banza....tana yi da Waka harda rawa,a hankali ta leko da kanta tana kallon Mima da Misam suna Hira ta cunowa Mima baki tace naci banza a hankali yanda ba me ji,ta washe baki tana dariya marar sauti tace Kai wallahi naci banza tayi hankali,na gaisheta ta amsa harda fara'a,kitchen ta dawo gaba daya ta shirya abinci da na Sha ta shirya a dining ta fito tace Mima ga Abinci

Mima ba a wuce tayi yanzu tace kawo min nan ni yanzu Dining table bai dameni ba,Chika ta kunshe dariyarta tayi sauri ta juya baya ta saki dariyarta mara????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
r sauti ta gama ta maze ta juyo ta kwaso kayan abinci ta kawo gabanta duka,tace duka ni kadai haka mene da mene haka yaran nan ku daina Almubazzaranci Dan Allah,Misam yace kayan mijinta ne fa Allah ya hore Masa Kuma Ina gari ba yaji nayi ba Mima ai dole tayi girke girke,Mima tace to Allah ya Bada lafiyar ci wato ni ka fadawa magana ko Misam ba komai,yace Kai Mima ni na isa na fadawa uwata magana yi hakuri,ya bude mata taga dambun nama,Taga farfesun kaji,ga wata fried rice ga couslow sai kayan Sha,Allah sarki Uwa sai ta tuna su Arham dinta,su suna zuwa suci basa tunawa da ita amma ita tana Gani su ta tuno,tace bazan ci ba ni,yarana suna can tuwo suka ci Ina zan sa dadi a gaba naci,Misam sai ta bashi tausayi sosai yace Allah sarki Uwa wlh duk Wanda baibi uwa ba dole ya shiga wuta,yace to kici naki ki koshi sai a Baki nasu,Mima tace to da dai yafi,ta zauna taci abincinta ta koshi,Sannan Misam ya kira Chika kitchen yace Ina abincina tace gashi,yace to sai wanne? tace sai na me gadi Dana ajiye Masa,yace hada duka ki zubawa Mima karki rage komai,har lemon da kika hada komai da aka yi a bata du,tace har dambun Naman Yana da yawa fa yace bata duka ki juye mata,tace to Allah yasa dai Papa ya dawo haka Dan Allah kuce ta canja ya dawo kar ya shiga hakkinsu,Misam ya tsaya a bayanta kamar kwarto tana aiki Yana faman shashafe mata mazaunai"to ka bari na gama mana,yace Ina zan iya ni fa kin San Ina kunnawa to ba sauki a bani a huta kawai ni Dan wutar ciki ne.

Dariya Chika tayi tace Rafeeq na tuna wlh Ikhram kamar handbag duk Inda zaije suna tare,Misam yayi dariya yace wannan ban taba sanin maye bane sai rannan,Spark ya dauki masifa aiki a Office wai shine Sakataren sa,in yaje to Inshaallah sai Ikhram taje tare yake tafiya da ita,ba uwar da yake sai soyayya,Spark zaiyi baki wlh har suka zo suna ta knocking yaki magana gashi ya sawa kofar key,yasa Spark yayi loosing contract din Kuma zai samu kudi masu yawa,Spark ranar tab kinga bala'in da yayi badan Allah ya kaini ba da Sunan Rafeeq korarre sai dai ya koma shawarmar sa.

Shine suka canja salo yanzu idan yaje Office 1:30pm Ikhram zata hado basket guda na abinci ta taho ta kawo idan ta kawo abincin to sai an tashi zata tafi,shiga goma fita goma tana ciki mayya itama,karki ce wata uwa suke a ciki ba wai sex suke ba daga Dan Tabesting sai Hira da kallon juna,Rafeeq bai ki ta zauna a gabansa ba ya sata a gaba ya dinga kallo har dare,Chika tana ta dariya ta hadawa Mima abincin komai a flasks masu kyau ta shirya mata a katuwar Leda wacce zata dauke ta kawo mata,Misam ya dauki kayan yace muje mu Kai Mima gida,Chika ta dakko mayafinta suka fita.

Chika ce take driving Yana gaba Mima na baya suna ta hira,Mima kamar ba ita ba har mamaki Chika take.
Arham suna compound dukkansu ana uban zafi wutar gidan ta dakke an rasa dalili,Mima ta shugo ga Misam Yana sauketa suka juya,tace me ya faru da wutar ne? Arham yace ai mu yanzu Kuma tunda Papa ya tafi Inda kisan sai da ya tsine mana sannan ya bar kasar" bala'i sai afka mana yake iri iri,ba Inda bamu duba ba yaki yi,Kuma mun kira me gyara tsabar rashin Albarka irin tamu yace sai da safe, ga zafi ana yi,gari babu hadari,Shaheed yace Allah ka kawo mana taka iskar ta kyauta Dan uban bature yaje da tasa,Mummy suka gani ta yayo katon carpet ta fito waje tana cewa ku kama min nan,Arham yace to" a kusa dake zan kwanta,Mummy tace kasan Allah wallahi zan karyaka kanwar uwarka guda da girmana da komai tsofai tsofai ka sani a gaba,Arham yace ke Mummy yaushe kika daina saka jean da tshirt,wlh har 3qutr na Sha ganinki da shi kina busa Shisha sai kice tsofai tsofai,da kin San kin wuce lokacin kike sakawa,Mummy tace shisha dai bazan fasa sha ba naga shegen da zai hanani"Kai Shaheed tayani bana son Arham ya taimaka min,Shaheed yace Nima ba wani na kirki bane kadan nake jira,Junior Yana jinsu Yana gefe Yana ta danna waya ya mike yace,wai ayi mace ta haifeka amma ka fita karfi,kawo na shimfida Dan Allah jeki,ya karbe carpet din ya Kai mata Inda take so ya shimfida mata.

Mummy da mificin robarta a hannu tana fifita duk,su Anam suna suka fito da carpet suka baza suka kwanta,Mima ta ajiye abincin tace bari nayi sallah na dawo,Arham yace zamu ci dadi Mima taje ta maulato mana me dadi,Mummy ta kwanta da shisharta a gefe sabo da jaraba sai da ta kira kawarta ta kawo mata jiya,tace Arham Ina zan samu garwashin wuta,Arham yace ki bawa Anam gawayi ma ya isa zata kunna miki shi ta rura miki shi ya kama,Ina zata samu wutar kunna gawayi biyu ko uku,yace a Badonta mana, dazu naji tana Hira da kawayenta tana fada musu mace in tana da wuta a Badonta ta wuce wulakancin namiji,Anam ta naji tace tsohon munafuki dama tsayawa kayi kana sauraren hirata a waya ko,yace to kice Baki fada ba mana,kawaye basu San wutar Badon taki ta Dade da mutuwa ba an sako ki kina Nan a gida kina tsara musu Karya su Kuma banzaye sun yarda,Mummy tace zata aikata indai Anam ce,yanzu Kai shine zaka ce na bata ta rura min sabo da baka da mutunci kaga sakuwarka ce ko, Arham yace ahh to cewa tayi fa wuta ce da ita a wajen ba sai a rura miki cikin sauki ba.
Mummy hannunta ta mika zata jawo wayarta kunama ta gasa mata harbi a hannu ta zabura ta mike tsaye ta saki ihu,wani Abu ya cijeni,duk suka tashi kowa ya mike ya arce Mummy ta rike hannu tana ihu tana cewa wuta...wuta...Mima ta fito ta haska wajen ta hango kunama katuwa tace Kunama ce,Arham ya tugewa Haly dankwali yazo ya daurewa Mummy Hannu yace muje chemist suka tafi chemist Mummy tana ihu...Mima ta kashe kunamar ,Shaheed ne ya kira Spark Yana aiki lokacin a Palo ya daga,yace kazo kunama ta harbi babarka,ku kaita Chemist mana ni aiki nake sai da safe na zo ya kashe wayarsa.

Naila ya kalla da ta zauna tana kallo Juyowa tayi suka hada Ido yace sorry Yana murmushi,tace ba komai kayi aikinka ai yanzu shine a gabanka,laptop din ya rufe yace me kika ce? Nace kayi aikinka ba komai,kansa ya dafe yace na gaji wlh daga yau na gama aikin nan sai nayi sati ban fita ba,kiyi hakuri ku nake nemowa kudin,Naila tace nifa bance komai ba kayi aikinka,yace ke dai ki Fadi gaskiya,tace hmm wacce gaskiya,in hallarenki kike so ki magana,Naila tace to in Ina so an fada maka zan zauna Ina jiranka ne ai dole ka bani,wato bama Kya missing dina ko? Naila tace tausaya Maka nayi kawai nasan Kuma yanda kake idan na baka magani sai ka kusa kashe ni ranar amma wlh badan haka ba baza kayi aikin nan ba sai dai Kwalbewa,to kawai nasan Important Abu ne shi yasa na rabu da Kai amma sanda zan sa ma kaci ma baza ka sani ba,yace sa min Dan Allah wlh na gama aikin yanzu,Naila tace kazo ka kusa kashe ni,tashi yayi yace Dan Allah ki bani,ko Baki bani ba dai ai na gama aiki zaki ji jiki,sati zanyi ba fita ba shiga,Naila tace to ni yau bana Mood ma,yace fushi kika yi wai? Da kin San matsalar da ta taso min kika ga Ina aikin Nan da baza kice komai ba,Rafeeq ne ya jawo min akan banzar soyayyar sa yaron nan ya cuceni da yawa,tunda na dauke shi aiki asara yake jawo min ba ci gaba,Naila tayi dariya tace sai hakuri ai zai daina ne,Spark yace ai nasan yanda zan Masa Salary zan datse masa,Naila tace a'a ka bari dai zan wa Ikhram magana tunda matsalar ta ce,itace take biye Masa,Spark yace indai tana zuwa bazai iya aiki ba tashi mu tafi dare yayi,9pm dinne dare yayi? Kallo nake Nima ka jira na gama,kitchen ya shiga ya dakko Fruits salat ya fito ya dauketa gaba daya suka shige bedroom.

Annoor zuwa dare suna kwance Iman ta shige jikinsa tasa yatsanta a lips dinsa tana shafawa a hankali tana Masa magana kasa kasa,tsoro ma yake ji baya so Sam yayi komai sabo da kunya yake ji ba uwar da zai iya tsinana mata zai kawo,romance din ma ta rage zafi bazai iya ba shi yasa gaba daya ya hakura,kunyar kansa yake ji,Iman Kuma ga naci,Yana mugun sha'awarta amma yaki yarda ma yayi komai bayansa ya juya mata ya kwanta,kamar zaiyi kuka sabo da bakin ciki,Iman tace to tashi muyi Nafeela muyi addua,sai lokacin ya mike,duk basu San Maryam ta karya asirin ba ma.







AsmaBaffa[2/8, 6:47 AM] +234 806 252 6950: A GIDAN YARI

BOOK 2
~YARAN JAURO~

101-105


Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM



Page naki ne
Hasiya Muhammad




Alwala suka yi tare da gabatar da Nafeela suka dinga addua sosai akan matsalar su,sai da suka raba dare suna Abu daya sannan suka koma bacci,ranar makara suka yi sosai"Sai da ta shirya musu break fast gigin Iman yasa ta dakko maganin kakan Naila,Wanda aka ba Annoor baiyi aiki ba ya tattaka da kafa ta kwashe ragowar,sauri Daya ta dakko dama Dan kadan kadan ne ta zuba Masa a cikin farfesunsa a plate dan kadan.

Annoor ya fito ya Sha wanka kamar ba shine jiya ya susuce ba,kallonta yayi yace Amarya,Iman tace Kaine dai Ango Ina wata Amarya daidai nake da matar da bata da aure,sabo da Babu Sweetener? Ya tambaya" ta furta komai kace babu Sweetener sai kace Harija,Abincin ta zuba Masa abincin ta fara bashi a baki suna hira" ta dinga dura Masa farfesu,tun kafin ya gama ci ya fara tsintar kansa a wani Yanayin da ya Dade baiji irinsa ba,Iman ta mike ta tattara kayan ta wanke ta gyara kitchen ta fito ta wuce Bedroom dinta tayi wanka,tana fitowa a wanka taga Annoor ya shugo har dingishi yake kamar me cutar polio sabo da jaraba,jikinsa wani rawa yake.

Iman tace zazzabin ne? Jikinsa ya fisgota,ya fita a hayyacinsa ma Yana jinta a jikinsa ya sake zaucewa,Iman tace yau Sweetener ce take mararin kawowa kenan ta manta ma da ta saka Masa magani,wuyanta ya shiga kissing Yana nishi ko magana ya kasa iya furtawa sabo da yanayin da yake ciki,Iman ta kalle shi suka hada Ido,tace zazzabi? zo nan kamar zata yi kuka zatonta tsafin ne" suka haura Saman bed har tsakiyar bed din tace bari na kwantar da Kai,dariya ta bashi ya danne sabo da ganin har yanzu bata dau haske ba bata gane matsalarsa ba.

Kallonta yake a nutse idonsa har wani kasa kasa suke yi,suna zaune a tsakiyar bed kafadarsu na gugan ta juna,ya dora hannunsa a kafadarta ya sakalo ta bayan wuyanta,Daya hannun Kuma ya rike hannunta Yana wasa da kyawawan yatsunta,yace Allah ya miki baiwa Sweetheart,my Angel,farin ciki ta cika da shi tace da gaske? yace kema kin sani ai,Yana magana kasa kasa" yasa hannunsa Dake sarkafe ta dokin wuyanta ya Maida shi Saman Booby dinta daya a hankali Yana wasa da shi,shuru tayi ta zura Masa Ido so take ta roke shi dan Allah kar ya kawo amma ya kasa sabo da kar yaji Haushi tunda ba yin kansa bane,da kansa yace da magana ne? Lokacin ya janye towel din daga Saman kirjinta,Iman tace baka kawo ba? Annoor tunawa yayi ai Yana kawowa daga ya taba Iman,yace wai yau wutar jikinki ta daina aiki ne kin sane ko me? Har yanzu ban kawo ba Kuma kamar na cinyeki haka nake ji

Iman taji dadi tace wai da gaske ai ni duk jira nake naji sakamako,murmushi ya saki yace wayyo gobe sai nayi rawa wlh bana rawa amma gobe sai nayi rawa ban kawo ba har yanzu,Iman tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login